he said "You see now you will return to Nigeria at exactly and always Bappa will talk, now also he said we should come back together but I won't return I will pass Uganda together with my work colleague, there is something that we will do my can". kai na jinjina and nifa har yau ganin abun nake kamar wasa nace "Him..Him.." kasa magana ma kawai nayi sai Him. nake ta fada ina kallon ikon Allah, yayin da nakeyi wa Ubangiji buwayi gagara misali tasbihi a can kasar zuciya ta. rufe system din yayi kana yace "Kin ga abubuwa yan da suka kammala ko, ko mai masha Allah, yanzu wani suna kike ganin za a sakawa kamfanoni da gidajen mai dai duk sauran kaddarori, wani suna kike ganin ya dace a saka musu, domin idan akaje yin katin gayyata da sanarwa ayi amfani da wannan sunan, da zai zamo shine sunan duka kaddarorin". Shiru nayi yayin da na saka yatsa na guda kan kuma tuna nayi sama da ido na alamun tafiya duniyar tunani, tare da dan kyafkyafta idon. kana nayi kasa da idon cikin washe baki nace "Yauwa na tuno sunan da nake so a saka masa HAM'NAS". nayi kaganar cikin zakuwa ina cigaba da washe baki. yanayin yadda nake maganar sai da ya bashi dariya ya ce "To meye ma'anar HAM'NAS din kuma". fuskata narufe da tafin hannuna cikin muryar dariya hade da zakuwar jin yadda na hada kalmomin suka tafi normal nace "Kaga ma anar sa, HAM sunana ma'ana HAMDAH, NAS kuma Naseem and Nasmah". dariya sosai ya sake yana fadin "Kaga yarin ya mai basira, tabbas wannan suna yayi kuwa ba shakka HAM'NAS Co Fitroleum Nigeria Limited HAM'NAS Intranational School Of Science And Technology HAM'NAS Store Complex HAM'NAS Clinics HAM'NAS International Hospital, Eh ba shakka lallai sunan yayi HAM'NAS Allah ya taimaka yayi jagora". tsabar zakuwa kasa kuma cewa komai nayi sai baki na da yakasa rufuwa..★A ranar da yamma Mahmoud ya wuce Uganda.........★