Showing 1 words to 3000 words out of 53250 words

Chapter 1 - HAMDAH BOOK3 COMPLETE

🌺

*HAMDAH*

🌺

*WASA FARIN GIRKI!!*

✍

🏻

*NA*

*RASHEEDA S DIRECTOR*

_(Book 3)_

_(Bismillahirrahmanurrahim.) Alhamdulillah ina yiwa Ubangiji buwayi gagara misali godiya da ya kuma bani iko a karo na uku nakuma dawowa domin kawo muku cig

aban labarin HAMDAH ina rokon Allah ya bani ikon kammala shi lafiya

👏🏻

_

(Afwan a karshen book 2 nasaka (After 1 year)

I'm so sorry typing ero ne

👌🏻

)

Littafin na siyar wa ne ki biya ki karan ta.

domin biyan ku

ɗ

in littafin sai ka-ki tuntu

ɓ

i wannan num

ber 08034690723

🅿

️

1

Bayan wani lokaci.

Tuni ai kin hajji ya karato gamasu niyya tuni aka fara shirye-shiryen tafiya ai kin hajji. kan kace me kasar Saudiyya tacika tayi makil da al'ummar Musulmi.

yanzu bama samun wani zama kullum muna hanyar zuwa

bautar Ubangiji, ba dare ba rana kullum Bappa na tasani gaba wani sa'in tare muke tafiya da su Naseem da Nasmah,wani sa'in kuma na barsu wa Mammaa mahaifiyar Ukhtee kawata da nayi anan cikin masarautar Saudi jika ga Masarautar Saudi. dan tare muke tafiya

da Ukhtee ita kuma Mammaa ciwon kafa ke damun ta bana bazata samu daman fita afara aikin hajji da itaba.

acewar ta sai an zurfafa ibada sosai kan lokacin Abdul Malik yayan Ukhtee da yake karatu can jami'ar Madina yashigo zai fita da ita guraren ibada a ka

n keken zama irin na masu ciwon kafa. kasan cewar na yaye su Nasmah kuma suna cin komai gashi sun saba da matar sosai, shi yasa wahalar su ta

ɗ

anyi min sauki ko zamu fita ban cika tafiya da suba....

cikin yarda da buwayar Ubangiji aka kamla ai kin hajji na

wannan shekaran lafiya.

★

tuni mahajjata suka fara komawa kasashen su,nan muma muka fara shiri damin ko mawa kasar mu.

ana gobe jirgin mu zata

ɗ

aga. tun safiyar ranar jama'ar dake cikin masarautar sukayi ta zuwa sallamar mu. duk wan da yazo sai ya nuna bai

son tafiyar mu wasu ga fuskokin su wasu kuwa sai sun kai ga furtawa. Ukhtee da Mammaa da tun safiyar ranar muke tare da su a side

ɗ

in mu,

suka tirje wai sam sai dai Bappa ya barni a nan, ai ko nan kowa yace ya barni shi ya tafi bayan wani lokaci sai na ko

ma.

ni dai dariya kawai nake binsu da shi, sai dai zuwa yanzu jikina yayi sanyi ganin yan da Ukhtee take kuka.

bilhakki ta rungume Nasmah tana fa

ɗ

in bazan tafi ba.

Bappa ko ido yake binsu da shi cike da mamakin ganin zunzurutun kauna gun wa

ɗ

an nan larabawa

n.

ana cikin haka kiran Mahmoud ya shigo wayar Bapp.

nan yake sanar wa Bappa yasami masaniya daga shugaban kasar mu anfara duk ayyukan dana lissafa kuma bazai

ɗ

au wani lokaci ba insha Allah za'a gama,

Bappa yayi fatan alheri kana yakashe wayar.

koda naji l

abarin daga bakin Bappa nayi matukar mamaki dan ni har yau ganin abun nake kamar wasa bazai yiwu ba.

Bappa ya mai da hankalin sa kan mutanen da suke cikin parlour'n, abun da ya lura shine suna matukar son ba'i musamman wata kabilar, bugu da kari wan da All

ah ya

ɗ

aukaka a cikin su, babu garin da zai waye wasu daga wasu unguwanni daban-daban wasu kuma daga

ɗ

an garuruwan dake gefen gari basu shigo ganina ba, na zamo abun kallo da hira a gurin su, haka zasuyi ta hotuna da ni da su Naseem.

numfashi Bappa ya sauk

e ganin gabaki

ɗ

ayan su kalma guda suke nanatawa..

dun dole Bappa ya amsa musu badun yaso ba da shara

ɗ

in zasu sako ni a jirgi nan da

ɗ

an kwanaki ka

ɗ

an.

ai kuwa ihun murna Ukhtee ta sake ta rungume ni tana sunbata. gaba ki

ɗ

aya parlour'n yakaceme da murna..

.

washegari da misalin karfe 4 na asuba jirgin su Bappa ya

ɗ

aga suwa kasar mu ta gado wato Nigeria

★

.

kafin ya tafi sai da yayi ta min nasihohi da jan hankali mai ratsa jiki..

tun da Bappa ya koma kusan kullum sai munyi waya ta wayar Ukhtee har da su Inna w

uro.

Alhmdllh bazan ce komai ba game da zamata anan cikin masarautar Saudi batun samin kula da tarairaya ni da ƴaƴana kuwa ba'a magana...

A can kasar Nigeria cikin garin Bauchi state.

Na'ima ce da kawar ta Raliya,tafe cikin mota suka

ɗ

au hanyar wani

asibiti dake nan cikin G.R.A wan da shine Na'imar ke zuwa awo.

Raliya ke jan motar Na'ima na zaune a gefen mai zaman banza.

Raliya ta

ɗ

an muskuta ta dubi kawar tata kana ta mai da idanun ta kan titi tare da fa

ɗ

in

"Aminiya yanzu yanda kika tsaran nan kina g

anin hakan zai yuwu kuwa baza'a sami wata matsala ba dai ko?".

Na'ima tasauke numfashi tare da gyara zaman ta cikin karfafawa da gaskata muradin ta tace "Kada ki damu aminiya Nice fa Na'ima baza'a sami wata matsala ba tabbas zai yiwu zai yiwu, yau

ɗ

in nan

kuwa zan haihu, Raliya ina cikin ha

ɗ

ari dole ne kawai na ai watar da hakan, kinsan kuwa jiya da daddare muna kwance da SALEEM ya

ɗ

aga rigata yana duban cikin yace shi har yanzu baya ganin garman cikin ciki wata 7 amma har yanzu bai taso ba,

kin san me yafi

firgitani kuwa?".

tayi tambayar tana duban Raliya.

Raliya ta girgiza kai cikin takai ci taci gaba da fa

ɗ

in

"Aminiya sunan wancan

ɓ

atacciyar yarin yar, ya kira min har da min misali da ita, wai lokacin da take da ciki bai cika wata hu

ɗ

u bama amma ya

ɗ

an tas

o".

ido Raliya ta waro tace

"What! ya akayi har ya iya tunota? to gaskiya kawata kada kiyi wasa".

Na'ima cikin damuwa da bakin cikin tuno da HAMDAH da SALEEM yayi tace

"Shiyasa nake son bin duk wata kofar da zaibi ya tuno da wancan banzar

ɓ

atacciyar da ko

a muce ko a raye oho, duk wata kofar zanbi na toshe duk da nasan bayida wani kata

ɓ

us, ko da ya tuno tan ma, amma ni kwata-kwata bana son na rikajin kwatankwacin irin sunan ta a bakin sa,

bakiji abun da boka yace min ba, yana son yara sosai hakan zai iya yi

n tasiri wajen rika tuno ta da ita da abun da ke cikin ta duk da hakan ba wani abun damuwa bane amma ni dai sam bana son jin kalmar sunan ta kan la

ɓɓ

an sa,

to ko yau da safen nan ma muna kwance dashi ya

ɗ

aga rigata yana shafa cikin yace wai anya abun da ke

cikin nan yana da lafiya kuwa shi baya ganin yana girma,

nace masa ai jikina yabi Allah ya taimaka ma ina da tumbi,ke nifa kullum a narka abinci nake aciki na in kika ga abincin da nake ci yanzu wai dun kawai tumbi na ya kara girma,

yanzu Raliya cikin nan

wata 7 ne yana daf da shiga wata 8 yazama dole na

ɗ

au mataki in ba hakaba komai zai iya

ɓ

aci,

kin ga wancan hatsabibiyar kanwar tasa Rafee'at ranar da muka ha

ɗ

u a gidan su har habai ci take min wai mai cikin tuwo, ni har na fara zargin ko ta gane ne".

Rali

ya ta saki dariya har tana dukan sitiyarin motar tana fa

ɗ

in

"Ai wannan Rafee'at

ɗ

in shegiyar gaske ce sai ana taka mata burki".

dai-dai nan suka isa get

ɗ

in asibitin, hon Raliya tayi mai tsoron bakin get

ɗ

in yawan gale musu get.

a gefe in da aka tanada d

an ajiye motoci suka faka suka fito suka nufi cikin sibitin.

kofar wani office direct suka nufa tare da yin knocking,

daga cikin office

ɗ

in aka basu izinin shigo wa.

wanda ke cikin office

ɗ

in yana zaune cikin shigar likitoci yana ganin su ya washe baki tar

e da fa

ɗ

in.

"A'a manyan kasa kune tafe?".

cikin fari da ido Raliya taja kujerar da ke fuskantar sa ta zauna tana fa

ɗ

in.

"Kanana dai ai kune manyan kuna zaune AC na ratsa ku ku

ɗ

i na shiga yadda yakamata me yamuku saura?".

Na'ima ma kujerar taja tazauna kana

suka shiga gaisawa,

suna

ɗ

an ta

ɓ

a hira da dariya sakanin su da kagan su kasan tabbas sunyiwa juna farin sani.

Dr Mukhtar Lawan abokin su Na'ima ne sosai abota ne na tun a makaranta duk kanin su gar tasan garne, duk wani iskanci da sheke ayar da sukayi lok

acin suna makaran ta tare sukeyi, har kuma yanzu wani kullin tare suke tufke shi. acikin su shine ka

ɗ

ai ya

ɗ

an maida hankali kan karatu har yake cin moriyar karatun da yanzu yake a matakin Dr, asibitin mallakin sa ne wan da mahaifinsa yagina masa bayan zamo

war sa Dr.

duk hirar da suke Dr Mukhtar idanunsa a kan Raliya,yakafe kirjin ta da ido wan da

ɗ

inkin rigar jikin ta ya bayyanar da nonuwan ta kusan rabi a waje.

fiki-fiki yayi da ido cikin yanayin shiga tarkon Raliya yadubi Na'ima kana yace

"Na'ima kawark

i Raliya takini fa taki na ganta kwata-kwata yanzu ko waya na kirata mu

ɗ

an ha

ɗ

u taki ta bani da ma mu ha

ɗ

u, sabo da tasami manya wan da suka fimu bata hur

ɗ

a da mu".

yakarashe maganar da mai da idanunsa kan Raliya wacce tada

ɗ

a bankaro kirji tana wani fari d

a ido.

dariya Na'ima tayi tace

"Kai haba aminiya ai ko ba komai dai zakizo wannan ha

ɗ

a

ɗɗ

en office

ɗ

in ki

ɗ

an rika

ɗ

ebe maba kewa."

fuska Raliya ta yamutsa cikin salon kwarewa a harkar bariki takuma bankaro kirji yayin da yatsarta guda ke saman wuyan ta tana



ɗ

an yawo da shi har zuwa kirjin ta, ta saman nonuwan ta,ido ta kanne a kansa kana tace.

"Dr kenan ku abun naku ai sai a hankali in ka shirya yanzu Na'ima ta wuce ta bamu guri amma yanzu zaka ajiye min rabin miliyan anan shima

ɗ

in dai-dai azo sallama ne".

tanuna saman table

ɗ

in gaban sa.

ido ya waro da karfi ya furta

"500k ai ko ai kina na wata guda bai kai rabin miliyon ba".

dariya duka suka saka.

Dr Mukhtar yace

"Ina kinji ko Na'ima kawar ki tafi karfi na sai dai mugani kawai mu latse baki, ko za'a

ɗ

an

taimaka min na

ɗ

an lallasa ne basai ciki ba iya waje kawai". yakarasher maganar da dariya ha

ɗ

e da tsigar zolaya.

baki Raliya ta ta

ɓ

e tana fa

ɗ

in

"Yanzu dai muyi abun da yakawo mu, Dr muna da damuwa fa".

Na'ima ta kar

ɓ

i zancen da fa

ɗ

in

"Kwarai kuwa Dr akwai

matsala".

yace "Wani damuwa kuma ai ni a tunani na yanzu bakuda wata sauran ragowar damuwa ke Na'ima da kike da SALEEM a hannun ki".

"A'a Dr gaskiya da saura nasame shi kam amma da saura munaso mukuma samin shi sosai yazamo nawan da gasken gaske".

zaman

ta ta gyara da kyau ta da

ɗ

a fuskantar shi kana tace

"Dr yau nazo haihuwa".

ido yawaro yace

"Haihuwa kuma anta

ɓ

a haihuwar da ba ciki?". yafa da dariya

sai kuma yakuma sakin dariyar shakiyyanci

yace "To ai cikin naki baikai na haihuwa ba tukun".

wani goron

numfashi ta sauke kana ta da

ɗ

a gyara zaman ta da kyau tace "Dr tunani na kenan ranar da cikin nan zaikai na haihuwa, ace ciki yayi wata tara yaya zanyi narasa yanda zanyi,

rabon da naji wani abu yasani shiga damuwa irin haka na mance, Dr taya zanyi nasami

ɗ

a kune manya aikin kune kunfimu sanin yadda za'ayi".

jakar hannunta ta aje gefe kana ta

ɗ

aura hannayenta biyu kan teburin gaban su sannan tacigaba da fa

ɗ

in.

"Ko nawa ne zan biya har idan nima bukatata zata biya".

Ɗ

an shiru yayi yayin da yake

ɗ

an juyawa ka

n kujerar da yake kai, sannan yasauke numfashi kana yace

"Gaskiya wannan buka taki babbace a gaskiya yanzu samin

ɗ

a a cikin asibitin nan da kamar wuya, yanzu an saka matakan tsaro iri-iri, kinsan kwanaki fa munyi ta shari'a da wasu mutane wan da mukayi mus

u canjen

ɗ

a,munyi ta samin matsala dan ma allah ya rufa asiri,

amma mezai hana tun da kince kinason

ɗ

an cikin gaggawa kije gidan marayu, gidan marayu yakamata kije, akwai wan da suka haifi ƴaƴa zaki iya samin wan da yau ma ta haifa ta yar aka samu aka kai

shi gidan marayun,

to inaga kije ki

ɗ

auka a can

ɗ

in zaifi".

kai Raliya ta jinjina alamun gamsuwa da shawarin nasa tace

"Eh gaskiya hakan ma kawai za'ayi gidan marayun zamuje mu samo

ɗ

an acan kagama babu wanda ya isa ya zarge mu, sukuma hukumar gidan marayu

n zamusan yadda zamuyi da su tun da akwai ƴaƴan banki".

Shiru Na'ima tayi yayin da ta zurma cikin tunani na

ɗ

an wani lokaci kana ta ce

"To shike nan amma kuna ganin baza'a sami wata matsala ba ko?, dan nifa bana so maganar tafita naso ace munyi shi anan sak

anin mu basai ansako wasu ciki ba".

Dr Mukhtar yace "Ai samun

ɗ

a a gidan marayu shine kawai mafita kuma rufin asiri, tun da jakar ku na cike da makullin kulle bakin wasu ai an gama,

idan mukace a nan ne zamu samu to za'a iya samin matsala dan har yanzu asi

bitin nan idon hukuma yana kansa sun saka ido sosai suna jiran suji wani abun yakuma fita su sami mafakar hujjojin da suka tara, wan da naki bada damar hujjar tasu tayi aiki idan da ku

ɗ

i meye bazamuyi ba".

ido Raliya ta kanne tace "Wai wan da kayiwa ai kin

nan nawa ne yabaka haka?".

wani munafukar dariya yayi kana yace

"Miliyan 10 tabani kuma ko wani wata ina

ɗ

aukar albashi daga gurin ta".

"Bayan 10 million tana kan baka wani ku

ɗ

in kuma?".

Na'ima tayi maganar da fuskar mamaki.

yace "To ai kin wasa nayi mat

a ka

ɗ

an fa yarage yata

ɓ

a nawa aikin dan ma Dad yatsaya da gaske kan lamarin, canjin

ɗ

a ai bakaramin kasada bane, jigo na canza mata da shi

ɗ

a na miji na musan ya mata da mace, to ku

ɗ

in wasa suke samu a kasar nan 10 million wani ku

ɗ

i ne agurin su,

duk wata

300k nake

ɗ

au ka a gurin ta tukuicin godiya."

dariya suka sheke da shi cikin muryar dariya Na'ima tace

"Kai Mukhtar wlh bakada dama shine ko

ɗ

an salalan nan babu."

"Haba wani salala ke me zakiyi da ku

ɗ

i yanzu kinada jakar ku

ɗ

i a gefen ki, kinada ABDALLAH I

DRIS ABDALLAH me kuma zakiyi da ku

ɗ

i, ai nine abun a taimaka dan ko Raliya ku

ɗ

in da take samu bani samun irin sa".

mikewa Na'ima tayi tana fa

ɗ

in

"Kace dai bazaka bamu ba kawai musan in da muka ajiye ka, aminiya tashi mutafi gidan marayun nan yanzu ba'a bor

i da sanyin jiki".

zai yi magana sai kuma yayi shiru sakamakon hayaniyar da yaji ke

ɗ

an tashi daga can waje da alama a cikin parlou'n asibitin ne in da mutane ke zama dan jiran ganin likita.

wata nurse ce ta shigo bayan tayi knocking an bata izinin shigow

a,

ɗ

an rusunawa tayi tace "Sir gawasu sun zo da alama haihuwa ce sai dai basuzo da kayan haihuwa ba, nace sukawo ku

ɗ

in kayan haihuwar sunce basuda ku

ɗ

i,nace to su koma suzo da ku

ɗ

i sunki tafiya, kuma yara ne dukan su nayi ta tuhumar su ina iyayen su sunyi

shiru na ce suje su kira babba san nan su taho da kayan kar

ɓ

ar haihuwa ko ku

ɗ

in kayan tunda akwai anan sunki tafiya,kuma da alamu labour take sosai zata iya haihuwa cikin mintuna kalilan gasu can zaune a parlour sunki tafiya."

Dr yace "Yara kuma? akira su

su shigo."

tace "Okay sir."

tajuya da sauri ta fita, jim ka

ɗ

an suka shigo,

tana gaba ƴammata biyu na biye da ita

ɗ

aya da ciki rukuku

ɗ

ayar kuma tana tallafe da ita, sanye da uniform ajikin ta. da kaga mai cikin da alama nakuda take sosai dan sai tauna bak

i da yarfe hannu take tana ta faman zubda kwalla da fa

ɗ

in "Wayyo nashiga uku."

Dr yadubi wacce suke tare da mai cikin yace

"Me yake faruwa wace matsalar ke tafe da ku?."

tace

"Haihuwa tazo shine na rako ta."

Na'ima da Raliya kuwa ido suka zubawa yaran wan

da akalla shekarun su bazai wuce 16 ba.

Dr Mukhtar yace

"Ke ka

ɗ

ai kika rakota haihuwar ina iyayen ku?".

shiru yarinyar tayi tana duban mai cikin da sai da

ɗ

a shiga yanayin nakuda gadan-gadan take.

sai kuma ta dubi likitan cikin rauni tace

"Iyayen ta suna g

ida nima kawai tazone tace narako ta asibiti."

ɗ

an shiru Dr mukhtar yayi idanunsa a kansu kana yace

"To ina mijin ki?." yayi maganar idanunsa akan mai cikin.

duk kanin su shiru sukayi sai raba ido suke, ido ya kure su da kyau yakuma fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login