Showing 9001 words to 9955 words out of 9955 words

Chapter 4 - Jikar-Iya-Delu- complete

Unknown   

26 Aug 2026

49

yasamu aciki d'aukowa yayi yakowo mishi. Cikin k'arfin Hali yazuk'i ruwan allurar yayi kanshi, kana yamik'awa captain basheer yakoma ya kwanta. Kusan minti 10 Yana ahakan kamun yafara Wani irin juyi Yana k'ank'ame jikinshi wuri d'aya Yana sauke numfashin wahala Dakyar can Kuma seya lafe yadena murkususun kamar bashiba. Se alokacin captain basheer Dake kallonshi cikin tausayawa yasauke numfashi sa'annan yamik'e yajifarda allurar yadawo, kusan minti 30 Yana ahakan kamun yamik'e tsaye duk sumar kanshi tarufe mishi fuska ko kallon captain basheer beyiba yashige bathroom d'inshi kawai...murmushi captain basheer yayi kamun yamik'e Yana fad'ar jarababbe kawai aitinda kasamu lpy to alhmdllh mik'ewa yayi kawai yabar part d'in gaba d'aya.

Shiko kusan minti 30 dashigarshi sa'annan yafito d'aureda towel a k'ugunshi mirror yanufa Yana gyara jikinshi Amma gabaki d'aya hankalinshi nakan yadda zeci uban hajja domin mamakinta yak'i barin jikinshi gefe d'aya Kuma Yana mamakin yadda Al'ameen yashigo begansuba Kuma yanada tabbacin begansuba din domin a yadda suke tabbas inda yagansu tashin hankalin da zeshiga bazebarshi waskewaba yayi kamar bega komaiba, cije lips d'inshi yayi kawai yana cigabada shirinshi.

Hajja kuwa tinda suka Koma bedroom d'in Amina itada aminar bawanda yak'ara fitowa ita tana gudun tafito tahad'u da ya Ahmad sabida tasan Doline seta karb'i hukuncin laifinda tamada, itako Amina haushi iya delu ne yahana fitowa domin tabbas idan tafito tayima maah Wani abun agabanta seta Maida mata nartani sedai Abba yadaketa shiyasa gara tayi zamanta....wannan dalilinne yasa har Ahmad yashigo yafita Basu had'uba.

Yaya nazeeru kuwa yau yatinada anty larai d'insa Hakan yasa ya Kalli Al'ameen Yana fad'ar Al'ameen inaga gobe zanje Kano nad'auko larai wlh seyanzu tazomun rai domin ranarda mukazo Bata gidan bamasan awanne Hali takeba gara naje naduba...kallanshi Al'ameen yayi nad'an lokaci kamun yace "larai Kuma wai maryam kake nufi? Eh ita mana..Dan tsaki Al'ameen yaja kafin yace please ya nazeer Dan Allah kadena kiranta larai d'innan wai miyasa kuke b'atawa mutin sunane? yanzu Maryam k'ik'i kunmaidata larai haba mana please. Murmushi yaya nazeeru yayi kamun yace shikenan andena insha allah...haba komaifa Amma kabari gobe nasiya mana ticket semutafi tare muzoda ita.. murmushi ya nazeer d'in yakarayi Yana rungume Al'ameen domin bak'aramin dad'i yajiba sabida allah yagani yayi kewar matarsa fitinarsace tasaka yatinada ita.😂🤭

Hajja da Amina kuwa suna kwance a kan bed hajja tace anty Amina gaskiya nagajida kwanciyar Nan kizo muje waje mumik'e kafarmu....okay badamuwa to muja tafad'a tana saukowa daga kan bed d'in domin Hajja tajirigada tasauka, fitowa sukayi rik'eda hannun juna suka nufi gidan cikin zumud'i hajja tace laaa mujema inaso naga zomunnan me kyau anan wurin...murmushi Amina tayi takama hannunta suka k'arasa cikin gadin d'in dube dube suka farayi Amma basuga zomunba cikin mmki Amina tace to Ina yaje Kuma? Kamun tasamu mebata amsa suka hangeshi akwance can nesa dasu gaban Amina ne yafad'i cikin mmki tace to miyasameshi ne kobashida lpy? Se alokacin hajja taludashi aiko cikin sauri suka k'arasa inda yake turus sukayi Ganinshi kwance acikin jini kamun Amina tayi saurin lallaboshi aiko Sega Bulage D'are D'are acikinshi, Ido tazaro cikin tashin hankali tace waya kashemun zomone agidannan innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un wlh Koma waye yakasheshi Sena d'auki fansa. Kamun tayi Wani yunk'urin hajja da Idonta suka Koma yellow sharrr sabida b'acin rai tabuga wata muguwar k'ara Wanda duk seda gidan yad'auke. Arazane Amina tamik'e tareda kallonta cikin tsoro, aigata itama tasaki nata ihun Babu shiri sabida abunda Idonta yayimata tozali dashi. Hajja ce atsaye abayanta Idonta dasuka Koma yellow suna zubda hawaye Suma yellow sharrr tana kwarara uban ihu kallo d'aya zaka mata kasan cewa tabbas aljana ce bawai mutunba. Aguje Amina tawatsa tana ihu tana fad'ar aljana domin Sam k'wak'walwarta Bata batacewar hajja bace tad'auka hajja ma ta gudune dataga aljana mekamada ita. Tsiyace ta danno tana kwarara uban ihu Hakan yasa sojojin Dake harabar gidan cika bujensu da iska se suna kaurar juna..Amina batabi takansuba tafad'a cikin gidan agigice tana ihun Kiran aljana Wanda yasa maah Dake duk'e tana zuba turaren wuta a boner mik'ewa arazane tana fad'ar innalillahi wa inna'ilaihi Raji'un aljana Kuma Amina?? Kamun Amina tabata amsa sukaji Abu yawatse tartsatsauu atsakiyar perlor maah ce kawai ke k'ok'arin Ganin minene kefaruwa dudda itama hankalinta atashen yake Kuma gata rik'eda Amina Dake ihu...Mero ce me aikinta tawatsar da kayan fruit d'inda yad'auko lokacinda taji Amina na fad'ar aljana jikinta ko Ina makarkata yake tana zare Ido kamar ace kyat ta arce....kamin maah tayi Wani yunk'urin suka Koma jiyo ihun gardawan sojojin gidan suna fad'ar wlh aljana suna ihu, habawa ai daga maah har mero da Amina rige rigen shigewa kitchen sukeyi domin sunma mantada hanyar bedroom, atare suka kutsakai cikin kitchen d'in kamun sumaida k'ofar surufe Sega iya delu amugun birkice tafad'o itama kamar anjefota allah dai yatsare Basu maketaba wurin rufe Gabon kitchen d'in,,,itadai Amina cikin Loka tashige yayinda Mero takutsakai cikin store iya delu kuwa cikin nuhun arish d'inda ke tsakiyar kitchen d'in duk Rabin jikinta yashige cikin buhun tindaga kanta har izuwa gwiywarta,,Wani irin ihu Mero Dake cikin store tabuga sakamakon merarda rahau k'afarta tana mata gudu cikin Zane, Hakan yasa ta hankad'o gabun store d'in tareda watsarda wakenda kecikin wata katuwar ruba tayi wancakali dashi duk yawatso tsakiyar kitchen d'in..alokacinda sukaji ihun Mero acikin store dukkansu rige rigen fita daga kitchen d'in sukeyi cikin tashin hankali basukaiga fitaba kawai Mero tayo wancakalida robar waken Wanda duk seda watsarwa kowannensu ajiki..aiko Nan suka k'ara haukacewa musamman iya dakanta kecikin buhu tana k'ok'arin fitowa takasa kwai taji saukar y'ay'an wake ajikinta. Wani irin ihu tabuga tana fad'ar namutu na lalace yau y'ar ruwa takamani wayyyoo allah yau lalacewa tasamu delun malam jama,a kukawo agaji kamun aljana tayi langab'una shikenan yau bazanga suren hajjo ba nashiga hannun aljana y'ar ruwa tana kuka da sharb'ar majina tana kiciciniyar fidda kanta daga cikin buh

2
3
4

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login