Showing 1 words to 3000 words out of 14821 words
MAMAN DEEN NOVELS DOCUMENTS MAI SON COMPLETE DINSA TAYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER NOT CALL ONLY CHAT
08129756419
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji,,renon namun dawa
👱
♀
️
🦣🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic lo
ve and sexy story)*
Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri
✍
️
marubuciyar
👇
SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER
Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan bakida au
re karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma,aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta,,bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa s
abida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.
Gargad'i ban yarda kowa yajuyamin novel ba Kuma banyadda akarantamun Abu afidda audio ba indaibatareda izininaba.
*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kin
san wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah
🤷
*
Bismillahirahmanirrahim
Free
Page 1 & 2
_____
✅
_____&&&&&&&&&&
"Wata motace kitafiya acikin dokar daji daga Legos zuwa Ibadan tafiya takeyi hankali kwance mutanen ciki sefira sukeyi ahankali cikin
nishad'i da kaunar juna daga Gani base katambayaba kasan cewa mata damijine
Da jinjirar yarinya ahannun matar tafiya sukeyi suna yankar Jeji sosai sukayinisa cikin tafiyarsu,,,hadarine yataso Babu kama hannun yaro me iska da tsawa,,cikin tsoro matar tac
e "Alhaji hadarinnanfa yataso sosai Kuma gashi dareyayi inajin tsorofa musamu mutsaya harya lafa..dubanta yayi cikin murmushi kana yace shikenan hafsat yafad'a
taredayin perking d'in motar agefen hanya,,kana yakarb'i yarinyar Dake hannunta kyakkyawa da,ita
Yana mata wasa,,sunjima ahakan kamun ruwa sukece kamarda bakin k'warya ruwa akeyi sosai kamar zasutada garin abun har zabban tsoro,,itadai hafsat inbanda addu,a babu abunda takeyi yayinda megidan nata kuwa ko, ajikinshi,,,anjima sosai anaruwannan kamun Ku
ma sud'auke d'if kamar ba,ayiba se walk'iya kawai da,akeyi jefi jefi,,,motar yatayar kana sukaci gabada tafiya Ammafa garin yayi Baki kirin ga duhun hadari gana dare gakuma sanyin damuna
Sunyi tafiya medan Nisa kana hafsat tadubi megidan nata tace wlh ni
banasan tafiyar dare seda nace mubari mutafi Ido naganin Ido Amma kace aa...murmushi yayi kamun yace to ai allah yakaddari yanzune zamuyi tafiyar Kuma bakisan manufarsa tayin Hakanba..berufe bakiba suka d'auki salati atare sabida fad'awa dasukayi cikin Wan
i katon ramen dayacika tab daruwan sama jikakeyi tsum,dummm motar tanutse duka acikin ruwan..hasbinallah
😥
Washe gari dasanyin asuba haske yad'an fara fitowa nahango jaririyarnan kwance agefen wasu manyan ruwan gadukkan alamu tekuce anan,,abunda yafaru a
jiya motar nafad'awa ruwa allah yabawa hafsat iKon bud'e gabun motar tafito itada jinjirarta sedai Bata iya ruwaba kamun tayi Wani yun kurin tuni igiyar ruwa takarb'e yarinyar tayi gabada,ita itako akayi gabada,ita..to shine ruwan suka wullo yarinyar anan.
Yarinyar jinjira abun tausayi se cilla kafafunta takeyi sama tana kuka,,,Wani katon kada
🐊
ne yafito abakin ruwan yahangi yarinyar cikin zumud'i yanufota domin yunwar safece tafito dashi,,daga gefe Kuma zakine
🦁
kwance Yana kallanta nesa dashi kad'an tawa
gar giwayene
🦣
sukazo Shan ruwa daga Saman bishiya kuwa Wani katon gwaggon birine Wanda akekira gorilla
🦍
ke zaune Yana Hangen yarinyar,,,cikin Isa datak'ama irinta sarakunan namun dawa zakinnan
🦁
yafara nufota Shima,,Dede lokacinda giwayennan suka,Iso suka
mazajen suna rigangan wurinyin lak'um da baiwar allah,,,,adede lokacinda suka k'araso wurintane Wani irin haske yabaibayeta Wanda duk yakashe musu idanuwa dukkansu suntsorata domin kowacce halitta akwai tsoro acikin rayuwarta.
Bayan wasu sakanni wannan h
asken yab'ace b'at kamar bewanzuba,,,abun mmki haskennan nab'acewa se way'annan manyan halittun masu razana D'an Adam suka fara zagayen yarinyar suna shinshinarta sunjima ahakan sunata zagayenta ba Wanda ya,iya yimata komai...sayin wurinne yafara ratsata s
osai Hakan yasa tafara tsandara Kuma tana wulla kafafuwanta sama...cikin sauri giwarnan tasaka jelarta tanad'ota tadayin sama da ita,,,Ganin Hakan yasa wannan gwaggon birin saukowa daga Saman bishiya takarb'eta daga hannun giwar tareda yaye kayan jikinta d
a towel d'inda aka nad'eta ciki yayi mata tsirara,,kamin yagama tubeta tuni zaki yasaka kohotunshi Yana had'a karanda kewurin Yana tarasu wuri d'aya,,,shiko birin yagama cire mata gayan kenan Sega k'waguwa
🦑
tafito kamar abunda akaturo tahad'a jelunanta tar
ik'a bugasu aiko Sega wuta takama cikin sauri birinnan yafigo wata katuwar kunnen bishiya me fad'i sosai yad'ora yarinyar Akai kana yazo kusan wutarnan da,ita yanad'an jigata alamar rarrashi,,atake kuwa tayi shiru.
Itakuwa giwarnan katuwar bishiyar lemu
Dake wurin tarik'a girgizawa tana kad'o yayan tana Saka kafarta tana dansu kad'an sunayin laushi,,, birinnan na hud'eshi Yana matsa mata abaki tanasha harta k'oshi se bacci...kallan kallan sukatsaya yiwa juna ga dukkan alamu kowannensu soyakeyi yayi renon
yarinyar Amma bahali tinda basuda hannun d'aukarta Hakan yasa suka barwa birin dole Badan sunsoba Amma fa anan kan katuwar bishiyar rini Dake bakin ruwan suka aminta yazauna da,ita yagano hakanne tahanyar zagayenshi dasukayitayi Kuma suna zagaya bishiyar.
Atake yahaye Saman bishiyar yashiga had'a sanyunta da hakinta Yana had'a Dan k'aramun bukka kamar gije,,seda yagama had'awa kana yashiga cikin jeji shida giwa dakuma Wani shirgegen maciji
🐉
daya take musu baya..kad'a da zaren tunfafiya birinnan yashiga
had'awa Yana murjesu gu d'aya idan ya murje seya majininnan yanad'eshi ajikinshi kana giwa tarik'a janshi da jelarta kana birin yadawo yarinka sak'ashi atake suka had'a mata zannuwa irinna kayan jeji Dade abunda zasu rik'a nad'eta dashi kana suka dawo inda
sukabar basawan nagadinta.
Abakin babbar tekun Legos Wani matashin saurayine Dan kimanin shekaru 22 tsaye yake Yana d'aura igiyar shiga ruwa,, kyakkyawan saurayine ajin farko gashi fari tass kanar ka kwanta jini yafito yanada manyan idanuwa masu
firgita
rwa Kuma inada tsayi Dede gwargwado Dan k'aramun bakinshi medaukeda pink lips Wanda kananun Suma baka tayi liflif azagayenshi,,,yanada fad'ad'an girji medaukeda lallausar suma Masha allah irin k'irar jikinshi itace akekirada namujin zaki abun gwanin ban Sh
a,awa..Yana gama d'aura igiyar kawai yayi supa daga cikin katon jirgin ruwan
🚢
se acikin tekun..!
Humm
🤔
muje zuwadai salon wannan labarin dabanne karku manta *JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal zaki iya tura kud'in
ki ta wannan account d'in
👉
2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber
👉
07037092176 on WhatsApp
Autar Alheri
✍
️
[7/20, 10:47 AM] AMINA KABIR CAPS:
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji,,renon
namun dawa
👱
♀
️
🦣🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri
✍
️
marubuciyar
👇
SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'
S
MY LITTLE SISTER
Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel D
an bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.
*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda
allah*
🤷
Free
Page 3 & 4
_____
✅
_____&&&&&&&&&&
"Iyo yakeyi sosai acikin ruwan kamar Wani kifi,,se igiyar ruwa tajashi sosai kana ta hantsilodashi sama abun gwanin birgewa..Baki amininshi Hafees yasaki Yana kallan iKon allah dudda suke sojojin ruwa A
mma shikan Sam baze,iya wannan kasadarba,,yajima tsaye yanasan Ganin ta,inda abokin nashi zefito Amma Sam ko alamarshi Babu,,seda yab'ata lokaci sosai har Hafees yafara shiga fargaba sekawai ya hantsilo tabayan Hafees d'in yafad'o cikin jirgin jikinshi sha
b'e shab'e daruwa..jiyiwa Hafees yayi cikin sauri Yana kallanshi yadda yawani had'erai kamar besan minene dariyaba kwantacciyar sumar jikinshi kuwa se sheki takeyi.
Murmushi Hafees yayi yace duk wannan cin maganin na minene my friend? Dan kawai banbika ci
kin ruwaba? Humm Toshikenan Yi hak'uri kaji lpyrmu ce ba d'aya ba nikam idan nashiga ruwa ai sedai ummi ta,aifi Wani badainiba.
Harara yazabga mishi kana yad'auki towel Yana tsane jikinshi zuwa sumar kanshi,,wayarshi yakallah datake famar ruri tindazu,,se
ayanzu yasaki lallausan murmushin gefen Baki Wanda yak'arawa kyakkyawar furkarahi kyau da haiba Ganin sunanda ke yawo akan fuskar wayar waro momma,, d'auka yayi cikin nutsuwarshi yak'ara akunnenshi tareda bud'e Baki kamar meshirin kuka yace momma..Ido naz
aro Jin daddar muryarshi kamar ana busa sarewa domin kuwa samun namuji me irinnan wannan muryar gaskiya zeyi wahala ko,acikin kabilar Fulani.
Daga gefen momma kuwa murmushi tayi cikin sanyin hakinta tace babana kana lpy? "Shiru yayi kamar bazeyi komaiba s
ekuma yad'an turo Baki gaba kana yace lpy qalau momma se kewanki kawai... murmushi momma tayi kana tace Masha allah ai dasauki tundadai Kuna lpy Ina Hafees ne?
D'agowa yayi yawatsawa Hafees harara kana yace gashi anan momma..to shikenan kagaidamin shi Ku
ma karkamanta kudawo cikin lokaci domin abbanku yatamba yoshe zakudawo nacemishi bazaku jimaba..shiru yayi Yana saurarenta seda takai k'arshe Yana yalumshe kyakkyawan idanuwanshi yace shikenan momma za,ayi yadda kikace..kana sukayi sallama yayanke wayar...
.kallanshi Hafees yayi Yana fad'ar momma tace mudawo ko? "Tashi yayi yaname shigewa Wani room daga cikin jirgin batareda yace komaiba...murmushi kawai Hafees yayi kana yace me Hali baya canja alinshi..
Yau kusan sati biyu kenan da zaman wannan jinjira ac
ikin jeji k'ark'ashin kulawar manyan dabbobin dawa,,abunda zebaka mmki acikin wannan Karin shine bawani abunda yasamu wannan yarinyar Kuma tanacikin k'oshin lpy da kulawar sarakunan dawa..kwance take akan shimfid'arta da gwaggon biri tayi mata agefen teku
se cilla kafafunta takeyi Asama tana kallan tsuntsayenda keyawo suna shawagi,,,bakowa awurin daga ita se halinta take wasarta cikin nishad'i daga Babu yunwa ko k'ishi atareda ita...hajiya boss ce tagitto tawurin tana tafe tana tak'ama wato kura,,tana hango
kafafun mutin Yana cillawa tayi saurin nufo wurinta cikin mugun nufi nasan tacinye yarinyar yadda take tafe tana irin kukannan nata Wanda takeyi idan zatayi mugunta tana zazalo harshe wajene yafirgita wannan jinjirar domin daga inda take kwance tana hango
ta Kuma ak'allah yarinyar zatakai watanni 5 Hakan yasa tasan tsoro,,,wata irin k'ara tacillah tareda shek'ewa lokaci d'aya.
Wani abun ban mmiki ko sauke kukan batayiba kikaga manyan oganni sunfito kadane yafarayin Wani irin tsalle acikin ruwa yafito Yana
huci fitowarshi yayi dededa isowar gwaggon biri dakuma sarkin dawa wato zaki,,akuma Dede wannan lokacin wasu manyan macizai sukafito tareda ihun giwa kamin ta,iso..kafin kace kwabo manyan masu fad'a aji ajikin jejin sun hallara tareda yiwa yarinyar Nan k'a
wanya suna zagayenta inda gwaggon biri tad'auketa tana shafa bayanta alamar rarrashi.
Tsaye wannan kura tayi tana kallan manyanta yadda suke Bada kariya ga wannan yarinyar komi tace zatayi awurin kaitsaye ne zatajita alahira.
Shiko zakinnan juyawa yayi Y
ana kallan kurar irinna gargad'i kamun yabud'e Baki dak'arfin gaske yashiga gurnani da ihu irin Wanda yakeyi idan sarautar tamotsa yad'auki tsawon lokaci yanayinshi,,,atake kuwa Sega namun jejin kala,kala manya da kananu suna bayyana awurin wasu Dan nesada
wurin kad'an wasu Kuma kusa hadda hajiya dorinar ruwa itada Bata fita seta b'ace...wannan Al,adace tanamun dawa Wanda aduk lokacinda zaki ko giwa sukayi irin wannan k'ugun Yana nunineda akwai abunda kefaruwa ajejin kuzefaru domin sunkwantada shiri sabida
Hakan wannan ba Sabon Abu bane.
Seda duk suka bayya kana yazo Dede inda gwaggon birin ketsaye Yana zagayen yarinyar wannan abun kuwada yayi shine kad'ai yasan abunda yake nufi se Allah sekuma suda yayiwa..Yana gamawa giwa tazo tayi kana tanad'ota da jela
rta tad'aga sama tana juyida ,ita tana kukanta,,seda tayi tagama kana gwaggon birin yak'ara daga yarinyar Yana zagawa da,ita acikin dabbobin sunjima suna Hakan sosai kamun gwaggon birin ya,ajiyeta a tsakiyarsu,,,Hakan yasa duk wata dabba data fito awurin s
eda tazo tashinshinata tad'aga wata tazo Hakan suka b'ata wannan lokacin sunayi..itako se dariya takeyi tana kallansu,,bayan sungamane kowanne Yakama gabanshi akabarta daga ita se gwaggon birin dakuma giwa,,,d'aukota gwaggon birin tayi tayaye mata salken k
ayanda tayi mata kana tak'arabo gun tekun zata mata wanka,, dasauri giwar tazo tana d'bo riwada jelarta sabida kamar hannu take tana zubawa ajikin yarinyar itako gwaggon birin tana wankewa,,juyawa tayi bayanta Sega Wani rubutu bak'i agefen wuyanta zuwa gad
on bayanta,,wannan birin yajima Yana kallan rubutun dudda bagane abunda aka rubuta yakeyiba kamun yak'arasa mata wankan yanad'eta kana yahaye bishiya da,ita,,,itako giwa tak'ara gaba.
London
Tafiya sukeyi a airport kowannensu janyeda jakar kayanshi daga
ninsu kaga cikakken samari majiya k'arfi Kuma kwawan gaske cikin tak'ama da izza suke takawa abun gwanin birgewa.. Hafees ne yacire glass d'in idonshi yakalli abokin nashi yace *IRFAN* Amma idan munsauka please muwuce gidan momma idan muka kwana gobe semuj
e gidan ummi..wata banzar harara yamaka mishi kana yabud'e Baki cikin sweet voice d'inshi yace wai zancen ai wlh baka isaba gidan ummi zamuje sauka kaji yaro
Waro Ido Hafees yayi adede lokacinda zasu shiga jirgin yace wanene yaron? Ai wlh Kai baka,Isa ka
kiranida yaroba domin koba,afad'aba kasan nafi k'arfin yaro tinda karfina yakawo Kuma kaikanka kasan mazan takana tafi taka kaga kuwa kaine yaro baniba...tsayawa IRFAN yayida tafiyarda yakeyi yajiyo Yanayiwa Hafees kallan bakada hankali kamun yabud'e Baki
cikin sassanyar muryarshi yace "au really? "Of course Hafees yafad'a adake..hummm kawai yace tareda sarkafe jakarshi kana yazauna yazaro wayarshi Yana dannawa batareda yak'ara kallon koda inda Hafees d'in yakeba..ahakan jirginsu yad'aga zuwa Nigeria..!
Yanzufa akafara wasan
💃
*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal
👌
zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in
👉
2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber
👉
07037092176 on WhatsAp
p
Autar alheri
✍
️
[7/25, 12:34 PM] NASRULLAH Group Admin:
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji renon namun dawa
👱
♀
️
🦣🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al,ajabi da birgewa (Romantic love and sexy story)*
Daga alk'alamin taku har kullun Autar
alheri
✍
️
marubuciyar
👇
SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER
Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullu
n Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha,anin gabanta.
*Idan B
aki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah*
🤷
Free
Page 5 & 6
____
✅
_____&&&&&&&&&&
"Wasu manyan motoci ne kejere kusan 6 a airport d'in kowacce motar ka kallah kasan
cewa kud'i sunyi kuka agareta,,
Wasu kyawawan y'ammata ne sukabud'e d'aya daga cikin motocinnan suka fito masu matsananciyar kamada juna dagani base katambayaba kasan cewa twins ne...daga gefe kuwa Wani kyakkyawan matashin saurayine yabud'e d'aya motar y
afito dagani zedan girmi su Hafees Amma ba sosai.
Kallanshi d'aya daga cikin budarennan tayi tace Ya Mahmoud gasucan suna saukowa tafad'a tana watsawa dagudu Ganin Hafees yafito daga cikin jirgin IRFAAN nabiyedashi abaya cikin izza da tak'ama tafiya sukey
i irinta manyan samarin zamani Wanda hutu da nera sukazaunawa abun gwanin birgewa.
Dasauri d'ayar tarungumi Hafees d'ayar Kuma tarungumi IRFAAN,,,cikin Jin dad'i wadda kerungume da Hafees kefad'ar welcome back to Nigeria my bro I miss you so much wlh..Dan
tab'e fuska Hafees yayi kana yajanyeta daga jikinshi Yana fad'ar waike Safah seyoshe zakiyi hankali jiyadda kikawani d'aleni sekace Doki salon kikaryani..kwab'e fuska tayi tajuya tana kallan ya Mahmoud tace kaganshi ko ya Mahmoud daga dawowarshi ko
😢
Mur
mushi ya Mahmoud d'in yayi kana yace zonan Safar Ammi barahi shiyasani kinma fasa tarban nashi..itako d'ayar tinda tarungumi IRFAAN tanamai sannuda dawowa ko bud'e idonshi Dake lumshe bayiba balle tasaran zetanka mata seda tagaji Dan kanta tasakeshi kana y
arab'a gefensu yawuce zuwa mota..itana kwab'e fuskar tayi zatayi magana ya Mahmoud yace karkice komai kubarsu aizasu dawo nemanku zonan kinji Marwa.
Suko sunazuwa gun motar Hafees yabud'e d'aya yashiga shiko yabud'e wata daban zeshiga abunda Basu sabayiba
kenan domin duk inda zasu aduniya atare suke basa raba mota gun tafiya..tsayawa su ya Mahmoud sukayi suna kallansu domin Hafees motarda yashiga cikin ukkunda ya Mahmoud yazodasune,,,shiko IRFAAN cikin way'anda su Safah da Marwa sukazo dasune...Ganin inda
IRFAAN d'in yashiga ne yasa Hafees Bud'ewa yafito Yana k'uk'unai cikin Jin haushi yabud'e inda IRFAAN d'in yake yashiga Yana Dalla mishi harara..shiko ko kallan inda yake beyiba ahakan motocin suka bar airport d'in kowacce motar nabin bayan wata harnasu y
a Mahmoud d'in duk sukanufi gidan ummi.
Acan gidan ummi kuwa Wani,Rin tarba tashirya musu mematukar birgewa sanda taji shigowar motocinsu tasaki murmushi tana fad'ar Masha allah zaratan samarina sun karaso kenan..aiko kobakinta Bata rufeba suka shigo parl
or da gudu suka k'arasa gunta suna rige,rige wurin rungumeta cikin farin cakin Ganin mahaifiyar tasu,,,murmushi kawai ummi kesaki tana fad'ar Masha allah sannu dazuwa Yan albarka tana shafa kansu kamin tad'ago tana dubansu tace kuje kuyi wanka ku huta kana
kuzo kuci abunci kunjiko...murmushi sukayi mata atare Wanda seda naware Idona Ganin yadda kyakkyawar fuskar IRFAAN tak'ara Wani sihurtaccen kyau da haiba abunkaga Wanda baya dariyar..Shima Hafees seda kyawunshi yak'ara bayyana sedai shi sarkin dariyarne s
hiyasa ba,a mmkin idan yayi.
Bedroom d'insu suka nufa dominyin wankan,,bayan sunyi seda sukayi bacci kana sukafito parlor ummi dakanta tayi saving Nasu Kuma tashiga yin pending d'in IRFAAN dakanta..Baki Hafees yatura Yana fad'ar Shima setayi pending d'ins
hi,,itako tace bazatayiba sedai yabari har yajegun mamarshi..aiko su safah da Marwa suka Saka mishi dariya...tashi yayi sedakesu ummi tace kull karya tab'a mata y'ay'a. Wannan abun yasakashi kama fishi Yana hurar hanci..shiko IRFAAN se murmushi yakeyi.
As
alinsu
Ummi da momma tagwayene asalin sunansu Khadija da fateemah Kuma Yan asalin Adamawa state