Showing 12001 words to 14821 words out of 14821 words
bayan
tagama Takoma Saman bishiya tazauna tana kallan duk Wani motsinsu.
Sukan ganin Rana tayi sosai yasa suka mik'e tareda yimata alamar zasu tafi...aiko tasakosu gaba itada gwaggon birin domin yimusu rakkiya wasu narok'eda fadeel wasu Kuma suna tafiyarsu sal
un alun Amma hadda IRFAAN dingishi yakeyi sabida yanada raunuka ajikinshi...tafiya sukeyi duk inda suka wuce idan akwai wata dabbar seta take musu baya,,,Hakan sukayi tafiya menisan tareda rakiyar majizai dakuma zakuna su kuraye da guwaye harmada damisoshi
...abun yayi bala,in d'aure musu Kai wannan rakiyar ta manyan dabbobi kamar Wanda suka d'auko sarkin jejin tokodai atinaninsu d'auke wannan budurwar zasuyi shiyasa suka biyisu kome?
Wannan tinaniko dasukayi shine Dede domin dukkansu sund'auka saceta zasuy
i dugudu da,ita shiyasa suka biyosu domin kuwa ba Wanda iya,Isa yad'auke musu farin cakinsu daga wannan jejin....suna zuwa bakin ruwan inda suka ajiye jirginsu duk suka shiga tana tsaye gefen tana kallansu itada tawagarta...dukkansu suna mata Salama da god
iya daga masu shafa kanta se Masu yimata murmushi...seda duk sukashiga,,kana IRFAAN yak'ara fitowa domin yimata wata maganar Amma tuni Wani shirgegen zaki yaduk'a tahau bayanshi...k'arasowa yayi dasauri Yana rik'o hannunta Wanda keda raunin,,Dan ihu tayi t
anayi baya da hannun se alokacin yakulada yadda hannun yayi sumtun yakunbura sosai yasasile ga inda haurunshi suka Hudanan yayi kamar Huda mata Wani abun Ido yazaro Yana fad'ar innalillahi...kamin yayi wata maganar zakinnan yawatsa aguje tareda nausawa cik
in jejin..zabura yayi zebibayansu cikin sauri su Hafees suka rik'eshi..suko sauran Dake wurin kamar wasu mutane musamman gwaggon birinnan Wani mugun Kallo sukebinsu dashi na gargad'i...Ganin Hakan yasa Hafees janshi sukashiga jirgin kana aka tadashi sukaba
r wurin...kanshi yadafe Yana fad'ar bro kaga hannunta yadda yayi Gunda kad'annan yacijeta wlh ze iya tub'ewa innalillahi wa innalahi Raji un....hakane banganiba gaskiya Amma inaga ai zasu iya temaka mata tinda Nan take rayuwa taredasu..Wani mugun Kallo kaw
ai yawatsa mishi tareda dafe kanshi Yana Ganin hannun acikin idonshi,,ahakan har suka Isa hidikwatarsu..cikin murnar samun nasara da farin caki aka resu tareda wucewada su hospital Kai tsaye sabida rauninda sukaji...!
*JEJI GIRL* paid book akan nera 500
kacal zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in
👉
2276786261 Sha, awanatu kasim UBA bank...kana kitura shedar biyanki awannan nomber
👉
07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr
💃
Dan Allah banasan tambaya akan abunda kikariga kika Gani anrubuta
kud'in novel d'innan kingani to kikoma kina tambayar nawane kud'inshi akanme? Kename kenan rubutawar beyi anfaniba sabida Dan inkin tashi Siya kibari se kintura kud'inki sheda kawai nakesan Gani please
👏
Autar alheri
✍
️
[7/29, 7:51 AM] AMINA KABIR C
APS:
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji renon namun dawa
👱
♀
️
🦣🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Free fage yak'are
🙏🙏🙏
free page yak'are
🙏🙏🙏
Free fage k'are gamasu buk'atar cigabansh
i zaku biya nera 500 ne kacal
👌
zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in
👉
2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber
👉
07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr game din yanzu za,afara caskalewa acikin jej
i
💃💃💃
Last free
Page 17 & 18
____
✅
____&&&&&&&&&&&
"Sosai akabasu kulawa ta musamman a hospital dudda cewa IRFAAN beso Hakanba sedai ba yadda ya,iya...washe gari kuwa tinda sassafe sukabar garin Lagos suka nufi Abuja dukkansu harsu fadeel,,,a airport
ne sukarabu kowa yanufi gidansu cikeda kewar budurwar jeji.
Agidan momma suka sauka Kuma koda sukaje Abba yadawo Yana gari seyazan dukan family ana gidan momma hardasu Safah da Marwa...sosai sukayi farin caki dawowar yaran Nasu lpy sedai hankalinsu yatas
hi sosai Ganin raunin jikin IRFAAN seda suka kwantar musuda hankali sosai akan lamarin tukunnah suka fahimta.
Shidai IRFAAN bedroom d'inshi yashige yarufe kanshi domin akwai gajiya sosai da bacci a idonshi,,wanka yaje yayi bayan yafito yasaka kayan Shan i
ska kawai yakwanta tareda lumshe kyawawan idanuwanshi yanasanyin bacci sedai me Yana rufe idonshi wannan yarinyar yake Gani tana mishi murmushin Sam hankalinshi yakasa kwanciya Ganin bacci yak'i zuwa Sema wasu abubuwan da kebijiro mishi yasa yamik'e dole B
adan sunsoba yakoma parlor cikin mutane domin yasamu nutsuwa.
Agidansu fadeel kuwa wata matashiyar budurwace tafito dagudu tana fad'ar oyoyo ya fadeel yadawo..d'aukarta yayi cak Yana juyida ita domin kab yarinyar bazata wuce sa,ar wannan budurwar jejin b
a...cikin gidan sukawuce inda sukasamu momyn su zaune tanashan fura tayiwa yaron nata barkada zuwa...cikin sauri yak'arasa gunta Yana gaidata tareda tambayar ta dadyn shi.
"Dady bayanan ya fadeel yafita tinsafe..okay to shikenan baranayi wanka bazoko..yaw
wa ya fadeel dan allah kakaini gun anty Marwa zatakaini gun kunshi..dariya yayi yace tofa
🤔
allah bazaki maidamun mata Yar aikinkiba yawwa,,kije gunta ya Mahmoud mana...Baki tatura gaba tana fad'ar ai ita Safah bazata kainiba..Nima kuwa matata bazata kaik
iba..allah setayimun Kona gayawa ya Hafees yadaketa.
Aiko daya ballowa kanshi ruwa duk randa yadakarmun mata shida yak'are a kyaika irinki sekuyita kayan shirmenku ku kad'ai...Baki tatura gaba tana k'uk'anai,,shiko yayi shigewarshi Yana dariya...ammy tace
zonan Yar albarka rabudashi inbaze kaikiba kikira yayanku IRFAAN yakaiki kinjiko bazaran kira mikishi...aiko cikin Jin dad'i tace to shikenan ammy...waya ammy tad'auko takira IRFAAN Amma bugun duniya be d'aga ba sabida wayar nacan yabari bedroom d'inshi,,
,shikuwa Yana parlor Ganin bedaga wayarba yasa takira Marwat da kanta tace zata Saka akawo mata zeelha ayimata kunshi.
Acan jikin jeji kuwa wannan budurwar tin tafiyarsu IRFAAN take cikin kewarsu Hakan kawai ta tsinci kanta dasan ganinsu akusa da,ita daga
gefe d'aya Kuma hannunta namata azabar ciwo domin yau ma wuni tayi komai bataciba sabida azabar dayake mata gashi duk iyayen nata sunshiga damuwa Ganin halinda take ciki.
IRFAAN kuwa tinda suka dawo momma na kuledashi gabaki d'aya baya cikin nutsuwarsh
i duk yatakura kanshi besan abunda ke mashi dad'i ba dudda kasan cewershi mutin Wanda bayasan surutu Amma wannan tauyewar tayi yawa..dakanta tasameshi akan miyake damunshi Amma amsar d'aya ce bakomai lpy qalau yake shine kawai abunda yake cemata...Hakan ya
sa takira Ammi tagaya mata abunda kefaruwa da yaron...kiranshi Ammi tayi tace tanasan Ganinshi Amma bezoba se cikin dare koda yazo gidan kowa yayi bacci Hakan yasa yawuce bedroom d'inshi kawai Dake gidan yayi kwanciyarshi.
Wayyyoo allah wayyo hannuna abe
ee Ina Kuna inane inazanganku ??? Ammee naa hannuna zecire kutemakeni wayyo hannuna...kuka takeyi sosai atsakiyar jejin tana Kiran ammee da abee gashi bamejinta ko ganinta se mahaliccinta hannunta kuwa ya kunbura yayi sumtim har inda hak'ora kadan suka hud
ata Yana zuba jini da ruwa,,,Wani irin azaba yakeyimata gabaki d'aya tafita hayya cinta mulmula kawai takeyi acikin jeji Babu maceci se Allah daga gefe kuwa gasu mutane masu bak'ar kama sun dunfarota suna lasar Baki irin kura Taga nama d'innan..tinda ta ts
inkayesu tak'ara birkicewa tana ihu tana birgina ak'asa...suko bil hak'k'i sun dunfarota kad'an yarage su iso gunta...daga k'arshe dau allah yabata iKon bud'e Baki da iya karfinta yace IRFAAAANN.
Azabure yamik'e tarud'e Bud'e idonshi cikin tashin hankali
yake duk addu,ar dayazo bakinshi domin inda sabo yasabada wannan miyagun mafalkai akanta tin lokacinda suka dawo gabaki d'aya yarasa nutsuwarsa Amma wannan mafalkin na yau ya banbanta da kowanne mik'ewa yayi yashiga bathroom tareda d'auro alwala tatifo tas
higa jera nafila Yana Neman mafita akan wannan Al,amarin kamun yak'arasa yashiga addu,a gabaki d'aya dai yau kam da k'yar yaga garin allah yawaye
*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shi
mfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar j
iki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada kuraje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusan
i gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname bakishawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi zaki iya nemanmu ta wannan nomber
👉
08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu g
aranty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kanki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da
alkhairinsa acikin rayuwarmu.*
Assalamualaikum
Daga bakin Dr Yasmeen Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunch
i sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai wurin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance
sayen nagari Maida kud'i gida
🙏
☺
️
_______________________
Dasafe bayan yafito yaga ummi zaune akan akan 3ster tana askar zama yayi akusanta yana fad'ar morning my ummi..morning too son kafito? Eh yafad'a ahankali..kallanshi takeyo sosai kamun tace son
mike damunka? Kuma karkacemun bakomai domin domin jiya najika kana sambatu a bedroom d'inka daga baya Kuma kafarka afirgice alamar akwai Wani abun ataredakai Kuma natambayi Dan uwanka yacemun besan abunda kedamunkaba..kagayamin gaskiya miyake faruwane?
Do
lima kagayawa ummi gaskiya domin ni Kaina nafara Ganin irin abunda kake Gani ga duk alamu wannan yarinyar ce tajije matsalar ka? Hafees yafad'a Yana zama kusanshi
"yarinyar jeji Kuma kamarya? Ummi tatambaya cikin mmki...eh ummi akwai wata yarinya damuka
had'u da,ita alokacinda mukace aikinnan acikin Wani k'asurgumi jeji mehad'arin gaske wlh,,nandai yakwashe komaida yafaru atafiyarsu yabawa ummi lbr....cikin tashin hankali ummi tace innalillahi wa ilaihiraji,un Kuma mutince ko aljana? Tatambaya arud'e.
Se
anan IRFAAN yayi magana cikin alhinin abun yace mutince ummi ba aljanaba Kuma me tattareda abubuwan mmki atareda ita ummi tanada tausayi Kuma tanada temako ummi rayuwarta tasadaukar sabida ceton tawa rayuwar ummi abun yak'i barin raina bansan cewa tayi mu
gun raunata awannan cizonda kadan yamataba seda zamuzonan nagani Kuma wlh Dakyar hannunta zekai lbr ummi inajin badad'i sosai araina Dana kasa temakonta kamar yadda Tatemakemu alokacinda muke masarautarta ummi akullun nakwanta Senayi mafalkinta tanacikin m
ayucin Hali idan idona narufe ita nake Gani tana Neman temako ummi yarinyar da bata magana jiya acikin mafalikina har sunana take kira ankan na ceceta narasa yazanyi ummi...yak'arasa zancen cikin gajiyawa kamar zeyi kuka.
"Baka kasa temakonta ba yarona ko
yanzu lokaci be k'ure makaba kanada dukkanin damar temakamata domin kuwa tana Raye da ace tamutune sa,annan ne zakayi kukan rashin temakonta iname Baku umurni amatsayina na mahaifi agareku kuyi gaggawar shiryama tafiya sansaninda take kozominda itanan Inda
i tana Raye nikuwa zankashe konawane wurin nema mata lpy da izinin Allah,,,cewar Babu Dake shigowa parlor tareda Abba....Yana rufe bakinshi Abba yace tabbas wannan gaskiya ne mukhtar yafad'a Nima Kuma zankashe konawane wurin inganta rayuwarta dasama mata i
limi me anfani dakuma nema mata ahalinta muddin suna Raye aduniya da izinin Allah.
Wani kayataccen murmushi IRFAAN yasaki Wanda haryamanta marabada yayishi...ummi kuwa cikin tashin hankali tace mikuke fad'a ne Alhaji? Duk bakuji abunda suke fad'a ba akan
yarinyar dakuma jejin datake jciki Amma ahakan zaku sake turasu bayan sunyi fitar kutau acikinsa?
"Habadai fateemah karkizama raguwar uwa me raunata zuciyar y'ay'anta mana yadace ki k'arfafa musu akan dukkanin Wani aikin alkhairi dasayi kinji yaudai ace
Safah ce ko Marwa ko zeelha zaki barsu acikin wannan halinne kozakisaka acecesu?
Shiru ummi tayi tana tinani candai tace shikenan allah yasa Hakan shine Mafi alkhairi allah yabaku narasa akan abunda kuka Saka agaba Kuma yak'areku aduk inda kuke...ameen y
allah suka karb'a atare cikin Jin dad'i Amma fa Hafees Adan rud'e yake sabida komawa gidan jiya....abbane yace kukira Mahmoud kugaya masa yashirya dashi za,aje tinda likitane yafara duba hannun kamin ku,isonan....shikenan Abba zamu gaya masa cewar Hafees k
ana suka mik'e sukabar parlor.
Suna fita ummi ma Takoma bedroom d'inta tareda Kiran momma tashaida mata wannan abun Dake faruwa ga mmikinta setaji momma tayi murmushi tace rabbi yakaisu lpy yamardasu lpy Kuma yasa yarinyar tana Raye....cikin mutuwar jiki
ummi tace kema kinyadda datafiyar anty Khadija?
Murmushi momma tayi tace na yarda mana mize hana Aida yagayamun tin lokacinda suka dawo da washe gari Doli sukoma suzoda,ita domin Banga anfani dawowa subarotaba tin lokacin tinda har sunsan Bata tareda ko
wa se Allah awurin ai d'a duk d'a ne fateemah naji inaso sutemaki wannan yarinyar har cikin raina kema ki kwantarda hankalinki insha allah ba,adunda ze faru se alkhairi...allah yasa Hakan cewar ummi kana sukayi sallama....fitowa momma tayi parlor inda taba
rsu Safah itada zeelha sunacin k'wadon zugale tace ke zeelha zonan na tsefe Miki Kannan tinda anyi k'unshi tin shekaran jiya Amma ankasayin kitso...Baki tatura gaba tana fad'ar momma da zafifa allah ni banasan kitso..aiko se anmiki cewar Marwa Dake fitowa
daga kitchen...harararta momma tayi kana takama hannun zeelha suka wuce bedroom d'inta.
Wacece zeelha da fadeel?
Y'ay'an abokin Abba ne Kuma ammyn su itama kawar ummi ce Hakan yasa suka taso amatsayin abokai tsakanin fadeel dasu IRFAAN Kuma zeelha tana
zuwa gidan kowa takeso acikinsu batada shamaki domin abotarsu Takoma kamar zumunta...sa,annan zeelha itace wadda Hafees kesan aura dudda k'ananun shekarunta domin ayanzu take 14 yeas...itako Marwa itace fadeel keso domin itakam babbar budurwace itada Safah
tinda sunada 23y Kuma Safah itace wadda yaya Mahmoud ze aura...Kuma Muneer ma abokinsu Shima tinna yarinta tinda tare sukayi school dashi dukkansu Hakan yasa suka kasance su hud'u sa,annin juna Kuma abokai IRFAAN,,,HAFEES,,MUNEER,,,FADEEL...wannan kenan k
unji alak'arsu da juna.
Sukuwa suna jita suka wuce gidansu fadeel acan suka sheda mishi abunda ke daruwa..ko gama fad'a Hafees beyiba yace wlh dashi za,aje domin duk Wanda wannan yarinyar Tatemaka baranshine domin Badan da itaba dayanzu baya duniya,,Yana
gama fad'ar Hakan yasamu ammy shi yaga yamata aiko Bata hanashiba Sema fatan alkhairi datayimusu....basubar gidanba seda sukaci abunci fadeel yahad'a komai nashi daze buk'ata kana sukayiwa ammy sallama sukabar gidan domin gobe samako sukesanyi....suna fit
a sukawuce gidansu Muneer Amma kamshi sunsha fama Dan seda yaga ransu yab'ace sosai kana ya,aminta zashi Amma daga farko cewa yayi idan anganshi lahira to kaishi akayi..ahakadai suka Sak'o k'yeyarshi gaba bayan sunyi sallama da momyn shi tayi musu addu,a
sosai kana suka nufo gidan momma..koda sukaje ya Mahmoud nagidan Kuma duk Abba yayi mishi bayanin abunda za,ayi Hakan yasa Shima yakura amininshi Naseer domin yasamu abokin tafiya acewarshi bazebi tawagar k'anenshiba shikad'aine babba acikinsu.
Washe ga
ri dasafe sukashirya tsab domin tafiyar Sam Basu bari y'ammatan gidan sunsan zasu tafiba gudun karsu b'ata musu lokaci da kike kokensu...momma kawai se Abba sukasanda tafiyarsu suka rakosu harbakin motocinda suka shiga tareda yimusu addu,ar fatan nasara ba
yan ummi tacika musu manyan warmers da breakfast domin basuci komaiba suka fita..
Airport suka nufa suna zuwa girginsu yatashi zuwa garin Lagos acan kuwa suna sauka Dama un reddy anrigada ansanda tafiyarsu a hidikwatarsu IRFAAN din Hakan yasa suka samu ji
rgin ruwan
🚢
dazasu hau ashirye tareda rakiyar wasu manyan sojoji abokanan su IRFAAN d'in su 5 sukuma gasu su 6 se suka Koma su 11 kenan ahakan jikinsu yacilla aguje acikin ruwan be tsaya dasu ko inaba sebakin inda ya,ajiyesu aranar Dede wurinda suka shig
a wannan surmuk'un jejin... dukkansu saukowa sukayi suna k'arewa wannan sunk'uru kallo musamman su ya Mahmoud dabasu tab'a shogowaba..bayan duk sund'auki abin buk'atarsune suka nausa cikin jejin wasu cikin tsoro da fargaba wasu kuwa zuciyarsu abushe irinsu
oga IRFAAN kenan..semuce afito lpy Allah yabada sa,a...!
Free page yak'are
Tofa
🤔
chakwakiyafa yanzu akasoma shin koya zata kaya tsakanin su IRFAAN da way'annan miyagun dabbobin ahanyarsu tazuwaga wannan yarinyar?
Shinko tana Raye ko kuwa ya hannunta
ya,isala bayan tafiyarsu?
Shin zata yadda tabisu kokuwa bazata yadda ba?
To Kuma idanma ta yadda tabisu way'annan sarakunan dawa zasu aminta afitafa ita cikin wannan jejin salon alonne bayan saboda sukayida ita natsawon wannan shekarun?
Kokuwa bazasu b
ariba? Yaya wannan tafiyar zata kasance dasu? Duk kubiyo alk'alamin Autar alheri
✍
️
domin Jin amsoshin wannan tambayoyin cikin JEJI GIRL part 2 insha allah.
Free page k'are semun had'u a JEJI GIRL part 2 insha allah ga duk mebuk'atar wannan book nera 500
ne kacal
👌
ze iya tura kud'inshi a wannan account d'in
👉
2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....kana kitura shedar biyanki awannan nomber
👉
07037092176 on WhatsApp
🙏
Dan girman allah karki karanta novel batareda kinbiyaba ko kifitarmun da abuna bat
areda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba idan Kuma kiyi to keda alla
🤷
domin duk Wanda yayi nagari Dan Kansa...allah Yana yafe laifi na tsakaninka dashi Amma baya yafe hakkin Wani yakamata kusan wannan.
Autar alheri
✍
️
*234 9035005254