Showing 1 words to 3000 words out of 8058 words
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji renon namun dawa
👱
♀
️
🦣
🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 23 & 24
____
✅
___&&&&&&&&&&&&
"Cewar ya Mahmoud Yana rik'o hannun dr Nasee
r suka nufi ruwan...cikin hargagi IRFAAN yace don't goo bro don't stop..wannan maganar dayayi dak'arfi itace tafarkarda wannan budurwar da bacci yad'an figa...suko Sam Basu jishiba suka nufi tekun bil hak'k'i.
Ido tazubawa IRFAAN d'in Ganin inda yake ka
llo Yana k'ok'arin mik'ewa Amma bayasan tureta daga jikinshi,,gefe d'aya Kuma yayanshi na tinkarar had'ari..Ganin bakin teku suka nufa yasa tayi saurin mik'ewa kad'an yarage tafad'i seda yayi saurin tarota tadawo jikinshi tinda bawani k'warine ajikinta ba.
..rik'eta yayi sosai ahakan suka marawa su ya Mahmoud baya cikin sauri karsu nemawa kansu wata fitinar,,,Amma fa sunkasa k'arasawa ga tekun suko suna nesa bazasu cimmusuba,,,Hakan yasa tasaka yatsarta abaki tayi fitoo da k'arfi..aiko ko bakinta Bata rufeba
ruwan sukad'auki rugugi alamar manyan cikin nasan bayyana.
Wani irin birki Dr Naseer yaci ya a rik'e hannun ya Mahmoud d'in Ganin yadda Wani k'aton kifi da dorina sukayiwa ruwan dirar mikiya suka bayya asamansu...Ido duk suka zaro suna kallan lahira ku
sa suna had'iyar yawu tashin hankali.
Itako tayi hakanne Dan tasan idan suka gansu bazasu k'arasaba sabida idan sunk'arasa komai ze iya faruwadasu,,,takawa sukayi har kukai bakin tekun inda dorinar ruwan tafiddo kanta sakin hannun IRFAAN tayi taduk'a De
de inda fuskar dorinar tana murmushi tana Kuma shafa fuskarta,,aikuwa segani sukayi tabud'e Baki tana Wani irin ihun kuka alamar magana takeyi da sauran k'warin Dake cikin ruwan,, tad'auki Dan lokaci tanayi kamun Takoma cikin ruwan,,,Shima kifin komawarshi
ciki.
Jiyowa tayi tana kallan duka sauran mutanen domin kowa yataso sunkewayesu suga yadda za,ayi..su ya Mahmoud take nema suda Taga sunada buk'atar ruwan secan tahangosu baya,,,mik'ewa tayi cikin k'arfin Hali tanufesu tanatafiya iska na figarta tinda
ba Wani k'wari ajikinta,,,tana zuwa tayi murmushi tareda nuna musu ruwan tana girgiza kanta alamar bakomai yanzu zasu,iya anfanidasu...juyawa ya Mahmoud yayi Yana
kallan fadeel Dake gefenshi..cikin tabbatarwa fadeel yace muje bro Nima alwala zanyi yanzukam
bakomai na had'ari tinda sarauniyarsu tayi magana yafad'a cikin tsokana Yana kallanta...Wanda ita batamasan miyakeyiba kawaide tasan yaji dad'i ne tinda yayi murmushi...wurin suka nufa dukkansu sukayi Alwala domin ramuwar sallar Dake kansu duddama k'asaru
ce zasuyi kasancewarsu matafiya...har suka gama sukabar wurin ya Mahmoud da nmdr Naseer suna tsaye basuyiba...Ganin kowa na sallah suko sunyi tsaye shiru cikin damuwa yasata k'arasawa garesu ta rik'o hannun ya Mahmoud tana tambayarshi lpy? "Kallanta kana y
anisa yamarasata ta yaya zeyi mata magana tinda yaga bawanda yafad'i wata kalma tind'azu Kuma itama da yaren kurame take maganar...da hannun yayi mata alamada wanka sukesanyi..aiko cikin iKon allah tafahimta,,,Alana tayimusuda subiyota...aiko ba musu sukab
ita Wani lungu tanufa Nasu inda ruwa kesaukowa ta dutse kana tayi musu alamada suyi anan..kana tajuya tabar wurin.
*MANYAN MATA MASU AJI SEDA GYARA*
Sabulun gyaran jiki Wanda zegyara Miki fatarki kikoma kamar Yar itofiya------- 1k
Maganin
sanyin mara Nasha Dana tsarki sanyi ko haifaffene zaki samu lpy da iKon allah--------1500...akwai Kuma nasha kawai------1k duk Wanda kikeso
Maganin hips sadidan sesun isheki kindenasha Indai matsalarki duwawune-----3k
Maganin k'iba------3k
Maganin gyaran gashi tsawon Suma laushi Baki duk Yanayi.
Akwai Kuma nau ukan maganin mata kala2 akwai duk Wanda kikeso wasu base nayi bayaniba sabida Maza nakaranta Novel Wani lokacin karsu Gane mana sirrinmu
😊
ga duk mebuk'atar Wani abun ze iya tant
ab'ar wannan nomber
👉
07037092176 ngd
🙏
_____________________
Shiko IRFAAN tinda suka gama sallah Yana zaune Yana tinanin yoshe wannan yarinyar tasan sunanshi? Waya gaya mata? Mihakan kenufi? Miyasa Bata fad'i sunan kowaba senashi? Tambayar dayake
ta yiwa kanshi kenan Kuma Babu mebashi amsa.
To mlm IRFAAN abunda bakasaniba shine wannan budurwar bawai tasan sunanka bane Kuma batamasan minene akenufida ya irfaan ba kamar yadda tafad'a kawai wannan sunan Yana zomatane amafalki daga lokacinda tatsi
nci kanta cikin zillar cuwo daga ranar tafara mafalkin wannan sunan ya irfaan kamar yadda a mafalki tasan ammee da abee to hakama IRFAAN yakasance na ukku acikin abunda bakinta yafara ita fad'a aduniya..
Su ya Mahmoud wanka sukayi tsabb suka canja kanya
nsu kana suka jefarda najikinsu daga Nan sukayi alwala Suma suka fito domin komai ad'ard'are sukeyinshi,,,bayan sunfito sallah Suma sukayi kana suka zauna kowa yayi jugum suna tinanin makomarsu.
A,inda suke zaune sunyi nisada wannan budurwar domin itaku
wa tanacan Dan nesa dasu zaune kusada gwaggon birin gawasu Kuma kananun birai suna tsinko y'ay'an itatuwa daga bishiyoyinda kewurin,,,seda suka tsinko masuyawa kana tamik'e ahankali tashiga gaba suka d'auka sunabin bayanta harsuka Kai wurinsu suka ajiye...
d'agowa fadeel da Muneer sukayi suka kalleta,,,alama tayi musuda suci,,aiko ba musu sukafaraci Dama akwai bakar yunwa acikinsu....dubawa tashigayi Ganin bataga IRFAAN ba Amma Kuma baya wurin gaba d'aya abun yabata mmki sosai hakan yasa tajiyo tana kallan f
adeel tareda dafashi tana tambayarshi Ina yake? Amma fadeel begane mitake nufiba seda tayita yimishi kwatance tukunnah yafahimta aiko Shima se alokacin yakulada Babu IRFAAN awurin Kuma Babu Hafees...ai azabure yamik'e batareda yacewa Kowa komaiba yayi gaba
,,,itama mik'ewar tayi tabi bayanshi...allah sarki baiwar allah tashiga tashin hankali sosai narashin Ganinshi domin itasam bataga Hafees ba gata ba wata lpyr kirkiba...ko fadeel d'in Ganin yadda take tafiya kamar zata fad'ine yasakashi Doli rik'o hannunta
sukacigabada tafiyar gudun kartaji ciwo...seda sukayi tafiya me Nisa Amma Sam basuga su IRFAAN ba abun yayi matukar tadamusu hankali to inazeshiga?
Iya galabaita tagalabaita sosai tsayawa tayi tana mayarda numfashi seda tad'an dedeta numfashin ta kana
tazare hannunta tadake cikinna fadeel se ita tarik'eshi da kanta kana tabud'e Baki Dakyar tace ammeee...ai sekaji Wani irin ihu da gurnanin manyan wurin so gwaggo damisa kurace da duk Wani,abunda yakasance mace..Ido fadeel yazaro Yana kallanta atinaninshi
tad'auka cutarda ita zeyi maybe shiyasa tanemi d'auki Kuma takarb'e hannunta ita tarik'eshi,,gaba d'aya hankalinshi yatashi Yana bintada kallan tausayi irin ki tausayamun d'innan.
Itako tayi hakanne sabida idan suka fito akiranda tayi musu sukaganshi r
ik'eda ita bazasu tsaya Neman ba,asiba kawai abka mishi zasuyi sabida Ganin zasuyi Wani abunne zemata Amma idan itace arik'edashi to bazasu cutardashiba....suna gama fitowa kuwa sukayo wurinta kowanne na bud'ar Baki...duk'awa tayi
kusan wata katuwar damusa
mekalar Baki da fari ajikinta tashiga shafa kanta tana mata magana yadda zata fahimta kana tad'ago takalli fadeel datake rik'eda hannunshi Takoma yiwa damisar magana..aiko itama tad'ago takalli fadeel d'in kana taja baya izuwa inda wata Yar uwarta damusar
kana tayi Wani irin gurnani tareda girgiza aiko takwasa aguje tanausa cikin jejin hakama d'ayar Tamara mata baya...Ganin Hakan itako kawai tasamu wuri tazauna kana yayi fadeel nunada yazauna.
Acan kuwa inda sukabar su ya Mahmoud sunacan sungama cin abu
ncin bacci yayi awun gabadasu dukkansu kamar way'anda sukasha maganin bacci Hakan yasa duk abunda akeyi Basu saniba...gwaggon biri kuwa sunyi zaune sunabinsuda kallo itada wasu manyan birai y'an uwanta.
Acan gunsu fadeel kuwa suna,Nan zaune shida ita Se
ga Wani wurgegen maciji yazo gabanta tareda sulalewa ajikinta yayi kwance Yana jujjuya jikinshi,,,itama data ganshi murmushi kawai tayi tashafashi Amma ba walwala sabida Babu isashiyar lpy...fadeel kuwa Sam bekulada macijinba se yanzu Yana jiyowa dazimmar
yace wai zamanme sukeyi anan aiko idonshi yasauka akan wannan wurgegen macijin,,,wata irin zabura yayi arazane zemik'e..cikin sauran karfinda yarage mata tayi saurin rik'eshi tare da girgiza Mai kanta alamar karya motsa ko,Ina..shiru fadeel yayi Yana had'i
ye wasu miyagun yawu kana yakoma tsugunne agefenta ya rakub'e...wannan macijin yajima ajikinta kamun Kuma yasulale yabar wurin batareda yayiwa fadeel komaiba Koma yakulada akwaishi awurinba..
Shiko IRFAAN tin lokacinda yakulada Babu Hafees awurin hank
alinshi yayi matukar tashi Hakan yasa yashiga jejin nemanshi batareda yanemi temakon kowaba gudun karyasake jefa Wani cikin matsala,,,Kuma tin lokacinda yafito nemanshi beganshiba se yawo yakeyi acikin jejin Amma Babu Hafees Babu dalilinshi....yashafe kusa
n awa 2 Yana nemanshi se can yahangeshi lab'e wurin Wani sansanin kuraye sunfi 100 sun kewaye wurin shiko Hafees na mak'ure Rai ahannun allah domin mistake kad'an zeyi suyi watandarshi....IRFAAN na tsaye cikin kad'uwa da tashin hankali Yana tinanin ta yadd
a zetinkari way'anda zaratan miyagun dabbobin yatemaki Dan uwanshi...seka wannan damisar ta,iso gunshi tana gurnani tana bud'ar Baki...d'agowa IRFAAN yayi Yana kallanta adake batsoro balle fargaba yanajiran yaga Dame tazo sekawai yaga tazo kusanshi tareda
duk'awa kamar yadda yak'umi keyi idan mutun ze haushi alamar ya hau sutafi...cikin mmki yake kallanta...itako Ganin beda niyar hawane yasa tasaka bakinta taja rigarshi..ba yadda zeyi Doli yahau bayanta tareda yimata nunida Hafees..tana d'agowa taganshi ind
a yake sekawai tajuya ta kalli Yar uwarta dasukazo tare kana sukayi girgiza sukanufi wurin gadan gadan...tindaga nesa kurayen suka hangosu tafe suka fara darewa suna Basu hanya har suka k'arasa Inda Hafees rakub'e.
K'ugi yaji akusanshi Hakan yasa yak'ar
a had'e ranshi domin yarigada ya sada k'at cewa tashi tazo k'arshe...suko tsaye kawai suke suna kallanshi kamun d'aya damisar tayi yadda d'ayar tayiwa IRFAAN Dan Hafees d'in ya hau Shima...amma Ina Sam shi besamma tanayiba...IRFAAN ne yabud'e Baki Dakyar y
ace bro zumubar wurinnan nine IRFAAN..aitinkamun IRFAAN yarufe Bakinshi yad'ago Amma abunda yagani yak'ara Maida mishi tsoro sabo sedai Kuma Ganin basuyiwa IRFAAN d'in komaiba ba yasa yamayarda tsoronshi yahau Shima kana suka mik'e tareda rugawa aguje yanu
fi inda wannan budurwar taturosu....!
Masha allah
😊
Ina godiya sosai da comment d'inku da Kuma addu,o,inku agareni ubangiji allah yasaka da alkhairi Kuma allah yabar zumunci naji dad'i sosai Kuma nagode I love you so very much all my lovely fans
😚
💃💃💃💃💃💃💃💃
Autar alheri
✍
️
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji renon namun dawa
👱
♀
️
🦣
🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 25 & 26
____
✅
____&&
&&&&&&&&&
"Tindaga nesa suka hangesu tafe cikin sauri fadeel yamik'e Yana mik'a mata hannu alamar tamik'e itama,,,aiko ba musu tarik'a kana tamik'e tsayen....suko Basu tsaya ko,inaba se agabanta tad'ago tana kallansu fuska amarairaice alamar miyasa zaku
yi nisadamu Kuma kunga yadda wurin yake..shiko IRFAAN yana dirowa yarik'a hannun Hafees Yana kallanshi kamun yace wai miyasa kabarmu bro? Yanzuda way'annan miyagun suncutarda kaifa? Yakakeso nayi kenan datawa rayuwar? Yak'arasa zancen kamar zeyi kuka..ciki
n sauri Hafees yarungumeshi Yana fad'ar I'm sorry my bro Nima bansan
ya,akayi nazonanba kawai nagannine anan alokacinda way'annan namun dajin suka fito ni wlh banmasan ya,akayi nakawo wannan wurinba.
"Ya,Isa Hakan my brothers kuyi hak'uri yanzudai tinda
komai lpy semu Koma karsu yaya Mahmoud suyinemanmu Kuma fadeel yafad'a Yana dafa Hafees d'in...juyawa sukayi suna kallan wannan damusun dakuma wannan budurwar data duk'a tana sunbartasu...kamun suyi magana fadeel yace itace tatura way'annan bayin Allah su
nemo Munaku domin muntifo nemankune tajigata baiwar allah gashi ko lpy batada wlh k'arfin Haline kawai takeyi Amma tana kirki sosai dudda zamanta k'aramar yarinya nibanmasan miyasa take zaune ananba...tinda fadeel yafara magana Idon Hafees sukacikada kwall
ar tausayinta dakuma tausayin kansu..shiko IRFAAN Wani abunne yakeji aranshi Gameda ita shin itad'in wacece irin mutince Hakan? Tafisan farin cikin Wani akan nata dudda batada lpy Amma takasa samun sukuni tahuta sabidasu? Gaskiyar Babu dayace irinsu ba,abu
n abarsu bane domin sunada matukar anfani acikin Al,imma..nisawa yayi afili yace tabbas kuwa hakanne domin irinta kad'anne aduniya...mikace bro? Cewar fadeel..nothing yafad'a atak'aice kana Yakama hanyar barin wurin.
Dukansu sukabi bayanshi harda yariny
ar way'annan damisun nabiyeda ita zasu mata rakiya...tafiya sukeyi sosai domin sunbaro wurin danisa itako gashi tagaji matik'a domin zazzafan zazzab'i yataso Mata gashi Kuma bawasu kayan kirki ajikinta rigar IRFAAN ce kawai Kuma dakad'an tawuce gyiwwarta d
uk tajigata..shiko IRFAAN yanacikin tafiya seya waigo baya kamar kuwa Wanda akacewa juya kaga aiko seyaga tana layi kamar zata fad'i ga mukarabanta sun sakata atsakiya...cikin sauri yadawo bayan kamun yak'araso kawai tayi baya,,,cikin zafin nama yatarota t
adawo jikinshi agalabaice Idonta na lumsashewa...su dukkansu juyowa sukayi Ganin yadda IRFAAN yayi sufa bayansu yatarota..hankali tashe suka had'a Baki wurin fad'ar lpy kuwa bro miyasameta? I don't know but maybe malaria ne..innalillahi sukafad'a alokacind
a sukaga yadda take rawar d'ari gashi sunasan k'arasawa garesu suna Jin tsoro dumin duk Idon way'annan askarawan yadawo kan IRFAAN dame dokeda ita Amma dai basuyi komaiba,,,ahakan sukaci gabada tafiya harsuka k'arasa wurinsu IRFAAN na d'aukeda ita.
Akwa
nce duk suka samu su ya Mahmoud sunyi bacci haik'an...itako gwaggon birin Nan tana ganinsu daukeda ita tak'araso tana tab'ata Ganin yadda take kamar Bata motsi...shiko IRFAAN ajiyeta yayi kana yak'arasa bakin kogon Dake kasan bishiyar ya kwantarda ita baya
n a shimd'a rigar fadeel ak'asa..jakar kayansu ya Mahmoud yad'auko yabud'e Yana Neman maganin zazzab'i ko injection yayi mata Amma duka babusu Sena kashe zogi kawai dayayimata anfanidasu...dafe kanshi yayi tareda Dan ciza lips d'inshi Yana tunanin tayaya n
e zasu temaka mata Ganin bayada abunda ze iya tinda ba aikinshi bane yasa yamik'e tareda nufar inda suke kwance,,,ya Mahmoud yatada Dakyar,,bayan yatashi becedashi komaiba
hannunshi kawai yarik'o sukazo wurinta yanuna mishi ita..Shima bedamuda rashin magan
arshiba domin inda sabo yasaba bakomai IRFAAN ke bud'e Baki yayi maganaba sedai idan tab'ace,,,, duk'awa yayi yatab'a jikinta kana ya duddubata kanshi ya girgiza kamin yak'e yace wlh zazzab'i ne kedamunta Kuma wlh bayan wannan ciwon najikinta hadda sanyin
wurinnan shine ya haddasa nata wannan zazzafan zazzab'in...ohh my god IRFAAN yafad'a kamun yabud'e Baki ahankali yace to yanzu abata magani mana.
"Wanne magani Kuma IRFAAN ai Babu maganin daze saukarda wannan zazzab'in sanyin wlh se d'imin jikin mutin k
awai abunda yafi muyi gaggawar barin jejin Nan domin Asama mata lpy...shiru IRFAAN yayi Yana yiwa ya Mahmoud kallan bakada hankali tayaya zamubar jejinnan da,ita ahakan muma fita yaya,,Amma bece komaiba kawai shiga kogon ya Mahmoud yaga yayi kana yacire ri
gar jikinshi wadda tarage kana yad'aga yacire tata Amma seda yakare ta yadda su yaya Mahmoud bazasuga jikintaba Shima kanshi be kalletaba kawai yayi saurin had'e fatarsu wuri d'aya aiko seda yazabura tareda fisko numfashi dak'arfin gaske Jin Yana barazanar
d'aukewa,,, yad'auki kusan minti 5 kamun yasamu ya dedeta nutsuwarshi kana yak'ara sakata jikinshi yarungumeta sosai tareda d'aukar rikunanshi duka yarufesu.
"Ido ya Mahmoud yazaro cikin mugun mmki yace IRFAAN kanada hankali kuwa tayaya zakayiwa har m
utane Hakan? Shi kasan abunda ka aikata kuwa ko me Hakan kenufi? Kahad'a jiki da yarinya budurwa Kuma dukkanku Babu kaya ajikinku yoshe kakoma Hakan? "Please ya Mahmoud Dan Allah kadena wannan zancen Bafa komai zemataba kawai temakonta zeyi kasan cewa baze
yu afita da,ita daga cikin jejinnan ba muddin tana Hakan domin wlh way'annan dabbobin bazasu bariba kosokakeyi su hallakamu ko mukoma Bata su Abba suka kasawarmu? Hafees yafad'a yanasan fahimtarda ya Mahmoud d'in abunda yasa IRFAAN d'in yayi Hakan....nisaw
a yayi Yana kallansu nadan Wani lokaci kamun yace wannan Kuma hakane to Amma aiba muharamarshi bace bakuma matarshiba yanayin yadda suka had'a jikifa za,a,iya samun matsala tinda kowannensu akwai jini ajikinshi kumafa haramunne...Dan murmushi fadeel yayi Y
ana rik'o hannun ya Mahmoud yace wlh kabani dariya ya Mahmoud karka damu Indai IRFAAN Babu abunda zefaru domin manyan baby's ma suna kawo maikansu wlh Amma ko kallo Basu isheshiba sabida Hakanko idai IRFAAN ne Babu wata matsalar shi kanshi Inda yasan akwai
matsalar danazema faraba Dan Allah mubarsu zuwa anjima maybe Shima yad'an samu baccin...to shikenan badamuwa yafad'a tareda juyawa yabi bayansu.
*MANYAN MATA MASU AJI SEDA GYARA*
Sabulun gyaran jiki Wanda zegyara Miki fatarki kikoma kamar Yar
itofiya------- 1k
Maganin sanyin mara Nasha Dana tsarki sanyi ko haifaffene zaki samu lpy da iKon allah--------1500...akwai Kuma nasha kawai------1k duk Wanda kikeso
Maganin hips sadidan sesun isheki kindenasha Indai matsalarki duwawune-----3k
Maganin k'iba------3k
Maganin gyaran gashi tsawon Suma laushi Baki duk Yanayi.
Akwai Kuma nau ukan maganin mata kala2 akwai duk Wanda kikeso wasu base nayi bayaniba sabida Maza nakaranta Novel Wani lokacin karsu Gane mana sirrinmu
😊
ga duk m
ebuk'atar Wani abun ze iya tantab'ar wannan nomber
👉
07037092176 ngd
🙏
______________________
Adamawa state
Wata dattijuwace wadda bazata wuce shekara 42 ba ke kwance akan makeken gadonta tana bacci,,,damugun gudu wata Yar burwa tashigo d'akin w
adda bazata wuce shekara 9 ba aduniya tafad'a kan bed d'in tana fad'ar anty Maryam anty ga antu Marwa takiraki...cikin Mayen bacci anty Maryam tak'arb'i wayar tana fad'ar wlh kincika rigima teema wannan tashin hankali Hakan tafad'a tana kara wayar akunnent
a...daga bangaren Marwa kuwa tanajin anty Maryam ankan layin tace anty wannan wanne irin abune tind'azufa nake Kiran wayarki se wannan Yar tsanarce ke d'agawa...I'm sorry my daughter bacci ya d'aukeni wlh ya kuke ya su mmn twins? Suna lpy qalau Dama ya zan
gaya mikine zanzo jibi idansu ya Mahmoud sundawo...okay to shikenan allah yakawoki lpy kigaida su anty...insha allah zasuji tafad'a tana yanke wayar tareda kallan zeelha Dake fad'ar ayya anty Marwa nimazanje Yola please...Humm Yola rufamin asiri idan kinas
an zuwa tokigayawa ya Hafees yakaiki bazan iya kayan masifarshiba,,,tana gama fad'ar Hakan tamik'e tashige kitchen itako zeelha tace allah Sena biki Wani ya Hafees d'inda zangayawa ehee..
JEJI
Shiko IRFAAN tinda yaji saukar albarkatun k'irjinta aj
ikinshi gabaki d'aya yarasa nutsuwarshi wanin Abu yakeji acikin jikinshi tana tsikarshi tako,Ina tindaga yatsarshi har cikin
kanshi...itako jinta ainda Bata tab'a Jin takasanceba seya haifarmatada wata sabuwar kasala tadaban Wani takeji ajikinta inda kwant
acciyar sumar k'irjinshi ke gogar nonuwanta Hakan kesa tsikar jikinta natashi tanajin Wani bak'on yanayi Wanda amafalki kawai take jinshi domin ita wannan budurwar takasance irin matannan masu k'arfin Sha,awa sosai shiyasa kullun take atakure idaiba faraut
a zataba ko tana wasada abokananta dudda tanajin fitinanniyar Sha,awa alokuta mabanbanta dudda k'ananun shekarunta Amma Sam ita batasan komiye ba sedai tayita kukanta tagaji tabari Wani lokacin idan allah yakawo mata waraka amafalki shikenan tana tashi tag
anta duk Wani iri sedai tayi wanka kawai tawanke jikinta.
To shimadai IRFAAN hakane dudda zamanshi miskili Amma Sha,awa na masifar azabtardashi sedai dudda Hakan mata