Showing 6001 words to 8058 words out of 8058 words
wannan yafad'a waccan cikin iKon allah kuwa yaci zarafin tafiyar dudda gata goye abayanshi Amma Sam beji wata w
uyar hawa bishiyoyin ba...su Hafees ma Ido suka zuba suna kallan wannan dabarar tashi dudda cewa da biyar k'arshe akwai Dan tazara kamin ruwan Amma Sam bedamu IRFAAN ba muradinshi kawai yaga yatsirada wannan yarinyar...seda yakai saura bishiya ukku yagama
tsallakesu kawai Sega wani wurgegen maciji Yana biyar bishiyar Dake tsakiya wadda daga ita seta k'arshe IRFAAN yaganshi Amma yayi kamar beganshiba ahakan yadunfaro bishiyar sekuma yaji k'ugin birai daga bayanshi Ashe sunhangeshi Saman bishiyar sedai basuku
lada wannan yarinyar ba se yanzu,,,manyan biraine susai masujida k'arfi suka biyishi daga gefe Kuma ga hajiya damisa domin itama kwanace gun Hawan bishiya,,,cikin sauri suke sallake bishiyoyin kamar ba tsallakarsu sukeyiba burinsu kawai su tadda IRFAAN...s
hiko adede wannan lokacinne ya,Isaga wannan bishiyar medaukeda wannan macijin mugun kumurci kuwa...se alokacin su Hafees suka kulada macijn kuma gashi sunga way'annan Dake binshi abaya,,,Ido Hafees yazaro Ganin sunkusa taddashi gakuma shi macijin yanufoshi
gadan gadan cikin tashin hankali yace bro kasaketa kawai zasu illataka kasaketa please no IRFAAN yafad'a dak'arfin gaske zedito daga Saman jirgin fadeel yarik'e shi.
Suko way'annan Dake zagayeda wurin Jin ihun Hafees ya halkartaddasu abunda kefaruwa as
aman bishiyoyin aiko cikin mugun nufi sukanufi bakin bishiyar Dake k'arshe suna ihu suna hargagi kamar zasu tsaga jejin...gabaki d'aya IRFAAN na Ganin abunda kefaruwa Amma zuciyarshi adake take awannan lokacin koyayi nasara akansu kosuyi akanshi,,cikin k'a
rfi zuciya yarik'a rehenda macijin yake...aiko Yana rik'ashi yad'ago Baki ahasale yakaimai Sara..shiko cikin zafin namansu na sojoji yasaki rehen tareda doka tsalle macijin yasari bishi..akuma wannan lokacin Wani gwaggon biri da damisa suka hiranyo mishi S
uma sekukayi Dede da yasaki rehen Kuma maciji yasari rehen bishiyar sabida k'arfin dafinshi seda rehen ya rabuda jikin bishiyar yagunce Wanda guncewarshi yayi dededa dirowar wannan halittun Hakan yasa suka zube kasa dukansu...shiko IRFAAN tsallenda yayi ci
kin iKon allah se
yafad'a abakin jegin bek'arasa shiga cikiba kumabe zauna cikin ruwan dukaba...aiko kamar Jiran akeyi yadiro ruwan yad'auki tashi rura irin manyan ciki zasu bayyana kenan...cikin sauri yashiga kwanceta daga bayanshi da hannu d'aya hannun d
'ayan Kuma yanarik'eda k'arfen jirgin seda yakwanceta kana yasaka hannun yarik'o ta kana yajanyota dagabayanshi ya wulgota cikin jirgin dudda Hafees nabashi hannu akan yakawota Amma yak'i bashi ita yajefata,,,,seda tafasa ihu sabida k'ugunta daya bugu so
sai dawani karfe Dake jikin jirgin...Yana jefata Wani katon kefi nayin sufa zuwa damk'arshi...aiko Shima yasaka tsalle yadiro cikin jirgin allah cikin temakon uban giji daya tsareshi domin kad'an yarage kifinnan yayi watandarshi...dukkansu se alokacin suka
shiga sauke ajiyar zuciya Ganin allah ya kubutardashi sukazo sunamushi sannu..shiko hankalinshi na kan iyayenta daketa ihu acikin jejin gabaki d'aya ya hargitse se ihu sukeyi suna hargagi kamar sutada jejin wasu daga cikinsu har cikin ruwan suka biyosu was
u Kuma se tsalle sukeyi suna ihu.
Allah sarki gwaggon biri hadda kukanta da hawayenta andauke mata y'ar Lele shekara dashekaru suna tare kusan shekara 14 yau darana tsaka yad'auketa ohh ni Yasmeen nace sabon tirken Wawa sewani jik'on gorilla
🦍😥
Suk
o acan cikin jirgin sunata murna sunyi nasarar d'aukota se hamdala sukeyi...yayinda IRFAAN yanufi inda take kwance domin tin ihun datayi lokacinda tabugu Bata k'ara ko motsiba,,, duk'awa yayi yad'aukota zekaita cikin inda kujera take ya kwantarda ita se ka
wai sukaga manyan kifaye nayiwa jirgin tsalle suna Neman shigowa cikin daga k'asa kuwa dorinar ruwa kusan hud'u sunsaka jirgin tsakiya suna Neman kifardashi..Ido duk suka zaro cikin tashin hankali fadeel yace tsugunno Bata k'areba kenan...!
Ayaudai
idan naga comment d'inku zakuga update yadda yadace Idan Kuma bakuyi bazanyiba Dama sokukeyi Sena rok'a tukunnah zakuyi Humm maybe baya muku yadda kukesone
🤷
Ina godiya sosai da addu,oinku allah yasakada alkhairi
🙏
Autar alheri
✍
️
🌳🌴🌳
*JEJI GIRL*
🌳🌴🌳
(Yarinyar jeji renon namun dawa
👱
♀
️
🦣
🦍🐆🦑
)
*Labari meban Al ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*
Paid
Page 31 & 32
___
✅
___&&&&&&&&&&&&&
"Muneer kuwa cewa yayi mundai munkawo kanmu
gun ajalinmu domin wlh da jirginnan yakife sunanmu gawa maybe ko sauranmu baza,asamuba...Kai Dan Allah kayiwa mutanen fatan alkhairi wannan wanne irin zancene sewar ya Mahmoud cikin k'arfin Hali domin fa Shima kam yashiga demuwa ga wannan Al,amarin...shida
i Dr Naseer Yana gefe mak'ure inbanda kalmar shahada Babu abunda yakeyi yayinda sauran sojojin keta kokawa da jirgin wurin Ganin Basu samu nasarar kifardashiba,,,Amma Kuma yak'i tafiya yak'i gaba balle baya Kuma duk wannan badak'alar da,akeyii ita wadda ak
eyi dominta asome take Sam batasan wainarda ake toyawaba.
Shiko IRFAAN wayarshi ya lalibo Amma yaji wayam tafad'i alokacinda yayi tsalle,,tsaki yaja cikin Jin haushi yakwantarda ita kana yacewa fadeel bani wayarka...Yana mik'a mishi yashiga Kiran wata n
omber cikin ko sa,a yasamu..ana d'agawa IRFAAN yace Rasheed please kazo kad'aukemu yanzu Muna tsakiyar tekun Legos gayi sauri ba lokaci domin Muna cikin tarko ne...ok angama megida Rasheed yafad'a tareda yanke wayar...kallanshi Hafees yayi yace tayaya Rash
eed ze daukemu anan wurin tukunnah ma aina ze ajiye jirgin anan cikin ruwa? Shiru yayi bece komaiba Sema d'aukar yarinyar dayayi yakwantarda ita kamar yadda yayi niyya.
Kanajinafa bro mugana mutin keyi kayi banza dashi yanzufa balokacin miskilanci bane
Dan Allah kagaya mana tayaya zamubar wannan wurin...gum yayi dabakinshi sabida wuntsilawar da jirgin yayi kad'an yakife iKon allah sojojin sukayi k'arfin Halin mayardashi Dede..se alokacin suka sauke ajiyar zuciya kana fadeel yace please Hafees Dan Allah k
ayi shiru kabarshi muga miye shirinsa...ai shikenan maga yadda za,ayi yafad'a tareda komawa gun da suke rik'e jirgin yashiga tayasu.
Basuwani jima awurinba Sega Rasheed ya bayya acikin jirgi me saukar ungulu guda biyu shi kejan d'aya abokin aikinshi kej
an d'aya... IRFAAN na hangenshi yayi mashi alamada inda suke,,,aiko segasu adede Saman jirgin ruwan suna shawagi...igiya suka saukarda ita daga cikin jirgin ta agajin gaggawa...aiko Muneer ne farkon fara rik'a igiyar yahaye se wasu daga cikin sojojin dagan
an Hafees ya hau se ya Mahmoud...d'ayan ko IRFAAN ya hau tareda wannan yarinyar
yakaita ya,ajiye se akace Dr Naseer ya hau aikuwa anan dirama take domin atabau yak'i hawa tsoro da fargaba sunrigada sunyi mishi mugun kamu har duk sojojin suka gama hawa yar
age dagashi se fadeel Amma Sam yak'i yadda ya hau seya rik'a igiyar sekuma yasaki Yana salati gabaki d'aya yarikice yarud'e kamarma baya hayyacinshi..ga jirgin yafara nutsawa aruwa...cikin takaici IRFAAN yak'ara rik'o igiyar yadiro cikin jirgin kana yace f
adeel yahau...seda fadeel d'in yahau kana yarik'a hannun Dr Naseer duka biyu yasak'ala a k'ugunshi kana yace yarufe idonshi Kuma kome zeji karya sakeshi,,,Hakanko akayi domin ahaka IRFAAN yahaura dashi Saman jirgin su fadeel suka temaka yashiga ciki sedai
Yana shiga igiyar na tsinkewa kawai sukaga IRFAAN yakoma se cikin ruwa tsinbull...wats irin mahaukacuyar k'ara Hafees da fadeel suka saki atare suna k'ok'ari diro Suma Dakyar way'anda keciki suka hanasu.
Aiko fad'awarshi keda wuya way'annan dabbobin ruw
an sukayi kanshi k'attan kifayene masu had'iye mutin kaitsaye gakuma dorinar Suma ba ko d'aya ba ko biyu dukkansu aguje sukebin shi acikin ruwan...Shima Yana gudun ceton ranshi saukin abun ya,iya ruwa tinda sojan ruwane,,,Wani irin wasar tsre sukeyi acikin
ruwan kamar sabon yak'i...daga waje kuwa tuni d'aya jirgin yad'auki hanya sedai na Rasheed ne betafi ko,inaba yanabiyedasu tasama inda yaga gudunsu Nanyakebi...sukuwa su Hafees inbanda kuka da addu,a babu abunda suke dagashi har fadeel domin Muneer baya c
ikin wannan jirgin( allah sarki mazajenmu seyanzu naga hawayensu
😥
)
*Yar shin kinafamada rashin Sha,awa ko rashin son namuji yarab'eki? Shin kinafamada rashin gamsuwa agun shimfid'arki? Shin kinafamada rashin gamsarda mijinki agun kwanciyar aure? Shin
kinafamada k'ank'antar azzakarin mijikin ko saurin inzali? Shin kinafamada kurman numijine? Shin kinafamada namuji be bibiyar matan banzane awaje? Shin kinafamada rashin ni,imar jiki? Shin kinafamada matsalar dangin miji ko abokanan sa? Shin kinafamada ku
raje dayawa ko d'aya me azabtarwa? Shin ko kinsancewa idan kabanki nabud'e ko kinada ni,Ima bazata anfanekuba? Hummm duk Wanda kafamada wannan matsalar ko makamancin Hakan to kusani gadama tasamu kisani maganinmu bayada na biyu aduk fad'in arewa iname baki
shawara bakasanin ingancin Abu sekayi anfanidashi idan kinada buk'atarshi
zaki iya nemanmu ta wannan nomber
👉
08107819124 zamu iya tura Miki kayanki har inda kike Kuma maganinmu garanty mukebadashi akan farashi mesauk'i Kuma zamu Saka Miki lokaci keda kan
ki zakidawo harkinemo wasu Kuma zakisamu abunda kikeso bikudiratillah kuzaryayo kusamu naku ance abari yahuce shike kawo Rabon Wani..allah yabamu lpy me anfani Kuma kadatardamu da alkhairinsa acikin rayuwarmu.*
Assalamualaikum
Daga bakin Dr Yasmeen
Ahmad y'an uwana Maza Da mata Ina me farin cakin sanardaku cewa duk maganinda kukaga nasaka book d'ina to na yadda da ingancinshine domin maganine Wanda manyan Malaman addini musulunchi sukayi hadin k'arfi wurin kawowa Al,ummashi domin temakawa musulmai w
urin samun lpyrsu domin kudena wahala wurin sayen magani barkatai Kuma bukatarku Bata biyaba kusani seda lpy ake komai arayuwa sabida Hakan inabaku sharawa kuyi hanzari kunemi naku ance sayen nagari Maida kud'i gida
🙏
☺
️
_____________________
Wani kato
n kefine yayi nasarar cimma IRFAAN sukashiga dambe aciki...akuma wannan lokaci Rasheed yasaki igiya acikin ruwan domin se alokacin yaga sun tsaya wuri d'aya,,,Yana sakin igiya yad'auko sipika Yana fad'ar IRFAAN karik'a ga igiyanan kayi k'ok'arin rik'ota ka
yi dajiki please kayi sauri karik'a... karb'e sipikar Hafees yayi daga hannun Rasheed cikin muryar kuka yake fad'ar please bro karkabari suyi nasara akanka bazan iya jurar rashinkaba IRFAAN kayi k'ok'arin kub'uta daga garesu please kacikawa su Abba burinsu
karka manta Ammi bazata iya jurar rashin Dan lelentaba IRFAAN dawani Baki zangayawa momma namun dawa sunyi nasara akan Dan uwana,,Suru yayi kuka naneman sub'uce mishi...Hakan yasa fadeel karb'a Shima cikin muryar kukan yake fad'ar IRFAAN ko wannan baiwar
allah damuyi wannan kasadar sabida rayuwata idan tasan cewa karasa rayuwarka wurin ceton tata bazata tab'a yafewa kantaba balle hartayi ingantacciyar rayuwa kamar yadda kake buri,,, IRFAAN bama zata yadda tazauna taredamuba muddin baka Raye please kadaure
kifi k'arfinsu allah ya kubutardakai..duk abunda suke fad'a akunnen IRFAAN Yana k'ok'arin kama igiyar kifinnan yarik'eta tamau Yana Neman kefidasu cikin ruwan...innalillahi wa innalahi Raji un suka fad'a dak'arfi suna salati lokacinda sukaji jirgin na haj
ijiya Asama Yana Neman kifiwa..shiko IRFAAN Ganin yadda kefin keneman halkasu yasashi zare wukarda ke takalminshi cikin zafin nama ya tsinka igiyar Dake bakin kifin kana yarik'e sauran da hannunshi d'aya kana yasaka d'aya hannun ya daka mishi wuka atsakiya
r cikinshi kana taketo keeeee seda yafarkeshi duka...aiko Sega juya Yana wutsil wutsil d'in d'aukar Rai.
Suko su fadeel yadda sukaga jini yataso Saman ruwan kuwannensu yadurk'ushe awurin akanar way'anda suka d'auke Rai sabida tsabar fargaba da tashin
hankali me mugun tab'a zuciya domin gabaki d'aya su d'auka IRFAAN ne kifin yakashe,,,ko Rasheed seda Wani shock yashigeshi atake idonshi suka cika tabb da k'wallar bakin ciki....suna cikin wannan alhininne sukaga IRFAAN yayo Saman rik'eda igiyar ahannunshi
..ai Wani irin tsalle dasukayi suna rungume juna kamar zasu kifarda jirgin seda Rasheed yace my guys acikinfa jirgine ba,afiliba karku kifardamu yafad'a cikin tsokana.
Dukkanmu dariya sukasaka Kuma ga hawaye shab'eb'e a fuskarsu...shiko IRFAAN ahakan
yasamu yarik'a igiyar harya haura jirgin...aitinkamun yak'arasa hawa dukkansu sukarikoshi kamar Wani jinjiri haka sukashiga sunbatarshi suna shafa jikinshi suna kuka suna dariya...shi kanshi seda yayi murmushi ya rungumesh dukkansu kana Bude bakinshi cikin
daddar muryarshi yace it's okay my brother's please stop crying I'm better ok...Kai suka d'aga atare kana suka zauna suna sakashi tsakiyar su se alokacin yakulada Ashe ko Dr Naseer tin lokacinda yasakashi jirgin yafad'a Shima ya some...bece komaiba ahakan
suka d'auki hanyar gida basuko tsaya a Legos ba yaceda Rasheed kawai sunufi Abuja..hakama abokin Rasheed d'in Wanda ke driving d'in d'aya jirgin Shima akace yawuce dasu Abuja...harya saukesu tindazu ba yadda ya,iya Hakan yak'ara daukarsu yanufi Abuja.
Suna Isa Abuja Marwa nakarasowa da mota domin ita kad'ai IRFAAN yakira ko Safah batasanda zuwantaba se motocin gidansu fadeel Wanda sune suka kwashesu zuwa hospital itako Marwa tadaukeshi shida fadeel da Hafees suka nufi hospital domin dukkanku suna buk'at
ar Ganin doctor..shiko bashida burin dayawuce yaga wannan yarinyar tafarka ayanzu...!
Idan naga comment d'inku insha allah fobema zanmuku 2 update Amma idan banganiba to ba tabbas
🤷
Autar alheri
✍
️