Showing 15001 words to 18000 words out of 22545 words

Chapter 6 - Gidan-Solo-Book complete

ru

ɗ

ewa yana fidda ab

inda yasameshi jikinshi na wani irin cira, se tasbihi yake yi yana hamdala tamkar wanda aka bu

ɗ

ewa ƙofar aljanna

🤩

sosai yake fidda damuwaeshi seda ya gama futarwa tass tukunnah ta janye bakinta tana kallonshi. Shima

ɗ

in ita yake kallo cikin wani irin

yan

ayi dayakeji na huda dukkan sassan jikinshi, kusan minti biyar suna ahakan kafin taji kawai yayi sama da ita, se cikin toilet....!

Autar alheri ✍



[1/9, 10:26 AM] Dr zarah:

💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

*♥



GIDAN SOLO ♥



*

Special love and sexy

story

💋💋

Story and writer



By

Autar alheri ✍





Marubuciyar

👇

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI

Ɓ

OYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO ♥





💞



Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ƙayatarwa da

ɗ

ebe kewa, darussan rayuwa,

ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ƴar rawar solo da fasihin malamin addini islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari

🧏💃

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK TWO

PAGE 37 & 38

"Dakanshi yayi musu wanka kafin ya saka rigar wanka ita kuwa ta

ɗ

auro towel suka fito, akan bed ya ajiyeta, Shima ya kwanta, tare da janyota jikinshi bayan ya gama shafe shafenshi. Hakan yasa taƙara lafewa kawai ajikinshi tana sauke nunfashi. Kusan minti s

ha biyar ba wanda yacewa

ɗ

an uwanshi komai kafin can sheikh Irsan yayi gyaran murya kana yace "habibty tashi muyi magana ko bacci kikeyi? "Uhnm uhnn, tafa

ɗ

a tana ƙoƙarin miƙewa zaune. "Noyi kwanciyarki. Hakan tasa tafasa tashi, shi kuwa cikin hikima yace "

da farko dai zanƙara yiwa Allah dodiya abisa sawoki cikin rayuwata da yayi, dudda kasan cewar mu mabanbantan ƙabilu, amma cikin iKon Allah da buwayarsa kuma yaha

ɗ

amu aƙarƙashin inuwar aure. Bansan wacece keba bakisan wayeniba, amma na

ɗ

aura aure dake batar

eda saninkiba, Hakama dama lokacinda nasanar Miki bakiyi jayayya da Hakan ba, nasan wannan bakomai bane face ƙudurata uban giji Hakan yatsarta sabida Haka kuwa ba makawa Hakan za'ayi kuma gashi anyi

ɗ

in kamar yadda ya tsara. Ɗan shiru yayi yana sauke nunfa

shi kusan minti

ɗ

aya kafin yaci gaba da magana kamar Hakan.

"Inaso kigayamin wacece ke please, kuma karki

ɓ

oyemin komai game da rayuwarki asalinki, dakuma ahalinki. Kana kigayamin suwaye ke bibiyar rayuwarki wanda nagani alokacinda muka ka

ɗ

eki sakuma loka

cinda Imran yakawoki gidanan, abin nufi anan shine wanda suka baki wannan Maganin maganin daya fuddali hayyacinki? Inaso nasan komai akanki ne badan komaiba sedan yanzu mun rigada mozamo abu

ɗ

aya maybe kece uwar ƴaƴana ta har abada, domin bazanyi mamakiba

idan ance yanzu kina

ɗ

auke da cikina, tunda nashiga jikinki. Shi yasa nakeso kowanne mu yasan komai akan kowa. Nima zan gaya Miki wanene ni da kuma asalina, ina Fatar kin fahimceni?

"Kaita jinjina mishi alamar eh kafin ta fara share ƙwallar idonta tunawa

da rayuwarta ta baya.

"Sunana IFUNANYA OLUWADE, ni hai gaggiyar garin olishagum ce, ni ka

ɗ

ai ce agun iyayena, nayi karatun boko agarinmu, kana ina rayuwa dakowa lafiya, wata rana, wani abokin babana yazo gidanmu ziyara. Ananne yacewa babana yanaso nakoma

wurinshi dazama domin yaha

ɗ

ani da ƴarshi sabida iyayena ba mazauna bane koyoshe tafiya sukeyi, kuma ni ka

ɗ

ai ke rayuwa agidan. Amma dudda Hakan babana be yadda ba, yace shi baze bari ƴarshi taje ko inaba.

Wannan abokin baban nawa yaji zafin Hakan sosai, a

mma ba yadda ya iya Hakan yatafi yabani. Bayan kwanaki uku dayin wannan zancen kawai se muka wayi gari da fa

ɗ

an ƙabilanci acinin garinmu, inda aka kashe mutane da dama, ciki hadda iyayena. Duka, nayi kukan rashin mahaifana a wannan lokacin domin banida kow

a a family mu kuma Bansan kowaba. Bayan anbinne iyayena ne wannan abokin babana ya dawo dazancen inkoma gidanshi ze riƙeni, tunda amininshi bayada rai kuma bawani daya dace nazauna awurinshi sama dashi, ba yadda na iya Hakan naje gidanshi domin gaba

ɗ

aya m

utanen ƙyauyenmu sunce Hakan yadace ayi shine aminin babana shize riƙeni.

Bayan ya kaini gidanshi dashi se matarshi agidan. Sun kar

ɓ

eni sosai suna bani kulawa komai nakeso sunayimin har rige rigen suyimin abu sukeyi tsakanin mijin da matar gidan. Nazuna

gidansu na tsawon wata biyu. Anan nagane cewar wannan abokin baban nawa bakomai yakesoba face jikina kullun nema yakeyi yayi lala dani, Hakama matarshi yar less ce kuma abinda take neman kenan awurina. Dana fahimci Hakan nashiga damuwa sosai, harna fara ti

nanin mafita domin ba yadda za'ayi nayi bacci lafiya qalau cikin dare sesun farmakeni. Wata rana cikin dare ina kwance yaji sun shigo

ɗ

akin su duka biyu, suna magana ƙasa ƙasa, dana ji nayi saurin miƙewa ina neman hanyar guduwa domin na tsiratar da kaina

Sedai Hakan besamuba domin dukkansu suka afakamin, sun

ɗ

auka banganesuba domin kowannensu yarufe fuskarshi da baƙin abu, Hakan kumayita kokawa dasu, a lokacin da ƙyar nasha, daga hannunsu na gudu, bayan masu nasarar yaye abin fuskar megidan. Shine yake cew

a Seya nemoni duk inda naje tunda naganshi. Daganan kuwa yasaka wasu maza sukabi bayana Hakan nayita gudu acikin jeji harna

ɓ

uya daga garesu.

Sunyuta nemaba Basu gannina. Bayan sunyi nesa danine wani mutum yazo wurina. Lokacinda naganshi na tsorata sosai,

amma dana gane kowaye Sena nutsu domin maƙocin wannan abokin baban nawa ne, shine yacemin na gudu nabar garin domin kuwa ogaga baze ƙyaleniba domin shibe boka mafi girma acikin garin, kana wani dodon tsafinshine yabashi sa'a akaina, shi yasa yaje nemana g

un mahaifina daya hanashi nine, yaje suka shirya fa

ɗ

a kabilanci wanda suka kashe iyayena acikinshi wannan fa

ɗ

an shiryayye ne bawai fa

ɗ

a ne wanda aka sabayiba.bayan yasamu nasarar kashe iyayena ne yashirya yadda zan koma gidanshi domin yasamu cikar burinshi

, wannan shine asalin abinda ya faru da iyayenki sabida Hakan kema baze barkiba tunda kika ganoshi kawai kigudu kibar garin nan kuma kiyi nisa inda tinaninshi baze ta

ɓ

a bashi Zaki iya zuwa canba, Hakan ya

ɗ

auki ku

ɗ

i dayawa yabani wanda ni kaina bansan ko n

awa bane a wannan lokacin, Hakan yayimin rakiya har muka fice da yankin, lokacin gari yafara wayewa, shine ya canjamin kama a wannan lokacin yace jane Nashiga mota kota wanne gari nakeso. Godiya sosai nayi masa kafin naje Nashiga motar ibadan ina kuka akan

zaluncin da wannan mutum yayimin.

Bayan na ida ibadan da kwana biyu nakoma shiga mota na nufi garin Jos, acanma kwana na biyu nayanke shawarar nufar arewa domin a tinanina canne kawai baze iya biyanaba, wannan dalilin ne yasa nashiga motar jihar kaduna w

anda dagacanne kuma nadawo Kano, Anan na ha

ɗ

u da ƙawayena ladiwo feedo da reefa, kuma zama ƙawaye sosai, kuma Nashiga sa'arsu wato rawa agidan gala, wanda suke kira gidan solo, alokacinda Nashiga nasamu

ɗ

auka kaka sosai domin na iya rawa kuma ba irin tasub

a, rawana ya bambanta da nasu, Hakan yasa suke mugun son rawana harnazama nice ster acikin gidan. Nunfashi tasauke kafin tace "to kaji wacece ni dakuma yadda rayuwana take, dudda bakasan Hakan ba kuma kashiga dani rayuwarka, tafa

ɗ

a tana zuba mishi lulu aye

s

ɗ

inta. Ajiyar zuciya sheikh Irsan yasauke yanamekin tausayinta aranshi, kafin yabu

ɗ

e baki ahankali yace....!

Autar alheri ✍



[1/10, 2:34 AM] Dr zarah:

💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

*♥



GIDAN SOLO ♥



*

Special love and sexy story

💋💋

Story and writer



By

Autar alheri ✍





Marubuciyar

👇

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI ƁOYAYYE

WAYE

MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO ♥





💞



Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ƙayatarwa da

ɗ

ebe kewa, darussan rayuwa, ilmantarwa da

kuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ƴar rawar solo da fasihin malamin addini islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari

🧏💃

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK TWO

PAGE 39 & 40

"Yace "innalil

lahi wa'inna ilaihi raji'un, wannan wacce irin masiface kicikin zukatan ƴan Adam? Son zuciya afili. Nisawa yayi kana yace.

"to kodai shine kebibiyarki har anan garin? Yatambaya cikeda kulawa. "A'a bashi bane. A lokacinda kuka ka

ɗ

ani, wasu ƴan daba ne suka

biyoni. "To miyafito dake cikin dare dazasu biyoki? Nadaisan matata ba

mutuniyar banza bace Balle nace daga yawo kika dawo suka biyoki, gayamin daga ina kike? Yatambaya yana ƙara janyota jikinshi. Ɗan gutun murmushi tayi wanda yafi kuka ciyo kafin tace "wa

nne ya ha

ɗ

a baki da oganmu na gidan solo, aka kai masani azuwan karywarsa..saurin toshe mata baki yayi daƙarfi domin yatsani jin kalimar karuwa ko a wani wurin daban Balle akan iyalanshi. Shiru tayi itama tana kallonshi, girgiza mata kai yayi kafin yace "k

arki ƙara fa

ɗ

ar wannan kalimar ko akan wani balle akan matata nabaso kinji. Kai ta

ɗ

aga Nishi tana murmushi. Shima martanin murmushin ya maida mata, kafin yace "Inajinki. Ɗan shafa lallausar sumar fuskarshi tayi cikeda birgewa tace "shine na gudu daga gares

u, Anan ne kuma yan daba suka kamani ta hanyar menaped

ɗ

in danashiga. "Tofa

🤔

Allah ya kyauta. "Humm kawai tace kana taci gaba da fa

ɗ

ar, "aranar dakace ka aureni kuwa, ƙawayenane suka bani wannan Maganin domin shaƙamin sukayi sabida buƙatarsu suma dai duk

a akan jikinane. Tayi maganar tana sunnar da kanta aƙasa. Ido sheikh Irsan yawaro cikin mugun ka

ɗ

uwa yace "hallau dai akan jikinki mata kuma? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, wannan wanne irin abune, lallai akwai aiki ja agabana kenan doline ba killace

jikin matata nakare martabata tun da aka ha

ɗ

a mishi gosilow haka? Yayi maganar yana

ɗ

age mata gira

ɗ

aya. "Murmushi tayi tana ƙara lafewa akan ƙirjinshi.

"Humm tabbas kinsha gwagawar mayar rayuwa bibana amma in sha Allah daga yanzu wannan abin ya Kauce, t

unda har kika shigo rayuwata, Bansan abinda Allah ke nufi d Hakan ba, shine kawai yasan manufarsa tayin Hakan, sabida Hakan kisa Aranki cewar muna tare nudake na har abada zan kareki da iya iyayawata zan kuma roƙi Allah karemin ke daga dukkan sharri, in sh

a Allah zan baki farin cikin dakika rasa a duniya, zan zame Miki garkuwa acikin rayuwarki, zan kaiki gun abbey na shine wanda ze kasance mahaifi agareki, Nima banida mahaifiya, amma inaga Anty wadda take ƙanwar mahaifina ce kuma zata zame Miki uwa tagari i

n sha Allah,

Yanzu tunda naji bayananki, Nima zan gaya Miki koni waye. Da farko sunana Irsan Muhammad Taj, ni

ɗ

an ƙabilar Arab ne, mahaifina Balaraben Maroko ne su uku iyayensu suka haifa, Muhammad Taj, Abbey na se Muhammad Bilal, Abba kenan me wannan gi

dan damuke ciki. Sekuma ƙanwarsu juwairiya. Dukkansu an haifesune Maroko, sedai daga baya zama yamaidasu Nigeria. Hakan duk suna rayu anan har Allah ya kar

ɓ

i iyayensu.

Karatu ne yakai mahaifina ƙasar Jordan kuma acan yayi Aure inda ya auri mahaifiyarmu, h

ar suka haifemu mahaifina bedawo Nigeria domin sun riƙeshi acan. Hakan yasa ya

ɗ

auke ƙanwarshi juwairiya izuwa ƙasar Jordan kasan cewar sunƙi samun zaman lafiya da matar ƙanenshi. Mu biyu iyayenmu suka haifi. Ni da Ƙanena irfan wanda ya gaya Miki magana

ɗ

a

zu, Ƙanena ne uwar mu

ɗ

aya uba mu

ɗ

aya, mumtaz kuwa

ɗ

an Abba ne me nan gidan Imran kuwa aminina ne shi..Anty juwairiya tayi aure acan Jordan take zaune da iyalanta, mahaifiyarmu kuwa ta rasu shekaru biyar dasuka wuce, bayan wannan lokacin abbey yayi aure y

a auri ƙanwar mahaifiyarmu kuma tanada ƴa kafin ya aureta yanzu Hakan suna zaune a gidanmu, kuma ƴarta sona takeyi na aureta, segaya Allah yakawoni Nigeria na aureki. Yayi maganar yana

ɗ

an murmushi. "Murmushi tayi kafin tace, "to nice rabonka Shiyasa. "Au

really? "Of course tace tana dariya. Kafin tayi magana wayar feedo dake hannunta ta

ɗ

auki rurin neman

ɗ

auki.

Hakan yasa ta

ɗ

auka tare da karawa a kunne tace "feedo where are you now? "No Ifu bashine abin damuwar yanzu ke kina ina? Kuma kina lafiya? "Eh ina

lafiya qalau kuma ina gidan my husband. "Ohh thank God, Hakan yayi kyau ki zauna Anan dasafe zamuyi magana. "Okay fatan kuma kuna Lpy? "Eh we are fine dear. Daga Hakan sukayi yanke wayar. Juyowa tayi gun Sheikh Irsan taga hankalinshi bayama kanta Balle ya

tambeta itada waye domin shi laziminshi kawai yakeyi. Da

ɗ

i taji Aranta domin tana shakku yayi mata tambayar da bazata iya amsa mishi ita yanzuba.

Hakan tadawo jikinshi ta kwanta, tana tunanin abinyi. Duka cikin waƴannan matsalolin dataji

ɗ

aya ce zatafi b

ata wahala itace matsalar irfan kasan cewarshi ƙanen sheikh Irsan kuma uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya, amma duka sauran matsalolin zata iya ji dasu daga inda take, lallai doline tayi fa gaske domin ta koyawa irfan hankali. Kuma zata ƙara shiga jikin sheikh Irsan sosai

yadda zata mallaki zuciyarsa tun da tagano jikintane lagonshi kuma ga dukkan alamu shi Auren tasauyi yayi mata, to tanada bukatar yakoma na soyayya. Da wannan tunane tunanen datakeyi har bacci ya

ɗ

auke ta..

Hajiya zulfa

Wani irin mari ta

ɗ

auke mu'az da

shi cikin fishi tace "karka gayamin maganar banza mu'az, waƴanne mashiririta kabawa wannan aikin? Me matuƙar mahimmanci agareni? Tayaya zakazo kana gayamin shirme wai kunganta amma kunrasata, to wlh kajini da kyau duk yadda zakayi ban

ɗ

akuba abinda nasani k

awai shine ka kawomin wannan yarinyar domin inasanta kuma inada buƙatarta, inada muradin kasan cewa da ita ni ka

ɗ

ai, kuma sanin kanka ne banta

ɓ

a neman abu narasaba, sabida Hakan bazan fara akantaba. Taƙarsa zancen cikin tsawa tanajin tamkar zuciyarta zata

fashe. Cikin ƙasa dakai yace "I'm very sorry Hajiya za'ayi yadda kikeso in sha Allah zakiga wannan yarinyar agabanki namiki alƙawari, yana gama fa

ɗ

ar Hakan yamiƙa kawai yabar parlor...da kallon ta kaicin rashin nasara Hajiya zulfa tabishi Harya

ɓ

acewa gani

nta, kafin ta Lumshe idonta kawai zuciyarta na hasaso mata yadda zata kasance da Ifunanya.

Washe gari

Bayan ya dawo saga zallar asuba yanufi cikin gidan kaitsaye domin baya shiga gidan se gari yayi haske...a parlor duka yasamu mutanen gidan zaune, Hakan

yasa yaƙarasa shigowa tare da duƙawa yana gaidasu hajiyar sama da umma farida. Muna farida ce kawai ta amsa amma Hajiyar sama ta

ɓ

e baki tayi batareda tace komaiba.

"Ina kwana Yaa Sheikh. "Lpy qalau marfu'a kintashi Lpy? "Alhmdulillah. "Barka da safiya ya

a sheikh. "Yawwa barka Laila kintashi Lpy? Lpy qalau alhmdulillah. Masha Allah. "Yah sheikh ina wannan Anty takene? Wai inji Anty Laila tace tana Pert

ɗ

inka? Dan kallon yarinyar yayi dagefen ido kana yace "eh tanacan, amma yanzu zatazo kiganta. Kallon Lail

a yayi cikin kamala yace "Laila jekizo da Anty ku kinji. "To Yaa Sheikh, tafa

ɗ

a tare da miƙewa tafice daga parlor domin on reddy tana sanye da hijab

ɗ

inta. Baki hajiyar sama ta ta

ɓ

e amma batace komaiba..ita kuwa laila kaitsaye part

ɗ

inshi tanufa, tana zuwa

tabu

ɗ

e ƙofar parlor tashigo tare da maidawa tarufe, tana juyowa sukayi ido hu

ɗ

u da IFU wadda Ke tsaye

ɗ

aure da towel a ƙirjinta...!

Autar alheri ✍



[1/10, 8:37 AM] Dr zarah:

💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

*♥



GIDAN SOLO ♥



*

Special love an

d sexy story

💋💋

Story and writer



By

Autar alheri ✍





Marubuciyar

👇

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login