Showing 18001 words to 21000 words out of 22545 words

Chapter 7 - Gidan-Solo-Book complete

LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI ƁOYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO ♥





💞



Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ƙayatarwa da

ɗ

ebe kewa, darussan ra

yuwa, ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ƴar rawar solo da fasihin malamin addini islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni domin kusha labari

🧏💃

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK THREE

PAGE 41 &

42

"Murmushi tayi kafin taƙaraso cikin parlor tana fa

ɗ

ar"good morning my Anty...ido IFU ta

ɗ

an waro kafin tace "Anty tamaimaita, Sekuma tayi murmushi tana amsawa taƙara da cewa"how are you? "Alhmdulillah Anty, wai yaa sheikh ne yace nazo mushiga cikin gi

da dake gunsu umma. "Yaa Sheikh tamaimaita, domin haka kawai taji Sunan yayi mata da

ɗ

i. Kafin tace "okay we can go. Tafa

ɗ

a tana ƙoƙarin yi gaba. Cikin sauri lallai ta tareta ido waje yake fa

ɗ

ar "Nashiga uku Anty haka Zaki? please kisaka kaya mana dan Allah

. Tayi maganar kamar zatayi kuka. "Ɗan yatsina fuska IFU tayi kafin tace ba kayafa Anan gidan kawai muje ahaka. "No Anty bakayafa,? Ina wanda muka siyoto nida Yaa Sheikh? "I don't know, but Let's see who's there. Tana daga fa

ɗ

ar Hakan tayi gaba zuwa bedro

om

ɗ

in sheikh.

Abayoyin dake ciki ta kwaso duka tazo dashi, zubewa tayi akan kujera tana nunawa Lailah tace shine kawai kaya agidan, ita kuwa bazata iya sakashiba.. sosai Lailah tayi mamaki kafin ta lalla

ɓ

ata akan tasaka suje sudawo idan sun dawo zataje

taƙara siyo mata kalar wanda yakeso. To dahakan fa Lailah tasamu taska abayar sedai tasha mamaki ganin babu under West

ɗ

in dake mata acikin duka tulin waƴannan data siyo.

Seda tashiryata cikin abayar tsab tukunnah ta fito suka nufi cikin gidan, sedai ta

hanyar baya sukabi kasan cewar aharabar gidan akwai mutane musamman escort

ɗ

in sheikh. Gaya kuma kayan data saka sedai Allah ya kyauta tunda babu mayafi sa'annan kaf ilahirin jikinta rawa yakeyi sabida Hakan bedace kowanne namiji yaganta ba..

Sallama Laila

h tayi tashigo tana gaba IFU bayanta har suka shigo parlor.

Zama Lailah tayi tana kana tace "gatanan Yaa Sheikh. Hakan yasa ya

ɗ

ago yana kallonta, ba laifi shigar tayi sedai dan abinda ba'a rasaba, zuwa tayi kusanshi tazauna gefenta tarida riƙo hannushi k

ana ta

ɗ

ora kanta akan kafa

ɗ

arshi tana murmushi, domin su sam wannan ba komai bane a al'adarsu.

Shima bedamuba kasan cewar yasa wacece ya aura haka Shima a al'adar Larabawa basa kunyar ta

ɓ

ar matansu a ko ina.

"Good morning mom's, tayi musu gaisuwar jam'i

. "Morning too ƴar nan yakika tashi? Yakuma kwanan baƙunta? "I'm good mom, ta amsa tana murmushi. "Good morning anty, cewer marfu'a. "Morning my baby how was you night. "Am good alhmdulillah anty. "That's good. Tafa

ɗ

a cikin sakin fuska abinda yayi matuƙar

yiwa sheikh Irsan da

ɗ

i kenan. "La hailaha'illallah Muhammadur rasulillah sallallahu Alaihi wa wasalama. Yau ina ganin iskanci da lalacewar zamani a filin Allah, yanzu Irsan wannan arniyar kaga yadace ka zauna da ita amatsayin abokiyar rayuwarka? Dama da ga

ske ne Auren yarinyar nan kayi? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, zaka gul

ɓ

ata mana zuri'a wlh shikenan, yanzu dan girman Allah miyakaika wannan danyen aikin kana malamin addini kabige da Auren kafur..."ya isa Hakan Hajiya. Kidena aibatamin mata please n

akawotane tagaidaku bawai kici zarafinta, duk abinda zakiyi ni zakiyiwa domin ni kika haifa ba itaba, amma banaso kizurfafa akanta domin koba komai bazanso ayiwa ƙannena abinda zakiyiwa ƴar waniba. Kana miye acikin danna aureta? Ita nakeso kuma addini ne h

aramtamin Hakan ba, yanada kyau ki fahinci cewar duk abinda addini be haramtaba to agun malamai ma yadace afara ganinshi domin yazama abin koyi ga da daukaka addinin musulunci, ina Fatar Zaki fahimta, yana fama fa

ɗ

ar Hakan yamiƙa tare da riƙo hannuta yana

"tashi muje ko. "Eh lallai yanzu Irsan ni kake gayawa magana sabida karuwar matarka? Wani irin juyowa IFU tayi ta kalleta domin kallimar karuwa tadaketa Sosai, amma batace komai tasakai tabi bayan mijinta. "Baki lallai tatura gaba tana ƙuƙunai tafice daga

parlor domin tsani abinda mahaifiyar tata keyi.

Sheikh Irsan ma ta hanyar da Lailah tabi da ita Shima nan yabi suka

ɓ

ullo part

ɗ

inshi, Suna shigowa tariƙota da nufin bata haƙuri tayi saurin ha

ɗ

e bakinshi danata tana bashi so romantic kiss. Hakan yasa dol

e yaha

ɗ

iye sauran kalamanshi. Tajima tana kissing

ɗ

inshi kafin ta janye bakinta tana murmushi. Kafeta yayi da idonshi dasukayi ja sabida tamotsamai inda ke yimai ƙaiƙayi. Cikin sauri ta gice daga inda yake yana fa

ɗ

ar "Yaa Sheikh Inaso wasu kayan sakawa ban

ajin da

ɗ

in saka wannan muje musiyo please tayi maganar anarairaice..

ɗ

an gyaran murya yayi kana yariƙo zuwa jikinshi, yace "angama my wife amma fa idan aka siyo iya cikin pert Ɗinnan karfi fita dasu Kinga akwai mutane agidan kinji. "Okay yadda kake Hakan za

'ayi. Tafa

ɗ

a tana murmushi. Shima murmushin yayi kafin ya zaro wayarshi.

Imran ya kira yana

ɗ

agawa yace azo da mota zasu fitane shida madam.

Aiko cikin ƙanƙanin lokaci Sega mota har bakin ƙofar part

ɗ

inshi.

Shiga ciki yayi ya

ɗ

auko mata hijab yace "saka

wannan tunda fita zamuyi idan mundawo seki ajiye ni banaso aganarmin jikin matata, yayi maganar fuska aha

ɗ

e dan karta kawo masa wargi. Aiko ba musu ta kar

ɓ

a ta sanya.

Fita su kayi riƙeda hannun juna suka shiga mota, suma su Imran suka shiga sauran motoc

insu ahakan suka fice daga gidan escort

ɗ

inshi na take musu, kusan mota 12, biyar gaba biyar baya, se

ɗ

aya a tsakiya tasu.

Ahaka har suka isa moll

ɗ

in dazasuje.

Fitowa sukayi still suna riƙe da hannun juna suka shiga ciki. Mutane se kallo su akeyi.

Kaya s

osai ifu ta

ɗ

auka ƙananun kaya masu kyau da tsari gakuma jan hankali, Shima ya

ɗ

aukar mata kalar wanda yaga yayi Mishi kyau sosai, hadda sleeping dress. Kana ta

ɗ

auki wasu bra Dede ita da pant, Shima ta

ɗ

aukar Nishi ƙananun kaya na shan iska dana bacci. So

sai suka yi soyayya bayan sun gama hadda turarukam gyaran da

ɗ

i na toilet na gida na kitchen ba abinda bata

ɗ

aukaba, tukunnah yabiya ku

ɗ

in aka loda musu kayansu amota, suka fice.

Cewa tayi yakaita store

ɗ

in kayan abinci domin tanaso tariƙayin girki da kant

a. Aiko nan ma sukaje ba abinda besiyaba duk wani nau'in kayan abinci seda yasiya mata, kafin ya nawa Imran ku

ɗ

i suka yi booking kaji da rago

ɗ

aya yace ayanka musu agyara, zezo daga baya yakar

ɓ

a seta saka abinda a fridge.

Lokacinda suka fito daga wannan s

tore

ɗ

in, lokacinne Alhaji Sifiya yaganta, tare da sheikh Irsan dakuma zugar escort

ɗ

inshi Bama na Nigeria ba, alokacin hankalinshi yayi mugun tashi, Harya fara tunanin dama malamai suna bibiyar mata? Kuma har sununawa duniya? Kai ina bazata sa

ɓ

uba domin b

a wanda yafi dacewa da wannan yarinyar seshi. Anan fa ya

ɗ

auki waya domin yasaka ayimishi aikin dakanshi yadena jiran oga ibro gudun kar garin kallo gira kwa

ɗ

o yayi mishi ƙafa,, wata nomber ya kira ana

ɗ

agawa yace...!

Autar alheri ✍



[1/10,

9:16 AM] Dr zarah:

💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

*♥



GIDAN SOLO ♥



*

Special love and sexy story

💋💋

Story and writer



By

Autar alheri ✍





Marubuciyar

👇

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

ME

JO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI ƁOYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO ♥





💞



Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ƙayatarwa da

ɗ

ebe kewa, darussan rayuwa, ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ƴar rawar solo da fasihin malamin addini islama. Oh'oh'ohhh banace komaiba abin dai se wanda yagani, kubiyoni

domin kusha labari

🧏💃

Bismillahirahamanirrahim

GIDAN SOLO

BOOK THREE

PAGE 43 & 44

"Yace "kuna inane? Bansan mi akace masaba, yace "okay duk abinda kukeyi ku ajiyeshi kusameni gida. Daga Hakan ya yanke wayar.... sukuwa kai tsaye gida suka koma.

Ha

kan aka loda mata kayanta a kitchen aka jera mata komai yadda takeso. Kayan sakawarta ma sheikh Irsan da kanshi yataya ta jera abinta yadda takeso. Bayan sun gama tasakashi ya dawo parlor, anan fa tazage zuwa aikin gidan. Ta gyara bedroom

ɗ

inshi da toilet

tagoge ko ina tawanke tass tabaza turare, bayan ta gama, tadawo parlor ananne tasamu bayanan. Gyara parlor tayi tsab yadda takeso, kama ta shiga kitchen. Abinci me rai da lafiya ta ha

ɗ

a atake gidan ya

ɗ

auke da ƙamshi dama ifu gwanace wurin iya girki. Tana

kitchen tana aiki taji mutum abayanta, Hakan yasa tajiyo wazata gani. Irfan ne ke tsaye yana ƙare mata kallo cikin mayen sha'awarta. Hakan yasa ta ha

ɗ

e fuska tana kallonshi kafin tace "yau kuma da wacce kazo? Shiru yayi kamar bazeyi maganaba Sekuma yace "d

a wacce kike tunanin zanzo? Bayan kinyi maganganu da dama akaina kin ganemin sirrin jikina kana kuma kikazo kika auri yayana bayan Kinsan cewar bazan ta

ɓ

a barinkiba, domin wlh wannan jikin dakike gadara dashi Sena cishi Sena nuna Miki ni

ɗ

in dakika wulaƙant

a kikarena ni

ɗ

in dai nine namiji, bawanda kika aureba domin nafi Yaa Irsan komai na mazan taka ashe kuwa idan kin renani shi

ɗ

in ma da dagaske kike aurenshiba domin Shima ba abinda ze Miki, sedai idan da wata manufar kika shigo rayuwarshi. Kigayamin miki

ke shiryawa akan yayana? Yafa

ɗ

a cikin tsawa.

Ido ifu tazuba mishi kawai tana kallon zallar wauta da hauka irin tashi kafin tayi murmushi kawai tajuya taci gaba da aikinta, tana wassafa zantukanshi a mazauni domin tasan inda zata

ɓ

ullo mai. Ganin tashares

hi ne yasa ya

ɗ

ora hannunshi aƙugunta da nufin jiyota da ita ganin tashareshi. Ai tanajin saukar hannunshi akan ƙugunta tajiyo afusace tare da sauke mai yatsunta biyar da Allah yabata, seda yayi baya kamar zefa

ɗ

i tareda dafe kumatunshi yana kallonta ido waj

e cikin mugun mamakinta.

Cikin fishi take nunashi da yatsa kana tace "idan ka kuskura kaƙara bari ƙaramin hannunka yata

ɓ

a jikina, zan illataka. Idan kamanta abinda nagaya maka abaya barana tunama, Ifunanya yar rawar solo ce kawai ba karuba, kaganeko? Kum

a inbanda kake mahaukaci ban yadda dakaiba alokacin da nake rayuwa ni ka

ɗ

ai, seyanzu ne zan yadda dakai danakeda mijina? Humm yayi maka kyau amma zanyi maganinka, daga Hakan tajuya fuuuu tafice daga kitchen

ɗ

in domin tuni takashe gas. Tabarshi nan tsaye da

kumburarrar fuska.

Tana shiga bedroom

ɗ

in ta

ɗ

auki wayar data ajiye tashiga Kiran kayin reefa. "Hello my love how are you? "I'm fine dear, kuna ina yanzu? "Muna hotel, kefa? Ina inda nagaya muku jiya. Kunsan me? "A'a Inaso kusaka bincike a gidan solo kug

ano muna suwaye kibibiyar rayuwata, suwaye suka ha

ɗ

a baki da oga ibro, domin musan ta inda zamu

ɓ

ullo musu. "Eh Hakane ai tuni munyi wannan tun jiya domin abin yayi yawane, sabida a halin yanzu harmu nema sukeyi dan kawai suga inda kike. Kuma duk wannan ab

in bakomai bane face wani da ake kira Alhaji Sifiya da Alhaji tasi sune kebuƙarki kota halin yaya domin su mayar dake matarsu, kana haryanzu suna nan suna sintiri acikin garin nan suda yaransu akan se annemoki, feedo taƙarasa zancen cikin takaici domin yan

zu itace ta ƙarbi wayar hannun reefa....shiru ifu tayi yana nazarin kalamansu kafin tanisa tace "yanzu Hakan gani ƙwarom ya

ɓ

ullo a gidan nan wanda nagaya muku ƙanen megidan yanzu nagama rigima dashi. Amma kumsan minene? "A'a, "good sun

ɗ

in kunsan inda za'

a same su? "No sedai mu bincika. "Okay kubincika, idan kungansu, seku. Sassafta baki tayi tagaya musu abinda takeson tafa

ɗ

a seda tagama kana tace kunfahimta ko? "Eh sosaima kuwa kuma Hakan shine Dede ni tuni wannan shawarar batazomin na bari kawai zamuyi a

binda yadace damun gansu Zamu sanar Miki. "Good my friend's semunyi magana, daga Hakan suka yanke wayar.

Miƙewa tayi ta shiga toilet tayi wanka bayan tagama ta fito

ɗ

aure da towel. Hijab tasaka kafin ta fito harabar gidan. Anan ta hango Imran tsaye. Yana

ganinta ya ƙaraso domin sanya take da hijab harƙasa. "Barka da fitowa madam kinason wani abunne? Murmushi tayi kana tace "bakomai Imran kawai ina neman Yaa Sheikh ne. "Okay ai yana cikin gidan ya shiga giwa ƙanenshi tilawa ne bejima dashiba kona kirashi?

"No no kabarshi kawai ngd. Tana fama fa

ɗ

ar Hakan tajuya. Shima Imran yakoma zuwa sha'anin ganbanshi...Tana shiga tacire hijab

ɗ

inta Aranta tana ayyana yadda zata jefi tsuntsu uku da Dutsi daya bako biyu ba, zata tusawa irfan takaici, kana zata tabbatarwa H

ajiya ita

ɗ

in karuwa ce amma ta mijinta. Kana zata ƙara gogewa sheikh Irsan hadda akanta., tana cire hijab

ɗ

in tabi ta hanyar dasukaje itada Lailah tanufi cikin gidan.

"Zaune suke dukkansu a parlor, Hajiyar sama, da umma farida, se irfan da mumtaz, daga

gefe kuma lailah ce tana yiwa marfu'a tilawa, abisa umurnin yayan nasu wato sheikh Irsan dake zaune yana kallonsu da lulu ayes

ɗ

inshi yana sauraren yadda suke fitar da ƙira'ar suna bawa kowanne harafi hakinsa. Turo ƙofar tayi tashigo

ɗ

aure da towel iya guy

warta ga sumar nan tata tazubo har gadon baya, dukkansu juyawa suka suna kallonta, irfan kuwa wani irin tsallale zuciyarshi da hajiyarshi sukayi atare cikin sauri yasaka hannu ya dafeta. Mumtaz kam kallo

ɗ

aya yayi mata ya

ɗ

auke kanshi. Bacewa kowa komaiba

tanufi wurin sheikh Irsan tana fa

ɗ

ar "My sheikh zo kakunnamin ruwan yaƙi zuwafa, tafa

ɗ

a cikeda shagwa

ɓ

a da hausarta da bata fita daidai...dasauri sheikh Irsan yajiyo yana kallo inda yake jiyo tattausar muryarta, lulu ayes

ɗ

inshi yawaro ganinta daga ita tow

el a tsaye, aiko babu shiri yamiƙe tare da riƙo hannunta suka fice daga parlor gaba

ɗ

aya. Tsaki hajiyar sama taja tana fa

ɗ

ar "kunga illar Auren arniya yanzu miye anfanin Hakan ko kunya babu tazo cikin mutane tsirara tana gwadin halittu. Tayi maganar cike d

a tsanarta. Miƙewa irfan yayi yabar wurin zuciyarshi tamkar zata buga sabida baƙin ciki.

Suna shiga part

ɗ

insu suka wuce bedroom

ɗ

inta daga nan suka shiga toilet sedai suna shiga tasaki towel

ɗ

in ƙasa tare da tsugunnawa tamkar wadda zatayi fitsari. Banƙar

ewa tayi tana fa

ɗ

ar "washh Yaa Sheikh zafi wayyoo duba kaga, tafa

ɗ

a tana riƙo hannun Sheikh Irsan dayayi mutuwar tsaye tare da

ɗ

orawa akan ƙofar gindinta dake tsiyaya tamkar ƙorama. Ɗora hannun yayi a wurin yaji yadda santsi kejanshi lokacinda ya murza bel

unta..wani irin ihu tasaki tana fa

ɗ

awa jikinshi gaba

ɗ

aya tana ƙara maƙaleshi tare da

ɗ

ora hannunta akan alkyabbar jikinshi Dede setin Sheikh

ɗ

inshi. "Ahhhh ya...ya..suba..hanallah..ohh..God. yafa

ɗ

o ararrabe jin yadda hannunshi yanutse cikin ƙoramar da

ɗ

i t

are da....!

Autar alheri ✍



[1/16, 10:42 AM] Dr zarah:

💦💦💦💦💦💦💦💦💦💦

*♥



GIDAN SOLO ♥



*

Special love and sexy story

💋💋

Story and writer



By

Autar alheri ✍





Marubuciyar

👇

ME & MY LION

SHUGER DADY

JININ JIKINA

MEJO NAJEEB

AL'AJABIN MASARAUTA

SAWUN GIWA

IZZAR MULKI

MY LITTLE SISTER

GEJI GIRL

SIRRI ƁOYAYYE

WAYE MIJINA

TANTIRANCI SABON SALO

JIKAR IYA DELU

BIG LADY'S

SOLDIERS FAMILY

INGARMAN NAMIJI

YORUBA TRIBE

AND NOW

GIDAN SOLO ♥





💞



Sabon cafce metafe da mabanbanta abubuwa masu ƙayatarwa da

ɗ

ebe kewa, darussan rayuwa, ilmantarwa dakuma zazzafar soyayya me birgewa tsakanin ƴar rawar solo da fasihin malamin addini islama. Oh'oh'ohhh banace

komaiba abin dai se wanda yagani,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login