Showing 3001 words to 6000 words out of 21777 words

Chapter 2 - Me & My Lion Complete

Unknown   

28 Aug 2026

6

tana ganim yatunkarota tayi saurin shigewar motar Yaa Noor tana fa

ɗ

ar"muje yaya gayanan zuwa dukana zeyi...shikuwa Noor bayada damar tada motar domin besan abinda Hakan ze haifarba hasali shi bemasan Mike

faruwa ba tun da duk diramar da ake yi yarigada yafitashi..

Yana karasowa yafincikota daga cikin motar batareda yace komaiba yanugi cikin gidan da ita, kaitsaye bedroom

ɗ

inta yawuce da ita cikin hasala yayi jifa da ita akan bed

ɗ

in kafin yamaida ƙofar yar

ufe...baki sake fawan da maheer ke kallon yayan nasu harda auta fa'iz, yayinda Hajiya kaka tamiƙe hankali a tashe tabi bayansu tana Kiran "kai mesunan mlm saketa nace, kobaka jinane kasaketa wlh domin idan ƙara yimata wani abin Allah koto ce zata rabani da

kai, wannan wacce irin lalacewa ce Hakan, ace har agaban uwar taka failusha bazata tairaba? Wlh ka ƙwaƙwular min jika yanzu kam zakaga yadda Zanyi dakai agidannan, tana bala'in tana dukan ƙofar....baki Yaa fawan da maheer suka bu

ɗ

e suna dafe kai atare jin

furucin Hajiya kaka, yayinda Auta fa'iz keta famar dariya ƙasa ƙasa yana toshe bakinshi. Wata muguwar harara fawan ya Banka mai wadda tasakashi miƙewa babu shiri yabar wurin..se alokacin maheer yace "haba Hajiya kaka wannan wacce irin magana ce kikeyi? All

ah idan kika bayi Yaa shattima yajiki Bansan yazaku ƙareba, haba akan wannan jinjirar jikar taki kike masa wannan ihun? Wanda ko kallo bata ishesa ba, domin wlh da yadamu da mace Kinsan da tuni ya nemawa kansa mafita baze zauna da wannan jinjirar ba domin

idan yarikata Sedai a

ɗ

auki gawarta. "To me mugun baki, aiko Sedai kada akoma domin yajiƙanta kuma Allah yaku

ɓ

utar da ita dazama gawa kuma wlh kafita idona na rufe maheeru Kaji na gayama yawwa...baki yabu

ɗ

e zeyi magana fawan ya take mai ƙafa,

ɗ

agowa yayi d

a sauri ya kalleshi Hakan yasa yayi masa alama da yayi shiru kawai, aiko ba musu yaja bakinsa ya tsuke.

Acan ciki kuwa, yana jefata, tayi zumbur tamiƙe tana tura baki gaba, kafin ta fara ƙananun kuka wanda ke bala'in birkita lissafin sojan nata..aicikin s

auri ta dakatar da ita, domin yasan tana fara shi aiki ze

ɓ

ace. "Yimin shiru Anan wlh kona tattakaki yanzu, nizaki maida sa'anki? Dankinga nazuba muku ido keda Mami kuyi yadda kukeso ko? Shine zebaki damar yimin wasa da igiyar aure kamar yadda kika maida h

akkina abin wasarki? "To ai kaima baka damu da aurenba my lion, tafa

ɗ

a murya can ƙasa kuma cike da shagwa

ɓ

a...sarai yajita Hakan yasa yace "au kinada bakin magana ma kenan? "To bakai bane kayi tafiyarka kusan shekara nawa baka nemeniba? Aranar da kadawo ha

dda dukana Allah ni baruwana dakai yanzu, tafa

ɗ

a tana turo baki gaba. Ido kawai yazuba mata yana tunanin Mami ce keson saka mata wannan tinanin akanta Shiyasa suke azabtar dashi, hum idan kuwa Hakane zeyi maganinsu wlh Seya addabi kowa agidan kamin shi su

kaishi ga jinya, yana kawowa nan atinaninsa yadubeta kafin yace "really? Kai kawai yajinjina Mishi cike da yarinta. "Okay yayi kyau Hakan idan kin isa dan Allah kiƙara fitowa da wannan kayan ko babu hijab ajikinki ananne Zakiga asalin nawa wasan banakuba k

eda Mami, yana gama fa

ɗ

ar Hakan yafice abinsa.

Aiko yana fitowa Hajiya kaka tayo kanshi tana fa

ɗ

ar "mika koma aikata mata mesunan mlm? Ka ƙarasata ko? Dankaga a wannan lokacin na ƙyaleka to wlh yanzu kan kanakasamin jiki bazan barka ba kajina gayama, mur

gujeje dakai ka wani turmishe ƙaramar yarinya sabida sharri inbanda son kai irin naka ina giwa ina sauro sabida Allah da Annabi, nidai wlh bari mahabubu ya dawo doline araba Aurennan nagaji da wannan halin kana kafin ka kashemin jikata ka kaini ka baro, ta

fa

ɗ

a tana share ƙwallar idonta....ido kawai shattima yazuba mata yana kallon Allah kafin ya saki murmushin gefen baki yana shafa lallausar sumar kanshi, kana yace "Humm Hajiya kaka, kwantar da hankalinki ba abinda nayi mata ayanzu Sedai zuwa anjima kuma id

an natashiyi ai tare dake Zanyi domin kesheda kuma ki tabbar gudun karna kasheta

ɗ

in kamar yadda kika fa

ɗ

a,

ɗ

an ranƙwafowa yayi fuskarta kana ya lumshe idonshi yaƙara bu

ɗ

ewa sekuma yace "wayyo Hajiya kaka da

ɗ

i wlh abinnan da

ɗ

ine dashi kin iya Reno ohh hark

insa ta tafara kukan neman

ɗ

auki, yaƙarsa zancen tare da riƙo hannunta yana ƙoƙarin kaiwa setin wandonshi inda abarshi tayi wani irin cika sabida samacan bata kwanciya.

"Laaaha'ilaha'illallah yau nashiga aljanna da izinin uban giji mesunan mlm yoshe lala

cewarka takai haban bansaniba? Yanzu haini zaka

ɗ

orawa wannan murgujejen rodin dake jikinka? innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Rukayya haka kuka lalata shattima dama? Wlh to bazan yafe mukuba wannan lalacewar dame tayi kama, sekuma tayi shiru tana kallon

shattima dashi ma ita yake kallo yana wani lumshe ido ko ajikinshi. Kai wlh gaskiya shattima kwallon

ɗ

an iskane na gaske.

😂

Tace "mesunan mlm kodai gamo kayine? Wannan fitsarar taka tayi yawa? "Baki yata

ɓ

e irin ko jikinshi

ɗ

innan kafin yace "gamo nayi mana

Hajiya kaka, nayi gamone irin wanda mesunana yayi mlm shattima Sedai ni nawa gamon me da

ɗ

ine ba me fitinaba irin nashi, yana gama fa

ɗ

ar Hakan yasa kai yafice agidan batareda yako waigoba jin yadda Hajiya kaka ta

ɗ

auki masifa tana kuma da fa

ɗ

ar yazageta

😂



sukam su fawan baki sake suke kallonsu cikeda mamakin iskancin yayan nasu, dudda Sunsan cewar duk suka ha

ɗ

u da Hajiya kaka Seya kunna yake barin wurin amma sam basuyi tunanin ze iya yimata wannan iskancin ba kuma ya tafi ko ajikinshi dudda kasan cewar kuwa

ba abinda zeyiwa failusha

ɗ

in kamar yadda take zargi a cewarsu...Hakan suka miƙe ransu fal mamaki suna sukabar gidan, futarsu keda wuya itama, failusha tafito yanzu cikin duguwar rigar atamfa, tazubo uban hijab

ɗ

inta har ƙasa, itama tafice zuwa harabar gi

dan, acan tasamu Yaa Noor shikam yayi jira harya godewa Allah, domin wlh inda ba Mami ce ta tsayar dashi akan seya Kaita yayi mata kumai na school

ɗ

in ba wlh baze jiraba azzikin abinma yau ne kawai ze Kaita tunda mijinta ze bata driver, yana nan zaune ne s

u maheer suka fito suna bashi labarin diramar yayan nasu da Hajiya kaka, shine abinda yasakashi dariya hadda hawaye to ahakan ne failusha tasamesu. Tana isowa wurin kowanne yanyfi motarshi ita kuwa tashiga ta Noor sukabar gidan. Se a lokacin ya sauke nanna

uyar ajiyar zuciya kafin ya shiga mota tare da zugar yaranshi suka nufi airport domin su

ɗ

auko general mutallab....!

Kuyi haƙuri da wannan asannu sannu yafi ayi garaje kunsan lafiyar se hankali.

Autar alheri ✍



Au

tar alheri ✍



*

🌹🦁🌹

ME & MY LION

🌹

*

🦁🌹

Special and romantic love story

💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁

Oh'oh'ohhhh

🤭🤭🤭



Wanna

n kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain

ɗ

insu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤



🫂

na haƙiƙa

💯

Book four

Chapter 67 & 68

"Koda suka isa airport tuni jirgin ya sauka. Fitowa shattima yayi

yana duba ta inda ze hango aminin nashi. wani kyawawan matashin saurayi yazo bayanshi kawai ya rungumeshi yana murmushi. Ajiyar zuciya shattima ya sauke domin ya san bame masa duk fa

ɗ

in garin nan indai ba ƙanenshi ba to mutallab ne. "Murmushin gefen baki S

hima yayi lokacinda yajiyoda mutallab

ɗ

in suka tungume juna cike da farin cikin ganin junansu, kafin duka yaran suka ƙame suna sarawa mutallab cike da girmamawa. Shima maida musu yayi fuskarshi

ɗ

auke da murmushi kafin suka riƙe hannun juna shida mutallab s

uka shiga mota, kana driver yaja sukabar airport

ɗ

in. "Man miyake damunka ne? Karame sosai fa. Cewar Mutallab yana ƙara kafeshi da ido. "Shima rikitattun idanuwanshi yazubawa mutallab

ɗ

in na

ɗ

an wani lokaci kafin yajanye cike da basarwa yace "aikam ba wani

sauran zancen c.i.d ya dawo, yafa

ɗ

a tamkar bashine yayi maganar ba...dariya sosai mutallab yayi yana fa

ɗ

ar "au ninema c.i.d sabida natambayi ba'asin rama? Lallai ko zakaga aikin c.i.d. shidai beƙara cewa komaiba har suka ƙarasa tanganemen gidan mutallab

ɗ

i

n dake bayan gidan shattima ka

ɗ

an, suna zuwa masu gadin gidan suka wangale musu ƙofa suka danna hancin motocin ciki. Kallon shattima yayi ganin yagyara zamanshi kawai anufin baze fitaba kenan "wai bazaka shigo bane? "Eh office zanje akwai abinda Zanyi. "Hu

mm kaide kasani

ɗ

an renin hankali, yana gama fa

ɗ

ar Hakan yafice daga motar, sukuwa suka ƙara ja sukabar gidan.

Failusha

tun da suka iso school itada Yaa Noor yayi mata komai daya dace kafin yayi tafiyarshi. Batasha wahalar komaiba domin Noor yaha

ɗ

a ta

da ƙanwar anty Marwa, domin ba laifin yarinyar akwai mutunci da son mutane, Shiyasa suka jone itada lushaa. Koda aka tashi ma Auta fa'iz ne yazo ya

ɗ

auke ta domin dai da gaske mijinta yakafe akan driver baze

ɗ

aukar Mishi maraba....tofa tundaga wannan ranar

kullum fa'iz ke kai failusha school ya

ɗ

aukota kuma har yanzu bata ƙara ha

ɗ

uwa da lion

ɗ

inta ba kasan cewar aiki yasakosu agabaa shida amininshi mutallab domin abinda ya dawo dashi ƙasar kenan. Kullun idan yafita tunsafe baya dawo gidan se cikin dare sosa

i Hakan yasa bakowa ke ganinshi a gidanba, Sedai kullun yana azabtuwa da rashin matarshi gawata irin ƙawarta dake

ɗ

awai niya dashi, sonta se ƙara zazzalar ruhinshi yake yi, amma haryanzu bema samu damar ganintaba...ita ma Failusha hakance a wurinta domin k

uwa baƙaramin wutar son mijinta ke ƙara rurar mataba domin abin harya fara sakata damuwa, Sedai fishi takeyi dashi ita kanta domin ganin takeyi da gangan yashareta tunda baya sonta Shiyasa itama ta ƙara shareshin. daga gefe

ɗ

aya kuma anty Marwa na nan nata

tsimata da kayan gyara mabanbanta masu matuƙar gigita lissafin mutum batareda tasan cewar fishin takeyi da mijin nataba. Hakama Mami na irin nata ganin yanayin shattima tasan se anyi da gaske failusha zata iya

ɗ

aukarshi kuma tun da yafada tasan ba bari ze

yiba..to afanni failusha kuwa ita kam Takoma sha zumami, domin kuwa kullun cikin shan ha

ɗ

in kankana da zuma takeyi gakuma madarar shanu aciki. Domin sune kawai abinda tajejin da

ɗ

in su sabida damuwar dake ranta, gakuma wani ma haukacin feeling dake neman ka

sheta, amma tayi alƙawarin bazata ta

ɓ

a isko shattima dakantaba tunda shine yagujeta wayasanima koya ƙara watsar da ita ne kamar yadda yayi afarko. (iKon Allah

🤔

Hajiya failusha arinƙa adilci mana bakune kuke horashiba keda Mami? Yanzu kuma kina ganin laif

in

ɗ

an bawan Allah

😂

) wata rana idan abin ya ishe ta Sedai ta kulle kanta a

ɗ

aki taci kuka harta godewa Allah, kana tayi tsarki da ruwan zafi domin shine kawai abinda takeyi ta

ɗ

an samu sauki na minti biyu.

😥

Kano

Sosai shirin bikin munira da Bashir ya

kankama domin kuwa abbansu yayi bincike sosai akan bashir da ahalinshi kuma yagano mutanen kirkine sosai sa

ɓ

anin, yaron abokinshi dayaso aurawa ita, domin kuwa yaron

ɗ

an shaye shaye naƙarshe ko gida baya kwana kullun yana club wurin sheƙe ayarshi, shiyasa

ma abbanshi keso yayi Mishi aure koze shiryu. Ranar da Abba yagane Hakan kuwa yazo dakanshi yagayawa ahalin nashi kana yabawa Bashir damar fitowa domin manya sushigo ciki. Awannan ranar har kuka Mubarak yayi akan yadda suka ƙullaci mama domin kuwa duk abin

ciken da Abba yayi akan wancan yaron dakuma bashir taredashi akayishi yaga komai Shiyasa hankalinshi ya tashi kuma yayita da yawa mama albarka aranshi domin kuwa badan itaba da yanzu munira ta afka gidan hallaka, sabida zama da

ɗ

an giya ai hallakane. Aloka

cinda munira taji saka makon binciken Mubarak nata yabon mama yana nadama akan abinda suke mata, Rukayya se murna takeyi yayanta yagane gaskiya domin ita dama sam batajin da

ɗ

i yadda suke zagin mama kawai dan sunfi ƙarfinta na. Tsaki munira tasaki tare da c

ewa "aikin banza wato ku muna furcinta harya fara tasirin akanka hadda kai Yaa Mubarak...kab kakejin bakinta yaha

ɗ

e da harshenta sabida Marin da Mubarak yasauke mata kafin yanunata da yatsa yace "wlh idan kika ƙara Kiran mama muna fuka anan Sena ballaki, b

anzan wawuya marar tinani ke yanzu koda ace munafurcinne da gaske kamar yadda kike tinani ai yayi Miki anfani, domin yacanja Miki ƙaddara daga Shima mummunar rayuwa zuwa kyakkyawa asheko kece tafarko daya dace kifara mutunta muna furcin nata tunda sharkan

kike kallo, amma da yake da ƙiƙiyace ke shine haryanzu kike mata kallo maƙiyiyarki, to kisani koda ba dagaske mama kesonmu na tafi ƙarfin duk wani shaƙiyanci daga gare mu domin kuwa tayi mana abinda iyayen dasuka haifemu suka kasa yi mana, tabamu tarbiyya

me kyau, bamu godeba, tabamu ilimi addini wanda ze temakemu duniya dakuma halirarmu, bamu godeba, kuma tasani ba wai bata saniba, ahakan kuma bata basa yi manaba domin badanmu ko iyayenmu takeyiba dan Allah takeyi, Shiyasa sam bata damuwa da iskancinmu, da

ace muna furcine kamar yadda kike tinani da wlh wata rana Seta Dena kodan abinda muke yiwa

ɗ

anta, amma bata dena ba, kana da muna furcine da ayanzune tasamu damar rama iskancin da muke mata musamman ma ke, da mahaifinki da kanshi yaso aura Miki

ɗ

an giya,

kuma uwar cikinki bata hanaba domin dukkansu tinaninsu bekaicanba, se ita da muke yiwa kallo maƙiyiya sabida tafisu zurfin ilimin addini Shiyasa tahango abinda Basu hangoba, to alokacin da sharrine aranta dudda wannan hangen datayi, wlh ƙara rufta Abba kaw

ai zatayi akaican kodan ta huta da iskanciki kuma

ɗ

anta yasamu salama, amma kash sebatayi hakanba tahaskawa abbba haske acikin duhun dayake kallah, sanadin Hakan kika samu ingan tacciyar rayuwa kuma da wanda kikeso yake sonki, amma kuma ahakan kike kiranta

munafuka sabida kina daƙiƙiya, to Dan girman Allah idan dai har kincika ƴar halak kiƙara Kiran mama da wani suna na aibantawa makamancin ma wannan agabana kiga yadda Zanyi dake, banza sokuwa wadda batasan ina kemata ciyoba. Yana gama fa

ɗ

ar Hakan yafice ab

inshi, bayar munira zaune da

ɗ

imbin mamakin shi tare da lulawa zurfin tunani akan kalamanshi..

Abuja

Lieutenant musayyeer

Fitowa yayi daga office

ɗ

inshi cikin sassarfa yanufi dandazon motocinshi, yaranshi naganin fitiwarshi suka taso suna sara mai ta

re da bu

ɗ

e mai mota yashiga, kana suma duk suka shiga aka tada motocin a 360 sukabar Bareck

ɗ

in. Kai tsaye school

ɗ

insu failusha suka nufa, dudda cewar alokacin tashi beyiba, Hakan ya isa school tare da saka wani malami yanemomai ita, tahanyar bashi comple

te name

ɗ

inta..aiko cikin ƙanƙanin lokaci yasamota suna tsaka da lecture yace tazo su tafi, ba yadda ta iya Hakan tataso tabiyoshi batareda tasan inda zasuba. Gabanta ne yayi wani irin fa

ɗ

uwa ganin dandazon motocin Yaa shattima aharanar makarantar gaya tar

igada taƙaraso babu halin komawa yaci ubanta la'adawaje

🤭

suna ƙarasawa wannan malamin yayi nocking glass

ɗ

in gefenda shattima yake zaune, Hakan yasa aka zige glas

ɗ

in, cikin girmamawa malamin yace "gatanan ƴalla

ɓ

ai. Kai kawai yajinjina Mishi tare da miƙo

mai rapas na 1k guda biyu kusan 200k kana yarufe glas

ɗ

in motar. Aiko wannan malamin baki har kunne ya shiga zuba godiya hadda bu

ɗ

ewa failusha mota tahiga kana yarufe mata. Hakan sukaja motocin kawai sukabar makarantar batareda kowanne yacewa

ɗ

an uwanshi k

alaba, amma failusha wani irin zuba gabanta ke yi da ni'imarta tamkar ankunna panpo tun da taji sassanyar ƙamshi turarenshi ya daki hancinta, Seda ta lumshe ido tana sauke ajiyar zuciya...Shima agunshi Hakan abin yake domin wani irin tsallale Hajiya babba

tashigayi a wandonshi tamkar zata tsaka wandon tafito seda ya matse cinyoyinshi sosai domin ko kallonta bayaso yayi gudun karya kasa control

ɗ

in kanshi ya fiso su isa gida ayita ta ƙare domin wlh haƙurinshi yaƙare baze kashe kanshina yau miza'a mutu Seya n

emawa kanshi nutsuwa....da wannan tunanin har suka isa gida, ana gama parking ta

ɓ

alle marfin motar tafice, Shima fitowa yayi yamara mata baya. Suna shiga general parlor suka samu Hajiya kaka zaune itada Mami da maheer. Gaida Mami duk suka yi atare, kana m

aheer yagaida shattima, itakuwa failusha ta gaidashi. Bayan duk sun gaisa ne yamiƙe tare da cewa failusha muje, yafa

ɗ

a fuskarshi a mugun

ɗ

aure. Cikin sauri tajiyo tana kallonshi kafin tayi magana sukaji muryar Hajiya kaka tana fa

ɗ

ar "kuje ina? Kai mesunan

mlm kafita ido na narufe, tukunnah ina ka

ɗ

aukota iye? Yarinyar dake makaranta...kallonta yayi dagefen ido kafin yaja

ɗ

an ƙaramin tsaki domin gani yake

ɓ

atamai lokaci kawai takeso tayi shiko yanzu koma miza'ayi wlh Seya nuna musu asalin kalarshi, yana gama

kawowa nan zancenshi kawai sukaga ya

ɗ

aga failusha da hannu

ɗ

aya ya

ɗ

orata akan kafa

ɗ

arshi kawai yanufi pert

ɗ

inshi. Cikin sauri Hajiya kaka tamiƙe har zanenta na neman fa

ɗ

uwa tabi bayan shi tana doka Mishi kira, amma ko waigawa beyiba balle tasan ran zetsa

ya

ɗ

in. Mami na ganin Hakan tamiƙe cikin sauri tanufi bedroom

ɗ

inta aranta tana jinjina girman rashin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login