Showing 1 words to 1671 words out of 1671 words
*LABIBA*.......
🏵
️
🏵
️
🏵
️
_The Emotional Story_
😰😰😰😰
Na _Nabilancy love_
💘
*Auntyn S and S*
______________________________
🌈🇰
AINUWA
🇼
RITER'S
✍
🏼
*
🇦
SSOCIATION
🤝🏻
*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
______________________________
Page 14
Duk haƙurinsa amma a yau Maryam ta kaishi bango ya mur
tuƙe fuska yana nuna mata kofa, "Zaki fita ne ko kuma sai inji kanmu, idan dakin naki ba ya maki dadin zama sai ki daina kazanta ki zage ki gyara ko kuma ki saka masu aiki su gyara maki." Sanin kanta ne yana da haƙuri amma idan aka kaishi bango mai zafi ne
wannan ya saka kanta a likafa ta miƙe ta fita, ta koma parlour ta hakimce, shegen kishinta yayi mata yawa ji take da ta kira masu aiki su gyara mata a wannan lokacin da yake a gida ta gwammace ta kwana a falon ya fiye mata rana ne su kwana dakinsa.
Gob
e zata raye gori ta zauna a gabanta su gyara mata daki (Kai Maryam ta cika kuddar mace).
*****
Washegari Labiba ta dawo ta tarar da Hajiya Hakima a gidan, abun ya bata mamaki ba ka
ɗ
an ba, matar da tana iya kulla shekaru ukku bata zo gidan ba itace ya
u ta wanko kafafu tazo, da walakin goro a miya, duk yadda aka yi akwai mugun abun da take kitsawa.
Kamar wata mutuniyar kirki Hakima tace, "Sannu da zuwa ƴata tun
ɗ
azu nazo ina ta jiranki ki dawo in ganki kafin in wuce tunda kinyi mamu hijara."
Labib
a ta cika da al'ajabi Hakima ce take kiranta da
ɗ
iyata, lalle ne bariki alalar gero idan baka iya ba ta ƙwa
ɓ
e maka.
Ta
ɗ
an murmusa tana mai dora kugunta akan kujera ta gaishe da ita, "Ina wuni?"
"Lafiya lau
ɗ
iyata, ya karatu?"
"Alhamdulillah."
Hakima da neman jin ba'asi tace, "Ya kuma mai gidan?"
Labiba tace, "Yana nan lafiya lau."
Hakima tayi wani shegen murmushi cikin ranta tace, "Yaro man kazo, ke ƴar
ɓ
oye-
ɓ
oye, aje a dawo dolenki ki fa
ɗ
i gaskiya." Boka ya tabbatar mata da babu Haidar b
abu dawowa garin asirin da aka yi mashi zaiyi mashi togaciya daga dawowa.
Ita fa Labiba wannan nan da nan da Hakima takeyi da ita tsoro yake bata sanin mugun halin matar da kuma mugun nufin da take jefarta dashi a rayuwa.
Yake kawai take tana maida m
ata amsa har ta karaci fi'ilinta tayi haramar komawa gida, tunda ta koma gida ta kasa samun kwanciyar hankali nutsuwa da hutu da ta gani a jikin Labiba ta cusa mata bakin ciki ba ka
ɗ
an ba.
Tana tabbaci akan Haidar bazai dawo ba amma ta rasa abun da ya s
aka yarinyar take ta ƙara habbaka tana murmurewa hutu ya zauna mata wanda ba shine tayi zaton gani a wajenta aikuwa da sake saidai boko ya sake wani aikin, bata yarda da wannan aikin ba.
Ta
ɗ
auki wayarta ta kira kawarta lantana tana
ɗ
agawa ko sallama
ba tayi mata ba tace, "Ke nifa ina ganin wannan aikin da akayi akan mijin yarinyar nan bai kamashi, duk da bai dawo ba amma har yanzu babu alamar damuwa a tattare da ita saidai hutu da kwanciyar hankali ta murmure abunta don haka ki koma wajen boko ayi mas
hi aikin da tsani dawowa garin nan sannan ita kuma ayi mata asiri da zata rasa mashinshini ta koma kamar mujiya a cikin mutane."
Daga
ɗ
aya bangaren Lantana tace, "An gama ki turo kudin sai inje wajensa ba."
Sun jima suna waya suka kitsa tsiya kafin s
uka ajiye wayar Hakima tana sakin murmushi mugunta ta fashe da dariya tana fa
ɗ
in, "Labiba idan har kina raye ke da farin ciki saidai ki gani a makota."
Tun daga ranar da suka ha
ɗ
u take yawan attempting gaishe da Dr. Haroon ko kuma tayi mashi magana amma
ba ya kulata saidai ya amsa kawai ya wuce.
Ta rasa mi hakan yake nufi, a saninta ba rabuwar tsiya sukayi ba, ya sanar da ita ne a lokacin kurarre kuma ta bashi haƙuri, babu komai ita dalibarsa ce bai kamata yana mata haka ba, sai take jinta kamar wacce
tayi mashi wani babban laifi mai girma.
Abun yana ci mata tuwo a kworya tun tana haƙuri har taji ba zata iya hakura ta sameshi har ofishinsa coz ta gaji da dauke kai da yake mata kamar wacce ta yaudareshi a wancen lokacin.
Ya
ɗ
ago idanu yana kallont
a da mamaki, ta fashe da kuka tana fa
ɗ
in, "Dr bata ganeni bane, ko kuma na yaudareka ne a wancen lokacin, ko bamuyi rabuwar ƙalau bane da idan ka ganni kake
ɗ
auke kai kamar baka sanni ba, idan na gaisheka kana amsawa ba shikenan, sai abun yake min kamar wa
cce tayi maka wani babban laifin."
Ya zaro tissue ya miƙa mata ta dauke kai tana mai cigaba da kukan abubuwan sunyi mata yawa shi da take gani zata samu sauki a wajensa sai yake mata haka, haba sai kace wacce sukayi rabuwar tsiya-tsiya.
"Labiba ina d
auke maki ne saboda kina da aure."
Ta
ɗ
an kalleshi tace, "Sai kuma aka ce ka ganni ka dauke kai, let say har yanzu ina da auren ai kai malamina ne tun a shekarun baya, aikuwa sai nike ganin na ganka na gaishe da kai bazai zama wani abun ba."
Cewa da
tayi 'let say har yanzu ina da auren' Ya sakashi ru
ɗ
ani sosai har ya haƙura saida ya tanka da furucin, "Ban gane abun da kike nufi da maganarki ba."
Kanta tsaye tace, "Abun da na fa
ɗ
a shi nike nufi."
Daga nan bata sake furta komai ba ta juya ta nufi
kofa ta tsinkayi muryarsa Yana fa
ɗ
in, "Ya kuma zaki tafi baki bani lambarki ba." Ta juya ta koma wajen teburinsa ta miƙa hannu ya bata wayar ta saka mashi digit dinsa ta juya ta fice.
Hajiya Hakima tace, "Alhaji ina son zance gidan Baba Malam." Alhaji S
adi ya tsareta da tambayar, "Kiyi mi." Shi fa bai yarda da yawan zuwanta gidan a wannan lokacin ba, matar da bata son zumunci dasu amma rana tsaka ta tsiri zuwa gidan, bini-bini sai tace zata je gidan Baba Malam bayan zuwan da take ba tareda saninsa ba sai
dai idan yaje ya samu labari ya nuna kamar yasan da zuwan while ba sani yayi ba.
Ta
ɗ
an waro idanu kamar da gaske tace, "Ban gane inyi me ba, gidan nan kamar gidan iyayenka yake tunda a nan aka riƙeka shine don nace zanje kake tambayata abun da zanyi, t
o gaishe dasu zanje inyi."
Ta
ɗ
an kalleta na tsayin lokaci yace, "Amma ai da ba haka kike ba, yanzu nike kika tsiri zuwa gidan wanda ni ban gane manufarki ba."
"Manufata
ɗ
aya shine zumunci idan kuma zumuncin da nike son sadawa da kuma gaishe dasu da
zanyi ne baka so sai in haƙura dama kaine ka ha
ɗ
a idan kace ka raba ai shikenan."
"A'a bance haka ba, kije Allah ya kiyaye hanya, ki gaishe dasu and please daga yau idan zakije gidan ki fa
ɗ
a min kuma ki rage yawo ace mace ita kenan mutum fita kamar wacc
e bata da mafadi."
Maganar tayi mata shiru kuma ta shaka har ta tuna amsa da zata bayar saidai ba zatayi wannan gangancin ba gwara ta lalla
ɓ
a taje gidan ta ajiye layar a inda boko ya fa
ɗ
a mata idan yaso idan ta dawo sai ta mayar da raddi ai ta riga dai
taje ballantana ace an fasa barinta.
Ta shirya mayafinta akan kafa
ɗ
a ta fita tana tuƙa motar tana murmushi mugunta a dukkanin lokacin da ta tuna kalaman Lantana, "Boko yace ki saka a akwatuna kayanta shikenan komai yazo karshe yaran bazai ƙara marmarin
dawowa inda take ba sannan zata koma kamar mujiya a cikin mutane zata rasa mashinshini kowa zai fita daga harkarta hatta kewayenta."
Ta bugi sitiyari tana murmushin mugunta, "Yarinya kin gama yawo, uwarki ma ta kara dani bataji da
ɗ
a
ɗ
i ba ballantana kum
a ke da aka haifa shekaru ashirin da doriya da suka wuce."
A tsakar gida ta samu Hajiya Gwoggo zaune akan tabarma tana hutawa ta zauna a gefenta ta gaishe da ita tana ajiye mata leather dake a gabanta. "Gashi."
Hajiya Gwoggo tace, "Har da dawainiya,
to na gode, Allah ya amfana."
Hakima ta baza idanu da kunnuwa domin fahimtar Labiba tana a gidan kuma bata nan, dukkanin alamomi sun mata Labiba bata gidan amma duk da haka ba tayi kasa a gwuwa ba ta tambaya, "Ɗiyata Labiba ba?"
Hajiya Gwoggo dake ta
una goro tace, "Tana makaranta bata dawo ba tukunna."
Ta saki murmushi tana fatan har ta gama bata dawo ba, saidai Hajiya Gwoggo ta kasa ta tsare taki tashi ballantana ta samu damar aiwatar da mugun nufinta akan Labiba na ajiye laya a inda boko ya umart
a.
Ta fara tunanin dubarar da zatayi ta shiga dakin Labiba ba tareda Hajiya Gwoggo ta zargi komai ba.
To fa jama'a, takardar saki dai tana karkashin akwati sannan layar da aka ba Hajiya Hakima ta saka itama a karkashin akwati aka ce ta saka. SHIN MI
KUKE TUNANIN ZAI FARU?
KAI WANNAN MATA TA CIKA JAKADAR KULLA TSIYA
Muje zuwa