Showing 1 words to 3000 words out of 11542 words
🐘🐘🐘
*SAWUN GIWA*
🐘🐘🐘
Book 3
Page 47 & 48
"Yace yaya Ishaq minake shirinji hakan? Waye sudais
ɗ
in daka aurawa maisoon kahanawa
ɗ
ana? Wacece humaira daka aura masa kuma? Mihakan kenufi? Kenan tsanarda kakeyiwa fawan yakaiga kahanashi cikar burinshi..
.ya isa hakan yaya Umar plesse bayanzu yadace ayi wannan zancenba kabari musallami baƙi tukkunna. "Cikin hasala yace "yimin shiru Usman ai bakinku
ɗ
aya duk atare kuke shirya munafurcin to wlh dukkanku baku isaba Allah sena
ɗ
auki mataki akanku dani kuke zan
cen yana gama fa
ɗ
ar hakan yayi fuuu zebar parlor kamar zetashi sama...dasauri abbey yadoka mishi wata muguwar tsawa duk seda parlor ya
ɗ
auka cikin
ɓ
acin rai yace "wlh Umar karka yadda kabar parlor nan kaji nagayama idan kuma kafita tokasani ranka seyayi mu
mmunan
ɓ
aci feyeda yadda kake gani ayanzu, yana gama fa
ɗ
ar hakan ya kalli manyan sara kunan dake wurin zaune yace "dan girman Allah ranka yada
ɗ
e kuyi haƙuri da wannan abin
ɗ
aya faru damashine abinda nagaya muku tunfarko amma komai zededeta in sha Allah...m
urmushi kawai sarki Muhammad bilal yayi batareda yace komaiba hakama sarki Hassan, megirma shugaban ƙasa ma bece komaiba wannan fa
ɗ
an ahaline.....shi kuwa abba tunda yaji abinda abbey ke fa
ɗ
a kuma cikin muryar da beta
ɓ
a jinshi da itaba yatsaya cak batareda
yayi gababa kuma beyi bayaba, hakan yasa Alhaji Ahmed buba wato wanda abbey ya aurawa fawan ƴarshi, miƙe tsaye tareda zuwa yajanyo hannun abba yana fa
ɗ
ar "plesse Dr Umar yihaƙuri kazauna mubi komai ahankali dan Allah. Becewa Alhaji Ahmad komaiba yabiyoshi
kawai yazauna.
Acan kuwa sosai mutane kegaisawa da general muhseen da kanal fawan dudda baya cikin nutsuwarshi amma fa
ɗ
an da yaya jafar yayi masane ne yasa ya
ɗ
an nutsu yana jiran kowa yawatse yaje yasaki kowacce shegiyace aka aura mishi, kafin yaci uban
da yahaife mijin maisoon
😳🙆
humm hakan taron yawatse wasu cikin farin ciki wasu kuwa da tarin tambayoyi aransu....anan cikin gidan kuwa tunda Aisha taji sanarwar an
ɗ
aura aurenta da yaya muhseen tazube aƙasa tana sujjada agun Allah, sedai alokacinda taji
an
ɗ
aura na maisoon da wani sudais hankalinta yayi mummunan tashi kaddai auren doline akayiwa ƴar uwarta? waye wannan sudais
ɗ
in? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, atake fargaba ta rufeta sedai batayi gigin sanarda maisoon ba domin tana bathroom sam bata
jiba....a parlor mama ma hakan anty meenah tazabura tana fa
ɗ
ar sheikh sudais kuma dama shine abinda yakawo su memartaba agarinnan, tafa
ɗ
a cikin gi
ɗ
ima..dasauri anty zainab tariƙota tana fa
ɗ
ar "mikike nufi meenah? "Humm kedai bari zee wlh tun a Saudia na
ɗ
or
a ayar tambaya azuwansu sedai banyi tunanin abin hakan yake ba amma shakka babu da biyu akayi aurennan bara kiji abinda yafaru, nan anty meenah takwashe duk abinda yafaru
azuwan maisoon Saudia tagayawa Anty zee. "Tirƙashi, shine abinda yafito daga bakin an
ty zainab alokacinda tagamajin bayanin da anty meenah tayi mata, "lallai meenah akwai ayar tambaya anan kodai ya auretane dan yayi maganin rashin kunyarta kokuwa ita wannan ƙanwar sarkince tasaka aka aura mishi ita domin ta ƙuntata mata ze iya yuwa shima b
esanda aurenba tunda kince babban mutun neshi me daraja a idon duniya, cewar anty zainab..."humm nima tunanin danakeyi kenan sedai kuma idan dawata manufar akayi auren to kuwa sunyi ganganci domin basusan wacece Autar mom ba, abu
ɗ
aya nake jima tsoro karta
janyo abinda za'akashemu dukkanmu komu ƙare rayuwarmu a kurkuku domin dai base anfa
ɗ
aba kinsan wacece maisoon, anty meenah tafa
ɗ
a cikin alhini
"Hakane kam gaskiya amma in sha Allah koma minene zamuyi addu'a Allah yakawo munashi da sauƙi. "Ameen ameen. D
aga hakan suka shiga sha'anin gabansu.
Su dady kuwa bayan sun sallami baƙin dasuka zo musu
ɗ
aurin auren ne suka yiwasu memartaba iso pert
ɗ
in abbey dake sama, anan suka zauna dukkansu inda suka tara har yaransu mazan duka, bayan kowa ya zauna ne abbey ya
dubi jawal yace "kiramin maisoon da Aisha amina dakuma zainab. To abbey jawal yace kana yamiƙe zuwa pert
ɗ
in mama, a parlor yasamu anty meenah da anty zainab yasanar musu saƙon abbey kana yawuce bedroom
ɗ
in mama inda yasamu duk suna zaune tareda wasu ƙaway
ensu, cikin girmamawa sukace yah jawal ina kwana. Lpy qalau ya amsa musu kana yace "kuzo parlor abbey yana kiranku Aisha keda maisoon, yana gama fa
ɗ
ar hakan ya juya abinshi amma aranshi fal tausayin ƙanwar tashi...sukuwa miƙewa sukayi dukkansu suka fito ko
wacce sanyeda hijab
ɗ
inta harƙasa sedaifa maisoon inbanda dukan tara,tara babu abinda ƙirjinta keyi,,,suna shiga parlor gabanta yaƙara tsananta fa
ɗ
uwa ganin taron mutanen dake ciki,,,jiki a sanyaye suka zauna kusan yah muhseen domin dukkansu sunfi sakewa d
ashi, cikin girmamawa suka shiga gaida iyayen nasu tareda baƙin dasuka gani a wurin dudda bazuce gakusuwayeba. Duk suka amsa amma Banda sarakunan domin basuji abinda sukaceba sedai sunyi murmushi domin sunyi tunanin gaisuwace yaran sukayi dubada yadda kow
a a wurin ya amsa musu...kana Aisha tace abbey gamu. "To Aisha kuzauna magana zanyi daku amatsayina na mahaifinku ina Fatar bazaku watsamin ƙasa a idoba...kansu aƙasa suka amsa da in sha Allah abbey....daga hakan shikuwa ya kalli abba dake cika yana batsew
a kafin ya girgiza kanshi yace "Umar dudda cewa kana taka iyakarka akaina amma ina maka uzuri sabida sanin halayyarka amma kasani awannan karon idan ka kawo min wargi acikin wannan al'amarin wlh ranka zeyi mummunan
ɓ
aci, sabida da muhseen da fawan da duk s
auran yaranda muka haifa ni
ɗ
aya suke aguna bawani banbanci amma kai agunka ba hakan abin yakeba domin kana ganin kamar ina nunawa yaronka banbanci, humm. Ɗan murmushi yayi kana yaci gabada fa
ɗ
ar, shiyasa kukeda banbanci kaida Usman domin banta
ɓ
a yin hukun
ci akan ƴaƴanshi yace wani abunba dukkan hukuncin dazan musu dedene shi awurinshi bawai yaraba koshi nayiwa hukunci baya musamin balle kuma yaran, domin kuwa idan baka mantaba wannan abin dayake tsakanin fawan da maisoon yafaru tsakanin zainab da jawal amm
a hakan nayi hukunci akansu naƙi amintada aurensu
tunda narigada na kar
ɓ
i ku
ɗ
in aurenta dudda kuwa suna son junansu, awannan lokacin miyasa shi Usman bece natsani
ɗ
anshi bane na hanashi auren ƴata tunda ai zainab nina haifeta, amma har ila yau wannan zance
n beta
ɓ
a ha
ɗ
ani da Usman ba, sabida hakan kaima yau nayi wannan hukuncin akan
ɗ
anka fawan zangani idan na isa dakai dakuma abinda ka haifa.
Dan shiru yaƙarayi na
ɗ
an lokaci kana yaci gabada fa
ɗ
ar, waƴannan bayin Allah dakake gani nasan dai kasan megirma s
hugaban ƙasarmu kuma kasan Alhaji Ahmed buba, waƴannan kuwa dakake gani bawai gama garin mutane bane kamar kowa wannan sarkin Saudia ne memartaba sarki Hassan kenan, wannan kuma saukin Dubai ne memartaba sarki Muhammad bilal kenan, wannan kuma
ɗ
an sarkin S
audia ne Sunan shi junaid Hassan....ido abba yazaro cikin mugun mamaki da kunyar abinda ya aikata yasauko daga kan kujerar dayake kai yana cika yana batsewa tareda zubewa aƙasa, hakama fawan da duka sauran yaransu sun ka
ɗ
u sosai dajin mutanen dake gabansu,
maisoon kuwa wani irin
ɗ
agowa tayi cikin mugun fa
ɗ
uwar gaba da fargaba, sedai babu wanda yakulada
ɗ
agowarta da razanarta se mutun biyu wata Aisha da sarki Muhammad bilal dudda bawai yasanta bane amma yayi mamakin razanarta da jin sune agabanta....abbey ku
wa bebawa abba damar yin wata maganaba yaci gabada fa
ɗ
ar, ajiyane sukazo gidannan neman auren maisoon wa yaronsu, nayi alhini sosai domin da farko ban amintaba kuma nabasu haƙuri akan zancen auren inda nagaya musu cewar nayiwa maisoon miji, mijinda nayimat
a kuwa bakowa bane face fawan domin tunda na soke aurenta da yaseer nasawa raina zan aurawa fawan ita,,,,,jin hakan danace yasa suka shiga bani haƙuri akan nabawa kowaye haƙuri dan Allah abawa yaronsu,,,,amma dudda hakan naƙi amincewa sabida abin yazo min
abazata dudda bawai nafurta bane nacewar nabawa fawan
ɗ
in,,,,ganin naƙi amincewane yasa memartaba sarki Muhammad bilal yashiga yimin magiya yana roƙana akan na amince nabawa yaronshi, tareda yimin bayanin halinda yaron yake ciki,,,,abin yabani tausayi sosa
i shiyasa doli na amince domin bazan iya kallon babban mutun kamar wannan yaduƙarda kanshi agabanaba yana roƙan abu agunaba wanda kuma inada yadda zanyi nabashi abin kuma na hanashi sam bazan iyaba. Ɗan shiru yaƙarayi yana kallon yanayin mutanen parlor kaf
in yaci gabada cewa, "shine dalilin dayasa na amince nabawa yaronshi maisoon bayan nayi musu bayanin komai gameda ita tundaga zancen auren yaseer har shigowar maganar fawan da
ɓ
atan datayi harkawo bayyanarta da soke aurenda za'a
ɗ
aura mata dakuma maidashi
danayi akan fawan, kuma nagaya musu ne kar se anyi auren azomusu dazancen akaikaice kamar yadda akaƙulla yiwa Alhaji dikko,,,,bayan nagama fa
ɗ
a musu sunyi jimamin abin sosai tareda tausayawa yarinyar ananne megirma shugaban ƙasa yace yanaso a
ɗ
aura auren ya
u kamar yadda akayi niyyar yi da yaseer tun farko, kana kuma Alhaji Ahmad yace yabawa fawan ƴarshi humaira domin shima a
ɗ
aura mishi auren kamar yadda akayiwa yan uwanshi kar ayi bashi. gaskiya naji da
ɗ
in wannan karamci na Alhaji Ahmad domin damacan ina tu
nanin yarinyarda zan aura mishi kamar yadda nayi alƙawari tunda lokacinda nabashi yacika,,,,ananne akayi komai na shirin auren maisoon da yaron sarki bilal kana akayi na fawan da yarinyar Alhaji Ahmad kana suka tafi, amma har suka fito suna jimamin abinda
Hajiya Rukayya dikko tayiwa maisoon shiyasa koda sukabar gidannan cikin alhini,,, yaƙarasa zancen yana kallon ƴaƴan nasu domin yaga yanayinsu.
Dukkansu kansu aƙasa yake kowa da abinda yake tunani aranshi, maisoon kuwa gabaki
ɗ
aya taru
ɗ
e inbanda gumi babu
abinda ke keto mata ta ko ina ajikinta...ajiyar zuciya abbey yasauke kana yace fawan kaji hukuncin dana yanke akanka kaida ƙanwaka ina fatar zakuyi biyayya agareni bazaku watsamin ƙasa a idoba domin ina kallon na isa dakune shiyasa nayi muku za
ɓ
in danake
Fatar yakasance alkhairi acikin rayuwarku, maisoon kinji hukuncin danayi muku ko? Shin ko zakumin biyayya kokuwa kunada jayya akan hukuncina? Yatambaya idonshi tar akansu,,,,,hakama mutanen dake parlor kowa suyake kallo, Aisha da Anty meenah ma se fargaba
sukeyi kar maisoon ta ƙunyata abbey acikin mutane,,,,Dady ma fargabar dayakeyi kenan domin yasan shiya haifi maisoon amma kaifi
ɗ
aya ce sak halayyarta irinta abbey ce domin koshi bata shayin fa
ɗ
awa ra'ayinta akan abu,,,dukansu sunlulu duniyar tunani sukaji
saukar dadda
ɗ
ar muryarta tana fa
ɗ
ar "abbey naji ba da
ɗ
i sosai araina inajin kamar bankai ƴa ba kamar kowacce ƴa dake alfaharida iyayenta, inaji araina inada wata tawaya arayuwata yanzu Hakan jinakeyi kamar baniba abbey..wani irin fa
ɗ
uwa gaban abbey yayi d
agashi har Dady har sauran yayunsu dakenan...cikin dakiyar zuciya abbey yace "akanme maisoon miyasa kika fa
ɗ
i Hakan? Kanta aƙasa tace "Abbey duk wata ƴa meneman albarka da gamawa da iyayenta lafiya nasan umurni kawai take kar
ɓ
a agun iyayen nata bawai bawai
jayayyaba, sam banji da
ɗ
i ba dazaka yanke hukunci akaina kuma har kana tunanin bazanyi biyayya agarekaba, abbey idan banyi muku biyayyaba aduniya wazanyiwa? Wlh Allah bana Fatar ranarda zatazo kuna neman alfarma agareni domin bazan ta
ɓ
a yafewa kainaba, ni
ƴace agunku abinda nafi buƙata kawai kucemin jekiyi ko ga abinda zakiyi, nikuwa naje nacika umurninku, wlh duk abinda kayanke akaina dedene abbey bazan ta
ɓ
ayin jayayya dakaiba, taƙarasa zancen kamar zata saka kuka domin ƙarfin haline kawai yasa take wanna
n zancen, kawaide bataji da
ɗ
in yadda yake tambayar zasubi umurninshi ba agaban waƴannan mutane, sekace wasu marasa tarbiya.....suko su abbey wani irin ƙayataccen murmushi suka saki atare dagashi har dady da megirma shugaban ƙasar Nigeria hadda Alhaji Ahmad
ma,,,su yaya jafar se hamdala sukeyi yaya muhseen kuwa kanshi aƙasa se addu'a yakeyi akan Allah ya yaƙara ciremai sonta aranshi dudda yanzu yaragu sosai domin cikin
ɗ
ari babu 60 kuma dudda hakan yanason abin yaƙabarin ranshi gaba
ɗ
aya amma wannan halayyar
tata na
ɗ
aya daga cikin abinda yasa yake mugun sonta....abba ma seya tsinci kanshi dason fawan ma ya amsa kamar yadda maisoon tayi sabida shima ta birgeshi ba ka
ɗ
an ba...suna ahakan sukaji yace "in sha Allah abbey zaka samemu masu biyayya agareka ngd sosa
i da wannan auren kuma zan riƙeta amana in sha Allah...fawan yafa
ɗ
i hakanne sabida sanyi da jikinshi yayi akan kalaman abbey domin yasan tabbas gaskiya yafa
ɗ
a kuma ƙanwarshi ta kar
ɓ
a shi yana matsayin babba mizesa yaƙi kar
ɓ
a...ai wani irin sanyi sukaji duk
kansu aransu domin koshi basu sa ran ya amince cikin sauƙi ba sabida sanin halinshi, ahankali abbey yace "to alhamdulillah naji da
ɗ
i sosai kuma ina alfahari daku Allah yayi muku albarka acikin rayuwarku kuma Allah ya albarkaci aurenku Allah yabaku masu yim
uku biyayya fiye da yadda kuke mana. Ameen ameen y Allah duk akama amsa awurin.
Anandai abba yabawa abbey haƙuri akan rashin kunyarda yayi mishi tareda su memartaba sarki Muhammad bilal,,,sosai sukaji da
ɗ
in yadda yafahimta komai yadedeta cikin sauƙi inda
suka roƙi alfarman abasu amarya idan zasu wuce sutafi da ita...murmushi abbey yayi kana yace babu damuwa in sha Allah sedai zasu tafi tareda mutun ukku daga cikin family
ɗ
inta domin suga muhallinta...aiko cikin farin ciki suka shiga godiya kana suka sanar
da su abbey gobe zasu wuce,,,sedai abbey ya roƙi alfarman abasu koda kwana biyar ne domin tayi sallama da ƴan uwanta dakuma mahaifiyarta....murmushi kawai sukayi sukace zasu jira batareda wata damuwaba, ahakan abbey ya sallami kowa daga cikin yaransu kana
sukayiwa su memartaba rakiya har motarsu..... maisoon kuwa dasuka baro parlor abbey tafiya kawai takeyi ko gabanta bata gani wani irin jirine takeji na
ɗ
ibarta ikon Allah ne kawai yakaita bedroom
ɗ
in mama lafiya, tana shiga Aisha tariƙota suka zauna domin
taga yanayinta, sedai zamansu keda wuya tacewa Aisha, "nashiga ukku sweetheat wasuka auramin? wanene shi? Wanne irin miji na aura wanda bansaniba besanniba banta
ɓ
a ganinshiba, sweetheat waye wannan??? Tafa
ɗ
a cikin muryar kuka...itama Aisha kukan takesany
i amma tadanneshi domin tanason karfafawa ƴar uwartata guywa, kamar daga sama taji muryar anty meenah tana fa
ɗ
ar "SHECK SUDAIS MUHMD BILAL, WATO DR SUDAIS MUHMD BILAL, KUMA ƊAYA DAGA CIKIN LIMAMAN MASALLACIN HARAMI KUMA MALAMIN DA DUNIYA KE ALFAHARI DASHI.
, shine aka aura miki wabai gama garin mutun bane mijinki na nunawa sa'ane wanda kowacce mace zatayi alfahari dasamunshi amatsayin miji kodan ilimin addininshi....arazane maisoon tamiƙe tsaye tana fa
ɗ
ar sheikh sudais fa anty meenah???
Auta
r alheri ✍
️
🐘🐘🐘
*SAWUN GIWA*
🐘🐘🐘
Book 3
Page 49 & 50
"Ƙwarai kuwa Sheikh Sudais ne mijinki ahalinzu, Anty meenah taƙara bata wannan amsar kana tajuya tabar
ɗ
akin....wasu irin yawu maisoon taha
ɗ
iye wanda suka tsaya mata amaƙoshi subasu saukaba su
basu fitoba, magana takesonyi amma takasa wani irin tsinkewa gabanta keyi tarasa dalili farin ciki zatayi kokuwa baƙin ciki? Wannan wanne irin aure ne akayimata? Aure da wannan miskilin mutun kuma ustaz wanda bayada time
ɗ
in kowa? Kuma
ɗ
an gidan marasa mut
unci irinsu gimbiya saudat, tab dijam lallai ko akwai aiki agabanta, wannan wacce irin rayuwace tazo mata ahakan? Sosai talulu duniyar tunani idonta na zubda ƙwallah.
Ta
ɓ
ata Aisha tayi tana kiran sunanta ahankali...
ɗ
agowa tayi ta kalleta, ganin yadda idon
ta suka ƙara komawane lokaci
ɗ
aya yasa gaban Aisha fa
ɗ
uwa cikin tashin hankali tace "sweetheat waye Sheikh Sudais please? Dama kinsanshine? Please kigayamin naga kin ƙara shiga tashin hankali dakikaji shine aka aura Miki please dan Allah kigayamin wayeshi?
Tatambeta cikin tsoro....ajiyar zuciya maisoon tasauke akaro na babu adadi kana tace "nasanshi sweetheat domin na ta
ɓ
a ha
ɗ
uwa dashi a Saudia, nan tabawa Aisha labarin zuwanta Saudia duka, sa'annan taƙara dacewa "bansan abisa wacce manufar akayi aurenba ku
ma nasan su abbey bazasu ta
ɓ
a fahimta ba amma tabbas kodame sukazo adede nake dasu wlh domin dashirina zanshiga Sena zamewa duk wani
ɗ
an iskan gidan ciwon ido, me kirki kuwa zan kasance dausayi agareshi sabida hakan muzuba mugani nidasu shege kafasa, taƙar
asa zancen cikin tabbatarda kalamanta
Ido kawai Aisha tazuba mata cikin tsoro hartakai ƙarshe, kana tace "sweetheat anya kuwa dawata manufar sukayi wannan auren? Domin fa a labarinki kingayamin akwai mutanen kirki agidan sarautar kuma kince shine yahana
su harbeki a lokacinda kika mare jami'an tsaronsu, kama yace miyayi Miki kike bibiyar rayuwarsa, anya kuwa babu ayar tambaya acikin wannan lamarin sweetheat? Wani kallon bakida hankali maisoon tayi mata kana tayi kwanciyarta akan bed
ɗ
in tana tunanin makom
arta.
Hajiya Rukayya dikko kuwa ba yadda yaseer beso tayi mishi bayanin daze fahimtaba akan wannan zancen amma fir taƙi ko sauraren shi, har washe garin
ɗ
aurin auren,,,,sa'annan ne Hajiya tasamu damar ganawa da Alhaji dikko ganin babu wani shirin
ɗ
aurin
auren da akeyi agidan. Labari yabata duk yadda akayi tun zuwan Hajiya Rukayya wurinshi tasanar dashi
ɓ
atan maisoon dakuma yadda takaya dayaje gidansu...tunda yafara magana Hajiya ke salati tana tsinewa Hajiya Rukayya haryakai ƙarshe....hakama yaseer zubewa
yayi awurin yana rusar kuka kamar ƙaramin yaro yana kuma danasanin rashin mutuncin dayaje yayiwa yah muhseen akan zancen auren nasu....cikin takaici Hajiya tace dama Seda nayi tunanin akwai abinda ketsakanin ita Rukayya da wannan yarinya domin duk abinda
yafaru tsakaninsu lokacinda tazo gidannan naji Sedai yinayi kamar banjiba tunda sun nuna basaso naji amma tabbas akwai wani