Showing 9001 words to 11542 words out of 11542 words
tace "waini kam minayi makane? Awancan ranarma hakan kace mikayimin nashiga rayuwarka? To ta'inama zan shiga rayuwar taka ninama sankane? Ko waƴanda kake zance akansu aisune suka shiga gonata kuma sunayiwa amma ni wlh Allah babu abinda nayi daz
an shiga rayuwarka, taƙarasa zancen kamar zata saka kuka irindai yadda suke magana da yah muhseen sak ko dady idan sunaji da rigimarsu itada Aisha....shikuwa tunda tafara magana yakafeta da ido ko ƙiftawa babu cikin wani irin yanayi domin seyake tariyo abi
nda take mashi a mafalki kamar yanzu ne takeyinshi, atake idonshi suka tara ƙwalla suna ƙara warewa akasin
ɗ
azu dasuke alumshe kamar mejin bacci, sunjima ahakan kafin yayi saurin kauda idonshi akanta yana fa
ɗ
ar "astagafurullah wa'atubu ilaihi, sekuma wata
zuciyar tace aiba zunubi ka aikataba ko ka kalleta tunda matarka ce koka mantane?, tunawada hakan yasa yasaki
ɗ
an guntun murmushin gefen baki wanda yakan jima beyiba, atake fuskarshi taƙara fidda wani sihirtaccen kyau da haiba,,,wanda yasa maisoon shagala
tana kallonshi domin setake ganin duk kyawun dakega family su wannan bawan Allah yafisu kodan yana balarabene oho. Shikuwa maida dubanshi yayi akanta yaga shitake kallo cikin bayyana farin cikin dayake ciki ya
ɗ
aga mata gira
ɗ
aya alamar yayadai,,,,se aloka
cin tagano ta
ɓ
argazace tayi na kallonshi (nikuwa nace ai duk wanda aka kallah yakai akalleshi ne maisoon
😅
) waskewa tayi cikin turo baki gaba tace "nidai kagayamin minayi maka kake cewa nashiga rayuwarka? Murmushin dayakeyi yaƙara fa
ɗ
a
ɗ
awa kafin yace "kin
ason sanine? "Eh tafa
ɗ
a adake. "To zokizauna sena gaya miki, yayi maganar yana bata hanya,,,,ahankali tashiga takawa kamar wata tarwa
ɗ
a sedai yadda ekebenta kejuyane yakusan sumarda yalla
ɓ
ai al,Ustaz sheikh sudais, sabida beta
ɓ
a ganin hakanba, "hasbinallah
, shine abinda yafito dagacan ƙasan maƙoshinsa . Seda tazauna bakin gadon kana shima yazo wurinta tareda dafe gefen bed
ɗ
in yazauna ahankali ya kalleta sekuma ya kauda kanshi yace "kinshigo rayuwata ta
ɓ
angarori daban-daban maisoon bansan minayi mikiba amm
a abbeyna yace bakece kika shiga rayuwata ba nine nashiga taki sedai naƙi yadda da hakan. Ɗan shiru yayi yana cije bakinshi tareda tsotsar lips
ɗ
in yana tasbihi na
ɗ
an wani lokaci kafin ya
ɗ
ora da fa
ɗ
ar "tunanin ki yahanani sukuni kullun ganinki nakeyi a ido
na dafarko na
ɗ
auka mafalkinki danake yawan yine damuwar ashema shine rahama agareni domin tinda nadena yinsa kwanciyar hankali ya gushemun plesse why maisoon miyasa seni? Miyasa zaki taremin iskar numfashi tako ina?Yaƙarasa zancen yana kafeta da cat eyes
ɗ
inshi.
itakan tama rasa abinyi sabida tsananin mamaki, kallonshi kawai takeyi kamar wata sakarya, aranta take tunanin mizan tukanshi ke nufi? Sonta ne yakamashi kome? Akan me yake mafalkinta? Tanacan talula duniyar tunani taji yariƙo hannunta tareda mats
awa da
ɗ
an ƙarfi,,,,firgigit tayi tana kallonshi, shikuwa lumshe cat eyes
ɗ
inshi yayi kawai tareda ƙara waresu akanta domin yafara gajiyawa da surutun dayakeyi....ajiyar zuciya maisoon tasauke cikin matuƙar mamakin shi, tabu
ɗ
e baki cikin sweet voice
ɗ
inta t
ace "nibansan akan me kake maganaba hasalima nice yadace datuhumeka akanme kake mafalkina harya koma tunani? Minayi makane? Domin kuwa kaine yadace ka amsa wannan tambayoyin, tafa
ɗ
a tana kafeshi da dara daran idanuwanta.
Shima
ɗ
in kallon yadda take juya
ɗ
an ƙaramin bakinta yakeyi kafin yasaki murmushin da besan dalilin yinshi ba yace "sokikeyi kisan ko akanme nake mafarkinki? "Eh tafa
ɗ
a adake.. lips
ɗ
inshi ya tsotsa ka
ɗ
an kana yace shikenan jekiyi alwala muyi sallah lokacin magarib yayi idan muka gama zan
gaya miki, yana gama fa
ɗ
ar hakan yamiƙe tareda shigewa bathroom yarufo ƙofar fuskarshi
ɗ
auke da annuri...da kallo maisoon tabishi harya
ɓ
acewa ganinta kana tasauke ajiyar zuciya tana ƙara nausawa cikin mamakinshi.....kusan minti 15 dashigarshi segashi yaf
ito sanyeda rigar wanka, tana ganin hakan tamiƙe tareda
ɗ
aukar mayafinta tafice parlor,,,,da kallo yabita yana ƙarajin nisha
ɗ
in ganinta dayayi...cikin kwanciyar hankali yashirya cikin milk
ɗ
in jallabiya tareda
ɗ
ora farin hirimi akanshi, yafesa tura rukansh
i masu masifar da
ɗ
i da shiga rai, kana yafito riƙeda wayoyinshi yana tafiya cikin nutsuwa da kamala yana motsa
ɗ
an ƙaramin bakinshi ahankali yana tasbihi,,,a parlor yasameta zaune bece mata komaiba yawuce zuwa masallaci inda yasamu memartaba sarki Muhammad
bilal da su yarima basam zasuje...dukkansu da kallo suka bishi ganin walwala kwance akan kyakkyawar fuskarshi sedai becewa kowanensu komaiba har suka ƙarasa masallacin.
Itako yana fita tanufi bedroom
ɗ
in dake gefen nashi tayi sallah bayan tagama ta
ɗ
auko
duk abinda zata buƙata awancan bedroom
ɗ
in daya sameta tamaida wannan amma duk abinda takeyi shi kawai ake karomata a ido fuskarshi
ɗ
auke da kyakkyawan murmushi. Ajiyar zuciya kawai take saukewa babu adadi kafin tagama ta dawo ta zauna ta
ɗ
auko wayarta za
manta keda wuya kiran yah muhseen yashigo wayar, murmushi tayi tukkunna ta
ɗ
aga cikin girmamawa tace "assalamu'alaikum yayana inawuni y gida? "Lpy qalau maisoon sedai munan safiyace ba wuniba, y kk y mijinki? "Murmushi kawai tayi batace komaiba...shima mur
mushin yayi kana yace "ga wife zatayi magana dake, yafa
ɗ
a yana miƙawa Aisha dake zaune tana zuba mishi rigima wayar...cikin zumu
ɗ
i maisoon ta
ɗ
aga tama fa
ɗ
ar sweetheat i miss you wlh y kk y Nigeria? Shiru tayi saurinyi jin yadda muryar Aisha ta dusashe ga
dukkan alamu taci kuka bana wasaba, cikin tashin hankali tace "sweetheat lafiya kuwa miyasameki? Ko yaya muhseen ne yayi miki wani abun ? Plesse kigayamin dan Allah. Tatanbaya arikice. Murmushin dole Aisha ta ƙaƙaro kana tace "lafiyana qalau sweetheat kawa
i
ɗ
an zazza
ɓ
i ne amma ya
ɗ
auke yah muhseen kuma ba abinda yayimin, tafa
ɗ
a cikeda ƙarfin hali..."no sweetheat zazza
ɓ
i baya sakaki kuka nasani sedai kiyiwa wani wannan ƙaryar badainiba kuma yah muhseen nasani baze ta
ɓ
a cutadda keba sedai idan wani abunne dab
an bakyaso kigayamin, maisoon tafa
ɗ
a a
ɗ
an hasale...ajiyar zuciya Aisha tasauke ganin yah muhseen yafice daga
ɗ
akin tace "sweetheat yah muhseen ne Allah bayada tausayi kamarni ba ƙanwarshi bace wlh Allah bakiga yadda. "Shiiii ya isa sweetheat maisoon takats
eta tana tuntsurewa da dariya kafin tace "yo koda naji yanzu sweetheat wannan abin kike yiwa kuka hakan? Haba plesse karki bada mata mana, wlh Allah bedacema kibari yaga kasawarkiba sekace ba doctor ba, keda zaki zage kibashi ha
ɗ
in kai yayi yadda yakeso, a
bu
ɗ
aya zakiyi idan yagama bidirinshi kije kigyara jikinki kigasa kanki sosai sister na, yadda koyanzu yadawo zaki tareshi babu fargaba domin wlh kisani matsoraci baya zama gwani kuma garama kisani tunyanzu, kuma plesse ki'ajiye kunyarnan taki gefe plesse
domin mazan yanzu basa santa kuma wlh zata cuceku dagake harshi musamman ma ke sabida yah muhseen dai kinga soja ne kuma kyakkyawa wlh Allah kikayi sake bazakisan lokacinda wata zatayimiki wuff dashi ba garama kiware idan zaki ware ki ajiye wannan rakin na
ki nabanza agefe, barinshi zakiyi yayi iya yinshi daga baya kinarke kina zuba masa shagwa
ɓ
a san ranki, ananne zakiga yadda ze susuce akanki amma bawai kizauna kina rakin banzaba, yawwa...shiru Aisha tayi tana sauraren banbamin da maisoon ke mata hartakai a
ya kana tasauke ajiyar zuciya, aranta tace zakiyi bayani ne idan kika shiga hannun wannan balaraben sweetheat, afili kuma setace "shikenan sweetheat in sha Allah zanyi ƙoƙarin yin yadda kikace. "Yawwa kokefa my sweetheat dan Allah kiware karki bawa yayana
wahala kuma kisani shi namiji koyaya yayi abu nuna mishi akeyi anason abinda yakeyi bawai zuba mishi ido kawai ana kallonshi ba, kisani ko yaya yata
ɓ
aki kiriƙa dan ihun shagwa
ɓ
a kina santin abin kiriƙa nuna mishi kinma fishijin da
ɗ
in abinda yake miki koda
bakyajin komai kuwa kinji sweetheat dan Allah kiyi yadda zamu ƙara
ɗ
aure zuciyar yah muhseen yadda bazamubar ko kafa
ɗ
ayaba balle wata tayi tunanin shiga kinji ƴar uwata... murmushi Aisha tayi cikin so da ƙaunar yar uwar tata tace "in sha Allah sweetheat d
uk abinda kikace anyi angama ne...yawwa hakan nakesonji wlh, itama tafa
ɗ
a cikin jin da
ɗ
i kafin tayita bata shawar wari da
ɗ
orata akan hanyar abinda bata saniba domin maisoon tafi Aisha wayo dakuma shige shige hakan yasa tafita sanin komai da ilimi akan duk
wani abin narayuwa, sunjima suna wayar kafin sukayi sallama.
Su Sheikh sudais kuwa basu dawo daga masallaci ba seda sukayi Isha'i kana suka fito atare suka nufi cikin gidan, memartaba na kule dashi amma bece mishi komaiba hakama su yarima basam ba wanda
yace mishi komai suna zuwa inda hanyoyin suka rabu, memartaba yanufi pert
ɗ
inshi yayinda suka nufi pert
ɗ
in gimbiya Rumah dukkansu harshi sheikh sudais
ɗ
in domin dayazo beje guntaba....!
Autar alheri ✍
️
🐘🐘🐘
*SAWUN GIWA*
🐘🐘🐘
Book 3
Pag
e 57 & 58
"Da sallama suka shiga general parlor
ɗ
inta..Sedai mutanen dasuka gani ba ƙaramin mamaki sukayiba, umma ce da mama zaune Se Anty meenah da Anty zainab, sekuma gimbiya Rumaah nazaune agefensu ga hadimai Se kaiwa da kawowa sukeyi atsakiyar parlor
suna hidima dasu. Duka zubewa sukayi aƙasa suna kwasar gaisuwa ga ƴaƴan sarakunan cikin girmamawa. Su yarima basam ne kawai suka amsa musu, yayinda Sheikh Sudais ya
ɗ
aga musu hannu lokacinda ya iso tsakiyar parlor Sedai be zaunaba yawuce bedroom
ɗ
in mahaif
iyarshi, kasancewar shi ba ma'abuci kallan mataba daze gane dangin matarshi ne awurin Sedai kuma dukkansu farar matane Banda Anty zainab. Yarima junaid kuwa yana zama yashiga gaidasu cikin girmamawa hakama yarima basam dudda besan kosuwaye bane amma ganins
u tareda gimbiya Rumah yasancewar mutane ne masu mahimmanci.."daga ina haka basam yoshe yafitone wannan ustaz
ɗ
in? Gimbiya Rumah tatambeshi cikin sakin fuska. "Murmushi yayi kana yace "tun
ɗ
azu yafito mammi daga masallaci muke ai kinsan yah sheikh bazeyi sa
llah agidaba inaga shiyasa yafito. "Humm Allah ya kyauta barana ganshi naji dame yazo, tafa
ɗ
a tana miƙewa tanufi bedroom
ɗ
inta...murmushi su mama sukayi aransu suna yaba dattako dason mutane irinna sarauniya Rumah, kuma suna yaba kyau da kwarjini irinna wa
nnan bawan Allah dayawuce kowayeshi shikuwa oho?
Tana shiga bedroom tasameshi zaune yana danna wayarshi, "Sheikh, takira sunanshi ahankali...
ɗ
agoda cat eyes
ɗ
inshi yayi yana kallonta kafin yasaki murmushin da sukawai yakeyiwa sekuma maisoon daya farayiwa
ɗ
azu, kana yamiƙe tsaye tareda rungumota jikinshi yamanna mata kiss agoshi kafin yace "I miss you so much my mammi. "Miss you too my Sudais, kunzo lpy ? "Lpy qalau yafa
ɗ
a alokacinda yake ƙoƙarin zaunawa. Dafashi mammi tayi kana tace "kazo ganin surukar taw
ane data hana yarona kwanciyar hankaliko? To hankalin yakwanta yanzu? Tayi tambayar tana shafa kanshi....wani ƙayataccen murmushi yasaki yana shafa kwantacciyar sumar kanshi amma bece komaiba, ganin Hakan yasa tace "to zomuje kagaisa iyayenta domin inada t
abbacin baka sansu ba suma kuma basu sankaba to yadace kusan juna. "Kallon ta kawai yakeyi harta kai aya, kana yalumshe kyawawan idanuwanshi batareda yace komaiba,,,ganin Hakan yasa gimbiya Rumah riƙo hannunshi yamiƙe tsaye kana tajashi suka koma parlor,
Koda suka fito suna nan zaune inda sukabarsu Se fira sukeyi da yarima junaid domin dai yarima basam bakinshi murmushi sabida beda yawan magana,,,zama sukayi kamin mammi tace "gafa surikin naku bayananne yana Saudia seyanzu yazo shiyasa
ɗ
azu baku ganshiba
, taƙarasa zancen tana nuna musu sheikh sudais. Dukkansu da kallo suka bishi amma Banda Anty meenah domin ita tasanshi...shiko
ɗ
an russunawa yayi cikin girmamawa yashiga gaidasu da harshen larabci tunda be iya hausaba...sukansu baƙaramin da
ɗ
in ganinshi suk
ajiba suna mata murnar kasan cewarshi mijinta domin sunyi tunanin junaid ne mijin Ashe mijin yadama junaid
ɗ
in yashanye da kyau da kwarjini gakuma kamala, aiko cikin farin ciki suka Shiga amsawa suma amma cikin harshen turanci domin Anty meenah ce kawai ke
jin Larabcin sedai a yadda yayi sungane gaidasune yakeyi Hakan yasa suka amsa da turanci tunda shikam gama garine.
Bayan sungaisa ne yayi musu sannu dazuwa kana yamiƙe yafice domin Hakan kawai yaji kunyar zama awurin dudda damacan bacika zama yayi cikin m
utane ba...yana fita yanufi pert
ɗ
inshi Sedai ƙamshin daya doki hancinshi shine ya tabbatar masa dacewar lallai yanzu yasamu sabon sauyi kodaga turarenda hadiman gimbiya Rumah kemasa anfani dashi dakuma wanda yaji ayanzu, takawa yayi har zuwa bedroom
ɗ
insh
i da sallama
ɗ
auke abakinshi,,ganin bakowa aciki yasa yayi tunanin kotana bathroom ne Hakan yasa ya ajiye wayoyinshi tareda zama bakin bed
ɗ
in yana tasbihi,,,,Sedai kusan minti 40 da shigowarshi amma beji ko motsi acikiba, miƙewa yayi ahankali yaje bakin ƙ
ofar yayi nocking har sau biyu amma shiru, cikin fargaba yatura ƙofar ahankali yashiga Sedai wayam bakowa, wani irin fa
ɗ
uwar gaba yaji wanda besan dalilinta ba kawai dai yaji dirarshine dayaga begantaba,,,,dasauri yafito Parlor yana
ɗ
an dubawa amma dai bat
anan cikin mamaki yake tambayar kanshi to ina taje? Kafin yasamo amsa yaganta tabu
ɗ
e
ɗ
aya daga cikin bedroom
ɗ
in tafito sanyeda wata rigar ba wadda yabarta da itaba domin wannan iya guywarta take ga dukkan alamu sleeping dress ne Sedai masu kauri ne sosai
amma Hakan behana bayyanar kayan hutawarta ba,,,wani irin yawune yaji yawucemai muƙuttt wanda saura ka
ɗ
an su sarƙeshi,,,,itako kitchen tanufa da cup ahannunta maybe tea ne tasha ko wani abin daban,,,kusan minti 3 dashigarta kana tafito taƙara komawa bedro
om
ɗ
inta....ajiyar zuciya yasauke kana yanufi nashi bedroom
ɗ
in koba komai yaga inda take ayanzu,,,kayan jikinshi yarage kafin ya shiga wanka, ruwa yasakarwa kanshi tare da lumshe kyawawan idanuwanshi yana tunanin abubuwan maisoon,,,kafin yayi saurin wares
u ganin kamar agabanshine take, aiko bu
ɗ
e su dayayi suka sauka akan boxes
ɗ
inshi dayayi tsini kamar sheikh
ɗ
inshi zata fasa boxes
ɗ
in tafito sabida cika da girma,,,ido yawaro cikin mugun mamaki tareda kai hannun yana dafeta,,,Sedai itako tace batasan zance
nba, wani irin harbi takeyi kamar zata
ɓ
alle tafito, Se alokacin yaji
ɗ
aurewar da mararshi tayi tare da mir
ɗ
awa, "ya salam miyake shirin faruwa danine? Yayi maganar kamar ba abakinshi tafitoba, gaya yarasa yadda zeyi da Hajiya babba,,,,ahakan dai yayi wank
an adaddafe yafito bayan yashiryane yazauna yana karatun Alqur'ani, wanda Hakan yakwashe masa kaso hamsin acikin abinda ke azazzalarshi, ya
ɓ
ata tsawon lokaci yanayi harseda dare yaraba tukkunna yamiƙe yayi sallar nafila kamar yadda yasaba Sedai yau beyi ha
r asuba ba kasancewar yanaso yadubota yaga kota kwanta, bayan ya idar yayi addu'oin sa kamar kullu kana yatashi ya
ɗ
auki wayarshi
ɗ
aya yafice
Kwance yasameta akan bed
ɗ
in tayi irin kwanciyar nan tajan hankalin namiji takwanta itaba rubda cikiba, itaba ri
gingineba kuma ta
ɗ
age ƙafarta
ɗ
aya bata kwanta sosaiba
ɗ