Showing 6001 words to 9000 words out of 11542 words

Chapter 3 - YAR MULKI COMPLETE

Aisha tayi tana jiran azabar da yayan nata ze gana mata domin dai tayi niyyar komi zeyi bazata hanashiba muddin zesamu farin ciki,,,,aiko bata gama tan

tance abinda zeyiba kawai taji yanemi hanyar shi bayan yagama karanto addu'ar saduwa da iyali, wata irin ƙara tasaki lokacinda taji ya ziyarceta bada wasaba seda yasamawa kanshi mafaka tukkunna yafara farauta,,,ai tunda yah muhseen yajishi wannan dausayin

yagigice yarasa wayeshi, wani irin gurnani yakeyi kamar mayunwacin zaki, ihu yakeyi sosai yana bawa yar mutane wuta sekace soja afilin yaƙi yayi

ɓ

arna sosai awannan fagen. Domin kala Aisha na kuka hartakaiga kuka baya zuwa sabida azaba wani irin haƙa yake

mata wanda ita kanta tasan tashiga hannun manyan sojoji, humm. Yah muhseen dai beragawa ƴar ƙanwarnan tashiba seda yayi awa ukku akanta yana zuwa aiki, nidai danaga abin nashi bana ƙare bane najamusu ƙofa nafice, to asuba tagari amarya da ango

😅

semunzo g

ashi kuma

🙈🏃

Dubai

Jirginsu na sauka mayan jami'an sojojine sukazo tarbar memartaba sarki Muhammad bilal tareda fadawan masarautar shi,, ahankali suka shiga saukowa dukkansu har suka gama saukowa, abinda zebaku mamaki sarki Muhammad bilal dakanshi yari

ƙ

o hannun maisoon domin kunsan Larabawa babu ruwansu dawata kunya ku surukan taka, aiko yan jarida sukayomai chaaa da tambayoyi, sudai su mama na kallon abin mamaki uban ango dariƙo amarya, mutane kuwa se zubewa sukeyi suna kwasar gaisuwa agun sakinsu...wa

ni

ɗ

an jaridane yazo gabanshi yana mishi tambayar ina yasamo ƴar itopia? Seda ya

ɗ

an kalleta yana murmushi cikin harshen larabci yace "ai surukatace matar yarona sheikh sudais Muhammad bilal, daga gun

ɗ

aurin aurenta muke kuma inagayyar kowa wurin walimar au

renta. Yana rufe baki kaji wuri ya

ɗ

auka da fa

ɗ

in masha allah masha allah masha allah, shine kawai abinda ake fa

ɗ

a awurin, se neman hasko fuskar maisoon akeyi amma taƙi bada damar hakan,,,,inda daƙyar suka samu hanyarda suka wuce shima seda sojojin sukayi

da gaske tukkunna suka samu ficewa...motoci suka shiga daganan suka

ɗ

auki hanyar masarautar inda ko a motarma, mota

ɗ

aya aka bu

ɗ

ewa memartaba sarki Muhammad bilal da maisoon dakuna sarki Hassan, fadawa se mamaki sukeyi..,,,suna isa masarautar hadimai suka

taso suna zubewa agaban sarakunan suna kwasar gaisuwa ahakan har suka isa pert

ɗ

in memartaba

ɗ

in dakanshi domin acan aka musu masauki kafin suhuta,,,,,suna shiga gimbiya Rumaah naƙarasowa tareda rakiyar hadimanta suna take mata baya, tana shigowa idonta ya

sauka akan maisoon dake zaune kusan memartaba kamar ruwa yacinyeta,,,,anan take murmushin fuskarta yafa

ɗ

a

ɗ

a cikin farin ciki taƙarasa gunta tareda rungumota gaba

ɗ

aya batarema da tabi takan mijin nata ba sabida tsananin farin ciki dajin da

ɗ

i yau gata ga ma

tar sheikh sudais aduniya.....!

Autar alheri ✍



🐘🐘🐘

*SAWUN GIWA*

🐘🐘🐘

Book 3

Page 53 & 54

"Tana fa

ɗ

ar"lale marhabiki yar albarka lale lale...cikeda jin kunya da da girmamawa maisoon ta gaisarda gimbiya Rumaah domin hakan kawai taji

matar ta kwanta mata arai. aiko taƙara jin sonta aranta tunda taji saukar dad

ɗ

ar muryarta, cikin harshen larabci take cewa "masha allah da kyakkyawar surukata me sassanyar murya ashe ba abanzaba sheikh

ɗ

ina ya haukace akankiba ƴata, tafa

ɗ

a cikeda farin ci

ki... murmushi kawai sarki Muhammad bilal keyi domin baƙaramin da

ɗ

i yajiba ganin farin ciki marar misaltuwa kwance akan fuskar kyakkyawar matar tashi wato gimbiya Rumaah mace me haƙuri da dattako bugu daƙari ga sanin yakamata da tausayin na ƙasa da ita sak

halinta irinna gimbiya zaitun ne sedai banban cinsu gimbiya Rumaah bata

ɗ

aukar reni....memartaba sarki Hassan ma murmushin yakeyi domin yaji da

ɗ

in ganin ahalin sarki Muhammad bilal cikin farin ciki...sukuwa su mama se kallon ikon Allah sukeyi koba'afa

ɗ

aba

sunsan baƙaramin so sukeyiwa yaron nasuba duba da yadda suke nunawa maisoon soyayya ayanzu domin duk atunaninsu yarima junaid ne mijin nata...shikuwa sarki Muhammad bilal murmushin fuskarshi ya fa

ɗ

a

ɗ

a kana yace "habibty kinga surukarki kinmanta dani ko? Z

aki sani domin kuwa zan

ɗ

auketa namaidawa gimbiya zaitun ita can Saudia, yayi zancen cikin tsokana, se alokacin ta

ɗ

ago tana kallonshi tareda marairaice fuska alamar ban haƙuri kana tazo tarungumi abinta batareda tadamu da mutanen dake wurinba

🤷

dama su Lara

bawa baruwansu da wannan kunyar,,sema su umma ne suka duƙarda kansu anty meenah da anty zainab kuwa se gulmarsu sukeyi aransu suna ganin sunyi rashin kunya

🤔

itadai maisoon dama kanta aƙasa yake,,,,,itako gimbiya Rumaah cikin tattausan lafazi take fa

ɗ

ar "a

fuwan sahibina ina

ɗ

aukin ganin surukatane amma tayaya zan mantada hasken idaniyata...murmushi yaƙara saki jikin jin da

ɗ

i yana manna mata kiss agoshi, se alokacin ta

ɗ

ago tana gaisawa dasu umma dakuma sarki Hassan cikin mutuntawa tana musu barka dazuwa, ju

naid kuwa cikin ta

ɓ

arar dasuka saba yimata shida basam yashiga tura baki irin shi taƙi kulashi

ɗ

innan, seda tazo tana mur

ɗ

a mishi kunne, tukkunna yayi ƴar ƙara yana sakin dariya,,,,ahakan duk wanda ke wurin yayi murmushi,,,,aikuwa hakan dasukayi yaƙara tab

batarwa dasu mama shine

ɗ

an nasu mijin maisoon kenan...to da hakan dai gimbiya Rumah tayi musu jagora zuwa cikin gidan har pert

ɗ

inta takaisu, tasaka aka kawo musu kayan abinci kala kala dana maƙulashe, suka zauna aka sake sabuwar gaisuwa kana sukaci abind

a zasu iyaci daganan tanuna musu ban daki domin suyi wanka, maisoon kuwa takama hannunta har pert

ɗ

in sheikh sudais domin akwai

ɗ

an tazara danata har bedroom

ɗ

inshi takaita bayan sunwuce parlor kusan hu

ɗ

u manya masu tsananin kyau dafa

ɗ

i suntsaru iya tsaruw

a abin gwanin sha'awa,,,,seda gimbiya Rumaah takaita har akan bed

ɗ

inshi kana tace "ƴata ga pert

ɗ

inku nan keda mijinki wancan da family ki suke nawane wanda kuka fara sauka kuwa na memartaba ne wannan shine na sheikh da matarshi wato gimbiya maisoon, tafa

ɗ

a cikeda tsokana domin daga gimbiya Rumaah har memartaba akwaisu dason wasa da barkwanci...kanta aƙasa tace "ngd mammi, tafa

ɗ

a itama tana murmushi, hakan yasa gimbiya Rumah shafa kanta kawai tajuya tana fa

ɗ

ar za'ashigo miki da kayan lefenki yanzu in sha A

llah, daga hakan tafice batareda tajira cewartaba.... Sukuwa su memartaba sarki Hassan suna gama hutawa yace zasu wuce Saudia,,,amma junaid yace shikam ba inda zashi seyagama ganin amarya. Hakan memartaba sarki Hassan yanufi Saudia tareda masu tsaron lafiy

arshi cikin aminci da farin cikin samun nasara akan abinda sukaje nema.

Saudia

Yauma kamar kullun yana zaune a parlor shi yana aikin nashi wato tunani, ahankali yake bu

ɗ

e baki yana tasbihinshi daya saba, idanuwanshi alumshe kamar me bacci amma sam ba ba

cci yakeyiba,,,,,yarima basam na gefenshi yana danna wayarshi kira yashigo wayar sheikh

ɗ

in kusan karona hu

ɗ

u kenan, amma ko kallon wayar beyiba,,,,shikuwa yarima basam jin na hu

ɗ

un na neman

ɗ

aukewa ne yasashi

ɗ

agawa ganin talal ne kekira wato abokin sheik

h sudais dake Dubai, "assalamu'alaikum yah talal inawuni . "lpy qalau basam ne? "Eh. "Okey yarima dakansa ina sheikh ne? Kunga abinda ke faruwa kuwa? "Yana lpy bamu ganiba minene yah talal? "Humm ku kunnan tv zakugani yanzu, yana gama fa

ɗ

ar hakan ya yanke

wayar cikin mugun mamakin abinda yagani...shiko yarima basam jikinshi har rawa yakeyi wurin kunna tv, yayinda sheikh sudais dake jinsu ya ƙara lumshe idonshi amma bece komaiba koma motsi beyiba,,seda yaji yarima basam na fa

ɗ

ar"whatt? Yah sheikh duba kaga,

se alokacin ta

ɗ

ago da cat eyes

ɗ

inshi yana kallon tv sedai Bashiri yamiƙe zaune ganin mahaifinshi riƙe da hannun wata budurwa wadda ko fuskarta ba'a gani yana fa

ɗ

ar surukarshi ce, cikin mugun tashin hankali da mamaki yake tambayar kanshi "surukarshi to ma

tar waye? Atake ƙwaƙwalwarshi tace mishi kai mana yanada wani

ɗ

anne bayan kai? Kuma seya tunada Nigeria fa sukaje kamar yadda abbeyn nashi yagaya mishi, to wacece ya aura mishi? Kaddai garin neman maisoon akwaso mishi wata daban, kai ina sam bazeyuba, wata

zuciyar tace mishi idan kuma yayufa yazakayi? Zaka butulcewa abbey ne? Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yafa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi kuma abayyane kafin yamiƙe tsaye dasauri ya

ɗ

auki

ɗ

aya wayarshi yanayi waje...ganin hakan yasa yarima basam kashe tv yakwashi saur

an wayoyin yabi bayanshi...a harabar gidan yasameshi yanufi perking space kotakan hadiman dake gaidashi beyiba, sukansu sunyi mamaki domin dai sheikh sudais kobaze amsa gaisuwaba yakan

ɗ

agawa mutun hannu alamar ya amsa kenan amma yau kam babu ko

ɗ

aya,,,,sh

ima yarima basam motar yashiga inda driver yaja sukabar gidan tareda rakiyar masu tsaron lafiyarsu.

Seda suka cilla motocin akan kwalta kana driver yace "ina muka nufa yalla

ɓ

ai sheikh? " filin jirgi, yafa

ɗ

a ataƙaice, yarima basam najinshi amma bece komai

ba hakan suka nufi filin jirgin, suna zuwa suka hau jirgi zuwa Dubai batareda wani

ɓ

ata lokaciba tunda yanada jirginshi na musanman aciki idan zeyi tafiya...jirginsu na tashi wanda ya

ɗ

auko memartaba sarki Hassan nasauka, sekuyi rabuwar makaho da majayi

😂

Basu wani

ɓ

ata lokaciba jirginsu yasauka Dubai kasancewar bawani tazarane tsakanin Dubai da Saudia ba...secrety

ɗ

in masauratarsu ne sukazo

ɗ

aukar shi domin basam yaturawa

ɗ

aya daga cikinsu text

ɗ

in sheikh sudais nahanyar zuwa garin, hakan yasa suka sanda

zuwanshi....aiko yana fitowa daga jirgin ƴan jarida sukayomai chaaa suna mishi tambayoyi akan zancen aurenshi da memartaba sarki Muhammad bilal yafa

ɗ

a musu,,,amma ko kallonsu beyiba yashige mota gabanshi na ƙara dukan tara tara, basam ma shiga yayi suka

ɗ

auki hanyar masarautar, suna shiga hadimai da excout

ɗ

insu suka taso sunata gaidashi amma sauri sauri hakan yake taka matakalar benen dazata sadashi da pert

ɗ

in mahaifin nashi, shikuwa yarima basam yanufi pert

ɗ

in gimbiya Rumah.

Tun a general parlor yake

kiran abbey abbey abbey amma cikin taushin murya dudda hankalinshi yake atashe... memartaba sarki Muhammad bilal na turakarshi ya

ɗ

an kwanta yaji sassanyar murya yaron nashi meratsa zuciyar me sauraronta wadda hasken alqur'ani yagama ratsata daji base katam

bayaba kasan ma mallakinta ma'abuci karanta kalamaine mafi girma kalama da da

ɗ

in sauraro aduniya da kuma lahira wato alqur'ani me girma...ahankali memartaba yamiƙe zaune fuskarshi

ɗ

auke da kyakkyawan murmushi yana jiran ƙarasowar

ɗ

an nashi,,,tura ƙofar ya

yi yashiga inda yasameshi zaune yana kallonshi... ƙarasowa wurinshi yayi ya rungumeshi kamar yadda yasaba tareda manna mishi kiss, kana ya

ɗ

ago yana duban mahaifin nashi...cikin kalama memartaba yace "sheikh

ɗ

in abbey miyasameka naganka abirkice? Kodai hary

anzu yar tawace ke dawainiya dakai ? Yayi maganar cikin barkwanci.

Shikuwa. Shiru yayi yana

ɗ

an taune lips

ɗ

inshi yana tsotsa kafin yace "abbey aure kamin dagaske? Wacece ka auramin abbey? Yayi maganar kamar ze saka kuka? Ɗan kallonshi memartaba yayi na

ɗ

an lokaci kana yace "miyasa kayimin wannan tambayar sheikh bayan nagayama aure zanje nema ma? "Ajiyar zuciya yasauke cikin nuna damuwarshi yace "abbey neman aure Bashine

ɗ

aura aureba ayanzu kuma senaji ana fa

ɗ

ar wai an

ɗ

aura auren abbey wlh banason ganin k

o wacce mace se ita a rayuwata itama bawai sonta nakeyiba kawai na yadda da aurenta ne sabida tafita daga rayuwata amma abbey bazan iya zaman aure da kowacce maceba sabida bazan iya sauke hakkinta dake kainaba kuma banaso Allah yatuhumeni akan hakkin wanim

a balle na mace plesse abbey miyasa zakamin hakan? Cikin mamaki da tashin hankalin memartaba yariƙoshi yana fa

ɗ

ar "bangane bazaka iya sauke hakkinta ba sudais bakada lafiya ne? Yatanbaya A

ɗ

an ru

ɗ

e...yamutsa kyakkyawar fuskarshi kawai yayi kafin yace "lpy q

alau nake abbey kawai de bazan iya bane gaskiya inajin kunyar hakan koku da kuke mahaifana inajin kunyarku balle kuma wata mace plesse abbey wacece aka auramin dan Allah akwanceshi plesse

😥

humm kawai memartaba yace yana wani miskilin murmushinsu na manya

kafin yace "shikenan yadda kakeso hakan za'ayi za'a kwance amma sekun zauna na sati

ɗ

aya kar iyayenta suga munyi musu rashin adilci kana daga baya se akwance yanzu kaje pert

ɗ

inka kayi wanka kahuta sekaci abinci yadda duk kakeso hakan zanyima yarona, abbe

y yafa

ɗ

a yana shafa lallausar sumar kanshi...se alokacin yasaki murmushi kana ya sumbashi abbey

ɗ

in yafita zuwa pert

ɗ

inshi.

Acan pert

ɗ

in gimbiya Rumah kuwa koda yarima basam yazo yasamu baƙi,,,cikin girmamawa yagaidasu kafin yanufi bedroom

ɗ

inta inda y

asameta zaune itada yarima junaid, shima zama yayi bayan yagaidata yake sanar musu tareda sheikh sudais suke ga abinda suka gani a tv shine yakawosu...murmushi gimbiya Rumah tayi kana tace "tabbas hakane basam ga junaid nan taredashi aka

ɗ

auro auren, junai

d bashi labarin daka bani, tafa

ɗ

a tana kallon junaid

ɗ

in...aiko yagyara zama yashiga bawa yarima basam labarin yadda auren yakasance da duk yadda akayi kafinma abawa su memartaba auren kana yaƙara da cewa kasan babban abinda yafimin da

ɗ

i a auren nan ? "Cik

in matsanancin mamaki yarima basam yace "a a...

ɗ

an murmushi junaid yayi kana yace "yarinyar dataje gidanmu duba waccan banzar doctor danacema itace tayi mata theater aranar yarinyar nan marar tsoro wlh Allah itace abbey ya aurawa yah sheikh...ido yarima b

asam yazaro cikin wani sabon mamaki yace "dagaske? Wlh kuwa itace yah basam. "Alhamdulillah Allah nagodema wlh Allah nada

ɗ

e ina tunanin son yarinyar nan yah sheikh keyi kuma najima ina masa addu'ar samunta domin ita ka

ɗ

ai ce zata iya zama da wancan mutanen

...hum kaide bari kawai ai memartaba ya kyauta mana wlh,,,,hakan suketa firarsu cikin jin da

ɗ

in wannan auren,, gimbiya Rumah na kallonsu tana murmushin jin da

ɗ

in kowa nason surukarta.☺



Sheikh sudais kuwa yana fita daga pert

ɗ

in memartaba kaitsaye pert

ɗ

in

shi yanufa kamar yadda sarkin ya umurce shi batareda yashiga pert

ɗ

in gimbiya Rumah ba....maisoon kuwa bayan fitar gimbiya Rumaah ankawo mata kayan lefe bila adadin akwatuna kusan set 5 seda aka cika wani bedroom dake kusan na sheikh sudais,,,su anty meena

h sunzo sungani suda su mama bayan sungani su mama sukayi tafiyarsu pert

ɗ

in gimbiya Rumah sukuwa su anty meenah da anty zainab suka shiga tayata shirya kayan seda suka shiryasu tsab kana suka ficewarsu,,,itako tana dawowa bedroom

ɗ

inshi tashiga wanka baya

n tafito tabaza jikinta da sahihan turaruka masu sanyin da

ɗ

i kana ta

ɗ

auki wata arbian guwn tasaka wadda tabi jikinta talafe kamar seda aka gwada kotunnah aka

ɗ

inka mazaunanta sun zauna aciki

ɗ

as dasu hakama breast

ɗ

inta har nipples

ɗ

inta kina iya hangowa,,

,wurin mirro tanufa danufin tagyara gashinta kana ta

ɗ

an kwanta ta huta,,to tabaje gashin kenan inda yazubo har gadon bayanta tana tajeshi,,,shiko yaturo ƙofar bedroom

ɗ

in yashigo da sallama

ɗ

auke a bakinshi, badan yasan akwai mutunba kawai de yanayin yadda

shari'a tacene yin sallama idan zaka shiga wuri koda babu mutane aciki,,,,wani irin fa

ɗ

uwa gabanta yayi lokacinda taji saukar sassanyar muryashi acikin dodon kunnenta, haka shima zuciyarshi tashiga bugawa tunkamin yasan da waye acikin

ɗ

akin....!

Autar alheri ✍



🐘🐘🐘

*SAWUN GIWA*

🐘🐘🐘

Book 3

Page 55 & 56

"Takowa yashigayi haryazo bakin bed

ɗ

in ya ajiye wayoyinshi cikin mamaki yake kallon mayafin mace a

ɗ

akin hakan yasa ya

ɗ

agoda cat eyes

ɗ

inshi yanabin

ɗ

akin da kallo, wani irin waros

u yayi duka lokacinda idonshi suka sauka cikin nata ta madubin, domin ko ame yaganta fuskarta bazata ta

ɓ

a

ɓ

acemaiba sabida takafa mishi tarihi arayuwarshi. Da yatsa yashiga nunata bakinshi narawa yanaso yayi magana amma yakasa fa

ɗ

in komai, ganin hakan yasa

taturo

ɗ

an ƙaramin bakinta gaba tana ƙuƙunai domin duk ganinta renin hankaline sedai tunawada datayi da abinda ke jikinta yasata saurin jiyowa domin ta

ɗ

auki mahaifinta, sedai ta makaro domin yana gab da ita abaya ka

ɗ

an ta fa

ɗ

a mishi, ƙasa tayi da kanta c

ikin

ɗ

an jin haushi tace "zanwuce. Bece mata komaiba kumabe bata hanyaba sema ƙara ware cat eyes

ɗ

inshi dayayi akanta, kafin yabu

ɗ

e baki daƙyar yace "maisoon yafa

ɗ

a cikin wata irin murya meratsa jiki..dasauri ta

ɗ

ago tana dubanshi sedai takasa yimai rashin

kunya sabida kwarjininshi.

Lallausar sumar fuskarshi yashafa zuwa

ɗ

an gemunshi me kyau na sunna wanda yayi dede da fuskar tashi kana yace "shine kika gudu bayan kinshigo rayiwatako? Yafa

ɗ

a kamar Bashine yayi maganar ba...da mamaki taƙara

ɗ

agowa tana kall

onshi amma batace komaiba aranta dai take maimaita nagudu kamar yaya? Wai mi wannan ustaz

ɗ

in kenufi dani? Bata gama tunaninta taji yace "nemanki nakeyi kamar zan zare amma bansamekiba segaya abbey na yasamominke har nashiga fargaba domin sam banyi tunanin

ze iya samunkiba ashedai kuwa ke

ɗ

in ce plesse minayi miki kike wahalar da ruhina maisoon? Yatambaya yana

ɗ

an dafe gefen kanshi, irin surutun ya

ɗ

an dameshi amma kuma yanason yinshi domin hakan kawai yaji wani irin farin ciki da gushewar fargaba alokacinda

yaganta domin sam beyi tunanin itace abbey ya aura masa ba shiyasa yaketa tambayarshi wacece amma dayace ze yadda araba auren seya share tambayar dudda be gaya mishiba.

Itako sake kallonshi tayi akarona ba adadi, kafin tabu

ɗ

e baki cikin sweet voice

ɗ

inta

nashagwa

ɓ

a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login