Showing 1 words to 3000 words out of 10192 words

Chapter 1 - SAWUN GIWA COMPLETE

??ࡱ?>?? /?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????+????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F0 WordDocument????1B0Table?????????Data
???????????????????? P??KSKS?1B^????????????????l+???||||Rh t|~$??i*???RR????|????|?|??||?? =??=??=?? *SAWUN GIWA*=??=??=??


Book 2

Duk wanda ya karanta mun abuna be biyani hakkina banyafeba=?O?

Page 22 & 23

"Yana gama faWar hakan yajuya tare da komawa cikin hool Win....shikuwa fawan gudu kawai yake shararawa akan kwalta cikin muguwar zuciya...itakuwa ganin yadda yake gudu gaya yawani sha murr kuma batasan laifin data aikata mishiba yasata yin banza dashi dama maisoon badai zuciyaba,,,,,,,seda sukayi tafiya me nisa kuma basu ?arasa gidaba kana yasamu gefen titi yayi Perking tare da kashe motar yajiyo yana jifanta dawani Wan iskan kallo na ?urullah, hannunshi dake rawa yaWauka ze Wora akan gefenda mazaunanta suka Sullo tagefen kujerar motar, sekuma yayi saurin maida hannunshi tunawada wacece ya Wauko. Duk abinda yakeyi tana kallonshi da gefen idonta cikin mamakinshi amma batace mishi Komaiba, kusan minti 10 kana taji saukar muryar shi yana faWar "dama iskancin dakike zuwa yi kenan a gidan bikin ?awaye? Tarbiyar dakika koya kenan agida? Zaki zubda muna mutunci kuma kinamin tallar kayana ga ?artin banza awaje, wannan wanne irin iskancine maisoon? Ya?arasa zancen cikin Waga murya.

Da mamaki kwance akan kyakkyawar fuskarta take kallonshi najin wannan shirmen kalaman nashi amma batace Komaiba.."badake nake maganaba kika zuba min ido uban waye yabaki damar zuwa nan wurin kina wannan iskancin?. "Ubana, yatsinkayo muryarta abazata. Ido yawaro cikin mamaki yace mikikace? "Ubana yabani damar zuwa nace, tafaWa ko ajikinta. "Okay kuma shine yabaki tarbiyar yin rawar banza acikin maza? "Eh kamar yadda yabaka damar Waukoni kazo kana zagina kana karemin kallo tunda Ni matarkace. TafaWa tana picking call Win da yaseer kemata, tare da karawa akunne tace"hello. "Hi beautiful lady kina inane? Waye ya Wauke ki kika barni da kewarki ga A'isha ma senemanki takeyi. "Ohh dear wlh wani ne kawai kashareshi bawata damuwar zamuyi waya gobe kacewa sweetheart muhaWu a gida..kafin yaseer yabata amsa cikin tafasar zuciya fawan yafisge wayar tare da du?owa gab da ita yadda zasu iya jin numfashin juna ido cikin ido yace "wato nizaki gayawa magana sabida Kinga ina lallaSaki, harda samun damar Waga wayar wani banza agabana? Humm zakisani kuwa, tambaya makikeyi akan nasakaki agaba ina kallo sekace mamata, aibaki faWi ?aryaba domin ke Win matatace kuma mallakina zan nuna Miki hakan Senaga yadda zaki samu damar yimin magana kome zanmiki bawai iya kallo ba... da?arfin Allah maisoon taturesho yafaWi yarab akan kujera cikin takaicin kalamanshi tace "Allah ya kiyaye nazama matar mutun irinka yah fawan, wlh nafi karfinka kuma bazan taSa aurenka ba wlh dominni matar tsarka kakken mutunce ba marar tinani irinka ba wlh Allah abinnan dake tsokale maka ido sunyita tsokalewe kenan domin ba'ahaliccesu domin kaiba, sedai kare yamutu da haushin kura wlh. Tanakaiwa nan azancenta ta Salle marfin motar da?arfi tafice...wani ?ololon ba?in ciki ne yatasowa fawan cikin takaicin rashin sakawa motar luck dabeyiba yace "nizaki gayawa magana sunranki maisoon? Humm wlh zakiyibayani domin bazan taSa bari nanemi wata soyayyarki ba kamar yadda umma tace kawai samun abbey zanyi Sena nuna Miki nawa iskancin sama yake da naki daga hakan yaja motarshi ahasale yabar wurin.


Maisoon kuwa tana fita daga motar tami?e titin atsaye hanyar komawa baya domin bamataso tayi gaba dan karya samu damar cimma ta yace zekawo mata wani renin hankalin wlh kuwa bazata Waukaba, tafiya takeyi ita kaWai atitin se ?an tsararun abin hawa dake wucewa kusan minti 30 tanacikin tafiya, kana ta hango wasu motoci tafe tagaban nahasketa, dasauri takara hannunta tare da jan mugun tsaki jira kawai takeyi su karaso tazazzaga musu kwandon rashin mutunci...aiko suna zuwa Dede wurinta suka atsaya, cikin masifa tagyara tsayuwar ta tana jiran ganin kowaye aciki domin tasan matakin Wauka akanshi... ahankali yabuWe motar yafito cikin sanyin halinshi yace "my lovely sister mikikeyi akan hanya ke kaWai?. Saukar Muryarshi akan kunnenta ne yasa tasaki ranta cikin shagwaSa tace "my one bro dama kaine ke haskeni da fitar mota? Tayi maganar kamar zatayi kuka. Murmushi muhseen yayi kana yace "affuwan my lovely sis, yanzu dai zomuje ina kika nufa hakan? "Gida tafaWa ata?aice. Okay muje, yabuWe mata motar tashiga kana shima yashiga yaranshi suka tada motar sukabar wurin...be ajiyeta ko inaba se acikin gidan bayan yatsaya ahanya yasiya mata kayan ?walam kala kala tukunnah yakawota, seda tafito kana tace "my one bro bazaka shigoba? "A'a my lovely sis kigaidamin mom kinji. "Okay zataji in sha Allah, tana gama faWar hakan tashige warta cikin gidan, shikuwa yaja zugar motocin shi suka tafi.......A'isha kam yaseer nagaya mata wani yaja maisoon daga cikin taron aranta tace yah fawan ne domin taganshi wurin tun Wazu hakan yasa tace yaseer yamayarda ita gida.


Maisoon tana komawa gida tashiga tunanin zantukan yah fawan da mummunar halayyar shi domin sun daWe dasanin yana neman mata duba da yadda ake kai mata gidan gonar Abba seda Abbey yasaka Abba kwace key Win wurin tukunnah yadenakaiwa,,to amma fa sam bata yi tunanin zenuna iskancinshi akantaba, "Humm zakasani yah fawan wlh nafika tujara, daga hakan tayi kwanciyar ta.


Washe gari tunda safe yau tanufi hospital Win Abban fawan domin acan take aiki sam bata bawa Kowa labarin yadda sukayi da yayan nataba...tun aharabar asibitin ma aikata keta gaidata domin maisoon akwai son mutane da alkhairi dudda cewar wata rana halin na miskilanci na motsa mata, hartaje office Winta tazauna tareda fara gabatar da aikinta, kusan awa huWu da shigarta asibitin wata nous tashigo tace tazo babban Dr na kiranta wato Abba...hakan ta ajiye duk abinda takeyi taje kiranda yayan mahaifin nata kemata, da Sallama tashiga office Win, yana zaune akan kujera yana aiki. "Inawuni Abba. TafaWa cikin sassayar Muryarta. "Lpy qalau maisoon ya aikin? "Alhmdlmulillah Abba. "Yawwa kije pp wood Dan Allah kiduba wata pertain inaga se anyi mata theater idan Kinga hakan shine mafita seki gayawa family ta susaka hannu seki jagoranci yimata aikin kafin kiwuce gida, yafaWa cikin bada umurni. "Kanta a?asa tace okay Abba, kana tajuya tabar office Win. shikuwa Abba yabita da kallon birgewa domin duk acikin yaransu maisoon tafisu nutsuwa da biyayya, Aranshi yana yiwa Wan shi fatan samunta amatsayin mata.

Itakam tana zuwa wood Win taga tabbas doline ayi gaggawar yiwa matar aiki hakan yasa tayiwa yan uwan matar bayani, suka saka hannu, cikin gaggawa tasa aka kaita theater room...cikin ?warewa dasanin makamar aiki take aikinta tare da temakawar wasu doctors Win,,,aiko cikin ?an?anin lokaci tagama aikin cikin nasara,, doctor's Win dayawa suna jinjina mata kasan cewarta ?aramar yarinya Amma Allah yabata babban ilimi a fannin lafiya.....bayan tafito ne tana cikin canja kaya daga na theater zuwa kayanta na gida Sheikh sudais yafaWo mata arai alokacinda sukayi aiki taredashi a saudia dakuma kalamanshi akanta. "Tosu idan sune suka tsokaneki nikuwa mina aikata agareki kikasako rayuwata agaba?. Kalamanshi suka dawo kunnenta kamar yanzu yakeyinsu, dam daram hakan gabanta ke dokawa, afili tace "toni minayi masa yakemun wannan tambayar? Shiru takomayi ganin bame bata amsar tambayarta seshi Win dayi maganar, sekuma tace duk ranarda nakoma Saudia tabbas Sena nemi haWuwa da wannan ustaz Win kodan yagayamin manufar kalamansa akaina..daga hakan ta cigaba da abinda kegabanta, amma ranta fal tunaninshi...se yamma liss tukkunna Takoma gida.

Dubai

Kwance yake akan makeken gadonshi mahaifiyarshi tsaye agefen kanshi daga gani duba yaron nata tashigoyi domin Allah yasani gimbiya Rumaah ba?aramin so takeyiwa Sheikh sudais ba,,,,afirgice yatashi daga bacci cikin harshen larabci yake faWar "kitsaya mana kigayamin miyasa kike bibiyata kitsaya mana ina zakije Karki tafi kibarni keWin muradinace idan kika tafi zaki Satamin rayuwa Karki tafi Karki tafiii, yafaWa da Wan ?arfi alokacinda yami?e zaune... "subhanallah, shine abinda ya fito daga bakin gimbiya Rumaah kana tari?o yaron nata tana tambayarshi lafiya, cikin mamakin wannan abun...ido Sheikh sudais ya lumshe yana sauke numfashi, kafin yabuWe cat eyes Winshi yana kallon mahaifiyar tashi, kana yabuWe baki ahankali yace......!

















Autar alheri
'?

=??=??=?? *SAWUN GIWA*=??=??=??


Book 2

Duk wanda ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba banyafeba =?O?

Page 25 & 26

"Yace bakomai ammey yafaWa yanaWan dafe kanshi ahankali tareda lumshe cat eyes Winshi...shiru gimbiya Rumaah tayi tana nazarin shi kafin tace "to shikenan tashi kayi wanka sekazo kaci abinciko? "Okay kawai yace kana yami?e yanufi bathroom Win. da kallo tabishi harya Sacewa ganinta kafin ta Wauke idonta tana sauke ajiyar zuciya cikin ranta tace "to wannan wacece Sheikh ke mafalki nidai nasan baya kula mata, to kodai yafara soyayya ne bansaniba? Tatambayi kanta, afili kuma setace dama zefara soyayyar Aida zanfi kowa farin ciki kodan naga ilayinshi aduniya, sekuma tasaki murmushi wanda ke nuni da asalin farin cikin dake cikin ranta, kana tami?e tabar turakar tashi,,,,,tana fitowa perlor shi kuyanginda suka rakota suka shiga zubewa suna kwasar gaisuwa kana suka mike suka mara mata baya domin tuni tayi gaba.

Shi kuwa Sheikh sudais yana shiga wankan yasakarwa kanshi ruwa tare da lumshe cat eyes Winshi yana tunanin maisoon Aranshi abin na matu?ar bashi mamaki, shin wai miyasa yake yawan mafalkinta? Miyasa baya mafalkin kowacce mace se ita? Miye ala?arshi da ita ne? Ko dan tanada tsiwane tashige rayuwarshi? Gaskiya doline yakoma Saudia yanemeta domin yaji shin miyasa take bibiyarshi a mafalki kodai wani abun yayi matane besaniba? (>?#?Haba ?allaSai Sheikh koka manta da cewar abinda mutun yasaka Aranshi shine yake yawamishi a mafalki? Aikanka yadace kayiwa wannan tambayar bawai maisoon ba>?#?) ahakan yayi wankan cikin tunani tunani har yagama yafito...cikin nutsuwa da Dattako yashirya abinshi cikin shigar kananu kaya farare ?al wanda sukayi Bala'in karSar farar fatarshi gaskiya Sheikh sudais kyakkyawan mutunne ba?arya, domin duk kayanda ze saka sesun yimishi kyau matu?a,,,bayan ya gama sakasu yaWauki alkyabba Black Calor yaWora akai tare da saka farin hirami, seya fito sak Bala rabenshi na asali, ahakan yafito yana tafiya cikin nutsuwa da kamala yana motsa Wan ?aramin bakinshi me Waukeda red lips yana tasbihi kamar yadda yasaba,,,yana fitowa harabar gidan yarima Basam ma nafitowa shida wani abokin Sheikh sudais mesuna talal, cikin happy sukazo gunshi tare da yimai sallama kana suka bashi hannu sukayi musabaha daganan suka shiga mota dukkansu suka fice daga masarautar tasu, tare da rakiyar security Winshi.


Nigeria

Maisoon nazaune a general perlor gidansu tana aiki a computer dinta daga gefenta mom ce zaune tana damun fura..dady yayi sallama yashigo perlor...mom ce ta amsa Mishi tana mishi sannu da dawowa, bayan ya amsa maisoon ma tagaidashi. Itama ya amsa cikin sakin fuska kana yace "maisoon. "na'am Dady, ta amsa tana ajiye aikin datakeyi tamaida hankalinta duka akan shi...nisawa yayi kana yace "dama ashe soyayya kukeyi keda yayanki bamusaniba? Yatambaya idonshi akanta...gabantane yayi mummunar faWuwa, amma taSoye tashin hankalinta cikin dakiya tace "soyayya kuma Dady wanne yaya? "Fawan mana Wazu abbanku kegayamin cewar fawan yagaya mishi yana sonki kuma kema kina sonshi sabida hakan yana jiran ku?ara fahimtar juna ne yakai zancen gun yaya Ishaq, yafaWa cikin jimami domin dai Allah ya sani bazeso auren maisoon da fawan ba sedai dan ba yadda zeyine.

Mom ma gabanta se faWuwa yakeyi domin tabbas bazata so maisoon ta auri fawan ba kasancewar kowa yasan waye fawan dakuma tarbiyar da abbanshi yabashi amma idan maganar taje gun Abbey ba yadda zasuyi.

Cikin mugun mamaki maisoon tace "shi yah fawan Win ne yagayawa Abba hakan Dady? Wlh nikam zancen soyayya betaSa haWani dashiba kumani bazan aureshiba Allah Dady domin bana sonshi, tafaWa cikin dakiya. Ido Dady yazuba mata naWan wani lokacin kana yace"kidena cewa bakyason Wan uwanki maisoon hakan bedace ba amma miyasa yaya Umar zece kuna son juna bayan bakinsanda zancenba? "Nima bansaniba wlh Dady abinda nasani shine bazan auri yaya fawan ba...to inkuwa hakane kiyi gaggawar fito da wanda kikeso idan kinadashi acikin satinnan domin wlh kinsan yajewa yaya Ishaq da wannan zancen aure kam anyi angama ne kuma kinsan ba abinda zan iya akai..."shikenan Dady zanfitar in sha Allah cikin kwana kinnan ma. "To yy kyau Allah yayi Miki albarka. "Ameen ya Allah, tafaWa tana mi?ewa tabar Perlor.....ajiyar zuciya mom tasauke kamin tace "Allah ya fiddaki tarkonsu maisoon domin son zuciya yayiwa yaya Umar yawa. "Kedai adena zancen please Allah dai yasa komi yazo dasau?i. "To Ameen y Allah, daga hakan sukaci gabada firarsu sunayiwa ?a?an nasu fatan alkhairi.

Maisoon kam tana shiga bedroom Winta tajefarda kayan dake hannunta cikin tashin hankali tashiga Safa da marwa tana tunanin mafita, itakuwa wazata kawo atsayin wanda zata aura acikin kwana kinnan ?alilan? Watakedashi? Ita dai ba kula maza takeyi ba balle tace takawo wani daga cikinsu to yazatayi? Tayiwa kanta tambayar...kusan awa Waya tana Safa da marwa can wata zuciyar tace "bajiya yaseer yayi Miki text a WhatsApp ba akan zancen aurenki yakesonyi, why not bazaki amsa mishiba kodan kifarantawa Hajiya kekuwa kifita tarkon yah fawan? Tana kaiwa Nan atunaninta tami?e zaune azabure tana faWar"yes my head hakan yayi zan karSi yaseer amatsayin mijina koda bana sonshi domin dadai na auri yah fawan Gara na auri yaseer wlh, cikin farin ciki tashiga WhatsApp dinta tare da turawa yaseer text kana tarufe wayar cikin farin cikin samun mafita tami?e tanufi bathroom domin tayi alwalar sallar isha'i.


A'isha na kwance akan gadonta tasaka picture Win yah muhseen agaba tana kallo cikin mugun sonsa dake Wibarta tace "ya Allah ka mallaka min yah muhseen amatsayin mijina Indai aurenshi alkhairi ne agareni Allah kabanishi, Allah kagani inason wannan bawan naka har cikin raina Allah kasa yazamo alkhairi agareni kuma kasa yasoni kamar yadda nake sonshi, ya allah...tana gama addu'ar taWauki wayarta talalabo contact Winshi takirashi, cikinko Sa'a yaWaga tare da Sallama cikin sassayar muryarsa yace "my lovely sister y kk? "Lpy qalau my only bro( domin hakan suke kiranshi maisoon kecewa my one bro Itako A'isha tace my only bro domin sosai muhseen ke kyautata musu acikin yayunsu maza shiyasa suke sonshi sosai) "Masha Allah ya gidan ya umma? YafaWa cikin sakin fuska. "Lpy qalau take..."Masha Allah ya akecikine? My lovely sis? "Bakomai My only bro kawai nakirakane nagaidaka kuma naji Muryar yayana, tatsinci kanta da faWar hakan...wanda yasa gaban muhseen faWuwa amma bekawo komai aranshi ba yace "aikuwa kinkyauta my lovely sis dakika kira yanki Nima Inaso naji Muryar sister na, so ya school Win ?"Alhmdllh bro, tafaWa cikin jin daWin amsarda yabata,,,,ahakan sukashiga fira sosai atsakaninsu kusan awa Waya suna firarsu wanda hakan ba?aramin daWi yayiwa A'isha ba,,kafin sukayi sallama.

Shartoon Hotel

Yaukan azaune fawan yake yana zu?ar shisha wata beb na kanshi tana having sex Winshi dakanta,,,senishi yake saukewa yana lunshe ido sabida yanajin daWin abin,,,Itako se ihu takeyi tana ?ara ?aimi gun abinda takeyi,,sosai suka Sata lokaci suna abu Waya secan yabuWe shanyayen idanuwanshi dasuka dafe da haya?in shaye shaye,,aiko yaga wannan yarinyar dake kanshi kamar maisoon ce, atake wani irin daWi yazo mishi iya wuya cikin mugun mayen bu?atuwa yari?e ?ugun wannan budurwar tare da tsandara ihu yana "wayyoo maisoon wayyoo my sister daWi ohhhh Yes babyy me kayan daWi ahhhhhh, yafaWa agigice yanayin release, sosai yaji daWin wannan sex Win domin ze iya cewa betaSa jin daWin mace kamar yanzu ba..seda yagama fidda bu?atarshi kana yashiga buWe ido shi yana murmushi,,,yayi ido huWu da wannan budurwar wani kahirin tsaki yaja yana tureta domin duk atunaninshi da Maisoon ne yayi wannan iskancin ganin ba ita bace yasa ranshi mugun Saci yami?e ahasale yafaWa bathroom Win hotel room,,,Aranshi yana ayyana tunaninta ne yayi yaji wannan daWin inaga da itane ya kwanta(Humm lallai fawan ka tsats,tsago kafuwa kuwa>?(?) itakam wannan yarinyar da kallo tabishi harya Sacewa ganinta kana tami?e tareda Waukar kayanta tasaka awula?ance taWauki kuWinda yabata tunkamin ya kusance ta tayi gaba.. (Humm karuwanci kenan kibada jikinki awula?ance agama moreki kuma daga ?arshe a wukanta?i gakuma tarin zunubi>?7?Allah yakaremu.)


Cikin sauri yaseer ketafe domin yagaji sosai yanzune fitowarshi daga office yana bukatar komawa gida domin yasamu yayi wanka yaWan huta,,,wani abokin aikinshi yakirashi yace yabuWe data yaturo mishi wasu documents yagani hakan yasa yake sauri yakai gun motarshi domin yaduba,,, seda yabuWe motar yashiga kana yabuWe datar, sedai me sa?on maisoon shine yafara shigowa,,,aiko cikin sauri yabuWe sedai abinda yaganine yasakashi waro duka idanuwanshi yana ?ara karanta sa?on nata cikin mamaki tare da matsananci farin ciki...!


















Autar alheri
'?

=??=??=?? *SAWUN GIWA*=??=??=??


Book 2

Duk wanda ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba banyafeba =?O?


*MAZA TSAYE*
*?AN KUWA*>?)?

*?AN HIDIMA*=ؓ?

*BADAKKARE*=؋?


Humm wani kaya se amale hajiyata=؋? ina mata domin tafiyar ta matace ba muna mataba=????=????=????

Ina me neman ?arin ni'ima atare da ita?

Ina me neman maganin infection koda yahana haihuwa???

Iname famada matsalar matsi??

Ina me bu?atar gyaran nono koda Takoma takalmin sakawa>?(?

Ina me neman hips? Wato cikowar ?ugu=؃?

Kai hajiyata munada ingattun kayan mata da magunguna masu garanty wanda basada NABIYU,,,

munada sheda niyar gumba

Munada gumba me yasin.

Munada haWin kurci

Munada kuka dole.

Munada haWin maganin maza kala,kala, munayin kazar amarya ?an shila zabo, zakara dandama, zuciya, ciccibi,

Munada maganin Wan iskan namiji me waharda matarsa.

Munada maganin zina wanda ke hana namiji kula kowacce mace.

Munada sahihan kaya wanda faWin bayaninsuma bazeyuba, kedai kawai kigarzayo domin samun ingantattun kayanmu domin samun mu zaki iya nemanmu a nomber waya kamar hakan =?I? 07037092176. Mutanen Niger kuma ba'abarku abaya ba domin kuwa mukan tura kayan har ?asar Niger, kamar irinsu,,, tawa, maraWi, yamai, diffa, dadai sauransu,,, a Nigeria kuwa mukanyi delivery akowanne state kike kisamu kayanki cikin sau?i bi?udiratillah >?s? karku bari abaki labari domin ance se angwada akansan na ?wari >?)? Karki bari ayi wannan tafiyar babuke ?ar uwa=؃?=?O?

My WhatsApp nomber =?I? 07037092176 =?O?



Page 27 & 28

"Domin sam betaSa tunanin maisoon zata Amince da soyayyar shi ba,,,wani irin ihu yasaki yana faWar "yes nasameta wlh Hajiya burinki zecika zankawo Miki Abar ?aunarki amatsayin suruka na har abada, daga hakan yaja mota zuwa gidansu cikin farin cikin wannan al'amarin...yana zuwa yasamu Hajiya nazaune a general perlor, dagudu ya?arasa gareta yana faWar "Hajiya tazama tawa yau dai ?ar gidanki takarSi soyayyata harta bani damar zuwa gidansu domin na gabatarda kaina agun iyayenta. "To Masha Allah yaseer kace yau da babban albishir kazomin gaskiya doline nabaka goro, Hajiya tafaWa itama cikin farin cikin wannan abun...shikam yaseer murmushi kawai yake dokawa ba?i ya?i rufuwa, hakan ya tashi yanufi bathroom Winshi kamar yataka kan jinjiri sabida murna,,da kallo Hajiya tabishi harya Sacewa ganinta kana tayi murmushi tace "ai tunranarda yarinyarnan ta temakeni a saudia

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login