Showing 6001 words to 9000 words out of 10192 words

Chapter 3 - SAWUN GIWA COMPLETE

saudia hankalinshi yafara tashi gabaki Waya yarasa nutsuwar shi, kuma yadena mafalkinta sedaifa tana ma?ale ?asan zuciyarshi,,yanzu kala yana Soye damuwar har abin ya fara bayyana kullun zaka ganshi sukuku cikin kamala yana tasbihinshi daya saba sedaifa kallon Waya zaka mishi kaga damuwa kwance akan kyakkyawar fuskarshi...sarki hassan yakirashi yatambeshi mike damunshi sakamakon gimbiya zaitun tasanardashi abinda Yarima Basam yagayamata na damuwarda Sheikh sudais Win ke ciki....sedai fa tambayar duniya yayi mishi amma yace bakomai,,,hakan yagaji doli yabarshi......daga gefen gimbiya saudatt da ?arta kuwa sunata shirin yadda zasu ?ullawa Sheikh sudais tuggu ya aure kursum Win, domin har sihiri sunyi mishi amma ya?i tasiri akanshi..

Nigeria

Muhseen ma gaba Waya abin duniya yayi mishi yawa garashin maisoon kuma ga tausayin A'isha da Maisoon tace ta ?wallafa ranta akanshi,,,shikuma bema san tanayiba se yanzu, gabaki Waya yarasa yazeyi da rayuwarshi...yana kwance akan bed Winshi yana aikin nashi wato tunani domin gabaki Waya yafita hayyacinshi ko aiki yadena zuwa...wayarshi ce tayi ?ara akaro na huWu, da?yar ya iya saka hannu yaWaga batareda ya duba ko wayeba. "Assalamualaikum good evening my only bro, sanyayyar Muryar A'isha tadoki dodon kunnenshi...wani irin faWuwa gabanshi yayi hakan yasa yami?e zaune dasauri yana dafe zuciyarshi. Hello my only bro, yasake jin takirashi...cikin dakiya yabuWe baki ahankali yace "na'am my lovely sis y kk. "Yah muhseen bakada lafiyane? A'isha tajefo mishi tambayar arikice batareda ta amsa tambayar dayayi mataba..."Humm lafiya qalau ?anwata mikika gani? YafaWa cikinson Soye damuwarshi..hakan kuwa ya?ara gigita A'isha domin dai tabbas bahakan tasaba jin Muryar yayan nataba. Cikin Muryar kukan da keson kuSuce mata tace "please my only bro Dan Allah miyake damunka? Wlh inaji ajikina bakada lafiya dan Allah kagayamin tafaWa tana shirin sakar masa kuka. "Ya Salamm muhseen yafaWa a?asan ranshi amma yakasa cemata komai,,,,Itako jin yayi shiru ya?i magana sekawai tayanke wayar tare da mi?ewa taWauki cer key Winta tafito a Perlor tasamu ummansu, hakan yasa doli tanufeta tana faWar "umma zanje gidan Abbey gun mama yanzu zandawo. "To A'isha adawo lafiya kigaidamin mamanku. "In sha Allah zataji,,,daga hakan tafice daga gidan tanufi gidansu muhseen..


Maisoon kuwa ita kanta yanzu damuwa tayi mata yawa domin duk takeSe se tunanin Sheikh sudais yazo mata arai daga gefe Waya kuma ga hantarar da Abba ke mata,,,idan Takoma gefen yaseer kuwa ba yabo ba fallasa...tana zaune a perlor su yaseer yakirata, bayan ta Waga yace mata tashirya zezo yau ya Wauketa domin ummanshi tadawo daga US kuma Hajiya tadameshi akan yakawo mata ita, dama tunda tadawo daga saudia sau Waya taje gidan Hajiya kuma kullun yaseer na faWar tazo sutafi itace dai bata zuwa..tanajinshi harya gama zancenshi, lumshe dara daran idanuwanta tayi ahakan tabuWe baki kamar bataso tace ba yauba banada time yau yaseer..."cikin sauri yace dan Allah my baby karkice hakan harna gayawa momsy fa zakizo please kidaure muje dan Allah...ajiyar zuciya tasauke kana tace "shikenan ganinan zuwa,,,tana gama faWar hakan yanke wayar,,, mi?ewa tayi tashiga bedroom Winta kayanta tajanca daga ?ananun kaya zuwa na atamfa Marron Calor me ratsin green acikinta kana tasaka mayafi green ajikinta tukunnah taWauko jakarta tafito, bedroom Win mom tawuce tasanarda ita yadda sukayi da yaseer. addu'a sosai mom tayi mata kana tabar gidan,,,a Perking space tasamu yaseer zaune acikin motarshi,,,,shikuwa tunda tafito yakafeta da ido yana kallonta kamar yaje yarungumeta yakeji sabida mugun son dayake mata,,hartazo tabuWe motar tashigo idonshi nakanta,,, Wauke kanta tayi kamar bata ganshiba domin ta tsani kallo arayuwata,,,shiko Murmushi kawai yasaki kana yaja motar suka bar gidan.

A'isha

A'isha kuwa Allah kawai yakaita gidan Abbey lafiya, tana isa ko Perking batayi dedeba takashe motar tafito, tare da nufar jikin gidan koda tashiga bakowa a general perlor hakan yasa ta haura part Win muhseen kaitsaye, tana zuwa tatura Kofar kawai tashiga batareda tayi nocking ba...ahankali muhseen dake kwance akan bed Winshi dagashi se boxes yaji aturo ?ofar kawai an shigo, yabuWe idonshi yana ?o?arin tashi zaune kawai yaga A'isha...ita kuwa tunda tashigo takafeshi da lulu eyes Winta kawai tanabinshi da kallo, tabbas bashida lafiya ne kokuma akwai abinda ke damunshi,,,cikin wani irin dukan tara tara da ?irjinta keyi tazo kusanshi tazauna tare da ri?o duka hannayenshi batareda ma tadamu da yanayin yadda yake bakaya ajikinshi ba, idonta sunciko tab da ?wallah tace "my my only bro miyasameka hakan? Dama bakada lafiyane? Ko wani abun ke damunka kagayamin please? Tatambeshi muryarta narawa..ido kawai yazuba mata yana hango tsananin soyayyarshi acikin kwayar idonta wanda takasa Soyuwa acikinsu,,,wadda kuma BetaSa kulada hakanba se yau. Ganin yayi shirune yasa A'isha sakar masa kuka tana girgiza hannunshi dake cikin nata. Aidasauri yabuWe baki ahankali yace "please stop crying my lovely sis kinji ba abinda ke damuna dan Allah kiyi shiru. Girgiza mishi kanta tashigayi kafin tace "wlh akwai abinda ke damunka yah muhseen domin najihakan ajikina kuma gashi ina gani daga bugun zuciyarka, sedai idan bazaka gayamin bane my only bro, Amma wlh akwai abinda ke damunka, yah muhseen idan baka gayaminba wlh komai ze iya faruwa dani domin hankalina baze taSa kwanciya ba muddin bansan matsalar kaba. Ta?arasa zancen tana kifa kanta agefen cinyarshi tunda dama zaune take a?asan ?afafuwanshi...idonshi yaruntse da?arfi yanajin yadda wani abun ke taso mishi tundaga yatsarshi har cikin ?ahon zuciyarshi. "Hasbinallah wani imalwakin wani imal'maula wani imal naseer, shine yaketa nanatawa, Kafin yace "?anwa zan gaya Miki abinda kedamuna amma sedai idan kinyi min al?awarin bazakiji haushinaba kuma bazaki ?ullaceniba kuma zaki temaki yayanki. Yayi Maganar zuciyarshi na tariyo mishi zantukan maisoon akan A'ishar... Wagowa tayi tana kallonshi kafin tace "karkayi shakku akaina ko fargaba yayana wlh raina fansane agareka muddin hakan zesaka farin ciki Dede da da?i?a Waya ne kuwa arayuwarka, tafaWa har ?asan zuciyarta wanda kallo Waya zaka mata kagane hakan...kafeta da ido kawai muhseen yayi yana nazarinta, Aranshi yake faWar "wai tunyoshe A'isha kemishi wannan son besaniba anya kuwa yayi mata Adilci dayaso wata ba itaba? Aduniya yanzu ina zaka samu matarda keyima irin wannan son? Yatambayi kanshi, sewata zuciyar tace kuma se gaya ba ita kakeso ba zuciya kenan mesaka mutun a son maso wani, ya?arasa zancen zucin nashi yana sauke numfashi.

Itakuwa A'isha takafeshi da ido kawai tanajiran jin abinda ze gaya mata zuciyarta na luguden tara tara. "Kece damuwata ?anwata, tatsinkayo Muryarshi yana faWar hakan tare da ri?e mata hannun...ido tawaro tana zuba mishi su kamar zasu faWo...shiko cikin son tabbatar mata da kalamanshi yace "tabbas kece damuwata ?anwata domin inason kikasance abokiyar rayuwata na har abada Inaso kikasance uwar ?a?ana amma bansan tayaya zaki Wauki abinba, please A'isha zaki iya temakon yayanki kibashi gurbi acikin zuciyarki koda ?wayar zarra ne? Ya?arasa zancen yana kusanto da fuskarshi kusan Tata....habawa ai A'isha das?arewa tayi awurin tunda taji saukar kalaman yayan nata wanda take jinsu kamar almara, takafeshi da ido kawai ko kiftawa babu..wani guntun murmushi yayi wanda yakeson Soye damuwarshi kana ya hura mata iskar bakinshi a ido..firgigit tayi tana ?ara waro idonta kamar wadda taji tsoro...shikuwa gira Waya yaWage mata alamar yadai? Wani irin numfashi A'isha taja batareda tace komai kuma batasan ya akayiba dagashi har ita kawai jinta yayi ajikinshi tayi mishi wata irin sahihiyar runguma kamar zata maidashi cikinta tana sauke numfashi har jikinta ke karkarwa bakinta narawa amma takasa furta koda kallima Waya....ido muhseen yazaro ganin yadda yake gaya tayi Ware Ware akan faffaWan ?irjinshi yadda yanajin tudun na shanunta ajikinshi, amma bayada zaSin dayawuce karSar ta jin yadda zuciyarta ke bugawa sosai a ?irjinshi, bayanta yake shafawa ahankali kafin yakawo bakinshi Dede kunnenta yace "my lovely sister shin zaki iya karSar yayanki amatsayin mijinki? Shiru taWanyi tana ?o?arin dedeta bugun numfashinta kafin tabuWe baki ahankali tace "ko a ?war?warar ka zan aminta zama dakai yayana balle kuma miji Allah ya malallakamin kai my only bro domin kaine bugun numfashina, ta?arasa zancen tana ?ara matseshi ajikinta. Wani irin sanyi muhseen yaji tundaga tafin kafarshi har cikin zuciyarshi sosai yaji kalamanta sundaki zuciyarshi kuma sun kwashe Mishi kaso 40 acikin damuwarshi, ido yalumshe ahankali yake maimaita alhmdllh ?anwata nayi farin ciki sosai dajin hakan, yanzu kuwa abbey zesha labari me daWi yafaWa yana ?o?arin cireta daga jikinshi domin yaji yanayinshi yafara sauyawa bayason zubda girmanshi a idon kanwar tashi dudda cewar ma hakan ba halinshi bane, "ohh my lovely sis zaki karya yayanki fa ko sokikeyi nayi losing control Wina duba ayadda nakefa amma duk kin kashe mun jiki, yafaWa aWan shagwaSe kamar ze saka mata kuka...ido tawaro tana bin jikinshi da kallo tabbas ba komai ajikinshi ga kwantacciyar sumar ?irjinshi duk awaje, ido tawaro tare da mi?ewa da gudu tabar bedroom Win tana dariya...murmushi shima yayi yana girgiza kanshi kafin yami?e yanufi bathroom.....A'isha nafitowa taga mama zaune a perlor hakan yasa tanufeta tana faWawa jikinta tace "yeee mamanmu inakwana. Murmushi mama tayi tana rungumota ajikinta tace "eye A'isha na yau a gidan? Balabari bangashigowarki ba..."cikin nishaWi A'isha tace "wlh mama gun my only bro Nazo tunWazu. 'tofa kince wannan zuwan na yayanki ne? "Eh mama tafaWa tana mi?ewa tace mama mikidafa yunwa nake ji, tayi Maganar tana nufar kitchen... murmushi mama tayi kana tace "towon shinkafa ne idan bazakiciba seki dafa wani abun.."zanci mama...to shikenan aci lafiya.

Maisoon

Wani katafaren gida yaseer yanufa da ita gidane dake cikin unguwar maitama babban gidane sosai wanda faWin tsaruwarsa Sata lokacine...seda yayi Perking kana yabuWe motar yafito, itama fitowa tayi suka nufi cikin gidan....Hajiya na zaune a perlor, se wata hamsha?iyar mace fara sol me matu?ar kamada yaseer kallo Waya zaka mata kasan cewar mahai fiyarshice sedai Hutu da nera gakuma duniyanci sunSoye shekarunta...damurna sosai Hajiya tatarbi maisoon domin Allah yajarabeta da son yarinyar tun a saudia. Cikin girmamawa maisoon tagaida hajiyar, kana taWago danufin gaida momsy yaseer wadda takafeta da ido tun shigowata...ido huWu sukayi damatar gaban maisoon yayanke yafaWi cikin mugun mamaki takebin matar da kallo kafin tayi ?arfin halin Soye damuwarta tace "inawun. Wani mugun shi'umin murmushi Hajiya Rukayya tayi kana tace "oyoyo ?ata kin wuni lafiya? TafaWa tana ?arabowa tarungumi maisoon wanda yasaka zuciyar maisoon tsinkewa kamar zata fasa ?irjinta tafito sabida tsananin tashin hankali da fargaba.....!

















Autar alheri
'?

=??=??=?? *SAWUN GIWA*=??=??=??


Book 2

Duk wanda yakaranta min book batareda yabiyani hakkinaba banyafeba =?O?


Page 33 & 34

"Wani irin dukan tara tara ?irjinta keyi tama kasa buWe baki tayi magana aranta take maimaita "Ruky ce maman yaseer? Da ita zatayi surukan taka? Innalillahi wa'innailaihi raji'un lallaiko tayi zaSen tumun dare hasbinallah wani imalwakin tabbas datasan wannan matarce mahaifiyar yaseer da sedai tarungumi auren Yah fawan koda kuwa shine ?arshen ajalinta. Tanacan talula duniyar tunani taji Hajiya kakar yaseer na faWar zokici wani abun mana Yar albarka. Firgigit tayi tadawo daga inda talula, tana waige waige ganin bataga momin yaseer ba, ajiyar zuciya tasauke kana tace "alhmdllh Hajiya dama wucewa zanyi domin Sena biya ta hospital, tafaWa jikinnta a sanyaye...."eye yau ba fira ?ar albarka kodai bakida lafiya ne naganki duk wata sukuku dake? Murmushin dole ta ?a?alo tace "wlh lafiya qalau Hajiya kawai Inaso naje na?arasa aikin dazanyi kafin magarib nawuce gida. "To shikenan bakomai inazuwa, tafaWa tana mi?ewa tsaye...shikuwa yaseer kwaSe fuska yayi cikin sonta yace "please my baby kibari mu?ara hutawa mana yanzu fa mukazo kuma bakuko samu jimawa da momina ba gaya bata jima da dawowa gidaba. "Humm barta my son karka takuramin ?a wani lokacin zamu gaurayane ko ?ata? Tayi maganar tana Wagawa maisoon gira Waya....ido duk suka zuba mata cikin mamaki yaseer yace "zaku gauraya kuma momi? "Eh mana duk ranarda tazama matarka ta haifamin baby's kyawawa kamar ita ai mun gauraya kam, tafaWa cikin wayancewa. Aiko cikin farin ciki yawashe baki yana faWar "gaskiya ne my Ammi.

Fita duk sukayi daga perlor kafin sufito harabar gidan momi tayi saurin ri?o hannun maisoon domin tuni yaseer yayi gaba


Tsayawa tayi cak amma batajiyoba cikin wani irin miskilin Murmushi tace "Dr maisoon Usman Maina kina mamakine? Ganin nice mahaifiyar zaSin ranki? Humm kinyi gangancin amincewa da auren Wana idanma mafalkinki kitsallake tarkona to kinsha ?arya domin kuwa tabbas Sena cimma manufata akanku dagake har wannan koWaWWiyar sister taki, sabida hakan zaSi yarage naki auren yarona kokuma fasawa kikarSi bu?atar amminshi, ta?arasa zancen fuskarta Wauke da murmushin mugunta wanda bazaka taSa gane cewar dawata manufar tayi maganar ba....itama maisoon murmushi tayi tare da girgiza kanta cikin yanayinta na tsiwa darashin M tace "Allah sarki Rukky dikko dillah maisoon tawuce duk tunanin wata ?ar akuya irinki kuma kisani har gaban abadan bazaki taSa cimma manufarki akaina da sister naba wlh sedai kare yamutu da haushin kura, kuma auren Wanki kamar anyi angama ne domin ada bansan cewar daga ?azamin tsatso mecikeda ?asantar najasa yafitoba daba abinda zesa na yadda da haWa zuri'a dashi, sedai kuma yanzu dana sani senayi sha'awar zama dashi Win domin nakoyawa akuyar uwarsa hankali, kuma naseta mata tarbiya domin ina kyautata zaton baki samu daga tusheba, itama maisoon tafaWa fuskarta cikeda Murmushi, yayinda fuskar ammin yaseer Takoma kamar tashanu sabida Sacin rai, baki tabuWe cikin tafasar zuciya zata mayar wa maisoon amsa Sega Hajiya ta?araso wurin tana faWar "?ata nace kijirani amma shine kikabiyo mominku ko? To ungunan tafaWa tana mi?a mata wata ?atuwar leda cikeda kaya kala,kala na alfarma....cikin sakin fuska maisoon tace ngd sosai Hajiya Allah yakasa da alkhairi. Ameen ?ar albarka, sekuma ta kalli momin yaseer datayi kamar andasata tace "Rukayya lafiya kuwa? "Uhnm wai zuciyanta kezafi tace batajin daWi tanaso tasha ruwan sanyi ne shine ma zan Wauko mata kikazo Hajiya, cewar maisoon cikin nuna tausayinta ga momi, batareda tabari tayi maganaba, akuma Dede wannan lokacin yaseer ya?araso wurin da mota...ash,sha kuwa wannan zafin zuciyar dai yasakaki agaba Rukayya haryanzu ya?i barinki ashe, zomuje ciki kisamu ruwan kiWansha sekisha magani, Hajiya tafaWa tana ri?o hannun momi datayi mutuwar tsaye..itakam maisoon tuni tashige mota domin yaseer befitoba hakan yasa besan abinda ke faruwaba, yaja motar kawai suka tafi.

Suna tafe ahanya yana yiwa maisoon fira amma gabaki Waya hankalinta baya taredashi domin fuskar Hajiya Rukky dikko kawai take gani, wai itace mahaifiyar yaseer innalillahi wa'innailaihi raji'un Allah ka kawo sanadin watsawar aurennan tun kafin a Waure shi Allah koda akan ya fawan auren zedawo zefi sau?i akan na auri Wan Rukky dikko dillah, nikuwa wacce irin kaddara ce kebibiyar rayuwata? Duk acikin ranta take yiwa kanta wannan tambayoyin gabaki Waya hankalinta ya tashi, domin ko barazanar datayiwa Rukky Win ayanzu tacewar seta auri yaseer wlh Bara zanace kawai domin zatafi kowa farin ciki idan akajanye wannan auren kawai tayi mata hakanne domin tasan tabbas idan tagano batason auren ayanzu sanin kowaye yaseer to ita kuwa zatayi ko yaya zatayi dan tashigo gidan sedai sukashe kansu, abinda bata fata kenan, innalillahi wa'innailaihi raji'un Allah ka kawomin Wauki cikin gaggawa ya Allah, tafaWa afili wanda batama sam maganar tafitoba..."mikace my baby? Yaseer yatambaya. "Bakomai itama tabashi amsa cikin wayen cewa, kana tace gidan Abba zaka kaini kodai kaini gida tasake faWa dasauri, kome tatuna oho.."okey kawai yaseer yace domin yalura kamar akwai abinda ke damunta kuma batasan faWa ne kawai,,,har cikin gidansu yakaita seda yaga shigarta tukkunnah yajuya yatafi abunshi.


Tofa >?? tun daga wannan ranar Maisoon tanemi nutsuwarta tarasa, daga gefe Waya ga fitinar Abba a hospital kuma bata isa tace bazatajeba domin tasan Dady ba barinta zeyiba, ?asan zuciyarta kuwa fal tunanin Sheikh sudais dason haWuwa dashi domin Yagaya mata abinda yake nufi datana shiga rayuwarshi....ahakan dai kwanaki sukaja sosai har aka fara shirye-shiryen bikinsu maisoon nanda 1 mouth, Aisha da yah muhseen kuwa tuni sunjone se love suke zubawa abinsu, dudda cewar haryanzu maisoon na ma?ale azuciyar muhseen Win amma yana ?o?arin nunawa A'isha so acewarshi doline yasaka mata tahanyar bata kyakkyawar kulawarda tadace.

Tofa a saudia ma hakan abin yake domin kala Sheikh sudais na iya Soye damuwarshi hartakai takawo abin yafara bayyana dama abinka ga miskilin mutun yanzu kuwa miskilanci ya?aru domin seya kwana ya wuni beyi magana da kowaba hospital Winshi ma yanzu yadena zuwa domin duk yashiga asibitin se Gabanshi yafaWi yaga kamar ganinta zeyi, daga gefe Waya kuwa sam yanzu yadena mafalkinta hakan ya?ara ta azzara damuwarshi seyake ganin garama lokacinda yana mafalkinta abin baya damunshi kamar hakan, gabaki Waya dai Sheikh sudais yasauya abu Waya ne agabanshi yanzu idan kikaganshi bakinshi na motsi to tasbihi yakeyi kamar yadda yasaba, kullun yana gida daga masallaci se masallaci kawai ke fidda shi, amma ko sauran malaman harami sunfahimci yana cikin damuwa sabida ko huWuba idan zeyi ada yakanyi me tsayi amma yanzu sedai ya gajarta abun...to ganin dai abun yayi yawane yasa sarki Hassan umurtar yarima Basam da yarima Junaid suri?a kulada yayan nasu domin karwani abun kuma yazo yasameshi, wannan abun kuwa ba?aramin ?ona zuciyar gimbiya saudatt yayiba domin su yarima Basam nataredashi ako yoshe tayaya zasu samu damar cimma nufinsu akanshi. Wannan kenan.

Nigeria

Hajiya Rukky dikko kuwa kagabaki Waya hankalinta ya tashi akan lamarin maisoon domin ita tasan wacece Maisoon tasan kuma tabbas tabari tashigo gidannan akwai haWari domin seta wargaza mata komai, idan kuwa hakane gaskiya doline tayi wani abun akan wannan auren kafin lokaci ya kure mata......Maisoon kuwa yau tunsafe tatashi duk yanayinta baya yimata daWi hakandai tashirya tafita zuwa gidan Abba, tanayin Perking Win motarta tafito sedai kafin tajiyo taji feshin wani abun a fuskarta, cikin faWa tabuWe baki zatayi magana kenan sekawai tayi baya luuuu, zata faWi sedai ba'akaiga bari tafaWinba kawai aka Waukarta cak aka sakata mota cikin mugun gudu akabar gidan...!



*MAZA TSAYE*
*?AN KUWA*>?)?

*?AN HIDIMA*=ؓ?

*BADAKKARE*=؋?


Humm wani kaya se amale hajiyata=؋? ina mata domin tafiyar ta matace ba muna mataba=????=????=????

Ina me neman ?arin ni'ima atare da ita?

Ina me neman maganin infection koda yahana haihuwa???

Iname famada matsalar matsi??

Ina me bu?atar gyaran nono koda Takoma takalmin sakawa>?(?

Ina me neman hips? Wato cikowar ?ugu=؃?

Kai hajiyata munada ingattun kayan mata da magunguna masu garanty wanda basada NABIYU,,,

munada sheda niyar gumba

Munada gumba me yasin.

Munada haWin kurci

Munada kuka dole.

Munada haWin maganin maza kala,kala, munayin kazar amarya ?an shila zabo, zakara dandama, zuciya, ciccibi,

Munada maganin Wan iskan namiji me waharda matarsa.

Munada maganin zina wanda ke hana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login