Showing 3001 words to 6000 words out of 10192 words

Chapter 2 - SAWUN GIWA COMPLETE

nake maka kwaWayin samunta yaseer, ashedai kuwa itace matarka, ikon Allah kenan, daga hakan tacigabada laziminta.

Bayan kwana biyu

Yau maisoon tafito zataje aiki tasamu iyayen nata cikin girmamawa tagaidasu kana tace "Dady maganar damukayi dakai anjima in sha Allah zezo kaganshi. "To Masha Allah maisoon aiko abu yayi kyau Kinga barama nagayawa yaya Ishaq tukunnah yafara zuwa gunshi Kinga daganan se ayi bincike koWan gidan waye. "To Dady aima abbanshi sanannen mutunne domin Wangidan Alhaji mukhtar dikko ne. "Alhaji mukhtar dikko shidai wanda nasani abokin yaya Ishaq? "Eh shi Abba. Ikon Allah to ai shikenan yasunan yaron? "Yaseer tafaWa agajarce. "Okay shikenan kice yayi zamanshi base yazoba Bara nayi magana da shi yaya Ishaq semuyi bincike akan yaron, shikuwa kice yaturo iyayenshi kawai tunda na gidane. "Okay in sha Allah Dady, daga hakan tayi musu Sallama tatafi. Mom kam hamdala takeyi aranta domin kam ita kanta tafi bu?atar maisoon ta auri koma waye Indai yanada kyakkyawar zuciya akan ta auri fawan.

Saudia

"Washhh ohhh my sweet baby please don't goo com back to me please ahhhh, shine abinda Sheikh sudais kefaWa cikin wani irin yanayi....Itako tana gurfane gabanshi se murmushi takeyi tana shafar kwantacciyar sumar ?irjinshi tana murza nipples Winshi Waya hannunta kuma na kan Sheikh Winshi tana matsata. cikin mayen bu?atuwa Sheikh sudais yari?e hannunta dake akan Abar yace "ahhhhh ya Salammm my wife so sweet oshhhh please shuck me my butteyy, yafaWa aWan ruWe, aiko kamar jira takeyi takai bakinta Dede kewayen kaciyarshi tana lasa kafin tasauke bakinta duka tana mishi wani irin zazzafan tsotso nafitar hankali.... agigice Sheikh sudais yari?e kanta da duka hannunshi biyu yana ihun daWi yana ban?arewa. Wani irin cira jikinshi keyi yana karSar salon maisoon ajikinshi, kafin yayi wata irin zabura yana faWar "laaa laaa my wifee ahhhhhh alhmdllh alhmdllh alhmdllh ohhhhhh ya rabbi aushhhh ahhhhh, yafaWa agigice yana mata Sarin Madara....Itako se murmushi take batajanye bakintaba seda yagama biyan bu?atar shi, kana tajanye tana sakar mishi murmushi,,,,shima murmushi yakeyi wanda ya?ara fitoda asalin kyawunshi tare da kafeta da cat eyes Winshi yana kallon manyan nashanunta da haryanzo ta?i bari yataSa su,,cikin wani irin Wan iskan sexy voice yace "please my butteyy kibami twins Wina mana inasansu sosai, YafaWa amarairaice. Murmushi tayi cikin salon jan hankali take juya mishi su tana girgizasu, tanaja baya...hakan yami?e akasalance yanabin bayan ta amma ina kafin yayi wani yun?urin taSacewa ganinshi, sekiranta yakeyi Amma ko waigowa batayiba...azabure yami?e zaune yanabin jikinshi da kallo, cikin tashin hankali da mugun mamaki yadafe kanshi tabbas wannan mafalkin akwai ayar tambaya acikinshi, dagaske release yayi amafarki abinda betaSa yiba yau gashi yayi gabaki Waya jikinshi yalalace tamkar azahiri yayi mu'alama da mace, "innalillahi wa'innailaihi raji'un wannan wanne irin abune ? Mike shirin faruwa danine? YafaWa cikin harshen larabci yana me zubawa jikinshi ido,,,yajima ahakan kafin yami?e cikin ?yan?yami yanufi bathroom agaggsuce yacire kayanshi yayi wankan sarki kana yayi na sabulu, yana fitowa yashiga shiri yau kam jallabiya yasaka tare da Wora hurimin shi akai yafice cikin tafiyarshi ta nutsuwa yanufi harabar gidan ta ?ofar baya domin bayason ammey taga zefita adede wannan lokacin. Yana fitowa yashiga kiran Yarima Basam awaya bugu Waya ya Waga,,,"assalamualaikum yah sheikh. "Wa'alaikissalam Basam kasameni a Perking space yanzu, daga hakan ya yanke wayar batareda yajira cewarshi ba..aiko ko minti ukku cikakku ba'ayiba Sega yarima Basam yafito, batareda Sheikh sudais yace Mishi Komaiba suka shiga mota, ahakan security Winshi suka mara musu baya,,sosai suke tsala gudu akan kwalta seda sukayi tafiya meWan nisa kana driver dake jan motar yace "ina muka nufane ?allaSai Sheikh? Airport, yafaWa ata?aice...damamaki Yarima Basam yake kallonshi kafin yace "yah Sheikh airport ayanzu? Mizamuyi acan? Yatambaya cikin dar-dar domin ba?aramin aikin Sheikh sudais bane yace yadameshi da surutu..."Saudia, yatsinkayo sassanyar Muryar Sheikh sudais yana faWin hakan....ido Yarima Basam yazaro sedai be?ara cewa Komaiba domin besan abinda zekaisu Saudiyar ba...shikuwa Sheikh sudais yayiwa kanshi alkawarin haWuwa da wannan yarinyar domin yaji miyasa take takurawa rayuwarshi ko akwai wani abunne dayayi mata shi besaniba shiyasa take bibiyarshi besaniba gara ya tambeta yaji... ahakan har suka isa airport cikin ?an?anin lokaci jirginsu yatashi zuwa Saudia tunda nashine basu samu wata matsalar tafiyar ba. Tofa >?? semuce Allah yasauke lafiya.


Nigeria

Dady yasamu abbey dazancen yaseer tare da sanar mishi ko Wan gidan waye,,,,aiko abbey yaji daWi sosai yacewa Dady yagayawa maisoon tasanarda yaseer yaturo iyayenshi suyi magana kawai..haba wannan abun ba?aramin daWi yayiwa Dady ba kuma koba komai hankalinshi yakwanta tunda Abbey besanda zancen fawan ba...yana komawa gida yasanarda mom yadda sukayi da Abbey. Cikin farin ciki mom tace "to shikenan zance ya?are idan alkhairi ne Allah ya tabbatar. "Ameen Ameen, Dady ya amsa.... maisoon bata dawo gidaba seda yamma liss bayan ta huta tayi wanka mom tagaya mata yadda sukayi da Dady da Abbey, kana tace tasanarda yaseer yaturo iyayenshi...to kawai tace tashiga sha'anin gabanta domin dai Allah yagani bata farin ciki da wannan auren kamar yadda bata ba?in cikin yinsa,,daga gefe Waya kuma gabanta na tsananta faWuwa,,,,ba ita takira yaseer ba se bayan isha'i kana tasanar mishi sa?on abbey...aiko yayi murna harya gaji..jira kawai yake yi gari yawaye yakira abbanshi yasanar Mishi...itakam tana gama faWa mishi tayanke wayarta.

Da dare misalin ?arfe 8:00pm Abba yaje gidan Abbey domin su tattauna akan zancen fawan da Maisoon sedai abinda yatararne yayi masifar razanashi. Cikin mamaki yace "yaya Ishaq yoshe wani yazo tambayar maisoon bansaniba kuma shi Usman begayama abinda ke tsakaninsu da fawan ba bayan yasanda zancen, Abba yafaWa cikin takaici...tunda yafara magana Abbey ke nazartar yanayinshi harya kai ?arshe, kana yasauke ajiyar zuciya yace "duk naji bayaninka Umar amma shi fawan yasan yanason maisoon shine lokacinda nakirashi ina tambayarshi zancen aure begayaminba? Kuma kai baka taSa yin zancen ba? Seyanzu kakeso kaga laifin Usman miyasa kai lokacinda yafaWa ma yana sonta baka sameni dazancenba? Sabida hakan yanzu sedai yayi ha?uri tunda wani yarigashi in sha Allah acikin satinnan zanyiwa maisoon baiko kuma sanin kanka ne bana magana biyu sedai yanemi wata matar, yana gama faWar hakan tabuWe jaridar shi yacigabada karatunshi....Abba kam yacika kamar yafashe sabida ba'ayiwa Wan lelen nashi Yadda yakesoba amma Aranshi yana ayyana yadda zeyi amaida wannan baikon akan fawan Winshi, hakan yami?e fuuuu yabar gidan kamar zetashi sama. Da kallo Abbey yabishi harya Sacewa ganinshi kana ya girgiza kanshi kawai....shikuwa muhseen dayazo shigowa perlor mahaifin nashi yaji ana zancen sakawa maisoon ranar baiko, gabanshi yayi wani irin mummunan faWuwa cikin fargaba da tashin hankali yake saurarensu har suka kai ?arshe, banda Kalimar innalillahi wa'innailaihi raji'un babu abinda muhseen kemaimaiwa abakinshi, kafin yaja ?afafuwanshi, Da kyar yakoma bedroom Winshi....!















Autar alheri
'?

=??=??=?? *SAWUN GIWA*=??=??=??


Book 2

Duk wanda ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba banyafeba =?O?


Page 29 & 30

"Yakoma bedroom Winshi cikin mugun tashin hankali da fargaba abinda kunnenshi yaji Mishi, "Maisoon za'ayiwa tambayar aure? Dama akwai wani wanda kesonta ne shi besaniba? Ashe ba fawan ne kawai abokin takarar shi ba? Innalillahi wa'innailaihi raji'un sam beyi tunanin hakan zata faruba wlh da yasanarda abbey abinda ke ranshi tun farko amma yanzu yazeyi? Yatambaya kanshi cikin mugun sarewar zuci..

Saudia

Jirgin su Sheikh sudais na sauka suka shiga motocin da Junaid yazo dasu domin tarbarsu, sedai suna Waukar hanya yacewa driver asibitinshi zasu...da mamaki Junaid har Basam ke kallonshi amma basuce Komaiba,,,suna isa asibin duka suka fito cikin takonshi na kamala yanufi cikin asibitin ?annen nashi natakemai baya,,,cikin girmamawa ma aikatan asibitin keta zubewa suna kwasar gaisuwa, ahankali yake Waga musu hannu, yana Wan motsa lips Winshi kamar yadda yasaba Akoyoshe, yana tasbihi,,,, kaitsaye office Win Dr hareesh yanufa,,,sedai yana zuwa yasamu bayanan, Wan dafe kanshi yayi ahankali yana cije lips Winshi na ?asa. "Assalamualaikum Dr Sheikh Barka da zuwa. Yaji saukar muryar wani Dr me suna Dr Affan. Ahankali ya Wago yana kallonshi tare da amsa sallamarda yayi mishi, kana yace "Dr hareesh fa? Cikin girmamawa yace "yana gida ?allaSai ko akirashine? "No Bara zan kirashi yafaWa yana juyawa yabar office Win,,,,,sudai biye kawai suke dashi har suka fito Babu wanda yace komai, ahakan suka koma shiga motarsu kana suka nufi masarauta.

Sosai gimbiya zaitun tayi farin cikin dawowar su, cikin Wauki tasa aka shiryawa Sheikh sudais da Basam abinci kala kala na alfarma aka kai musu pert Win Sheikh sudais...afanin gimbiya saudat kuwa kamar ta taka rawa dan murna domin gani takeyi burinta zecika cikin sau?i tunda Sheikh sudais yadawo da wuri,,,itakam kursum lokacinda taganshi kamar taje ta rungumeshi yakoma cikinta Wan so, amma babu damar yin hakan domin ko kallon banza bata samu daga gareshiba.......Sheikh sudais nashiga pert Winshi kayanshi kawai yarage yashiga bathroom, yayi wanka yafito, seda ya shirya cikin kaya marasa nauyi kana yafito parlor shi, ananne yaga yadda gimbiya zaitun tasaka aka cika dining Winshi dakayan ciye ciye, bece Komaiba yawuce yazauna, kana ya janyo wayarshi tare da shiga contact Win Dr hareesh.


Shi kuwa a lokacin yana zaune shida anty meenah suna lunch kiran Sheikh sudais yashigo wayarshi, cikin sauri ya Waga yana ?arawa akunne yace "assalamualaikum ?allaSai Sheikh Barka da rana. Idonshi ya lumshe kana yabuWe baki ahankali cikin sweet voice Winshi kana yace "wa'alaikissalam, daga hakan yayi shiru. Daga gefen Dr hareesh yace "konazo ne ?allaSai? Jin hakan yasa yace "a'a dama inason ganin wannan Dr Win ne da kazo da ita ranar gidannan. YafaWa kamar bashine yayi maganar ba....cikin mamaki Dr hareesh ya kalli Anty meenah kana yace "wai maisoon ?allaSai? "Eh ita yabashi amsa ata?aice. "I'm very sorry to sey ?allaSai wlh Takoma gidansu tun last to week. "Gidansu? Inane gidansu? Yakoma tambaya gabanshi na faWuwa. "Nigeria ita Win ?anwar matata ce dama aikin hajji tazoyi wlh Takoma. "Nigeria? Innalillahi wa'innailaihi raji'un, Sheikh yafaWa cikin tsinkewar zuciya kafin ya yanke wayar batareda ya?ara cewa komaiba...galala Dr hareesh yayi da wayar a hannunshi yana kallon anty meenah cikin mamaki yace "anya kuwa lafiya wai Sheikh sudais ne ke tambayar autar mom kodai wani abunne yafaru? "Autar mom kuma sedai idan wani abun ta aikata mishi kafin tabar ?asarnan kasanfa wacece maisoon. Humm hakane amma to Allah dai yasa lafiya. Ameen ya Allah. Daga hakan suka share zancen.

Sheikh sudais kuwa tunda yaji Kalimar Nigeria yanemi nutsuwarshi yarasa abu Waya ne yatema keshi anbaton Allah daya keyi amma ze iya rantsuwa shi bemasan hanyar zuwa Nigeria ba, amma kuwa wannan yarinyar tagama dashi wlh, ahakan yaketa tunaninshi cikin fargaba domin bemasan takamammen abinda ze kama ba...yana hakan yarima Basam yazo yasameshi babu yadda beyidashi yaci wani abun ba amma yakasa domin bayada nutsuwar cin, ahakan doli yarima Basam yabarshi.

Nigeria

Yau akayi tambayar auren maisoon kuma Abbey yabawa yaseer ita,,,zo kuga murna wurin yaseer kamar yazuba ruwa a?asa yasha dan murna...fawan kam aranar dayaji labarin cewar ambada maisoon gawani, ranar zage zage yahauyi kamar ze daki mutane dudda abbanshi aranar seda yagayamai magana yace "ai tun lokacinda yace zeje yayi magana da Abbey dayaje yayi bebi zancen umma ba da hakan bata faruba, kuma yarantse Indai yana raye wani be isa ya mallaki Maisoon ba sedai su mallaketa su biyu,,,wannan shine alkawarin fawan. Semuce Allah ya kyauta.

Muhseen kuwa aranar komawa yayi kamar wani zararre cikin tashi hankali yaWauki mota yanufi gidan Dady.... maisoon na kwance a bedroom Win??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta tana tunanin wannan abun daya faru da ita lokaci Waya wai itace aka kawo kuWin aurenta? Tanayiwa kanta wannan tambayar kawai Sheikh sudais yafaWo mata arai, wani irin faWuwa gabanta yayi seda tadafe ?irjinta, ahankali tace "Sheikh sudais wai miyasa kake kayarmin da gaba? Wata zuciyar tace maybe dan yafaWa Miki zancenda ya?i ?arasa mikine gabanki ke faWuwa, tana cikin wannan tunanin taji ana mata nocking


Bada izinin shigowa tayi, ahankali t'yabuWe ?ofar yashigo kana yamaida yarufe..."my one bro kaine? Tatambaya tana kallonshi,,,,amma bece mata Komaiba yasamu wuri yazauna bakin bed Winta. "Subhanallah Maisoon tafaWa aWan razane ganin yadda idon yayan nata sukayi jajir harda ?wallah acikinsu, "yaya muhseen minene? Miyasameka? Ta tambaya arikice. Idonshi yaruntse da?arfi yanajin yadda muryarta ke sauka acikin kunnenshi, kusan minti 10 suna ahakan maisoon ma Bata ?ara cemishi Komaiba sedai tazubamai ido kawai tana kallonshi gabanta na faWuwa. "Miyasa zakiyimun hakan ?anwata? Miyasa zaki karyamun zuciya? Kamar daga sama maisoon taji saukar Muryarshi yana mata wannan tambayar...manyan idanuwanta tawaro cikin mamaki tace "minayimaka yaya muhseen? "Humm aikomi kinmin dudda kasancewar laifinane daban sanardake manufataba akanki ?anwata amma wlh nashiga mugun ruWani danaji zancen aurenki da wani ?anwata kece farin cikina, kece muradin raina, wlh inasonki ?anwata so me tsanani sonda bantaSa yiwa wani mahaluki ba aduniya bayan iyayena, please kitausayawa yayanki maisoon, ya?arasa zancen yana ri?o duka hannunta biyu.

Cikin mugun mamaki da tashin hankali take binshi da kallo, kamin tabuWe bakinta dake rawa tace "yaya muhseen dama wai Sona kakeyi? Shine baka taSa gayaminba? Innalillahi wa'innailaihi raji'un wlh yayana bantaSa sanin cewa kana sonaba danasan kana Sona mizesa naWauki wani akanka? Domin Kanada dukkanin abinda mace zataso,,, Wan shiru tayi tana share ?wallarda tacika idonta kana tacigabada faWar, sedai koda ace ban fidda wanda zan auraba bazan taSa aurenkaba yaya muhseen domin bazan iya karya zuciyar data yadda daniba, bazan iya cin amanar wadda kesona tsakani da Allah ba, bazan iya ba?antawa meson farin cikinaba, duk yadda Nakesonka yaya muhseen doline na ha?ura nabarwa ?ar uwata domin kuwa itace tafi dacewa dakai baniba, ta?arasa zancen tana zubda ?wallar tausayinsu dukkansu,

itadai sweetheart Winta tanason yaya muhseen kamar ranta, shikuwa ita yakeso kamar ransa, itakuwa batama da al?ibla domin ko yaseer tadai karSi aurenshi ne kawai domin bata bu?atar auren fawan bawai dan tana sonshiba....tunda tafara magana yazuba mata ido gabanshi na faWuwa, cikin dakiya da jarumta yace "mikike nufi da wannan zantukan naki maisoon? Akanwa kike magana? Wazaki karyawa zuciya dan kinsoni ?anwata? Yatambata cikin tuhuma... ?wallar idonta tashare kana tace "sweetheart yah muhseen..ido yawaro cikin mugun mamaki yace sweetheart? Wai kina nufin A'isha?? "Eh ita nake nufi wlh bazan iya nunawa A'isha ina sankaba kuma bazanso tasan nikakeso ba domin tarigada tamutu a soyayyar ka sweetheart namugun sunka yah muhseen kullun batada burin daya wuce yau Allah ya mallaka mata kai amatsayin mijinta, kuma itace take gayamin da bakinta duk abinda takeji akanka yah muhseen tayaya zanbari tasan nikakeso, idan baka mantaba alokacinda kuka Waukoni daga airport kake bawa yah Jafar labarin wadda kakeso wlh sumane kawai A'isha batayiba sabida fargaba. ?an shiru tayi tana kallon yanayinshi inda taga gabaki Waya yayi mutuwar zaune kamar wanda aka dasa,,, dasauri tararrafo ?asan ?afafuwanshi tarike kafarshi kana tace "dan girman Allah da zatinsa yayana katausayawa ?ar uwata kabata damar dazata mayema gurbina azuciyarka, wlh zaka sameta a yadda kake tunanin zaka sameni domin nida A'isha duk Waya ne kuma karSar A'isha dazakayi shine ze nuna min sakamakon soyayyar dakakemin, kayi ha?uri yayana Allah yarigada yatsara cewar niba matarka bace, domin kasan komi za'ayi abbey baze taSa janye wannan zancenba daga kan yaseer yamaida akanka, sedai muyita wahala muna yaudarar kanmu, kamar yadda yayiwa su anty Zainab da yah jawwal kaikanka kaga yadda yayi musu ?arshe suka gama wahalar doli suka ha?ura, kuma yayana idan A'isha tasan nikakeso zaka karya mata zuciya dan girman Allah ina rokonka da kanuna cewar itace wannan yarinyar daka nuna kanaso acikin mota awannan ranar dakuka Waukoni kamar yadda take tunani wlh inada tabbacin zaka samu dukkan gatan da namiji kebu?atar samu agun matarshi dan Allah kayiwa ?ar uwata wannan gatan yayana, ta?arasa zancen tana sakin kukanda take ri?ewa..."ya Salam innalillahi wa'innailaihi raji'un wannan shi ake kira son maso wani, yanzu A'isha sonshi takeyi har haka besaniba? Shi kuwa gaya yasaka maisoon Aranshi itama batareda tasaniba, ya Allah, yafaWa yana dafe kanshi. "Please my one bro, yatsinkayo muryar Maisoon. Ajiyar zuciya yasauke kana yace "it's okay my lovely sis, kidena kuka wannan shine hukuncin Allah kuma bamada zaSi akan hukuncin shi, in sha Allah zan yi tunani akai duk abinda nayanke zangaya Miki amma kidena kuka please. Ai da sauri tami?e tana share hawayenta tace "nadena my one bro Allah yasa naji alkhairi. Ameen ya Allah yafaWa alokacinda yake mi?ewa tsaye, yana layi yabar Wakin gabaki Waya zuciyarshi takarye...da kallon tausayi maisoon tabishi harya fice daga Wakin kana tazube a?asa tana tunanin makomarsu.

Washe gari dasafe maisoon tashirya tanufi hospital kamar yadda tasaba, tana office Win ta tana aiki wayarta tayi ?ara koda taduba taga Abba ne kekiranta,,ajiye wayar kawai tayi tami?e zuwa office Winshi domin tasan nemanta ne yake yi shiyasa yakira..da sallama tashigo office Win kamar yadda tasaba tasameshi zaune akan kujerar shi yana jujjuyawa, cikin girmamawa tace"good morning Abba. Be amsa mataba sema Wagowa dayayi awu?ance yana mata wani mugun kallo kana yace......!


Assalamualaikum I'm very sorry please dear pan's kwana biyu nayi busy ne wlh ranar Monday banajin daWi shiyasa anyi muku update ba jiya kuma naso nayi biyu sabida banyi Friday ba amma abun yafaskara dan Allah kuyi ha?uri in sha Allah zan gyara muku update Winku, bawai nafi son shuger Dady bane kamar yadda kuke tunani hasali ma araina nafison sawun Giwa wlh kawai dai yanayin aiyukanane ketauyeni wani lokacin, I'm very sorry again =?O?=?O?=?O?














Autar alheri
'?

=??=??=?? *SAWUN GIWA*=??=??=??


Book 2

Duk wanda ya karanta mun abuna batareda yabiyani hakkinaba banyafeba =?O?


Page 31 & 32

"Yace miyasa baki fito dawuriba? Yayi tambayar batareda ya amsa gaisuwarda take mishiba...da mamaki maisoon ke kallonshi ganin cewar tama rigarshi shigowa hospital Win kuma tun lokacinda tafara aiki anan betaSa tambayarta tayi Letty ba se ayau...ganin batace komaiba yasa tadaki table Win gabanshi cikin tsawa yace "badake nake magsnaba kika zuba min ido kina kallona sekace wani ba?onki. "Gaban maisoon yafaWi cikin sauri tace "I'm very sorry Abba in sha Allah bazan ?ara zuwa makareba, tafaWa tanayi ?asa da kanta cikin mamakin abban nasu...wani mugun tsaki Abba yaja kafin yace "get lost in my office, yafaWa yana nuna mata ?ofa,,,aidasauri tafice daga office Win zuciyarta kamar tafashe sabida takaici, ta tsani ayimata faWa hakan kawai babu laifin tsaye balle na zaune, wlh inda ba Abba bane kowaye seyagane kurenshi, da wannan takaicin tanufi office Winta zuciyarta kamar zata fashe.....Tofa tundaga wannan ranar kullun maisoon tashigo asibiti dacin zarafin da Abba kemata abin harya fara damunta, amma takasa gayawa kowa aciki kuwa hadda A'isha abokiyar firarta ko tagaya mata damuwarta to yanzu tayaya zata gaya mata Cewar mahaifinta yana takurawa rayuwarta?


Saidia

Tun ranarda Sheikh sudais yaji maisoon bata cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login