Showing 9001 words to 12000 words out of 15398 words

Chapter 4 - Jinin Sarauta complete

idonki ki kalleni"
Instead in bude ido saina dad'a rumtsesu ,A take gabadaya likitocin suka saki dariya.

"Meye ke damunta?"
"Ankawota unconscious, daga baya kuma sai kwalwarta yayi kamar ya samu matsala,yanzuma
muna tunanin wucewa da ita psychiatric ward ne"

Shiru yayi yina kallona
"Su'adahhhh ,bude idonki ki kalleni ,zan muki maganin ko meke damunki ,ni dan
uwankine,kuma ina sonki kinji? Wainnan likitocin basu iya koman suba ,ko ke mahaukaciya ce
?"

Da Sauri na bud'e ido tareda furta "A'ah yayanah"

Mamakine ya cika likitocin ,sun shafe awanni suna Neman kanta sai gashi daga zuwar Dr cikin
kalmomi kididdigaggu ya dawo da ita hayyacinta


Jan kujera yayi ya zauna ya daura hannu a kafadana yina matsawa a hankali ,kafin ya soma
yimusu magana


"Batada wani cuta face psychological distress, wannan yina bukatar psychological reassurance
ne ,ba magani ba....Kaja patient dinka a jikinka bayan ka yi kokarin fahimtar matsalarsa ,sai
kasan yanda zakayi ma patient magana daidai da kalaman da ziciyarsa da kwalwarsa
keso,wannan tabbas yafi magani saurin aiki
Kunga kowani mutum yanaso ya samu soyayya ,sannan yina bukatar self esteem (According to
Abrahama's law of psycho s.) So dole wajen kulada Mara lafiya ka duba wannan ,hakan zaisa
yaji dudduniya ba kamarka..."


Duk likitocin jinjina masa kai suka Shiga yi alamar gamsuwa ,kafin ya koma kaina


"Yanzu meke damunki Ammmm (yina kokarin tuno sunana) oh yes! Miss Su'adah?"
Murmushin jin dad'i nayi don ni A duniya inaso a bani girma ,so naji dad'i da ya kirani da (Miss)


"Bakomai saidai momynah ne ta daina sona ,she said she hate our relationship, banida kowa
yanzu sai Allah saikuma kai da yanzu a sama kakirani da ur love,ka kuma ce ni kanwarkace..."
Na dakata da maganar ina sharar kwallah


Sunkuyowa daidai kaina yayi kafin ya furta "Is Alryt OK?....bara zanje in gama duba marasa
lafiya zan dawo muyi magana a nutse"

Zumbur na mike zaune tareda kamo yatsun hannunsa manya guda biyu na rik'e da duk
hannayena ina wasa dasu .

Cikeda shagwa6a "in zo muje in rakaka yaya? Kaga nima inaso watarana in zama likita kamar
kai " na fada ina nuna kirjinsa da dan yatsata


"A'ah ke bakida lafiya"
Kuka na fashe dashi
Baki na rawa yace "OK ,taso ,taso muje"
Da Sauri na dirko kasan na zura wani takalmi da ake masa laqabi da shaku shaku ,shi marasa
lafiyar Asibiti ke basu,Jikina sanye cikin rigata blouse Rabin cinya sai hular asibitin da ya rufe
turgujejen gashi na.


Katakam na rik'e hannunsa kafin muka kama tafiya.
Muna fitowa na had'e da dadynah
"Dady zamuje survey da yaya"
Dan tsuke fuska yayi ,"waye yaya?" Shima a take Dr ya had'e rai don yasan P.A Ahmed
Ngwandu ,karma yayi tunanin don matsayin sa ne yasa yake kula diyarsa

"Gaba yinan ba"
Ta nuna Dr
"Oh Adawo lafiya ...still waiting ,buh speedy recovery ah wish"
Thumb up Nayi masa kafin na wuce muka tafi



**
Sauki Alhmdllh ya samu,saidai har yamma kafin yayana ya bani sallama ,zuwa wannan lokacin
wani sahihin shakuwace ta tsirgu a tsakanin mu,ni a haukata kallon yayah Nike yiwa Khalid
,yayinda shi kuma ya afka kogin soyayyahta tareda yiwa kansa Alkawarin duk runtsi duk wuya
bayida matar aure sai Su'adah musammn ma da yaji asalinta na matsayin marainiya,ya yarda
zai jirata tsawon shekaru har ta girma.


Muna bayan mota ni da dady ,driver na tikamu ,a sanyaye na waigo na kalli dady
"Dady momy taki zuwa dubani ,Na fada maka gaskiya momy ta fada Kaine baka saniba"na kare
maganar shesheqar kuka


"Shsshsh ya Isah ,ki bari muje gidan itace zata fada maki wasa takeyi da bakinta,kunyane ya
hanata zuwar,amma duk En mintoci saita kirani

" shikenan dad I trust you "
**

"Barka da fitowa sarki mai dogon zamani ,Adali mai dubu na masoya ,gaba salamun baya
salamun ,Inuwa sa gabanka inda kake so✊"

Waziri kenan ke duk'e yina zaro banbad'anci bayan dukkan hakimai sunzo sunkawo gaisuwa
wajen mai martaba.


Zaro da fuska sarki yayi fuska ba yabo ba fallasa .Abun saida ya kad'a hantar cikin kowani
mahaluki dake zaune a wannan fada.

Cikin muryarsa mai d'auke da Amon Mulki ya kira sunan sa "Waziri Muqaddis!"
Dam gabansa ya fad'i ,kafin bakinsa ya fara rawa jikinsa ya d'auki kyarma
"Na'am ran takawa ya dad'e"
"Meye hukuncin Wanda yaci amanar fada?"
Zirrr ! Wani gumin Azaba ya karyowa waziri ,kafin cikin dakushewar murya yace "kis...kis...kisa
ranku shi dad'e"
Juyawa yayi ya kalli mutanen fadar d'aya bayan d'aya kafin ya tsaida idonsa a saitin gabas ba
tareda ya kalli kowa ba ya furta
"Sarkin hukunci a qaddamar masa!!!"


Sai da ilahirin wurin gabansu ya bada sautin dumm!

Wanda aka kira da sarkin hukunci da Sauri yazo gaban sarki ya gofana akan gwuiwakunsa
"Allah taja da yawan rai,a gafarceni bansan waza'ai wa hukuncinba"

Jim yayi kafin yace "Muqaddis!!!"
A take sarkin hukunci yayi zaman En bori wukar hannunsa me suna gayawa jini na wuce ta fad'i
kasa

Cikeda izzah ya mike tsaye tareda nuna waziri da manunin yatsa "kuy masa yankan rago" ya
fada cikin mugun tsawa


Da Sauri suka ja waziri zasu bardashi fadar zuwa wajen yanke hukunci.
Sunkai daidai bakin kofa ya kuma kiran "Sarkin hukunci " tsam sukaja suka tsaya ,tareda sadda
kai kasa

Cikin mugun fushi ya ciko bindiga cikin Alkyabbarsa ,baiyi wata wata ba ya saita waziri
Sai saitin "Tushhh!!!" Tareda tsartuwar jinine ya karade wajen.


A firgice kowa ya dago yina kallonsa,amma kowa ya kasa furta kalma d'aya banda waziri dake

burgima cikin jini

"I make a hut and I burnt it...ku fada masu muna iya ganesu a kwarorin idonsu....ko kaima ka
soma zama munafikin fadane eyeh sarkin hukunci???"

--------------------------------------------------
```Kardai Ku sha'afa Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri
writers....Wanda suka had'a da:```

_*K'WARYAR SAMA* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy*_


_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum
Aphnan)*_



_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne
*#300*_



_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_


_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_


_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_


_*BANK PAYMENT*_

7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb


_*VTU TRANSFER*_
09065990265


_*MTN CARD PAYMENT*_

08081202932


_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI
TANAN:*_

08081202932



_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN
SASSAUK'AR FARASHIN GASKE_


_Maman teddy_
_Oum Aphnan takuce_
[7/12, 2:03 AM] Bamalli✌️: _*️JININ SARAUTA*_
_(The Gorgeous Royal blood)_



_With_



_(Pure love, sex and Romantic)_




_Page 9 & 10_
_*Alheri writers Asso* ._




Na...Oum Aphnan
*Marubuciyar:*
Qasaitattun Mata
*Rayuwar Afredarh*
Ramuwar Gayya
*Bagidajiya*
Laylerh

*Jarababben Namiji*
Namijin kishi....dss





*Gargadi*
Littafin matan Aurene in bakida aure karki karanta dangirman Allah,muna kokarin gyarawa ne
ba 6atawa ba



*Previous*
"I make a hut and I burnt it...Ku fad'a masu,muna iya ganesu a kwarorin idonsu...ko kaima ka
soma zama munafikin fadane eyeh,sarkin hukunci???"


*Continuation*

Jirine ya fara kwasan sarkin hukuncin ,ji yake tamkar ya aikata wani babbar zunubi wa fadan.
Da Sauri ya girgiza kai
"A'ah ranka ya dad'e" ya fad'a tareda sadda kai k'asa.


Komawa Sarki yayi kan karagarsa ya hard'e "ku fitar mun dashi daga fada ,this basted blood is
irking bad"


Da Sauri sukaja gawansa daga waje suka d'aukesa suka shigar dashi wani d'aki suna sharce
hawayen Sabo,da hakan suka tura wasu suje su sanarwa da iyalinsa rasuwar wazirin.

Sam sun kasa su har yanzu abun mamaki yake basu,ace adalin sarki kamar wannan ya dawo
yina aikata kisan Gilla a wannan adalin Masarautar? Akwai alaman tambaya,lallai akwai lauje
cikin nad'i.


Suna shigowa da bayi don wanke wajen da jini ya 6ata,da Sauri yayi zaraf ya tashi ya shige
cikin gida ta qaramin k'ofa.

Cikin mugun fushi ya wuce sashensa ,bayi na zubewa basu d'agowa sai ya bar wajen har yakai
sashen sa,dayike daga sassan matarsa kana iya hango sashen sa don haka Gimbiya tana
hango wucewarsa cikin gidan ,ta glass d'in window d'in ta.

Shiru tayi cikin takaici yau fushinta yafi na ko yaushe ,don sarai labarin rasuwar waziri ya
karade gidan ,so tanada labari.

Kur tayi wa windown harya 6ace ta kasa cire idonta a gurin,a haka jakadiyarta ta shigo
Sif sif ta k'arasa bayanta tana gaisheta kamar munafuka ,shiru bata amsa mataba hankalinta
na jikin window d'in

Cikeda fargaba ta ta6a kafadar Gimbiya zulaikha d'in ,kyam ta tsaida ranta jijiyoyin wuyarta a
take suka firfito rad'a rad'a wannan ya tabbatarwa da jakadiya cewar Gimbiya zulaikha na jinta
yanzu ,saidai damuwace ya hanata tamkawa

"Ranku ya dad'e akwai aikine ?..."
Saurin dakatar da ita da hannu Gimbiya zulaikha tayi ,kafin ta bude dikkan muryarta cikin sigar
bada umurni ta soma magana ,dukda haka idonta na tsaye kyam a kan window


"Bakida amfanin da zaki kuma yimun lantana,ki tafi ki barni da aikina!"


"A gafarceni uwar d'akina ,a wannan karon ki fadi bukatar ki kamar yanda kika saba bani
umurni ,cikawata kuwa ya wajabane a kaina"


Sai a sannan ta sauke numfashi ,kuma jijiyoyin wuyarta suka saki ,a hankali ta mike ta tunkari
windown ta bude labulan windon sosai tana kallon makeken harabar da su d'awisu ke shawagi
tareda chanja launi.

itama cikin sassarfa jakadiyar ta k'araso bayan ta ,tareda Goya duk hannunta a bayan ta
"Ina biyedake ranki shi dad'e"


"Lantana!"
"Na'am ranku shi dad'e"
"Lantana!" Ta kuma kiran sunan ta a karo na biyu
Sake amsa mata tayi da "na'am uwar d'aki na"
"Lantana!"
Tsit lantana tayi cikin sanyin jiki tareda zullumin abunda zai fito daga bakin gimbiyar
" JAKADIYA Na baki nanda awanni arba'in da takwas inaso inga gawar GIMBIYA DIYANAH
cikin motar Liman( makara ) ya hakan zata kasance ban sani ba"


Dum dam! Gaban lantana yasoma fadi ,ziciyar ta yafara nauyi tsoro da zullumi ya ziyarceta nan

take


"An gama ya shugabata"
Tana furta hakan da Sauri Gimbiya zulaikha ta waigo ta watsa mata jajayen idanuwarta da suka
rine da 6acin rai ,kafin ta jefeta da murmushin saman le6e


"Nasan zaki iya"
Tana furta hakan ta soma takawa da hanzari cikeda qasaita zuwa dakin hutawarta.


Cikin rawar murya Lantana tace "Saidai ina tuna miki kashejin boka hatsabibi"


Wani mugun tsawa ta doka ma jakadiya
"Lantana dole inga gawan Diyana kafin wa'innan awannin ,ba ruwana da kashejin kowa,bayan
sun gagara aiwatar mun da umurnina,Akan me su kuma zan yi biyayya wa umurninsu ,a kashe
ta na fada maki!!!"
Fuuu ta wuce zuwa dakin barcinta ranta na Azalzalarta "Sai yaushe mai martaba zai janye
idanuwa da Qalbinsa akan Gimbiya diyanah? Haba nata6a ganin jarabtar soyayya irin wannan?
Kasota da kyawunta ,kasota da makantarta ,still kuma kanasonta da haukanta? Ina bazai
yuwuba zan maganin ka sosai yanda ka kashemun me d'aukemun shaukita mai kawarmun da
sha'awata a yayinda ta bijiromun,bayan kai bakada lokacin sha'awata saina mulkinka da
mahaukaciyar matarka,to tabbas kaima saina d'and'ana maka wannan d'acin 6acin ran....(da
qarfi ta kwalla kiran sunan diyanah!!!) ,a hankali kuma ta sauke muryarta kamar me rad'a
,Diyanah zaki mutu!"


Wani iskane mai qarfi ya hudo cikin d'akin ta siririn kafan windown ,a take ya fara burkita komai
na d'akin labulai suka Shiga karkadawa da karfi kayan turarukanta na fad'owa daga
ma'adaninsu suna fashewa.

Cikeda 6acin rai ta koma gefen gado ta zauna tareda harde kafa d'aya kan d'aya

Iskar bai samu lafawa ba har saida wani tartsatsi ya bayyana ta jikin dressing mirror dinta,a
take tsakiyar madubin ya farfashe ,wani mutumi baki wuluk jikinshi ba komai sai bante na fatar
damisa da ya yane Al'aurarsa dashi.


"Zulaikha!!!"
Zaro masa duk idonta tayi waje tareda cewa "Lafiya me ya kawo ka wajena hatsabibi na fada
maka bani bukatar taimakonku"

Shafa wani lalatacen gemunsa yayi kafin ya bushe da dariya ,tareda daga kansa sama ,tun
yinayi a tsaye har saida ya zauna a danda6aryan qasan ,daga danda6aryan qasan ya koma ya
baje a tundurkin wajen.
Duk dakewar Gimbiya zulaikha a wannan karon saida jikinta ya dauki rawa.
Cikin wani irin Hausa Na gwarawa ya soma magana


"Qaryarki tasha qarya kafura!
Waya fara sa6a Alkawarin, ni ko ke? ,tun sanda kika bani kafin Alkamin aikin diyanah shekaru
sha biyu da suka wuce saida na fad'a maki cewar,zaki ringa ziyartata a bukkata muna saduwa
cikeda shauki kamar yanda kikeyi da mijinki mai martaba,wannan shaukin da kikeyimun lokacin
da Nike nitsa Azzakarina a cikin farjinki ,shine zai kasance silar ganin walwala da soyayyarki a
wajen me gidanki har na tsawon mako goma,bayan mako goma matukar kina son cigaban
walwalar nan dole ki dawo in kara takanki.....

Sannan kuma da mun gama jima'in za'a yanka Baqin kare da Jan karyar da suka gama saduwa
a take,sai ki goge ruwan maniyyinmu ki had'a da jininsu da ya zuba aje a bunne a inda aka
bunne ,zanen diyanah mai daukeda layunnan ,wannan shine zai karawa aikinda mukeyi karfi.

Daga karshe kuma na shaida maki na hango wani abu a cikin duhu Wanda na kasa gane
komene shi amma da na tsananta lissafin gudun duhun sai na gano aikinmu zaiyi tasirine a
tsawon karni sha biyar,daganan aikin zai lallace da kansa bayan afkuwar wata akasi ,ada
bansan meye akasinba ,amma a yanzu na gano kece akasin ta hanyar karya Alkawarin da
kikayimin zaki lalata komai


Zulaikha yanzu kin kwashe karni sha biyu, kina Jan zuganki,saura k'arni uku ya rage me Afkuwa
ta afku ,sai gashi kin juyamun baya ,bayan kinsan ina mugun kwad'ayin zagayowar ranar da
zanci ki,kika kama wannan tsohon banzan (Waziri) kika mallaka masa farjinki duk dare,wannan
shi ya dasa mun kishinsa ni kuma na tona asirinku wajen mai martaba,nakumaje na lafe a
inuwarsa a fadarsa ,har saida nasa yarana suka fidda bindiga dasu nan shine suka kasheshi
nan take.


Don haka yanzu ruhina yayi sanyi banda abokin hamayyah,kuma nazo da kaina in kar6i
hakkina mukuma mu nuna maki bala'un da suke cikin fadarki ,mu magancesu sannan mu
tunkari aikin sauran karni ukun ,Wanda duk hakan zai farune in kin shayar dani zumarki"



Ajiyar Nimfashi Gimbiya zulaikha ta aje kafin cikin fushi ta soma magana

"Shine ka rabani da me Kore mun 'kishin sha'awata a koda yaushe?"


"Karki damu kimun izini ,nikuma zan maye maki gurbin wazirinki,ta hanyar kawo maki ziyara a
kocce dare"


"Da wannan tsuliyar taka me kamada ta itace? To muqaddas shine zabina,shine kad'ai Wanda
zai iya d'auke sha'awata bakaiba ,don kai jima'in wuya nikeyi dakai"


Tsuke fuska yayi tamkar hadari a take hayaki yasoma fita ta kunne da hujikan hancinsa da
bakinsa.
Alamun ransa yayi mugun 6aci,a take muryarsa ta fashe zuwa wani irin murya me ban
tsoro,idonsa suka karaja bakin idon ya 6ace,banten jikinsa ya kwance,a take wani irin
basamuden Al'aurarsa mai tsayin gaske ,murdadde ya kawo har gwuiwarsa duk da kasancewar
sa gajeren mutum ,a take ya koma wani suffah na dabam

"Yanzu zaki bani hadin kai koko in tafi?"


A take ta mike hawaye nabin fatar fuskarta tasoma zare kayan jikinta ,har saida tayi saura daga
ita sai pant


Fuskarsa a daure yamatso kusa da ita ya shimfidar da ita akan bayan ta ,yatsansa yakai cikin
farjinta,mindikikis ba ko danshi sai wani hucin zafi da yike fita


Murmushin mugunta yayi ,kafin ya jawo kaki had'e da yawun bakinsa mai tsananin yauk'i ya
kwal6a A ramin durinta ,fashewa da kuka ta dad'a yi tareda k'yank'yanin kanta.

Ba tausayi ya kamo burarsa ya turbutsa a ciki ya fara dannawa ciki yina nishi .
Sannan yasa gajerun tafka tafkan hannunsa yina murza nonuwarta.

D'auke numfashi taringayi tareda dawo dashi a wahalce,gabadaya ta bubbude ta tale kamar
balobalon da yasha hura.


Tun yina nitsa mata burarsa tana daurewa har saida jikinta ya saki ta watse anan sumammiya

Saida ya kwashe kusan awa uku ,kafin ya sauka akan ta tareda daka mata duka ,a gigice ta
farka ,amma ta kasa motsi ,durin ta ya dawo tamkar gyambo ,a take ya d'aga hannunsa sama
saiga wani k'ullin garin magani ya fad'o a hannunsa da hanzari ya barbada mata a wajen
,zuuuuuu ! Ya koma ya matse.

Sai a sannan ya tale kafa gindinsa na jinjiga ya ringa kyakyacewa da dariya
"Burinki zai cika Diyanah zata mutu"


"Godiya Nike boka hatsabibi ,Amma kafin nan meke faruwa ne cikin fadar nawa?"


Shiru yayi tareda rufe ido,yina wasu tsumburkai a ciki a ciki
"Sa hannunki a nan " ya nuna mata Samar burarsa
Cikin kyankyani takai hannunta nan inda yace

Wani dariya yaringayi kamar tsuntsu a dole yinajin shauki an ta6a gindinsa .

Can yasha kunu "cire hannunki"

Da Sauri ta cire,saiga wani laya ya fado ta jikinsa a tareda hannunta ,hannunsa ya kuma
dagawa sama ,a take wani k'warya ta bayyana hannu nsa

"Saka layar da hannuki kimaida faifan ki rufe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login