Showing 15001 words to 18000 words out of 27449 words
,Shahida sharkaf tayi sai bakinta dake sambatu,ita tama rasa a
wani duniya take,itama gohon da tayi tuni ruwan sha'awarta ya fara biyo mata gefen saman
cinyoyinta.
Da gudu veronica tazo ta matse duwuwukata itama ta zura mata yatsa biyu tana cinta ta
baya,itakuma tana cin Shahida da duk yatsu hudun,gurnani suke fiddawa kamar
zakuna,itakuwa qawar vero kamar zata hau bori.
Yanda suka gigice ya Dada hurawa Veronica itama nata wutan sha'awan ,da Sauri itama ta
nitsa yatsanta guda d'aya na tsakiya tana cin kanta ,tana kallon yanda hannun wancan ke yawo
a gindin Shahida tana qissimawa a ranta tamkar itace,anan gabadayan su suka gigice ,ihu har
qasa wajen farida tanajiyosu.
Tsaki taja ta like kunnenta da airpiece "ta hadu da shegun Arna ,dole kina mun gani gani".
Saida suka kwashe tsawon lokaci kafin su sakko suna En rungume rungume tana bata light kiss
a baki.
Lalubo hannunta tayi ta fada mata numbobin securityn card din ATM dinta ,kuje kufitar da dubu
Hamsin
Godiya sukayi tareda rungume juna " Mu go--dee hajya" suka fada da lalatattun hausansu.
Murmushi tayi ta qaraso wajen farida tana daure da towel,tana mata karairaya a dole itadin
manyan yara sun qwaquleta.
Sukuma suka fice da 6ingilallun kayan suka bar gidan.
Tsaki qawar taja yanzu duk abun nan 50k,wannan stingy din zata bamu? Gaskiya da nasani
natafi wajen madam eki,a banza bata bani ba ni d'aya ta bani 100,amma ni 25k ko kudin kayan
kwalliya bai isheniba."
"Sorry friend haka Nike maleji da ita amma ba mun amshi card dinta ba?" Saita qara ganinmu
,nidama zanje qauye,saina kwashe tas arzikinta. Kuma duk Nema bata ganina
Addu'a ta d'aya Allah yasa babban account dinta ne,ba Wanda ta aje don irinmu ba,don kinsan
wayo garesu zaki iya kije kwasa maybe tayi transfer ne ta watsa irin sabain d'innan a ciki "
"To Allah yasa mu nitso masu nauyi" da wannan kissime kissimen suka fara zuwa banki mafi
kusa,suka fara fitadda Wanda tace,fit suka fice ,suka qara 10k ya fito,kawai sai suka fara
wasoso,daganan suka matsa wani bankin,saida suka yiwa account dinta raga raga,suka kasa
kudi uku vero ta kwashe biyu,oya oya ta had'e kan kayanta tabar gidan hayan da su tsumman
katifunta ,tana raya ita da arewa ma ,ba garin abj ba sai wata rabon ..tun a wajen ta Ciro layinta
ta taune ,kada ma a bibiye layinta .
Itakuwa Shahida bata ankareba sai yamma da taji shiru basu dawoba,ta dauki wayanta don
takirata taji abunda ya riqesu,nan taga wani irin mahaukatan alert suna shishigo wayarta,a take
ta qwalla qara ta watse a qasa tana ihu da gunji.
Da gudu farida ta shigo "Shahida lafiya?".
" fareeda sun talautamu! " abunda ta iya fad'i kenan kawai ta koma ta sulale kasa sumammiya.
```Kardai Ku sha'afa Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri
writers....Wanda suka had'a da:```
_*K'WARYAR SAMAí ½í¹„* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddyí ¾í·¸*_
_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum
Aphnan)*_
_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne
*#300*_
_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_
_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_
_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
09065990265
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI
TANANí ½í±‡:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN
SASSAUK'AR FARASHIN GASKEí ¾í´Œ_
_Maman teddyí ¾í·¸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/27, 5:30 PM] Bamalli✌ï¸: *Jinin sarauta 2í ½íµŠï¸*
46 - 50
Girgiza ta ta ringayi da qarfi "ke tashi kiyimun bayani mana" shiru ba labarin ta ,dagudu ta nufi
fridge ta d'akko Goran ruwa mai sanyi ta watsa mata a fuska,gigif ta farka tana salati saiga
hawaye shau...shau
"Wayyoh Allah na sun talautamu!" Zaro mata duk idanuwarta tayi ,sun talautamu ? Suwa suka
talautaki? "
Wainnan kahuran yaran sun yashe account d'inmu tas ,Wanda muke ji dashi ynx bamuda kudi
mai jin...."
Dakatar da ita tayi da hannu "Ke ban son daqiqanci kinji,ba ruwana da damfaranki akayi ko da
hadin bakin ki,ammafa ki sani ko saida kanki zakiyi wallahi sai kin biyani kudina, Asi! Bazai yi
ciwon kai ba ,can da iskancinku! Sanda kika rorosu na sani ne?" Ta yi mata tsaye a ka tana
surfa mata ruwan bala'i
Cikin mutuwar jiki ta mike jiri na kwasanta "Nawane Kud'inki a account dina?"
"Million biyu".
" shikenan yanzu zansa ayi maki transfer ,amma inaso kafin shigowar alert ,kiyi gaggawan
had'a komatsanki ki barmun Gidana,banza karfa ,zamuga Wanda zata yarda ki zauna mata a
gida saidai in sakare....marar hali Wanda batasan me mataba ,Koda yike bakida laifi matarda
iyayenta suka kora kai ka kuskura ka jawota?"
Da Sauri ta daga waya bayan banbadanci da kirari ,sannan ta saqo buqatunta wajen mutumin
Can kuma saita kama godiya ,ta kashe wayan tayi masa sending acc detail din faridar
Biyota a baya faridan tayi tana magiya amma fafur tace saifa ta tafi tabarta da rad'ad'in da
takeji.
**
Tunda Excellency ya koma gida yike cinma ummah magani,ynx duk haushinta yikeji ,sannan
yina ganin Itace taja silar rabuwansu da su'adah da har yanzu tana under he's care
**
Ranar komawa na kewayowa aka sake taro Wanda yamafi na da,amma dai still dangi
dayane,su PA da VP ne kurum bare .
Zuwa yanzu Su'adah(Magajiya) ta soma sabawa da gidan sarautan, da yanda suke tafiyar da
komai nasu.
Ayauma tasha ado kamar mene,dama dai Su'adah ba baya ba wajen son Ado ,still baba saratu
ita tafi kowa nan da nan da Su'adah
Kowa ka gani yina cikin farinciki amma fa banda Gimbiya zulaikha, don gabadaya zullumi yike
dawainiya da ita,duk da tasan boka Hatsabibi yayi mata Alkawarin kulle bakin kowa,amma duk
a tsarge take,gashi yanzu daidai da barorin gidan wani gani gani suke mata,wato dai sun gano
yanzu ita din ba kowa bace a zuciyan mutanen masarautan,dole take shanyewa . Ai abun shan ludayine watarana zai komo hannunta.
Yau ran sarki yafi na kullum 6acuwa,tunba ma da yaga komai da Gimbiya takai VP ya kawo
harda hoton da yayi daidai da nasu,ga kayan da aka cire mata tunda ya tsinceta
Jinjina sosai aka ringa masa,lallai ya cancanci zama Shugaba ,ya iya Adana hujjoji da sanin
yanda ake kafosu.
Godiya mai tarin yawa sarki yayiwa duk Wanda ya bawa Su'adah gudunmawa,on behalf of
fadan gabadaya
Sannan yace "nima kuma zan farfad'o abubuwan da na gaggani a wajen zulaikha in nuna maku
hojjoji,sai a fad'i hukuncin da ya dace da ita zulaikhan.
Kuka zulaikha ta fashe dashi da Sauri ta fito ,tana kutsawa cikin jama'a har takai inda sarkin
yike
" Na tuba!
Kuma Ku gafarceni, musamman Er uwata,Abokiyar zamata Diyanah ,nasan na 6ata maku
,keda yarinyar ki da mijinki...amma ayau gani qarqashin gwuyahuna ,ina rokon yafiyarku ,nasan
tabbas mai martaba sawa zeyi a tsireni ko in qare rayuwata a yari,hakan kuwa yina nufin
bazan sake ganin fuskokinku ba bare in roki gafararku,wata qila Ku afwanta mun,kona kwanta
kabarina in sadu da mahallicina lafiya....don Allah Ku gafarta min duk Wanda nayi masa laifi
tundaga kanku har daukacin ahalin gidan nan da kuyangi duk don Allahí ½í¸í ½í¸í ½í¸ " kuka ta saki
mai karyar da zuciya
Kauda kai mai martaba yayi yina shaqar iskar rashin mutumci
Ganin hakan yasa ta soma rarrafowa zata ta6a kafarsa
"Karki soma!í ½í¸³
...inkuma ba hakaba fansar kafata zai kasance guntulewar yatsun kine"
Kuka ta sake fashewa dashi tana Ku gafar tamun mutanen arziki. Ni balagurbine a cikinku ,na
sani amma kuyi farinciki yau zan bar cikin Ku, a lokacin da zuciyata ta tsarkaka na koma ga
Allah da kyakyawar ikhlasi....Ku tai maka Ku rokanmun yafiya a wajen mijina,domin tsakanina
dashi akwai tarin zunubi"
Tuni wasu cikin mutanen suka fara sharce hawaye,don ta basu tausayin.
Cikin wannan tajin tajin din sukajiyo er muryarta ya karad'a fili
"Gimbiya zulaikha!
Kije an yafeki!
Kuma hukunci ya fad'i akan Wanda ya nemi yafiya kafin yanke hukunci!
Saidai ina umurtan bayin gidan nan da suyi gaggawar matsarda baragurbi daga cikinmu...
Zunubinki ya futar dake daga cikinmu har Abadan...kije ki rayuwa a ence,amma ba a gidan
sarautar Azdajarz ba!!!"
Tana kare naganarta ta koma ta harde akan kujera ta daura kafa d'aya kan d'aya tana torok'o
tana cika kujera tamkar ba su'adah ba yarinyar nan mai tsananin barkwanci ba.
Lallai an girkata ,don gabadaya ni kaina sauyamun tayi,ga taya tayan mallancinta guda bibbiyu
a gefe da gefen kuncinta, Wanda ko gama warkewa beyiba.
Tsuru tsuru akayi ,a yayinda bayin da Gimbiya suka kasa motsi ,suna jiran hukuncin da mai
martaba zai Yankee
Cikin rashin zato ya dakawa bayin tsawa
"Me kuke jirane? Ku fitar da ita! Magajiya ta rigada ta zartar da hukuncin da ya dace"
Rankwafawa sukayi ta sashen Gimbiya khalisat(su'adah) jinjina ga Gimbiya me Adalci"
Suka ja Gimbiya zulaikha suka fara kokarin fidda ita,juyowa tayi ta kashe Gimbiya khalisat da
ido
Taune le6e tayi ,kafin ta fakaici ido tayi mata gwalo
Kwafa tayi ta girgiza mata kai ,alamun kin tsoma kanki a garari yarinya
Ta 6angaren Gimbiya diyanah Sam bataji dadin wannan hukuncinba.
Sannan bataso yarinyar ta ta biyo gautsin zuciya irin na gidansu ba
Ai Wanda ya tuba kuma yanemi gafara ya cancanci a qyalesa ya cigaba da rayuwa a inda ya
saba zama tsawon shekaru
.
Haka taro ya tashi da dunbin kyaututtuka Gimbiya khalisat
Itakuma Baba saratu ta bada umurnin a had'a mata kayan Gimbiya zata tafi da ita gidanta.
Babu gaddama tsakanin kowa na gidan domin yanzu itace tamkar uwan gidan
*Tarikhin masarautar Azdajarz*
```Kardai Ku sha'afa Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri
writers....Wanda suka had'a da:```
_*K'WARYAR SAMAí ½í¹„* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddyí ¾í·¸*_
_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum
Aphnan)*_
_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne
*#300*_
_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_
_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_
_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_
_*BANK PAYMENT*_
7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb
_*VTU TRANSFER*_
09065990265
_*MTN CARD PAYMENT*_
09065990265
_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI
TANANí ½í±‡:*_
08081202932
_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN
SASSAUK'AR FARASHIN GASKEí ¾í´Œ_
_Maman teddyí ¾í·¸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/27, 5:31 PM] Bamalli✌ï¸: *Jinin sarauta 2í ½íµŠï¸*
51 - 55
Masarautan Azdajarz ,masarautane mai tsohon tarikhi wacce ta samu kafuwa tun lokacin
safaran bayi, tamkar lokacin jahilyyar mutanen da,A lokacin sarakunan gargajiya sun bautar da
maguzawa ,tamkar mene, ba banbanci tsakanin mace da namiji,kuma dukkan su suke yi masu
noma su girbe masu.
Inkuwa aka sasu noman rake da makamantansu ,to sai sun 6u66ula masu sama da qasan
la66ansu,sunyi kafan kwad'o ,idan zasuje gona tun hudowar rana zasu saka masu kwad'o a
baki yanda bazai yiwu su sha ba har dare.
Duk qofofin garin kuwa duk saida aka girke mace da namiji a matsayin ginshiki da rayukansu
,sannan suna kallo aka ginesu da tubali matsayin kafi da kariya daga mahara.
Bayan zuwan shehu usmanu danfodio sai ya yaki ,wainnan daulolin zaluncin ciki kuwa harda
masarautar tu'andal (Azdajarz)
Sai ya dauki za6a6an Mabiyinsa,jarumi gwarzon sadauki ya Nada sa khalifancin wannan garin.
Sunansa sarki Bananasar Azdajarz,shi jarumi ne daga qasar Mali yazo Nigeria don kawai ya
dabbaqa Kalmar musulunci,dayaji labarin akwai mai intihadi akai.
Sarki Bananasar azdajarz ,yayi mulki na tsawon shekaru takwas ,yinada matan aure hudu, da
er Maiduguri ,katsina ,Mali(wacce suka zo tare) sai er garin tu'andal (Bayan shigiwar musulunci
aka canja masa suna azdajarz) da ya sama cikin bayi ya En tata ya aura
Kowacce mace kuma Allah ya azurta su da samun yara mata da maza da sarki Bananasar.
Daga lokacin da sarki Bananasar yakai shekaru shida akan karagar khalifanci sai ya kwanta
wani cuta mai kamada fiffizga da saurin fushi da gushewar hankali na dan wani lokaci kafin ya
dawo daidai.
Anyi magani sosai Allah baisa an dace ba ,har saida wani mafarauci yazo garin ,shine ya tsaga
gefen kuncin sarkin na dama ya barbada masa magani,cutan bai warke ba,ya kara tsagawa
suka zama biyu ya barbada nanma ba labari,ya juya 6arin hagu shima yayi hakan ,saida ya
tsatsagasa sau bibbiyu akowane gefen kunci ,kusada kunne yasa wannan maganin sannan ya
warke
Shine fa wannan mafaraucin ya Gargadi sarki da ya tsagawa duk ahalin sa irin wannan tsagun
bibbiyu ,inba hakaba ,to cutar zatayi ta bibiyar Jininsa ne,har ila yaumul qiyamati.
Kuma shine zai zame masu kariya, da qulluwa had'i da soyuwar kan dangin sa
Tundaga nan ba'a kuma ganin wannan mafarauciba.har saida sarki yayi wafati
Babban dan sarki daga dakin uwar gida ya hau khalifanci,shima bayan wasu shekaru ya mutu
,ya fad'a dakin na kusada uwar gida.....hakan ne ya kasance sai sarautar masarautar Azdajarz
ya zama kama ,sake tsakanin dakunan asalin sarki bananasar har kawo yau
Wannan shine dalilin da ya bawa kafatanin ahalin zuri'ar nan qarfi da izzah kuma ya zamana
duk Wanda yikeda wannan tsagen biyu komin nisansa da familyn to nasune,zakuma su kar6e
sa
Saidai duk Wanda ya zana na qarya yina tako qafarsa qofar fadan ,za aji wani Aljani ya doka
tsawa mai firgitarwa "KAI BA AHALIN GIDAN NAN BANE"
iyakan aikin wannan Aljanin kenan don kulada ,wainnan zuri'ar kawo kuwa yau wannan Aljanin
yina aikinsa.
Bayan tsawon zamanunnuka,abubuwa masu dad'i sunyi ta faruwa da sauye sauye ciki kuwa
harda qarfin boko a masarautar Azdajarz, wayewa da yalwatar arziki ta bunkasa,a kwana a
tashi saiga masarautar ,ta zama masarauta mai cikakken iko ,Wanda takeda zarran Alfarma ba
a cikin Nigeria ba,aah a kowane qasa na fadin duniya.
Tafiya tayi tafiya aka gangaro kan sarki AbdulGaniy mahaifin sarki Abdulmu'iz mahaifin Gimbiya
Khalisat.
Shi sun kasance zuri'ane marasu yawa ,su uku iyayensu suka Haifa daga sarki Abubakar, sai
baba saratu sai sarki Abdulmu'iz Wanda ya kasance babba ,kuma da fari yarimar wannan
masarautar
Tarzoma ya tashi sosai a lokacin nadin sarki abdulganiy Al'ummah basa sonsa, batareda wani
dalilin ba,a cewar mutane suna buqatar sauyin sarakuna ,wanda suka fito ba ta wannan tsatson
ba.
wannan ya shafawa zuri'arsu baqin jini Sam ba a sonsu,balle kuma shi sarki abdulganiy bawan
Allah ne,malami masanin Allah.
Yaso ya ajiye mulkin saidai kangararren yarimarsa (yarima Abdulmu'iz) ya hana sa fafur,a
lokacin har anyiwa yarima da Gimbiya saratu (Baba saratu) aure .
Shi yarima ya auri Gimbiya zulaikha da suka hadu a jami'ar Sudan ,tana student acan shikuma
yaje research a 6angaren lawyanci a addinin musulunci
Ya ganta suka qulla makauniyar soyayya,zulaikha yarinyar wani qasurgumin malamine ,Wanda
kaf En siyasan qasan nan a wajen shi suke aiki,don haka tana ganin yarimar ,ta aikawa babanta
da sunan shi aikuwa a ranar ya had'a mata aiki akan yarimar,cikin kwana biyu saiga yarima da
kansa yazo yina barar soyayya.
Kuma ya uzzura aka had'a bikinsa Dana eruwarsa saratu,da zatayi aure a masarautan sham.
Bayan biki kuma sai shiru ba haihuwa tsawon shekaru biyar ,a lokacin saratu har ta haifi
yaranta biyu mace da namiji ,Khalid ,da Zarah.
Sosai yarima mu'iz yike bulayin Neman magani amma shiru ba haihuwa,saidai a istikhara ana
nuna masa wata mace da yara suna kuka jaye dasu.
Sanda yaje wajen wani gawurtaccen malamine a qasar Kenya ,malamin yake shaida masa
yinada rabon 'ya'ya amma rabon Nada nisa kuma akwai tangwarma acikinsa,sannan abun
bakin cikin,sai wannan macen na istikhara ta shigo gidansa ta fara haihuwa sannan Gimbiya
zulaikha zata iya haihuwa in tanada rabo.
Wannan dalilin ya ta yarda hankalin yarima yina Neman matan aure ido rufe,saidai duk wacce
ya aura ba'a nisan zama zata samu ciki amma da zaran an furta bayyanar cikin sai matan su
mutu.
Tun yina auran yaran mutane,har ya dangana don yafara tsoron hakkin rai.
Ana cikin wannan halin saiga takardan gayyatan yayyen d'alibai daga tsangayar tilawatul
Qur'an ,da taimakon kudin qarikon ginin ajujuwa.
Dama kafin suzo an kwakwafi d'an saqon duk yanda za ayi ya samu kaima yarima mu'iz don shi
dan boko ne,lauya ga naira ,kuma akwai dogon hannu ,baya qaramun kyautata sai kakkaura
Sa6anin mai martaba sarki bawan Allah,zai iya bada dubu biyarma ,ya danganta da yanda
rabonka ya tsaga,a cewarsa sadaka batada kada'an.
Saidai cikin rashin sa'a ,yariman yau sunyi fad'a da Gimbiya zulaikha akan Neman auren da
yikeson yi,tunda ya shigo office dinsa na cikin fadan ba Wanda yaga ko haqorinsa
Cikin haka saiga takarda
Zuciya yarima mu'iz yayi,don haka yayi ta fad'a tareda qanqance ido,shi aduniya ya tsani a
shiga hijabin musulunci ayi cuta"Su bansan me yasa irin makarantun addinin nan ,suke son ci
da gumin musulunci ba,ga rokon tsiya,Ku cemasu na kar6i takardan gayyatar kuma inshaallah
zamuzo mu bincika gaskiyar batun daga nan"
Dakatawa da maganar yayi yina sauke ajiyar zuciya ,ransa ya tsaya cak,da aiki don bai saba
magana mai tsayi hakaba,da Sauri ya fara tari qwal qwal