Showing 3001 words to 6000 words out of 7622 words
take ji dash
i ai shiyasa baki ganta ba datuni tafito dataji kinzo domin tanajinmu kawai halinne akai yau. Murmushi mama bintu tayi kana tace takwara rigima. Dama wani abinne yakawoni gunki origo bara muyi maganar kafin takwara tafito. "To inajinki bintu Allah yasa lpy
...."Lpy qalau se alkhairi. Cewar mama bintu. Itako origo tayi murmushi. Kallon jalilah mama bintu tayi kana tace jalilah jeki gun fateemah ki lalla
ɓ
ata kinji. "Okay kawai tace tamiƙe tashiga
ɗ
akin. Uncle adebo ma muƙewa yayi yana fa
ɗ
ar bara na
ɗ
an baku wur
i kafin kugama nasa anemo ola yazo kugaisa. "Aa yizamanka ai zancen nakane adebo kaida kake matsayin mahaifin fateemah. "To toshikenan mama badamuwa yafa
ɗ
a lokacinda yake ƙoƙarin komawa zaune.....seda mama bintu tayi addu'a sosai aranta bayan wadda tayi ta
yi agida taneman samun amincewarsu, kafin tanisa tashiga gaya musu abinda ke tafe da ita nason nemawa jikanta auren mebo, amma ta
ɓ
oye rashin lafiyarshi, seda takai ƙarshe kana tace "abinda yasa nakeso na aurawa Hakeem fateemah kuwa shine, Aliyu nason amaid
a karatun fateemah Saudiya domin ya
ɗ
ata da yarshi haseenah sucigaba da karatu tare, domin kunsan a wannan lokacin idan ba waje mutum yayi karatuba balle bane yasamu ingantaccen aiki acikin ƙasarnan, niko inso yaran su tsaya daƙafarsu kodan sutemaki maraici
nsu domin idan mune yau bamu ne gobe ba, kuma Kinga mu shekaru sunja balle iya sarrafa rayuwarsu ba, hakan yasa najewa iya salmu da zancen, shine tace idan har haka ne gara a aurawa
ɗ
aya daga cikin yayan Aliyu ita hakan zefi tun da gidan akwai yara maza ku
ma Kinga ita ba muharra marsu bace, gara ya kasance akwai aure. To nikuwa senaga gara a bawa babban shiyasa nazo muku da wannan zancen ina Fatar ba wata damuwa? Shiru kowa yayi awurin daga origo har uncle adebo suna jinjina
girman wannan abin domin mebo ra
yi ƙarama sosai da yin aure duka fa 15 yeah take dashi. Nisawa uncle adebo yayi ya bu
ɗ
e baki zeyi magana kenan yaji origo na fa
ɗ
ar......!
WAYE MIJINA???
TAKON FARKO
🥰
PAID BOOK NE akan nera 1k kacal
👌
zaki iya tura ku
ɗ
inki ta wannan ac
count
ɗ
in
👉
7037092176 opay sha'awanatu kasim, kana kitura shedar biyanki a wannan nomber
👉
09112799371 or 07037092176 on Whatsapp
🙏
Autar alheri
✍
️
[7/17/2025, 7:00
PM] Dr zarah: *
🤔
WAYE MIJINA
🤔
*
TAKON FARKO
🥰
BY AUTAR ALHERI
✍
️
Love and hot story
💋💓💋
Page
17 & 18
"Wai akan wannan zancen kika wahalarda kanki bintu? Aida yarama kika turo tawadatar domin kuwa ba wanda zehanaki iKon da jikokinki, sabida Hakan ba wata damuwa duk lokacind
a kuka shirya munajiranku. Wani irin kaya taccen murmushi mama bintu tasaki tana hamdala ga uban giji da yasa su origo suka amince.....shikuwa uncle adebo cikeda tsoro yake sauraren su domin shi kam Allah yasani bazeso mebo tayi aureba ayanzu aurenma da ƙa
bilar mahaifiyarta amma ba yadda zeyi tunda tashi mahaifiyar ta amince..
Cikin jin da
ɗ
i mama bintu tace "Masha Allah amma kuwa naji da
ɗ
in wannan al'amarin, sedai agaskiya bamaso a
ɗ
auki lokaci sabida ayanzune suke
ɗ
aukar yara amakarantar sabida Hakan muke
so ayi komai acikin satinnan, shi yasa nake neman alfarmar zan tafida fateemah domin agyarata tare da sauran ƴan uwanta da za'ayiwa aure acan......."To shikenan bintu baba
damuwa amma ayi mana afuwa zuwa nan da kwana biyu se akaita can wurinku
ɗ
in domin ak
wai abubuwan al'adarmu da akeyiwa yarinya idan zatayi aure, amma in sha Allah zuwa jini uncle
ɗ
insu zekawota daga nan seyaji lokacinda zakuyi
ɗ
aurin auren.
"To hakanma duk
ɗ
aya maman adebo Allah yakaimu lokacin lpy... Ameen Ameen y Allah suka amsa kafi
n su
ɗ
an ta
ɓ
a fira ka
ɗ
an kana mama bintu tayi musu sallama takira jalilah suka tafi domin tayi tayi mebo tafito sugaisa amma taƙi zuciyar har yanzu bata saukaba.
Shin wai ya mama bintu take dasu mebo ne.??
Asalinsu mama bintu fulanin jeji ne domin
kuwa mama salmu bafillatanar jeji ce acan Gali ya aurota, mahaifinsu mama bintu kenan. To ita salmu tana da ƙanwa domin su biyu iyayensu suka haifa da salmu
ɗ
in da ƙanwarka memuna, bayan salmu ta auri Gali da shekaru kusan 10 kana memuna rayi aure domin s
almu ta girme memuna sosai, shi yasa tarigata yin auren danisa, memuna tayi aure acikin unguwar acikin Niger, inda tajima bata samu haihuwaba, kusan shekaru 9 kafin tayi haihuwar fari, inda tasamu yarta mace. To a wannan lokacin yayarta salmu ma tanada tat
a yar harta zama budurwa mama bintu kenan.
Ita memuna Allah ya albarkaceta da zuri'a sosai domin kusan yaranta 6 itako salmu bintu ce kawai ƴarta. To acikin Hakan yar memuna Zainaba tana yawan zuwa Nigeria gun yayar mahaifiyarta salmu, wanda sanadin Haka
n tayi aure anan, harta haihu kuma cikin iyawar Allah wurin haihuwar ta rasu bayan tasamu yarta mace wadda taci Sunan salmu wato ummo Salmah.
Bayan rasuwar zainaba se mama bintu takar
ɓ
i ummo Salmah daga hannu babanta taha
ɗ
ata da yaranta tana renonsu domi
n alokin ita tana goyon faruk ne auranta... wannan dalilinne yasa ummo Salmah ta girma ahannun mama bintu, wadda take yiwa kallon mahaifiyarta salmu kuma kakarta, hakama lokaci zuwa lokaci tana zuwa Niger gun kakarta memuna.
Ana cikin Hakan ummo Salmah t
a girma har suka fara soyayya da Aliyu yaron mama bintu na biyu kuma abban su twins ayanzu. Lokacinsa Alhaji. Jafar yakaisu Aliyu kd karatu ummo Salmah ta takura sosai, Hakan ta haƙura har inda Allah yasa suka gama karatun lpy..seda ummo Salmah na murnar A
liyu yagama karatu ya dawo sekawai taji ance zeje Saudia karatu shida yaron abokin abbansu. Ai ranar ummo Salmah ta shiga tashin hankali sedai babu wanda ya fahimci Hakan. Bayan tafiyar Aliyu saudia abubuwa dayawa sun faru ciki hadda neman lalata ummo Salm
ah da yayanshi Salman yayi niyyar yi saka makom baƙar al'adar family su, kuma bada son ranshi yake Hakan ba sedan wannan mugun cinyon da yake fama dashi tamkar yadda Hakeem keyi ayanzu. To sanadin hakanne yada Alhaji jafar yayiwa Salman aure.
Bayan Hakan
da yan wasu shekaru ka
ɗ
an itama ummo Salmah ta fito da nata mijin
ɗ
an ƙabilar eghbo wanda ta ha
ɗ
u da shine a unguwar gargar dayake canne gidan babanta. Kuma cikin iKon Allah iyayenta da nashi duka basuyi jayyar aurenba dudda kasan cewarsu ba ƙabila
ɗ
aya
ba, ita Fulani jinin buzaye domin memuna ce kawai Fulani kakarta amma mijin memuna buzune, shigo gaya eghbo
🤔
tofa ahakan akayi wannan auren batare da sanin Aliyu ba domin mama bintu tasanda soyayyar dasukeyi itada Aliyu amma tayi shirune ganin kuma tana s
on wannan mijin data samu...Shima Aliyu koda yaji labarin tayi aure ne wani damuba domin Shima yasamu wadda yakeso acan
ɗ
in.....Hakan rayuwa taci gaba da tafiya kusan shekaru 12 ummo Salmah bata bata ƙara haihuwaba tun da tayi haihuwa fari inda tasamu
ɗ
ant
a namiji wanda yaci Sunan yayanta kuma masoyinta Aliyu, amma dangin mahaifin shi suna kiranshi da Ola. Hakan akayi duk wannan shekarun har ola yashigo shekara ta 13 tukunnah ciki ya
ɓ
ulla agun ummo Salmah, wannan cikin rayayiwa mutane dayawa bazata domin s
heda yayi wata 6 kana aka sanda akwai shi domin har sun fidda ran zasu ƙara haihuwa, bayan cikin ummo Salmah ya isa haihuwa ne ta haifo ƴarta mace metsananin Kamada kakarta memuna domin kuwa da wannan jarijiyar da memuna kakar uwarta tamkar antsaga kara. H
abawa zo kuga murna gun waƴannan family guda biyu domin tsakanin ƙerau s.tet da family su origo ba'asan wayafi wani murma ba, aranar suna yarinya taci Sunan mama bintu wato fateemah bintu, inda suke kiranta da MEBO...bayan haihuwar mebo ummo Salmah bata ƙa
ra haihuwaba har mebo tayi shekaru 6 aduniya, ananne wata rana zasuyi wata tafiya zuwa elabo acikin garin ondo state. Domin can asalin garinsu mahaifin mebo. Seda suka shirya zasuje, suka biyo suyiwa origo sallama wato mahaifiyar babansa mebo kenan, domin
sune kawai ƴaƴanta da Yusuf wanda suke kira osam mahaifinsu mebo, se ƙanenshi Usman, shiko suna kiranshi adebo. To da suka shigo ne mebo taje tamaƙale bayan origo sukayi sukayi tazo sutafi taƙi domin shi ola dama badashi zasujeba, Hakan dole suka haƙura su
kabar mebo badan sunsoba sedan yaƙi yadda tabisu gatada shegiyar rigimar tsiya...to wannan tafiyar da sukayi itace tazama ganawarsu ta ƙarshe agidan domin tafiyace wadda ba'adawo ahanyarsu tadawowa sukayi ha
ɗ
ari duk suka rasu. Wannan mutuwar ta girgiza duk
a waƴannan family. Bayan anyi sadakar Bakwai ne mama bintu ta buƙaci da abata yayan ummo Salmah ta riƙe amma fir origo taƙi amincewa, acewarta sune madadin
ɗ
anta data rasa sabida bazata rabu dasuba. Akan dole mama bintu tabar mata su amma kullun tana kan h
anyar zuwa ganinsu kuma itace
ɗ
auke da nauyin karatunsu da komai ba rayuwarsu. Tofa kinji alaƙar mama bintu dasu mebo.
Mu koma cikin labari mu.
Bayan tafiyar mama bintu uncle adebo yadubi mahaifiyar tashi tare da bu
ɗ
e baki zeyi magana cikin sauri ta
dakatar dashi ta hanyar
ɗ
aga mishi hannu kafin
Tace "karkace komai Usman narigada nagama yanke hukunci dudda cewar fateemah yarkace amma a wannan karon kayi haƙuri domin inada hujjar yin hakan da fateemah talalace mana gara musan mun aurar da ita, auren
ma a inda mukasan cewar tabbas zata samu gata da ingantacciyar rayuwa sabida Hakan wannan zancen nagama shi, kawai idan zaka tafi katafi da ita kagayawa maman osom ƙarami abinda kefaruwa kuma kace nace afara abinda ya dace Banda kwana buyi za'a Kaita inda
bintu. Tana gama fa
ɗ
ar Hakan tamiƙe tafice daga cikin barandar....shiru uncle adebo yayi yana tinani tabbas zancen origo gaskiya ne amma sam shi bega abinda zesa ayiwa mebo aure ba ayanzu. Yajima yana karatun wasiƙar jaki kafin yamiƙe yashiga cikin
ɗ
akin
ya fito da mebo data cika tayi simtim sabida zuciya domin takasa haƙura da abinda yayanta ola yayi mata shiyasa ma duk zancen da akeyi batajiba..
Ƙ
erau s.set
Kwance take akan gadon dake make bedroom
ɗ
in tana juyi, cikin wata yar iskar rigar bacci w
adda ta bayyanar da duk halittar jikinta...kofar bathroom aka bu
ɗ
e ya fito
ɗ
aure da towel a ƙugunshi. Ai mansurah najin abu bu
ɗ
e ƙofar tamiƙe zumbur tanufi yayan nata
Tana zuwa ta kwance towel
ɗ
in jikinshi cikin zaƙuwa tariƙo
🍌
tana sakin kuka tare da
fa
ɗ
awa jikinshi. "Oh sorry my little sis minene? Yatambaya yana ƙara rikota jikinshi sosai. Batace mishi komaiba illa hannushi data
ɗ
ora akasanta dake mata taiyaya yabu
ɗ
e kafafunta duka daga tsayen. "Washh sweet ƙanwata naci ne? Yafa
ɗ
a yana tura yaysarshi
ciki yafars fingering
ɗ
inta...aiko taƙanƙameshi tana ƙara sakar masa kukan domin batada burin daya wuce tajishi cikin jikinta. Ganin Hakan yasa mubeen
ɗ
aukart se akan bed kana yashigayi mata abinda takeso wanda ya koyar da ita. Subahanallah Allah yakaremu
da zuri armu baki
ɗ
aya, kuma ya shirya duk wani me hali irin wannan..
mama bintu kuwa koda takoma ta shedawa ƴaƴan nata yadda sukayi da origo, bakaramin farin ciki sukeyiba, atake Alhaji Salman yasaka auren nanda sati
ɗ
aya kuma duka za'a ha
ɗ
e da yaran
gida duk ayi tare..
Mebo
Tunda uncle adebo yakaita gidan shi maman osom ke mata shiri na musamman irinna al'adarsu, wasu irin itatuwane take bata tana sha dudda bataso kuma tana zaunarda ita cikin wasu, daga gefe
ɗ
aya kuwa tazage takanta tana ko
yar da ita wasu abubuwan dudda ita mebo batasan ma'anarsuba domin har yanzu taƙi sakin ranta kasan cewar bataga yayanta ola ba balle tarama abinda yayi mata wanda zesa zuciyarta ta sauko. Hakan dai aketa wannan gyaran kuma gyara ne na musamman, kusan kwana
biyu anayi kuma akwana na biyu ne wata gwagwansu mebo tadiro garin, matar ƙarshe ce wurin gyaran amare da horar dasu domin duk abinda akeso mace ta iya agidan miji seta koya matashi, kuma tana bawa mace tsimi na musamman wanda kesakawa takoma ster a gidan
mijinta. Lokacinda tazo ana shirin tafiya da mebo gun mama bintu. Aiko tace ba wannan zancen domin setayiwa yarta yadda take yiwa kowacce amarya a danginsu, tayiwa bare balle nata...to lokacinda origo taji zancen iya meri, wato gwaggonsu mebo, setace baza
ta karya alkawariba na tafiyar mebo yau sedai suje tare acan tayi mata duk abinda zatayi mata kafin a
ɗ
aura auren suwuce saudia...hakako akayi aka tasa mebo gaba zuwa ƙerau s.tet itada iya meri.
Mama bintu tayi farin cikin ganin matuƙa, Hakan ta ware mus
u part
ɗ
aya agefenta domin itama tanemo wadda zatayi musu gyaran jiki, yanzu kuma ga iya meri tazo yiwa ƴarta, Hakan mama bintu tasa aka taso duka sauran amaren agaba suka dawo Pert
ɗ
inta, daga mansurah har jalilah Hafsat da baby, sekuma siddiƙa da Babila,
mebo itace ta bakwai
ɗ
insu kuma duka itace ƙarama... dukkansu zaune suke a babban parlor gefenda mama bintu tabasu, mansurah se Harare Harare takeyi tana kan tsaki itada baby. Siddiƙa da ƙanwarta kuwa suna gefe, Hafsat kuwa na danna wayarta yayinda mebo t
afito yanzu daga cikin bedroom
ɗ
in datake tun
ɗ
azu daka makon taso ƙeyarta da iya meri tayi, cikin ƙuƙunai tazo kusan mansurah zata zaune cikin sauri mansurah ta....!
WAYE MIJINA
🤔
TAKON FARKO
🥰
Humm wannan kabcen fa magaba wannan kawai b
ugun nomber ne my fans.
Wannan book na ku
ɗ
i ne
Akan nera 1k kacal
👌
zaki iya tura ku
ɗ
inki a wannan account
ɗ
in 7037092176 opay sha'awanatu kasim, kana kutura shedar biyanku a wannan nomber
👉
07037092176 or 09112799371 on Whatsapp
🙏
Autar alheri
✍
️
[7/20/2025, 8:26
PM] Dr zarah: *
🤔
WAYE MIJINA
🤔
*
TAKON FARKO
🥰
BY AUTAR ALHERI
✍
️
Love and hot story
💋💓💋
Page
19 & 20
"Tace ke ni'sarkice dazakiwani zo kizauna kusa
dani? Domin Allah yasani ita bataso zuwaba abbanta ne yakorota gaya kawai anraba da yayanta batasan dalili ba...cikin tsiwa da rashin m. Mebo ta kalleta kafin ta murgu
ɗ
a baki kana tace "sa'arki kuma? Rufamin asiri domin dakinyi auren wuri sedai nazo sa'ar
autarki. Taƙarasa tana kuma zama awurin...waro ido mansurah tayi tare da kaima mebo duka tana fa
ɗ
ar "ke dan ubanki na zakiyiwa rashin kunya, aiko zanyi maganin rashin kunyarki.
Ido su siddiƙa suka waro cikin mamakin mansurah domin wannan abin sam be isa
yazama wata lalurarba....kafin su yi wani tunanin sukaji ihun mansurah ya
ɗ
auke a parlor, sakamakon
ɗ
aukarta da mebo tayi tara
ɗ
aya akan glass tebble dake tsakiyar parlor kana tabita ta danne tana jibba, sosai take dukan mansurah cikin baƙar zuciya domin d
ama can aƙule takeda abinda yayanta ola yayi mata har yau bata huceba yanzu kuma mansurah zata kawo
mata renin hankali aigara taci uwar shegiya zataji
ɗ
an da
ɗ
i aranta...sosai mansurah ke ihu dudda itama tana dukan mebo amma ƙarfi ba
ɗ
aya, gaya dai ta girme
mebo nesa ba kusa ba amma baza'a ha
ɗ
a renon kabila dana ƴaƴan hutuba.
Da sauri duk ƴanmata sukayi kansu suna neman suraba, amma ina abin yafi ƙarfinsu domin mebo takoma kamar wata me iskokai. Daƙyar iya meri tasamu ta
ɗ
auke mebo takoma bedroom da ita..
.itako mansurah sister's
ɗ
inta suka tadata ransu fall murnar yadda mebo tayi mata koba komai zasu samu salama da iskancin datake musu...mama bintu ce tashigo tayiwa mansurah fa
ɗ
a sosai akan abinda tayi domin Hafsat takira tasanar mata...itako mebo sosai iy
a meri tayi rarrashinta, kuma abinda yabawa iya meri mamaki yadda mebo tayi saurin saukowa dudda baƙar zuciya tasanta dashi, (Humm abinda iya meri basaniba shine mebo na zuciya idan aka mata bata ramaba, amma yanzu dukan datayiwa mansurah ya cire mata had
da haushin Yaa ola
ɗ
inta) Hakan duka fito fuskar mebo fyas kamar ba itace
ɗ
azu kecin raiba. Cikin farin cikin datake ciki tagaidardasu siddiƙa abinda yayi bala'in bawa jalilah mama kenan domin tun ranar da sukaje gidansu mebo bata mata magana ba se yanzu.
Humm to ahakan dai aka fara gyaran amaren babu inda suke zuwa ko part
ɗ
in mama bintu kuwa. Sosai me gyaran da mama bintu ta
ɗ
auko ke nata idan tagana iya meri tafara musu lecture amma har yanzu ita bata fara bada nata gyaran ba.
Dukkansu zaune suke tsa
kiyar parlor inda mama meri tafara basu bayani kamar Hakan. "Ƴanmata lecture mu na yau shine tsagen kwamciya, mungama babin abinci da kuma gyaran jiki, da gyaran gida, yau zamuyi magana ne akan yadda yadace kikula da mijinki.
Da farko dai tsafta wanda n
arigada nasan nayi magana akai, sekuma oyoyo, yarana kunsan cewar yiwa mai gida oyoyo a duk lokacinda ya dawo daga kasuwa ko gurin aiki abin na matuƙar tasiri aranshi, kusani