Showing 1 words to 3000 words out of 7622 words

Chapter 1 - WAYE MIJINA COMPLETE

[7/10/2025, 8:38



PM] Dr zarah: *

🤔

WAYE MIJINA???

🤔

*

TAKON FARKO

🥰

BY AUTAR ALHERI







Love and hot story

💋💓💋

Page

13 & 14

"Sukaga yazube ƙasa sumamme. Ihu suka saka atare sukayo kanshi suna Kiran sunanshu cikin tashin

hankali da firgici. Shi kuwa khamal cikin gidan yanufa da gudu yana Kiran dady, sedai kafin yaƙarasa yaci karo dashi domin shi ma ihunsu ne yafito dashi. Hannu dady yaja yaja yana fa

ɗ

ar "mu shiga ukku dady hafees ma bayada lafiya gayacan yafa

ɗ

i wlh. Wani

irin fa

ɗ

uwa gaban dady da mom dake bayan shi yayi, suna addu'a aransu ta neman sauƙi agun ma haliccinmu, aransu nata maimaita Sunan hafees indai ba shi ma irin matsalar Hakeem

ɗ

in ce dashiba. Suna zuwa ahaji Ali yaga halinda

ɗ

an nasa ke ciki, cikin sauri y

ace su

ɗ

auke shi zuwa hospital domin wannan kam ba aikin gida bane. Hakan suka saka shi mota se kuka suke yi, fahad yatada sukabar gidan, mom kuwa tarakasu da addu'a tana sharar ƙwallah.

Suna zuwa hospital aka shiga dashi emagency room, dady ma kasa s

higa yayi se abokanan aikinshine suka duƙufa kan Hakeem

ɗ

in. Hafees se kuka yakeyi hakama su khamal da ƙyar dady ya rarrashesu dudda cewar Shima kukan yakeyi amma na zuci. Kusan awa ukku da shiga dashi emagency room amma ba doctor

ɗ

in daya fito, dady seyaj

e shiga kuma yafasa.

Ana cikin hakanne Kiran Alhaji Salman ya shigo wayar dady wato Abba, yana

ɗ

agawa kuwa ya sanyawa yayan nashi kuka domin dai anan kam ba wanda zeyiwa tun da duka ƴaƴane. "Subahanallah Aliyu Mike faruwa ne hakan? Yatambaya cikin tashi

n hankali. Da sauri babu dake zaune ya

ɗ

ago yana kallan Alhaji Salman. (Idan baku mantaba kunsan Alhaji jafar ne ƴaƴanshi ke kiransa da babu, kakansu hafees kenan) domin dukkansu suna zaune ne turakar babu

ɗ

in, Alhaji Salman Alhaji faruk, da mahaifiyarsu wa

to mama bintu. Dukkansu ido suka zubawa Alhaji Salman suna jiran suji miyake faruwa. Shi kuwa hankalinshi nakan ƙanen nashi da yake yi masa bayanin abinda ya faru da Hakeem

ɗ

in, kana yace babban tashin hankalinshi anan shine alluran da ake masa sun ƙare a

wannan watan kuma babu wata mafitar ayanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai Alhaji Salman ke maimaitawa kafin yace "ka kwantar da hankalinka Aliyu in sha acikin makonan zan

ɗ

aurawa Hakeem aure kuma dakaina zan kawo mishi matar har saudia. Wata ir

in ajiyar zuciya dady ya sauke yana jin son ƴan uwanshi har cikin ranshi, sosai Alhaji Salman ya kwantarwa da dady hankali kafin sukayi sallama.

"Ciyon Hakeem ne yatashi ko yaya Salman? Alhaji faruk yatambaya cikin Alhini. "Kai kawai Alhaji Salman ya

ɗ

aga

mishi domin gabaki

ɗ

aya tausayin

yaron yagama kamashi kuma ga alƙawarin da yayi na

ɗ

aurawa Hakeem

ɗ

in aure batare da yasan waze aura masanba.

Shiko babu yana kallonsu amma bece komaiba, domin shi yaso ayiwa Hakeem

ɗ

in aure tun yanada shekara 20 aduniya

amma iyayen nashi sukaƙi tun da yace bayaso suka biyewa shirmenshi acewar babu

ɗ

in. Mama bintu kuwa nisawa tayi kana tace "to yanzu wacece zaka aura masa

ɗ

in? Ta tambayi Alhaji Salman. Shiru yayi na wani dan lokaci kafin yadubeta yace "wlh Nima tinanin da

nakeyi kenan mama domin dai duka yaran gidannan da suka isa aure kowa danata mijin mansurah ce kawai bamu tsayarwa ba ita kuwa Ina duban fitinar hajje da saudatu. "Ai namayiwa mansurah miji domin yaseer yace ita yake so to inaga dashi kawai zamu ha

ɗ

a su aw

uce wurin gaskiya domin har munyi magana da baba Buhari, cewar Alhaji faruk.

"To shakenan inaga kawai bara munemin dangin mahaifin takwarata idan za su amince kawai se anema mishi ita domin inaso tadawo hannunmu amma sunƙi amincewa kuma wlh banason zaman

ta cikin ƙabilu. "Tofa wannan rigimammiyar jikar taki kuwa zata amince mama? Cewar Alhaji faruk. "Humm aibama amincewarta ba shi Hakeem

ɗ

in ze iya zama da ita ne? Kunsan yaranfa ba anan suka taso ba akwai banbancin al'ada da halayya itakuwa mesunanki kam a

kwai ƙiriniya. Alhaji Salman yafa

ɗ

a Shima yana jinjina abin. Murmushi mama bintu tayi kafin tace "sabida wannan dalilinne yasa nakeso a aura mishi ita

ɗ

in domin kuwa sanadin aure ne kawai zesa subamu ita kunga ita zata nutsu, shi kuwa Hakeem yasamu mata, a

ncefi tsuntsu biyu kenan da dutse

ɗ

aya, taƙarasa zancen tana murmushi. Suma duka murmushin sukayi kafin sukaci gaba da firarsu, anan mama bintu tashe da musu gobe dasassafe zataje unguwar gurum domin tayi magana da dan gin mahaifin yarinyar..

Saudia k

uwa tun da dady yagama wayada yayanshi se hankalinshi ya kwanta, hakan yadawo ya zauna suna jiran tsammani, kusan minti 5 dagama wayarsu kana

ɗ

aya daga cikin abokanan aikinshi yafito yana fa

ɗ

ar "Dr Aliyu Bismillah mana muje office. Da sauri dady yabi bayan

shi hakama su khamal suka miƙe zasu bisu, cikin sauri dady yadakatar dasu domin bayaso afa

ɗ

i abinda hankalinsu baze

ɗ

auka ba su birkice masa, badan sunsoba hakan suka zauna suna jiran dawowarshi.

Bayan sunje office

ɗ

in Dr Ziyad ya kalli dady cikin alam

un tuhuma yace "Dr Aliyu miyasa kukabar yaron nan hakan haryakawo wannan matakin baku nema masa mafitaba? Shifa ƙaramin yarone kuma akowanne lokaci akace za'abar yara da ra'ayinsu to baza'asamu yadda akesoba, tobara kaji zance na gaskiya wlh muddin kuka ba

ri wannan matsalar taƙara tasar masa ahakan komai ze iya faruwa domin ciwon yafi ƙarfinshi abu tun yarinta Dr Aliyu sekace ba Dr ba. Yaƙarasa zancen nashi cikin mamakin rashin

ɗ

aukarwa abin mataki da Dr Aliyu beyiba.

Nisawa dady yayi cikin tausayin yaro

n nashi yace "yanzu Dr Ziyad awanne hali yake ciki? "Da sauƙi domin mun samu numfashinsa yadawo daƙyar amma yanzu bacci yakeyi kuma badan wannan abin yasakeshiba domin babu allura ko magani dazeyimai aiki ayanzu. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, shaken

an Dr ngd sosai in sha Allah kuma acikin satinnan za'akawo ƙarshen matsalar Allah ya bashi lpy. Ameen Ameen Dr Ziyad ya amsa kana dady ya bar office

ɗ

in zuciyarshi tab alhinin wannan lamari. Yana fitowa yaran suka taso suna tambayar shi lpyr

ɗ

an uwansu? Am

ma gudun yagaya musu asamu wata damuwar secewa yayi "yana samun sauƙi yanzu hakan yafarka amma bacci

yakeyi suzo suje suganshi....aiko sunyi farin ciki sosai lokacinda suka ganshi kwance yana bacci amma yarame sosai a cikin ƴan awanni. Zama sukayi duka suk

a zagaye shi suna masa addu'a.

Kusan awa hu

ɗ

u suna zaune tukunnah yafarka, aiko zo kuga farin ciki agun waƴannan ahalin kai base angayamaba kasan suna matuƙar kaunar junansu. Hafees kam kusan biyunin nashi yazo rungumeshi kawai yana hawaye domin Allah y

asani baya ƙaunar abinda ze raba tsakaninsu. Sunjima ahakan har dady yadawo yasamesu nan.

Jos

Cikin

ɓ

arar ta data sabayiwa uncle adebo tazo ta zauna kusanshi tana fa

ɗ

ar "my uncle kaga anjima zamuyi bath Day

ɗ

in s.ta kabani ku

ɗ

inda zanyi sabin kaya na

wa duka yayi tsufa kuma wanda bintu ke kawo mana yayi babba ba wanda ƙawayena ke saka irinshi. "To yar autan uncle tashi muje kasuwa musiyo kinji. Cewar uncle adebo yana muƙewa tsaye, cikin farin ciki itama tamiƙe tana tsalle. Iyabo ce matar uncle adebo ta

fito tana fa

ɗ

ar "a'a ina kuma zakujene mebo? Cikin nisha

ɗ

i mebo tajuyo yana fa

ɗ

ar"kasuwa zamuje maah mikieso musiyo miki? "Tofa banason komai yar uncle adawo lpy. Ita kuwa mebo jin iyabo tace batason komai yasa takwasa aguje tabi bayan uncle adebo domin tu

ni yafice daga gidan.

Kasuwa sukaje yasiya mata wasu arnayen kaya nakecen reni abikin ƙabilu domin wannan kayan suda tairara duk

ɗ

aya Wasune kawai keda

ɗ

an mutinci, kuma itace ta maƙale akan su takeso, shi kuwa yabiyewa haukar ƙuruciyarta yasiya mata do

min sam bayason abinda ze ta

ɓ

a mishi yar lelenshi, kusan kala takwas yasiya mata hadda takalma da jaka kana suka dawo gida ranta fal murna. Origo batasan sirrin kayanda uncle adebo yasiyawa mebo ba har lokacin zuwanta biki yayi ta shirya warta tsab cikin w

ata arniyar riga mekama da roba bashara shara takeba kam amma roba ce sosai domin daƙyar ma tashiga jikinta rigar Marron ce tayi mata kyau sosai yadda ba'atinin tafito da asalin halittar jikinta domin mebo ko atamfa tasaka sedai ka

ɗ

auke idonka sabida wann

an

ɗ

ima

ɗ

iman boom boom

ɗ

in sesun bayyana balle kuma yanzu data fidda dukiyar Fulani domin kam tabbas maƙerin budurci ya fara aikinshi ba ƙarya. To ayanzu kam data saka wannan rigar kai kace

ɗ

uwawunta zebewa ƙasa zasuyi sabida tsabar yadda suke ka

ɗ

awa tamk

ar mazari, hakan tafito tamkar wata tauraruwa tanufi wurin bikin. Sedai me tun da tafito ƙofar gidansu tafara ha

ɗ

a accident

😂

🫣

domin kuwa wani me motane yasawo kai unguwar ga wasu samari agefe suna fyanti, gabaki

ɗ

aya hankalinsu ya koma kanta dukkansu ba

ki sake suke kallonta tamkar basu ta

ɓ

a ganin wata halittar mace ba aduniya, sunacan duniyar shauƙi basuyi auneba sukaji.....!

WAYE MIJINA



🥰

TAKON FARKO

🥰



Paid book ne akan 1k kacal

👌

Duk me buƙatar wannan book

ɗ

in ze iya tura ku

ɗ

i

n shi a wannan account

ɗ

in

👉

7037092176 opay sha'awanatu kasim. Kana kitura shedar biyanki a wannan nomber

👉

09112799371 or 07037092176 on Whatsapp

🙏

Autar alheri





[7/11/2025, 10:08



AM] Dr zarah: *

🤔

WAYE MIJINA???

🤔

*



TAKON FARKO

🥰



BY AUTAR ALHERI







Love and hot story

💋💓💋

Page

15 & 16

"Sukaji me motar yadaki bencin da masu fyantin ke kai duka suka rikito akan motar atake fyantin tarufe gaban motar wanda hakan yasa motar tayi cikin wani

gebe dage kefen yanha, su kuwa masu fyantin tawatsar dasu can gefen. (Humm lallai kallon mata yayi armashi

👌

)

Itakam mebo tafiyarta takeyi hankali kwance tafiya me cike da birgewa da

ɗ

aukar hankalin duk wanda ya kalleta daga mace ko har naji sedai yanay

in kallon ne kowa da yadda zeyi maza na sha'awa mata kuwa sedai birgewa

🤩

ahakan harta ƙarasa wurin fatin, wayyoo Allah zukoga yadda ake ihu da sowa na shigowarta tsakanin samari da ƴanmata tamkar zasu cinye ta

ɗ

anya, domin kuwa ba ƙarya mebo mace ce ta nu

nawa sa'a gatadai ƙaramar yarinya tun da yanzu take cikin 15 batama cikasuba amma idan ka kalli yanayin ha littar jikinta zaka

ɗ

auka yar 27 yeah ce abinda cika da

ɗ

aukar hankali keyi. Itaba ƙiba ba amma tafi wata me ƙibar abin birgewa

👌

ihu akeyi sosai ana

mata watsin nera tun bata fara rawarba, kafin asaka mata wani shegen ki

ɗ

a na yarbawa wanda ko Bakaso kaji seka taka, aiko ta

ɓ

itsare tashigayin rawa abin kwanin sha'awa dama gata gwanar iya rawa, wani irin juyi takeyi da mazaunanta tana wujijjigasu tamkar

zasu fa

ɗ

o kasa sabi yadda suke juyawa cikin salo da gwaninta. Habawa idan bakayi bani wurin ihu akeyi ana mata liƙi gabaki

ɗ

aya ƴanmatan dake wurin sunkoma yan kallo hakama mazan se zuba mata ku

ɗ

i suke yi suna matsar cinya domin ba ƙarya duk namijin dake

wurin seda ya kwa

ɗ

aitu da yarinyar domin kobayi wannan rawarba seta

ɗ

auki hankalin me kallonta balle tayi.

Acan gida kuwa agigice ola ya shigo yana tambayar origo ina mebo tayi domin yanzu nan wani abokinshi yaje wurin arkinshi yana sanar mishi abinda y

a faru data fito, kuma shine yace gaski suhanata wannan shigar domin koda su ba musulmai bane wannan shigar zataja aci zarafin yarinyar balle kuma suna musulmai, wannan abin shine yadugunzuma zuciyat ola yadawo gidan babu shiri. Sedai itako origo tace masa

itakam batasan ina mebo tajeba, domin masan fitartaba. Tashin hankali kenan zuciyar ola tamkar zata fashe hakan ya koma fita domin yanemota sedai yana fita yaga wasu samari sunci gayu suna fa

ɗ

ar wlh basaso fara bikinnan badasuba domin kuwa sonsan yau za'a

huta da baby's dayawa awurin. Habawa ai tuni idon ola suka fara rufewa dudda bayada tabbacin mebo nacan amma jin kalaman wannan samarin ya kwa

ɗ

aita masa zuwa wurin domin yasan mebo mayyar rawa ce inkuwa ina ciki to ba'abarinta koda kuwa ba'a gayya cewa ta

ba domin kawai taje tayi rawa, aikin hanzari yabi bayansu yana addu'ar Allah yasa yaganta dawuri.

Ƙ

erau S.tet.

Cikin shiri mama bintu tafito itada jalila

ɗ

aya jikarta tawurin Alhaji Salman domin itace ke mata rakiya idan zata fita. Mota suka shiga d

eriver yana sukabar S.tet

ɗ

in suka nufi unguwar gurum.

Acan gun bikin kowa ola nashiga yahango anyi taro wuri

ɗ

aya anata ihu da fito shedar abin yayi musu da

ɗ

i kenan. Cikin hanzari yake kutsawa cikin mutane har ya kai inda yake son zuwa, wani irin waro

ido yayi ganin yadda ƙanwar tashi ta

ɓ

itsare tana rawar eghbo setakai ƙasa tataso sama sekace ba ƙugunta ne take juyawaba, cikin wani irin mugun fishi ya

ɗ

auketa da wani irin mari seda tayi baya tamkar zata fa

ɗ

i, dasauri wasu samarin sukaje tare ta, aiko ci

kin hanzari yafigi hannunta yayi waje da ita. Dudda saurayin daya sha gabanshi yana fa

ɗ

ar "haba oga Ina zaka Kaita bayan kaga abinda..aibeƙarasa fa

ɗ

ar abinda yake son fa

ɗ

a ba yayi gum da bakinshi ganin mugun kallonda ola kejifansa dashi, hakan yasa yabasu

hanya dole badan yasoba suka fice. Mebo kuwa tashaƙa iya shaƙa domin ko bata tambaya tasan yayan nata ne kawai keda zarrar dukanta hakan kuma har acikin ƙawayenta..

Janta ola keyi sosai cikin fishi har suka isa gida, ai suna shiga tun a soro yafara ball

da ita yana jibgarta tako ina cikin ƙunar rai da

ɗ

acin zuciya, domin duk ya kalli shigar ta jiyakeyi tamkar yakasheta...origo na cikin

ɗ

aki tafara jiyo ihun mebo da yadda yayan nata ke kir

ɓ

ata tamkar ze rabata da duniya, ai babu shiri tafito ta kar

ɓ

eta ah

annunshi daƙyar se haki yake. "Ola kanada hankali kakeyiwa wannan jinjirar wannan dukan? Idan ka rauna tatafa mizakace? Origo tafa

ɗ

a tana kallo ola cikin jin haushin wannan dukan. "Wlh garama na raunatata origo datajaza mana bala'i a unguwar nan dubafa kig

a shigar dake jikinta kuma acikin gardawa maza tabaje tanada rawa sekace ita ka

ɗ

ai ce mace a duniya wlh Allah da nasan yadda zanyi wannan shegun

ɗ

uwawun dakike taƙama dasu subar jikinki senayi sedai kidawo jinya. Yaƙarasa zancen tare da koma kaimata harbi.

Cikin sauri origo ta koceta tana fa

ɗ

ar "wlh kudaiyi jinya tare indai mebo ce kai kanka kasan bashi kaci kuma ramuwar dazatayi setafi dukan da kayi mata, shiyasa adebo yace kadena shiga shirginta domin katsira da lafiyarka amma bakayi tun da hakan kakeso a

i sekayitayi. Tana gama fa

ɗ

ar hakan taja mebo suka shiga

ɗ

aki...suna shiga itama tarufeta da fa

ɗ

a sosai ganin kalar shigar jikinta, seda tayi mata fa

ɗ

a sosai kana tadawo yi mata

nasiha, hakama tadawo rarrashinta amma fir mebo taƙi kulata kukan kawai takeyi

, gajiya origo tayi tabarta domin tasan idan zasu kwana anan ba zata huceba seta rama hakan yasa tashareta kawai tana tausaya wa ola domin tasan gamuwarsu ba da

ɗ

i zata mishi ba.

Tofa yau kam hakan mebo tawuni babu salla babu salati balle wani cin abinci

domin batamaga inuwar ola ba balle tarama hakan yasa har yanzu zuciyar taƙu sauka. Shi kuwa yana sane ya gudu domin baya Fatar yasake shiga tarkonta wannan dukanma da yayi mata tamazace kawai yayi dan karta lale musu. Ana hakan bayan anyi sallar la'asar m

otarsu mama bintu ta iso ƙofar gidansu mebo inda taci karo da uncle adebo yazo gidan zeshiga kenan motar na tsayawa. Fitowa mama bintu tayi suka gaisa cikin mutunci da girmama juna dudda ahaife ta haife shi domin mama bintu da origo suna zuwa sa'anan juna

tun da girma duka yakamasu yanzu. Nidai mamakin ganin mama bintu a wannan unguwar yahanani motsi har bansan lokacinda suka shiga cikin gidan ba.

Origo na zaune akan sallaya tagama salla tana lazimi suka shigo. Cikin farin ciki ta tarbi mama bintu kana t

ayi mata shin fi

ɗ

i suka zauna aka sake sabuwar gaisuwa. Cikin jin da

ɗ

in ganin mama bintu origo tace "bintu yau kece agidanmu gaskiya naji da

ɗ

in zuwanki kuwa, yagida yasu Alhaji dayara duka fatan suna lpy? "Lpy qalau alhmdulillah origo yarama duk suna lpy.

Masha Allah Ina yan saudia kunada labarinsu kuwa? "Wlh suna lpy qalau in sha Allah.. "to Masha Allah ƴanmata kina lpy ? "Inawu cewar jalilah domin tun

ɗ

azu tagaidata sedai batajiba shiyasa tasake wata jin tsohuwar nagaifata dakanta. "Lpy qalau ƴarnan wannan

autarki ce bintu? "Aa auta kuma origo wannan kam jikace yar autanace domin yayanshi ce, ai yar wurin Salman ce. To Masha Allah yara kan sun girma tubarkallah. "Wai nikam Ina FATEEMAH ne? Cewar mama bintu.."Humm wani mebo, tana ciki yau rigima

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login