Showing 18001 words to 21000 words out of 29366 words
falon ta hadi da xama kan daya daga cikin royals din ta yana watching wani season film mai suna MY LOVER MY WIFE.
Next update na kan hanya
💃🏻
Mmn teddy
🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: Typing.....
*BAFULLATAN
AN RUGA*
*86/87*
*NA MMN TEDDY*
*ALHERI WRITERS ASSO
📚🖊
️
*
*A.W.A*
_____________________
Saurin jah baya tayi tana rarraba ido kaman wanda tayi karya,don it@ har a yanxu tsoransa takeji,gani take tass xai i
ya sauke jarabar sa akan ta. Dry ne ya kusa kamasa amma sai yy saurin dakewa hadi da dan daure fuska
yana mai jah baya hadi da xama kan bed. Wanda it@ kuma hakan yasa tayi saurin juya baya hadi da nufan dressing mirrow. Cike da Dakakkiyar muryan sa da yake
kara masa kwarjini ya ce mata" heeee common. Jah tayi ta tsaya batare da ta iyah ko kara motsa kafan ta ba. Shikuwa ganin tana a haka yasa Shi komawa hadi da dora kansa jikin bed din yana shafa sajen kan fuskan sa da yake kara masa kyau da kwarjini. Bin t
a yake da kallo hadi da kare mata mayatattun kallon sa,don dadin kallon nata a ahakan ma yakeji. Bin ko ina nata yakeyi da kallo hadi da kare ma kugunta da shape din ta kallo hadi da lumshe ido yana mai lasan pink lips din sa. Kusan mintoci suna a haka ita
ta gaxa motsawa shikuma issah ya hana shi yace mata wani abu. Ganin taki motsawa ne cike da rashin damuwa yace mata" okay kina son tsayuwa kenan kaman mu soja,fyn keep standing dear,like to see you like that,oyyah keep doing. Jin wulakancin da yakeyi mat
a yasata cike da fushi ta juya hadi da nufan mirrow tana cewa" tom katsaya mana. Nagama shiryawa kaya fah xan saka.
Murmushin ko banxa na wahalar dake yy mata bai ce mata komai ba bayan nan.
Itako Mairo nufan kayan ta data fito da su tayi. Haka ta dingi
boyewa don kar ya ganta,don sai da tasa under sannan ta zare towel din.
Duk abun da takeyi a idon sa. Sai murmushi yake bun ta dashi.wand@ bama tasan yana yi ba. Zama tayi TA goge fuskan ta da powder sannan ta dan bi fuskan da simple makeup da yakuma bayy
ana kyawunta. Daukan dan kwalin atamphan tayi hadi da parking din kan ta daga kasa wanda hakan yasa gashin kanta ya kwanta har gadon baya. Nannada daurin ta farayi hadi da tsikaro daurin toban. Wanda haka yasa ta kuma kara yin masifan kyau.
Bayan ta ga
ama ne ta mike haadi da nufo shi cikin takon ta mai tafiya da hankali wanda batasan ma tana da shi ba. Har ta iso gaban shi baai sani ba sai dai muryan ta yaji tana cewa" Hamma Adnan barka da safiya,fatan kashi lfy?.
Kallon ta yy sai ya kauda kai ba tare
da yace mata komai ba. A ranshi ko cewa yake Lallai Wannan yar rainun hankali ce,ta wurgo sa waje,and now tana tambayan ya tashi lfy?. Siririn tsaki yajah ganin yanda ya koma yana bin ta kaman rakumi da akaala. Shi da matar shi amma yakoma goro. Ganun yafa
da duniyar tunani yasata cike da nuna ko ajikin ta ta fara takawa hadi da nufan kofa.
Sai a sannan ya dawo hayyacin cike da kwantar da murya kasa yace" Maryam ina xakije kuma?.
Juyowa tayi hadi da dan farr da idon ta ta sauke su akan sa,tana cewa" Zan s
hirya mana breakfast ne.
No karki damu ai cookoo yanxu nasan ta kusa kammala mana.
Dan hade gira tayi hadi da sauke numfashi tako xuwa gaban shi. Cike da sanyin murya ta ce" Hamma Adnan bana bukatar yar aikin da xata ringa kulamun da cikin ka. Idan da
Ita ni meye amfanj na kenan?. Bayannan ba kowace ma nakeson ta ringa yimun girki ina ci ba. Don haka yau xan canjata ni na cigaba da aikin.
Cike da jin dadi ya daga mata kai.sannan ta mike ta nufi hanyar falo tana dry A zuciyan ta tana mmki hadi da dryn
yanda gaba daya Adnan ya chanja.
Nufan kitchen tayi direct yyn da nan take ma'aikatan suka hau yi mata barka da safiya. A natse ta amsa su,sannan bata wani bata lokaci ba tayi exchanging din Abu mai Girki.
Nan cikin sauri ganin kurewar lokaci yasat
a saurin fara tunanin abun da zasuyi break da shi.
A hankali ta tuno da hadin sweat pototo ball. Nan ko tayi dan murmushi hadi da fara dauko knife tray.......da sauran su:
Sweet potatoe balls
*Abubuwan bukata*
🍔
dankalin hausa
🍔
maggi
🍔
black
pepper
🍔
ginger
🍔
kifi or minced meat
🍔
attruhu d albasa
🍔
egg n bread crumbs
*Method*
Da frko uwrgida xaki fere dnkalinki snn ki wnkeshi saeki dafashi in yaya dahu saeki sauke ki tsaneshi a colander.......Xaki daukoshi bayan y tsane saeki xubashi
a wani bowl din tsaftatce saeki saka fork kita dagargaxashi hr yaxama gari.......Xaki dauko kayan hadi kisa komae hr d attruhu d albasa amma saekin jajjaga saeki dinga debowa ydd kikeson girmnshi saeki curashi hr ya kare.....Uwrgida xaki br bada masa gari
n bready kafin suya abd kr ya dagargaje.....Xakisa mnki a huda inyay xafi saeki daukan wnn curin dnkalin ki xomashi a ruwan kwae saeki sashi a wnn mnnaki mae xafi in yay golden brown saeki juya daya side shima inya soyu saeki kwashe.
*Second*
*BURABIS
KON SHINKAFA*
Biski Dan barno.Wannan abinci asalinsa n bare bari ne yana da Dadi sosae
*Kayan aiki
Burabusko*
Shinkafa
Gishiri
Koren wake(optional)
Karas (optional)
Miya
Albasa
Attaruhu
Tumatir
Tattasae
Mai
Koren wake
Karas
Nama ko
kifi
Kyn dandano
Kyn kamshi
Curry
Coleslaw
Cabbage
Karas
Cocumber
Bama
Cream salad
Ketchup
Sugar
Matakai
Xaki bayar a Miki barzin shinkafa kmr t dambu sae ki wanke ki tsane ta ki dauko madanbacci ko steamer ko colander ki turata kmr dambu s
ae ki yanka Koren wake d Karas ki wanke idan y turara ki xuba ki sa gishiri ki juya ki barshi kyn lambun su turara ki sauke
Ki grating kyn miyar ki ki yanka albasa ki xuba Mae a tukunya ki juye kyn miyar ki soya su edn sun soyu ki tsaeda ruwan miya idan n
ama xaki Yi amfani dashi sae ki tanana ki xuba a ciki ki barshi miyar t tafasa sosae Amma fa ruwan kadan xaki xuba
Sae ki yanka Koren wake da Karas ki wanke ki xuba kisa kyn dandano da curry d kyn kamshi ki juya ki rufe minti kdn ki sauke
Sae ki hada Co
leslaw dinki aci dashi idan kina so.
*Third*
*
🌮
ALKUBUS
🌮
*
🌮
Alkama
🌮
fulawa
🌮
yeast
🌮
gishiri
🌮
sugar
🌮
Mai
*
♏
ethods*
1
️
⃣
Da farko zaki tankade Alkama da fulawa a hade su waje daya saiki xuba yist da sugar da gishiri
kadan saiki kwaba amma kwabin yafi na fanke tauri.
2
️
⃣
Saiki rufe ki ajeshi a rana idan yatashi saiki zuba Mai kadan akara bugashi.
3
️
⃣
Saiki dakko gwangwani ashafa mai aciki ki zuba ko ki kukkula acikin leda kmr alale.
*Ur Alkubus is ready
😋
*
Haka ta dingi shirya masu break din cike da natsuwa kuma. Wanda har Adnan ya shigo bama tasani ba tana can tana shirin saka kaza cikin ovun. Saukar hannun shi taji cikin rigar ta ta baya,wanda duk da ya kamata damm saboda fitina sai da yasa. Saurin ju
yowa tayi cike da tsoro kawai sai
taji ya hade bakin shi da nata yana tsotsa kaman yasamu sweat irin mai masifar dadin nan.
Mmn teddy
🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *92/93*
Hadi da budesu,nan take yafara jin tsikar jikin
shi na motsawa na mutum da yake cikin matsanancin bukata. Ido lumshe ya nufi bedroom din nata don ko gaban shi baya iya kallo. Da shigan shi yaji wani irin lafiyayyan kamshin turaren humran da ta fi ta wancan da yashaka a falon. Gadan gadan idon shi a ruf
e ya nufota hadi da rungumota jikin shi yana mai bin ko inah na jikin ta yana shafa hadi da kai Hancin shi yana shakan ko inah na jikin ta. Ganin yanayin shi da yanda lokaci guda ya burkice yasa taji wani irin faduwan gaba. Don sai a lokacin ta tuno da Mag
anan da Layla tayi mata akan Humran. Salati ta hauyi a cikin zuciyan ta,yyn da jikin ta ya hau karkarwa na tsoro don sarai yau tasan ta shiga hannun Muhammad Adnan to ta shiga uku. Ture shi tafara yi tana kokarin raba shi da jikin ta,tana mai cewa" Hamma A
dnan ka sakeni don Allah. Banfa gama shirin bacci ba. Idon shi na a lumshen da kyar ya iya bude baki Murya na rawa ya hau ce mata" Plz Maryam ki taimaken, a yanxu komai zai iya faruwa da Hamman ki. Plz ki taimaki Hamma Adnan Horon da kk mun yayi yawa Mar
yam. Kiyi hakuri ki barni na yau. Duk maganan da yakeyi bai bude idon ba,illah ma kokarin sabule kayan jikin ta da yakeyi. Ganin yanda yy yaushi da kuma yanda jikin shi ke rawa mamar mayun wacin zaki nan taji tausayin shi ya kamata,tabbas tasan ta horashi,
kuma a yanxu yasan maryaban ta. Sakin mai jikin ta tayi yyn da ganin hakan jikin shi sai kerma yakeyi ya dauke ta cakk hadi da nufan bed da ita. A hankali ya shimfidar da ita kaman jaririya. Saka tattausan hannun sa yy yana mai salube sleeping dress din ji
kin ta,sai da ya rabata da komai na jikin ta,sannan yafara romancing din ta. Don at this time so yake itama yashayar da ita dadin abun... Saka hannun sa yy yana cusawa cikin gashin ta yana wasa dashi hadi da bin tun daga fuskan ta da kissing a haka har ya
sakko kan dukiyan fulanin ta. Aiko dama Adnan badai son Nono ba,hannun shi har rawa yakeyi yakai hannun shi yana shafawa hadi da lilayawa. Haka yake sauke numfashi sama² don ganin yafara fita hayyacin shi nan yakai Bakin hadi da tsotsan Dukiyan fulanin ta
yana saka harshensa yana tsotsa cike da salon sa da yake kokarin rikita masu Yar mutane. Jin yanda yake bin ta da tafiyan tsutsu da hannun sa ta bayanta ga kuma yanda yake tsotsan ta yasata saurin lumshe ido don ji take tsikar jikin ta na tashi. Wani abu n
abin ta yarrrr.... Matse kafan ta ta soma tana tadashi daga jikin ta...Don for now salon nasa yana shirin rikita ta,yana shirin kai ta inda bama ta sanshi ba a rayuwanta. Ganin haka ko a hankali ya dago kai hadi kallonta nan ya duka hadi da bude kafafunta
yana mai tura kansa sakon cinyoyin ta, bude bakin sa yy hadi da kai harshen sa cikin ramin yana tsotsan ciki da dan karfi,don so yake ya fitar mata da sha'awan ta da karfin tsiya. Jin yanda yake sakawa yana tsotsa hadi da shafawa da yatsun shi. Matse kafan
ta ta hau yi tana kokarin kirar sunan shi Amma yanda yake binta da salon shi yasa bakin ta yakasa furta komai sai sauke numfashi da takeyi. Ganin yanda yagama burkitata yasashi kara xura harshen sa cikin ramin yana kamo bellin yana wasa dashi da harshen na
sa. Hannun shi kuma yana wasa da Dukiyan fulanin ta. Tuni Mero tafara Ambaliyan fitar da ruwar
sha'awa. Don kunsan irin gyaran da tasha da magunguna da Ammie tayi ta dirka mata. Ganin haka ko nan yasaka harshen sa yana tarawa hadi da tsotsewa. Sai da yaga
tagama tsuma sannan ya dago Gindin nasa datagama dagawa tayi cirrr don ta kosa taji ta a kogin dadin Meron sa. A hankali yafara xura ta yana yi yana saka mata ita a hankali kaman wanda shine d first night din su.
A haka ya xura mata ita yana kokarin tur
ata ciki don yanda yaji tayi tsamm yasa shi sai da ya fara bin ta a hankali sannan ya shigar da ita duka. Nan yafara exercise akan ta sukuwa yakeyi yyn da mero kejin ta cikin wata irin duniya mai cike da matsanancin Dadi. A wannan dare kam sun faran ta ran
junan su don sam Mero ta sakin masa jiki ya hau ta iya hawa,kuma batayi masa raki ba. Ta saki jiki da shi sosai duk da kunya ya hanata ta motsawa sai yanda yy da ita,don sai da yy diffrent style da ita. Don kunsan ogan na Mero Sam baya gajiya sai Hakuri..
. Shine ya mirgino ta nan ya juyo ta nan. A wannan dare Mero taji Dadin abun kuma ta sha Wuya....Hmmm yyn da Basu sarara ba sai Wuraren 2am. Rungumota ya kuma tsamm hadi da mannata da kirgin sa,yana sauke numfashi. Cikin muryan sa ta mazantaka da kuma jin
wani irin axabar Kaunar Meron tasa ya fara mata magana da cewa" tnx dear. Na gode sosai myyyy....kin shayar dani dadin ki,wannan dare yana daya daga cikin daren da baxan taba mantawa da shi ba. Luv u more and more. Murmushi tayi tana kuma lafewa a jikin sh
i don har a yau nauyin shi takeji....a hankali yakai bakin shi kunnen ta kaman mai rada yace mata' Bacci ko?. Idon ta alumshe ta daga masa kai.nan yy murmushi hadi da kara guara mata kwanciyan ta kan faffadan kirgin sa. Yana mai jahh masu blanket. Itako Me
ro shiru tayi a zuciyan ta tana mai cewa " Hamma Adnan kenan,ga dadi kaman xuma sai iya harbi. Tana a haka bacci yy awon gaba da ita wanda bata shirya masa ba. Haka shima ogan na mero don tuni Baccin dadi yy awon gaba dasu duka.
Niko Mmn teddy nace asub
a ta gari Maryam din Hamma Adnan.
Naji Comment dinku na kasa ne,wasu kuma ta pc suke biyoni suna mun. Tom duk ina gdy,amma gsky a rinka Comment ta can Grp shine xai kara mun gwarin gwiwa. Idan kuma ba a gyaraba xakuji ni difff aradu nayi maku ta yan
nefah.
Fakatttttttt......
🤷🏻
♀
️
Mmn teddy
🧸
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATANAN RUGA* *94/95*
Kirar sallahn subahi ya tada Muhammad Adnan data baccin dadin da tayi a won gaba da su. Nufan toilet yy hadi da tsarkake jikin shi sannan ya
dauro alwala... Hadi da fitowa wanda ko kan ya gama kintsawa tuni an shaga masallaci,kasan cewan hakan ne yasa shi shimfida sallaya don yy sallahn tun da jam'i ya wuce shi... Bude ido tafara yi jin amon daddadan muryan sa na tashi ta cikin sautin kira'ar
Alqur'ani. Lumshe ido tayi tana mai kara jun kaunar mijin nata cikin zuciyan ta. Fiye da minti biyar tana a haka tana sauraren karatun nasa ta cikin suratul Ambiya'i. Ganin gari yafara haske yasata saurin mikewa hadi da rufa jikin ta da wata towel sannan t
ayi Cikin privacy don ta tsaftace jikin ta hadi da dauro
Alwala. Tsaitsane jikin ta tayi da karamar towel hadi da goge gashin ta da ruwa ya tsuma tana mai tsaitsane shi. Nufan wadrop tayi direct hadi da fiddo wasu Arabian Abaya mai masifar kyau da tsada ta
saka hadi da daukan karamar hijab din shi tasa sannan ta ta matsa kusa dashi hadi da tayar kabbarar sallah...
Kafin ta idda ya kammala karatun nashi don haka ne ya mike hadi da barin bedroom din ya nufi falo. Itako Mero sai da ta kammala ta iddar sannan
ta nufi dressing mirrow hadi da shirya jikin ta. Dukda ba wata gwana ce wurin kwalliya ba. Don bata damu dayin shi ba... Ko a yanxu powder ta dan murxa hadi da shafa man baki kadan a saman labban ta. Tayi lanning Din eye liner a dakwa²n idon ta sannan ta t
ufke gashin ta cikin ribom jahhh wanda yy marching da Kwalliyan flawern jikin abayan nata. Bakar mayafi ta daura hadi da bin jikin ta da turare masu sanyin kamshi. Dauko Plat shoe tayi hadi da sakawa sannan tayo falon nata. Komai tsafff ta tadda shi don Ab
u ta gani tana bin falon da turare a borner tana kewaye dakin dashi. Da ganin ta Abu ta zube tana kwasan gaisuwa,cike da murmushi fuska sake ta amsa mata gaisuwan nata sannan tace Ammm Abu ya Kwanan Sadeeq ya tashi koda yake nasan shi da nauyin bacci yana
nan yanayi. Dry Abu tayi hadi da cewa" ehhh Hajiya ya tashi Nayi masa komai ma yanxu yakoma bacci ne. Okay tom sannu da kokari. Meron tace hadi da rabata tana nufan hanyan kitchen. Amsa ta Abu tayi hadi da nufan Dakin Sadeeq don taga halin da yake ciki ya
tan shi ko yana baccin har a lokacin.
Itako mero da nufan ta Kitchen tajah ta tsaya cike da mmki tana dry. Da cewa" Hamma Adnan kaine da kanka... Bai bata amsa ba sai murmushi da yy hadi da rungumeta yana cewa" kin tashi lfy. Ya daren jiya hope ban waha
lar da ke ba?. Cike da jin kunya ta sadda kai kasa tana mai kara lafewa jikin shi sannan tace" lfyl Hamma na". Murmushi yy wanda ya bayyana kyawunsa da kamalan sa ya kai bakin shi hadi da sumbatan saman goshin ta yana cewa" I luv u".
Janye jikin ta daga
nashi tayi tana dry sannan tace" Hamma na Kai da kanka kake firan Irish?. Dry yy hadi da cemata" yooo ai ba laifi bane don nayi ma sarauniya ta duk abun da take bukata nasan zai faranta ran ta. Hmmm nisawa tayi hadi da murmushi. Nan shi kuma