Showing 27001 words to 29366 words out of 29366 words
Chapter 10 - Bafullatanan_Ruga_Complt_Book_2_Complete
/>
tana hutawa. Dry duka suka kwashe da shi Adnan nace masa" wlh Khamis baka da dama... Haka dai suka tsagaita firan nasu ganin suna a kan hanya. Sannan Mero da Hafsat sunakyi sallama akan Hafsat na nan xuwa taga yanda Twins sukayi wayo.... Sannan suka yi ma
juna Sallama.
Tun da suka koma gida yake nan nan da Meron nasa,bayason ko motsi kwakwkwara tayi,kafin kuwa dare tuni labari ya koma A.B.J. Akan mero tana dauke da juna biyu. Wanda tuni familyn ya cika da farin ciki kowa na Addu'ar Allah ya sauketa lfy.
Ya bada zuri'a ta gari masu Albarka.
Zaune take cikin Sleeping gown tana shafe jikin ta da mayuka masu sanyin kamshi,don a yanxu tun da cikin nan ya shiheta bata son jin kowani irin kamshun turare duk dadin sa kuwa.
Bufo kofah yy hadi da shigowa yana
furta My queen wannan kyaun haka? Yau kin fi kullum. Dary tayu hadi da tasowa tana rungumeshi hadi da shige masa. Abun ka da dama yana hannu ne. Nan ya kara mannata da jikin shu yana shakar kamshin ta hadi da lumshe ido. Murmushi Mero tayi hadi riko shi su
na a manne da juns suka fada kan bed. A hankali ta fara kissing din shi wanda nan take yaji sandar girman tasa ta daga tayi carrr.... Ai tuni bai san lokacin da yafara bayar mata cikin zafi zafin shi ba. Itako saka hannun ta tayi tana shafa kowani sassa na
jikin shi dako tazo kan Buran tasa nan takai hannun ta tana shafawa hadi da fara kissing tana lasa kaman tasamu sweat.
*Yaw zanyi bayani ne akan yacce Zaki gamsar da oga batare da kunyi jima'i ba*
*Don wata Zaki ga duk tayi wayen nan abubuwan amma k
an yananan adaskare yafi wata biyar ba wanki bare kitso tsagon kitsonma yabata sai kura dazaran ta buga kamar hadari yataso*
π€£π€£
to tayayama idan Kika nufosa bazai gudu ba
ππ
*Idan Kika fito madame kinemi mayukan masu kamchin gaske da turaruka kiyi wank
a dasu harta gachi chima atabatar antsaptace chi ansaka may me kanchi*
π
*Idan Kika zo kirungumesa kigogamasa nonuwanki akirjinsa atake zakiji
π
tayi harbi alamar dake nuna sakon yafara chigarsa*
*Madame kisamu sabulanki masu kamchin gaske kizuba a k
ondon wanka kije kidarje jikinki duk wani lungu da sako kitababar baki barmasa datti ba kiwanku sosay fa*
*Say kisauri kihade bakinku kitsotsi abunki iya son ranki sannan saykidawo kan kunnensa
ππ»
nanma kidinga Zara harchenki kina yimasa Wasa*.
**Ki
gangaro*gun nononsa kice uhum hubby zancha atake zewache baki yace cha babyna nabaki duka ai kayanki ke kadai
π€£π€£
alamar yafita hayyacinsa*.
*KWANCIYAR AURE,DA KUMA MOTSO SHA'AWA
πππ
*
π
yar uwa ki xage ki koyi kwanciya sosai ki zama 99% kin i ya k
wanciya agado yadda me house xe ji dadin ki , bawai ki barshi yana ta aiki shi kadai ba ki sake mar jiki,inkikayi haka sam xe ji abun ba armashi
π€·
ββ
οΈ
Hmmmm
π€
acire kunya dai wlh, kizama Karuwa
π€·
ββ
οΈ
mallakin Mutum daya
π
watom mijinki, wlh kunya bata da a
mfani gurin mu'amalar Aure.
Kodan kinga mijin ki na bukatar ki kinkai mai kanki kafun yanema shin wanan akwai zubda kai ko ah ah.
Ki karanci 6angarorin jikin mijin ki ....wadanda yafi tayar masa da sha'awa idan a shafa masa su.....saiki basu kulawa don
bashi cikakken jin dadi da gamsuwa.
Bari saurara kiji wannan yar uwa....
Da farko inkinyi yo wankanki ki ka sha turarenki nemi yar pigigiyar sleeping dress naki wanda xe xamo transparent ana ganin komi na jikin ki wanda ze birkita me house, kiyi kwanciy
arki akan gadon ki nashe nashe yana shigowa zeji uhm uhm.......
ππ
.
Ki sabawa da mijinki wasanni don tafiya da hankalinsa kafin saduwa.
Ki karanci alamun da mijinki ke nunawa duk sanda yake bukatar ki, dakin gane ....saiki tallata masa kanki cikin h
ikima.... ta hanyar sa kaya masu nuna surar jikinki, ta hanyar tafiya ko mgn ko yanayin kallo mai daukar hankali da tayar da sha'awa.... da dai sauran su.
GIGIYOYIN SHA'AWAR
ππ
MACE CIKIN LEBEN
ππππ
KASAN BAKI
Bakin namiji wuri ne da ke saurin ai
ka sako zuwa kwakwalwa, kuma ga namiji yana saurin motsa masa shaβawa. Ba wai na sanar da ku wannan wurin sai kuma ku rika nacewa wajen tsotsar leben mijinku ba, hakan zai sanya ya ji kun gundure shi, lokaci zuwa lokaci za ku rika tsotsar wajen kasan lebe.
Β
A jikin lebe akwai wadansu kananan jijiyoyi wadanda suke motsa shaβawa cikin kankanen lokaci. Yadda za ku yi: A lokacin da kuke son motso da shaβawar mijinku, sai ku tura leben kasan bakin mijinku cikin bakinku, sannan ku rika amfani da tsinin har
shenku kuna wasa da shi a kan fatar leben mai dauke da tarin kananan jijiyoyi masu isar da sako ga kwakwalwa. Za ku ci gaba da zuwa da dawowa da harshenku, inda hakan zai sanya mijinku ya tafi wata duniya cikin jin dadi. Zai rika jin kamar ana yi masa susa
mai dadi a bakinsa ne
ππππππ
.
*ZAKIJI KINYI BALA'IN JIKEWA TANAN ZAKI DAKATA SANNAN KI BUKACI SHIGARSA SON BASHI ZAISHIGEKI BA KECE ZAKI SHIGESA AMMA TA YAYA HAKAN ZAIKASANCE DOMIK KI GAMA DASHI...*
*KWANCIYARKU YANA BALA'IN SON YAJI KINA SHAFAR
JIKINSA SANNAN WUCEWAR BAKINKI A KAN NONON SA KINASHA HAKA KUMA SHAN NONON SA SOSAI KINA SHAFA MARAR SA KAFIN WUCEWAR HANNUNKI CIKIN
π
DUK BAKINKI YANA AKAN NONON WLH ZAIJI ANYI BALA'IN DAUKE RANSA*
*YAR UWA SHIGARKI CIKINSA A LOKACIN KEMA ZAKIYI ALFAHAR
I DA KANKI IDAN HAR KINYI WANNAN DANA AZAKI KAI YANADA KYAU KISANI TSUTSAR
π
NAMIJI BAKARAMIN DADI SUKEJIBA MUSAMMAN IDAN KIN HADA DA SHAN NONON SA KAMAR YADDA NAGAYA MIKI HAKA KUMA DA ZARAR KINJI YAKAWO ABU NAKARSHE SHINE SAI KIYI BALA'IN TSUTSAR KUNNUWAN
SA KAM
π€ͺ
*.
Wani Namijin a farkon dare, wani tsakiyar dare, wani kuma idan sanyin Asuba yana busar shi xai manne miki a jiki yana neman hanyar HQ
π
.
Tom Allah yassa mu dace Amin.
A wannan dare mairo ta cire kumya,Adnan ya mori Dadin ta son ransa.
Sai dai muce allah yabar kauna forever.
*BAYAN SHEKARA 5*
Mero na da yara 4, banda Sajeeda da tabai ma Wa Anisa,yyn da Adams ke da yara biyu mace da namji. Sai layla da Ameerah keda yara Β²1. Ameerah da mujaddad kenan, Familyn zaune suke cikin kw
anciyar hankali da zaman lfy komaiya wuce kaman bai faru baa. Hmm tomm Sai da muce Mashaallh,allah yakara dorar da su kan hakuri da kwanciyar hankali da kuma zaman lfy...
*TAMMAT BI HAMDULILLAH*
A YAUNE ALLAH YABANI IKON KAMMALAH WANNAN LITTA
FI NAWA MAI SUNA BAFULLATANAN RUGA. KURAKURAN DAKE CIKIN TA ALLAH YA YAFE MUN. ABUN DA NAYI DAIΒ² ALLAH YABADA IKON AIKI DA SHI AMEEN.
SAI MUN HADU A SABON LITTAFINA DA ZAN SAKAR MAKU HAPPAY SALLAH IN ALLAH YA YARDA. LITTAFI NE DA YAZO DA DUNBIN BAS
IBASIRORI,WAYAR DA KAI,WANDA YA KUNSHI TSANTSAN TAUSAWA,SOYYAH MAI TSANANI,CIN AMANA DA KUMA TALAUCIN RAYUWA,MAI ARXIKI YA DANNE MARA KARFI TALAKA.... BA KOWANI LITTAFI NE BA FACE...
ππ»
_*ZUMA DA MAD'ACI*_
COMING SOON!!!....
Naji kuma Addu'oink
u gareni ina gdy,Ameen ya Rabbyl alameen...
*MMN YEDDY
π§Έ
*
08081202932.
[4/12, 5:39 PM] Hausad paid: *BAFULLATAN RUGA* *98/99*
Shiko Adnan yaji shi cikin dunjyar dadin da bai taba jin irin sa ba. Tabbas yasan da Banbaci tsakanin Anisa da Mero
koda kuwa ba'a fada masa ba. Ba iriin sumbatun dadin da bai yi mata ba. Wanda sam basu saurara ma junan su ba sai kirar sallan subahi... Wanda bayan yasamu gamsuwa ne ya dauketa cak hadi da nufan privacy da ita. Sai da yy mata komai don anan ma sai da yaga
ma gwalgwulata son ransa sannan ya fara tsaftace na shi jikin shi. Nadeta da towel yy hadi da kuma dakkota kaman jaririyaa ya nufo kaan bed ya shimfidata.... Kai a wannan rana ba'acewa komai don Adnan ya bai ma flowern sa ruwa tayi kuma luffΒ² don ni tun a
lokacin naga chanji daga gareta sai dai muce Allah yakara basu zaman lfy acigaba da gashi muna jin dadi....
ππ»
A haka suke zuba soyayyan su kullum kaman xasu hadiye kan su saboda kaunan juna da soyyah,don in Adnan idon shi ya rife sam bayaji baya gani sa
i meron sa. Koda ko a gaban Sadeeq ne. Sai Mero tayi masa ido ne da nuni da Sadeeq sannan yake jan sa dakin sa ya tasa sa da kayan wasa
sannan shi kuma yayo kan gimbiyan tasa.... A yan kwanakin nan kam sun gurxa Soyayya har nagaji da xubo rahota don ni tsa
yawa nakeyi ina kallo,innaga abin yafi karfin idanuna na tashi na tattara kayan rahoto na nayo falo.
Haka rayuwa ta cigaba har ranar da Adnan zai bar side din Mero yy. A wannan rana kuwa ya kusa yin abin kunya don kin tafy yy shi adole zazzabi na shiri
n kama shi.... Sai da Mero tayi kaman zata sa masa kuka sannan yy masu sallama yana dry. Bayan ya gama jagwulata. Itako tfyan sa dadi taji. Don kullum suna aikin abu daya baya gajiya. A rana ayi sau 4. Titir tana aikin gashi. Har sai da tayi nadamar gyaran
da Ammie tayi mata... A wannan rana kam tashana da dan yaron ta... Duk da taji kyawan Hamman nata sosai,don sai ma da taxo kwanciya yafara jin sabon kyawan shi.
Shiko 6angaren Adnan haka yy ta kokarin nuna kulawa ga Anisan tashi. Duk da yana jin missing
din Meron tasa. Haka Littile sajeeda tayi ta murna Dad din ta ya dawo side din su yabar side din du Sadeeq. Itako Anisa sosai tayi kewan mijin nata shiyasa a wannan dare ya faran ta mata sosai, don sosai ya daukan mawa kansa alkawarin yin adalci tsakanin s
u. A kwana biyun da Adnan zaiyi a side din Anisa sai da yaji kaman sati biyu yy,don samm bayajin zamm kaman yanda yake samu a wajen Mero BAFULLATANAN RUGA. A haka dai yayi ta danne komai yana kokarin faranta mata da son gaanin ya hada kansu.
A kwana a
tashi bb wuya gamai rai zama lfy ya kara kulluwa tsakanin Anisa da Mero. Don har side din ta Anisa ke biyota,wata xubin kuma Mero xata dau kafa taje can. Sosai Adnan kejin dadin hakan. Kuma a haka shima yake kkrin ganin ya hada kansu bb hanyan da xa'a samu
wata baraka.
A wata yini ne Mero na hanga kwance jikin Adnan tana sanye cikin kanan kaya wanda suka kuma bayyyana duk wani surar jikin ta. Sunan tana kwance ne Amma Hannun shi na cikin Rigar ta yana wasa da Nonon ta. Don tun tana damuwa da rashin sabo y
anxun har ta saba da fitinan shi. Dagowa tayi cikin narkakkiyar murya kaman wanda take shirin kuka tace" Hamma na".
Dagowa yy yana kallon kwayar idon ta da suke tada masa da jaraban sa yace" My Queen!.
A hankali tace inason maka wata mgn ne. Murmushi yy
mata hadi da kissing din karamin bakin ta sannan yace" fadi duk abun da kk son fadama Hamman ki. Kin san hamman naki yariga da yabaki go ahead a kan komai nasa.
Sai da tayi dary ta dara mai isarta sannan tace" so nake Hamma nace plz in bb damuwa ni na b
ai ma Anty Anisa Sajeeda halak malakkk har abada itace uwa gareta. In fah ka amince da hakan. Ta fadi tana lumshe idon ta hadi da sauke su kansa.
Jin maganar nata yasa Yaji Wani Irin Sanyi Na Ratsa shi,Kasa Mata Mgn Yayi Sai Kawai ya kai bakin shi badi
da hade wa da nata wuri daya,nan ya fara kissing din lips din ta hadi da tsotsan harshenta... Sai da suka kusan 5 min a haka sannan ya saki bakin nata yana mai kara mannata da jikin shi. Cike da muryan daji kasan da akawai kauna da masifaffan soyayya ya fa
ra ce mata" tnx dear,ngd sosai, Allah ya kuma baki masu albarka. Nan cike da jin dadin Addu'ar sa gareta ta amsa da Amin.
A haka rayuwa ta cigaba da tfy. Don tsakanin Sadeeq da sajida har gasan Mummy na tayimin abu kaza kema mummyn ki tayi maki akeyi. h
aka ko Sajeeda xata saka kuka itama Mummyn ta sai tayi mata. Su
Dai iyayen haka zasuyi ta masu dry,suna mai jin kaunar yaran nasu.
______________________
Sai da suka kwarari kusan 5 mount sannan suuka nufi Abuja gidan Su Ammie,wanda anan sunyi m
atukar farin cikin ganin su. Musamman Mero yanda ta chanja tayi kiba dasssΒ² da ita abun gunun sha'awa. Sosai suka yi farin cikin yanda suke zaune lfy. Da kuma yanda Adnan ke kamanta adalci tsakanin su. Anan ne suka tadda labrin saka ranar Amira da Mujaddad
sai kuma Layla da wani Abokin Adams da yake shima doctor ne,duk tare suka kammala digiri din su ta biyu suka dawo gida nijeria. Shima Adams anan suka ji saka ranar sa da wata Ma'aikaciyar Asibitin shi wato nurse din shi mai suna Najwa. Kai abun dai gunun
dadi da ban sha'awa. Don familyn sun jima cike da farin cikin zuwan su Meron,don su littale kuwa murna anga Anty Layla da Ameera sam ba'a mgn.
Ba wata dadewa sukayi ba suka juyaa xuwa partcout saboda karin gitman daxa'ayi masu Adnan, khamis da sauran m
asu matsayi kaman nashi........
Haka suka tafi suka bar su Ammie cike da kyewa,don sunyi masu sallama akan sai Bikin su Layla nan da 3 mount xasu dawo. Haka Ammie ke ta bin su da Addu'a. Wanda kan su tafi sai da taba Mero wasu magunguna ta iyayen mu na
gida. Wanda samm Mero batayi na'amm da irin kallon daa AMMie take mata ba. Har da cewa" a sauka lfy. Allah yaraba kuma lfy. Ita dai da Amin ta bita,tun da ba kowa a wajen kuma bata wani fahumci xancen nata ba.
Naji Comment da Addu'oin ku gareni ina
gdy dubu.
Mmn teddy
π§Έ