Showing 1 words to 3000 words out of 4185 words
LESBIAN HOME
🔞
BOOK 3
*#*
*Don girman Allah kar ku fitar mun da littafi ,in Kinsan zaki fitar mun dashi Ki zo in baki Kudinki in cire Ki a grp Dina …Ngd*
Oum Aphnan
👻
09065990265
***************
Ina labarin Ruky da su Inayah masu zuwa ci
n bura
🍌
?
Cikin Jin energy suka isa hotel din da yayi assigning din su da su sameshi
Smart door ne qofar shiga dakin and basu San security din da zasuyi amfani dashi ba wajen bude qofar ,saboda haka they have to wait and call him first .
Ta waya ya fad
a masu numbobin qofar ,suka daddana suka shiga .
MashaAllah Kawai suke cewa domin dakin fa ya tsaru wani mahaukacin gadone kafe a jikin bango, sufa Inayah tayi ta kwanta Akai tana Ihun Murna tana burgima a gado fafalele
Su kuma Ruky sai dariya suke Mata
suna daukan ta Vedio a wayoyinsu
Cak ta dauke wuta gamida sakin qaran tsoro gamida mamaki
A kidime suka ce “what?”
“Daloli “
Tsaki suka ja
“Come on now , Karki bada Mata mana , wani kalan Kudi ne bamu gani ba da zaki firgice haka ? All what you
can see here is minute in kika hada da dukiyar mijin Hajja Sarah , wato Alhaji Tk me tumbin Naira “
“But wowwww ,kuna ganin abunda Nike gani kuwa ? Come now ,plz ku daina judging Dina im kunga ma tsorata “
Cikin mamaki suka hauro gadon dukkansu suna
kallon Inda take kallo
A tsorace suka dafe qirji
“Oh what ? Wannan dan Mafiya ne mu gudu “
“Zuwa Ina ? Wallahi ko zai yi cinikin kaina ne bani tafiya sai na Saci arzikina , Ke Ina ganin kudin yanke Talauci ?”
Inayah tana gama magana ta dirka a g
adon ta nufi wardrobe din da ta gani shirye da daloli kamar suturu , jakanta ta bude Mai girma ta zuba yafi mint 50 saida ya totso har sama ta saka Gyalen wuyanta ta lullube ta sunkuci jakan tana waige waige
“My sisters sai kun zo “ ta bude qofar ta fi
ce da gudu
Ruky waigawa tayi ta kalli Besty
“Mu diba ko mu tsaya ? Idan mun tsaya ma ya sanmu ne ? Wacce ya sani din dai ta wawashi rabonta ta fece “
Basu sake magana ba suka runtuma gaban wardrobe din suka Sa Hannu Akan kudin da Nufin su dumbuza
Caraffff! Suka ji an riqe masu Hannu , suka ja suka ja suka ji , Hannun gardi ne fa yayi masu kyakyawan riqo ba na wasa ba ,hangame duk girman bakinsu sukayi zasu fasa ihu
Amma kamar saukan aradu suka ji an buga masu tsawa
“Ku mana shiru, yan waha
la !…”
Yanda ake magana haka hotel room din yake girgiza dasu
Tuni Ruky ta sulalo fitsari a wando
“Wayyo Allah dady na ,kazo ka ceceni
😭
”
“Ai qawarku ta Riga ta gudu fa duk destiny dinku ,now is our time to ripe our fruitful needs from you “
Besty Dalalo ido tayi “mun shiga uku ! Waye ku? Me mukayi maku ? ,ku taimake ni ko Aure Banyi ba balle in Haifi yaron da zai mun Addua in na mutu ,ku taimake ni plzzzzzz”
Tsit tayi sakamakon wani lafiyayyen Mari da taji an wanka Mata ta iska
Sharr
rr jini ya fara tsiyayo Mata ta hanci ,sakamakon lafiyayyen ha6on da ta buga (epistaxis)
Kawai sai aka shiga wasa da wutan dakin , a kashe a kunna
Wani kuka me cin rai suka 6arke dashi
“Wayyo iyayen mu Wayyo mutuwanmu, qawa qawa kin cuce mu mun ha
u Keken 6era ,kwadayi Bari janmu ,yau Gashi mun halaka…..
*********
Inayah fa?
Tsayawa tayi a can nesa da hotel din qarqashin duhuwar wasu fulawoyi ,Don dare ya Riga yayi.
Sai ta leqa wuya taga ko zata ga fitowar motansu ? Amma ba walqiyan su Ru
ky
Tsaki tayi tana Jijjiga qafa kamar me Jin fitsari
“Taf to wai su en iskan nan sun tsaya cin gindi ne?
Kai Allah wadaran rashin Rabo ,ko da yike ai su Iyayen su sun tara , ni kam inaaaaaa ,Wallahi business ma zan fara , Don wa’ennan dreamt women
din da Nike gani a TikTok masu kudin qare dangi su nake so in zama by fire by force …..Kai wai a wani wata Nike ? Gaskiya na shigo watan June da Sa’a,Arziki kashi ni dai na tako nawa ,ai gidan tsoho ma zan koma in zubar da rabin buiscuit house a dasa na bu
lo da bulo
Gajiya tayi da sumbatu ta dawo tayi turus ,sai kuma taji gaban ta ya yanke ya fadi
Abunda bata taba ji ba
“Kai wai meke faru wa ne ? Shirun yayi yawa ,ko in bisu ne ?”
A take wani zuciya ta gargadeta
“Hirrrr! A hirrr dinki Inaya
h sata fa kikayi ,ai in so samu ne Kibar garin Abuja sai qura ta lafa,as of now a koma wajen tsohuwa a fara biyayya Ana kashe Mata zuciya da dukiya …..
Ai da wannan lissafin ta fara Neman taxi Don ya kaita gidanta ta kwashi valuable abubuwan ta ya wuc
e da ita gareji ta dau hanyar mahaifanta ,yau asubanci zata yi ma garin kaduna ,duk bala’i yau bata Kwanan Abuja
Oum Aphnan
09065990265
LESBIAN HOME
🔞
BOOK 3
*##*
*Don girman Allah kar ku fitar mun da littafi ,
in Kinsan zaki fitar mun dashi Ki zo in baki Kudinki in cire Ki a grp Dina …Ngd*
Oum Aphnan
👻
09065990265
***************
Bayan kwana Biyu
Labarin 6acewar su Ruky tuni ya karade kafafen yada Labarai ,Dalibai kansu sun rude ,Baban Ruky ya tada han
kalin management na school kan dole sai an fada masa yanda er Sa ta 6ace Bayan tana under school umbrella
Basu da bakin kare kansu duk securities din makarantar da aka tara su aka matsa masu da tuhuma ,anan suke fadin Gaskiya Akan cin hancin da take
basu tana fita night party da su clubbing dinta
Hankalin management nan ya dada tashi tuni Aka zabge wasu securities din aka basu query
Baban Ruky ya Gaza zaune ko tsaye ya kasa gane 6acewar Allah er Sa ta yi ko kuwa da Sa Hannun abokan hamayyar Sa
en siyasan shi
….
Ta 6angaren Ruky da Besty fa ?
Tuni Dodon tsafin Ameer ya zuqe jininsu , ya masa aman Daloli bandir bandir , haka ya dure su a Manyan jakunkuna , da dariyar qeta ya bar hotel din
Idan ya tuno Inayah kuwa sai yayi qwafa ,Don a g
aban idon Sa ta Saci Dalolin jinin wasu en matan da yasha ,Ashe trap
🪤
dinsa ba a kanta yake ba kan innocent girlies din nan ne ,Wanda ko dandanawa Banyi ba .
“Hahaaaa Allah ya cece Ki , amma in dai kere na yawo , zabo na yawo zamu gamo “
Yana kaiw
a nan a zancen zucinsa ya kashe Shisha din da yake zuqa ya sake kwatanta kiran number Inayah
Sai dai abun mamaki ce mashi ake yi that number doesn’t exit
Kenan tayi block dinsa
Oh wow yarinyar nan tana da wayo
Zuciya yayi ,yayi blocking number t
a yayi deleting
“Oh rubbish ! Mtsewwww” ya zunduma Mata zagi gamida Jan Tsaki
******
Inayah fa ?
Duk ramukon baccin da ta sha a yawon iskancinta sai da tayi ta hantse
Kana ta shiga kasuwa ,Keke Napep guda tayi na kayan abinci tun daga shinkafa
, semo,macaroni,spaghetti,Indomie,mangyada man ja ,butter komai manya bibbiyu
Maggi komai ,busashen kifi carton ,kaji manya guda 5 ,qwai cret 5
Ta zo ta jibge ma maman su a gida
Hankalin ummanta tashi yayi ta fara kuka
A take jikin Inayah ya fara
rawa Itama tana kukan tana rarrashin mamanta
“Ummi Dama da gaske ne da mutane suke gulmata da tsegumin ba Karatu kike ba yawonki kike a garin Habuja ?”
A rude Inayah ta kalleta “Ummatah baki yarda da tarbiyyan da kukayi mun bane ? Indai kun yarda dan
i to Ki qyale en Hassada suyi ta zagi Allah na nan “
Cikin hawaye tace “to wa ya Baki wannan kudin da kika siyo mana Kayan abincin nan ?”
“Ummah dukkan da na gari bazai ta6a bacci Mai dadi ba matsawar ya tuna iyayen Sa suna can gida qila suna Jin yun
wa qila sun kasa bacci ….umma kunyi mun komai kun saida Gonakinku Don ku sani a makaranta me tsada Irin na yaran masu Kudi , ku ba kowa ba amma zaku Dinka mun super da Manyan laces duk Don in kera sa’ah ,ummah idan ban yi Kudi ma tallafe ku ba Wallahi baza
n ta6a iya bacci ba “
“Naji na yarda da maganganun Ki kuma Allah ya sani kullum dare Ina qiyamul lail Akan Ki ,Ina fatan allah ya tsare mun Ke ,domin kuwa iyaye basu ba ma da tarbiyya amma Allah shine me yi ….yanzu fada mun Waye ya Baki kudin nan “
T
a sake maimaita Mata tambayar da ya fi Tayar Mata da hankali
Jan ajiyar numfashi tayi
“Umma da fari Ina maki Albishir da ba wai Kawai wannan Kayan Abincin ba ,inshaAllah kun bar qara zaman yunwa ,Ke da baba na ba Aminu tailor na kayanku kala goma gom
a ya Dinka muku ,sannan gidan nan zan Sa a rushe shi a sauya zuwa na zamani a Sa maki bohol Ki huta da Jan ruwa a rijiya zan Sa ayi qaton shagon provision a qofar gida Don koda bana nan komai kuke so ku amsa kuma ku ci ,kudin kuma a juya maku
Yau Ina so
zaki koma babban gidan ku da zama har a gama gyaran gidan idan yaso baba ya koma masallaci da kwana
…..Ina sane da tambayar Ki Ina na samu Kudi ? Umma trading nake yi ,nasan Baki San menene trading ba wani Abu ne da ake yi a cikin waya da computers ida
n Allah yasa maka Albarka to ka zama billionaire ,Akwai wani Ahmed XM duk shi yake yi , mama baki yin social media ne shi yasa baki sani ba ,to Ki samun Albarka Kinji sannan Ki cigaba da mun Addua Alkhair ya shiryeni kuma ya bani miji na gari Don nasan shi
ne damuwarku …..”
Tana kaiwa nan da maganarta ta fara sharce hawaye ma bakin cikin halin banza da karuwancin da ta Sa kanta ,dole zan fara Sana’a dole zan fara business dole zan natsu ko Don farincikin iyayena ,idan iyayena suka san mene nake aikatawa
a Abuja ko Shakka babu hadiyar zuciya zasuyi su mutu
Banda uzuri face son inyi fake life ,Kyau na be amfane ni da komai ba ,Nabi rudin qawaye da son in burge ji bi mahaifiyata tana kuka Don Kawai tsoron kar in cigar dasu da haram .
Duk da zafin talaucin
da suke ciki nikam wani uzuri nake dashi a wajen Allah ?
Da wannan zancen zucin ta lalla6i maman su suka koma gidansu , ita kuma ta tashi ginin gidansu ,tayi ma maman su qaryar zata koma school ta samu wani hotel ta lafe har sai qura ta lafa
Don ta
san duk Inda ta shiga Ana can Ana nemanta tayi sata ,Infa ya gane da wuri kenan
Tuni tayi blocking number su Ruky
Dama qawayen bariki ne to a Rabu daga nan ,Dama can bata Sansu ba .
Kwata kwata bata da Labarin 6acewar su Ruky
Oum Aphnan
09065990265
LESBIAN HOME
🔞
BOOK 3
*###*
*Don girman Allah kar ku fitar mun da littafi ,in Kinsan zaki fitar mun dashi Ki zo in baki Kudinki in cire Ki a grp Dina …Ngd*
Oum Aphnan
👻
09065990265
***************
2weeks
Later
Inayah still Tana lafe a hotel cikin garin kaduna sai dai taci kudin yayan iska ta kwanta a AC
Gabadaya jikinta ya sauya ta qara glowing da haske
It’s 5.50pm
Wani kyakyawar luxurious Abaya Inayah ta saka Bayan tayi wanka ta fesa Turarukanki
designers ,ta fito jiki Sumul sumul don ta dan miqe qafa a cikin hotel din daga nan ta dan amshi Ince cream da Shawarma ta danci for dinner .
A dai dai hub din taji ance Mata “Hi queeeeen “
A nutse ta waigo , sai dai ganin classmate dinta ne sanda suke
secondary yasa ta dan murmusa Kadan
“Oh it’s you ?”
“Wlh fa queen ,it is been a while bamu hadu ba ,sai yaushe ne kuwa ? Naga pictures dinki a Dubai nace uhm kaga manya gatan wasa “
Dan yamutse fuskarta tayi Irin na masu Kudi
“Ohyeah kinga dawo
wata kenan daga Dubai ,naje ne na kaima Prince din Dubai ziyara Muna da wani business discussions then “
Cike da excitement tace “But wow ,Ina so in zama kamar Ke in na girma “
Dan blushing
😊
Inayah tayi
“Hmm Gaskiya kina hutawarki amma…”
Katse
ta Inayah tayi da sauri kafin tayi Mata tambayar da zata kasa bata amsa
“Bari zan tafi ko ? Ina da meeting da sayi tinubu ne bye “
Tana da maganganu da yawa da taso suyi amma babu hali kar ta yarfa kanta a hotel din nan , haka nan ta daga Mata Hannu
suka rabu
******
Alhaji TK
Yana dawowa daga Abuja da tunanin Inayah ya dawo son yarinyar yake tamkar mene .
Gobe yana da business meeting da Hajiya Faty dangote , duk ya qosa su hadu ko ya shigar Mata da qoqon baran son qanwarta
Tunda ta k
asance biological sister ga Inayah , baya son ya fada Mata ya San queen , yafi son ya bata surprise ne Kawai ta gansu tare
Itama haka Inayah bai ta6a fada Mata yasan sister nata ba kuma yana ma Business tare da Dangote group of companies
Wayarsa ya
dauka ya fara kiran queen
Cikin sa’a kuwan ta dauka
“Hellow sugar daddyyyyy
🥰
”
“My whole world kina Lpy “
“I’m good “
“Kina Ina ?”
“Ina Abj ,Wani emergency meeting nake dashi da yaron shugaban qasa “
“Wow naji dadi kuwa da ya zama kina qa
san nan , I’ve a big surprise for you, aina zamu hadu gida ko Ina ?”
“Oh no can’t meet me home nace maka muna meeting da president’s son …Kai kana Ina ?”
Companynsa ya fada Mata Inda zasu hadu da faty dangote ,Yace su hadu 1pm ,so yake ya hada en uwa
n Biyu yaga wani Irin farinciki zaisa a fuskarta in taga shi babban fan din gidansu ne kuma ma yana cikin Manyan masu kasuwanci dasu a arewa Nigeria .
“Ok see yha ….Allah ya kaimu”
Haka sukayi sallama ta kashe wayan
Dafe Kai tayi
“God ! Tafiya
Abuja ya Kama ni ,dole in bi Jirgin safe daga kaduna zuwa Abuja , if not qarya na ta tashi “
Da wannan tunanin ta fara hade Kayanta Don wuce wa Abuja da Sassafe
Qaraqaqaqaqa
Maganan qarya ,Hallara ,me zai faru ?
Muj
e zuwa
🥰
❤
️
Oum Aphnan
09065990265
LESBIAN HOME
🔞
BOOK 3
*####*
*Don girman Allah kar ku fitar mun da littafi ,in Kinsan zaki fitar mun dashi Ki zo in baki Kudinki in cire Ki a grp Dina …Ngd*
Oum Aphnan
👻
0906599026
5
***************
A wani qatoton wajen shaqatawar Alhaji Tk dake ta Bayan companynshi suka zauna a can nesa kadan da swimming pool , an kawo masu drinks suna dan hira a hankula Irin dai na masoya din nan , shi yana Mata kallon soyayya ita kuma tana masa
kallon Kudi
“So kina bani Labari,ya Baban Ki yayi da zaki taho?”
“No dady baya qasan nan yana America suna business meeting da Donald trump , to ba Wanda yasan ma na fito , and Anty na tana villa tare da First Lady Kasan siyasa ya Matso suna son soc
ial figure “
“Oh wow rayuwarki Akwai ban mamaki a cikin Sa “
“Hmm kafin in fito sai da na ba Nanny na cin hancin miliyan biyar ,so ko sun dawo bazata fada masu ba “
“Cashi ,Milliyan 5 ? Duk saboda toshiyan baki ? U are a big girl aswer….”
Dan tsa
hirtawa da maganan yayi saboda wayan manager dinsa da ya shigo wayarsa
“Oh ok a shigo da ita nan “
Yana kashe wayan ya juyo ya kalleta
“I’ve a big surprise for you ,nasan wacce zaki ganta will surprise you
😊
”
Dariya tayi na saman lebe
“Gani
na ba Abu bane me sauki , Ina taya wacce zata ganni murna , Kasan ko kwanaki da chioma matan davido take son gani na , to sai da sukayi booking appointment saboda baa breaking agendas na….. To Kasan davido yana son matar shi , haka saida ya Tura mun millio
n Ashirin ta account Dina just Don a gamsar da ni fa , inyi hakuri in dai jira ta ganni “
Dariya ya fashe dashi me cike da mamaki
“Oh kudin sunyi kadan ko? Yes kudin ba yawa amma haka nan na amsa saboda baa maida Hannun kyauta baya “
“Wow Ke er bai
wa ce , rayuwar Ki cike suke da ababen mamaki “
A haka manager dinsa ya shigo da Hajiya Faty Dangote
Cikin Karamcinta da mutunci ta masu sallama ,Lokacin Inayah tana amsa waya Don haka attention dinta baya ta kansu
A mutunce suka fara gaisawa dashi
, Itama Hajiya Faty bata bi ta kanta ba ,tunda waya take .
Tabbas fuskar Hajiya Faty Dangote ba 6oyayye bane a wajen ta , Don haka a take ta fara digan zufa har ta goshi ,duniyar