Showing 3001 words to 4185 words out of 4185 words
taji ya tsaya Mata cak !
A Sanyaye ta ajiye wayan daga kunnenta
Alha
ji Tk Baki har kunne Yace “Hajiya baki ce da sister dinki komai ba “
Hajiya Faty dan hade gira tayi alamun rashin fahimta
“Wata sister na kuma ? Tana ina ?”
Ta fara waige waige taga ta Inda sister dinta zata 6ullo .
“Ni sisters dina suna kano sunj
e bikin causin dinmu …”
A furgice ya juyo ya kalli Inayah
“Queeenn….”
Ai kafin yayi magana tayi Zumbur ta miqe ta falla da gudu ta fice a companyn kamar 6arauniya
Saida tayi tafiya me nisa sannan ta fashe da kuka domin ta bar master card dint
a da dayan wayan ta a wajen Alhaji TK ,Gashi bata da ko sisi da zata koma gida
“Ya Allah I messed up !
🥹
😭
Ni yau yaya zanyi kenan , Banda kowa a garin Abuja ,Gashi na wulaqanta land lord nasa ya zubar da Kayan dakina yasa wasu Harda aika masa Tukuic
in zagi
Now best solution shine inje hostel wajen su Ruky ko banza naji ya suka qare da Ameer
Oum Aphnan
09065990265
LESBIAN HOME
🔞
BOOK 3
*#####*
*END*
*Don girman Allah kar ku fitar mun da littafi ,in Kinsan zak
i fitar mun dashi Ki zo in baki Kudinki in cire Ki a grp Dina …Ngd*
Oum Aphnan
👻
09065990265
***************
Zuwan Inayah hostel ba qaramin Tayar Mata da hankali yayi ba , Don Anan take Jin labarin Auren Pheenah da saurayinta , dukda AI Vedio da suka
yi mashi na fasiqanci da aminiyarta suka nuna Don su wargaza auren , to Allah dai yayi an daura Maqiya sunji kunya
Masu fatan kuma sai sun tsoma ta a harkar lesbians to nasu ne ta qare
Wato dai su Ruky , Don Anan ta samu labarin 6acewarsu , kana anyi t
racing an gano wajen Sa suka je na qarshe shine hotel din nan dai Ameen dan Mafiya
Inda Allah ya taimake ta sunan Inayah Sam bai fito ba , to qawar jiya - jiya ? Wa ya Sansu tare ?
Kai wannan Abu bai yi dadi ba ,Ashe da kudin jinin qawaye ma naje ka
duna Ina fantamawa , Wlh bariki babu wani riba .
So sai Inayah taji jikinta yayi evening
Ta Ina ma zata fara ? Ai ita da hotel ko clubbing har abada ,Gwara tabi Allah tabi iyayenta masu daurata a hanyar dai dai
In Allah ya kawo Mata miji tayi auren ta
To yanzu tambaya
Yaya zan koma gida ? Banda Kudi garin qarya asiri ya Tonu?
Love garden ta wuce ta samu waje ita kadai ta zauna bayan ta siyo Lacasera a canteen
Jujjuya wayarta takeyi
Tana tunanin ko ta kirashi ne dai ?
Ni kam wayace in yi
qarya ince ni er dangote ne ? Dama sunan wani famous din na fada an Africa ai da yafi……
Kiran wayarta shi ya Katse Mata tunani
Dafe qirji tayi ganin number Alhaji TK ne
Wata zuciyar tana ce Mata dauka wani kuma na Hanata
Cikin dakiya ta dauka
A Sanyaye tace “Hellowww”
Bata San sanda wani Hawayen nadama ya sulalo Mata ba
Cikin rawar murya na me kuka ta fara son yi masa magana
“Don….Don Allah dai kayi hakuri ….”
Katseta yayi da sauri cikin karamci
“Oh no , Karki kunyata kanki da yaw
a mana …”
Difff ta dauke wuta tana mamakinsa
“Queen kina Ina ? Aina zamu hadu in baki Abubuwan da kika bar su a waje na?”
Babu qarya yanzu gaskiya da gaskiya
Don haka a sanyaye ta masa kwarancen love garden na cikin school dinsu
Baa jima so
sai ba sai Gashi yazo motoci Biyu , Nashi daya sai na excorts
Tana ganinsa ta miqe ta nufi motar aiko yana taba wani Abu ta bude da kanta yana zaune a seat din baya , driver ya fita ya basu waje Itama ta zauna a seat din bayan
Kai ta soma dudduqewa
tana son gaishe shi
“Uhm uhm Ina yini ….Don Allah dai kayi hakuri ka yafe mun Wallahi duk abunda na aikata qarya ce Kawai packaging ne ,ni ba er kowa bace face ee talakawa masu Neman abunda zasu sanya a bakin salati a garin kaduna ….”
Sauri yayi ya
Katseta yana Sa Mata yatsa a Baki Alamar tayi shiru
“Ohhhhh shishhhh!….Na dade Ina zargin hakan a wajen Ki , just that qaryan yayi yawa ,yanda kike rating Abu is really unbelievable but ni I passionately love you like this , wannan liver din Ki da qwar
in gwuiwar naki yasa Nike son in Aure Ki in cire Ki daga bariki in saki a inuwar Aure amma in kin yarda “
Cikin kuka me shesheqa Inayah ta dago ta kalli Alhaji TK ,ga muni ga Kudi amma Akwai ruwan arziki
Bakinta ma kyarmar murya tace “Da gaske ? Kan
a sona ? Zaka Aure ni ? “
“Yes I love you baby sugar .And indai kun yarda Bana son bikin ya wuce sati Biyu a gama komai ,Zan dauki jigilar kaiki saudiyya umrah kiyi istibra’i dinki a can Ki Nemi tuba wajen Allah ,in kwanakin istibra’i dinki sun cika sai
Ki dawo Nigeria a daura mana Aure “
Wani kuka mai sauti ta fashe dashi , a take ta sulale Akan seat din motan ta Sa gwuiwoyinta a qasa ta daga Hannu Sama tana ma Allah godiya
Ko banza burin iyayenta sun cika zata kawo masu miji abunda suke jira tun
tuni
Ko banza Alfaharinta zai qaru ta samu miji me Kama Sa ATM
🏧
“Sor nagode “
Dagota yayi ya dan kama Hannunta da sigar rarrashi
“Sorry dear , dukkanmu masu aikata zunubi ne,Bawan da Allah yafi so shine me yawan tuba , Allah ka yafe mana naki
daya Kinji mu love …… Ki bar kuka yana taba mun zuciya “
Hira me dadi na masoya suka fara yi a haka suka dauki hanyar kaduna a mota daga Abuja Don gaisuwa da neman iso a wajen iyayen Inayah
Tammat bi hamdullah
I’ve
much to write ,much to say .ya kamata muji wani Irin kishi za ayi Tsakanim hajiya saratu shugaban lesbian home da Inayah sabuwar membern lesbian home , sai kuma mijinta ya Aure ya kawo matsayin Mata
Yooo Ina labarin lesbian home ? Ya qarshensu zata kaya?
Amsa daya ita ce lesbian home sunyi meeting cikin dare wuta ta tashi dasu mutum daya baa Zaro da rai ba duk sun mutu,an nine muhun Alkaba’i
Zaman kishin da kuma za ayi
Kowa tayi tunanin labarin ta cike a qwaqwalwarta
😂😂
🥰
By
e kamar kullum
Nice
Oum Aphnan
💃🏻
Ina sonku kamar raina
Ban ajiye Alqalamina Don in huta ba
Zamu fara Sabon littafine amma wannan Karon hard and crazy sexxxxxxxxxx
🍌🍌🍉
Karki Bari kiyi missing
09065990265