Showing 12001 words to 15000 words out of 18348 words

Chapter 5 - Me & My Lion Completex

Unknown   

28 Aug 2026

13

ya fara jin da

ɗ

inta, seda shattima yakwashe awa hu

ɗ

u akan baiwar kafin yasaki

wani irin ihu yana ƙanƙameta yana mazari gabaki

ɗ

aya jikinshi na karkarwa sabida da

ɗ

i, yajima yana mayarda nomfashi kafin ya

ɗ

agata yana murmushi, yanajin mararshi tass tasamu nutsuwar Dabe ta

ɓ

a sakuba ya gamsu sosai iya gamsuwa, domin wani wani sarari yak

eji acikin mararshi.

Miƙewa yayi zaune tare da yunƙurawa yamiƙe tsaye sedai fa cijeda baki domin duka ga

ɓ

o

ɓ

in jikinshi ciwo sukeyi. Toilet yanuta yaha

ɗ

a musu ruwan wanka kafin ya dawo

ɗ

akin ya

ɗ

auke ta..sedai gabanshi yayi mummunan fa

ɗ

uwa ganin wadda jini

n ke gangara tamkar an yanka zabo, ido yawaro cikin

ɗ

aga murya yace "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un...azabure Hajiya kaka tamiƙe tana fa

ɗ

ar....!

😂

Kuyi haƙuri da wannan ina duba lafiyar ido nane, zuwa anjima semu

ɗ

ora in sha Allah

🤩

ALBISHIR MASO

YAN KARATUN LITTAFAN HAUSA NA AUTAR ALHERI ✍





KAMAR YADDA NAFAƊA

NABUƊE SABON MANAHAJA AKAN TSARIN YADDA ZAKU SAMU ALL BOOKS ƊINA CIKIN SAUƘI.

DUKA BOOKS NADA RUBUTA TSOFAFFI DAMA SABABBI HARMA WANDA ZASUZO ANAN GABA, ZAKU SAMESU BATAREDA KO SISIBA IN

SHA.

YADDA ZAKU SHIGA WANNAN TSARIN KUWA SHINE, ZAKU BUYA KUƊIN SHUGA NERA 1500, SHIKENAN SEKI SHUGA CIKIN TSARIN. BAYA GA HAKAN ZAKU RIƘA SAMON DUK WANI BOOKS ƊINA A FREE CIKIN WANNAN GROUP ƊIN, KANA DUK ƘARSHEN WATA ZAKUYI UPDATE NA REGISTER KU, DA NERA

500 KACAL

👌

GA DUK ME BUƘATAR SHIGA WANNAN TSARIN ZE ITA TUNTUƁATAR AUTAR ALHERI ✍



A WANNAN NOMBER

👉

07037092176 OR 09112799371 ON WHATSAPP

🙏🤩

Autar alheri ✍



*

🌹🦁🌹

ME & MY LION

🌹

*

🦁🌹

Special and romantic love story

💋💓🫣



Writer by Autar Alheri ✍



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁

🌹🌹

🦁

Oh'oh'ohhhh

🤭🤭🤭



Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain

ɗ

insu, kana z

e cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤



🫂

na haƙiƙa

💯

Book tree

Chapter 53 & 54

"Tana fa

ɗ

ar"shikenan yakasheta ai dole kayi salati tun da kacika burinka, ka sabotamin jika innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, jama'a akawo

ɗ

auki tafa

ɗ

a t

ana rushewa da kukan rashin hujja....shi kuwa lieutenant baƙaramin tashi hankalinshi yayiba agigice ya

ɗ

auke ta zuwa bathroom yasakata cikin ruwan zafinnan daya ha

ɗ

a, amma ko gizau batayiba da ido kawai takebinshi. Hakan yagasata yana mata sannu, tare da l

alla

ɓ

ata cikin kalaman soyayya masu matuƙar ratsa zuciya, amma batace komai ba dudda tana jinshi kuwa sedai tayi laushinda bazata iyayin komaiba. Hakan ya gama gasata yayi mata wanka Shima yayi kana ya

ɗ

aukota yakawota kan sopa ya ajiyeta, ya kwashe zanen

gadon daya

ɓ

ace ya shinfi

ɗ

a wani, kana yamayarda ita akan bed

ɗ

in. Kana ya rufeta da blanket, tare da miƙewa zejuya kawai yaji tariƙemai hannu, cikin sauri yajiyo yana fa

ɗ

ar "my lushhh sannu kinji mikikeso? Yatambaya yana shafa kanta. Ɗan lumshe idonta tay

i kafin ta bu

ɗ

e baki muryarta bata fita sosai tace "m..my lion, tafa

ɗ

a idonta na lunshewa sekawai suka rufe gaba

ɗ

aya,

ɗ

in tasome..arazane yamiƙe yana Kiran sunanta arikice amma ko motsi batayiba, cikin tashin hankali yamiƙe babu kaya ajikinshi yanufo parl

or dagashi se towel. Seda yazo tsakiyar parlor kana yaƙara komawa domin yamarasa mizeyi...Hajiya kaka kuwa dake rusar kuka, ganin yadda ya fito sirara acewarta yasa tasake tabka salati takoma bayan labule tana

ɓ

oya domin karta ƙara ganin wannan ƙirar tashi

me firgita yan maza

😂

Shi kuwa bemasan tanayiba,

ɗ

aukarta yayi yaga bakomai ajikinta kuma beda kayan daze sakata Hakan yasa yadafe kanshi yana maimaita duk addu'ar datazo bakinshi domin kuwa yarasa abinda ma zeyi. Cikin sauri yabu

ɗ

e idonshi jin abinda az

uciyarshi kegaya mishi, wayarshi ya

ɗ

auko tare da dokawa Noor kira....daga can kuwa Noor nacikin hospital yaga Kiran yayan nasu, murmushi yasaki yana fa

ɗ

ar "Yaa shattima yau kuma wacce rigimarce za'amin maybe wani abin kuma nayi, yana gama fa

ɗ

ar Hakan yay

i picking call

ɗ

in tareda karawa akan kunnenshi, sedai abinda yabashi mamaki yau babu zancen jira yayi magana domin tun beyi ko sallamaba yaji cool voice

ɗ

in yayan nasu yana fa

ɗ

ar"Noor please come to my new house now. "Subahanallah mike faruwane Yaa shatti

ma? Yatambaya yana miƙewa tsaye jin yadda muryar yayan nasu ta bayyanar da asalin tashin hankalin da yake ciki. "Nothing Noor just come please. Yana gama fa

ɗ

ar Hakan ya kashe wayar...ai cikin hanzari Noor ya fito daga office

ɗ

inshi tare da fa

ɗ

awa mota yafi

geta a 360 yabar asibitin.

Koda ya isa unguwar seda yakirashi yana sanar mishi ya iso gidan yabu

ɗ

e mai get, aiko ya danna wani abin a wayarshi Sega get

ɗ

in ya wangale kanshi. Cikin farfajiyar gidan yashigo kafin yayi perking yanufi cikin parlor domin nan

ma shattima yabu

ɗ

e ƙofar tun lokacinda yabu

ɗ

e get.

Kaitsaye yakutsa kai cikin parlor yana yafa

ɗ

a "Yaa Sayyeer.Yaa Sayyeer. Yaa shattima. Hajiya kaka dake bayan labule yanajin muryar Noor ta fito cikin sauri tana fa

ɗ

ar. "Yawwa noru garada Allah yakawoka

dan Allah katemakemu nida jikata daga hannun waccen gafjejen sojan, ya idan ma tana raye kenan, domin wlh inaga yakasheta Shiyasa ya fito yana min yawo tsirar Allah agabana innalillahi nida nashiga aljanna ni khadeeja.. turus Noor yayi yana kallonta cike d

a mamaki ganinta dakuma abinda take fa

ɗ

a, kafin yabu

ɗ

e baki yayi magana Sega lieutenant yafito yana binsu da kallo da wannan rikitattun idanuwan nashi, kafin yariƙo hannun Noor kawai suka nufi cikin bedroom

ɗ

in, da sauri Hajiya kaka Tamara musu baya tana s

har

ɓ

ar kuka, sedai ganin har yanzu lieutenant baya sanye da riga yasata komawa parlor babu shiri domin fa ita Allah Yagani tana tsoron ganin wannan jikin nashi.

Suna shiga lieutenant yanunawa Noor ita tana kwance ƙudundune cikin Blanket, tamkar me bacci n

an kuwa a some take, "innalillahi wa'inna ilaihi raji'un miyafaru ne Yaa shattima? miyasameta? "Kadubata Noor muga idan tana raye please domin bata numfashi yafa

ɗ

a, cikin rauni. "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, Noor yaƙara maimaitawa kafin yasamu zaraf

in jan ƙafafun shi zuwa, inda take kwance. "Ya tsunshi biyu ya

ɗ

ora akan hancinta yaji tabbas bata nomfashi, Hakan tasa yadafe jijiyar wuyanta tage, kusan second 3 kafin yaji jijiyar ta

ɗ

an motsa, ajiyar zuciya yasauka gabanshi na dukan tara tara Shima, kaf

in ya dubi lieutenant yace "tanada rai Yaa shattima sedai tayi dogon sumane, but Ina zuwa please, yafa

ɗ

a yana barin bedroom

ɗ

in.

A gaggauce yashiga motarshi yakoma asibiti acan yaha

ɗ

a duk abinda yakeso yayi anfani dashi kana ya dawo gidan duk abincin min

ti biyar...kayan ya

ɗ

auko yadawo, anan yasamu shattima zaune kusanta yazuba mata ido kawai yana kallonta. "Yaa Sayyeer, jayemin Blanket

ɗ

innan mugu ko wannan zeyi aiki base munje asibiti ba yafa

ɗ

a yana ƙoƙarin ha

ɗ

a wani ingi dayazo dashi...kallonshi shatti

ma yatsayayi amma beyi abinda yace ba. "Please yaya bamuda lokaci komai ze iya baruwa da ita wlh, ya fa

ɗ

a yana ƙoƙarin janye Blanket

ɗ

in dakanshi.

Cikin sauri lieutenant musayyeer yariƙe blanket

ɗ

in yana bankawa Noor harara. Shikam Noor mamaki yasa yakasa

cewa komai kawai yabishi da ido. "Miyasa zakajanye blanket

ɗ

in? Bazaka dubata ahakaba? "iKon Allah Noor yafa

ɗ

a aranshi afili kuma seyace "bazeyubafa ahakaba Yayanmu please kabari aceto rayuwar yarinyar nan.

🙏

Ɗan cije lips

ɗ

inshi yayi naƙasa kana yace "sh

e's nicket fa, yafa

ɗ

a cikin basarwa kamar bashine yayi maganarba. "Dawani ƙafin mamakin Noor ke kallonshi, kafin ya girgiza kanshi kawai, domin shida yaga mata sama da dubu tsirara waƴanda bema sanibe besan inda suka fitoba se ƙanwarshi ce za'ahanashi gani

. Ajiyar zuciya yasauke kana yace "shikenan kajanyanshi ƙasa zuwa ƙugunta dama daga zuciyartane Zanyi aikin.

Bece komaiba sema miƙewa dayayi yanufi wata yar dirowa yabu

ɗ

e ya

ɗ

auko wata ƙaramar rigarshi kana ya dawo, ya sanya mata da dabara duk dan kar Noo

r yaga nashanunta, kana ya

ɗ

orata akan ƙafafunshi, ya tattare rigar daga cikinta zuwa girjinta, seya kasance ƙasa blanket yarufeta, daga breast

ɗ

inta kuma rigar ta rife, kana ya lumshe idonshi kawai, batareda yacewa Noor komaiba.

Shima dai beyi tinanin y

ace wani abun ba domin yarigada yasan waye yayan nasu, Hakan yasa ya fara aikin shi amma takure, domin gabaki

ɗ

aya shattima ya kanainayeta. Ya

ɗ

auki kusan minti 35 yana abu

ɗ

aya, kafin ya share gumi ya kalli yayan nasu yace "Yaa shattima ka dafemin gefen br

east

ɗ

in na haggu, ka

ɗ

anyi sama dashi inaso nayi yadda zuciyarta ke bugawa please, yafa

ɗ

a fuska a

ɗ

aure domin yaga yayan nashi baze bari yayi aikinshi ba. Bece mishi komaiba ya

ɗ

ora hannun akan breast

ɗ

in nata, kana ya

ɗ

an matseshi yadda Noor zesamu yaduba

wurin bazeyu yayi sama dashiba domin ba zubewa yayi ba kuma ko russunawa bayiba kawai girmanshi ne yasa yacike wurin yadda doline se an janye shi.

Noor bece komaiba yaci gaba da ajikinshi jusan minti 7 kuma besamu abinda yakesoba, sedai abinda yayi bala'

in bashi mamaki bewuce yadda yaga hannun yayan nashi na rawaba, dasauri ya kalleshi seyaga bawai hannushi ba jikinshima rawa yakeyi, ga idonshi a lumshe amma se karkarwa lips

ɗ

inshi keyi, ido yawaro cikin mugun mamaki aranshi yace "tab

ɗ

ijam ashe mu duka ƙ

aryar jaraba mukeyi, ga inda aka damamu aka shinye., Hakan dai yaci gaba da aikinshi inda daƙyar yasamu nomfashinta ya dawo Dede, aiyar zuciya yasauke yana fa

ɗ

ar"alhmdulillah kafin yayi mata allurar bacci ganin tana yamutsa fuska irin zatayi kuka

ɗ

innan.,

gumi yashare kana yace "Yaa shattima miya haifar mata da wannan suman domin nasan maganin dazan

ɗ

orata akai? Shiru ba amsa, sake maganar yayi nanma shuru. hakan yasa ya

ɗ

ago domin yaga abinda yasa yayan nashi ya shareshi. Ido yazaro da mugun mamaki yana ka

llon yayan nashi dake....!

Autar alheri ✍



*

🌹🦁🌹

ME & MY LION

🌹

*

🦁🌹

Special and romantic love story

💋💓🫣

Writer by Autar Alheri ✍



🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹🌹🌹

🦁🦁🦁🦁🦁

🌹🌹🌹🌹

🦁

🦁

🦁

🌹🌹

🦁

Oh'oh'ohhhh

🤭🤭🤭



Wannan kabcen tabbas zegigita duniyar makaranta littafen Hausa ze hautsina brain

ɗ

insu, kana ze cika zukatasu da shauƙi tareda begen reality love❤



🫂

na haƙiƙa

💯

Book tree

Chapter 55 & 56

"Dake famar karkar

wa yana matsa breast

ɗ

inta dake cikin hannunshi ahankali yana shan yaji time by time yana

ɗ

an motsa lips

ɗ

inshi tamkar me fa

ɗ

ar wani abin amma bakajin abinda yake fa

ɗ

ar...gumi Noor yaƙara sharewa akarona ba adadi kafin ya ha

ɗ

iye wasu yawu a duka maƙale mis

hi kana yace "Yaa shattima l, yafa

ɗ

a da

ɗ

an ƙarfi yana dukan gefen gadon. A

ɗ

an firgice shattima yabu

ɗ

e rikitattun idanuwanshi dasu fara komawa Red yana kallon Noor

ɗ

in. Dan murmushi Noor yayi cikin wayen cewa yace "dama nagamane kuma senaga bacci ya

ɗ

aukeka

Shiyasa natafaka. "Kai kawai ya jinjina amma bece komaiba. "Amma ta farka yaya nayimata allurar bacci ne ayanzu, sedai ga dukkan alamu tamkar a tsorace take, kana wannan zazzafan zazza

ɓ

in yayi yawa, "please miya kawo mata wan da Sunan yaya? domin nasan ma

ganin dazan

ɗ

orata akai? Ko muje da ita kawai hospital ayi mata test ne? "No base anjeba, yafada akan lips

ɗ

inshi. "Okay Allah yabata lpy zan iya tafiya? "No yanzu yaza'ayi da wannan condition

ɗ

in nata? "Wlh bansaniba yaya tun da Bansan matsalarta ba., Noo

r yafa

ɗ

a cikin damuwa. "Ajiyar zuciya shattima yasauke kana yabu

ɗ

e baki kamar bayaso yace "I have sex her today maybe shine yayi cossing

ɗ

in komai tun da she's vaging. Yafa

ɗ

a akan lips

ɗ

inshi yana

ɗ

an

ɓ

ata fuska.

Ido Noor yawaro cike da Mami sedai yayi s

aurin seta kanshi ne gudun karyayi abinda zeshan masga yanzu yace "gaskiya inaga shine duk yahaifarda Hakan domin Hakan na faruwa sosai musamman akan ƙananun yara irinta. Yanzu bara nasaka mata drip tare da injection na zazza

ɓ

i kana se adubata idan bataji

rauniba gudun matsala, yafa

ɗ

a kanshi aƙasa. "Okay badamuwa. Go and check her. "No yaya ai Kaine zaka dubata, dudda ƙanwata ce amma ai kai mijinta ne kuma yanzu tana matsayin da haramunne na dubata Indai ba da lalura me girmaba. "Da mamaki shattima ya kall

eshi Sekuma yace "banganeba shin waima wanne irin dubi kake nufi tukunnah.."am..am Ina nufin kaduba gabanta idan bata samu rauniba domin idan tasamu se anmata

ɗ

inki shine abinda nake nufi. "Okay I'll check it now. Yana fa

ɗ

ar Hakan yanufeta..shi kuwa Noor y

afice daga bedroom

ɗ

in yana mamakin yayan nashi.

Yaye blanket

ɗ

in yayi yaware ƙafafunta, wasu irin yawu yaha

ɗ

iye ganin kyakkyawan muhallinta ya bayyana, sedai ya kumbura sosai sosai kuma yayi jajir, yatsa biyu yasaka ya tale ƙofar da kyau aiko yaga jini n

a

ɗ

an zuba daga ƙasan ƙofar da alamar yankuwa tamkar ansaka reza anyanka mutum. Ido ya runtse da ƙarfi yana maida mata kafafuwanta tabbas yajimata ciyo, innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, yafa

ɗ

a aranshi kafin tagyara mata kwanciya ya fito...anan parlor ya

samu Noor shida Hajiya kaka data zabga uban tagumi. Bece mata komaiba ya kalli Noor kana yace "yace akwai rauni yaza'ayine? "Okay bara makira Dr khadeeja Musa

🥳

tayi mata

ɗ

inki ai inaga zefi. "Okay kawai yace kana yakoma bedroom

ɗ

in yanajin Hajiya kaka na

ta surfa mishi masifa amma bece mata komai ba domin shi yanzu bata tata takeyiba fatanshi kawai babyn shi tasamu lpy.....Noor kuwa ya kira Dr khadeeja Musa yasanar da ita, tareda tura mata address

ɗ

in gidan, aiko afi minti 15 ba segata tazo, Kiran shattima

yayi yasanar dashi zuwanta Hakan yasa yace tashigo kawai. Zaune tasameshi akan sofa ya

ɗ

ora ƙafa

ɗ

aya akan

ɗ

aya yana danna wayarshi, cikin girmamawa ta gaidashi kana ta isa inda failusha take kwance, ahankali tafara aikinta cikin ƙwarewa dudda cewar a

ɗ

ar

ɗ

are takeyinshi domin me gidan yakasa ya tsare yaƙi fita balle yabata dama tayi aikinta cikin kwanciyar hankaki, da ƙyar dai aka samu aka gama wannan

ɗ

inkin kana tayi mishi sallama tafice.

A parlor tasamu Noor anan tayimai bayanin irin

ɓ

arnar da yayanshi

yayi kana taƙara dacewa doline ya

ɗ

aga mata ƙafa Banda wata

ɗ

aya, kana duk lokacinda ze koma mata to yabi ahankali harta saba domin wurin bayason gareje, koda yake ai kaima kasani Dr basena gayamaba tafa

ɗ

a tana kallon Noor.... shikuwa murmushi yayi aranshi

yace "tab

ɗ

ijam Allah yabata juriya kawai amma zance yaya shattima yabi ahankali wlh bema tasoba wanda tun muna yara komai na ƙarfi yake yi balle kuma yanzu daya zama soja ai sedai Allah yabata haƙuri kawai, afili kuma seyace"okay barana kirashi kigaya mas

a dakanki Kinsan babban yaya ne bazan iya gaya mishi Hakan ba gaskiya. Yana gama fa

ɗ

ar Hakan ya kira shattima...bayani Dr khadeeja taƙara yimasa kamar yadda tayiwa Noor kana taƙara da cewar "dan Allah ƴalla

ɓ

ai abi ahankali domin idan aka nunawa wurin ƙarfi

akan samu matsala, amma yanzu in sha Allah data warke shikenan Banda 1 month zaka iya koma mata...kanshi kawai yajinjina batareda yace komaiba kana yayi Noor transfer ku

ɗ

i yace yabawa Dr khadeeja. Anan seda kuyi fa

ɗ

a da Noor domin sosai yanu

ɓ

acin ranshi

natura masa ku

ɗ

i dayayi acewarshi shi baze iya biyan Dr khadeeja ba dan tayiwa ƙanwarsu aiki seshi yabiyashi. Dayaga lamarin na Noor bame ƙarewa bane seyace mishi"kaima baka wuce na

ɗ

auki lalurarkaba Noor balle ƙanwarka domin kaima

ɗ

in ƙanena ne bawai yaya

na ba kawai kabar zancen. Dahakan dai tasamu Noor yatafi, kuma yayi yayi yatafi da Hajiya kaka amma firr taƙi yadda wai adole ƙafarta ƙafar jikarta..

Anty mubina. Cikeda mamaki yake kallon wayarta jin matarda takirata tana mamakin a Ina tasamu contact

ɗ

i

nta..daga can bangaren matar kuwa murmushi tayi kana tace "mubina kinyi mamaki ko? Humm zafi kika fini amma ni mushaffa bana barin bashi kana bana yafew abokin gaba komai ƙanƙantar gabar kuwa, Shiyasa tun ranar da wannan yarinyar tayi mana wannan tozalcin

a mall nake bibiyarki keda ita, dalilina anan kuwa shine inaso na hukuntata abisa laifukanta, ke kuwa inaso na temakekine domin kisamu cikar burinki domin nahango sha'war shattima ƙarar acikin idonki, wanda Nima itace ke addabata anan sabida Hakan yasa nak

iraki domin nayi Miki albishir dacewar kiha

ɗ

a hannu dani domin kisamu cikar burinki kana mukiyawa wannan jinjirar yarinyar hankali.....tun da mushaffa tafara magana anty mubina batace komaiba harta kai ƙarshe kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login