Showing 18001 words to 18348 words out of 18348 words
ko Dady dayaji cewa yayi ina ma laifin ace ya auri fa'iqa. Aiko da mlm shattima yaji, baƙaramin jidali yayiwa
Dady ba. Hakan ba yadda Dady yazo dole yabar zancen. Akan cewar musayyeer ya auri duk wadda yakeso, idan failusha ta girma seya ha
ɗ
asu....aikuwa kosu Noor dasukaji sunyi dariya babu adadi inda suke kallon shirmen tsufa ne ke dayainiya da kakan nasu, domin
kosu bazasu iya aurenta ba Balle babban yayansu.
Ana Hakan kuwa mlm shattima ya kwanta jinya alokacin failusha nada shekara Shida, kuma a lokacinne yabirkice musu akan aurenta da lieutenant musayyeer wanda kuma hankali be kwantaba seda aka
ɗ
aura shi, bay
an an
ɗ
aura auren mlm shattima yace ga garinku....shi kuma lieutenant musayyeer ya
ɗ
auke ƙafafunshi daga gidan Hajiya kaka sabida yanayin aikinshi... wannan shine asalin wannan family.
Ajiyar zuciya yaƙara saukewa akaro na ba adadi kafin yasamu zarafin sa
ka kayanshi ya kwanta zuciyarshi fal tinani.
Bayan sati uku.
Tun ranar da Mami tayiwa shattima bala'i akan failusha be ƙara ganin koda inuwarta abin duniya duk yadameshi, kala yana haƙuri yana
ɓ
oye damuwarshi har abin nason fin ƙarfinshi...yau kamar kull
un fitowa yayi cikin shirinshi na zuwa office sanye yake cikin kayanshi na sojoji sunyi mishi bala'in kyau kamar ka saceshi ka gudu. Sedai kash fuskarnan a murtuƙe take tamkar besan minene dariyaba.
Wayece maƙale akunneshi yana waya da mutallab babban ab
okinshi, yana sheda mishi gobe idan Allah yakaimu zeshigo Nigeria...kowa ya sauko parlor Mami ce zaune ita ka
ɗ
ai tana shan tea. Gaidata yayi cikin girmamawa kamar yadda yadaba. Kafin yajuya zefice..ganin Hakan yasa Mami cewa "babana zo dama jiran fitiwarka
nakeyi. "Jiyowa yayi ya kalleta batareda yace komaiba yazo ya zauna. "Baba gobe idan Allah yakaimu daughter zata koma makaranta, nasaka fawan yayi mata duk abinda ya dace in sha Allah gobe zata fara zuwa, taƙarasa zancen idonta na kanshi...wata irin
ɗ
agow
a yayi tare da ware duka rikitattun idanuwanshi yana kallon Mami kafin ya bu
ɗ
e baki.....!
Autar alheri ✍
️