Showing 3001 words to 6000 words out of 7525 words

Chapter 2 - DIJEN ƘAUYE COMPLETE

Unknown   

29 Aug 2026

4

muryat gwanin dadi

Tana shigowa zauren taja tunga tana kallonsa

Kamar zata koma taji amma saiya mike da sauri yakamota cikin zauren yahadata da jikinsa abango yana fadin "Da izinin wa kika taho ?

Ta hade rai "walh

koka sakeni ko inmaka ihun barawo.

Ya kyalkyale da dariya yace "kin dade bakiyiba dan Allah maza kiyi.

Walh kina ihu nima zanyi ince kinmin sata kingudo kauye.

Ta kura masa ido da wautarta tace "kambu me na satar maka?walh kowa yasanni akauyen nan

niba barauniya bace.

Yadangwale mata baki yace "to aigashi kinfara acan birni kinsatomin zuciya kingudo kauye dan haka walh yau me rabani dake sai Allah.

Tayi yinkurin tureshi da karfin tsiya amma takasa

Yace "walh yau kafata kafarki nama gayawa

innarki naxo tafiya dake kuma dady yabani sako cewar inhar kika wuce yau baki dawo gidana ba to bashi bake kuma ayanzu hakan kintaho kinbar momy ckn damuwa don ta zaci ko bata kikayi.

Su dije ba wuya anxuru tuni ta gaskata zancensa jikinta yai sanyi ta

ce "to nji zantaho amma baxan tafi dakai ba nikadai nazo nikadai zankoma amma ba yauba gaskiya dan Saina huta

Yace "nikuma yau inbaki tafi dani ba anan gidan zankwana kuma adakinki akan katifarki khadija.

Ta gwalo ido tace "sbd hauka.?

Ya daga gi

ra yace "aiso nake innuna mk cewar akan sonki na haukace.

Tayi kas da kanta tace "nikuma akan kinka na haukace Abdallah.

Amaimakon yaji haushima sai wani dadi yaji dayaji ta ambaci sunanshi donji yai tafi kowa iya ambatar sunan

yakai bakinsa nat

a zai tsotsi dan lebenta tuni ta goce da sauri tana harararsa tace "mufa akauyen nan ba.a iskanci irin wannan kada agani asani awaka gaskiya kada kasake walh zanyi Allah ya isa..

πŸ˜ƒ

Su dije manya

Shi abinma dariya yabashi domin yai tsammanin yanzu dije

tasan komai tunda tawaye abirni tayi karatu to amma ya alakanta abin da sokonci tunda ita yar farice kuma hali dai zanen dutsene.

"Zaki taho yanzu mukoma gida ko inbuga dadi ingaya masa.?

Tayi masa shiru domin baxata iya yiwa maganar dadi foli ba

Wayarsa ce tadau ruri yaduba yaga Abdulhakim ne

Yana dagawa yace da Abdul din "Dan,uwa gani ga khadija Amma ta bujire wai baxata biyoniba.

Abdulhakim yace bani ita

Ya mikawa dijen ta karba tana zobara dan bakinta me kama da minti

"Hello khadijan

Abdallah.! Yafada da zolaya

Tace"niba tashi bace.

Abdulhakim yai dry yace "to ta waye inba tashin ba?

"Tame rabo mana.

Yakyalkyale da dariyar keta yace "to aishine me rabon.haba khadija kinga yanda Allah yayi da dan,uwana dan Allah kitausaya m

asa kibiyoshi ku dawo tare jiya baiyi baccin arxikiba yana sonki khadija ni shaidane kuma inbaki taho yauba dady baxaiji dadi ba haka nima zanyi fushi dake ga mubina ma kinbarta adamuwa ya kk so muyi knn.?

Tace "to zanbiyoshi mu taho amma badan halin sa

ba sbd kai da dady kawai.

"Eh munji mungode da hakan.

Abdallah jin hakan datace saiyayi murmushi ya lumshe ido yabudesu tar akanta ta miko masa wayar tace "ga wayarka kabarni inshiga ciki to.

Yakarba yamatsa ta wuce

Yace mata "kifito yanzu da

kayanki kada mubata lokaci

Tayi masa banxa harda dan harararsa ta gefe

Dariya kawai yai mata

Tayiwa addaji sallama ta fito

Addaji bata fahimci komai ba ita dadima abin yai mata naganin mijin dijen yabiyota ckn so da kauna.

Gashi taga dijen t

a canza tayi mugun kyau zaton addajin ma ko cikine da dijen

Suna tafe amota babu wanda yace da dan,uwansa kanzil

Waka yasaka ta soyayya ta balarabiya Nancy agram me kwantar da zuciya da sanyin dadi

Bini bini yakalleta yaga dai fuskarta ba fara.a b

ai sake takalar taba dai har bacci yadauketa yaita kallon kyakykyawar fuskrta yaji kamar yashafo fuskar amma yana tsoron abinda zai biyo baya

Godiya yaitaiwa Allah day mallaka masa khadija me kyau amatsayin mata fatansa kuma Allah yasaka sonsa ackn zuci

yarta

Horn din dayakewa me gadine yatasheta abacci tafahimci sun iso datagansu akofar gidan Abdallan

Sashinta ta wuce kawai ko akwatinma shiya biyota dashi

Toilet ta shige ta watsa ruwa taje takwanta agado daga ita sai "yar bes da dogon wando fela

Yatsura mata idanu daya shigo dakin takalleshi taja tsaki kawai

Ya zauna agefen gadon yace "khadija nazo muyi muhimmiyar magana kitashi zaune.

Tace "nikuma ayanzu bacci nakeji ba.

Yace "duk baccin da kikasha amota?

"Bai ishe niba. Tafada a

takaice

Yace "to dama nazo mk da kokon barata ne akan soyayyarki da Allah yajarrabceni kitaimaka kimance komai daya faru abaya ki karbi soyayyata ki amsheni amatsayin mijinki ina ckn wani hali ni mabuqacine nadaina halayena nashan giya a neman mata harg

a Allah bazan sake ba kece zaki taimakeni kimantar dani plz.

Yakama yatsunta na hannu

Ta kwace hannun nata tana fadin "aiba ni kadai bace matarka da zata taimaka mata kaje ga ni,ima can dama itake taimakon naka ai.

Ya marairaice mata yana fadin "n

i,ima tabar mk ni tun kafin ki tafi tafadi hakan kuma kinga alamar banda akwai dangantaka atsakanina da ita da tuni na sallameta gida na abinda tayi abaya.to amma tunda baxaki tallafeni ba shikenan na hkr zanjira har zuwa lokacin dia zuciyarki zata huce t

asoni dan kanta.

yana gama fadin hakan yatashi Yafuta abinsa ko waigenta baiyiba

Tabi bayansa da kallo

Yakamata ta tausaya masa hakan amma inta tuna wasu abubuwan takanji gara ta rama don yayi mata azaba abaya

Ba laifi ta wani bangaren yana

burgeta domin yanada fasalin da za.a soshi dogone jayent kyakykyawa fari me saje da dogon hanci gashi da faffadan kirji ya iya kallo amma baxata iya furta tana sonshiba koda zuciyarta ta kamu

Ta tashi tashige kicin ta duba bau komai ciki sai indomie du

k da taginsheta don cimarta ce dama amma haka ta dafa ta fito ta zauna tafara ci

Wayarta dake kan table tadau ruri ta dauko ta duba saitag ashe mubina ce

Tasan maganar tafiyarta kauye zatayi mata

Ta daga da sallamarta tana fadin "Amaryar yaya....

kafin ta karasa taji muryar mubinar arikice da tashin hankali tana fadin "innalillahi wainnailaihir rajiun matar yaya munshiga uku mun rasa yaya.

Tsaye dije ta mike akidime tana fadin "wane yayan muka rasa mubina wanne yayan.?

Mubina tahu kuka tana f

adin "yaya Abdallh ne yai hatsari yanzun akaiwa yaya Abdulhakim waya yatafi asibitin da aka kirashi wayyo yaya Abdallah Allah yasa ba mutuwa yayiba

Wani ihu da dije tasaka saida nafurgita na ajiye wayata ba shiri..……

*DIJEN ƘAUYE *

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•

*True Life Story*

*Nabilancy Luv*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)

PG 120-125

Ihun Dije ne yakarade gidan taringa kuka tana fadin "Nashiga uku Abdallah kada ka mutu nadau hakin

ka kayafemin abinda kayimin.

Me aikin Ni,ima ce tafito compound na gidan tajiyota aguje ta garxaya sashen nata don ganin meya sami uwar dakin nata

Tana shiga taga dijen na ihu hannu aka tana sambatu

Takama tasata ajikinta tana fadin "Aunty khadija

meya faru ??

dije cikin kuka tace "munshiga uku habiba Abdallah ne wai yayi hadari yanzu akaimin waya yana asibiti

Habiba ckn kidima itama tace "subhanallah munbani wanne asibitinne mutafi?

Dije ta yarfar da hannu tace "walh banma tambayi ko awane

asibiti bane.... Wayar dijece tahau burari da sauri ta rarumi wayar taga Abdulhakim ne dasauri ta hau tambayarsa "yaya Abdul ina yaya Abdallahn ?Allah yasa dai bai mutuba? Dan Allah kagayamin gaskiya ya mutu ko bai mutuba?

Abdulhakim yace mata "cool dow

n khadija mijinki bai mutuba

"To yanxu zanje gunsa awane asibiti yake?

Abdulhakim yace "kada ki taho kixauna tunda muna nan komai zaizo da sauki akansa ne yaji ciwon sai kirjinsa kawai yanxuma baya hayyacin sa...."Ni walh zantaho baxan tsayaba hanka

lina baxai kwantaba har saina ganshi

"To !to shikenan kizauna ganinan xanxo in daukeki bani yan mintina Amma kada ki gayawa Ni,ima kada itama nata hankalin yatashi.

Tace "to,to..baxan fada mataba saikazo.

Tana kashe wayar ta tattaro nutsuwarta

guri guda takalli habiba tace mata "yaya Abdul zaizo yanzu yadaukeni naje naganshi yace ciwon bamai yawa bane kada ki gayawa Ni,ima kinji.

Habiba tagyada kanta tana fadin "to Allah yasauwake ya kiyaye gaba.

Futar habiba da "yan mintina saiga wayar A

bdulhakim yace mata tafuto yazo yana bakin get

Hijab tazumbula har kasa tafuto da sauri

Ayanda taganshi ackn motar hankalinsa ba.a tashe ba yakamata ace tayi masa tambaya? To amma ina hankalinta ita atashen yake

Suna tafe ma tana share kwalla wacc

e bata san ma tana xubowa ba

Tunani takeyi yanzu inya mutu to da hakkinnta zai tafi tunda ta bakanta masa rai yanemi yafiyarta taki yafe mishi ita ayanzu hakan ma tashiryi karbarsa amatsayin mijinta na sunna tausayinsa shiyafara ziyartarsa aduk inda kwa

tausai yake to akan iya samun SO ya zauna agurin

Abdulhakim yana kallonta yafahimci kuma halin data shiga baice da ita uffan ba domin duk wannan plan ne daya shirya mata shida matarsa don su gane cewar Dijen na Sonsa kamar yadda yake sonta ko yaya.?

Saida taga yayi hanyar gidansa ne ma ta dago da kanta ta kalleshi zatayi magana sai taga yakalli gefe abinsa yabasar

Yana tsayawa akofar gidansa yaja burki yadubeta yace "Ayanzu haka mijinki yana Kwance a sitting room ana bashi taimakon gaggawa

don bai dade a asibitin ba muka daukoshi muka dawo dashi gidana amma kosu dady basu saniba don kada hankalinsu yatashi

Ta gyada kanta tana share hawaye

Ta fito amotar tabi bayansa zuwa ckn gidan

Zaune jigun ta tarar da Mubina ta zabga tagumi fu

skarta dauke da damuwa ga mutum akwance anrufeshi ruf kamar gawa adoguwar kujera

Ai aguje ta karasa kansa tana jijjigashi tana fadin "Wayyo mijina dan Allah katashi kada ka mutu ina sonka kayafemin nima na yafe maka dan Allah ka tashi walh na karbi tayi

n soyayarka na hakura katashi muyi rayuwar Aure ckn Amana da kulawa Ni dije na Amince dakai mijina dan Allah katashi walh daga rana irin tayau na daina nuna maka tsana ina sonka mijina! ina kaunarka yaya Abdallah ……!!

Wani juyi yayi yai wurgi da bargo

n da aka rufa masa yakamota yamannata da jikinsa yana dariya

Ai Dije sandarewa tayi tanabkallonsa

Ya mike ya dagata sama yana juyi da ita tareda fadin "Natashi Khadijata baxan mutuba nima ina sonki kamar yadda yanzun kika furta kina sona i luv you k

hadija.!!!

Dodon kunnanta ya ringa amsa kalmar I love you din daya furta akarshen kalaminsa

Mamaki ne ma yahanata motsawa tana jikinsa yana faman kwarara mata kalmomi na soyayya yana dariya

Itako mubina da mijinta Abdulhakim dariya sukaita kyakyak

yatawa suna tafi suna cewa " _HAPPY ANIVERSARY MARRIAGE AND APRIL POOL_

Abdallah ya direta yana tafi shima yana ce musu "tank you!tank you sister and brother kunyimin komai kungama min komai kuntaimakamin alokacin danake neman taimako baxan manta da w

annan ranar ba domin tafi komai tarihi ackn rayuwata.

Yadubi dije da kanta ke kasa tana murmushi duk kunya ta baibayeta yace "to ya kika ga wannan game din?

Nayi winning ko?

Taki daga kanta ma takalleshi balle yasami amsa

Ya taho ahankali garet

a zai rumgumeta tahau ja da baya tana fadin "Gaskiya kun shammaceni Kada katabani ni da wasa nakeyi fa.

Yajanyota jikinsa yana fadin "eh munsani ai tunda gashinan hawaye yabata mk fuska tabbas da wasa kikeyi kamr yadda muma mukai miki wasa ko?

Ta

hau murmushi tana murza zoben hannunta

Yadaga mata haba yana fadin "inhar ba har zuci kk sona ba toki furta cewar kintsaneni ni Abdallah yanzun nan.

Tayi masa shiru taki magana yasan kunya taji dan ta kasa kallonsa

Yace mata "bude ido kiga bakowa

afalon dagani sai ke wanda suka shirya shirin sungudu daki abinsu.

Ta dago kai ahankali takalli koina taga basanan sun tafi

Amma lallai mubina da Abdulhakim sunyu wasa da hankalinta to wai meyasa bata fahimta ba tun ahanyarsu naganin yanayin Abdul

din? Lallai bata taba shiga tashin hankali irin na yauba

Yakatseta dacewa "Khadija kigodewa Allah da Allah yabaki ni walh ina sonki zan rikeki da amana baxan taba wulakantaki ba bakuma zan hada sonki dana kowacce maceba kirike aranki Abdallah nakine ha

r abada walh sonkine kadai yataba wahalar dani sbd Allah nake sonki tunda gashi Nakusa shan ACID yau akanki.

Ta zaro ido afurgice tace "me kace?Acid kuma?

Ya gyada kai yace "eh, mana naxo musu da damuwa nasiyo acid nace musu nikam yau zanbar duniya

sbd bakya sona narasa yadda zanyi nasamo soyayyarki har nabar musu wasiyyya akanki to dayake suna sona shine suka hanani suka kawo wannan shawarar dan aga ko dagaske kike tsanar tawa to ashe gara da ban shaba gashi Allah yanufeki da sona ko khadija.

Ta

daga kai kawai dan har yanxun wani bawai take jinta wai itace agaban Abdallah cikin So da kauna

Yashafa fuskarta yace "khady bakice komai ba Zinariya.

Ta murmusa tace "gaskiya gara da bakasha gubar ba kaga aikamar ka kashe kanka da gaskene kuma ba

bu kyau fa.

Yace "eh mana.shiyasa ma da suka bani wannan shawarar nadauka kuma gashi nagwada naci riba.

Pls kada kiji haushinsu taimakona sukayi

Tace "ba komai mutafi gida kawai.

Yace mata "to muyi musu sallama ko? Yafada yana kallon fuskarta

yana murmushi

Tace "kyalesu kawai muje.

Yace "haba zinariyata amma dai ba fushi kikayi dasuba? Suna sonmu tarefa shiyasa sukai hakan.

Ta girgiza kai tana fadin "a.a bafushi nayi dasuba dadima naji araina da suka hanaka shan Acid kaga nima sun taim

akeni da tuni zanshiga yin takaba ayau.

Yaji dadin lafazinta har wani hot kiss ya manna mata agoshinta ita kuma talumshe idonta kawai tana murmusawa.

Lallai Abdallah yacika jarumi me kaifin basira gashi ckn sauki yasamo dijen kauye dijen birni dijen

Abdallah inji fans

πŸ˜…

*Muje zuwa page na karshe fans Auntyn Sayyada da Shahida ce*

πŸ‘ŒπŸΌ

*DIJEN ƘAUYE *

πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•πŸ•πŸ•



πŸ•πŸ•

*True Life Story*

*Nabilancy Lu

v*

πŸ’˜

(Auntyn S&S)



⬇

*THE*

πŸ”š

*SAI WATARANA MASOYA ZAN BARKU SAI WATA RANA INA MUKU BANKWANA NI DIJE*

πŸ˜ƒπŸ˜ƒ

*KARSHE...*

*Mu gauraye mujone muhade mu dulmiya Ackn Novel dinmu na 4 star's Nabeela's Only me suna* *_MATA

JIGON AL,UMMAH_* *wanda yazo muku ckn wani sabon Salon na daban zakuji dadinsa zakuyi fahari dashi zaku chaskale da Nishadi zaku gwangwaje dajin dadi Da farinciki*

πŸ‘πŸΌπŸ˜ƒ





PG 125-130

Wata sabuwar Rayuwa dije ta tsinci kanta aciki wanda

taringa jinta bawai domin abin ma dafari kunya yaringa bata ganin wai itace ayau take jin kaunar mutumin da ada tafi tsanarsa fiye da kowa aduniya sai gashi kuma ayau tanajin kaunarsa sosai Aranta tabbas lamarin ubangiji ba abin mamaki bane tunda shima Abd

allah yana nuna mata qauna

Yana bata kulawa sosai gashi baya kunya agaban uban kowa zai nuna mata kauna muraran harda ta rashin kunya don bayajin kunya ya sumbaceta koya rumgumeta agaban ko waye itakejin kunyar ma

Ni,ima data fahimta sai abin yabata

mamaki don sun shammaceta

Saidai kuma ta tayasu murna da Allah yahada kansu har takance da Dijen "khadija ki godewa Allah rayuwarki tayi kyau gashi kina tare da wanda yake sonki tsakani da Allah kema kuma kina sonshi da xuciya daya dan Allah kada ki ra

bu da Abdallah walh kun dace sai nakejin inama inmutu inbar duniyar sbd rayuwata tayi gibi kuma duk nice najawa kaina ayanzu zaune nake fanko empty bantsira da komaiba arayuwata sai takaicin rayuwa gani dai amatsayin matar Abdallah amma bandi amfani agares

hi tunda gurguwace ni Allah ma nake godewa da yasa ina rayen zanga wannan rana ta yanda Abdallah ke nuna maki kauna domin dama can dake ya dace khadija ganewa ne bamui ba nagodewa Allah ma da Abdallah bai wulakantani ba da dukan saiyai min yawa.

Dije ta

yi murmushi tace "haba Ni ,ima kidaina ma fadar hakan walh indai ina raye baxaki taba wulakantaba Allah zaibaki lfy kidawo kina takawa dakafarki kamar kowa aiki godewa Allah m tunda abin yazo miki da sauki fatana kawai kixamo me hkr da juriya da kau da kai

akomai domin yin hakan shine zai wanzar mana da zaman lafiya ackn gidan nan.

Ni,ima ckn jin dadin jin lafuzan dijen ta kama hannun dije tace "nagode sosai yar,uwa zanyi abinda kkce kodan insami zaman lafiya arayuwata.

*******

Kwance suke akan gado

tana kan kirjinsa tana wasa da gashin dake kwance luff akirjin nasa

Shikuma yalumshe idonsa kawai yanajinta tana goga lebenta anasa

Dije tace "yayan Love kasan wani abu?

Abdallah yabude idonsa ahankali yace "a,a saikin fada Zinariyata.

Tace "i

na son wannan gashin naka na kirji tun ranar dana fara ganinshi atare dakai naji wani abu araina tabbas aranar nafara jin feeling atare dani.

Yazaro ido "ashe?

Ta boye fuskarta akirjinsa wai ita kunya

Ya kamo habarta yana murmushi yace "wato ashe

kin dade dafara sona ban saniba knn? Ashe boyewa kikai saida kika jira nafara bayyana mk kenan?

Ta girgiza kanta tace "a.a nifa ba haka nace makaba. Ckn salon shagwaba tafada wanda yazazakoshi yafara tsotsar bakinta

Dataga salon yacanza saitahau ku

kan karya dan ya kyaleta harda magiya "plz yaya kayi hakuri kabarni haka nagajifa mubarwa gobe mana.

Yatsaya cak da mulmular dayake mata yace " rawul na ukun yau zaki gujewa? Why? Kefa kika koyarni my khady plz kitaimaka kibarni mana

Tace

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login