Showing 6001 words to 7525 words out of 7525 words
"toni !toni
ai har yanzu zafi fa nakeji.
Yayi kas!da murya yace "oh my zinariya baxan miki da karfi bafa, kinji.
Tayi lakwas alamun dai ta mika kai.
Nan nabarsu nafuce don su samu damar ci gaba da sabgar ma.aurata.
👍🏼😅
Akofar gidan Abdulhakim yayi f
arking din motar tasa yadire dije yana ce mata "zandawo nadaukeki da yamma Zinariya ki kular min da baby.
Ta rausayar da kai tace "yaya kabari sai dare mana kazo kadaukenin.
Ya girgiza kai yace "yanzunma dan zamuje meetting ne shiyasa nakawoki amma d
a babu inda zanje kinsan da direct gida zan mayarki bana so kidawo daga awo kitafi wani waje nafiso yanda aka luguiguita min babyn nan ace kinje gida kin kwanta kin sami hutu to amma yau kin dage wunin na mubina nane kinaga ita Abdul baya barinta yawo ko.
Tayi murmushi tace "ai ita kaga tayi nauyi da yawa kuma ita kadaice nikuwa kaga.
Shishsh!!yadora yatsansa akan bakinsa yana fadin "don't tell dis kema ke kadaice ai.
Tace "Ni,imar fa?
Ya mata wani kallo wanda ita kadai tasan ma.anarsa
Baika
ra cewa komai ba dai yaja motarsa yai gaba ita kuma tashige gidan
Tana shiga tahau tsokanar mubina "me tirtsin ciki gatanan tafe...
😃
Mubina datake jabe akan doguwar kujera da tsohon ciki tayi murmushi tace "wato naxama abin tsokanarki ko khadija.to
ai naga kema dai cikinne dake kuma dole zakizo gurin dan nasan nan da wata hudu kinyi nauyi kamar ni.
Dije tace "Allah mubina bana fatan cikina yakai naki girma.kinganki kuwa? Tab walh kinyi muni cikin yafi komai girma ajikinki shi ake fara hangowa kfn
aganoki sannu kinji ta gidana.
Mubina tace "to kekuwa nashiga EDD nafa harna kara kwana biyu.
Dije ta kama baki tace "tab kice yau ko gobe dai.
Mubina tace "yanxu ko anjima dai ko.
Dije takama baki tana dry "wai yakaga mubina zata haihu,
m
ubina tace "ainafiki juriya yarinya kinmanta yanda kk rude ganin zaki rasa mijinki Aiwalh gara da mukai mk haka gashi munga tsagwaron soyayyar da kk boye aranki.
Dije tahau dariya tace "ai walh kun shammaceni dayawa.
Mubina tace "amma dai mun iya had
a plan ko?
Dije tace "gaskiya kun iya tunda har kuka hana mijina shan Acid ba.
Mubina tasheke da dariya tace "bawani Acid daxaisha malama shima duk unset ne yafadane kawai dan yaji tabakinki.
Dije tace "toni koma dai miye anriga anwuce gurin tuni.
Mubina tace "hakane kam ta yaya Abdallah ina Ni,ima?
Dije tace "Tana gida daga
Awo nakefa yabiyo dani yawuce meetting
Mubina tace "to yayi ta yaya Abdallah kije kicin ki debo abinci ko.
Dije tace "keni cikina acushe yake banajin yunwa ruwa k
awai zansha.
Dije ta mike ta nufi furji ta bude ta dauko faro me sanyi ta tittila a cup tadawo ta zauna kusada mubina tafarasha
Sun wuni tare suna hirarsu ta kawaye anata hira ana tuna da ana dariya aiko dai mubina saiji tayi kamar ana zungurarta mar
arta ta daure tam! Ciwo yataho gadan gadan nakuda tayi sallama
Dije rudewa tayi jikinta yahau bari don bata san ya zatayi da mubinar ba
Kiran Abdulhakim tayi awaya har sau biyu bai dagaba suna meetting da wasu turawa a kamfaninsu wayarsa na silent
Momy ta kira ta shaida mata
Ai tuni momy uwa ta gari ta taho gidan mubinar da drevernsu yadaukesu sai asibitin da mubinar ke awo.
Cikin minti talatin Allah yabudi ido lafiya mubina ta zankado jaririnta katoto me kama da ubansa
Yaro fari kal kyak
ykyawa ubansa futuk
Dije tayi ta kallon yaron ckn so yabata sha.awa sosai taringa shafa cikinta tana addu.a aranta Allah yasa itama ta haifo me kama da Abdallah
dan hakan shine cinyewa gun mace awannan zamanin kahaifo babies me kama da ubansa
Me je
go lfy take dan haka aka sallamosu suka koma gida
Saida momy ta gyarae yarta tayi mata wanka ta gyara babyn sannan ta koma gida amma ta turo mata yar tsohuwar da take mata aiki iya zulai
Sai magriba suka fito daga meetting din abin yabaiwa su Abdul d
a Abdallah mamaki ganin test din Dije awayarsu wai Mubina ta haifi namiji
Adokance suka tafi gidan suna murna na samun wannan karuwa
Abdulhakim yaringa kallon dan ckn so wai yanzu wannan kyautar Allahn nashine?yaringa sumbatar yaron yana godiya ga Al
lah sannan yasa mubina agaba yana fada mata kalaman soyayya. "Nagode Mubee na kinbani farin ciki sunan mahaifina zansaka mahmud kizabi wanda za.a ringa ce masa nagodewa Allah dabaisa alokacin da dady yabanike na bujireba ashe akwai rabo atsakaninmu ina son
ki My mubee Allah yakara mk lfy da nisan kwana agaba ki haifo mini "ya"ya tara insami goma ma aduniya.
Tarufe fuska tana murmushi tace "Amin Abban Abulkairi.
Itako dije jikinta yagama sanyi ganin yanda ake nakuda tabbas mata suna kokari
Amota suna
tafe Abdallah yana tayi mata sambatu "My Zinariya kyanta ki haifomin namiji kema kinji walh babyn nan yasamin son da namiji araina plz Khady na
Ido kawai tabishi dashi batada bakin magana tunda sambatu yakeyi
Yama mance ba itace zata bashi namijin
ba Allah ne
Da taga da gaske yk ne sai tace dashi "Yayan love kayi addu.a Kawai.
Yace "yakamata kiyi scaining ko ?
Ta girgiza kanta "basai nayiba yaya mubarwa Allah lamarin kada muyi masa shishshigi.
Ya gyada kai kawai.
******
Wata hudu da
haihuwar mubina knn Abulkairi yayi wayo alokacin Dije ta haihu Allah cikin ikonsa ta haifo tagwaye duka maxa kuma batasha wani wahala ba wajen labour ckn mintina twins suka zo duniya
Yara gwanin sha.awa kowa sonsu yaringayi tun daga asibitin farin jinin
su ya watsu farare tas kamar "yayan larabawa sunyi kama da babansu shikansa Abdallah saida yaringajin wani annashuwa aransa yaita godiya ga Allah aransa da bayyane
Aranar suna kuwa canza musu suna yayi yasakawa hassan suna Abdulhakim little hussain
kuma jiniour Abdallah
Haka yaran suka taso da farin jini sosai Ni,ima ma tana nuna musu kauna me aikinta ke daukosu takawo matasu kokuma dijen takai matasu har part dinta su
Wuni tare
Alokacin kuwa da suka isa yaye momy ce ta karbesu ta yaye su ag
idanta
Dije hankali yakwanta mijinta na nuna mata soyayya gashi inda yakara burgeta yakara saka sonsa aranta Abdallah mutum ne domin yaje can kauyensu yahada matasan garin da basuda aikinyi yabasu aiki a gidan gonar dady da aka yanki gefe yayi floti b
iyu aka bude kamfanin shinkafa gashi yaja wuta garin yayiyyi rigiyoyin burtsatsai da fanfuna ko ina kayi saidai kaji ana shi masa Albarka tabbas kayen marina suna alfahari da Auren dije da Abdallah
Don Yamayar da kauyensu
Birni ya haskaka musu karkar
a koina fitilune ahanyoyin da ake shirin futar musu da tituna
Su littel da junior sunada shekara uku daidai dije ta haifi "ya mace wanda ita kuma kama tayi da ita futuk daka ganta kaga "yar fillo zam.
Abdallah yaso yasaka wa diyar tashi Sunan mar
gayya Zannura to sai Dije tace itakam magaji da rai zatayi Ni,ima take so asakawa Babyn
Baiki tatan ba tunda Abin alherine hakan Ba.a boye mataba kumma Ni,imatullah akece mata
Ni,ima naji da takwara sosai agunta take wuni wani sa,ilin ma intaji shi
ru kafin akawota da kanta take dingisawa taje ta gano takwara
Bayan shekara biyu Dije manyan mata ana zaune ana koyawa Ni,ima baby fullanci Abdallah yashigo da twins sukayo kanta suka daneta "momy oyoyo mundawo sannu da gida.
Ta hade rai tana turarsu
"kada ku ballani mana meye hakan.
Littel Yahade rai yace "gaskiya momy muma kiringa koya mana fulatancin nan kullum saidai muji kina yiwa baby bandamu.
Abdallah yakaraso ciki yana musu dariya dijen ma dariyar takeyiwa littel ganin yana nuna kishins
a karara akan Baby Ni,imar wacce bakinta ma baibude sosaiba
Abdallah ya daga mata gira "kibashi amsa mana kinyi shiru nima ina kishi da hakan fadane banyiba yarigani ne kawai.
Tayi dariya tace "to ya kuke so inyi daku nagadai kaima gaba kake sasu kan
a koya musu turanci ko gayyata ta bakwayi toni meye aibuna da abin kishi dan na koyawa diyata fulfulde.
Abdallah yace "mudai munji munki wayon dole muma ahada damu akoya mana ko mu rigime tunda ai babyn ba yarenta bane yaren mamantane.
Dije tayi dar
iya tace "Amma dai kasan itace asalin *"YAR FILLON* KO? KAMMANNI sunnuna komai nata na Dijen kauyene.... yatoshe mata baki "kul! Dijen Abdallah kike ba dijen kauyeba plz mubar maganar nan ma mudawo ta batun abinda nake muradi agunki yaushe zanbaki ajiyata
ne?
tayi kamar bata fahimtaba tace "meke nan?
Yashafa cikinta "Inaso ahaifarmin Zannura ne
ta kanne ido daya tace masa"kasha kuruminka takusa zuwa ma.
cikin murna yace "da gaske?dama nabayarma ashe ba.a gayan ba. Yakai mata sumbata agoshi
ta
nuna masa yaran dake gefe suna sabgarsu tace "Dadyn love yara fa ka ankare plz.
ya fakaici idon yaran ya sunkuceta yayi bedroom dinsa da ita ……………
🖐🏻👏🏻😃
asha love lfy masoya Allah yabar so da kauna Dije da Abdallah.
*Auntyn Sayyad
a da Shahida ce*
👌🏼