Showing 18001 words to 21000 words out of 30898 words

Chapter 7 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

6

bakomai sannan suka sakko kasa dukkansu.

Koda suka sakko kasa wurin mutanen palon haka kawai Myshah taji gabanta ya fadi ganin yadda yan matan suka mamaye Ryan duk da ba kulasu ya yi ba amma sai taji wani abu da t

a danganta shi da kawai dan a yanzu ta kasance ne mata a gareshi.

**

“Zuciyoyinmu cike suke da tarin tambayoyi game da wannan al'amari mu dai a iya sanin mu Myshaara ta rasu kusan shekara guda ke nan, sai dai a yau mun wayi gari kazo mana da wata m

ai kama sak da Myshaara a matsayin matarka kuma ka kirata da suna Myshah shin meke faruwa ne?”

Duk wannan kalamai suna fitowa ne daga bakin Alhaji Rayyan Rayyan Muhammad Babban d'a a gaba d'aya Rm Barde family yayin da kowa ya hallara a babban palon Abh

ie wato Alhaji Rayyan Muhammad da suke kira Baffa. Misalin ƙarfe tara na dare ke nan, domin bayan sakkowansu Myshah kasa a safiyar ranar masaukinsu aka kaisu da ya kasance

ɓ

angare guda kuma koda yake kowa yana da tarin tambayoyi a zuciyarsa game da wannan

rud'ani da suka shiga amma sai Baffa ya hana kowa ya yi maganar ya ce a bari sai sun huta shi ne yanzu da dare aka tara kowa ga kuma su Myshah da Ryan ana jiran ƙarin bayani da bakinsu.

Dan ma wayayyun mutane ne shi ya sa basu wani nuna mahaukacin tsor

o ba na ganin Myshah kasancewar Myshaara da suka sani ta mutu dadi da kari har gawanta sun gani.

“Wannan d'in da kuke gani matata ce kuma sunanta Myshah wanda hakan kuma nake kiranta kuma sannan kamar yadda kuke zargi ita d'in dai ita ce Myshaara taku d

a kuke tunani, maganar cewa Myshaara ta mutu kuma ban san shi ba, ban san me ya faru ba da har aka kawo muku gawa a matsayin na Myshaara kuma kuka yarda.”

“Me kake fa

ɗ

a ne haka, to garin yaya mutum

ɗ

aya zai zama biyu tabbas gawar Myshaara aka kawo mana.



Alhaji Rayyan ya sake fa

ɗ

a sai dai kafin Ryan ya basa amsa a

ɗ

an fusace Alhaji Ahmad ya ce.

“Kai yaro bar ganinka bature karka zo mana da rainin hankali da wayo, Myshaara dai

ɗ

aya ce kuma ta mutu saboda haka magana ta kare ba zamu taba yarda cewa w

annan...

Ya nuna Myshah. Sannan ya ci gaba.

Wai ace ita ce Myshaara ba, ai Bama zai yiwu ba sam...”

Ya ƙari sa zancen nasa da mik'e wa yana kad'e riga zai bar wurin.

“Ba yarda ko amincewar kowa nake buk'ata ba, ni dai nasan wannan ita ce Myshaara

kuma matata a yanzu domin a wancan lokacin Myshaara bata dawo kasar nan ba bayan gama karatunta, aure mukayi kuma da sanin Baffa saboda haka ya rage naku ku yarda ko karku yarda.”

Ryan ya fa

ɗ

a yana kama hannun Myshah suka bar wurin.

An yi zaman ne d

omin a sama maslaha kuma gaskiya ta bayyana sai dai a maimakon hakan wata wutar ce ma aka kunno..

43

“It doesn't make sense kun sani, ta ya za'ace wai Myshaara tana raye bayan da hannuna na kashe ta, gaskiya ba zai yiwu ba dole wannan ba Myshaara ba

ce to amma me ya sa Ryan kirkirar wannan wasa haka ko dai wasa yake so ya yi da hankalinmu domin ya gano gaskiyar mutuwar Myshaara... To amma kuma wacece wannan mai tsananin kama haka da Myshaara!”

Ya kai maganar nasa cikin sauke numfashi yana juyowa ga

sauran da suke tsaytsaye cikin nemawa junansu mafita.

Duhu ne sosai a cikin kebantaccen wurin dake a Mansion wanda ba kowa ne ya san da shi ba, kuma ciki suke had'uwa domin shirya duk wani abu da zasu yi ko nemawa kansu mafita idan lamari yana neman ri

nshab'e musu kamar yadda yanzunma suka tattaru domin neman mafita su biyar ne maza uku mata biyu sai dai kasancewar duhun wurin ne ya sa ban iya tantance ko su waye su ba daga cikin ahalin RM Barde.

“Hmmm kana wasa ne da wannan Baturen tabbas hasashen k

a yana kan daidai yazo ne kawai domin ya yi wasa da tunaninmu sannan ya gano gaskiya.”

Dayan mutumin ya fa

ɗ

a yana jinjina kai.

“So we need to stop him immediately tun kafin binciken nasa ya gano komai ya kamata muyi amfani da kwakwalenmu domin nemawa

kanmu mafita.”

D'aya daga cikin matan da ta yi shiru tana jin su ta fa

ɗ

a hakan yanzu tana dubansu su duka kamar yadda suma suke kallonta.

“What should we do, ya kamata mu yi gaggawa fa domin ni kam jikina ya yi sanyi tsoro nakeji kar asirinmu ya ton

u.”

“Rufe mana baki anan wurin shashsha...”

D'aya daga cikin mazan da ya kife kansa cikin tafukan hannunsa ya fa

ɗ

a a

ɗ

an fusace ita ma budurwar cikin fusata ta ce.

“Ba zan rufe ba

ɗ

in duk ba kai ne kaja min fad'a wa wannan masifar ba, tun farko ai d

a baka nuna kana son Myshaara ba ai da bamuzo wannan takin ba...”

“Xulaihah!”

Ya kirata a tsawace kafin ya ci gaba.

“Ai shashancin ki ne ya sa na rabu dake tun farko na koma gareta kuma shashancin ki ne ya sa ta gane koni wanene ta gane sirrina da

bai kamata ta gane ba duk kece kika ja...”

“Amma ba ni na kashe ta ba ko? Ko ka manta ne na tuna maka kirana kayi cikin tashin hankali domin na taimaka maka iyye ka fa

ɗ

a min mana Mash'al saboda haka wallahi kwara ma ku nemo mana mafita dan banci nanin

ba dan haka nanin ba zata cini ba, bani na kashe Myshaara ba dan haka hukunci ba zai hau kai ba...”

A fusace ya ce.

“Koda bake kika kasheta ba ai kin taimaka...”

“Ya isa haka miye na tada jijjiyoyin wuya kuma kun manta dokar kungiyar nan namu ne b

abu kiran sunan juna so kuke asirin mu ya tonu?”

Xulaihah ta dubesa a fusace.

“Fuck you daku da kungiyar taku duka kuma wallahi na fa

ɗ

a muku ba zan tab'a yarda asiri ya tonu ayi min hukuncin da bani da laifi ba ehe.”

Mari mai kyau da lafiya Mash'a

l ya zuba ma ta a fusace ya nuna da yatsa yana fa

ɗ

in.

“Mahafin nawa kike fada wa haka saboda baki da mutunci?”

“An fa

ɗ

a

ɗ

in naga dai ba uban kirki bane shi d'in kuma wallahi ka ƙara zagina sai kaga abin da zan yi.”

Ta mayar da dubanta ga mahaifin

Mash'al

ɗ

in wato Uncle

ɗ

in ta Ahmad RM Barde.

“A juri zuwa rafi dai ana nuna ma mutane sifa ta mutanen kirki amma daga ciki kai

ɗ

in mugu ne da yake kokarin ganin sai ya rusa ahalinsa...”

Mash'al yana kokarin kamota ya jibga amma uban ya dakatar da sh

i ta hanyar daga masa hannu yana duban Xulaihah da wani makirin murmushi ya ce.

“Yarinya ki iya bakinki tun kafin kalaman ki suja miki dana sani domin ni din da kike gani ba abin da ba zan iya aikatawa ba muddun aka nema shiga gona ta kuma da kike magan

ar ina kokarin rusa ahalina, ai shi wannan ahalin a hakan ne ake ganinsa ahali amma daga ciki ya dade da rushewa kuma ba zan sama nutsuwa ba har sai ranar da na gama d'aid'aita ahalin gaba dayansa.”

Duk wannan abu dake faruwa tana daga gefe a tsaye tana

kallonsu lamarin nayi ma ta dad'i tun da ta yi magana sau daya bata sake ba sai ta ja gefe tana kallon dramar da ake diba tsakanin ahalin.

A hankali ya cusa hannunsa cikin nata yana dan lumshe ido ya furta.

“See! A halin yanzu ahalin dab yake da rushe

wa burinki ke da Mahaifinki zai cika na ganin ahalin RM Barde ya zama shud'ad'e sai dai a labari, Are you happy now?”

Ya kare maganar yana sauke idanunsa akanta.

“Ba zan yi farin ciki ba har sai ranar da ahalin suka gama tarwatse gaba d'aya.”

Ya

ɗ

an d

ubeta yana jinjina kai kafin ya furta.

“Amma me ya sa tsawon shekarun nan ina yi miki dukkan abin da kike so domin durk'usa ahalin nan amma kinki sanar dani cikakken dalilin ki keda Mahaifinki na son ganin sai kun rusa ahalin.”

Wani banzan kallo ta y

i masa tana fa

ɗ

in.

“Ka tsaya iya matsayinka na mai aikina karkashina domin kawo karshen ahalin kar ka zake da yawa dan kana ganin kai din miji ne a gareni kuma matsayin jika na farko a ahalin kuma Babban d'an Alhaji Rayyan Muhammad karka manta kai

ɗ

in bog

i ne baka da alaka da ahalin komai ma bogi.”

Ya bu

ɗ

e baki zai yi magana muryar Alhaji Ahmad ya katse masa hanzari.

“Sophia ki samo mana mafita kamar yadda aka saba domin ji nake kamar na kashe yarinyar can duk da ita

ɗ

in diyar kanwata ce amma ta fara k

aini bango.”

Sai a lokacin ma Sophia ta lura da Xulaihah ta bar wurin kuma kafin ta bashi amma Mash'al a

ɗ

an fusace ya ce.

“Mafita na banza ai naga ita ta bada shawarar a kashe Myshaara kuma muka biye ma ta muka aiwatar ashe a keken bera ta dauramu t

un da a koda yaushe

asirin mu na iya tonuwa saboda haka ni kam na bar wannan kungiyar daga yau ku san kuma yadda zaku yi ku wanke sunana daga lamarin ku.”

Yana fa

ɗ

in hakan ya fice a fusace.

Sophia ta

ɗ

an juya ido kamar ba zata yi magana ba sai kuma t

a furta.

“Zan yiwa tufkar hanci very soon.”

“Da dai yafi...”

Alhaji Ahmad ya fa

ɗ

a shima yana barin wurin.

Yayin da Sophia tabi bayansa da fa

ɗ

in.

“Shashasha da mugun son ku

ɗ

i da abin duniyar da kake da shi zan yi amfani da kai domin kai ahali

nka k'asa!”

Ta fada a bayyane. A daidai lokacin kuma aka yi saurin janye na'urar da ta gama nad'ar komai da ya faru a video.

Ta sauke ajiyar zuciya a hankali tana sauke mask din fuskarta tare da dubansa zatayi magana ya sanya hannunsa saman fuskarta

ya rufe ma ta baki da yatsunsa sai kuma yaja hannunta suka bar wurin bai tsaya ba sai da suka kari sa part din su suka shiga wani bedroom sannan ya saki hannunta tare da rufe kofar.

A hankali ta zauna akan wata Tulip kujera dake gaban mirror tana kallon

fuskarta akan madubin kamar mai neman wani abu sai kuma ya dubesa ta cikin madubin ba tare da ta juya ba.

“Wannan wani irin cukurkudadden ahali ne da mutanen cikinsa su da kansu suke kokarin ganin sai sun rusa ahalin wai meke faruwa ne ke nan Mash'al d

a sukayi soyayya da Myshaara shi ne ya kasheta amma me yasa? Kuma Sophia

ɗ

in can ita ke shirya komai ke nan, mene ne dalilin ta, ta kuma ce mijinta Noman Rayyan Rayyan Muhammad ba shi ne asalin dan sa ba to wanene haka?”

Ta kare maganar tana juyowa ta dub

i Ryan dake tsaye yana saurarenta.

Ya dan furzar da huci yana lumshe ido kadan shi ka

ɗ

ai ya san abin da yake ji bayan gano gaskiyar nan ji yake kamar ya je ya kama Mash'al ya yi ta jibgarsa yanayi masa bugu irin wanda ba'a ta

ɓ

a yima wani mutum ba har sa

i ya sanar da shi dalilin sa na kashe Myshaara.

“A wannan DUNIYARMU MAI CIKE DA TARIN KALUBALE (BY AMMIEY LAYLERH) babu abin da mutanen cikinta ba za su iya aikatawa ba saboda son zuciya.”

Myshah ta sauke numfashi tana amsa ma sa da.

“Tabbas kuwa do

min na sha mamaki bayan ganin abin da ya faru yanzu...”

“Ba zaki sha ruwan mamaki ba ma sai zuwa gaba.”

“Au ai na dauka tun da yanzu mun gano su waye makasan Myshaara magana ta kare kuma na sanar da kai Oumma (Rimas) ba tabin hankali gareta ba, kamar

ya kamata ta san gaskiya ko, mu nuna ma ta wannan abin da muka dauka.”

“No, ba yanzu ba”

“Amma me ya sa?”

Ryan ya ce.

“Ba yanzu ba kawai domin har yanzu bamusan dalilin su na kashe Myshaara ba wannan dalilin ya kamata mu fara ganowa.”

“To y

a kake ganin za'ayi na shige ma wancan Xulaihah din ce ko na samu wani hujjar? domin na lura muguwar shashasha ce.”

Ryan ya sauke numfashi yana takawa gareta tare da kamo hannunta da yake ta juya tana kallon madubin ne yayin da take a zaune shi kuma ya

kasance yana tsaye ta bayanta kuma ya riko hannuwanta cikin nasa.

“Hakan ma zai taimaka mana sosai.”

Kasa magana ta yi ganin abin da ya yi sai ta kasa sakin jikinta sai ma kokarin janye wa da take yi.

“Sorry kinji ina bukatar jin dumin ki ne kuma

hakan ba laifi ba ne ke matata ce, a halin da nake jina yanzu ina neman gaza controlling kaina ji nake kamar naje na shake wannan dan iskan Mash'al shi da sauran amma ina bukatar bin komai da a hankali da kuma yin aiki da tunani.”

Shiru ta yi jin abin d

a ya fa

ɗ

a, sai ta dakata daga kokarin janye wa da take yi din, suka yi shiru kowa da abin da yake sakawa yayin da take jin bugun zuciyarsa a hankali yana raguwa da hakan ke nuni da ya fara samun nutsuwa.

Janyo ta ya yi suka koma saman gadon ya zaunar da

ita yana dan murmushi tare da furta.

“Thank you.”

Sannan ya bude bathroom ya shiga. Sai a lokacin ta sauke dogon numfashi tana sauraron bugun zuciyarta ta dan lumshe ido kafin ta mike ta isa ga akwatin kayanta domin daukar wani abu, tana durkushe ga

ban akwatin ya fito wanka ma ya yi domin bathrobe ce a jikinsa a haka ya gama abin da zai yi ta nan ta kasa motsa wa.

“Mene wannan?”

Ya tambaya ganin ta fito da wani abu dake nade kamar dai irin

ɗ

an karamin box na gift din nan dai haka yake.

Kallo

nsa ta yi sai kuma ta mayar da dubanta ga box

ɗ

in dake nannade tana dan tabe baki ta ce.

“I don't know.”

Ya dubeta.

“but ta ya ya kika sameshi bayan baki san ko mene ba.”

Shiru ta yi tana kokarin tuna yadda aka yi ma abin yazo wurinta kuma tsaw

on lokacin nan bata bude shi ba.

“Bayan rasuwar Oummata da na koma gidan Anty Mirrah da zama kuma bayan abin da ya faru da Bapah na bar gidan a lokacin ne na lura da wannan box din a cikin akwatin kayana sai dai na rasa tuna yadda aka yi yazo cikin akwa

tina kuma da yake tension ya yi min yawa ya sa ban bi ta kansa ba.”

Ta fa

ɗ

a tana kokarin mayar da abin.

Sai ya mike tare da kari sawa ya karba abin.

“See You, wai tension ya miki yawa wani tension ke nan da baya hanaki kula samari.”

Ya fa

ɗ

a kam

ar ba shi ba yana kokarin ware nannadewan da aka ma abin.

Myshah ta dubesa baki sake tama kasa magana.

“Ai dama ba zaki iya cewa komai ba dan gaskiya na fada.”

Ya sake fa

ɗ

a kamar ba shi ba.

“Excuse me! Zaka iya fa

ɗ

a min lokacin da kaga ina dating wan

i idan ba sharri kake so kayi min ba.”

Ryan ya dan dubeta kawai kamar zai basar sai kuma ya ce.

“Okay tun da haka kika ce fa

ɗ

a min samarin ki nawa tun daga lokacin da kike secondary school har zuwa yau.”

Shiru ta yi dan kuwa tasan ba zasu kirgu ba.

“Ba adadi ba ai na sani.”

Ya fa

ɗ

a lokacin da ya sama nasarar warware nadewar da aka yima box tare da bude wa, su duka suke duban abin da ke cikin kafin Ryan ya sa hannu ya ciro Card Reader dake ciki mai dauke da Memory a ciki sai kuma wata yar paper a

cikin box din.

“What's this?...”

Ya fa

ɗ

a yana ciro paper

ɗ

in tare da karanta abin da ke ciki a bayyane kamar haka.

“The Hidden Truth Behind Myshaara’a Death… — AB.”

Suka duba juna da tsananin mamaki yayin da Myshah take sake furta kalaman a fili.

“Boyayyiyar gaskiya game da mutuwar Myshaara kuma daga AB again dai?”

Ta fada a fili.

“Wanene AB, kinsan shi ne?”

Kafin Myshah ta bashi amsa suka ji ana knocking palon hakan ya sa suka sake kallon juna kuma da yake tuni ya shirya duk da dai kayan shan

iska

ne ganin Myshah ta nufa kofa zata fita ta bu

ɗ

e palon da ake bugawa ya sa shi bin bayanta da kallo har ta fita sai dai jiyo muryarta ita da Rimas ne ya sa shi fita ba tare da ya aje wannan memory card reader da kuma paper

ɗ

in hannunsa ba.

“Ku yi ha

kuri fa na takura muku da daren nan na kasa jurewa ne ya sa nazo na sake kallon ki nayi muku sai da safe kuma.”

Cewar Rimas bayan sun gaisa da Ryan tana kokarin fita da sauri Ryan ya ce.

“No worries Mom.”

Yayin da Myshah ta kara da fadin.

“Kuma

gashi kinzo a lokacin da ya dace ba.”

Ta fada tana karbar papern hannun Ryan ta mika ma ta.

Da mamaki Rimas ta ce.

“Ban gane ba cewa fa aka yi gaskiyar akan mutuwar yata to ina gaskiyar kuma wanene AB.”

Kallon Ryan Myshah ta yi tare da nuna ma

ta Card Reader

ɗ

in hannunsa tana fa

ɗ

in.

“Gaskiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login