Showing 30001 words to 30898 words out of 30898 words

Chapter 11 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

13

da alaƙa da ahalin, tuni Oumma Rimas aka mayar da aurenta

ita da Abubakar Sadiq mijinta kuma ta dawo da Mimah hannunta ta riƙe ta matsayin 'ya sai dai ata bangaren Mimah bata saki Bishra diyar Alhaji Bashaar ba sun ci gaba ƙawancen su Yayin da gefe guda suke tare da Nawfal da kowa yake fa

ɗ

in soyayya suke amma Mi

mah taki yarda sai ma duk lokacin da aka yi maganar cewa take Allah shi kyauta ta yi soyayya da Nawfal age mate

ɗ

in ta bayan ita kanta tasan ƙarya take.

Rayuwa sabuwa ga ahalin domin zaune suke lafiya cikin fahimtar juna kuma Myshah tana nan suna zumunc

i da kawarta Nimrah da suke zaune wuri guda kuma suna tare da Deebah diyar Uncle Bukar da ita ma bikinta ya kusa haka ita ma Nanameera da ita ta taimakawa Ryan da Uncle Bukar wurin bincike game da makarantar MYSTIC VILLEY HIGH SCHOOL tuni Hammam Big Bro ya

aureta dama sun jima suna soyayyar su. kuma suna zumuncinsu su duka, gefe guda Myshah tana nan manne da Auntynta Mirrah suna zumunci abubuwan dai ta ko ina sai sam Barka domin a halin yanzu ma Myshah ciki na biyu gareta yayin da ita ma Nimrah tuni ta haih

u haka ma MaahNoor yanzu haka suna ta shirya shiryen bikin Mimah ne ita da Angonta Nawfal bayan ta gama kwanakwanarta ta koma kan hanya kuma cikin amincewar Ubangiji an yi komai na shagalin bikin lafiya an gama amarya da ango sun tare ta kowanne fanni rayu

wa ake gudanarwa mai cike da fahimtar juna...

**

Tsaye yake ya bawa ƙofa baya waya kare a kunnensa Myshah da ta turo kofar ta shiga da sallama ta taka a hankali ta ƙari sa garesa bayan ta kwantar da Babynta mai watanni uku saman gadonsa.

“Soulmate ya

dai, meke faruwa?”

Ta fa

ɗ

a tana hugging

ɗ

in sa ta baya.

Lumshe ido Ryan ya yi tare da sauke ajiyar zuciya sannan ya ce.

“Ava da Aiden...”

Ya kuma ya yi shiru.

“Uhm me ya same su?”

Ta tambaya.

“Garin shirmensu suna can hannun jami'an tsaro a ƙasar am

erica da laifin safarar miyagun kwayoyi ya zama dole naje america na kuma yi duk abin da ya kamata domin ku

ɓ

uto da 'yan uwana.”

Shiru Myshah ta yi tana saurarensa ba tare da ta katse sa ba a zuciyarta tana yaba kalar kyakkyawar zuciya da Ryan yake da duk

da cewa ba ƙaunarsa 'yan uwan nasa suke ba amma ƙoƙari yake ya ce to su.

“Ba wai zan hanaka taimakon 'yan uwanka bane amma ina ga lokaci ya yi da zaka

ɗ

an basu iska su fahimci amfaninka a gare su domin a yanzu

ɗ

in indai ba kai ba basu da wani da zai iya t

aimaka musu, a ganina ka basu iska har su fahimci cewa ƙiyayyar da suke maka mara amfani ba wani BA RIBA domin ka fisu da komai.”

Ta fa

ɗ

a tana tuna kalmar BA RIBA da ta fad'i, E tabbas babu Riba a duk wani abu da za'a aikata ba dan Allah ba, domin ita zat

a bada labari duba da abin da ya faru a rayuwarta musamman idan ta yi duba da yadda labarin Dr Zayden da ma ƙarshen sa ya kasance a duk shekarun da ya

ɗ

auka yana kashe rayuka dan ya sama ƙarfin iko da kudade a yanzu ba shi a doron duniyar bare yaci ribar a

bin da ya shafe shekaru yana yi saboda haka BA RIBA.

Maganar da Ryan ya yi ne ya dawo da ita daga Duniyar tunanin da lula.

“Gaskiya kika fa

ɗ

a saboda haka zan yi amfani da shawarar kyakkyawar mata ta ko 'yan uwana sa gane muhimmancina cikin rayuwarsu.



Murmushi ta yi sannan cikin tsokana ta ce.

“Yawwa Ɗan mummunan mijina kayi tunanin mai kyau...”

“Au ni ne ma mummunan aikuwa zaki gane kin kirani da mummuna yarinya.”

Da sauri ta yi baya tana dariya ta ce.

“Wasa fa nakeyi ai kai

ɗ

in kyakkyawa ne

ajin farko ma kuwa...”

“Oho ai shi ne dalilin da ya saka naga kin mannemin baki sama sukuni har sai da kika aureni Innocent me.”

“Hmmm kai dai fa

ɗ

a gaskiya Malam ko dai kaga Kyakkyawa Ni ka kasa sukuni sai da ka aureni.”

Murmushi ya yi yana kamota

ya rungume sannan ya furta.

“Ba zan ƙaryata ki ba domin kuwa na kasa sukuni

ɗ

in har sai da na tabbatar da kin zama mallakina ni

ɗ

aya domin ƙaunar da nakeyi miki ba mai misaltawa bane course am your soulmate.”

Myshah ta yi murmushi tana tuna lokutan bay

a da take mafarki mai cike da al'mara akan b'oyayyen mutumin da ya kira kansa da cewar He's Her Soulmate.

Lumshe ido ta yi tana godiya ga Allah da ya azurtata da miji na gari mai ƙaunarta gefe guda kuma ga ahalinta masu son farin cikinta.

Ƙ

ARSHE

ALH

AMDULILLAH!

Anan labarin BA RIBA yazo ƙarshe, darussan dake cikin Allah ya bamu ikon amfani da su muna fata Ubangiji ya bamu ladan kuma kurakuran dake ciki Allah ya yafe mana baki d'aya mu kasance daku a sabon littafina da zai fito nan bada jimawa b

a mai taken BA DARAJA.

Nainarh KD





Thank you Again...





Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login