Showing 1 words to 3000 words out of 13327 words
HAR HANNU A LAGOS
OUMYASMEEN
Episode 1-5
Da sunan Allah me rahama me jin ƙai ban yadda ba wani ko wata suyi mini amfani da wannan labarin ba ta ko wacce siga batare da neman izina na ba
ya Ubangiji ka bani ikon rubuta abin da al'umma zasu amfana
duk wanda ya ga wannan labarin yayi daidai da rayuwar sa ya dauka a rashi ne. 09061890481
Bissimillahir ramanir rahim
Lagos agege
wata uwar miƙa tayi ta saki wata uwar hamma, kamshin gasassun kaji ne yayi mata sallama a kofufin hancinta, da sauri ta sa
uko kan gadon tuni zulfa'u ta nanna
ɗ
e ledar naman ta tace "wallahi Allah halee ba zaki ci ba, ga hanya nan kema fita ki samu naki rabon...,
ha
ɗ
e rai tayi ta
ɗ
auki wayar ta keypad ta soma dannawa, tace"kinsan ni ba matsiyaciya bace...,
dariya zulfa'u ta s
heƙe da ita, cikin rainin hankali tace "au Allah, ai bani da labari...,
dama yaushe zaki samu labari kina can ana kwakular'gindin ki, ta fada tana watsa mata harara
dariya ta kuma sheƙewa da ita tace" kina baƙin ciki ne da irin baiwar da Ubangiji yayi mu
n ke baki da ita...?,
God forbid wallahi, gwara na mutu banci ba banza karuwa,
Owo dai, wata ta samu a yaba,
tashi tsaye tayi ta jujjuya tace "kalleni da kyau ba abin da Ubangiji be min ba, alhmdullahi na godewa Allah ina neman halilina, kema ina me n
usar dake tun kafin duniya tayi miki juyin waina ki tuba,
banza tayi mata kanta ba
ɗ
ankwali ta fita, kalaba ce a kan ta ta zubo har gadon bayanta masha Allah, kallo
ɗ
aya zakai wa, halee kasan anyi ubangiji yayi halitta, jingina tayi a bango ta dafe marar
ta da ta kulle, da alama baƙonta na kan hanya, dogon tsaki taja lokacin da tayi ido hu
ɗ
u da Monica da Samuel, yana zura mata hannu a riga yana murzar nonuwanta, bakin su hade kamar zasu hadiye juna, ita kuwa hannunta na wandonsa sai aikatashi take,
tsaki
ta ja kai Allah ya kawo musu
ɗ
auki su bar gidan nan, kullum ƙazantar gidan ƙaruwa take, tun bata fahimci wacce irin rayuwa ce wannan harta gane, daga karuwai sai yan madigo ne a gidan....
iya ku
ɗ
in ki iya shagalin ki, ashe zancan zuci da take ya fito fil
i, ha
ɗ
e rai tayi ta nufi dakin ummanta, kamar dai ko da yaushe tana zaune tana karatu,
ɗ
urkusawa tayi tace "umma ina kwana...,
ɗ
ago da kanta tayi tace"halimatu badai yanzu kika tashi ba....?,
ɗ
an ya mutsa innocent baby face
ɗ
in ta tayi tace "eh amma nayi
sallah....,
ai daman tun da naga kin tafi
ɗ
akin zulfa'u, to nasan bacci kika koma, Allah ya shirye ki..
zama tayi tace "umma ba wani abu ne... wallahi yunwa nake ji..?,
ajiyar zuciya ta sauke tace "to haleematou wallahi babu amma Allah zai kawo, tace A
llah yasa.
HALIMATU YAR LAGOS
OUMYASMEEN
EPISODE 6-7
Fita tayi ta
ɗ
auki botiki cikin sauri ta fa
ɗ
a ban
ɗ
aki, cire kayan ta tayi ta fara wanka, ba zato ba tsammani taji an rufe mata baki, zaro ido tayi ganin sopia ita da promise, koƙarin ihu take
amma abin yaci tura, sakamakon matsa mata yan kananan nonuwanta da promise keyi, wani zafi ne ya ziyarce'ta, dan wannan shine karanta na farko da aka ta
ɓ
a mata su, duk da santsin komfa be hana promise abin da tayi niya ba,
ɗ
urƙusawa promise tayi tana ƙoƙar
in ware kafarta, ita kuma cikin zafin mama ta harbata ta fadi kasa,
Allah ne ya temake ta ta kwace hannunsu, towel ta
ɗ
aura ta fara masifa tuni suka gudu,
ɗ
urƙusawa tayi tana kuka hawaye nabin fuskarta, bata san wannan rayuwar ko kadan, tunda ta tashi ita
ka
ɗ
ai ta bu
ɗ
e ido ta ganta a gurin mahaifiyarta, haka suke rayuwa wata ran suci wata ran kuma ya gagara, gwara ma yanzu da take aiki a wani restaurant, suna
ɗ
an samu su dan rage wata matsalar,
Sai da tayi kuka me isarta tukunna ta ci gaba da wanka, bayan
ta gama ta mai da kayanta ta fito, a lokacin tuni yarabawan da ke gidan sun fita kasuwancin su, sai karuwan dake gidan su suke cin karan su ba babbaka, masu shan taba nayi masu shan wiwi nayi, har da masu shan giya da caca, shiga daki tayi har yanzu umma
na inda take,
ɗ
ago kanta tayi tace
"Haleematou...bakya gudun a kore ki? kinsan da kyar na samo miki aikin nan...?,
ajiyar zuciya ta sauke tace"umma wallahi bansan lokaci ya ja har haka ba....,
to ki maza ki shirya, in zaki fita kar kuma ki manta da add
u'a, to umma! umma dan Allah wai mu bamu da yan uwa ne ....?,
runtse idonta umma tayi zuciyar ta na tsalle, tamkar zata fasa kirjin'ta ta fito tace "to uwar tambaya ban sani ba, daga sama muka fa
ɗ
o...,
Shiru tayi mata har ta gama shiryawa cikin kayan aik
in nata, riga fara skirt baki ta tubke kalbar kanta, sannan ta saka baby hijab tace "umma na tafi...,
HALIMATU YAR LAGOS
OUM YASMEEN
EPISODE 8-9
to Allah ya kiyaye, amin ta amsa dashi cikin jin dadi, takalmin ta tasa shima baki combos ne, har ta fita
ta dawo tace "umma dan Allah miƙo min wayata akan gado na manta ta...,
tashi umma tace"ungo, wallahi haleematou kin fiye shiririta...,
amsa tayi tana me sakin murmushi
Umma tace "wallahi naga ranar da zakiyi hankali ko sai na yi miki aure...,
Kunya c
e ta kama ta ta turo baki tace" kai umma..nidai ki dena wannan maganar..,
Haleematou aure shine darajar mace
Fita tayi batare da tace komai ba, ko da ta fito tsakar gida zulfau ce zaune tana ta buga karta,
ɗ
agowa tayi tace "a'a sister har zaki fita..?,
hararar wasa tayi mata tace "ko zaki rakani ne...,
a'a sai kin dawo
To Allah ya saka
Amin tace ta mai da hankalin'ta Kan cacar da take, tana fita kuwa bata tsaya a ko ina ba sai a gidan su, promise tana shiga
ɗ
akin su ta banga kofa tace "to futsararr
u nayi muku kama da wacce zaku ci..,
promise ce ta tashi jikinta na rawa tace "kiyi hakuri haleemo...,
hannunta ta fisge tace "wallahi ba wani hakuri da zaki bani, daga yau sai yau kar ki ƙara zuwa inda nake, banza kawai ballagaza...,
tace dan annabin k
u haleemo kiyi hakuri
jikin halee ne yayi sanyi tace "bakomai amma kar ku kara yi min haka bana so..,
to kawai promise tace, tare da kurawa nonuwanta ido, ji tayi kan nonanta na kai kayi, ako da yaushe tana kwadayin haleemo, dakyar ta iya cewa mu tafi n
ima gurin aikin zani, to kawai halee tace mata, kullo kofar dakin ta tayi ta rataya jakarta suka fita, bakin titi sukai me maƙon su tari me okada, sai suka fara tafiya da kafa, promise na yi wa halee hira har suka isa a bakin get suka ha
ɗ
u da Madam Trisha,
da sauri ta fito ta daga motarta ta rungume haleemo, tana cewa your welcome my beautiful lady ta fa
ɗ
a tana shafa mazaunan'ta, ya tsuna fuska Halee tayi, haka kurum bata son abin da matar take mata, sannan tace "thanks ma...,
sakin ta tayi suka shiga ba a
bin da aka fara a restaurant din dan haka da sauri halee ta fara kwa
ɓ
a cake tana jin hirar da sauran ma'aikatan gurin ke yi amma bata saka musu baki ba ita ka
ɗ
ai ce musulma ola ce ta shigo tace "promise madam na kiran ki....,
wanke hannu promise tayi ta
ce"to...,
bin ola tayi har suka isa office din madam
ɗ
in sannan ta koma tana zaune akan kujerar ta rufo kofar tayi sannan ta ƙarasa shigowa tace "madam gani....,
okay ga guri zauna mana
zama tayi tana jiran me madam
ɗ
in zata ce har ta gama yan rubuce r
ubucan ta
ɗ
agowa tayi ta kalli promise Sannan ta tashi tace mata zo mana binta tayi har dakin'ta da take hutawa zama tayi akan wata ƙatuwar katifa zama promise tayi, hannu madam takai kan kirjin promise tace "baby gaskiya na gaji da wadannan yan kananan ab
ubuwan naki, ba bakya ganin na haleemo manya da su....,
haushi ne ya kama promise Dan haka ta ha
ɗ
e bakinsu, dan bata son ƙara jin wata magana ta fito daga baƙin madam trisha
ɗ
in,
ɗ
aga rigarta sama tayi ta fara matsa nonuwan promise, wadanda ko hannu basu
iya cika mata, duk kuwa da irin matsar da take musu, haka suka cire kayan su duka, sosai madam trisha ta mai da hankali gurin shan nonon promise, kuka ta fara mata tana janyewa tace "madam har yanzu zafi suke min...,
cire kan ta tayi ta kura mata ido, san
nan ta kallesu wanda saboda tsabar tsotso da kullum suke sha, har kansu yayi kato, gata dai ba wata babbar mace bace yarinya ce...
Haleematou yar Lagos
Episode 10-11
hanka
ɗ
eta tayi tace "tashi bana son ganin ki, maza fice min....,
cikin sauri ta mai da
komai nata jikinta na rawa, sai da ta saita kanta sannan ta fito, Titilayo ce ta
ɗ
ago tace kin tafi kin dade, kinsan ga uban aiki na jiran ki..,
bata ce mata komai ba ta wuce, domin bata da baƙin magana, dariya sauran suka sheƙe da ita, cikin harshen yar
banci Ayomide tace "sannu da dawowa...,
suka ƙara sheƙewa da dariya, gaban halee ne ya fa
ɗ
i jin maganar da suke ƙasa ƙasa, na halin madam din, wato shiyasa kullum sai ta ba promise ku
ɗ
i kenan, goge hannun na tayi a jikin towel ta shiga toilet, hawaye ne y
a fara bin kuncinta, ta rasa dalilin daya sa mahaifiyarta taƙi kai ta gurin danginta ko na mahaifinta, kuma bata son ayi mata zancen...
Sai da tayi me isarta sannan ta fito, bata da wani zabi da ya wuce ta dena zuwa, gwara su mutu da yunwa da ta
ɓ
ata rayu
war ta, sai gurin karfe takwas na dare suka tashi, lokacin yan aikin dare sun fara zuwa, kuma ta tsaya ne dan ta karbi alabashinta amma shiru shiru madam Trisha bata fito
ba, kallon promise tayi tace "promise ko tafiya za muyi gobe ma amsa dare na ƙara yi,
ta danna wayarta tace "karfe 8:30 fa ....?,
promise ta jingina da cabinet
ɗ
in kitchen din tace "bani da abin da zan karya gobe, ko yau ban karya ba na fito sai anan na dan ci wani abu....,
haleemo tace yau da kika je gurinta bata baki ku
ɗ
i bane.....?,
ƙ
asa tayi da idonta da ta tuna cin mutuncin da tayi mata, bu
ɗ
e rigarta tayi ta fito da nonuwanta tace "kalli fa yadda su kayi...,
haleemo ta kallesu tace"ni ban ga komai ba....,
mai dawa botiran rigar ta tayi tace"da basu kai haka ba, amma yanzu sun bu
ɗ
e
....,
ba dole su bu
ɗ
e ba kin sawa ranki jaraba,
Murmishi promise tayi tace "tashi muje ko yanzu ta gama ganawa da su Ayomide...,
tashi sukayi suka je har office
ɗ
in amma bata ciki, juyawa halee zata yi promise ta ruƙo hannunta tace "ina zaki....?,
HAL
EEMATOU YAR LAGOS
EPISODE 12-13
tace To bata nan zaman me zamu yi?
promise tace tana cikin dakin hutawar ta fa,
kai ta jinjina kudi yayi a rayuwa ta raya a zuciyarta,
ɗ
akin suka shiga tana kwance, tashi tayi ganinsu tace "aa my beautiful lady zo ki
zauna....,
zama sukayi ta rungumota tare da shafa kanta tace "me ya saka har yanzu baku tafi ba....?,
haleemo tace baki bamu albashi ba, kuma yau ce ranar biya,
madam trisha tace da kinxo tun
ɗ
azu kin kar
ɓ
a ai, ta fa
ɗ
a tana kallon nonuwanta
tace ai t
un dazu muna jiranki, saboda munga kin yi baƙi shiyasa
hakane my beautiful lady ta kara shafa kanta, ku
ɗ
in ta ta kirga ta bata tasa aljihun skirt
ɗ
in ta, taba promise nata itama
My beautiful baby ta fa
ɗ
a tana sake kallon kirjinta, bata ankara ba taji h
annun madam Trisha a cikin rigarta, da sauri ta riƙe hannunta sai dai madam trisha irin babbar macen nan ce, dan haka bata iya kwace mata,
ɗ
aga mata riga sama tayi tuni taci karo da albarkatun kirjinta, tamkar za sufa sa kirjin'ta su fito saboda tsabar cik
ar su
Allah ne ya bata iko ta tureta, ta miƙe a guje ta fita jikin ta na rawa har ta isa gida, ko sallama batayi ba ta shiga dakin ummanta ta cire hijabin, umma cikin tashin hankali tace "yanzu nan nake shirin zuwa na nemoki, yau me kika tsaya yi har kik
a dade.....?,
rungume ta tayi ta rushe da kuka, kafin ta dena zuwa makaranta saboda rashin kudin makaranta har ƙoƙarin fya
ɗ
e akai mata, yanzu kuma yan neman mata na bibiyarta, cikin kuka tace "umma madam yar iska ce, nan ta bata labarin abin da ya faru...
.,
gaban umma ne ya fa
ɗ
i tace"innalillahi wa'innailaihir raji'un, ina nan zaune za'a lalatamin rayuwarki? shi yasaka naji hankalina ya kasa kwanciya....,
zama tayi a baƙin ƙaramin gadonsu tace "umma dan Allah mu koma garin mu....,
hawaye ne ya fara zuba
a idon umma ta fara kuka har da shashshe, rarrafowa gurin ta haleemo tayi jikinta na rawa tace "dan Allah umma kiyi hakuri na dena tambayar ki....,
rungumeta tayi tace" wallahi ba tambayar da kika mun bace ta sani kuka ba, a'a tuno rayuwar da nayi a baya
nayi......,
ba me rarrashin wani haka suka ha
ɗ
u suna kuka har sukai me isar su, kwanciya umma tayi ta fa
ɗ
a duniyar tunani....
Shekara goma sha takwas baya...............
Garin adamawa ƙauyen mayo belwa
HALEEMATOU YAR LAGOS
EPISODE 14-15
Shatu sh
atu
da sauri ta fito daga cikin bukkarsu ta
ɗ
orƙusa tace "baffa gani...,
Shatu ga nonan nan maza ki
ɗ
auka kafin innai ta dawo ta buge ki,
ɗ
urƙusawa tayi ta
ɗ
auki kwaryar nononan da botikin, jamin kunne yayi yace "saura ki tsaya wasa, kuma karki sake k
i dawo ba tare da kin siyar ba....,
kai ta gyada mai jikinta har rawa yake godun kar ya maka mata sanda, tafiya take hawaye na bin kuncinta, inda sabo ya kamata ta saba, bata tashi ta bu
ɗ
e ido taga mahaifanta ba duk sun mutu, kawu da innai kawai ta sani s
ai
ɗ
ansu
ɗ
aya Usman, sai adda Binta itama tayi aure tana kano, kullum cikin azabtar da ita suke,
shi kuwa dama ya Usman yana cikin garin Adamawa yana karatu, banda makarantar allo da take zuwa ba bokon da aka sata, share hawayenta tayi ganin ta fara shig
a cikin mutane, bakin titi ta fita ta zauna a bakin wata bishiya, shatu! da sauri ta juyo tace fa
ɗ
ima kin taho kenan,
harararta yi tace "wallahi shatu baki da kirki, kika ki zuwa mu tafi tare...,
dafa ta tayi tace yi hakuri, wallahi bana so baffa ko inn
ai su yi mun fa
ɗ
a ne
Fadima tace Allah ya kyauta, in har zaki ci gaba da tsoran su to wallahi kina tare da wahala, mutane kin mai dasu tamkar wasu mala'iku Saboda tsoransu da kike,
ajiyar zuciya ta sauke jikinta yayi sanyi, amma ba yanda zatayi, fadima
ta dan kara matsowa kusa da ita tace, ke ƙawata jiya naje cikin gari na ha
ɗ
u da yayanki Usman
tace Dan Allah fa, a cikin makarantar su?
a'a a wani shago nakai nono, baki ga yadda ya koma ba dan birni dashi
tace Allah sarki, yayi miki magana?
fadima
tace tab, Ni zai ma magana kamar baki san halin girman kansa ba? ko ke naga ba magana yake miki ba
Murmishi tayi tace hakane kuma wallahi, suna nan zaune shiru shiru ko wacce mota na wucewa ba wanda ya tsaya ya siya, sai wani daya siya na fa
ɗ
ima da yake
nata me kyau ne, na shatu innai na hada shi da waken suya, kallon ta tayi tace "ko za mu tafi cikin gari ko Allah zai sa a siya...?,
fadima tace gaskiya bani da ku
ɗ
in mashin.
ƙ
asa shatu tayi da kai ta jawo dan yalolan mayafina tace "nima bani da shi gw
ara ke an siya ma....,
fatima tace to muje yar kasuwa mana,
batayi mata musu ba suka tafi, ga yunwa saboda tun safe ba abinda taci, kafin su isa yar kasuwa tuni na fa
ɗ
ima ya kusa karewa saura ka
ɗ
an, isa sukai ta zauna gabanta sai dukan uku yake, lah shat
u ga yayanki shi da wasu,
ɗ
ago kai tayi karaf muka ha
ɗ
a ido da shi...
Cikin dari dari ta bu
ɗ
e baki zata mai magana taga ya ha
ɗ
e rai, ai kuwa taja bakinta ta tsuke
ta mai da idanuwanta wani gurin daban, jin muryar wani tayi yace "sannu yan mata nawa ne n
ono ƙwarya
ɗ
aya....?,
ɗ
agowa tayi ashe wanda suke tare da ya Usman ne tare, nace " dubu daya da dari biyar...,
bu
ɗ
ewa yayi ya duba sannan ya rufe, ya kalli fa
ɗ
ima yace "ke nawa ne naki....?,
Duk ku
ɗ
i
ɗ