Showing 6001 words to 9000 words out of 13327 words
da bacci har ya dan fara dibarta, tace" ra'isa ke nake gani haka ko me?
dariya ra'isa tayi ta cire katon glass din dake fuskarta daya kusa cinye rabin fuskar, sai zabga kamshi take kamar an yi
ɓ
arin turare, zama tayi tace sannun ku ina umma....?,
amsa wa zulfau tayi ta fita halee tace tana wajan aiki...,
to Allah ya temaka
amin ya allah ya akai ki ka gane gidan mu?
dariya tayi sosai tace " ke ma dai tun ina primary school nake biyowa ta nan fa kafin mu tashi....,
Allah sarki to ya karatu halee ta tambaye tana tana ƙoƙarin tashi
rike ta tayi tace " ina zaki kuma...,
ta
ce zan samo miki ruwa da biscuit ne,
wallahi karki damu kafin na fito sai da naci abinci
halimatu ta koma ta zauna, daman biscuits din bashi zata karbo, Ra'isa ta kalli haleematu sosai tace kin yi kyau abinki haly, komai naki ya ƙara fitowa,
ta fa
ɗ
a
tana kallon shatin kan nonuwanta daya fito
dan murmushi halee tayi tace hmmm ina wani kyau, duk rayuwa ta tasa mu a gaba, ke dai Allah ya kyauta,
ayya Allah ya kawo muku mafita kawata
amin ya Allah nagode ra'isa, da kika ziyarar ce ni ma nagode walla
hi,
lah bakomai Jin hayaniyar kawata, jin hayaniyar yarabawa tayi tace Bara na fita na gani meke faruwa...,
halimatu ta dauki mayafinta ta fita, turusss tayi ganin an kawo umma ko cikakken numfashi bata yi, da sauri ta karasa inda take tasa kuka ta shig
a girgiza ta, ajiye mata ita sukai suka tafi, ra'isa ce ta temaka mata suka fitar da ita suka sata a mota, zulfa'u da ita suka zauna a baya tare da umma, kuka haleematu take batasan inda zata sa kanta ba taji dadi har suka isa asibiti, cikin sauri haleema
tace ra'isa meya kika kai mu privete asibiti? kinsan fa bamu da halin biyan kudin da zasu cajemu,
juyowa tayi tace yanzu umma temakon gaggawa take bugata, tana buƙatar inda za a kula da ita, idan kuma muka kai ta asibitin gwamnati gaskiya sai an dade kafi
n su fara bata wani temako, wannan asibitin na bahaushe ne kuma be sa kudi dayawa ba.. sannan sai ya gama maka komai zai maka bill ka biya shi...,
kai kurum ta gyada alamar ta gamsu, harabar asibitin suka shiga aka fito da ita, da sauri nurse suka kamata
suka sata a wani gado suna tura ta zuwa dakin bada taimakon gaggawa, inda su kuma suka tsaya daga baya, ra'isa tayi musu sallah ita zata wuce, godiya sukai mata ta tafi, wata nurse ta fito tana waya tana cewa tana bukatar taimakon likita cikin gaggawa, sab
oda har yanzu bata farfado ba ta fada cikin harshen turanci,
saurarawa tayi jin abin da zai ce sannan ta kashe wayar, kallon bangaren dasu haleema suke da zulfau suke tayi cikin kwantar da hankali tace, ku kwantar da hankalinku likitan yana nan zuwa nan b
ada jimawa ba,
kai kurum halee ta
ɗ
aga mata cike da damuwa, shiga nurse din tayi zuwa lokacin har sun sakawa umma oxygen,
Cikin nutsuwa yake taku har ya iso kofar emergency room din, zulfa'u ce ta
ɗ
ago kanta ta dunguri haleematu dake ta faman kuka, dago
wa tayi da sauri suka matsa, dogo dashi ingarman namiji ne fari tas, hutu da jindadi ya zauna mai, ko kallon inda suke beyi ba ya shiga dakin..
Zulfa'u ce tace "jar uban.. yau ake yin ta, halee kinga abin da na gani kuwa? irin wannan mijin nake fatan samu
....,
wani kallo halee tayi mata lokacin ta sausauta kukan da take, kallonta tayi ta lumshe ido,
ba'a
ɗ
auki wani lokaci ba aka fito da umma, da sauri suka bisu har dakin da suka shiga suka kwantar da ita,
ɗ
aya daga cikin nurse din ta dubi zulfa'u tace, l
ikita yace daya daga cikinku wata ta sameshi office,
da sauri halee tace muje, nurse na gaba tana binta abaya har office dinsa, wani irin fa
ɗ
uwa gabanta yake, baƙinta dauke da sallama ta shiga, fita nurse din data rakota tayi, har ta shiga bata ga alamun
ya amsa mata sallama ba sannan be dago ba, sai danna laptop yake cikin kwanciyar hankali tamkar besan da zuwan mutum a office din ba, cikin fargaba tace " doctor.....,
ɗ
agowa yayi ya jefeta da wani kallon tsana, domin ya gane zulfa'u budurwar sa'id ce ab
okinsa, da alama su suka jefa mahaifiyarsu cikin wannan halin, glass dinsa ya zare sannan yace" ke ba'a koya miki tarbiya
bane ko kuwa tarbiyyar ce bakya dauka? kin wani tsaya mun akai...koda yake mutanan da suka jefa mahaifiyar su cikin mugun hali menene
ma baza su iya aikatawa ba....,
sosai tayi mamakin jin hausar sa tar, ga kuma gasa mata magana da yake, cikin tashin hankali tace dan Allah doctor meke damun ummana....?,
ta
ɓ
e baki yayi ya miko mata takarda yace " mace me daraja suturta jikinta take, ba
ta rika rabawa gadangarun bariki jikinta ba, halinda kuka jefa rayuwar ku ya janyowa mahaifiyar ku ciwon zuciya, har yana barazana ga rayuwarta, saboda ya isa haka a dena karuwanci haka nan,
toshe kunnewanta tayi hawaye na zubowa a idanuwanta, bakinta na
rawa sai dai ta kasa karyata maganarsa, amsar takardar tayi ta fita ta shiga dakin ta zauna, amsar takardar zulfa'u tayi tace " wannan fa....,
ba tare da ta kalleta ba tace maganin da za'a siyo ne.
zulfa'u tace tab ni wallahi bani da ko sisi.
haleemat
u tace balle kuma ni,
shiru sukai dukkan su suna tunanin mafita sai sukaji an turo kofar, da sauri suka kalli kofar shine ya shigo, yayi sallama zulfa'u ce ta amsa, kallon su yayi tare da watsa musu harara yace kun bata maganin ta sha?
da sauri suka kal
li juna, da kyar halee ta iya cewa yanzu nake shirin tafiya na siyo,
kunsan irin amfanin da magungunan nan suke dashi ga rayuwarta kuwa? na lura baku damu da lafiyar baiwar Allah nan ba, da alama so kuke ku karasa ta
tashi haleematu tayi ta ratsa ta baya
nsa ta fita, zulfa'u ce tace kai hakuri doctor, wallahi yanzu muke shirin tafiya siyowa, amma ga halee nan zata siyo...,
fita yayi bece mata komai ba, tunda haleematou ta fita bata san inda take jefe kafarta ba, iya nema tayi neman kudin ta rasa, kantin s
unday da taje sai washe baki yake, guri ta samu ta zauna ta karanto mai matsalarta, murmushi yayi yana lashe baki kamar wani maye, yace badamuwa bani kayan kudi na baki....,
tashi tayi tana kuka tace " wallahi dana kwanta da arne gwara na kwanta da musulm
i, idan ma bada kan nawa zanyi...,
banza yayi mata yaci gaba da shan lemonsa da biredi, tun ƙarfe 2 ta fita ba ita ta dawo asibiti ba sai shida, karo suka ci yana ƙoƙarin fita ita kuma ta shigo, da sauri ta matsa hawaye duk ya bushe a fuskarta bakinta ma
ya bushe, ƙasa tayi da idonta kwalla ta cika shi, wucewa tayi tana shiga taga aunty zulfau na zaune ta zuba uban ta gumi, dagowa tayi tace halee kin samo?
tayi shuru sai hawaye, tace Wallahi duk inda kike tunani naje ban samo ba
Innalillahi wa'inna ilai
hir raji'un gashi yanzu ya ƙara gwada ta tare da yi mata scanning sai an mata aiki miliyan
ɗ
aya
zaro ido tayi tace " wayyo Allah Allah ka zama gatan mu...,
tashi zulfau tayi tace" halee ba mu ga ta zama ba muje gun doctor din gobe ake so ayi aikin...,
binta tayi a baya har office dinsa saidai baya nan jiransa sukai yi halee ta jingina da bango turus yayi ganin su cikin hade rai yace " ku matsa mini zan bu
ɗ
e office ...Dina,
ba musu zulfa'u ta matsa mai shiga yayi bin yasan sa sukai suka zauna akan kujer
a zulfau tace "
doctor neman alfarma muka zo yi, wallahi mun buga mun buga ko rabin ku
ɗ
in nan bamu samu ba, DAN Allah ko zaka iyayi mata bashi, ko share share ne haleema tayi maka a asibitin nan har ta gama biyan ku
ɗ
in umma...,
Shiru yayi yana tunani
can yace bani da bukatar
ɗ
aukan ma'aikata, amma zan taimakeku saidai akwai sharadi, sharadin kuma contract ne na aure, za muyi aure saboda mahaifina, wacce nake so tana karatu a UK kuma sai ta gama za muyi aure, zaki dinga kula da mahaifiyata da duk wasu a
ikace-aikace na gidan, wannan aikin ka
ɗ
ai zaki yi mun zuwa nan da wata 12, shekara daya kenan kafin jalila ta dawo muyi aure,
amma bayan shi ba komai, kar kiyi tunanin kuma ke din matatace a a zaki zauna ne a matsayin baiwa, saboda bazan iya ma'amalla da
mazinaciya ba fasika....,
da sauri zulfa'u ta kalli haleema domin jin me zata ce, tashi tayi jikinta na rawa ta bar office din, bin bayanta zulfa'u tayi har suka koma dakin da ummah ke kwance, kuka Haleema ta sa ta kifa kanta a ƙarfe gadon da umma ke kwa
nce, ji tayi an shafa kanta da sauri ta dago, cikin murya irin ta marasa lafiya umma tace haleema me yace muku.?,
kafin tayi magana xulfau ta riga ta fa
ɗ
a mata komai, sai dai ta boye mata auran contract ne,
zulfa'u idan ita bata da hankali kema baki dash
i? haleema ina zaki samo wannan ku
ɗ
in? bana fatan ki fa
ɗ
a mummunar hanya dan haka zulfa'u kar ya fasa, maza kuje ku ce kun amince,
ko dan umma ta rayu ta yadda zata sa daukar da rayuwarta, tunda ta taso take dawainiya da ita bata san kowa ba bata san dad
in uba ba, ita ka
ɗ
ai ta sani to ta za
ɓ
i ta rayu ita ta mutu, tashi tayi xulfa'u ta rike hannun ta suka koma office din daktan, a wannan karon sun tarar da abokin sa sai hira suke, gaisawa sukayi Faisal yace Bara na dan baku waje ko,
ba tare daya kalli su
ba yace" noo zauna ba private issue bane...,
zama yayi yayinda su zulfa'u duk sun muzanta, cikin rawar murya tace mun amince....,
takarda ya dauko yayi rubutu ya miƙawa Faisal shima ya saka hannu, sannan Faisal ya dawo mai da ita, wani kallo yayiwa Faisa
l din batare da yayi magana ba, miko musu yayi ba tare da sun karanta ba suka saka hannu, yace baku karanta ba ko baku iya karatu bane?,
Cikin tsoransa haleema ta kalli zulfa'u, domin iya karta primary, taso ta cigaba karatun ya ki yiwuwa umma takwanta ra
shin lafiya, shine dalilin fara aikinta, to gara ita ma akan zulfa'u da batayi ko primary din ba, ido ta kurawa rubutun cikin sanyin murya kamar koda yaushe tace" ni Sufyan Yusuf matawalle zan yiwa A'isha aiki akan naira miliyan daya bashi, da zumar yarta
zata biyani ta hanyar yimin aiki na tsawon shekara
ɗ
aya, ba tare da hutawa ba ko zuwa ganin gida,
yace madallah kuna iya tafiya, bayan sun fitane faisal ya kalle shi yace haba Sufyan, tunda har kasan basu dashi me zai sa kayi haka? kalli yarinyar nan daga
gani basu dashi, gwara ma dayar ba alamun babu a tare da ita jibi kayan jikinta, tunda har kasan ba sonta kake ba be kamata ka aure ta ba....,
daktan ya dan hassala da maganganun faisal yace, waccan da ka gani karuwar sa'id ce, da alama ya da kanwa ne, k
ar kai mamakin itama kanwar haka take, da ace mutanan kirkine baza su yadda da wannan contract din ba, duk hanyar da zasu subi zasu bi suga sun samo kudin, idan ka lura basu da dangi ne yanzu haka an gaji da halinsu, shiyasa ka aka sakar musu ragamar komai
faisal yace kada kace haka sufyan, mu dinga kyautatawa dan adam zato, idan kasan waccan karuwa ce ita wannan da baka santa ba kuma baka ta
ɓ
a ganinta ba fa? Ubangiji yana sa
ɓ
a halaye, dan wannan bayaji suna tare ba hakan yana nufin shima bayaji bane, yac
e amma kasan abokin barawo barawone ko? ya fa
ɗ
a yana rubuce-rubucen sa.
koda suka koma wajen ummah duniyar tunani ta lula, da alama dai yasan zulfa'u kam, ta kalli zulfau tace anti zulfa'u kinsan shi ne?
ajiyar zuciya ta sauke tace" sai yanzu na gane
shi abokin Sa'id ne saurayina, amma wallahi yanzu ma mun rabu, da ace muna tare da tuni kudin nan shi zan tambaya...bamu taba haduwa dashi ba sai dai kamar ina ganin hoton daktan a wayarsa,
dan motsi umma tayi da sauri haleema ta taso tare da mata sannu,
dakyar ummah ta amsa da yauwwa,
washe gari suna zaune sukaji an turo kofa, bata
ɗ
ago ba jin kamshin turaran sa tasan shine, shida wata nurse suka shigo ta takure jikin bango tayi kasa da kanta, kallon ta zulfau tayi tace " halee zan fita zuwa gobe zan
dawo..,
cikin sanyin murya da tafi ta ko yaushe sanyi tace" to nagode Allah ya saka da alkairi...,
ta fita taja musu kofa a kuma daidai lokacin ne wani nurse namiji ya shigo ya fara tambayar umma ya jikin nata, ta amsa masa da sauki, duk abin daya tamba
yeta tana bashi amsa gameda da yanda takeji, fita yayi nurse din tare da mata fatan samun sauki nan kurkusa.
UNITED KINGDOM
Ƙ
wance take a kan wani makeken gado, wata baturiya ce ta fito daga toilet ba kaya a jikinta, hawa gadon tayi ta kwanta tana shafa
jikin jalila, itama ta fara mayar mata da martani, data farajin ta hau kan network gaba daya ta birkice, babban burin ta taji sun manne da juna, ware kafarta tayi tana sarrafa mata na'urarta, ai kuwa sakonni ta ko ina suka fara zuwa mata tana jefa kanta b
aya cikin shan yaji, bayan wani lokaci suka dawo hayyacin su, wayar jalila ta fara ringing da sauri ta daga dan tasan wanda zai kirata a wannan lokacin, Sufyan ne bai huce ba, kwanciya tayi akan cinyar baturiyar tare da
ɗ
aga wayar tace hello sweet, har nay
i fushi saboda naga kamar wunin yau ka manta dani...,
murmushi yayi na jindadi saboda aduk lokacin da yaji muryar matar tasa ba ƙaramin farin ciki yake shiga ba, cike da shaukinta yace honey kenan, wannan maganar ni ya kamata nayita dan kin watsar dani, b
akya nemana idan ba nina nemeki ba, kin san ina da mutukar buƙatar ki a kusa dani, ga Alhaji ya matsa sai nayi aure, to alhamdullahi na samu mafita, nan ya kwashe komai ya fada mata sannan ya ci gaba da cewa, Hajiya ma ta aminta da wannan auran, da shine z
amu rufe bakin Alhaji...,
shafa nonuwan victoria tayi tana sarrafa kan, taja wani numfashi tana cewa okay ba damuwa, lokaci nayi zaka saketa kenan ko?
EH kawai yace mata yana mamakin da bata nuna kishinta ba, kenan shi ka
ɗ
ai yake haukansa ko me? kawar d
a zancen yayi yasan jalila na masifar sonsa
dadin daya dan fara kwasarta ne yasa tace To Allah ya kai mu amma idan na dawo sai muyi aurenmu ita kuma ka rabu da ita ko?
sufyan yace dana fi kowa murnar zamowarki matata...,
lokacin victoria ta kama nonuw
an jalila tanasha ta dan sha yaji yace yadai matata, murya a kasalance tace ba komai, shi kuwa a tunaninsa tana matsanancin bukatarsa ne, hakan ba karamin motsa shi yayi ba da kara jin kaunarta, kyar suka karasa hirar,
domin cewa tayi ta gaji bacci take
buƙata tayi, sallama sukai ya kashe wayarsa yana jin shaukin yarinyar...,
Wannan kenan Lagos
A bangarensu haleematu kuwa, Washe gari da sassafe aka shiga da umma dakin tiyata, aikin be dauki wani lokaci ba aka fito da ita, lokacin
aunty zulfa'u tazo har
da abinci, haleematu taci badan taso ba sai dan batasan taci gaba da zama da yunwa zatayi mata lahani,
sai ƙarfe uku umma ta farfado sukayi murna ganin ba wata matsala, aunty zulfa'u tace umma sannu..?,
kai ta kawai ta gyada mata, haleematu ta tashi ta
kira doctor Sufyan, ta dade baƙin office dinsa bata shiga ba, dakyar ta iya kundunbalar murda handle din office din, ta shiga yayi dai-dai da fitowar sa daga toilet yana tsane fuskarsa da wani karamin towel, yatsuna fuska yayi bakinta na rawa tace mai ta
farka,
Okay kawai yace ta juya zata fita mayafinta ya fadi, da sauri ta durkusata
ɗ
auka ai kuwa karaf idonsa ya sauka akan nonuwanta, yaja tsaki ita kam da sauri ta dauki mayafinta ta rufe jikinta ta fita,
har ya fito ya rufe office din tana tsaye a jik
in baranda, a zahiri bawai mutanan da suke shige da fice take kallo ba, a badini kuwa tunani ya yiwa kwakwalwarta yawa, zai shiga dakin kamar ance ya kalli gefensa ya ganta tana sharar hawaye, ta
ɓ
e baki yayi ya shiga dakin ya duba umma, sannan ya danyi rub
uce rubucensa ya duba
ɗ
inkin da a kai mata yaga yana lafiya, shigowa tayi domin a tunaninta ya fita baya asibitin, wasu magunguna ya ware yace karki bata wannan wadannan zata sha, sannan a samo mata indomi ko Black tea tasha kafin a bata maganin...,
Aunty
xalfa'u ce ta shigo tana cewa haleema ni yau bazan dade ba, yanzu zan tafi akwai abin da kuke da buƙata...?,
turus tayi ganin doctor Sufyan, matsowa tayi ta mikowa haleematu dubu biyu tace, ni na tafi sai kuma gobe idan na samu damar zuwa.,
ido cike da
kwalla haleematu tace mun gode Allah ya saka da alkairi