Showing 1 words to 3000 words out of 9239 words

Chapter 1 - Sawun Giwa complete

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


Book 3


Page 57 & 58


"Da sallama suka shiga general parlor ɗinta..Sedai mutanen dasuka gani ba ƙaramin mamaki sukayiba, umma ce da mama zaune Se Anty meenah da Anty zainab, sekuma gimbiya Rumaah nazaune agefensu ga hadimai Se kaiwa da kawowa sukeyi atsakiyar parlor suna hidima dasu. Duka zubewa sukayi aƙasa suna kwasar gaisuwa ga ƴaƴan sarakunan cikin girmamawa. Su yarima basam ne kawai suka amsa musu, yayinda Sheikh Sudais yaɗaga musu hannu lokacinda ya iso tsakiyar parlor Sedai be zaunaba yawuce bedroom ɗin mahaifiyarshi, kasancewar shi ba ma'abuci kallan mataba daze gane dangin matarshi ne awurin Sedai kuma dukkansu farar matane Banda Anty zainab. Yarima junaid kuwa yana zama yashiga gaidasu cikin girmamawa hakama yarima basam dudda besan kosuwaye bane amma ganinsu tareda gimbiya Rumah yasancewar mutane ne masu mahimmanci.."daga ina haka basam yoshe yafitone wannan ustaz ɗin? Gimbiya Rumah tatambeshi cikin sakin fuska. "Murmushi yayi kana yace "tunɗazu yafito mammi daga masallaci muke ai kinsan yah sheikh bazeyi sallah agidaba inaga shiyasa yafito. "Humm Allah ya kyauta barana ganshi naji dame yazo, tafaɗa tana miƙewa tanufi bedroom ɗinta...murmushi su mama sukayi aransu suna yaba dattako dason mutane irinna sarauniya Rumah, kuma suna yaba kyau da kwarjini irinna wannan bawan Allah dayawuce kowayeshi shikuwa oho?

Tana shiga bedroom tasameshi zaune yana danna wayarshi, "Sheikh, takira sunanshi ahankali...ɗagoda cat eyes ɗinshi yayi yana kallonta kafin yasaki murmushin da sukawai yakeyiwa sekuma maisoon daya farayiwa ɗazu, kana yamiƙe tsaye tareda rungumota jikinshi yamanna mata kiss agoshi kafin yace "I miss you so much my mammi. "Miss you too my Sudais, kunzo lpy ? "Lpy qalau yafaɗa alokacinda yake ƙoƙarin zaunawa. Dafashi mammi tayi kana tace "kazo ganin surukar tawane data hana yarona kwanciyar hankaliko? To hankalin yakwanta yanzu? Tayi tambayar tana shafa kanshi....wani ƙayataccen murmushi yasaki yana shafa kwantacciyar sumar kanshi amma bece komaiba, ganin Hakan yasa tace "to zomuje kagaisa iyayenta domin inada tabbacin baka sansu ba suma kuma basu sankaba to yadace kusan juna. "Kallon ta kawai yakeyi harta kai aya, kana yalumshe kyawawan idanuwanshi batareda yace komaiba,,,ganin Hakan yasa gimbiya Rumah riƙo hannunshi yamiƙe tsaye kana tajashi suka koma parlor,


Koda suka fito suna nan zaune inda sukabarsu Se fira sukeyi da yarima junaid domin dai yarima basam bakinshi murmushi sabida beda yawan magana,,,zama sukayi kamin mammi tace "gafa surikin naku bayananne yana Saudia seyanzu yazo shiyasa ɗazu baku ganshiba, taƙarasa zancen tana nuna musu sheikh sudais. Dukkansu da kallo suka bishi amma Banda Anty meenah domin ita tasanshi...shiko ɗan russunawa yayi cikin girmamawa yashiga gaidasu da harshen larabci tunda be iya hausaba...sukansu baƙaramin daɗin ganinshi sukajiba suna mata murnar kasan cewarshi mijinta domin sunyi tunanin junaid ne mijin Ashe mijin yadama junaid ɗin yashanye da kyau da kwarjini gakuma kamala, aiko cikin farin ciki suka Shiga amsawa suma amma cikin harshen turanci domin Anty meenah ce kawai kejin Larabcin sedai a yadda yayi sungane gaidasune yakeyi Hakan yasa suka amsa da turanci tunda shikam gama garine.

Bayan sungaisa ne yayi musu sannu dazuwa kana yamiƙe yafice domin Hakan kawai yaji kunyar zama awurin dudda damacan bacika zama yayi cikin mutane ba...yana fita yanufi pert ɗinshi Sedai ƙamshin daya doki hancinshi shine ya tabbatar masa dacewar lallai yanzu yasamu sabon sauyi kodaga turarenda hadiman gimbiya Rumah kemasa anfani dashi dakuma wanda yaji ayanzu, takawa yayi har zuwa bedroom ɗinshi da sallama ɗauke abakinshi,,ganin bakowa aciki yasa yayi tunanin kotana bathroom ne Hakan yasa ya ajiye wayoyinshi tareda zama bakin bed ɗin yana tasbihi,,,,Sedai kusan minti 40 da shigowarshi amma beji ko motsi acikiba, miƙewa yayi ahankali yaje bakin ƙofar yayi nocking har sau biyu amma shiru, cikin fargaba yatura ƙofar ahankali yashiga Sedai wayam bakowa, wani irin faɗuwar gaba yaji wanda besan dalilinta ba kawai dai yaji dirarshine dayaga begantaba,,,,dasauri yafito Parlor yana ɗan dubawa amma dai batanan cikin mamaki yake tambayar kanshi to ina taje? Kafin yasamo amsa yaganta tabuɗe ɗaya daga cikin bedroom ɗin tafito sanyeda wata rigar ba wadda yabarta da itaba domin wannan iya guywarta take ga dukkan alamu sleeping dress ne Sedai masu kauri ne sosai amma Hakan behana bayyanar kayan hutawarta ba,,,wani irin yawune yaji yawucemai muƙuttt wanda saura kaɗan su sarƙeshi,,,,itako kitchen tanufa da cup ahannunta maybe tea ne tasha ko wani abin daban,,,kusan minti 3 dashigarta kana tafito taƙara komawa bedroom ɗinta....ajiyar zuciya yasauke kana yanufi nashi bedroom ɗin koba komai yaga inda take ayanzu,,,kayan jikinshi yarage kafin ya shiga wanka, ruwa yasakarwa kanshi tare da lumshe kyawawan idanuwanshi yana tunanin abubuwan maisoon,,,kafin yayi saurin waresu ganin kamar agabanshine take, aiko buɗe su dayayi suka sauka akan boxes ɗinshi dayayi tsini kamar sheikh ɗinshi zata fasa boxes ɗin tafito sabida cika da girma,,,ido yawaro cikin mugun mamaki tareda kai hannun yana dafeta,,,Sedai itako tace batasan zancenba, wani irin harbi takeyi kamar zata ɓalle tafito, Se alokacin yaji ɗaurewar da mararshi tayi tare da mirɗawa, "ya salam miyake shirin faruwa danine? Yayi maganar kamar ba abakinshi tafitoba, gaya yarasa yadda zeyi da Hajiya babba,,,,ahakan dai yayi wankan adaddafe yafito bayan yashiryane yazauna yana karatun Alqur'ani, wanda Hakan yakwashe masa kaso hamsin acikin abinda ke azazzalarshi, yaɓata tsawon lokaci yanayi harseda dare yaraba tukkunna yamiƙe yayi sallar nafila kamar yadda yasaba Sedai yau beyi har asuba ba kasancewar yanaso yadubota yaga kota kwanta, bayan ya idar yayi addu'oin sa kamar kullu kana yatashi ya ɗauki wayarshi ɗaya yafice


Kwance yasameta akan bed ɗin tayi irin kwanciyar nan tajan hankalin namiji takwanta itaba rubda cikiba, itaba rigingineba kuma ta ɗage ƙafarta ɗaya bata kwanta sosaiba ɗayar ce kawai a ajiye, Hakan yabawa mazaunanta damar ƙara bayyana kamar ɗorasu kawai akayi....dasƙarewa sheikh sudais yayi awurin yana kallon zallar baiwarda Allah yayiwa boyarshi yana tasbihi agun uban gijin daya halicci wannan kyakkyawar surar megusarwa da mutun hankali, yaɓata tsawon lokaci yana kallonta wanda Allah ne kawai yabashi damar jan ƙafafuwanshi zuwa kan bed ɗin yakwanta tareda lumshe kyawawan idanuwanshi,,,Sedai me Sam bacci ya ƙyaurace musu, yaɓata sawun lokaci ahakan kafin ɓarawon yayi awun gaba dashi cikeda daddaɗan mafarkin maisoon wanda yajima beyiba.


Maisoon kuwa acan cikin bacci taji kamar mutun akusa da ita kuma ana mata surutu akai, Hakan yasa tafara buɗe idonta ahankali harta waresu akan kyakkyawar fuskarshi,,,,sedai kuma awani irin yanayi me wuyar misiltawa,,,ido tawaro tana kallonshi cikin mugun mamaki tana tunanin yoshema yashigo ɗakin,,,bata gama tantance abinda takeson fahimtaba taga yaƙara matse pilon daje jikinshi yana faɗar "ya Allah, my butti ahhhh ohh my god uhmmm no please my wife no please shuck shuck me ahhhh yah my beb ohhh yesss,,, yafaɗa daɗan ƙarfi tana banƙarewa....ido tazaro afili tace nashiga ukku mihakan kenufi kodai bashida lafiya ne? Tatambayi kanta, kafin tasamo amsa taji yace "washhh my beb so very sweet ahhhh I like you maisoon I really love you so muchhhh my butti love you more my Maisoon ohhhhh ya rabbi ahhhhh, ƙarasa da ɗan ƙarfi yana matse jikinshi..azabure taja baya tana kallon ikon Allah 🤔 badai mafalkine yakeyi da Itaba, kuma mafalkin sex kome? Gabaki ɗaya hankalin maisoon yagama tashi na farko ya tsoratata gakuma wannan ihun nashi na tada mata hankali tsikar jikinta Se miƙewa takeyi duk tayamutse kamar wata zararriya.

Shikuwa azabure yamiƙe zaune bakinshi ɗauke da salati yana kallon jikinshi dake rawa kamar mazari domin gab yakedayin release amafarkin yafarka, gaya yajima ma beyi ko mafarkin ba balle yayi release ɗin gakuma yanayin daya shiga ɗazu,,,,dafe kanshi yayi yana karanto duk addu'ar datazo bakinshi,,,,amma gabaki ɗaya jikinshi karkarwa yakeyi lips ɗinshi na mazari yayinda haƙoranshi ke dukan juna, sheikh ɗinshi kuwa ba'a magana wani irin haniniya takeyi tana tsalle acikin wandonshi har akan jallabiyar ana iya gani...ido maisoon taƙara warowa domin itakan harga Allah yanzu taɗauka bashida lafiya ne, cikin tashin hankali tace "innalillahi wa'innailaihiraji'un bakada lafiya ne? Tayi maganar Aɗan ruɗe cikin zazzaƙar muryarta wadda tayiwa Sheck Sudais dirar mikiya acikin dodon kunne kuma taƙara haddasa wutarda keruruwa ajikinshi...dasauki yaɗago yana dubanta tabbas dai ita ɗin ce seyayi tunanin mafarkinne haryanzu be farkaba dama acikin mafarkin guduwane tayi tana cikin shucking penis ɗinshi,,,ai kamar mayun wacin Zaki Hakan yariƙo ta tareda mannata da jikinshi yana sauke nunfashi ɗakyar ya iya buɗe baki yace "mi miyasa zaki tafi kibarni? Miyasa bazaki samamin nutsuwaba? Miyasa my butti miyasa? zansha wahala sosai idan kikatafi, bansan maceba Se akanki kece kika fara nunamin wannan rayuwar mecikeda farin ciki da jin daɗi amma kuma yanzu zaki gudu bayan kin lasamin zumarki why Maisoon why please? Yaƙarasa zancen yana kaiwa bakinta cabka cikin fitar hayyaci yafara bata wani irin rikitaccen kiss mewuyar misaltuwa....ido maisoon tawaro cikin mugun mamaki tana ƙoƙarin zare bakinta daga nashi,,,,amma ina yaƙi bata wannan damar domin komai a cikin zafi zafi yakeyinshi jikinshi ko ina yana rawa,,,jin yana ƙoƙarin tura hannunshi cikin rigarta ne yasa ta tattaro duka ƙarfinta ta tureshi tareda miƙewa azabure tana dalla mishi harara...shikuwa miƙewa yayi ze biyota bemasan tana hara rarshiba,,,ganin idan tatsaya yariƙata Se buzuntane yasata kwasa aguje tabar ɗakin tareda faɗawa nashi bedroom ɗin tarufe ƙofar da key tana haki, aranta tana ayyana tayaya zata bari ya kusanceta Hakan kawai babu wata soyayya ko fahimtar juna atsakaninsu yau da zuwanta ko sanin juna basuyiba, ai wlh bazata yadda ba....shikuwa tana ficewa yazube awurin yana fidda numfashin azaba, yana jujjuya kanshi cikin mugun buƙatuwar data sameshi lokaci ɗaya wanda ze iya rantsuwa betaɓa shiga irin yanayinda keneman rabashi da hankalinshiba irin yau,,, addu'a kawai yakeyi yana jujjuya kanshi cikin azaba, Fatar yakeyi yafarka daga wannan mummunan mafarkin dayakeyi wanda ke neman kaishi lahira amma ina ba batun farkawa domin kuwa zahirine ba mafarki ba yahh Sheck 🙆💃

Yajima awunrin yana addu'ar neman sauƙi agun Allah kafin yaji abin gafara lafa mishi, kusan minti 15 har aka fara kiran sallar asuba yana wurin kafin Allah yabashi iKon miƙewa yana kallon jikinshi, abinda yafaru yana dawo masa arai, kamar yanzune yake faruwa, dafe kanshi yayi cikin damuwa yace "yah salam mi wannan yarinyar zatayi tunani akaina? Kardai tayimin mummunan zato, hasbinallah wai Mike faruwa danine Hakan? Tambayoyi dai barkatai yake yiwa kanshi, amma bayada amsarsu, jin ana neman tada sallah yasakashi miƙewa tareda shiga bathroom ɗin ɗakin yayi wanka tareda wankan tsarki yafito, jallabiya ya ɗauka yasaka bayan yagyara jikinshi domin a kowanne bedroom dake pert ɗin sheikh sudais nada kaya aciki,,,,Hakan yafito jiki ba ƙwari kamar mara lafiya yanufi masallaci dudda cewar yamakara domin koda ya isa har anyi raka'ar farko za'ayi tabiyu, Hakan yasamu yabi jam'i bayan an idar yamayarda wadda aka wuceshi, kana yazauna yana askar ɗin safiya, yau basu fito masallaci ba Seda haske yaɗan fara fitowa kana suka fito shida su yarima basam domin memartaba kam tuni yakoma cikin gida...gaidashi sukayi cikin so da ƙaunar junansu suke faɗar yah sheikh barka da asuba, fatan katashi lafiya.."yawwa barka my brothers lpy alhamdulillah ina Fatar kuma Hakan, yafaɗa yana rungumosu jikinshi domin kullun dasafe Hakan suke gaisawa,,,,azabure yarima junaid yamiƙe daga jikinshi yana kallonshi cikin damuwa yace yah sheikh bakada lafiya ne? Kallonshi yayi dagefen ido batareda yace komaiba...harze wuce yaji muryar yarima basam yana faɗar "please yah sheikh kasha magani dan Allah kokazo muje asibiti, yafaɗa kamar zeyi kuka....shiru yayi kamar bazeyi magana ba can kuma seyace "am good fa, but zansha maganin in sha Allah, daga Hakan bejira cewarsuba yanufi pert ɗinshi,,,da kallo suka bishi harya ɓacewa ganinsu kana suka sauke nunfashi tareda nufar pert ɗin da ke gefenna gimbiya Rumah domin sudubo su yah jafar da yah jawal sabida tun jiya da aka kaisu masauki basu ƙara fitowa ba maybe dan basu saba bane gaya suda yadace sufito dasu suko basu komaba shiyasa suka nufi can ɗin yanzu.


Saudia


Zaune yake cikin turakarshi yakishingiɗa da kilishi yana shan kayan marmari... gimbiya zaitun na gefenshi tana yanka Mishi, cikin farin ciki tace "gaskiya naji daɗin wannan labarin memartaba koba komai yanzu zezama cikakken mutu kamar sheikh sudais aiyadace Ace yanada iyali kam, wlh kun kyauta, amma miyasa baku kawomin ƴar tawa nan ba sekuka kawai gimbiya Rumah? Tayi tambayar cikeda tuhuma. Murmushi memartaba sarki Hassan yayi cikin dattako yace "to ai tareda family yarinyar muke Kinga basu sanmuba shiyasa suka fara sauka a Dubai domin suga ahalin mijin ƴarsu daganan ai zatazo nan ɗin in sha Allah... gaskiya kam danaji daɗi sosai namatsu naganta wlh, cewar gimbiya zaitun cikin jin daɗi,,,,murmushi kawai memartaba yayi domin besanda wacece maisoon ba agidan balle yabata labarin itace wannan yarinyar....wani irin waro ido gimbiya saudat dake shirin shigowa turakar tayi cikin mugun tashin hankali da mamaki abinda taji yanzu, bata tsaya wani tunanin komaiba ta faɗa dakin tana muzurai kamar wadda aka koro,,, dukkansu arazane suka ɗago suna kallonta cikin mamakin abinda yakawota Hakan dudda ba yaune karon farko data fara yimusu irin wannan ba amma na yau kam dabanne domin ga tashin hankali nan ƙarara kwance akan fuskarshi, cikin jin haushi datakaici gimbiya zaitun tace "lafiya kuwa saudat zaki faɗo mana Hakan? Wata muguwar harara ta banka mata kafin tabuɗe baki cikin rashin mutunci tace.......!
















Autar alheri ✍️

🐘🐘🐘 *SAWUN GIWA*🐘🐘🐘


Book 3

Page 59 & 60


"Tace "bansaniba wurinki Nazo dazakiyimin wannan tambayar munafukar banza da wofi? Ashe kece kehurewa yayana kunnen akan auren kursum da wannan me taurin kan? Humm to duka naji abinda kuke faɗa kuma baku isaba wlh, sekuma tasaka kuka "yanzu yaya dama aure kukayiwa yaronnan bayan kasan shi kursum keso tun yoshe nake binka akan zancen aurennan kayiwa sarki bilal maganar amma kaƙi kana cewa wai shi yaron bayason auren yanzu abari seya buƙata Ashe dama kaima bakaso ya auri ƴata tunda bakaine ka haifeta ba yanzu kafarabin zugar matarka..."ya isa Hakan saudat haba kinutsu mana miyasa kike hakanne? Uhnm kekanki kinsan banada iKo akan auren Sheikh sudais domin kuwa zaɓin ranshi mahaifinshi zebi to akanme kikeso kiga laifina? Dan Allah kinutsu kidena faɗar bani na haifi kursum ba domin bata da banbanci da ƴaƴan dana haifa kema kinsani, zancen auren Sheikh sudais kuwa abune me sauƙi tayi ƙoƙarin samun soyayyar shi data samu ai aure kamar anyi angama ne tunda mata huɗu Allah ya halatta masa, cewar memartaba cikin damuwa domin yatsani ganin tashin hankalin ƙanwar tashi. Se alokacin tazauna tana huci kamar wata zakanya, kafin tace "shikenan yaya zanzo maka da labari me daɗi akan soyayyar kursum da Sudais domin kuwa seya aureta muddin ina nunfashi aduniya sabida kursum itace tadace dashi bawata banza ba kuma baƙar fata.. murmushi kawai memartaba yayi amma bece komaiba...cikinjin haushi gimbiya zaitun tamiƙe tsaye kana tadubi gimbiya saudat ɗin tace "wlh saudat kina bani mamaki domin ƙwaƙwalwarki bata aiki inbanda rashin hankali irinaki tunyoshe kike tusa mishi yar taki be karɓa ba seyanu dayayi aurene ze karɓa kuma aurenma na so? Humm to zaune kiyita ajiyarta zaman jiran Sudais ya aureta harta tsofe Miki agida domin wlh iskane ke wahalar da mekayan ƙara, tana gama faɗar hakan tafice warta cikin takaici..ihu gimbiya saudat tasaka zata bita tana zaginta cikin sauri memartaba yatarota tadawo rungumeta yayi yanata rarrashinta akan takyale gimbiya zaitun batada hankaline indai Sheikh sudais nason kursum to aure tsakaninsu babu fashi, da wannan kalaman yasamu tasauka harta dena kukanda takeyi,,,shikuwa yafaɗa mata hakanne kawai domin hankalinta ya kwanta amma Shima kanshi yasan gaskiya gimbiya zaitun tagaya mata, sedai ba yadda zeyi da ita..


Dubai


Sheikh sudais Seda yashirya yasha magani kamar yadda yayiwa ƙanen nashi alƙawari kana fita daga pert ɗin nashi yanufi na namahaifinshi yajima sosai acan suna fira shida mahaifin nashi kafin yayimai sallama ya ƙara komawa nashi pert ɗin domin yagani idan tafarka suje gun gimbiya Rumah tare, sallama yayi bayan yatura ƙofar parlor ahankali yashiga, zaune ya hangota akan kujera tana sanyeda doguwar rigar material milk calor da fulawar black aciki tasanya wata hula itama Black sedai bata rufe gaban gashinta ba tana riƙeda laptop tana wani bincike akan aikinta, sam bataji shigowarshiba Hakan yasa haryazo kusanta bata saniba, Seda taji wani sihirtaccen ƙanshim turare wanda ta tabbatar wa kanta yanzu nashine dubada ajikinshi kawai take jinshi duk lokacinda suka haɗu,,,Hakan yasa taɗagoda dara daran idanuwanta farare ƙal watsasu akanshi, aiko sukayi ido huɗu, ɗan lumsashesu tayi kana taresu duka tareda marmaɗasu cikin salo wanda ga dukkan alamu dabi'arta ce Hakan, kafin takauce idon nata tabuɗe baki cikin sweet voice ɗinta tace "barka dasafiya. Wani irin zimmm sheikh Sudais yaji tundaga yatsar ƙafarshi harcikin kanshi tun lokacinda yayi ido huɗu da kyawawa idanuwanta gaya kuma tayi musu wani salo dayayi bala'in tafiya da imaninshi begama dawowa dedeba yaji saukar wannan sihirtacciyar muryar tata mezautarda yan samari😊 Hakan yasa yaji ƙafafuwanshi na neman kadashi..cikin fisgo maganar ya amsa mata da "lpy qalau ina Fatar kintashi lpy? "Lpy qalau alhamdulillah yajikinka? Yatsinkayo muryarta...dan shiru yayi yana tunanin bashida lafiya ne? Can kuma seya tunada abinda yafaru jiya, ai wata irin kunya ce tarufeshi amma se basar kawai yace "miye ruwanki da ciwona tunda bazaki iya temakonaba alhalin kece kika haddasa minshi. "Na'am mikace? Tatanbaya tana maida hankalinta akanshi kamar bataji abinda yaceba alhalin kuma taji...murmushin gefen baki yayi kawai yace "nothing am better now yanzu kitashi mushiga gun mammi, yayi maganar kamar Bashine yayiba. "Okey kawai tace tamiƙe tsaye tareda ɗaukar mayafinta taɗora akanta kana takwashe tarkacen wayoyinta tayi gaba...sedai me tana wucewa gaban sheikh Sudais yafaɗi ganin yadda mazaunanta kewani irin juyawa kamar bata saka musu komaiba konace da ganganne take juyasu, amma fa azahiri bada gangan bane hakanne tafiyar tata take kuma aciki tasaka pant da onder skeit tukkunna tasaka rigar amma duk da Hakan behana abin bayyanaba, aicikin sauri yace "butti. Shiru tayi tana tafiyarta domin sam batayi tunanin da ita yakeba, Seda yaƙara cewa "butti stop. Tukkunna ta tsaya tareda waigowa tana kallonshi...takowa yayi har inda take kana yace "mammi bata kawo Miki alkyabba bane? Yatambaya fuska kamar zeyi kuka. Damamaki maisoon ke kallonshi kafin tace "eh takawomin wani abunne? "Sake narke fuska yayi kafin yace "haba kuma shine bazaki sakaba jibifa yadda kika saka wannan abin duk tsiraicinki awaje kumafa fita zamuyi bayan kuma kinsan Hakan haramun ne..wani irin kallo maisoon kebinshi dashi inda take hango tsananin kishi acikin ƙwayar idonshi, aranta tace wai kenan dagaske Ustaz ɗinnan sunane yakeyi har Hakan kodai badede nake ganiba? To yoshe Hakan tafaru? Tatanbayi kanta. Muryarahi ce tadawo da'ita daga tunanin datakeyi inda yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login