Showing 9001 words to 9239 words out of 9239 words
cikin farin ciki da ƙaunar dattijon,,,ahakan sukabar pert ɗin memartaba suka nufi na mammi inda suka samu harsu yah jafar sungama shirinsu suma suna batun fitowa...anan yagaida su mama suka gaisa cikin mutuntawa, kana sukayiwa gimbiya Rumah sallama suna fito,,,inda tacikasu da kyaututuka na alfarma dabajintar gidan sarauta, hakama maisoon wata yar jaka ce tabata me masifar kyau wadda batasan minene acikiba, kana ta rungumeta tareda cewa "kikulada kanki ƴata kuma kigaidamin gimbiya zaitun domin nayi waya da ita tun ɗazu akan ƴata zatazo gareta yau...murmushi maisoon tayi tana mejin mugun son matar aranta, kana tace "in sha Allah mammi nagode sosa.."shiiii idan kika ƙara yimin godiya nidakene agidan nan, maza kuje Allah yakaiku lafiya cikin amincinsa. Ameen ameen suka amsa dukkansu kafin kowannensu yarungumeta tareda manna mata kiss kamar yadda suke mata akoyoshe,,,itako tana shafa sumar kansu tareda sakawa rayuwarsu albarka, ahakan sukabaro masauratarsu sheikh sudais cikeda kewar gimbiya Rumah.
Bayan sun isa filin jirgin basu tafiba seda sukaga jirgin su yah jawal yaɗaga zuwa Nigeria inda suka rabu cikeda kewar juna yareda tsananin farin cikin inda sukabar ƴarsu a inda akematuƙar sonta da ƙaunarta, gakuma tarin alkhairin da sheikh sudais yayi musu naban mamaki tareda alkawarin zuwa Nigeria a kowanne lokaci domin gaidasu dady, wannan abin baƙaramin daɗi yayiwa ahalin maisoon ba,,,,bayan jirgin Nigeria yaɗaga kana suka shiga nasu jirgin, yarima basam yarima junaid anty meenah sekuma amarya da angonta, semuce Allah yasaukeku lafiya ƴan Saudia.....!💃
Autar alheri ✍️