Showing 3001 words to 6000 words out of 7161 words

Chapter 2 - Silar Kwaila complete

yah Al-amin lafiya, Ummi ta shiga ciki dan basu samu sunyi Sallah ba iya su Abbah ne sukayi, Abbah yana nan zaune har na tsawon wasu lokuta yana tunanin ci

won Yah Al-amin da inda ya kamata su

ɓ

ullowa lamarin, da wannan tunanin ya wuce

ɗ

akinsa ya rage kayan jikinsa, har Ummi ta gama abinda takeyi ta shigo bedroom

ɗ

in Abbah yana nan zaune, Umma ta zauna kusa dashi cikin tausasa murya tace "Amman dai lafiya ko?

" Abbah yaja dogon numfashi kafin yace "lafiya ba lafiya ba..." Umma ta sake gyara zamanta tare da zubawa Abbah idanu tana saurarsa, Abbah yace "wato matsalar itace larurar dake damun Al-amin" Umma tace "Al-amin kuma wani abunne likita ya gaya maka?"

Abba

h yace "eh gaskiya yanada matsalar ƙarfin sha'awa wanda kan iya jefa shi a cikin wani hali, zai fi kyau a matsayinmu na iyaye mu taimaka masa gurin ganin mun hana faruwar hakan"

Umma tace "tayaya kenan?" Abba yace "muyi masa aure tunda shi bashi da za

ɓ

i"

Umma tace "aure fa kace Abbah kana tunanin Al-amin zai amince ayi masa aure ba tare da shi ya nemo wacce yake so ba, duk ma ba wannan ba wace yarinya zaka nemo masa?"

Abba yace "ƴata Kausar kuma nasan dukkansu zasuyimin biyayya a matsayina na ubansu"

U

mma ta jinjina kai tana duba lamarin, ta sake maimaita sunan "Kausar..?"

Abbah yace "kina ganin ba zata amince ba?"

Umma tace "gaskiya nidai ga shawara Kausar tamu ce shima al-amin

ɗ

in namu ne amma ya kamata a

ɓ

oye wannan maganar har na tsawon wasu lokut

a a shawarce fa, karsu sani."

Abbah yace "zan duba kuma zamu zauna mu tattauna da

ɗ

an uwana musan inda zamu

ɓ

ullowa lamarin"

Umma tace "Allah ya tabbatar da alkairi, suka amsa da cewa Amin"

Yah Al-amin Yana shiga bedroom

ɗ

insa yaci wani uban wari ya dak

i hancinsa, ya sanya tafin hannunsa ya toshe hanci, ya ajiye ledar maganin a saman bedside kana ya fara leƙa ta ina warin yake fitowa, koda ya bu

ɗ

e ƙofar toilet ya koma baya da sauri tare da neman guri ya zauna tare da dafe kansa,

"Meye a ciki sai Allah"

ya sake tashi bayan ya

ɗ

auki wani hanky ya toshe hancinsa ya shiga toilet

ɗ

in ya bu

ɗ

e toilet seat, wasu santala santalan kashi idanunsa suka gane masa, ba tare da ya zurfafa tunaninsa ba yace "Kausar...itace zatayi wannan aikin"

Da sauri ya fita ta ƙofar

baya ya nufi part

ɗ

in Umma, koda yaje iya Umman ne a parlour tana zaune, dan tun da Kausar ta gama cin abinci tayi mata sai da safe, Umma na ganinsa tace "Al-amin ya ƙarfin jikin?"

"Alhamdulilah Umma ina Kausar?" Umma ta sake dubansa kafin tace "Kausar ta

kwanta tun

ɗ

azu ina gani ma tayi barci" yah Al-amin yayi ƙwafa tare da cewa "kashi taje tayimin a toilet sai wari yake" Umma taji mamaki sosai tace "ita Kausar

ɗ

in? ikon Allah kamar wata ƙaramar yarinya meke damun

Kausar ne?" Yah Al-amin bai saurari Umma

ba, ya shiga

ɗ

akin da Kausar

ɗ

in take kwance, daga ita sai gajeren wando iya guwaiwa da ƙaramar riga mai siririn hannu shara-shara, ya janyo ƙafafunta suuuuuuu har ya kawota bakin ƙofa, Kausar ta bu

ɗ

e idanu cikin Muryar barci tace "haba yah Al-amin meye ha

ka mutum yana cikin barcinsa mai dadi zaka..." Buge mata baki yayi, ransa a

ɓ

ace kana yace "kiyi gaggawar miƙewa kije ki wanke min toilet kuma da tsallen kwa

ɗ

o zaki tafi, munafuka ƙazama" yayi maganar yana mur

ɗ

e kunnenta, Umma da yanzu ta iso ta tsaya a ba

kin ƙofar

ɗ

akin Kausar ta dubi yah Al-amin da yake wani huci ita kuma Kausar

ɗ

in tana durƙushe tace "kayi haƙuri Al-amin zuwa safiya sai ta wanke maka"

Yah Al-amin ya figi Kausar wanda yasa dole Ummi ta bashi hanya, suna fita a part

ɗ

in Umma ta sata tafiy

a da tsallen kwa

ɗ

o....!

SILAR ƘWAILA

(Erotic Romance Love and funny)

💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 11-12

Tun tana

ɗ

aurewa tana tsallen kwa

ɗ

on yah Al-amin Yana biye da ita har ta durƙushe a gurin tare da fashewa da kuka, ya daka mata tsaw

a yace "tashi ki wuce kije ki wanke min toilet.." Kausar ta miƙe tana

ɗ

ingishi har ta isa part

ɗ

in Momy, bata samu kowa a parlour ba, suna

ɗ

akin Dad Dan haka ta wuce tana matsar ƙwalla, tana shiga bedroom

ɗ

in yah Al-amin ta sake fashewa da kuka tare da na

damar yi masa kashi a toilet, cikin sauri ta wanke tare da fitowa tana goge hawaye da hannun rigarta, har ta isa bakin ƙofa yah Al-amin ya kira sunanta, Kausar ta juyo ba tare da ta ƙara taku ba, cikin gadara yace "daga yau zaki dinga zuwa kina gyara min

ɗ

akina idan kunne yaji jiki ya tsira,

ɓ

acemin da gani ƙaramar ƙwaila kawai"

Kausar ta fice da sauri tana kuka, tana isa part

ɗ

in Umma ta samu Umman tana zaune a saman Sofa tana latsa wayar dake hannunta, Umma na ganinta tace "Kausar mai yasa bazaki dinga k

iyayewa ba mai yasa?" Kausar ta sake fashewa da kuka tare da kwantar da kanta a saman cinyar Umma, dama ke nake jira tunda kin dawo kije ki kwanta nima kwanciya zanyi" Umma tayi maganar tare da miƙewa, cikin shogo

ɓ

e murya Kausar tace "Umma zazza

ɓ

i nakeji ƙ

afafuna ciwo suke yimin" Umma ta ware idanu tare da cewa "wato Al-amin bazai rage mugunta ba kenan?, ki duba cikin loka akwai magani ki

ɗ

auka" kafin Umman ta wuce Kausar

ɗ

in taje ta

ɗ

auko maganin ta bu

ɗ

e fridge ta dauko ruwa, bayan ta

ɓ

alle maganin tasha k

ana tayiwa Umma sai da safe"

Koda ta koma

ɗ

akinta ta kwanta, kuka ta dingayi sosai tare da

ɗ

aukar alwashin sai ta rama duk zaluncin da Yah Al-amin yake yi mata ko ta wane hali, da wannan tunani barci mai nauyi ya

ɗ

auketa.

Kiran sallahar asuba da aka fa

ra yi ne yasa Abbah bubbuga mata ƙofa kana ya wuce masallaci, Allah ya taimaketa ta tashi jikin baya yi mata ciwo sosai, ta shiga toilet ta dauro alwalah kana tazo ta kabbara sallah, bayan ta idar tayi addu'oi ta sake kwanciya dan tana mugun jin gajiya a

jikinta, ƙarfe 7:am mai aikinsu tazo tayi duk wani abu da tasan zatayi kamarsu gyaran gida wanki da goge-goge.

Dad da Momy ne zaune a Parlour ga dukkan alamu basu da

ɗ

e da fitowa ba, wayarsa ta fara ringing, koda ya duba mai kiran yaga Abba ne yake kirans

a, bayan ya

ɗ

aga yace "ka sameni a part

ɗ

ina idan ka kammala abinda

kakeyi" Dad yace "lafiya dai..?" Abbah yace "lafiya lau idan da hali ku taho da Momyn" Dad yace "tom" Momy ta kalli Dad bayan ya ajiye waya tace "lafiya dai..?" Dad yace eh to Abbah ne dai

yake son ganin mu" Momy tace "Allah dai yasa lafiya" ta miƙe zuwa kitchen dan itama mai yi mata aikin ta kammala na parlour tana gyara kitchen ne, kasancewar ƴan aikin ba anan suke kwana ba, saboda duka masu aure ne, acan kitchen

ɗ

in ma mai aikin ta gama

aikinta, dan haka Momy ta fara ƙoƙarin

ɗ

ora musu breakfast, kwaso dankalin turawa tayi ta bawa mai aikin ta fere mata, sannan ita kuma ta fara ƙoƙarin dafa ruwan Lipton Wanda yaji kayan ƙamshi irin na Larabawa, daga ƙofar kitchen Yah Al-amin a tsaye, ya ga

ishe da momyn tare da juyawa zai wuce, Momy ta fara yi masa fa

ɗ

a da cewa "Al-amin bakaga Maman Dije mai aiki bane da bazaka gaishe taba?" Yah Al-amin ya ha

ɗ

e fuska tare da kawar dakai gefe, bakinsa kamar wanda ya cusa wani abu yace "ina kwana" Maman Dije

mai aiki tace "lafiya lau Aminu ya gajiyar tafiya" ko kulata beyi ba ya ƙara gaba, a parlour ya tarar da Dad Yana waya, zama yayi a saman kujerar dake kallon ta Dad

ɗ

in, bayan Dad

ɗ

in ya gama waya ya gaishesa, Dad ya amsa tare da ce masa ya ƙarfin jiki?" Y

ah Al-amin ya amsa da cewa "jiki alhamdulilah" Dad ya sake ce masa, Ka mayar da hankali gurin shan magani Al-amin" yah Al-amin ya amsa da cewa Insha Allah Dad"

Suna nan zaune a Parlour Dad Yana

ɗ

an jansa da hira har Momy ta gama breakfast maman Dije mai a

iki takai ta jeresu, bayan ta gama momy ta zuba mata nata taci, sannan ta zauna jiran suyi breakfast

ɗ

in su gama ta wanke ta wuce gida,

Zaune suke a saman dinning table suna cin abinci, wanda momy ta zuzzuba musu, suna hira jefi-jefi, Yah Al-amin sai wani

lumshe idanu yake yi saboda wani irin miƙewa da dick

ɗ

insa yayi kamar zai faso ta cikin wando,

ɗ

an gyara zamansa yayi tare da gaggauta cin cips

ɗ

in ya kur

ɓ

i tea

ɗ

in ya miƙe da sauri, "ina kuma zakaje..?"

*SILAR ƘWAILA*

(Erotic Romance Love and funny)

💋

💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 13-14

Dad yayi masa magana, yah Al-amin yace "Ɗaki zanje Insha magani" Momy tace "har ka ƙoshi kenan?" Yah Al-amin yace "eh alhamdulilah" da sauri ya wuce bedroom

ɗ

insa ya haye bed tare da zame wandon dake jikinsa yan

a daga kwance, lokaci

ɗ

aya zungureren Dick

ɗ

insa ya baiyyana, zuwa yanzu shi kansa ji yake kamar bazai iya control

ɗ

in kansa ba, yai juyi gami da miƙa wacce yake jin kamar ya ƙarawa kansa kasala, so yake ya tashi yasa key a ƙofar amma ya kasa dan jikinsa

har wani karkarwa yake, acan parlour, su Momy suna gama breakfast suka wuce part

ɗ

insu Ummi, koda suka isa sun samu Abbah da Ummi suna zaune saman Sofa mai zaman mutum biyu, bakin Dad da Momy

ɗ

auke da sallama suka ƙarisa ciki, Abbah da Ummi suka amsa ciki

n fara'a da sakin fuska, bayan sun zauna Abbah yace "Dad dama akan maganar Al-amin ne, na

ɓ

oye maka larurar da take damunsa.." cikin rashin fahimta Dad yace "akwai wata larura ce kuma daban Abbah?" Abbah ya jinjina kai kafin yace "tabbas akwai, Al-amin ya

na fama da larurar sha'awa, wacce zata iya barazana da rayuwarsa, ma'ana zai iya jefa kansa cikin wata hanya daban wacce addini bai aminta dashi ba" fitowar Kausar kenan daga bedroom

ɗ

inta tana sanye da pink

ɗ

in t-shart da wando baƙi falazo sai hula pink t

ayi kyau sosai, again babu bra a jikinta, bata ƙaraso parlourn ba, ta tsaya a corridor tana saurarar hirar da su Abbah sukeyi,

Dad yayi gyaran murya tare da cewa "hmm muna cikin tashin hankali Wlhi" Abbah ya girgiza kai kana yace "babu wani tashin hankal

i ni tun jiya na samo mafita" Momy da sai yanzu ta fara magana tace "Abbah wace irin mafita kenan?" Abbah yace "a shawarce a ha

ɗ

a Al-amin da Kausar aure kawai, ammafa ni a nawa shawarin kar a sanar musu sai mun gama shiryawa saboda gudun kar Al-amin

ɗ

in ya

ga an aura masa ita batayi Candy ba yace zai nemi ta tare"

Dad yace "ah to Masha Allah ni wlhi ban ma kawo hakan a raina ba" Momy da Umma sukace "Allah ya tabbatar da alkairi cikin ha

ɗ

in baki" Abba da Dad suka amsa da cewa "Amin ya rabbi" duk maganganun

da su Abbah sukayi duk a kunnen Kausar, kuka ne yazo mata wanda yasa har sautin muryara ya kusa fitowa, ta toshe bakinta da ƙarfi tare da komawa bedroom

ɗ

inta taci gaba da kukan, daga ƙarshe ma barci tayi,

Acan parlour kuwa, hira suke yi ta zumunci,

WAI

WAYE...KANO

Alhaji Abubakar da Alhaji Haris yaya da ƙani ne uwarsu

ɗ

aya ubansu

ɗ

aya, sun taso cikin gata ta ko ina, babu abinda yake rabasu sai barci, a tare suke zuwa makaranta a tare suke cin abinci har girmansu suna yin komai a tare bayan sun kammala

karatun su suka fa

ɗ

a harkar kasuwanci, sunada manyan shaguna a kasuwar kantin kwari dake garin Kano, kowannensu shagunansu uku-uku, riƙo da ibada da kuma albarkar iyaye yasa kasuwancinsu yake ta bunƙasa, kome suka ta

ɓ

a suna samun riba sosai,

Kwatsam sai

Allah yayiwa iyayensu rasuwa, sakamakon ha

ɗ

arin mota a hanyarsu ta zuwa ƙauyen kakanninsu, da haka suka kasance marayu a lokacin da suka fara gini suka gina katafaren gida wanda ya mamaye anguwa guda, sukayi part biyu, sashen farko na Abbah ne part na biyu

kuma na Dad ne, Dad ya riga Abbah yin aure, kuma Abbah ne babba, sai da matar Dad wato Zainab ta haifi yah Al-amin ansa masa sunan mahaifinsu kuma Abbah, sai da Yah Al-amin yayi shekaru bakwai da aihuwa kafin Abbah ya auri Umma sunanta Jamila, watanta

ɗ

a

ya da aure ta samu cikin Kausar, sun saka mata sunan mahaifiyarsu Abbah wato Jamila, tun kafin Umma ta aihu yah Al-amin ya dawo gurinta, Momy tace idan Ummi ta aihu ita kuma tana son Kausar, Ummi na aihuwa suka fara renon kausar a tare, har lokacin yayeta

yayi, Ummi ta yayeta tun daga nan ya zamo Kausar tana gurin Ummi, ma'ana Yah Al-amin yaron Dad ne ya koma gurin Abba, Kausar yarinyar Abba ce ta koma gurin Dad nasan zaku fahimta, tunda yah Al-amin ya taso baya son raini yanada son girma da iko da gayu san

nan baya son ƙazanta, ita kuma Kausar ta taso da tsiwa da iyayi, da haka ra'ayinsu ya banbanta, kuma sun sani duka ba a gurin mahaifansu suke ba, sai dai ganin gata da nuna kulawa da

ɓ

angarori biyun suke basu yasa suke mantawa da komai....!

*SILAR ƘWAILA*

(Erotic Romance Love and funny)

💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 15-16

Ƙ

arfe 11:am su Dad da momy sun koma part

ɗ

insu, ya rage saura Abbah da Umma, suma suka miƙe suka shiga ciki, Abbah yace wa Umman zai fita kasuwa duk da cewa dai weekend ne bay

a fita, amma yau yanaso yaje yaga kayan da aka sauke musu shi da Dad kasancewar Dad

ɗ

in shi ba lallai ya fita ba, Umma tayi masa Allah ya kiyaye hanya ya fice, ganin shiru tun bayan da Kausar tayi sallahar asuba bata ƙara jin motsinta ba, yasa Umma leƙa

ɗ

a

kin Kausar

ɗ

in, koda ta shiga ta samu Kausar tana barci tayi

ɗ

ai-

ɗ

ai a saman gadonta, Umma tayi murmishi tare da ƙarasawa gurin Kausar

ɗ

in ta

fara tashinta, Kausar ta tashi zaune tana mutsike idanu, kafin tace "Umma good morning ko mun gaisa ne?" Umma tayi

murmishi kafin tace "my Daughter ya tsallen kwa

ɗ

o?" Kausar ta rufe idanu tana dariya, cikin tausasa murya Umma tace "tashi muje kiyi breakfast tun

ɗ

azu muka yi namu da Abba" Kausar ta fara sauko da ƙafafunta saman lallausan carpet

ɗ

in dake ƙasa a gaban ga

donta, kana ta miƙe tsaye, cike da shogo

ɓ

a tace "Umma nikam a ƙoshe nake" Umma tace "cin abinci ya zama dole Kausar ko kin manta kinada ciwon kirji?" Kausar ta shigo

ɓ

e fuska tana turo baki, suka fita zuwa dinning table ita da Umma, farfesun naman kaza ne d

a tea mai kauri sai bread Wanda aka soya da ƙwai, Kausar ta fara zubawa da kanta Umma na bin ta da kallo har ta gama zuba farfesun a plate, tasa spoon ta fara

ɗ

iba tana ci, tana kur

ɓ

ar tea

ɗ

in da Umma ta ha

ɗ

a mata yanzu, bayan ta gama ta kalli Umma kafin t

ace "Umma ina son zuwa gidan anty Suwaiba Please Umma karkice a'a" Umma ta jinjina kai kafin tace "Kausar kinsan Abbanki baya son kina yawo, a taƙaice ma dai yayanki Al-amin yana gida ki haƙura da fitar nan idan Abban naki ya dawo sai ki tambayesa, saboda

yanzu haka idan kikace kin fita ba tare da saninsa ba, idan ya dawo tunda ba wani da

ɗ

ewa zeyi ba me zance masa?"

Kausar ta cuno baki murya irin ta mai shirin yin kuka tace "Umma wlhi bazan da

ɗ

e ba just 30mins" Umma tace "karki wuce hakan, saboda idan ya k

usa shigowa zan kira wayarki" Kausar ta amsa da cewa "yauwa Ummana Allah ya barmu tare" Kausar tai maganar tare da shigewa bedroom

ɗ

inta da gudu ta

ɗ

auki dogon hijabinta wanda ya sauka har ƙasa, irin mai kamar riga Jalbab, tare da

ɗ

aukar wayarta, iya man b

aki ta shafa a lips

ɗ

inta kana ta fito parlour hannunta riƙe da takalminta mai tsini, Umma tayi mata Allah ya kiyaye hanya, tace Amin kana ta fice,

Cikin san

ɗ

a ta fara tafiya kamar mai son kama wani abu, "ki gama munafurcinki ki koma gida munafuka ƙaram

ar ƙwaila kawai" Kausar ta tsinkayo Muryar yah Al-amin Yana yi mata magana cikin isa da gadara, cak ta tsaya ba tare da ta juyo ta kallesa ba, ya fara takowa a hankali har ya iso inda take

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login