Showing 6001 words to 7161 words out of 7161 words
tsaye, ya ƙarewa fuskarta kallo tare da kallon wayar dake hannunta,
yace "bani wayar nan" Cikin tsiwa Kausar tace "yah Al-amin me kuma zakayi da wayata?" Cikin daka mata tsawa yah Al-amin yace "ubanki zanyi da ita ..wawuya" Kausar tace "badai ubana ba saboda shine ya siya min wayar" yah Al-amin yayi mamakin maida masa da
maganar da Kausar tayi, dan haka ya taho daf da ita zai warce wayar tayi saurin kaucewa ta ruga da uban gudu, tun kafin ta kai ga ƙarisawa bakin get cikin
ɗ
aga murya ta ke cewa "baba me gadi ka bu
ɗ
e min get Dan Allah wlhi zan kawo maka tsiren da Umma takey
i harda kasona duka zan baka" daga can baya kuma yah Al-amin Yana shirin yiwa mai gadi magana yaga mai gadin ya bu
ɗ
e get
ɗ
in, kausar ta fice, yah Al-amin ya ƙarisa gurin mai gadi rai a
ɓ
ace kamar zai rufeshi da duka yace "me yasa ka bari ta fita haba mai g
adi kasan ba'a barinta in ba makaranta za'a kaita ba ko kuma zasu fita da iyayenta?" Cikin nadamar bu
ɗ
e mata get
ɗ
in da mai gadi yayi yace "uban gida kayi haƙuri dan Allah wlhi akasi aka samu" yah Al-amin ya fice ko zai ga Kausar bai ganta ba" dan haka ya
dawo ciki ransa a
ɓ
ace.., cikin sauri ya wuce part
ɗ
in Umma, yanata sallama yaji shiru alamun tana ciki, lokacin kuma Ummi tana kwance a
ɗ
akinta ta fara barci kenan ta jiyo Muryar yah Al-amin Yana sallama cikin
ɗ
aga murya...!
*SILAR ƘWAILA*
(Erotic Roman
ce Love and funny)
💋
💋
💋
Mom Islam
Page 17-18
Umma ta sauko daga bed din ta fito parlour, tunda ta gansa a tsaye ta fara tunanin kodai shi da Kausar
ɗ
inne, Umma tace "Al-amin ya akayi?" Yah Al-amin ya gaishe da Umma bayan ta amsa
yace "Kausar ce ta fita ba tare da izini ba ko kin sani..?" Umma tace "eh nace karta da
ɗ
e" yah Al-amin ya juya Umma na jiyoshi yana ƙwafa, girgiza kai Umma tayi tare da miƙewa ta koma ciki, acan
ɓ
angaren Kausar tunda ta samu ta fice ta dinga gudu kamar zat
a tashi sama har sai da ta iso ƙofar gidan anty Suwaiba kana ta tsaya tana mayar da numfashi, get
ɗ
in gidan ta fara bubbugawa tana sauke numfashi, daga ƙarshe ma tsugunawa tayi tare da dafe ƙirjinta, mai gadi ya bu
ɗ
e get
ɗ
in, Kausar tace "dan Allah ni mats
amin ka wani ƙuramin idanu kamar kaga wani abun kallo" mai gadi ya girgiza kai bai cewa kausar
ɗ
in komai ba, shikam Kausar har tsoro take bashi, saboda masifarta ko ƙwaƙwaran magana idan yayi mata baƙar magana take yi masa, dan haka ya daina yi mata magana
sai idan ta shigo ta buƙaci ya bu
ɗ
e mata get, shima harara ne yake rabasu. Da sauri ta shige cikin gidan tun daga bakin ƙofar
ɗ
akin anty Suwaiba take ƙwala mata kira, anty Suwaiba ta amsa tare da cewa "kausar manya ba'a ganinki sai kin ga dama ki shigo ma
na" Kausar ta kutso kai cikin
ɗ
akin tare da zama a kujerar dake kallon ta anty Suwaiba kafin ta gaisheta, bayan ta amsa tace "anty Suwaiba gulma na kawo kuma bana son ki gayawa kowa, sannan idan na gama gaya miki inaso ki bani shawara dan Allah anty Suwaib
a ramawa zanyi" tayi maganar tare da cire hijab
ɗ
in jikinta, anty Suwaiba tace "shikenan amma kafin nan barin kawo miki dambun nama da lemu wanne kikeso?" Kausar tace "5alive zaki kawomin" anty Suwaiba ta wuce kitchen ta
ɗ
ibo mata dambun nama a plate tare
da soyayyen Arish ball (ƙwallon) dankalin turawa wanda aka soyashi da ƙwai, ta bu
ɗ
e fridge ta
ɗ
auko mata 5alive
ɗ
in da glass mug kana ta dawo parlourn, kausar ta kar
ɓ
a ta ajiye a saman table
ɗ
in dake gabanta, kafin tace "anty Suwaiba yah Al-amin ya dawo, w
lhi ya dawo da rashin lafiya" anty Suwaiba ta zare idanu tare da dafe ƙirji tace "kice Kausar kin fara kar
ɓ
ar azabar Al-amin tunda ba imani yake dashi ba" Kausar tace "kema kin sanni Sarai ba ƙyaleshi zanyi ba, ni duk ma ba wannan ba, wai ciwon ƙarfin sha'
awa ne yake damunsa" anty Suwaiba tace "yo ke ina ruwanki tunda shi matsalar ta shafa" Kausar ta gyara zama tare da cewa "aiko da ruwana harda tsakina wlhi Abba ya yanke shawarar ha
ɗ
amu aure ni da Yah Al-amin, kinsan meye anty Suwaiba?" Anty Suwaiba tace "
ban sani ba kausar sai kin fa
ɗ
a, ammafa na tausaya miki dan wlhi kin shiga uku da muguntar Al-amin mugu ne" Kausar tayi tsaki mtsww kafin tace "dalilin zuwana gidanki anty Suwaiba so nakeyi inyi anfani da auren da su Abba zasu
ɗ
aura nan kusa in rama duk w
ani muguntar da yake yimin wlhi bazan iya yafe masa ba" anty Suwaiba tace "kina sonsa kenan?" Kausar tace "Allah ya kyauta inso mugun mutum irin yah Al-amin da baya jin tsoron zalunci" anty Suwaiba tace "aiko idan hakane inada shawarar da zan baki ki bu
ɗ
e
kunnuwanki amma ki fara cin abinda da na kawo miki" Kausar ta zame hular kanta saboda maganar anty Suwaiba ta shiga cikin kanta da kunnuwanta da kyau, kana ta fara cin dambun naman tana lumshe idanu tana kur
ɓ
ar juice
ɗ
in,
ɗ
aukar Arish balls
ɗ
in tayi ta far
a ci sai da ta ƙoshi tayi dam kafin ta tashi daga inda take zaune, kujerar da anty Suwaiba take zaune mai zaman mutum
ɗ
aya ce, amma kausar ta matsa mata akan dole a kusa da ita zata zauna saboda maganar ta dinga shiga cikin kunnuwanta da kyau, babu inda an
ty Suwaiba ta iya da fitinar kausar dan haka ta matsa mata ta zauna, sannan tace "da farko dai inason yi miki tambaya shi Al-amin yasan
da maganar auren?" Kausar tace "bai sani ba, sunce bazasu gaya mana ba wai sai lokacin da zamu koma gidanmu sannan nan k
usa zasu
ɗ
aura auren, nima dalilin sanina na fito ne naji suna hirar shine na la
ɓ
e a corridor naji abinda suke cewa, ammafa bazan ta
ɓ
a nunarwa da kowa nasan da maganar ba, kema bana son ki gayawa kowa...!
Idan kinason karanta ci gaban 1k ne ki tura ta w
annan account number
ɗ
in 3175689751 Zainab Habibu first bank shaidar biya ta wannan number 08141799224
Mom Islam