Showing 24001 words to 27000 words out of 49537 words
/>
Mursmushi ya sake cikin rangwada da yanga hadi da rausaya ta kama hannunsa ita ko tayi gaba tana jansa abaya tamkar raƙumi da akala haka yake Binta, tana taku irin na sittin, saba'in,
ɗ
ari da hamsin...
Haka ta cigaba da jamshi har zuwa daki, a
nan ne yaga zallan soyayya, kulawa da kuma begen da tayi ikirarin ta dade tana yi garesa...
Bayan wani lokaci suka fito tare cikin shiga na kayan bacci dayake kala
ɗ
aya mai matuƙar
ɗ
aukan hankali...
Farlo suka wuce ko nace CINIMA nasu don suyi kallo tare y
adda suka saba kafin suyi bacci...
Bayan dogon wasanni da sukayi da hira ne ta fuskance shi in a serious tune tace dashi " Hubby to be honest inaso naje Fika within this months..., I kept on dreaming about that little sad girl...
Yanayin nata na ƙara worsi
ng ne... It seems like damuwar ta na ƙara yawa sosai...
Hummm!!!
Na fara jin tamkar yarinyar na existing kamar yadda Ustaz Othman yace...
I guess she In need of help,"
Grabbing soft hand nata yayi hadi da yin kasa da voice nashi ya soma magana cikin nustuw
a" komai muƙaddari ne daga Allah...mafarki wani Ilhama ne daga Ubangiji...
Ban ce maganar karya bane, but taya zamu same ta?
Ta ina zamu fara duba ta?
I guess we should wait for the right time...Ustaz Othman yace, in har Ilhama ne da Ubangijii ya Miki ciki
n mafark,i ya kuma Miki nuni da wanda ke buƙatar taimakon ki toh ba shakka zai fidda mana da hanyar da zamu gamu da ita a lokacin daya dace , ba sai mu yi gaggawa ba..."
Kai ta gya
ɗ
a tace "You Are right Amir... Am just so eager to find her...I wish that z
an iya samar da nustuwa cikin rayuwarta...ina kuma fatan Ya Ubangiji ya dubi wannan niya nawa ya kawo mana karshen matsalar mu sanadin wannan taimakon..."
"Ameen summa ameen"
Shine abinda Prof Ibrahim Khaleel ya fadi yana mai bada side hug ga abar kaunar n
ashi, cikin lallashi yake shafa bayanta hancinsa kuwa na cikin gashinta dake tashin kamshi, lokaci zuwa lokaci yake sa hanunsa yana wasa da gashin nata...
Yana kuma saƙa abubuwa da yawa cikin ransa, yasan ba shirka yakeyi ba, duk da ya kasance dan boko k
uma Ahalin su yan boko... hakan besa su saba Shari'a ba, Ustaz Othman dan uwnashi ne ciki daya suka fito dashi...
Yana da ilimi sosai game da fassarar mafarki, yayi karatu a kasar Larabawa ya samu ilimi dayawa daga gare su...
Ya sanar dashi cewa su cigaba
da addu'a yana da yakinin cewa taimakon wannan yarinya shi zai kawo karshen damuwar dake wanzuwa cikin zukatan su gaba ki
ɗ
aya...
Yadda yasan hakan kuwa ba wai tsafi yayi ko browsing ba yadda wassu malaman keyi, yayi amfani ne da mafarkin nata ya fassara s
hi daki–daki da yayi masa nuni da tarin alƙhairi dake cikinsa...
Ya tabbatar kuma da akwai tarin ƙalubale amma su riki sadaqa shi maganin masifa ne, kuma su dage da addu'a don ba shakka mutane da dama na bukatar wannan yarinyar yadda mafarkin ya nuna, suna
kuma da mugun nufin su akanta..
Ajiyar zuciya ya sauke saya tuna abinda Ustaz Othman ya fada mishi daya kasance sirri tsakanin su da Ubangijin su...
Ya tabbatar masa da cewar kar suyi wasa da damar nan in sun samu su tabbatar sun dama shi yadda ya dace,
don lokaci ba abokin kowa bane, kuma lokaci ALKALIN KANSA NE...
Ya cigaba da lallashin da cikin Kalamai masu sanya nustuwa, har bacci yayi awun gaba da ita...
shi kuwa ya dauke ya kaita ga makwancinta hadi da kara shafe ta da addu'a duk da sunyi Azkar shim
a ya kuma yi...
FIKA
GIDAN ARƊO MAUƊO
9 :30
Ita kadai ke ta zabga Safa da marwa a tsakar
ɗ
akinta, abubuwa dayawa ke neman hargitsa mata lissafi...
Tana tuna yadda ƙaura ya ce dasu shirin su na ga
b
da lalacewa
, hasalima abinda yasa ta samu bakin mai
da
mata martani yanzu ba komai bane face lalacewar da aikin su yayi...
Kuma in bata yi gaggawar seta komai ba tana ji tana gani wannan ƴa zata mai da ita baiwa, zata kai lokacin da baza ta iya ketare dokar yarinyar ba.
Ajiyar zuciya ta sauke data tuna abinda
Abuwa ta tambayi Ƙa
u
ra
game
da asalin yarinyar, ka
san
cewar Ardo Mau
ɗ
o ne kawai ya sani sai Fatu...
Ƙ
a
ura
ya tabbatar musu da cewa wannan yarinya tana da jinin sarauta mai karfin gaske a jikinta, yana da tabbacin mahaifin ta dan sarauta n
e
na bugawa a magaz
ine...
Kuma nan bada dadewa ba Asalinta zai bayyana, hakan na
nufin zata samu ci gaba mai tarin yawa...
Ba ita kadai ba, ya tabbatar musu da cewa hatta garin Fika ma zai samu cigaba na gani na fadi sanadin wannan yarinya...
Wani wawan zama INALLO tayi tana
mai jin tarin bakin ciki da
tuna
abinda ƙa
u
ra ya fadi...
Ta kwammace ta mutu tana yawo tsirara da akan ƴar nan ta zama sanadin cigaban su...
Tun da Ƙaura ya sanar dasu wannan labari
taji
duniyan ya mata zafi matuƙa, burinta ta MUZANTA rayuwar wannan yarin
ya ta yadda ko Uban nata yazo zai gaza gane ta...
Ƙ
aura ya tabbatar mata da cewa zai mata aiki mai zafi wanda za'a yi katanga mai ƙarfi tsakaninta da alƙhairin dake dunfarar ta, sannan za'a hada tauraron ta dan
a
Lamba ta yadda har abada baza su
ta
ɓ
a
rabuwa
ba...
Tabbas labarin ya mata dadi matuƙa, kuma a shirye take data kashe komai nata dan ta
yi
kisan tsaye a Reeta
data
zamo sanadin lalacewar mafarkin ta gabaki
ɗ
aya...
Tana fatan Reeta ta mutu cikin cuta na kanjamau ita da yaran da zata haifa da Lamba, gas
hi Lamba nada Shekarau Da akalla sun kai 48, ba makawa REETA zata haifi marayu kuma masu jinya...
Ƙ
aura kuma yayi alƙawarin ka
ɗ
a hankalin Fatu ta koma aikin ta na da, yace zai mata abinda zata manta da REETA da rayuwarta ga
ba
ki
ɗ
aya...
Wani murmushin mugu
nta ta sake tana mai jinjinawa basira na makirci irin na ƙawar ta Abuwa, tasan bata da ya Abuwa a duniya...
Tafiya nake cikin nustuwa da kwanciyar hankali, na
ɗ
auki kwanaki ban fita ba hakan yasa nake ganin komai wasa –wasa...
Sanye nake cikin
ɓ
akar abaya
daya mugun karban jikina da kalar fatana, daya ke light mai
ɗ
an gold undertone...
Hazel light brown eyes
nawa
mai
ɗ
auke da three identity da shape, wanda ke bayyana a mabanban tan lokuta kamar; farin ciki, bakin ciki, rauni da baçin rai....
Ya kara hask
a face nawa, ya kuma bada wani armashi da yanayi dake nuni da banbanci na asali, tsakanina da mutanen garin dake wucewa ko nace kowa na harkar gaban shi...
Slim but curvy natural hourglass body shape Dina yayi nasarar bayyana daga cikin abayar nawa, duk da
bai kama Ni sosai ba, madaidaicin tsawo na yayi nasarar bada armashi ga halittar nawa...
Tafiya nake yi cikin sauri da confidence na wanda bai san Asalinsa ba, amma zuciyar sa na jin wani abu daban, ina da straight posture irin na wanda aka haifa da
daraj
a
...
Atakaice ni mace ce mai surar da ke cike da kwarjini; tsayina yana sanya kowa jin girama
ma
ni, yayin da jajircewar jikina ke nuni da cewa ni ba raunanna bace. Koda ina sanye da mayafina mai fadi, natsuwar surata, da madaidaicin kuguna suna nuna cewa k
yawuna na
ɓ
oyayyen jini mai cike da sirrn ƙarfin iko ne. Ikon dana ke dashi a boye na yawo cikin ko wani ga
ɓ
a na jikina....
Na cigaba da tafiya cike da nustuwa har na isa shagon Baba Manda...
Cikin command voice nawa dake dauke da sauti tamkar na mai bada
umarni, koda ina neman alfarma yadda voice nawa ke sounding yana nuni ne da wani
ɓ
oyayyen sirri irin na mutumin dake bada Umarni...
Cike da fara'a Baba Manda ya amsa sallamar nawa, yana
ɗ
aya daga cikin mutanen da ke nuna mun kulawa na Musamman cikin wanna
n gari, Baba Manda mutumin arziki ne, shide matsalar da
ɗ
aya shine ƙarya...
Karya na daga cikin abinda yasa ake ƙirar
Baba Manda a garin Fika...
Baya ga haka shi mutum ne mai matuƙar mutumci da sanin ya kamata, tausayi na daya daga cikin abinda ya kara ƙas
a ta dabi'arsa...
Cike da tausayawa ya amsa sallama ta fuska cike da fara'a ya soma tsokala ta kamar kullum...
"Larabawa mutanen Allah...yau kin fito kenan?"
Gya
ɗ
a masa kai kawai nayi Kasancewar sam bana cikin yanayin da zan iya dogon magana...
Ba tare da
hakan ya dame sa ba ya cigaba da tsokala ta yadda ya saba bayan sanar dashi danayi abinda nake da bukata wato Sugar da madara...
Cikin tsokala yace "haba amaryar Lambo ai ba girka ki bane kamata yayi ace dogarai ne zasu zo Miki aiken baki?"
Yadda kasan an
shuka dusa ko an zuba taki a dusa haka na kasance a wannan lokacin Kasancewar ko ƙalla ban ceiahi ba dan
ɓ
akin ciki...
Shiko dama da niya yai maganar ganin yadda baki yanka kishi je yasa ya fahimci cewa Mani haushi...
Cikin wani murya na tausayawa wa yace
sani " Balarabiya zama ba baki bane...
Bai kamata ace mahaifiyar ki ta zuba ido rayuwar ki ya lalace haka ba"
Cikin yanayin na harzuƙa na ce dashi...
bai kamata ace mutum yana sa kansa a abinda bai shafe sa ba...
Musamman abinda bai ana hawa ko saukan sa b
a...
Cikin jan numfashi yace "kaf garin nan ba wnada bai ana irin tasanar da Inallo ke Miki ba...
A iya sanina da hasashe na ke baiyi kama da yar talakawa ba, ko marassa ƙarfi...
Hasalima kinfi kama da yan sarauta na kasashen larabawa...
A shawarace ki tus
a mahaifiyar ki a gaba ta sanar dake waye mahaifin ki don ya kubutar dake daga wannan auren halakan...
Lamba majinyaci ne kuma dattijo...
Muddin kika auresa to ba makawa zaki haifi majinyata kuma kema zaki kamu da jinyan, sannan yaran ki zasu zama marayu t
unda ubansu ya bawa shekara 40 baya..."
Almond eyes nawa na zuba mishi wanda yayi nasarar sashi yin shiru ba tare da ya shirya wa yin hakan ba...
Hanu kawai na miƙa masa, cikin rawar jiki ya miƙo mun abinda nake da bukata na ajiye masa ku
ɗ
insa na ƙara gaba
...
Tafiya nakeyi sai de maganganun Baba Manda na mun yawo a brain dina...
Babu abinda
nake
hasashe sai zallan ƙalubalen dake jibge a gabana...
Na cigaba da tafiya har na isa gida, ina shiga da masifa Inallo
ta
tare Ni...
"Wani iskanci da
fitsara
ya fitar
dake waje?
Marar mutunci wanda bata san darajar kanta ba...
Kina amaryar da nan da kwana
2
za'a daura Miki aure shine zaki fita
?
Sakarya kawai
!
..."
Tun da ta soma magana nake bin ta da kallon tsana, a wannan lokacin ji nakeyi da U
ba
ngiji zai bani damar l
ahanta bawa
ɗ
aya tal ba tare da ya hukuntani ba da ba makawa zan yi lahani a Inallo
na gani na fa
ɗ
a
...
Wacece ainihin Alfa da har Black Empire ke tsoronta fiye da mutuwa?
Me yasa Gulam ya ce mutuwar Alfa zata iya zama ƙarshen su?
Shin wa suke nufi da "Ha
ske Biyu"?
Su waye ainihin mutanen da suke cin amanar Ahalin President Muhammad daga ciki?
Wacece Hajiya da ta shirya kashe mafarkin wata yarinya saboda son dukiya?
Shin Malam Mai Lahaula Dubu malami ne ko
ɗ
an damfara?
Wane sirri ne mafarkin Zarah ke ƙoƙar
in bayyana?
Wacece yarinyar da Zarah ke gani a mafarki akai-akai?
Me yasa Ustaz Othman ya nace cewa wannan yarinya tana da muhimmanci sosai?
Shin Reeta zata tsira daga makircin Inallo da Ƙaura?
Wane asali ne Reeta take
ɓ
oye wanda ita kanta bata sani ba?
Sh
in mahaifin Reeta yana raye?
Me zai faru idan asalin Reeta ya bayyana ga duniya?
Wacece Alfa a zahiri? Mutum ce ko wani sirri ne?
Shin soyayyar Prof Ibrahim da Zarah zata taimaka musu gano gaskiyar da suke nema?
📖
DARUSSA DAGA PAGE 8
📖
✅
Mugunta ba ta d
awwama, duk wanda ya gina rayuwarsa akan zalunci wata rana gaskiya zata bayyana.
✅
Son zuciya da kwa
ɗ
ayi na iya sa mutum ya aikata abubuwan da zasu lalata rayuwarsa.
✅
Mafarki wani lokaci na iya zama gargadi ko albishir daga Allah.
✅
Shawarar malamai na ga
ri tana da muhimmanci idan ta kasance bisa Alƙur'ani da Sunnah.
✅
Dukiyar duniya ba ta isa ta sa mutum ya zalunci wani ba.
✅
Mutum na iya samun maƙiya ba tare da ya san dalili ba.
✅
Haƙuri da juriya sukan kasance hanya zuwa ga nasara.
✅
Soyayya ta gaskiya
tana ƙunshe da kulawa, girmamawa da fahimtar juna.
✅
Kada mutum ya raina wani saboda talauci ko rashin sanin asalinsa.
✅
Allah yana
ɗ
aukaka wanda Ya so a lokacin da Ya so.
🔥
QUESTION OF THE DAY
🔥
Idan har ka gano cewa kai
ɗ
an sarauta ne amma duk rayuwark
a ka tashi cikin wahala da ƙunci, me zaka fara yi da zarar ka gano gaskiyar asalinka?
🤔👑
✨
END OF PAGE 8
🌹
KITABUL HUB
🌹
CHAPTER 2
LABARIN DR NEELAH
STORY AND WRITTEN BY QUEEN MAHIRAH
PAID BOOK
Ƙ
arku manta cewa wannan littafi na ku
ɗ
i ne, kamar ya
dda saura page
ɗ
aya kacal na Dena posting free pages...
Kiyi gaggawar biya don samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...
Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati
VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A
SATI
REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIYAR A SATI
NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...
ACCOUNT NUMBER 9168962485
MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK
SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485
FREE PAGE
9
''THE HIDDEN SECRET''
FIKA LOCAL GOVERNMENT
YOBE STAT
E NIGERIA
LOW – COST
GIDAN ARƊO MAUƊO
10:00am
INALLO'S POINT OF VIEW
Safa da marwa Inallo keta faman yi cikin madaidaicin
ɗ
akin ta, abun duniya ya ishi rayuwar ta...
Ta rasa da wani fuska zata dubi wannan lamari a yau, aikin Ƙaura bai soma aiki bane kode t
aurin kan yarinyar ne ya hana aikin soma tasiri...?
Maganganun REETA a yau ya matuƙar tsaya mata a zuciya ta ƙara gasgata maganar Ƙaura na cewar nan gaba kadan zata zama baiwar ta...
Cike da rashin mafita ta zaro mayafinta ta yafa, ta kama hanyar gidan Abu
wa...
Da zuwunta ta tarar da gidan saƙale da makeken kwa
ɗ
o...
Ƙ
aramin tsuka ta ja tana Allah wadarai irin halin Abuwa na yawo...
Ita kadai tana tafe tana mita kamar sabaucecciya ''haba wannan wani irin rayuwa ne?
Mutum kamar ya ci ƙafar kare, kullum ƙafar
ka na kan kasa Baka gajiya da zaga gari...''
Tana tafe tana mita har ta isa gidan IYA LALA'LANGA...
Da shigar ta ta samu wata mata tana ta faman zuba daka duk da irin sirantar da Allah ya mata, zan iya cewa da Kadan tafi tabaryar nata ƙyan gani...
Ataƙaic
e sirantar ta na
ɗ
aya daga cikin abinda yasa aka mata laƙabi da Iya Lala'langa...
Cike da isa Inallo ta shiga gidan tana ma ko ina kallon sama– sama, sai yatsine fuska take tayi tamkar wacce taga bahaya..
Cike da sakin fuska Iya Lala'langa tace da ita '' a
'a ikon Allah Inallo kece a gidan namu haka...?''
Ya tsine fuska tayi cike da gadara tace ''uhmm Abuwa na nan..?''
''aa wallahi Abuwa bata nan, tunda taci bashin kalwa har Ilah yau ban kara ganinta ba...,
Nayi aike gidan ta yakai so ashirin amma babu ita b
a labarin ta''
Cikin dama fuska Inallo taja tsuka tace ''aikin banza nawa ne kalwar taki..?''
Cikin sakin fuska ba tare da bakin maganar ya dame ta ba tace da ita '' ta dubu ta amsa''
''asara..!.''
Shine abinda Inallo ta fa
ɗ
i ta bu
ɗ
e purse dinta ta zaro Du
bu ta bata tayi ficewarta...
Ita ko Iya Lala'langa Babu abinda ya shalle ta sanin halin Inallo da tayi na gadara da nuna cewar ita wata ce...
Ita kadai ta cigaba da mitar ta tana jin haushin yadda Abuwa ke ƙaskantar da kanta a gari wajen cin bashi...
ABUW
A'S POINT OF VIEW
RUMFAR ƘAURA SARKIN MAHARBAN SAMARI...
Abuwa ce zaune bisa tabarmar Kaura ta baza kunnuwa tana kwasan zan tuka...
Ƙ
aura yace ''ban taba sanin baƙin hali da rashin hankali na ƙawarki ya kai haka ba sai jiya...
Ana maka magana na gari zai c
i gaba amma tsabar son kai da jahilci tana cewa wai a daƙike hakan, ahh kaji shahan mata fa mara tunani...
Ta zaci nidin dan saratu ne uwar asara da zan ga cigaba nasa ƙafa na ture...?''
Abuwa da tun dazu kejin kamar ta fashe tace '' kai de bari kaura...
A
i Inallo ba karamar kafirar azzaluma bace...
Wallahi da kasan yadda na tsane ta da zakayi mamaki...
Tamin asara dayawa fa a rayuwa ta...
Yadda naso Ar
ɗ
o Mau
ɗ
o ko uwar data haifeshi iya Kaci...amma shegen Baffan ta mai hali irin nata yabi ta Bayan Baffa na,
yaji Baffa na yace zai