Showing 45001 words to 48000 words out of 49537 words

Chapter 16 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

11

/>
“Alfa…”

Ya furta sunan a hankali.

“Kin yi nisa da ni tsawon lokaci.”

Ya taka zuwa taga.

..wani smirk ya sake shi kadai yayi nodding kansa...kafin kice..

“Amma yau…”

Idanunsa suka yi ƙyalli.

“…zan fara dawo da ke

cikin rayuwa ta...daga baya zaki zama Jag

orar gareni...



''Hhhhhhh''

Hear and reflect...the truth of life is...lokacin da kake tsammanin komai ya kare...a lokacin ne Ubangi ke bude maka wata hanyar... Ubangi ba azzalumin bawan sa bane...

---

WANI GIDAN ƁOYE — A CIKIN DAJI

A can wani wuri mai n

isa...

Mutumin da Alhaji Nura ya kira ya ajiye

wayarsa...Ya

kalli wasu maza da ke zaune a cikin

ɗ

akin.

“Kun ji abin da ya ce.”

Ɗ

aya daga cikinsu ya tambaya:

“Yaushe za mu tafi?”

“Da zarar komai ya yi shiru.

..lokacin da kowa ya bi lafiyar gado..



Ɗ

aya daga

cikin su

i ya kalli agogo

n hanunsa.. yace...



batun wannan

yarinyar ce Alfa?”

“Eh.”

“Me yasa Alhaji Nura yake son ta haka?”

Mutumin ya yi murmushi.

..yace..

“Ba aikinmu ba ne mu tambaya.”

Ya

ɗ

auki takarda daga kan tebur.

Ya kalle ta.

..

Sai ya furta:

“Abin da

ya kamata ku sani kawai shi ne…”

“Alfa ita ce target.”

Duk suka yi shiru.

..

Sai ya

cigaba

da cewa:

“ k

arku

kuskura ku cutar da ita

..



“k

arku

kuskura ku yi wani abu da zai jawo hankalin mutane

..

.

“Ku yi aikin ku cikin nutsuwa.”

Ya ninke takardar.

..ya cigaba

da cewa...

“Idan komai ya tafi yadda aka tsara…”

“Da asuba Alfa za ta kasance a hannun Alhaji Nura.”

Wani mugun murmushi ya bayyana a

fuskarsa....Sai

ya kashe fitilar

ɗ

akin...Duhu

ya mamaye wurin.

---

NIGERIA...

THE UNKNOWN VILLAGE

Dare

ne lokacin da k

owani bawa yabi lafiyar gado...don samun nustuwa da hutu kar yadda Ubangiji ya tsara...

Mutanen ƙauyen suna barci.

..cikin nutsuwa yayin da karnuka ke ta faman haushi yadda suka saba...masu gadin gari na ta faman aikin su...

Karnuka ka

ɗ

an ne kawai ke yin ha

ushi daga nesa.

..da



madaidaiciya gidan....

Yayin da masu gidan ke barci cikin nutsuwa...

Cikin baccin ta taji futsari ya matsa ta

...

hakan yasa ta tashi cikin nutsuwa bakinta dauke da dakarun Annabi...ajiyar zuciya ta sauke lokacin da ta juya gefen ta...i

donta be sauka kan komai na sai bisa wata kyakkyawar halitta...

Ajiyar zuciya ta sauke hadi da ake wani murmushi mai kayatar wa...hanu tasa ta shafa gefen fuskarta kafin ta furta...

Cikin sanyayyar Muryarta mai cike da rauni...

''Allah Miki albarka...Ya Ha

bibty...hmm Allah kawo mana karshen kalubalen da muke ciki...ina fatan wannan jarabawar da muka fita daga cikin ta...ya kasance karshe...''

Lumshe idonta tayi sanan cikin nustuwa ta sauko daga kan gadon ta fito daga madaidaiciyar dakin nasu zuwa ban

ɗ

akin s

u...

A wani wuri mai nisa...Wasu

wassu halittu

sun fara motsawa

ba..

.bakinsu

ɗ

auke da sunan ta...idanunsa ya cika da son ganinta...zukatansu ya cika da muradin mallakar ta da rayuwarta don inganta nasu rayuwar..

Ba ta san cewa wani ya riga ya

ɗ

auki matakin

da zai iya sauya rayuwarta ba.

.. Ubangijii shine mafi sanin dai-dai... Watakila ya zama karshen jarabawar ta...ko ya kasance wani sabon babi daga cikin littafin jarabawar ta...

Kuma mafi muni

zance... shine..

wanda ke neman ta ba zai tsaya

ba

har sai ya

same ta ba.

..

----

A cikin duhun dare...Wata mota ta fara motsawa a hankali.

...bata kai ga tsayawa ba har sai da kai ga final destination dinta...

Fitilunta a

kashe...Direban

ya kalli madubin

mota....Mutumin

da ke kujerar baya ya furta:

“Mun kusa.”

Sai

ɗ

ayan ya amsa:

“Ka tabbata?”

“Eh.”

Ya kalli wata takarda da ke hannunsa.

“Wannan shi ne wurin.”

Mota

r

ta ci gaba da

tafiya...A

can cikin ƙauyen...Wani kare ya fara haushi.

..

Cikin barcin ta...

motsa

ko wani gaba na jikinta na rawa...zuciyar ta na bugawa...k

wayar idonta ya sauya kala zuwa Hazel brown...launin dake nuni da firkici data shiga...

Tabbas ta shiga halin firkici...damuwa...mafarkin ta a yau ya matuƙar tsoratar da ita...

Sai ta ji kamar...akwai wani abu da ba daidai ba

...tamkar wani mummunan abu na g

ab da cin mata...

Ta zauna a kan gadon

..

.

yayin da ta sanya hanunta tana kokarin taba Wadda bakinta ke kira da Mama...wayamm...

Babu alamun mostin rai a kusa da ita...cikin firkici

Ta saurara.

Shiru.

...bata ji Mama kuma babu alamun ta a dakin...kan sallayar

ta babu komai...

Ta sake kwanciya.

..tana mai bawa kanta ƙarfin guiwa na ciyar Mama ta tafi ban

ɗ

aki ne..m

Amma zuciyarta...Ta ƙi yin shiru.

...Zuciyarta taki aminta da abinda ƙwaƙwalwar ta ke hasaso mata..

A wajen taga...Wani inuwa ya wu

lga...

ta bu

ɗ

e idanun

ta da sauri.

...kasancewar taji alamun sawun mutum duk da bata ga inuwar mutum ba don idonta a rufe...

Cikin shakable voice dinta tace...

“Wa ke nan?”

Babu

amsa...Ta



mike...Ta

nufi taga a hankali.

..tana furta suna daya...mama..

Amma kafin ta isa...Wayarta d

a ke kan tebur ta yi ƙara.

..hakan yasa ta kara rudewa..kasancewar tasan ta kashe wayar kafin ta kwanta...

Cikin tsoro ta isa baƙin table din ta dauki wayar...

UNKNOWN NUMBER.

Shine abinda ya bayyana ƙarara a screen din nata..

Ta kalli

wayar...Ringing ya cig

aba da yi...

.

UNKNOWN NUMBER.

Shine abinda ya kara bayyana a karo na biyu...

A hankali ta miƙa

hannu....Ta



ɗ

auki wayar.

Ta amsa.

..

“Hello?”

Shiru.

Sannan wata murya ta fito daga

ɗ

ayan

ɓ

angaren

...

“Alfa

..!!!''

Cikin razananniyar murya aka furta hakan...

Jikin

ta ya yi sanyi.

...ya kuma soma rawa tamkar mazari...

Ta kasa magana.

Muryar ta

soma fidda wani horrible sound dake kama da dariya:



hhhhhhh...

?”

Bakin

ta bu

ɗ

e ...Amma babu kalma da ta

fito...Sai

kiran ya katse.

Ta tsaya cak.

A wannan lokacin...

Wani sauti y

a fito daga wajen gidan.

KNOCK.

Ƙ

ofar ta girgiza.

...cikin tsoro

ta koma baya.

KNOCK.

A karo na biyu.

Idanunta suka cika da tsoro.

Sannan...Wutar gidan ta

mutu....Duhu

ya mamaye komai.

TO BE CONTINUED…

Remember...every legend begins with one impossible en

counter...

END OF PAGE 14

DARUSSA DAGA PAGE 14

1. Kada mutum ya raina ƙaddara, domin abin da mutum yake ganin zai yi cikin sauƙi na iya samun wani babban ƙalubale.

2. Son zuciya da bin buri ba tare da tunani ba na iya jefa mutum cikin ha

ɗ

ari.

3. Sirri na

iya zama sanadin matsala, musamman idan mutane suka

ɓ

oye abubuwa masu muhimmanci.

4. Ba kowane mutum da ya nuna ƙarfi ba ne yake da iko a kan komai.

5. A guji cutar da marasa laifi, domin tashin hankali na iya haifar da sakamako mai muni.

6. Aiki ba tare

da sanin gaskiyar al'amari ba na iya kai mutum ga kuskure.

7. Abin da muke ganin shiru ne a zahiri yana iya

ɓ

oye manyan abubuwa.

8. A kula da mutanen da ke kewaye da mu, domin ba kowa ne yake bayyana ainihin manufarsa ba.

🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LA

BARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN BY:QUEEN MAHIRAH- creative muse

NOTE

A guji sarrafa wannan littafi ta ko wani siga. Ban yarje da juya mun littafi zuwa audio record ba... Ga mai bukatar Audio zai iya ziyartan YouTube Channel dina QueenMahirahRealm don s

amun audio record mai inganci...

Wannan littafi mallakin marubuciya ne, kamar yadda ban yi shi don cin zarafin wani ko wata ba...

SANARWA

wannan littafi na ku

ɗ

i ne, don samun sa kai tsaye zaki iya ziyartar Arewapen, anan zaki samu inshallah da sauran lit

tattafai na...

Kiyi gaggawar biya don samun Post akai – akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati:

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAMU POST SO BIY

AR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

A guji siyan Document na littafin a gurin wassu... kasancewar bana sai da Document sai de nasa mutum a Pa

id Group...

PAGE 14

''sirrin dake ƙarƙashin gado...''

ABUJA, NIGERIA

ABUJA INTERNATIONAL AIRPORT

10:00am

Washegari...

Da misalin ƙarfe goma na safe...

Jirgin sama ya sauka a Abuja International Airport cikin nutsuwa.

...

sanye cikin doguwar riga mai lau

nin cream ta fito daga cikin jirgin, jakarta a hannu, face

ɗ

inta cike da damuwa.

DR. NEHEELAH MUHD MUBARAQ FOUNDER AND GLOBAL PRESIDENT OF HSO...

Kallo

ɗ

aya zaka mata ka fahimci cewa bata cikin hayya cinta...

Prof Ibrahim Khaleel dake kusa da ita ne ya ba

ta side hug don karfafa mata guiwa...duba da yanayin da ta shiga...

Ajiyar zuciya ta sauke hadi da lumshe lumsassun idanun ta...

A wannan karon...

Abin da ke cikin zuciyarta ya fi ƙarfin duk wani abin da ta ta

ɓ

a fuskanta.

Zoya.

Ƙ

aramar yarinya

...

Duk da ka

sancewar tsakanin ta

da

Zuhrah da kuma Hajiya Ramlah ba shiri hakan baisa ta

ji

tsanar Zoya a ranta ba...

Hasalima it

a

burin ta a kullum bai wuce yadda zata sauya Zoya daga tarbiyyar Turawa



zuwa na musulmai...

Jinin jikinta....ko ba komai Zuharah Jininta n

e sanan

n

laifin wani baya shafan wani...

Tunanin cewa tana fama da cutar kansa, kuma likitoci sun ce tana cikin last stage... Na matukar kara daga hankalin Neheelah...dayasa ta manta da nata damuwar gaba ki

ɗ

aya...

zuciyarta ta kasa samun nutsuwa.

Sun cig

aba da tafiya cikin salo na nustuwa...kamun

kai

hadi da mutunta al'ummar dake ƙarƙashin ikon su har suka fito daga cikin airport...

Wani baƙin SUV ya tsaya a gabansu

Direba ya fito da sauri ya bu

ɗ

e m

usu

ƙ

ofa.

“Welcome back, Prof...ma'am''

Neheelah ta

ɗ

an

jinjina kai.

“Take us straight to the hospital.”

“Yes, Prof”

Suka shiga motar.

A lokacin da motar ta fara tafiya...

Neheelah ta

ɗ

auki wayarta.

Ta kira Zuhra.

Ba a

ɗ

auki lokaci mai tsawo ba aka

ɗ

auki wayar.

“Assalamu alaiki, Sis.”

Muryar Zuhra ta fito ciki

n sanyin murya.

“Wa alaiki salam…”

Neelah ta amsa.

“Zuhra, ina Zoya?”

“Ina asibitin.”

“To yaya take?”

An yi

ɗ

an shiru.

Sai Zuhra ta sauke ajiyar zuciya.

“Har yanzu ba ta samu sauƙi ba.”

Neheelah ta lumshe idanunta.

“I'm coming.”

“Okay, Sis.”

Kiran ya katse

.

Neheelah ta kalli window.

Abuja tana wucewa a gabanta...Amma ita ba ta ganin komai.

Tunaninta yana can wajen

Zuhrah

.

“Ya Allah…”

Ta furta a hankali.

“Ka kiyaye min ita.”

---

SPECIALIST HOSPITAL

MAITAMA

Mintuna talatin bayan haka...

Motar Neheelah ta t

saya a gaban asibitin.

A tare suka fito...

Sai ta fara tafiya cikin sauri...yayin da Prof ke biye da ita...Ba ta damu da mutanen da suke kallonta ba.

Ba ta damu da kayan da take sanye da su ba.

Ba ta damu da komai ba.

Abin da take so kawai shi ne...

Zoya.

Suna isa Reception.

“Excuse me…”

Ma'aikaciyar Reception ta

ɗ

ago kai.

“I'm looking for Zoya…”

Ta

ɗ

an dakata.

“Zoya Nuraddeen…”

Ma'aikaciyar ta duba computer

ɗ

in gabanta.

Sai ta

ɗ

ago kai.

“Ma'am, she's currently in a private room.”

“Take me there.”

“Yes, m

a'am.”

---

PRIVATE VIP WARD

Ƙ

ofar

ɗ

akin ta bu

ɗ

e.

Neheelah da Prof suka shiga.

A hankali...

Idanunta suka sauka kan wata matshiyar Budurwa mai tsananin kama da Zuhrah da ke kwance kan gadon asibiti.

An ha

ɗ

a mata

drip...An

saka mata

oxygen...Fuskarta

t

a yi

fari....Idanunta

a

rufe....Neheelah

ta tsaya cak.

Zuciyarta ta karye.

“Zoya…”

Muryarta ta fito

cike da ra

ɗ

a

ɗ

i....Ta

ƙarasa kusa da

gadon...Ta

kama hannun

yarinyar...Sanyi kalau dashi...

“Zoya…”

Hawaye suka cika idanunta.

“Mommy is here…”

A hankali ta

furta hakan kaman mai tsoron wani abu zai faru...

Idanun Zoya suka bu

ɗ

e.

..cikin yanayi na gigin bacci...kasancewar an mata allurar bacci..

Ta kalli Neheelah...

“Mommy…”

Muryarta

ya fito cikin rauni..

Neheelah ta zauna a gefen gadon.

“I'm here, sweetheart.”

Ta sumbaci goshinta.

“I'm not leaving you again.”

A bayan ƙofar...Zuhrah l' ta tsaya tana

kallonsu...Fuskarta

cike da

tausayi...Amma

idanun

ta

...Ba su da

uke da

tausayi ko ka

ɗ

an.

Ta kalli yadda Neheelah ke rungume da

Zoya...Sai

wani ƙaramin murmushi ya bayya

na a gefen lips

ɗ

inta.

''Shirin ya fara aiki...

it seems like this time around God is by my side, not yours Mrs Prof..''

Shine abinda Zuhrah ta furta ko nace ta ayyana a qalbin ta...

---

Bayan kusan mintuna goma...Wani likita ya shigo.

..mai suna...Dr.

Richa

rd.

Neheelah ta

ɗ

ago kai.

“Doctor…”

Ya kalli Zuhra.

Sai ya kalli Neheelah da Prof

Ibrahim dake zaune bisa Sofa dake

ɗ

akin...kallo

ɗ

aya zaka masa ka tabbatar da cewa yana cikin wani yanayi na nazari da lissafi...

mika masa hanu

Dr Richard yayi suka gaisa ci

kin mutunta juna...kafin ya maida hankalinsa zuwa ga Dr Neheelah...ajiyar zuciya ya sauke duba da yadda easily tayi falling into trap din nasu...

“I'm sorry, Dr. Neheelah.”

Muryarsa ta kasance mai nauyin damuwa.

“Can you please explain everything to me?”

S

hine abinda Neheelah ta furta cikin ƙunan rai...

Likitan ya zauna.

..ya soma mata bayani..

“Her condition is extremely critical.”

Neheelah ta dafe hannun Zoya.

“Can she be treated?”

Dr. Richard ya yi shiru.

“There's always hope.”

“Don't give me hope.”

Muryar

Neelah ta

ɗ

an yi ƙarfi.

..ta cigaba da cewa..

“Give me the truth.”

Likitan ya sauke numfashi.

“Her condition requires immediate treatment

..

And honestly anyi sake...bana tunanin yanzu akwai wani abu da zamu iya yi mata daya wuce cika mata burinta da daura

ta a hanyar daya dace...”

“ treat her.”

Shine kawai abinda Neheelah ta iya fadi cikin wani yanayi na damuwa...idanunta a lumshe ta fadi hakan yayin da wassu zafafan hawaye ke bin cheeks din ta...

“Money isn't a problem.”

Ta cigaba da magana cikin yanayi na

damuwa...

A hankali Zuhra ta sauke kanta.

Ta san wannan kalmar

za'a fade ta dama...Money isn't a

problem...Wannan

shi ne abin da take jira.

...don shine farkon komai...Mabudin yadda...nasara ...samun guri...da kuma cikar buri...

Doctor Richard ya kalli Ne

h

ee

lah

ya ce...

“There's a procedure…”

“What procedure?”

“An experimental treatment.”

Neelah ta

ɗ

an kalli Zoya.

...cikin tausayawa ta furta:

“Whatever it takes.”

“It's risky.”

Shine abinda Dr Richard ya fadi...

“I don't care.”

Cikin daga murya Dr Neheelah ta

fadi...kallo

ɗ

aya zaka mata kasan she is furious...



okay ma'am...but first..lets make sure Zuciyarta yana bugawa yadda ya dace..



''within this days she keep on whispering one name Omair..!!! Be my mate...!!''

''it seems like tana da wani buri akan wanna

n bawan...bugun zuciyarta na karuwa matuƙa fiye da kima...hakan yasa muke mata allurar bacci don ta samu nustuwa...''

Cikin karayar guiwa Neheelah tace...



is that so..

.”

Likitan ya yi

shiru...na dan lokaci kafin Daga

baya ya jinjina kai.

..yq cigaba da cew

a..

“We'll do everything we can.”

''as long as zuciyar ta zai setu ya buga yadda ya dace...Toh inaga komai zai zomana da sauƙi..''

“Thank you.”

Shine abinda Neheelah ya fadi ba tare da ta kara cewa komai ba...

Likitan ya fita...yayin da Prof yabi bayan

sa

y

ana mai ayyana abubuwa da dama a ransa wanda bakin sa bazai iya furtawa ba har sai ya kai ga kammala bincike...

Fitarsu keda wuya...

Neheelah ta sunkuya ta sumbaci goshin Zoya.

“Mommy will save you.”

A hankali Zuhra ta matso.

Ta

ɗ

ora hannu a kafa

ɗ

ar Neheel

ah.

“Ki yi haƙuri, Sis…

about everything that ever happened between us...word cannot explain how sorry I'm..



''i wish that tun fari na dauke ku mastyin yan uwa

...



Amma....

Ban yi hakan ba...''

''It hurts alot....nasha

kiran Sister Neelah but baya dauka...'

'

''nasan bani da wani hope daya wuce ita hakan yasa na

hakura



na

cigaba da mata small treatment...but at the end ga abinda yayi causing...''

Neheelah ta kalleta bata iya tace komai ba Zuhrah ta cigaba da cewa..

Zuhrah ta cigaba da cewa:

“Thank you for taki

ng care of her.”

Neheelah ta yi murmushi.

“She's my daughter too

..and don't worry every mankind make mistake...the biggest think is that kin gane gaskiya so

no

need to worry...''

Zoya cikin yanayi

n

a tsananin jin bacci tace :

''momy Bro Omair baya son gani

na ko?''

Lumshe idonta Neheelah tayi tace :

''no is not like that...Omair baisan baki da lafiya ba...yana aiki so wayarsa

b

ata shiga...amma inshallah yau zanyi emergency call don yazo ya ganki...ai haka kike so ko?''

Ajiyar zuciya Zoya

ta

sauke ta

...

Gya

ɗ

a

kai Zoya tayi tana mai yin ƙaramin murmushi irin na majinya ta...sai ta rungume ta da kyau...

Amma...

A lokacin da Neheelah ta rungume Zoya...

Idanun Zuhra suka bu

ɗ

e.

Murmushi mai sanyi ya bayyana a fuskarta.

Ta kalli Zoya.

Sannan ta kalli Neheelah.

A zuc

iyarta kuwa...ta cigaba da ayyana abubuwa..

“Kin riga kin shiga hanu....”

Neheela cikin Muryarta mai cike da tausaya tace :

''where is Mom and Abba...?''

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login