Showing 21001 words to 24000 words out of 49537 words

Chapter 8 - KITABUL HUB COMPLETE

10 Sep 2026

8





🌹

KITABUL HUB

🌹

CHAPTER 2

LABARIN DR NEELAH

STORY AND WRITTEN BY QUEEN MAHIRAH

PAID BOOK

Ƙ

arku manta cewa wannan littafi na ku

É—

i ne, kamar yadda saura page

biyu

kacal

na Dena posting free pages...

Kiyi gaggawar biya don samun Post akai akai a farashi mai rahusa,..iya kudin ki iya shagalin ki...

Yadda kika biya yadda zaki samu post dayawa mai kuma inganci a sati

VIP 1000 ZAKI SAMU POST KULLUM A SATI

REGULAR 800 ZAKI SAM

U POST SO BIYAR A SATI

NORMAL GROUP 500 POST SAU BIYU A SATI...

ACCOUNT NUMBER 9168962485

MARYAM IDRISS MUHAMMAD OPAY BANK

SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAYIN 09168962485

FREE PAGE

8

THE BLACK EMPIRE

"Gimbiya da aka jefar....amma ƙaddara na shirin dawo da ita

ma

stayin

sarauniya..."

MAJALISAR MASU BAKIN IKO

LOCATION: SECRET EMPIRE

Wani nannauyan iska mai cike da tarin ma'anoni ne ke tashi cikin wani

É—

aki madaidaici...

Nannauyan duhu ne ya mamaye

É—

akin yayin da wani matsakaicin haske na fitila ke haskaka

É—

aƙin...

Jan kyalle ne abinda akayi anfani dashi wajen ƙawata

É—

akin da kuma red candle, scull wato kwarangal shi ya kasance ma'ajiya a wannan

É—

akin...

Stirarun mutane ne cikin wannan

É—

akin dake sanye cikin jajayen kaya, fuskarsu yasha ado da farin gari...

Da'ira s

ukayi ko wani

É—

aya daga cikin su yayi zaman cin abinci, tsakiyan su kuwa wani wuta ke tashi cike da karsashi...

A yadda suka zagaye wannan wuta zaka rantse aikin Allah suke aiwatar wa, yayin da suke aikata aikin la'ana da tsinantaka...

ÆŠ

aya daga cikin su d

aya sha ado da sarkar da aka samar dashi da wassu bangaren jikin Dan Adam da dabbobi...

Cikin mummunan Muryar sa yake magana, irin na wanda suka ƙetare karantar

wa

addinin

Musulunci

...

Magana yakeyiwa tamkar wanda rayuwa da mutuwa ke hannunsa, cikin salon j

in kai da taƙama, yadda yake furta kalmomi zaka rantse sarewa da mala'ikan da zai hura ta a karkashin ikon sa yake...

"Dole ne mu dakatar da haduwa tsakanin haske biyu...!,

Dole mu dakile hanyar cigaban Maina Muhammad kamar yadda muka raba sa da yaran sa..

.!,

Iya ka tsakanin Omair da

Alfa

ya zama dole...,

Haduwar Alfa da Omair na nufin lalacewar mu...

Kakan su ya mana illa, duk da muma mun masa illa babba...!,

Kuskure kadan zamuyi yasa muguntar da muka yi ya dawo kan mu...,

Haduwar Omair da Alfa nada matuÆ™

ar hatsari ga kungiyar mu da kuma siyasar mu...

Cikin kaso 100 na ayyukan mu Omair ya san sirrin kaso 60 acikin su...,

Kuskure babba da zamuyi shine mu bari ya gamu da Alfa...!,



Ba

makawa zatayi guiding nashi zuwa ga sauran muggan laifukan mu...,

Numfashi

n ta a doron ƙasa matsala ne ga rayuwar mu...,

Duk lokacin data taja numfashi tamkar ta shaƙi sirrin mune, inko

t

a fesar cikin sauki tayi watsi da asirin mune

ga mutanen duniya su gani

...,"

Cike da daurewar kai

É—

aya daga cikin member yace "Yah Shugaba Gula

m mai yasa baza mu kawo karshen rayuwarta ba...!"

Wani kakkauran dariya ya soma daya sanya dukkanin su sadda kansu, sanin da sukayi cewa wannan dariya na

za

llar baƙin ciki ne bana farin ciki ba...

Wani irin hayaƙi ke fita daga baki da hancin sa idonsa kuwa

yayi ja tamkar wuta...

Sanda yayi mai isarsa kafin ya cukule...

Ha

É—

e fuska yayi ya ce "sakare... Balili...!,

Da hakan mai yiwuwa ne da tun

tana

cikin uwarta

mun

halaka ta...!,

Cike

da rawar jiki ya zuba guiwa

n

sa kasa ya ha

É—

e goshin sa da kasa, wato ya

y

i

sujjada ya soma bada hakuri...,

"Tabbas mu muka ha

É—

a auren Shahzad

da

Doctor...,

Amma bamu tsammanci Æ´a irinta ba...,

Munyi nasarar zubar da kima da darajar da President Muh

d

keda shi a wannan lokacin, amma sai gashi k

anmu da

kanmu kuka...

Haihuwar ta ta

mkar bala'i ne ga rayuwar mu,ya haifar mana da damuwa

,

tashin hankali da Fargaba...,

Mun haifar da tsanar ta ga ahalinta sai de ta zame mana yanar ido daga ƙarshe...,

Cike da girmamawa daya daga cikin su ya soma magana "yah Gulam Umarni naka cikawa namu..

.!

Ka fadi dukkanin abinda ake so mu aikata ga wa

n

nan karamar halittan kafin nan da saukar rana muda Aljanun mu zamu aiwatar..."

Gya

É—

a kai Shugaba Gulam yayi ya ce "Brahmastra!,

Na yaba da ƙoƙarin ka!,

Amma wannan halittar bata bukatar aikin gaggawa...!,

H

ikima da taka tsantsan, shine abinda ya kama ce mu...!,

Wannan aiki bana aljanu bane, na mutane —ne...!,

Kuskuren mu ya kamata mu gyara...,

Ita kuskure ne garemu, tabbas mune a bayan komai...mu muka tunzura iyayen ta suka yi auren sirri ta hanyar stafi...,

Sai gashi sun haifi abinda ke barazanar Kawo ƙarshen mu...,

Ku ƙaddara cewa rayuwar mu a hanunta yake... Mutuwar ta bashi ne sauki ba...

I

n ta

mutu tamkar mun ka

she

kan



mu a tsaye!!!

Tamkar munyi watsi da sirrin mu ne bisa iska ga mutanen duniya...!!!,

I

ta kanta

muke

da bukata, ta ka

san

ce

É—

aya daga cikin mu...!!!

Daga nan komai zai zamo tamkar yau aka haifi sabon jariri....

HHHHHHHHHHH....!!!

Ko wani

É—

aya daga cikin ya fahimci abinda Gulam ke nufi, cike da girmamawa suke jinjina shawarar

n

asa ko

m

uce Umar

ni...

Ba sai ya fada musu ba kowa ya

s

a

n

aikin sa...

Ko wani

É—

aya daga cikin su nada mastayi gagarumi a Ahalin President Muhammad hakan yasa cikin sauki suke haddasa damuwa da matsaloli ga family...

A zahiri ko wani

É—

aya daga cikin

su

aboki ne ko dan uwa ga

wannan Ahalin w

an

da ke musu zangon kasa

,

yake kuma cin naman jikin su sanadin aminta da kuma yardar da sukayi dashi...

KAUYEN SIRRIN KI A HANUN KI

RUMFAR MALAM MAI LAHAULA DUBU...

Zaune yake bisa sallaya cikin shiga irin malaman addinin Muslunci, hannunsa

dauke da wata zabgegiyar c

ar

bi mai tsayin gaske...

Yadda ya hakimce zaka rantse malamin gaskiya ne ba wanda yayi wa kansa

lullubi

da alfarma na addinin Muslunci ba yake ya

É—

a da'awar iskanci ga al'ummar Annabi...

Sanye take cikin kaya na alfarma kana ganin

ta kasan ba karamar Hajiya bane, yanayin diri da kyan skin dinta kadai ya isa ya tabbatar maka da cewa Naira ya zauna a han

u

nta...

Cike nustuwa Mallam mai lahaula dubu ke mata bayani yadda za

t

a fahimta...

"Hajiya bawai kudirin ki

ne

bazai samu cika ba, a'

a ina tsoron hallarar wannan yarinya da ake mata take da Alfa a cikin rayuwar ku...,

Ba makawa inta hallara duka mafarkin ku na mallakar arzikin ahalin ya ƙare, zasu samu ci gaba matuƙa zasu daukaka fiye da kima...

Kuma zasu kar

É“

i yancin su a hanunsu..."

C

ike da firkici ta dafe ƙirjinta tace "na shiga uku Mallam!!;,

Kasan irin bakin cikin dana ke ji Inna juya naga cigaba da daukakan da suka samu a yanzu kuwa?

A kullum sai nayi kuka da dare

, ji nake tamkar na cire zuciya ta...!!

Ahaka kake ce mun zasu ƙara s

amun wani daukakan kuma ina da rai da lafiya!!!?"

Shafa gemun sa yayi cikin wani salo na yaudara ya yi gyaran murya yace "abinda baka sanshi ba shine abi mai wahala, wanda ka sani kuwa sai kayi kokarin gyarawa da dukkanin ƙarfin ka....

Kuskure Kadan zakiyi

yarinyar ta samu isowa cikin ahalin ku, sabanin haka kuma zasu cigaba da rayuwa cikin damuwa, ka

É—

aici da rabuwar kai...

Ita wannan Æ´a da aka samu rabuwar kai sanadin ta, ita ce Mahadin wannan Ahalin guda biyu kuma itace jagoran su zuwa ga nasarar rayuwar

su...!!!

Ita

É—

in ƙashin bayan su ne ita ce ƙafarsu kuma jagora GARESU...!!!"

Wani zufa ne ya keto mata tace "Malam Mai ya kamata ayi?

Ka fadi komai, in kudi ne— baka da matsala da ni..."

Shafa gemun sa ya kuma yi yace "abu mai sauki shine mata farra'u tsa

kaninta da gida, shi kuma miskilin yaron asa mishi kaunar yarinyar taki a ransa...

Daga nan komai zai yi dai –dai.."

Ajiyar zuciya ta sauke tace "shikénan Mallam, na baka amanna...

Ka aiwatar da komai, ku

É—

i kuwa zan sama daga miliyan

É—

aya har

É—

ari a asusun

bankin ka..."

Wani yawu mai kauri ya hadiya sanin cewar liyafa ta samu ko ba komai yasan za'a sha jar miya a gidan sa kwana biyu...

Cikin rawar jiki yace "an gama ranki shi dade, zamuyi sadaka da aladu baƙake da jajaye guda 10 na tsawon kwana 5, sai kuma

muna son bakin jaki da mai wake –wake za'ayi sadaka dasu ga Ruhaniya..."

Ba tare daya kammala zancen baƙin sa bane ta ce dashi "shikénan Mallam zan maka transfer sai kayi abinda daya dace."

Mursmushi na manya ya sake ya ce"Masha'allah haka ake so Hajiya, i

rin ku babu kokonto wajen kar

É“

uwar buƙatun ku, yadda kuka yi amnna damu haka Allah yayi amanna daku...!!!,

(

😳😅🤣

Niko Queen Mahirah nace suna ya kama wani ƙasa wai Bagadaza... Ba kunya ba tsoron Allah har wai Allah yayi ammanna da ita...

É—

an ta yi amnna

dashi..., Na rasa a wani sura Mallam mai lahaula dubu ya samu wannan fatawar...)

Ita ko cikin jin dadi sukayi Sallama da Mallam mai lahaula dubu ta kama hanyar ta na zuwa gida, cike da farin ciki da tunanin cewa bukatar ta na gab da kar

É“

uwa, burinta kuwa z

ai cika...

Ko ba komai zata juya yaran Hajiya Jamila a tire yadda take so, taci kudin Uban su Muhammadu yadda taga dama,,., Wani annashuwa da farin ciki ke ya

É—

uwa a zuciyar ta mara misaltuwa...

ABUJA

PROFESSOR IBRAHIM KHALEEL'S LUXURIOUS ESTATE

10: pm

Tsaye take gaban dressing mirror dake

É—

akinta, tana sanye cikin mini dress...

Yadda kayan ya amshi jikinta yayi nasarar

É“

oye yawan shekarunta, tayi matuƙar kyau cikin shigar...

White armless bodyhug ne ajikinta da kuma mini jeans skirt, mai kalar Lilac..

.

Wuyanta saƙale da wani Siririn sarka daya bada V shape ya matuƙar kwanciya a cikakken wuyanta da Kokadan bau kashi sai tarin tsoka da lallausan fatanta mai

É—

auke da caramel complexion nata...

Gashin kanta ta sake shi, sai de tayi curly nashi ya zubo abi

nsa har wuyanta – baki wuluk dashi...

Kunnenta sanye da wani Madai–daicin dan kunne mai bala'in kyau...

Ba heavy make–up tayi ba, hakan kuwa bai hana asalin natural beauty nata fita ba, dan lip gloss ta shafa a cute lips nata mai

É—

auke da two colours, bro

wn and pink...

Fararen idonta sunsha kwalli hakan yasa su kara haske da cika da kwarjini, yadda body figure dinta ya fita zaka dade kana mamaki in aka sanar da kai cewar wanan well figured Lady ce keda 48 years a duniya...

Hips nata ya zauna

É—

as cikin mini

skirt din nata kamar yadda armless bodyhug nata yayi nasarar fidda slim waist da flat tummy dinta, yadda albarkatun ƙirjinta ya zauna cikin rigar ma abun kallo ne da mamaki ga yar kimanin shekara 48...

Babu abinda ke tashi jikinta sai wani sassanyar kansh

i Humrah mai taken DARK NIGHT OF THE SOUL,

É—

aya samu kaykkyawan haduwa daga kamfanin Ummu Imran General Enterprises...

A duk lokacin da ta shaƙi ƙamshin wannan Humrah da kuma turaren da tayi kabbasa a jikinta da kayan nata, takan ji wani nustuwa da kwanciy

ar hankali ya ziyar ce ta, ga ita kenan ina ga gogan nata...

Wani cute smile ta sake tana mai kara jinjinawa Ummu Imran General Enterprises, ba ƙaramin gudunmawa take basu ba a rayuwar su na auratayya, ta fannin gyaran jiki da kuma shawarwari na gyaran aur

e...

Tabbas tasan bata da abinda zata biya Ummu Imran General Enterprises dashi don tana daya daga cikin wa'yan da yasa rayuwarta ya cigaba na aure da kuma na aiki, ta rasa mahaifiyar ta tun tana da shekara 19 a duniya, Ummu Imran General Enterprises ita t

a maye mata gurbin uwa mai bata shawara da daurata hanyar arziki wato hanyar da zatayi i rayuwa cikin nustuwa ba tare da ta kaucewa karantar addinin musulunci ba...

Shi yasa take bada shawara ga mata da yan mata dasu karkata akalan hankalin su ga Ummu Imra

n General Enterprises ba shakka zasu samu yadda zasu inganta rayuwar su, ba tare da an kai su ga bokonci ko faduwa halaka ba...

Zata koyar dakai sana'a na hanu, shawarwari game da rayuwa na auratayya da kuma iyaye....

Bugu da kari tana da product na skin c

are masu bala'in kyau, basu da makusa, suna gyara skin yayi laushi, taushi, kuma suna cire datti matuka...

Fannin turare ma ba'a barta a baya ba, akawai turaren wuta, na kabbasa da kabbasa Spray ga humra...

Bugu da kari ta ƙware wajen samar da perfume na m

aiƙo da na feshi mai jimawa a jiki masu kuma kara danƙon soyayya...

Za'a iya maka tuarren ka kai

É—

aya kuma suna sai wanda ka zaba, karkace za'a yiwa wani...a'a a kai ka

É—

ai za'a na mawa wannan perfume din...

Cike da farin ciki ta

É—

aga kai tayi tozali da wan

i ha

É—

aden Frame da Ummu Imran General Enterprises ta yi mata mai shegen kyau, photon ta ne aciki sai kuma wani haske na Disco light dake blinking cikinsa...

ÆŠ

aya

É“

angaren ta gani inda ta gano wani Frame dake

É—

auke da sunan Allah (

ï·²

) mai bala'in kyau yasha

ado na girma da ƙawa, shima a wanan fanni wuta na Disco light ke blinking cikin wani salo na jan hanakli...

Ajiyar zuciya ta suaƙe tana mai mika godiyar ta ga Allah daya bata tsawon rai da lafiyar gamuwa da wannan baiwar sa mai tarin baiwa da fasaha na za

man duniya...

Dan karan dataji ne yasa ta fahimci cewa Hasken rayuwar nata ya samu isowa...

Cike da zumu

É—

i take tafiya cikin sassarfa da dan gudu tamkar yarinya yar shekara 15...

Da gudunta ta fita daga

É—

akin nata ta kuma sauko daga staircase din ta iso b

akin ƙofa tana jiran shigowar sa...

A hankali ya tura door din daya kammla scanning thumb nashi...

Wani ajiyar zuciya ya sauke ya kuma kunshe idonsa ha

É—

i da jan wani numfashi kafin ya bude idonsa ya zuba mata narkakkun eyes nashi...

"Yah Allah..."

Shine a

binda ya iya furtawa kafin ya sauke wani ajiyar zuciya hadi da tattausan murmushi yace "Alhamdulilah, yabo da godiya sun tabbata ga Allahu subhanahu wata'ala da ya halicci wannan kyakkyawan halittar mai

É—

auke da hasken da ke haskaka zuciya da ilahirin jiki

...,

Humm tabbas Ni za

É“

a

ɓɓ

en bawa ne, Allah ya zabe Ni sama da kowa ya mallaka mun Zarah cikin taurari....,

If love had a face...it would look like you,

If peace has a place...am very very sure it will be right beside you HURUL AIN..."

Ya kammala furta hak

an ne yayin da ya mika mata hannu in a romantic way, ita ko tayi grabbing soft hand din nashi...

Cikin kwarewa ya jawo ta ta fa

É—

o broad chest nashi...cikin sassanyar muryarta ko nace wani salo na kashe murya da kaf duniya shi ke samun wannan ta ce dashi...

,

"Amincin Allah da rahamar sa su tabbata a gare ka ya AMIRUL DAWLATI...'

Kai ya gya

É—

a yana mai grabbing slim waist nata sosai ya sake tattausan mursmushi yace "Aminci da rahamar Ubangiji ya dade da sauƙa gareni tun lokacin danayi araba da kyakkyawar fuska

rki mai hasken dake haskaka wata..."

Hanu tasa ta tallafi kanshi da kyau ta sanya fararen idonta cikin nasa tace dashi " Sometimes I don't say it out loud..., But you mean more to me more than word can explain... You are not just some one I like... You are

some one I feel deeply...,"

Cike da kwarewa ya dago ta ya soma juyi da ita cikin yanayi na ƙauna, shaƙuwa da kuma zallan Soyayya...

Babu abinda ke tashi a wannan farlon sai sauti karar dariyar su dake cike da kauna daya samu gurin zama a rayuwar su...

Bay

an wani lokaci ne ya sauke ta, ita ko cike da kulawa tce dashi "Ahlan wa sahlan yah Amirul Qalb...

Ka tafi ka barni cikin tarin begen ka, cikin kaunar ka

É—

aya zamo wani

É“

angare na rayuwa ta...,

Nayi kewarka fiye da yadda

É—

a ke kewar

Mahaifiyar sa,

yadda uw

ar da ke shayar dashi...

Na fa

É—

a cikin kogin begen ke lokaci maban– ban ta...

A duk lokacin da zuciyata ta buga na shaƙi numfashi kewar ka ke zagaye ko wani ƙusurwa na jikina, am use to being with you love...

Ko wani ga

É“

a na jikina ya saba da kasancewa da

kai Hubby..."

Tana magana cikin wani melodious voice mai tada tsikar jiki mai kuma sa jiki yin mazari daabai shirya ba, kalmomin ta nada tasiri ga kuma tsayawa a zuciya ga wanda ake ya...

Tabbas ba ƙaramin jarumta tayi ba yadda ta sarrafa harshen ta da kal

amanta, hadi da narkar da muryarta ya kara jefa shi cikin kogin kaunarta da muradin son kasancewa da ita...

Ya gaza cewa komai duk jikinsa yayi sanyi, cikin kokari ya ce da ita "am all yours... Love me, take care of me... Just lemme be with you in every s

ituation..."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login