Showing 3001 words to 6000 words out of 10235 words

Chapter 2 - Buzuwa complete

ﻣﻦ ﺷﺮ ﻣﺎ ﺻﻨﻌﺖ ﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﻨﻌﻤﺘﻚ ﻋﻠﻲ ﻭﺃﺑﻮﺀ ﻟﻚ ﺑﺬﻧﺒﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ ".
*Allahumma anta rabbee la ilaha illa ant, khalaqtanee wa-ana 'abduk,wa-ana 'ala 'ahdika wawa'adika mas-tata'ata, a'uzu bika min sharri ma sana'atu, abuu-u laka bini imatika alai, wa abuu u bizanbi, faghfir li fa-innahu la yaghfiruz-zunuba illa anta.*

*Manzon Allah (SAW) ya sunnanta mana karanta wannan istighfari sau daya, safe da kuma yamma.*

*Sannan kuma yace:*

*Duk wanda ya karanta shi da safe yana mai imani dashi, idan ya mutu kafin yamma, zai shiga aljanna. Kuma idan ka karantata da yamma kana mai imani da hakan, idan ka mutu kafin safiya zaka shiga aljanna in sha Allah.*
@Sahihul Jami'i.


*SIGA TA BIYU*
ﺍﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ.

*ASTAGH FIRULLAH*

*SIGA TA UKKU*
3-ﺭﺑﻲ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ.

*RABBI GHFIRLI*

*SIGA TA HUDU*

4-ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ، ﻓﺈﻧﻪ ﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ.

*ALLAHUMMA INNI ZALAMTU NAFSI FAGHFIRLI FA INNAHU LAA YAGHFIRUZ ZUNUBA ILLA ANTA.*

*SIGA TA BIYAR.*

5-ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ،ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ.

*RABBI GHFIRLI WA TUB'ALAYYA INNAKA ANTAT TAUWABUL GHAFUR.*

*SIGA TA SHIDA*

6-ﺭﺏ ﺍﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻭﺗﺐ ﻋﻠﻲ ، ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﺘﻮﺍﺏ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ.
*RABBIGH FIRLI WA TUB'ALAYYA INNAKA ANTAT TAUWABUR RAHEEM*.

*SIGA TA BAKWAI*

7-ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺇﻧﻲ ﻇﻠﻤﺖ ﻧﻔﺴﻲ ﻇﻠﻤﺎ ﻛﺜﻴﺮﺍ ﻭﻻ ﻳﻐﻔﺮ ﺍﻟﺬﻧﻮﺏ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ، ﻓﺎﻏﻔﺮ ﻟﻲ ﻣﻐﻔﺮﺓ ﻣﻦ ﻋﻨﺪﻙ، ﻭﺍﺭﺣﻤﻨﻲ ﺇﻧﻚ ﺃﻧﺖ ﺍﻟﻐﻔﻮﺭ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ.

*ALLAHUMMA INNI ZALAMTU NAFSI ZULMAN KATHIRAN WALA YAGHFIRUZ ZUNUBA ILLALLAH, FAGHFIRLI MAGHFIRANTAN MIN INDIKA, WARAHAMNI INNAKA ANTAL GHAFURUR RAHEEM.*


*SIGA TA TAKWAS*

8- ﺍﺳﺘﻐﻔﺮ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ ﺍﻟﺤﻲ ﺍﻟﻘﻴﻮﻡ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻪ

*Astaghfirul lahal lazi la ilaha illa huwal hayyul-qayyum wa atubu I lair.*





```WANAN PAGE DIN NAKUNE YAN BUZUWA FANS GASKIYA INAJIN DADIN YANDA KUKE NUNA KU LAWAR KU GA BOOK DIN NAN ALLAH YABAR ZUMUNCI COMMENT DIN KU NA KARAMIN KARFIN GUIWA SOSAI ANA TARE```





🅿4⃣



Kamar ya zuciyar ka zata tarwatse?
ABK ya jefa mishi tambaya
"don ka ganta da wani ? fuska Yasir ya daure "meya shafeni don na ganta da wani"
ita dince in nagan,ta gaban nawa yake faduwa"
kallon shi ABK yayi yace kamar ya gaban ka yake faduwa?
harara Yasir ya wurga mishi
"ban saniba yaba shi amsa a dakile
kaga malam bazan tsaya kanamin wanan tambayoyin naka kamar dan jarida ba kaga tafiya tah ya bude motar yafice warshi
ABK yadan daga murya yanda zai,jishi "kasani aman nan gaba kai kuka da kanka bani ba saboda gaf kake da kataf,ka kuskure"
ABK baijira jin ta bakin yasir ba yaja motar yayi gaba saboda daman zai je anguwa wajan abokin,sane

Yasir yana zuwa dai dai inda Yusrah take tsaye da saurayin ta samun kanshi yayi da tsayawa kamar an kafeshi
wani kayatacan murmushi take sakin ma saurayin nata

tagan shi tai kamar Allah baiyi tsayiwar,shiba magana takeyi kamar ana busa sarewa muyarta mai dadin saurare juyowar da saurayin zaiyi karaf suka hada ido da yasir

Yasir kara daure fuska yayi tamau kamar an aiko mishi da sakon mutuwa

da dan saurin shi saurayin yakaraso wajan Yasir
yamika ma yasir hannu kallon hannu yasir yayi yaja wani uban tsaki saikace zai tsinke harshan shi sanan ya wurga ma Yusrah uwar harara tare da saurayin yayi gaba abin shi
har cikin ran Yusrah taji ba dadi abin da Yasir yama saurayin ta inda sabo itah ta saba da halayyarshi
kasa sowa yayi wajan ta tunka,fin yace wani abu tariga,shi
"Abba's Dan Allah kayi hakuri wlh ko muma haka muke fama dashi bayi da kirki"

"bakomai Yusrah amman abin yaban mamaki irin kallon da yakemin cike da tsana da irin harara da yake miki"

Uhmm haka halaryar shitake sam wani lokacin bashi da kirki

daina cewa haka in zaki lura ranshi kamar a bace yake kinga yanzun ya shigo

"sai dai amsa sallama,tace da baiyi ba banji dadi hakaba ko kadan"


sorry Abba's Dan Allah karkasama kanka damuwa mana pls kayi hakuri"
bakomai Yusrah komai ya wace nima guduwa zanyi sai Allah ya kaimu gobe tunda rowar kanki kikemin a sati kice so biyu kawai zan ganki ya kamata a Dan karamin kwana ki yafada da sanyin murya irin a tausaya mishi din nan
yar dariya tayi mai kara mata kyau zan duba nagani aman bayan zunba"
bakomai gimbiya inanan inajiran ki sallama sukayi tawuce ciki shikuma ya shiga motar shi yabar gidan



Sauran kanda yakara sa shiga

dakin shi yaji ana kiran,shi yaya Yasir !yaya Yasir!! ko bai jiyoba yasan muryar waye tsayawa yayi dan yasan ba karamin aikin,ta bane tace zata bishi cikin dakin yana ganinta a palon yayi kamar bai ganta yawuce sai kace Mayya sai da tabiyoni
kafin tai magana yafara magana fuska a daure "lafiya MARYAM? kike ta faman kirana"
muryar ta a mutukar raunane tace lafiya lau ya Yasir tin dazun nazo akace ba kanan shine yanzun da naganka kuma naga baka ganni,ba shine na zo in gaishe ka
Uhmm nagode yayi shigewar shi daki tare da banko kofar saikace zai karyata da sauri MARYAM tamatsa zuciyar ta na bugawa


mommy data fitoh daga cikin tace lafiya MARYAM wayake buga kofa haka?
sai da ta sauke a jiyar zuciya saboda ta tsorata sosai sanan tace yaya Yasir ne




Mujame A next page





By yar mutan KD
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻

*_BUZUWA_*

🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻



*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH KAINUWA_*



*_🌈KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*🤝
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```



https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/




🅿5⃣


Girgiza kai Mummy tayi ta wuce ɗakinta itama MARYAM barin wajen tayi ta koma falo zuciyarta cike da tunani kala-kala saboda ita kaɗai tasan irin azabtuwar da zuciyarta ta keyi game da Yasir "wallahi wallahi Yasir ƙarya ka keyi sai ka aure ni kuma sai kaso ni fiye da san da nake maka"
( niko nace anya kuwa MARYAM)
Ɗaukar jakarta da mayafinta tayi tayi gaba dan bata ga anfanin zama a gidan ba wanda ta zo domin shi ko kallon arziki bata isheshi ba bata tsaya yi ma Mummy sallama ba tai gaba abin ta


Mummy na shiga ɗaki zama tayi a bakin gado "Allah yasa abin da zuciyata take rayamin bashi bane in ko shine a kwai babbar matsala dan bazan taɓa bari MARYAM ta zama uwa ga jikoki na ba dan bata da wanan nagarta in ko ya tabbata MARYAM son Yasir takeyi tabbas dole in nemi mafita tunkan wankin hula ya kaini dare"



yana shiga ɗakin rigar jikinshi yafara cirewa sanan ya nufi firing ya ɗauka ruwa mai sanyi yakafa a bakinshi sai da yasha zama da rabi amma har yanzun abai samu nutsuwar da yake fatan samu ba wanan yarinyar har ni zata gani tayi kamar Allah bai yini ba ga wani murmushi na musamman da take ma wancan wawan har dawani zuwa mu gaisa sai kace yaga nayi kama da sa'anshi yazama dole in ɗau mataki akan yarinyar nan dan in ba hakaba ba ita ba hatta wannan wawayan yaran masu zuwa wajan ta rainani zasuyi yaƙara cire kayanshi yayi bayi yana ta mita a zuciya

Little ce tashigo sai sallama take taji shiru ɗakin Mummy tayi zaune ta samu Mummy ta rafka uban tagumi
"Lafiya Mummy?"
ajiyar zuciya ta saki "lafiya lau Ummi" dan Mummy bata ce mata little sunan mahaifiyar Daddy taci shiyasa Mummy take cemata Ummi Yasir da Aunty Firdausi suke cemata little
"Mummy hajiya Sadiya tace ba a kawo kayan ba in ankawo zata aiko miki dashi" "Ok"
"Yawwa Mummy naga MARYAM a hanya yanzun da zan shigo tafita ranta a ɓace ina mata magana tayi banza sai tsaki ma taja tawuce"
"Au MARYAM yanzun wucewa tayi koh sallama babu uhmm Allah ya sawaƙe"Ameen little ta amsa

"Mummy bari inje wajan su Yusrah inaso tamin ƙarin hadda"

"Tohm sai kin dawo ki gaishe min da Mamanta"
"zataji Mummy"

tana fitowa falo suka haɗe da Yasir
"Ina zaki kike wanan rawar jikin haka?"
" wajen Yusrah zanje tamin ƙarin hadda"
tsaki yaja yawuce ɗakin Mummy
da sallama abakin shi yashiga "Mummy barka da gida"
"yawwa barka kadai Yasir har kun dawo ne?" "eh Mummy tun ɗazun"
" Abubakar ɗin ya wuce ne?"
"Eh yaje ya dawo ne"
"Yasir"
"na'am Mummy" "menene tsakaninka da MARYAM ne?
MARYAM kuma yafaɗa a zuciyarshi Allah yasa dai bata cewa Mummy tana sonshi ba dan nasan zata iya kaɗan daga halinta ne dan bata da kunya
"Ina maka magana kayi shiru"
"Mummy bakomai tsakani na da ita"
"kaga Yasir ni mahaifiyarka ce karka ɓoyemin komai"
"Mummy gaskiya MARYAM tace tana sona ne"
"kai kuma kace mata mene?
"gaskiya Mummy cewa nayi bata daga cikin matan da zan iya rayuwar aure dasu aman taƙi ji kullum sai tamin waya tamin text ban faga wayar ban kuma bata amsa a saƙwanninta"
a jiyar zuciya Mummy tasaki har ta fito fili
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻

*_BUZUWA_*


🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻



*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*

*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*




*_Editing_*

*_by_*

*_Maryam Ahmad Paki_*




*_🌈KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*🤝
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```



https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/





```Allahumma ajirni minan narr! Allahumma ajirni min Azabil qabr! Allahumma inni as As'aluka min Jannatul Firdaus, Allahumma inni As'alukal fawza fil Jannah wan-naja'atu mina-narr. Bi Rahmatika ya Arhamarrahimin ya rabbil Alamin. Amin```


*_Pls pls pls fans 2 days kun jini shiru ko, afuwan na dawo kenan da yarda Allah guys ana tare_*




_Wannan page na kune y'an group d'in MARYAM Obam marubuciyar TAMBARIN TALAKA Hausa novels nagode sosai da kulawar,ku gareni tunkan ku ganni sannan da na shigo kun karbe, ni hannu goma goma ba biyu biyu ba nagode Allah yabar zumunci Ana tare guys_



*_Maman Soffy da maman umma kano INA godiya a gareku yanda Luke nuna kullawar Ku da book din nan Allah yabar zumunci_*



*_Mutanan kirki watau yan BUZUWA fans kuna can cikin zuciya ta Allah yabar zumunci nagode sosai_*



*_fans dina na Facebook kuma ina godiya a gareku Allah yabar so da kauna_*




🅿6⃣




*Ta* saki ajiyar zuciya har ta fitoh fili.

"Yasir ka yi tunani mai kyau,
zan so MARYAM ta zama mata a gareka
in da ace mutuniyar kirki ce ko dan saboda zumunci ya k'ara k'arfi sosai
sai dai MARYAM halayyarta bata da kyau Wanda duk namijin da ya aureta zai yi kuka nan gaba saboda bazata tab'a bada tarbiyar data daceba ga yayanta ba"

"Yasir ina so ka fitoh da Matar Aure nan da 2 weeks in ba hakaba ba
ba abin da zai hanaka auran MARYAM dan nasan tana fada ma mahaifiyarta
daddy ka zai amince,
ka sani ba abin da daddy ka k'anwar shi zata nema ya hana ta,
inaso nan da two weeks ka nemo mata dan ai magana da iyayan ta in ba hakaba kuma,uhmm Allah yasa wake dai"


sunkuyar da kai yasir yayi "yace insha Allah mommy na gode Allah ya kara lafiya da nisan,kwana"
"Ameen mommy" tace

" tashi kaje Allah ya maka albarka ya baka macce ta garin"

"Ameen ya Allah momy"

yana fitoh,wa daga wajan mommy
kicibus su kayi da little da Yusrah
Little tace "sannu ya Yasir yana murmushi yace "yawwa my little" suna k'okarin shiga k'ofar da zata sa da ka da mommy
little na gaba Yusrah na baya rik'o hijab din Yusrah yayi wanda little ita tuni ta shige.
had'a fuska yayi kamar bai tab'a dariya ba sai da ya janyo ta ta dawo gaban shi suna face din juna.

"ke bari kiji wallahi duk wani k'ananan iskancin ki kisan Wanda zaki dinga mawa bani ba saboda tsabar kin rainani kin ganni ko gaishe ni ba ki yi ba, bari in fad'a miki koh da wasa karki kuskura ki k'ara kwaso mana Mara sa kunya samarin ki irin ki, gidan nan in ba haka ba zan hada dake dasu in karkarya ku saboda baki da kunya,
k'waya nawa kike da har zaki tsaya da saurayi yaushe mama taga manke miki k......"

da tsawa tace "dakata malam ya isheka dan naga abin naka bana k'are bane,
ka gama in wuce ?
sannan gida daka ke maganar samari,na suna zuwa saurayin daya ke gareni Abbas ko kuma in ce maka mijina,ma
baka da ikon kahanani kawoshi saboda ba gidan ka bane
gida na daddy ne in da ace daddy ne yace kar nakara kawo wani sai in aiki da fadan, shi ballema nasan ba zaice ba Dan shi mutumun kirkine sanan da kake cemin kwaya nawa nake da had zan tsaya da samari bar raina Allura karfe ce kum"....
"dalla dakata malama daman rashin kunya taki harta kai kice ni ba mutumun kirki ba ne saboda tsabar kin raina ni"
mtssss taja tsaki zata wuce jan yota yayi da karfi ranshi gaba daya ya gama macewa "kinyi kadan Ina magana ki kelleni ki wuce ke bari kiji ba make ba har yanzun ba'a haifi yarinyar da zata min haka ba
in kuwa Ina magana ki ka k'ara kuskuran wucewa in ranki yayi dubu sai na bata shi magana samari karki fasa kawo su Allah yaba mai rabu sa'a mara kunyar banza
kowa yasan baba da mama su mutanan kirkine aman ke,kam kin fitah da ban bamusan Ina kika koyo wanan mugayan hallayar taki ba"

wani uban tsaki taja tace "in ka gama ka wuce kaga tafiyata" tai wucewar ta tabar shi sake da baki in banda kallon inda tabi ba abin daye sai kace wani wawa ta kusan shiga wajan momy su kayi kicibas da mommy
"a' a Yusrah Ummi daman tace tara kuke sai gashi baki shigo ba" "eh mommy na koma na dauko waya nane shi yasa" "ok" ta gaishe da mommy ta shige ciki mommy ce ta hango Yasir
"Yasir daman baka fita ba"
"eh momy naje dauko a bune a dak'i na shi yasa" "ok sai na dawo mommy" " a dawo lafiya dan albarka Allah ya tsare".





Kai na gaji wlh da na muku typing da yawa



Muje next page




By y'ar mutanan KD
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻

*_BUZUWA_*


🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻
🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻🌹🌻



*_STORY & WRITTEN_*

*_BY_*

*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*



*_🌈KAINUWA WRITERS✍ ASSOCIATION_*🤝
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```




*EDITED*

*BY*

*MARYAN AHMAD PAKI*




https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/





```Allahumma ajirni minna narr! Allahumma ajirni min Azabil qabr! Allahumma inni as As'aluka min Jannatul Firdaus , Allahumma inni As'alukal fawza fil Jannah wan-naja'atu mina-narr. Bi Rahmatika ya Arhamarrahimin ya rabbil Alamin. Amin```




🅿7⃣



"Allah yasa momy" yayi gaba "Allah ya taimake ki mommy ta fitoh da na gwada miki ke k'aramar mara kunya ce" ya fitah yana b'ab'atu a zuciyar shi, yana fitah sukayi kicib'us da ABK da yake k'okarin
shiga da mota.

tsayawa yayi ABK ya fitoh "maza sai ina haka a kafa nasan dai ba nisa kayi ba" had'a rai ya k'ara yi "lafiya mutumin? ABK ya jefa mishi tambaya "ai daga ganina ba sai an fad'a ba Kasan ba lafiya" yasir ya ba amsa"waya tab'a min kai ne?"

"ai ka san duk gidan nan wace take b'ata min rai yanzun" oh maza ka dinga sama ranka hakuri ka daina b'ata ranka a kan wanan bai war Allah ita fah ba tasan ma kana yi ba"

"ai zata sani duk sanda ta ganta a karye ne"

ABK ya zaro ido "yasir kasan me kake fada kuwa yarinyar mutane zaka karya?"


" sai me dan na karya wanan mara kunya"
"har kamar ni zan dinga mata magana tana banza dani daga k'arshe ma wucewar tayi ta kalleni saboda tsabar ta raina ni" ya fada da mutukar hassala sai kace yanzun tai mishi abin", ABK yace "sorry abokina ka dinga sama ranka sallama a kanta sanan ka sani abin da hak'uri bai baka ba tsiya baza ta baka ba dan Allah ka dinga zama mai hakuri da kai zuciya nesa"


"ABK kasan me yafi b'ata min rai yanda tafitoh gatse gatse take fad'an min baza ta daina kulla wanan yaron ba harda cemin mijin ta, Allah ji nake kamar ta cakamin wuka saboda tsabar bak'in cikin yanda ta dage take fad'an min magana" dariya ABK yake yi "abokina sorry ya fad'a yana wata dariyar shak'iyanci "yanzun dai ina ka nufa? "Yasir yace gidan ne naji yamin zafi shi yasa na fitoh shan iska dan ban san ina ma zan nufa ba gaba daya yarinyar nan ta chaja min kai " Allah ya sawak'e" ABK ya fada "ni bari in k'arasa ciki daga nan in gaishe da mommy "

"OK sai ka fitoh"
ya matsa yaba ABK hanya ya wuce shi kuma ya zauna a kofar gidan dan shan iska in ji shi


A b'angaran MARYAM ranta a matuk'ar b'ace ta shigo gidan ba sallama koh da daman ba d'abi'arta bace yin sallama kafin ta shiga waje ba kusa da uwar taje ta zauna sai wuci take kamar wata kububuwa "lafiya MARYAM?uwar ta jefa mata tambaya "har kin dawo daga gidan yayan?"
a fusace tace "eh mana me idon ki ya nuna miki" "haba mama kibar mutum yaji da abin da ya dame shi aman kin sani gaba sai wasu tambayoyi kike min"
murya a taushashe sai kace itace yar " Yasir din baki same shi bane?
"na same shi mana amnan koh kallon arziki be min ba
nayi mishi bayani kwana kin baya akan yanda soyayyar shi take wahalar dani aman yaki amsan tayin soyayya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login