Showing 6001 words to 9000 words out of 10235 words
da nami shi a yanda na lura dashi koh ganina ba yasan yi ya fada" hawaye na zubuwa a fuskar ta "MARYAM a kan yasir kike kuka? Ki barni dashi zanje na sami yayana na mishi bayani halin da ake ciki dan bazan je ba inaji ina gani ya kashemin ke ba abanza ba wlh yayi kadan kuma nasan harda wanan munafukar uwar tashi ta dinga Abu simi_ simi sai kace wata mutuniyar kirki" basa shiri da mommy shiyasa ko da yaushe hajiya A'i take ganin laifin mommy da abin da ta aikata da wanda batai ba duk itace
ajiyar zuciya MARYAM tayi "mama ba za ai haka ba, ba daddy da zaki fad'an mawa ai yazama dole Yasir ya soni kuma ya aureni in aka bi ta wajan dadi ya soni mu kayi aure bazan sami kullawar da nake fatan samuba a wajan shi sanan ba zai taba sona ba ni kuma nayi wa kaina Alkawari dole Yasir ya soni kuma ya k'aunace ni ba boka ba Malam dan so na ke in kafa babbar masarauta a zuciyar shi yanda sai ya koma yana kallon matan duniya basu da babbanci da maza sai ni kad'ai zan zama tauraruwa a gare shi" (anya MARYAM baki makara ba)
Murmushi mama ta saki yan magana " hausawa sun yi gaskiya da a ka ce magaji mafiyi wanan maganar gaskiya ce " shi ya sa har kullum nake Alfahari dake y'ata dan nasan zaki iya abin da tafi haka"
Mama gode ina so in je fati Amman na kwana ne" "Allah ya kaimu"
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_BUZUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH Y'AR AMANAH KAINUWA_*
*_πKAINUWA WRITERSβ ASSOCIATION_*π€
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*EDITED BY*
*MARYAM AHMAD PAKI*
*pls 2 days kun jini shiru koh afuwan nagode sosai da fatan Alkhairin ku gare ni*
π
Ώ8β£
Allah ya kaimu ai MARYAM in bakin ki ya tashi ba k'aramin taro za ai ba saboda Allah ya miki mutane maza da mata wanda koh ni uwar ki ban kai ki mutane ba sannan wanan k'awayan na ki da ko ce in za tai Aure party kwana kike zuwan, mata ai dole in bikin, ya tashi muyi taro na kece raini" wani k'ayataccan murmushi MARYAM ta saki
"mama kenan ai duk kawaye na in na tashi aure dole kowace ran party biki na kwana za tai dan a rama ma kura a niyar ta"
"gaskiya kam hajiya A'i tace dan a wata saki tafi party kwana sau biyu koh uku ke dai Allah ya kaimu lokacin dan ba k'aramin taro zami ba" "sosai ma mama sai munyi taron da ba'a tab'a irin shi ba a anguwar nan wanan ina ga har in haihu baza a daina maganar shi ba " gaskiya kam inji mama.
wayar MARYAM ce da ta dau'ki da alaman kira ya shigo shiya tsayar da hirar tasu sadan sun kai k'arshan maganar bah
Mommy ce sai faman duba wayar hannun ta take da duk kan alama akwai abu mai mahinmancin da take so koh take jira wayar ce ta dau ringing da sauri ta daga da sallama a bakin ta maman Amrah kuna hanya ne eh momy sai yanzun da na duba wayar na ga kiran ki kusan 10 miss Call Allah dai yasa lafiya mommy gashi ki ce maganar tafi k'arfin waya"
"Eh"
"Maman Amrah sai dai kun k'araso"
"OK mommy amman ki kwantar da hankalin ki Dan Allah"
"ba komai sai dai kun k'araso din"
suna k'arashe wayar wata uwar ajiyar zuciya momy ta saki kamar wacce aka sauke ma kayan wahala a kai.
Mommy tana da wani hali guda d'aya wanda da iyayan yanzun zasu dinga yin shi wata matsalar in ta faru zata zo musu da sauki tun da Anty Firdausi tayi aure mommy bata da abokin shawara da ya wuce Firdausi shi yasa Al,amuranta suke zuwa mata da sauki saboda Firdausi ba zata tab'a ba mommy shawara banzan ba saboda uwar tace da ta haife ta shi yasa su ci tare su sude tare kuma Allah ya taimake su duk sanda su kayi shawar tare suna ganin amfanin abin
Sallama Firdausi tayi ta shiga dakin mahaifiyar ta ta ga Amrah a hannun ta da sauri ta rasa gaban mahaifiyar ta ta fuska cike da damuwa take tambayar ta
"mommy lafiya?
" na same ki kin zuba tagumi haka?
"gashi tun a waya naji muryar ki cike da damuwa Allah yasa dai lafiya mommy" Firdausi ta k'arasa maganar muryar ta da tsananin damuwa.
Mommy take kai maman Amrah wannan damuwar da kika nuna yanzun ai harta fi tawa kwantar da Hankalin ki yata sai Al,khairi "Allah yata ba ta mommy"
"Ameen maman Amrah mommy tace
"Firdaus"
"na'am mommy"
maman Amrah ta fad'a tana me kafe mommy da ido tasan tunda ta kira ainihin sunan ta abin ba na wasa bane shi yasa duk ta kosa taji abin da zai fitoh daga bakin momy
momy tace
"Firdausi wani abu wani babban abu mara kyau ne yake nufo family dinmu gaba daya"
innalillahi wa inna ilaihir raji'un
abin da Firdausi ta fada kenan takara matsawa kamar zata koma cikin momy rike hannu momy tai
"tace mommy Allah ubangiji ya mana katangar k'arfe da koma menene mara kyau da yake nufo zuri'ar mu"
"Ameen ya Allah Firdausi"
MARYAM ce na ga take_taken ta, ta san Yasir ta keyi na kuma kirashi na tanbaye shi ya tabbatan min da hakan cewa ta sa me shi da kanta ta fadan mishi"
mommy MARYAM fa kika ce ?
kina nufin MARYAM din mama A'i take san Yasir" maman Amrah tai tambaya kamar ba taji abin da mommy tace ba koh take nufi ba
gaskiya mommy cewa za kiyi babbar masifa ce take tunkaromu dole hankali ki ya tashi, ina MARYAM take da nagartar da duk namiji mai hankali zai soh ta zama uwa ga ya'yan shi
"mommy Yasir din shi ya amince ne?
" da kika tambaye tashi?
a'a dan yanzun koh gaishe shi tayi baya amsawa aman ina tsiran maryam dan yarinyar duk ta wuce yanda muke tunani saboda shu'umace"
"gaskiya ne mommy"
an man mommy me kike ganin ya jamata ayi?
"tam ni dai nace nan da 2 weeks masu zuwa ya fitar da matar aure in ba haka ba MARYAM na fada ma A'i ita kuma A'i ta sami daddy ku da maganar ba abin da zai hana ya aureta dan kinsan A'i ba abin da zata nema wajan daddy Ku ya kasa mata sai dai in abin yafi k'arfin shi balle wanan yana ganin dan shine ai sai wani ikon Allah ne kawai zai sa abin yaki faruwa"
"mommy, Yasir ba zai iya fitoh da mata nan da 2 weeks ba saboda Sam bashi da budurwa koh shekan jiya da suka zo gida na da ABUBAKAR sai da mu kayi maganar ABUBAKAR yace Yasir wlh bai da budurwa mommy ke saki samo mana mu fitah akan Al,amarin nan"
"Maman Amrah wlh narasa mafitah kwata kwata"
duka d'akin shiru yayi kamar bakowa dukan su suna tunanin mafitah,
sai cen Firdausi ta d'ago mommy na sami mafita a jiyar zuciya mommy ta sauke tun kafin taji abin da Firdausi zata fada.
*Dan jin wace mafitah Firdausi ta sami musu sai min hadu a page na gaba*
*_by yar mutan K/D
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_BUZUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_πKAINUWA WRITERSβ ASSOCIATION_*π€
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*Rayuwa zata iya canza maka a cikin mintina kalilan. Abinda ka saba dashi zai iya sauyawa zuwa wanda baka taba tunani ba*.β
*βBakin ciki ko farin ciki. Rashi ko samu. Allah na jarabtar bawa ta ko wanne fanni. Karka taba dauka kai kadaine a yayin da duniya tai maka kunci.*
*βJarabawa ce Allah ya dora maka dan yaga karfin imaninka a gare Shi. Ka zama mai tawakkali da addu'a. Zaka ga sakamakon hakan*.β
*βBa lallai ya faru a lokaci daya ba. Karka gaza. Ka rike addu'a da sadaka, Ka kyautata imaninka, ka yawaita istigfari kuma kamika lamurranka ga Allah Allah yasa mudace (Amin thumma amin)*
π
Ώ9β£
*F* irdausi tace "mommy me zaisa bazaki samo, mishi a cikin ya'yan k'awayan kiba?
Hhmm "maman Amrah kenan har yanzun ke yarinya ce in ban,da haka ya'yan k'awaye,na kinsan da yawa duk sunyi aure wanda suka rage yanzun kuwa bazan iya barin yasir ya aure,suba saboda gaba daya tarbiyar su batamin ba sanan budewar idon su tayi yawa sosai
mu dai nemi wata mufitar kawai
dakin shiru yakara a karo na biyu
Firdausi tasaki a jiyar zuciya sanan tace " mommy ga shawara in wanan batayi ba walahi tunanina ya tsaya cak sai dai in ko zuwa gaba Mu,sami mafitah Sa.....
"kinga Firdausi fadan min kowace mafita kika samu mommy ta katsata bata karasa abin da takeson fada ba
Mommy me zai hana kice ma yasir yanemi soyayyar Yusrah kawai
wanin kallo mommy tabi maman Amrah dashi Wanda maman Amrah takasa gane kona menene mommy take binta da irin wanan kallon,
"Firdausi"
Mommy takira sunan ta
"Na'am mommy"
"Firdausi Allah yamiki Albarka
sai da maman Amrah tasaki a jiyar zuciya sanan tace "Ameen ya Allah mommy"
mommy tace kwata_kwata tunanina bai kawo min nanba koh kadan walahi Yusrah itace dai-dai da Yasir saboda munsan wacece ita mu
muka raineta da hannu,mu
mu
muka bata ta tarbiyar musan waye itah
saboda haka wanan shawarar taki tayi Allah yamiki Al,barka"
"amen ya Allah mommy"
"Mommy"
"Na'am"
"Mommy akwai matsla daya fah"
"matsala kuma Firdausi?
" tamefa?
"Mommy yasir yasha fadin shi bayasan karamar yarinya gashi Yusrah sa'ar little ce dukan su 17 year suke
koh shikaran,jiya da sukaje gidana sai da sukayi da ABUBAKAR a cewar yasir bazai iya auran kamar yarinyar da ABUBAKAR ya kesoba kuma itah yarinyar ma ta girmi su little dan itah 18 year ke gareta inaga za asami matsala yasir yaki amin ce da auran Yusrah
murmushi mommy tai " kwan'tar da hankalin,ki maman Amrah wanan mai sauki,ne mutukar bai kawo Matar da nace yakawo ba shan ruwa sai yafimin wahala fiye da amin cewar shi"
Allah yasa haka mommy
"Ameen yar Albarka wace take fitar da mahaifiyar,ta cikin damuwa
ba karamin dadi maganar tai ma Firdausi ba sai murmushi take
tace " Allah yabar min ke mommy na takaina"
"ameen ya'ta takaina gaba daya sukasa dariya
"Mommy aman inaga tunda sun riga sungama jarabawar su ta karshe me zai hana me san
little shima ya fitoh a hada bikin duka a wuce wajan kawai tunda daddy bai barin yarinya ta tafi jami'a batare da tayi aure ba"
Gaskiya kam aman bari daddy Ku yadawo mayi maganar
kai ko kuma mubar muji abin da Yasir yace inyaso daga baya anyi maganar Ummi din
*_by Aunty FAUZAH YAR mutan K/D_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_BUZUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_πKAINUWA WRITERSβ ASSOCIATION_*π€
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
```Mu tunatar da kanmu```
*Allah ka cire mana hassada*
*Allah ka cire mana girman kai*
*Allah ka cire mana ganin kyashi*
*Allah ka cire mana san zuciya*
*Allah ka zamo jin mu*
*Allah ka zamo ganin mu*
*Allah ka zamo tunaninmu*
*Allah ka zamo furucinmu*
*Allah ka yalwata Arzikin mu*
*Allah ka tsaremu shiga wuta*
*Ina muku fatan alheri mabiya book dina*
π
Ώ1β£0β£
*Y* asir yashi go gida fuskar shi wasai da ka ganshi kasan yana cikin farin ciki
Yusrah ya hango tana shanyan kaya
kunnan,ta sanye da air phone ta dan juya bayan,ta
taba inda Yasir yake tsaye baya
wani k'ayatancan murmushi Yasir yasaki
kadangarune guda biyu tunda ya shigo yaga daya nabin daya ga dukan, alamu fada sukayi
zuwa yanzun duk kadangarun sun tsaya kallon junnan su sukeyi kadangarun kowa zai iya kaiwa dan uwanshi hari
kadangaran dake kusa da yasir
Yasir ya shura kafa aiko kadangarun'nan gaba daya sukai kan Yusrah wanda yabi takan kafar tane yai masifar tsora,tata wani irin ihu tasa wanda gaba daya gidan sai da ya dauka karar'ta nan take ta zube
wani kaya tacan murmushi Yasir yasaki ya kada kai yai gaba abin,shi ya shige part dinshi tabaya dan kar wani ma ya ganshi
Mommy da mama da little rage_ragen fitowa kowa takeyi daga dakin'ta suna nufan ida sukaji ihu Yusrah
a lokaci daya suka Kara so
mommy ce tafara yin kanta inda tagan,ta kwance sai kace gawa jijigata mommy take tana kirar sunan ta Yusrah! Yusrah!! Yusrah!!! anman shiru kallon little mommy tayi ummi yi Sauri keje dakin yayan,ki kiduba in yadawo ki kiramin shi da sauri little tawuce tana zuwa dakin tafara bugawa Yasir yace waye ne?
"nice yaya"
"mommy tace a kiraka ok ina zuwa"
"tana padt din su Yusrah"
"nace kije ganin koh?
da Saudi little tabar wajan dan da duk a lamu yafara fusata
Little nafita shima ya fitoh yabi bayan'ta b'arayin su Yusrah yayi hango mommy yayi rungume da Yusrah gaba daya hankalin,yan wajan a tashe yake karasowa yayi "mommy gani"
"yawa Yasir dan duba mana Yusrah kamar suma tayi Koh?
Koh alamun damuwa babu a tare dashi yace
" meyasa metane mommy?
"Ihun ta kawai mukaji koh da mu kazau sai muka sameta a haka"
"OK" abin da yace kenan ya kali little jiki dakina ki dauko min box dina" da sauri little tawuce
yace ma mommy "akai'ta ciki in an kawo min box din na dubata" mommy tace "koh dai ka dauke ta kashiga da itah ciki mu ina zamu iya"
Badan ranshi yasoba ya dauke ta kamar wata baby yai cikin palon, su Yusrah da ita a kan kujera 3 star yakwan tar da itah sanan yace "mama akawo min ruwa a Kofi da sauri mama ta debo Wanda yai dai_dai dashi gowar little da box's din ruwan ya karba ya yayafa mata shiru yakara nan ma shiru duk yan dakin sun,shiga damuwa a karo na uku yako shika mata ruwa nan aiko tasaki a jiyar zuciya jikin ta narawa ta tashi a firgice takama rigar Yasir tana San batu "wayyo Allah mama mama,ki koreshi tsoran shi nakeji wayyo Allah gaba daya tana fad'a tana shigewa jikin Yasir mommy da mama sai addu'ar suke mata little sai zubar da hawayan tausayin Yusrah takeyi shiko Yasir sai kokarin tureta yakeyi a jikin shi sai kara shigewa takeyi Dan har yanzun bata dawo cikin nutsuwar ta ba gaba daya
sai da yaraba,ta da jikin shi sanan yaji dadin zuwa lokacin Yusrah ta dawo cikin hankalin, ta da taimakon addu'ar da mommy da mama suke mata little ce taje wajan Yusrah suka rungume juna suka saki kuka a lokaci daya
karamin tsaki Yasir yasaki yadau box's dinshi yayi gaba dan yaga tsoran, da kadangaru suka batane yasata suma aman lafiyar ta kalau
_mu hadu a next page_
*_by Aunty FAUZAH K/D_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_BUZUWA_*
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»πΉπ»
*_STORY & WRITTEN_*
*_BY_*
*_AUNTY FAUZAH YAR AMANAH_*
*_πKAINUWA WRITERSβ ASSOCIATION_*π€
```{United we stand and succeed; Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} ```
https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/
*Jin dadin wani baya rage naka, haka lafiyar wani bata cutar da kai, kuma arzikin wani baya talauta ka, to mene ne na hassada? Bayan komai na Allah ne, kuma shi ke rabawa.*
*"Ya Allah (SWT) ka raba mu da ciwon hassada, Allah ka ba mu sanyin zuciya."*
```WANAN PAGE DIN GABA DAYA NAKUNE MASOYA BOOK DIN NAN KU YANDA KUKA GA DAMA DASHI IRIN SU```
*_MAIMUNAT ABBA_*
*_NI'IMA KABIR_*
*_MAMAN NOOR_*
*_UMMI HARUNA_*
*_MOMYN MAHMUD_*
*_MAMAN SHUKURA_*
_ALLAH YABAR SO DA KAUNA IYA WUYA ANA TARE_ππ
π
Ώ 1β£1β£
*M* ommy tace" musu "kukan, ya isa haka"
y'ata Yusrah ya jikin naki?
"da sauki mommy k'adan garene ya tsorata,ni "ayya sannu Allah yakara tsarewa"
"Ameen ya Allah mommy"
"Amman yanzun ba abin dake damun,ki koh?
"Eh" mommy lafiya ta lau fa yauwa haka akeso"
"bari in shiga daga ciki zuwa anjima nakara zuwa Inga jikin naki "tohm mommy"
mommy tace "maman yara bari in shiga ciki"
"tohm Hajiya a fitoh lafiya"
Yasir yana shiga dakin shi ya zauna abakin gado yafara magana shi kadai "yarinya kadan kika gani indai harni zan dinga miki magana kina banza dani baki ga komai bama ni, dake muzuba zamuga mai cin nasara"
wayar shine ta dau Ringing sai da ya danja karamin tsaki Sannan ya dauka "Abokina kasamu kuwa?
Abubakar yace har yanzun dai ba a dace ba shiyasa nace maka kazo mushiga cikin gari tare da kai munemo Amman kaki, wacce nake maka magana a kanta an aurar da itah, ni yanzun gaskiya bansan wace yarinya zan neman maka ba,
Yasir yace" haba ABUBAKAR yanzun duk yan matan dake garinnan gasu nan a gari kamar janfa a jos kace" karasa haba saboda....
dakata MALAM ABK ya katse mishi maganar tun kan yakara abin da yake son fada "anfadan maka ni bawan Kane da zakasa inta zagaya gari nace muje tare kaki, ga yarinya a gidan, Ku nabaka shawara kaki dauka yanzun zaka dameni a zafafe?
Yasir yace" Allah yasawake in rasa wacce zan aura