Showing 12001 words to 15000 words out of 34930 words

Chapter 5 - Bafullatanan Ruga Book 1 Complete

rawa tayi saurin bude mawa Mairo motan tasaka ta yyn da khalifah yy saurin shiga gidan bayan da Mairo take, ita kuma umma tayi saurin tayar da moton ta figet

a cikin wani irin mahaukacin gudu a zuciya n ta tana furta ai lamido ka rabu da Mairo kenan har abada.

Sai dai kuma ita intana bukatan ka ta neme ka.

Shikuwa Khalifah sai da yaga sun tsira sun gudo da Adda Maryam sannan a hankali cike da sangarta ya

kwanta a jikin mairo yana kuka yana cewa " Adda Maryam nayi missing din ki.

Kuka ne ta cigaba da yi takuma jawo shi jikin ta tana cewa" kayi hakuri khalifah yanxun ai gani xamu xauna a tare.

Kuka umma keyi don harda sheshsheka don in baxata manta ba

rabon da Mairo tasaka ta a ido tun tana goyon khalifah shaikaru kusan 9 kenan.

Hankali n umma bai kwanta sai da taga sun bar cikin wannan rugar sun fara shigowa cikin gari sannan takara jan moton tana sharara gudu kaman ba itace take masu layla fada a

kan gudun gangan ci ba.

Naji Comment din ku da addu'oinku gareni ina gdy sosai Allah yabar mun ku son so fisabillah

🥰

❤

️

Plz don Allah karku fitar mun da littafi saboda ta kudi ce gamai bukatan cigaba xai turo #100 MTN idan kum

a VIP ne #200 VTU ma #200 duka ta wannan Number n 08081202932/09137392680.

*Maman teddy

🧸

*

[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...

*BAFULLATANAN RUGA*

NA

Maman teddy

🧸

*EPISODE 38/39*

```ALHERI WRITERS A

️

SSOCIATION```

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

```ALHERI SAI ƊAN ALHERI

👈

🏻

```

_____________________________

Facebook@maman teddy.com

ayshatoumohd@gmail.com.

______________________

_______

In the name of Allah

🤲🏻

Haka Ummah tayi ta gudu akan titin nan har sai da taga ta bar cikin garin kaduna sannan ta sarara da wannan gudu.ta koma yin shi normal driving.

Bangaren ko Muhammad Adnan da Aneesa tun kan su isa suka sanar

mawa su Ammiy da haihuwar Anisa. wanda sosai familyn ta cika da farin cikin jin wannan kyakykyawan Albishir.

Cike da farin ciki a lokacin Umma tace A washe gari su dawo gida nijeria don Hajiya Babba wato kakan su ta matsa kan cewa Anisa a gidan ta xatay

i wanka.

Jin ko wannan maganar ya daga hankulansu sosai don dama suna nan garin Abujan ana dai ta dirga da yara ne akan susha nonon Anisa amma sun ki karba.

Don haka ne sukayi yanke shawarar ce masu Ammie Anisa bata da ruwan nono don yaki xuwa kuma s

annan likitocin sun tabbatar da tana da brest canser sai yasa doctors din cewa abari su cigaba da rainon babies din,har Allah yasa ruwan nonon ya xo kuma yy masu dadi asamu su amsa.

Duk Anisa ce ta shirya masa wannan planing din,wanda sai da sukayi dirg

a sosai sannan ya amince da maganan ta,don tun da suka sauka a garin ta kasa gane kan gadon shi,komai yy mata masifa in kaga dariyan shi toh akan babies din shi ne in ya kallesu.

Haka abun yafara damun Anisa don tuni ta xube ta fada saboda sam tadamu da

futunan da Muhammad Adnan keyi mata a kwana biyun.

Haka ko da Ammie ta kira waya yake sanar mata da abun da Anisa ta kitsa masa,yana karkewa da cewa " Ammie toh shine likitocin suka ce mu xauna a gama mawa Anisa magani ta samu sauki nonon ya dain ciwo

in sun fara karba sai mu taho gidan hajiya Babban.

Sai da Ammie ta nisa sannan tace ni bani da ta cewa " bari na baka Umman ka kayi mata bayani.

Umma ta mika ma wayan nan ya xauna yy mata bayanin komai,wanda Cike da Tausayin Anisa Umma tace eyyyah

Allah yabata lfy,kasan haihuwan fari wata sain da matsala yake xuwa,amma kuma dole ku dawo gidan hajiya Babba don ta kosa taga yayan nata,don haka ku dawo mu kanmu xamufi samun kwanciyan hankali.

Haka dai bayan da suka so ba suka tattaro suka dawo gida

wanda haka labari yakewaye ko ina na familyn don kullum kowa ka gani yana hanyar xuwa gidan Haj.Babba.

Wanda ranar da Ammie ta tambayeyi Muhammad Adnan sunan daxa asanya ma babies din shi Nan yace na mace yasa mata suna Maryam shia kuma na mijin yace y

asa sunan wan Daddy wato Alh. Abubakar mahaifin Ameerah dake zaune a gidan Ammie na rikon ta.

Ammie tayi mmkin cewa da yy wai yasa Maryam wanda sai da ta tambayeshi dalilin saka sunan Amma sai yace sunan ne kawai ke masa dadi.

Sosai babies din ke sam

un kulawa musamman a wajen su Ameerah don Layla kanwar Muhammad Adnan tun da taje sau daya bata kuma komawa ba,saboda basa shiri da Anisa sam.

Sai dai kullum in su Ameerah sun je gidan su dauko mata pics din su sadeeq da baby sajeeda.don haka suke ce ma

wa yaran.

Itako Haj. Babba sam bata fahimci komai dangane dasu Anisa da Muhammad Adnan ba.don anga Anisa da ruwan nono cike da kirgi bb wanda ya kawo wani abu kowa naganin may be ciwon da take da shi ne,shiyasa kawai a ke basu madarar Nan.

Zaune La

yla a part din Umma tana rike da gorar faro tana shirin shiga kitchen da shi don yau yan kwadayin nata sun motso mata wai a dole Tuwon madara xatayi.

Nufan kitchen din tayi ta dora suger n ta a dan wani towa sannan ta xuba ruwa kadan a cikin tukunyan.

*TUWON MADARA*

*INGREDIENTS*

**Madarar gari rabin loka*

**Sugar gwangwani 2*

**Leda*

**Tray*

**Kneading stick*

*PREPARATION*

*Firstly ki sami ruwa kamar rabin cup ki xuba atukunya saiki juye sugar ki barshi yayita dahuwa h

arsai yayi kauri In kika dangwala xakiga yanayin danqo kamarna aya mai sugar*

*saiki dauko madarar kina juyawa kina xubawa idan yashige duka shikenan in kuma bai shigeba saiki bar sauran but,kada yayi qarfi sosai kada kice dole sai duka madararki tashige*

*saiki juya bayan tray ki shimfida leda ki kwashe kafin ya fara yin brown kada kice xaki barshi bayan kin juya yana hadewa ki sauke ki sami mara ko muciya kneading stick kisashi yayi plat dai~dai kauri ko fadin dakikeso shikenan saiki yayyanka shape dind

a kikeso.

Haka ta dauko ta nufo tsakiyan falon Umma yyn da cikin sauri su Ameerah yan cima zaune ta hau ce mata oyoyoo my layla kawo mana muyi testing.

Daure fuska tayi xata yi fitina don sam layla bata da kirki dai² Umma da khalifah na shigowa falon

.

Ihun murna dika suka saka ha'di da nufan ta suka rungumeta suna oyoyo Umma.

Babu wanda ya lura da Mairo dake tsaye sai Layla da suka tsinci muryan ta na cewa Umma na wannan wace ce da kayan fulani a jikin ta.?.

Don Allah karku fit

ar mun da littafi cox book din ta kudi ce idan kina bukata xaki turo #100 MTN

VIP kuma#200 VTU ma #200 duka ta wannan number n 08081202932.

Maman teddy

🧸

[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing...

*BAFULLATANAN RUGA*

NA

Mama

n teddy

🧸

*EPISODE 40/41*

```ALHERI WRITERS A

️

SSOCIATION```

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

```ALHERI SAI ƊAN ALHERI

👈

🏻

```

_____________________________

Facebook@mam

an teddy.com

ayshatoumohd@gmail.com.

_____________________________

In the name of Allah

🤲🏻

.

Kallon su Umma tayi wanda kan tayi masu magana tuni khalifah ya basu amsa da Adda Maryam ce fah Layla.

Xaro ido waje Maryam tayi cike dajin ku

nyan tambayan waye Mairo da tayi ta nufeta tana cewa " Eyyah wlh ban ganeta ba.hugging din Mairo tayi tana mata ya hanya.

Wanda nan suma su Ameerah suka nufo su suna riko hannun Mairo tana ce mata welcm back sisy n mu.

Ita dai Mairo babu bakin mgn sai

murmushin da takeyi masu don dama ita ba gwanan surutu bane.

Layla ne tace Umma bari mu tafi part din Ammie da ita sai anjima sai mu dawo.

Cike da farin ciki Ameerah tace sosai ma kuwa Layla muje kawai don yau tare xamu fita outing.

Murya n Ammie ne y

a katse su dauke da sallama ta shigo falon Umma tana cewa" inah babyn nawa take ne?.

A tare su Layla da Ameerah suka hada baki suna cewa ga tanan Ammie.

Nufota Ammie tayi tana cewa oyoyooo baby na common ta fadi tana ware mata hannun ta alaman taje g

areta.

Karasawa tayi wanda nan Take Ammie ta rungumeta tsamm jikin ta tana cewa mata ya hanya sannan batare da ta jira jin mai xata ce ba ta kalli Ammie tana cewa" ba anan side din xata zauna ba a side dinki ba,don nima yau nayi ya.

Cike da murmushi

Layla tace wlh Ammie nima a side din ki xan xauna tare da Maryam.

Tabe baki Ammie tayi tana cewa" wahhh baxaku xo ku damemu ba,kun san banason hayaniya, don haka kuje can wirin Umman ku ita ce ta iyah da sha'anin ku.

Nan dika suka saka dary wanda Amm

ie kuwa kama hannun Mairo tayi tafara takawa xata bar falon.

Cike da shagwaba da turo baki Khalifah yy yace Ammie kibar Adda Maryam anan mu ganta.

Ehhh mana Ammie don Allah wlh a side din ki ba'a fira bakyason hayaniya fah.

Ameera ce tace tana kwanta

r mawa da Ammie da kai kaman masu rokon gafara haka suka koma.

Ita dai Umma bin su take da kallo tana dry,don dama ta riga da tasa n draman yaraan nata.

Kallon su Ammie tayi tana cigaba da tafi yan ta tana cewa'waxai bartan kusaka mata ciwon kai.

Sa

i na shiryata ta huta sannan xaku xo ku ganta na minti 5.

Cikin zaro ido duka suka hada baki wurin cewa minti biyar Ammie...?"

Bata basu amsa ba ta juya ha'di da ruko hannun Mairo tam suka fice daga falon don har ga Allah da gske take.

Ai ganin Am

mie ta fice da Mairo yasasu saurin biyo bayan ta.

Wuce mujaddad sukayi da yake kokarin shigowa cikin falon da yanxu sika gama gaisawa da Ammie a ranshi ko cewa yake waye wannan fine ladyn da Ammie n tashi ta nufi side din ta da ita.?.

Haka yakara ku

tsa kanshi side din Umma don ya tambayeta wacece ita din?.

_______________ cikin sauri Muhammad Adnan ya xare bakin glass dake makale a idon shi yana mai kara bin result din da doctor Jamil ya bashi.

Sai kuma yy shiru a ranshi yana cewa" tabbas koma

meye xai iya kamashi tunda yarasata a rayuwan shi,tun da yake bai taba sanin ita din Alkhairy ce a rayuwar shi ba sai a yanxu.

Nan take zuciya n shi yafara saka masa akan yakoma rugar su Mairo.

Muryan doctor Jamil ne ya katseshi ta hanyar cewa, Capta

in Adnan gasky ciwon ka yanaso yayi wost, i have already told you that kayi hakuri ka rage mawa zuciyan ka yawan tunani.

Amma kullum cemun kk kai ba abun dake damun ka bayan kasan ni likita ne kuma bayan nan test nawa mukayi a kan wannan amma kullum res

ult daya ke fitowa.

Nisawa doctor Jamil yy yana cewa" inda ada ne wannan cutan yake neman kamaka tohh baxan sa quation mark akai ba.xan iya cewa just rashin yaya ne,amma ko da baka sama kanka damuwa ba sai yanxun da Allah yabaka yaranka abun kayi farin

ciki muga ka kuma chanjawa ne fah Captain.

Amma duk da haka plz ka fada mun da muwan ka Nikuma nasan bazan rasa hanyar da xan kwaranyar maka dashi ba.

Kallon mai xaka iya mun da muwata nawa ce ni kadai Muhammad Adnan yy mawa doctor Jamil.

Maman teddy

🧸

[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing

✍

🏻

*BAFULLATANAN RUGA*

*42/43*

Ganin irin kallon da Muhammad Adnan keyi ma doctor Jamil yasa Jamil saurin cewa " okay sir bari na rubuta ma maganin da zai dan kara t

aima ka maka.amma don Allah ka rage mawa ranka da muwa.

.cike da bakin miskilanci Muhammad Adnan yace " okay.

Haka Dr.Jamil yayi dan rubuce² ha'di da mikama Muhammad .

Yyn da shi kuma ya amsa takardan yana mika masa hannu sukayi musabiha sannan ya fic

e daga office din Dr. Jamil.

Shikuwa Dr. Jamil a ranshi mmkin halin da Muhammad Adnan yake ciki yake,yana kuma mmkin abun da yake damun shi yake kuma boyewa wanda yanxu har yana shirin haifar masa da matsalar.

Hmmm bari mukoma ga mutanen ruga muji irin

abun da ya wakana bayan tafiyar Mairo.

A idon salisu Umma ta saka Mairo a Mota abun ka ga dan fillo wai sai ya tsaya yana cewa" xaki dawo da ita ne,duk kigama yanxun zan sanar ma Lamido.

Haka yadinga tsaye yana kallon su har Umma taja motar sannan yayi s

aurin shiga kewayen bukkan su Umma yadikko.

Da shiganshi ya tadda Hausi tana mawa Abba lamido fanfo akan shikenan yanzu haka xai xuba ido wannan yarinyan xata cigaba da xama mai a gaban shi bb miji ada a yanxu kuma baxawara?.

Gsky lamido kayi tunani.

Ci

ke da gamsuwa da xugar ta cikin bacin rai ya ajiye kwaryan furar dake gaban shi yafara kwala kirar Umma yadikko yana cewa" yadikko..... Yadikko...." a radun Allah yau sai wannan Mairo tabar kewayen bukka na,baxan zauna da baxawara ba.

Cikin sauri Umma yad

ikko ta fito jin irin kirar da Abba lamido yake mata don tariga da tasan ba Alkhairy ba ne kirar nashi a gareta.

Na'aanmm lamido gani.

Bude baki yayi zai mgn sai kawai suka tsinci muryan Salisu yana cewa shikenan Lamido Aradun Allah Mairo tayi maka nisa,

shikenan Shikenan..... Lamido ka tashi ka nemo Mairo fah.

Jin irin Haukan da Salisu keyi yasa Abba lamido cewa " kai yaro rufemun baki,innemo wane?.Mairo?. To ai yau kota dawo kewayen nan korar t xanyi ta barmun bukka baxan zauna da baxawara ba.

Cikin ha

nxari Salisu ya hau cewa" kayi shiru kaji lamido yanzun Mahaifiyar Mairo tazo ta sata a abun hawa ta yan burni ta gudu da itah.

Ai daji nan Abba lamido ya fahimci mai ye abun hawa xumbur ya mike yana xubar da furar dake gaban shi baima sani ba saboda tsab

an rudu.

Itako Umma Hausi tafa hannu tayi tana shikenan Lamido dama yawn xuwan da takeyi don ta sace Mairo ne.

Ae bai tsaya bi takan ta ba yayi waje da sauri yana kwada kirar mutanen rugar da suxo su taimake shi yana kirar sunan Umma da ta gudu masa da y

a.

Ai nan fulanin nan suka fara fitowa daga bukkan su kowa dauke da sanda suka fara bin yanke ta cikin dajijika don su cimma Umma.

Itako Umma yadikko murmushi tayi dajin mgnan Salisu tana gode ma Allah a zuciyan ta da yaraba Mairo da wannan jarabben tsoh

on nata.

Nufa bukkan ta xatayi don ta taya su Umma addu'ar kar Allah yabasu Abba lamido nasarar kamasu sukuma kwace Mairo daga hannun ta.

Cike da bakin cikin ganin rashin damuwa a kan fuskan ta Umma Hausi tace yadikko yanxu shikenan ta tahi da Mairon?.

Kallon ta Umma yadikko tayi tana cewa" toh basai ku bita birnin ba.

Duk da ta fahimci bakar mgn ta cusa mata amma sai tace" toh ai bb wanda yasan inda take a can.

Umma yadikko ko nasaka kafanta tana cewa" yoh ai sai ku nemo ta.

Bakin ciki ne ya ishe Um

ma Hausi kawai sai ta saka mayafi tabi bayan su Abba lamido.

[4/12, 5:35 PM] Hausad paid: Typing

✍

🏻

*BAFULLATANAN RUGA*

*46/47*

Kallon su Ammie tayi tana cewa tom iyayen yan damu kunxo kenan?.

Dary duka suka saka s

una yayin da Ameerah ke cewa ai Ammie sai kin gaji da ganin mu tunda kika rike mana bakuwan mu.

Wacece bakuwar? Hmm wai Maryam?. Layla ce mai wannan maganan sannan sai kuma tace ai yanxu Maryam taxama yar gida don anjima ma xamu fita Outing da ita...Dajin

haka Ammie tayi saurin cewa " dawa xakufita outing? Badai da Maryam?.

Hade baki duka sukayi a tare suka ce itamana Ammie.

Girgixa kai Ammie tayi wanda batare da tace masu komai tayi hanyar fita don tasan duk sun fahimci mai take nufi,sai da xata fita ne

tace" Ameerah ku nuna mata inda wadrop din ta yake ni zan je na hada mata lunching.

Da tom suka bi Ammie sannan suka cigaba da gyara xaman su akan bed din ta.

Bayan yan mintoci ne Mairo ta fito wanda nan take Ameerah ta nufe tana dauke da small towel ta

na goge mata jikin ta dashi.

Murmushi tayi mata sannan suka nufi dressing mirrow tafara shafa man shafa a jikin ta,da tagama ne ta dauki powder ta goge maikon fuskan ta sannan ta juya ga Layla da ta fiddo mata da wasu material masu kyau da tsada masu laun

in golden mai shirning kadan.

Dauko mata Layla tayi tana isowa garesu.

Ganin khalifah xaune yasa Ameerah cike da tsiwa dakuma tsokana tace toh namamajo inyi na Ya Adnan a gaban ka ne Maryam xata saka kayan.?

Turo baki yy yana kunkuni,wanda uwar masif

a Layla ta wani daka masa tsawa tana cewa" will you go out or not?.

Kuka yasa hadi da ficewa ya nufi part din Umma don Daddy mai tare mai baya nan.

Bayan sun fiddo mata da komai ne dangane dasu unders da sauran su sannan suka bata don tasaka.ganin hak

a yasa Mairo dan jin nauyin su a ranta tana cewa" yanxun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login