Showing 21001 words to 24000 words out of 34930 words
sal
ɓ
i irin ta Fulani, da fitowan ta ta nuf
eta ha
ɗ
i da cewa" innn Waaarah Ummah.
Tsaki UMma hausi taja kuma cike damasifah ta harshen fulatanci ta hau cewa"Mai kk nufi yau baxaki fita sayar da nono a kasuwa bane ko yaya.?
Ki xauna a gida kinyi rusheshiya bb mijin aure.
More
typing
🖊
️
More comment eheee
😏
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy
🧸
:
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*Page
5*
*Writting by*
Aysha maman teddy
🧸
*ALHERI WRITERS ASSO.*
📘
🖊
️
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*Bismillahir rahamanur rahim*
Not edited
🥺
____________________________________
Sunkuyar da kai mairo ta
yi tana jiyo irin xagin da umma hausi ke xubo mata...
Umma yadikko kuwa dake gƴafe tana bama shanaye ruwa a kwarkwar
ɗ
in su itama sunkuyar da kai ƙasa tayi tana jiyo Tijaran da umma hausi kema
ɗ
iyar ta ta.
Sai da umma hausi tayi fa
ɗ
an ta tagaji ta dain
a sannan mairo ta
ɗ
ago ta kalleta tace"umma kiyi haƙuri.
Tsaki taja kan tace"ki
ɗ
auki ƙwarya gayi can da nono ciki kije kisaida a kasuwa don yau da kasuwan rugan nan.
Batare da tace komai ba tanufi ƙwaryan ha
ɗ
i da
ɗ
auka, wanda dai² tana
ɗ
ora ƙwaryan ne
sai ga mahaifin ta ya shigo. Wani irin kallo yajefeta da shi ha
ɗ
i da maida hankali n sa gun umma hausi yana mai cewa " Hausi wannan kuma ina xata fita taje.
Sai da umma hausi ta yatsina baki da fuska sannan tace" hmm kasuwa ne nace tafita tasaida nonon
nan.
Bu
ɗ
an bakin Abba lami
ɗ
o yace " hmn ae yafi, amma ni har kunyan tafita a ganta ace ƴata ce nakeji.
Nan umma Hausi ta amshe da ai dole kaji lami
ɗ
o. Ace mace tayi gantsamemiya bb ko karen dake xuwa da sunan zance.
Ganin abun na yawa ne yasa umma ya
dikko cire kunya tace"habawa umma Hausi shifa komai da kk ganshi
ɗ
an lokaci ne, musamman aure Sai lokaci yy akeyin sa.
Cike da katseta Abba lami
ɗ
o yace" ke yadikko rufemun baki, ae dama kece kk goya mata baya, wayasani koma kekike hanata kula maxan.
Ji
n maganan tasu baxata ƙare bane yasa mairo saurin barin wirun ha
ɗ
i da nufan wanyan kasuwa. Wanda tana tafiyane tana sharce hawayen kan fuskan ta.
A zuciyanta kuwa cewa take" tabbas tayi rashin uwa a rayuwan ta, amma kuma ta gode ma Allah daya bata wata u
wan mai ƙaunar ta da sonta kaman umma yadikko. Magana ta hauyi kaman zautacciya tana cewa"wai umma mai yasa kk tafi kk barni, mai yasa kk xa
ɓ
i rabuwa da Abba na.?
Kintafi baƙƴa ko waiwayon halin da ƴarki take ciki.
Kuka ne ya ƙwace mata wanda nan ta sa
uke ƙwaryan nono ta zauna don tayi mai isarta, Don dama tasaba da irin wannan kukan nata, ba ranar da batayin shi.
"Kallon shi Aneesa tayi cike da rashin son tafiyan nashi tace" muhammad yanxu tafiy xakayi ka barni, ni dai plz kabar tafyn nan sai an yimun
second test sannan mutafi garin da kai.
Jawota yaƙayi yana mai ƙara mannata da jikin shi ta yadda kowannen su kejiyo numfashin
ɗ
an uwanshi.
Cikin wani irin segxy voice
ɗ
in shi mai da
ɗ
in sauraro yafara ce mata" my Anees ki kwantar da Hankalin ki ako in
a nake xuciyata na tare da ke. Just 3 days xanyi na dawo.
Rungume shi tayi ha
ɗ
i da ha
ɗ
e bakun su wuri guda sai da ta stotsa mai isar ta sannan ta saki bakin mijin nata tana cewa"i love u so much soja na.
Tafe take tana waƙen fulani ha
ɗ
i da yin sauri do
n ta isah kasuwa. Kanta kuwa
ɗ
aike da ƙwaryan nono wanda aka cika shi tapp da nonon fulani.
Tana jiyo horn
ɗ
in mota a bayanta, amma miskilanci yakasa sata ta jirga daga inda take taba motan wiri.
Horn yakumayi amma nan ma shiru bata jirga ba. Duda zuci
yanta cike yake da mmkin yanda ƴan birni suka shigo cikin rugar tasu ta kidandan.
Abun ka da xuciya ta soja, ganin irin wulaƙantasun da mairo takeyi yasa muhammad figar motan yana mai shirin banketa da shi.
Saurin janye jikin ta tayi cike da tsoro, wa
nda nan Take ƙwaryan nonon yafa
ɗ
i ƙaya suka ya xube.
Toh fah mai xai faru kuma?
Shin mairo xata ƙƴale muhammad Adnan kuwa.?
Tohh duk dai kubiyo Alƙalaman Aysha muhammad Bamalli, don ta warware maku komai.
Kuyi haƙuri da wannan pag
e bb yawa.
*#SherE to another groups*
Labarin ta ku
ɗ
ice fah 100 kacsl ta wannan number 08081202932. VIP kuma 200.
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy
🧸
:
🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*BAFULLATANAN RUGA*
🎪🎪
🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪🎪
🎪🎪🎪
🎪🎪
🎪
*Page 6*
*Writting by*
Aysha maman teddy
🧸
*ALHERI WRITERS ASSO.*
📘
🖊
️
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*Bismillahir rahama
nur rahim*
____________________________________
Cike da jin haushin xibewar nonon ga ƙwaryan data rabe biyu yasa mairo xubewa tana wani irin kuka don tasan yau ta shiga uku a wajen umma hausi.
Bai ko tsaya bi ta kanta ba, balle yasan halin da tak
e ciki yajah moton shi ha
ɗ
i da kama hanyan nufan rugar kidandan.
Ganin har sun fara nisa ne yasa abun kaga hauka ta fulani ta
ɗ
auki sandar da take tare da itah ta nufesu.
Shikuwa Muhammad Adnan da yake can yagama ƙulewa da jin haushin mairo. Yana aik
in huci kaman xaki. Yayin da khamis ke aikin bashi baki, akan yy haƙuri su haka mutanen ƙauye suke, balle kuma fulanin ruga, ae a kansune hauka tagama ƙarewa.
Maganan sune ta datse sakamakon saukar sandar da sukaji akan glass
ɗ
in su tagaba. Wanda sam ba
suga xuwan taba sai dai saukar sandan ha
ɗ
i da ganin ta kamal aljana a gaban su, gashin kanta gaba
ɗ
aya ya rufe mata fuska. Ga fuska ya koma ya rine yy jah saboda kukan da tayi kuma abunka ga farar fata...
Cike da tsoron ganin ta a gaban su khamis bakin s
hi yasoma rawa don a tunanin shi ba mutum bace mairo. Cikin makekƴartan murya ya hau cewa wa'innahu sulaimanu wa'inahu bisimillahir rahamanur rahim.
Ganin yanda khamis ya birgice yasa muhammad Adnan ƙara ƙuluwa, wanda cikin
ɓ
acin rai ya fito daga motan
ha
ɗ
i da
ɗ
aga murya cikin xafin rai yace mawa mairo"kehhh dabban ina ne? Xaki matsa kibamu wuri ko sai na gwada maki halina. Masu halin dabbobi.
Cikin jin hausan tasa data tsinci wasu da ƙƴar tace"kai dabba. Sai kuma tayi shiru don bata iya hausa can ba,
balle ta rama abun da yy mata, duk da ta fahimci xagin ta yayi.
Jin furucin dabban da ta kirashi yasa shi cike da
ɓ
acin rai fara ƙoƙarin nufan ta.
Ganin haka yasa khamis jiki na rawa yaxo ha
ɗ
i da jawo shi yana cewa " plz Adnan ka rabu da itah, yanxu k
uma fushin naka har da irin wannan wanda basa da ilimin kobo. Plz ka shiga mu tafi....
Haka dai da ƙƴer khamis yasaka shi a mota yayin da mairo ke a tsaye tana bin su da kallo bb ko tsoro a tare da itah.
Haka cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yaja motan
.
Wanda ita kuma mairo duk abun da tayi masu bai ishe ta ba, nan takuma bin bayan su ha
ɗ
i da
ɗ
aukan sandar takuma buga ma glass
ɗ
in baya, wanda nan take shima ya rotse.
Cikin tafarfasan zuciya ya fito ha
ɗ
i da yaga rigar shaddan gexnan jikin shi saboda
zuciya nan take singilate
ɗ
in jikin shi ta sojoji ta bayyana. wanda ganin singelete
ɗ
in jikin nasa yasa mairo tsorata don tabbas tasan waye sojah.
cikin daujin wurun ta fa
ɗ
a tana gudu, wanda cike da ƙunar rai Muhammad Adnan yafara shirin mara mata baya.
Don gani ya keyi ma yanxu ne mairo takuma rainashi.
Muryan wata bafullatana ce Da ta ƙaraso taga abun da ke faru yasata tsorata ha
ɗ
i da bin bayan mairo tana kwa
ɗ
a kiranta Mairo.. .. "Mairo...... "
Tsayawa yayi yana nanata sunan mairo. Kan daga bisa
ni ya dun ƙule hannun sa ya nosa sauran glass
ɗ
in da sukayi saura.
Rinan nun idon sa ya
ɗ
ago wanda suka rine lokaci guda. Nan ya sauke su kan khamis da abun duniya ta ishe shi.
Cikin wani irin murya Adnan ya fara cewa", khamis baxan bar yarinyan nan b
a. Sai na azabtar da itah, sai na dasa mata baƙin ciki kaman yanda ta dasaun. Khamis gayamun ya xanyi na rama abun da tayi mun.?
Cikin rashin sanin mafita khamis yace" bansani ba Muhammad..
Cije la
ɓɓ
a yy ha
ɗ
i da firxar da wata irin numfashi, sannan yac
e"Auren ta xanyi, xan axabtar da itah, sai na
ɗ
an
ɗ
ana ma wannan yarinyan azaba. Kuma baxan bar cikin rugar nan ba sai da Auren ta. Xata san tayi da sojah mai zuciya da naci.
Cike da mmki khamis yace"Wai Ban fahimce ka ba, amaimakon niman magani da mukax
o, yanxu kuma ka koma Auren manufah xakayi da BAFULLATANAN RUGA. .. .?
🤔🤔🤔🤔
toh ko yayuwuwan Auren manufar da Muhammad Adnan xaiyi.?
Shin xai yiwu ko baxai yuwu ba Allahu ma sani
🤗
💃💃💃
Plz kuyi manage wlh kwana biyu i'm to
busy.
*#share to another groups*
Maman teddy
🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy
🧸
: *Typing
🖊
️
*
*BAFULLATANAN RUGA*
NA
Maman teddy
🧸
*Episode 9*
*ALHERI WRITERS ASSO*
📘
🖊
️
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
*__________________________*
"Kallon shi khamis yy kan daga bisani yace ban fahimce ka ba khamis".
Ɗ
an murmushin yaƙe khamis yayi kan daga bisani yace wai muhammad Adnan ka
ce ka shirya a yau xa'a
ɗ
aura maka aure da mairo to ta yy, su daddy sam baxasu amince ba, Ammi ce ka
ɗ
ai xatayi farin ciki da hakan."
Cike da miskilanci Muhammad ya tashi daga tabarman kaban yana cewa yo kam xa'ayi komai kaman yanda nace"but waye yace ma
ka su Ammie xasu san wannan Auren? Wannan fah aure na just 3 mount ne, din haka xan samu wasu dattawa koda masu aiki a ƙarƙashina ne.
Yana gama fa
ɗ
in haka yafara tfy ha
ɗ
i da shirin barin wurin.
Dry Khamis yayi ha
ɗ
i da biyo bayan shi yana cewa haba Muha
mmad har da tfy ne xa'a barni a rugar su mairo, ae ace na tashi.
Kafin yabashi amsa ne wayan shi ta hau ƙara, da sauri Adnan yakai hannu ha
ɗ
i da
ɗ
auka don ganin mai kirar.
Cikin tattausar murya yace umma barka da rana."
Cike da muryan kukawa can
ɗ
aya
n
ɓ
angaren ta amsa da yowa Muhammad. Fatan kana cikin ƙoshin lfy. Ya kuma Aneesa?.
Cike da narkakkiyan murya yace " umma tana lfy tana gaida ku.
Jin yanayin shi yssata cewa Adnan!!?
Naji Ammi ta kiraka akan xaman da kk da Anisa a germany baku dawo
ba. Ka kwantar da hankalin ka kanaji ko. Sam kar kasa ma ranka damuwa.
Cikin sarƙaƙƙiyan murya yace tom umma na mun kusa dawo nan kusa.
Addu'a sosai ummah tayi masa ha
ɗ
i da datse wayan.
Da datsewan shi ya kalli Khamis yana cewa" Khamis umma ne fah
jikina yy sanyi akan nasihun da umma tayi mun. Sai naji kamar na bar wannan auren manufan da xanyi, don nasan umma taji labarin tabbas baxa ta soba.
Cike da jin da
ɗ
in janyewan shi khamis yace, gsky ka kuma tunani. Shiru ne sukayi na wasu mintoci wanda
nan khamis yy tunanin halin da mairo take ciki na rashin miji ga whl da take sha a gidan uban nata, ha kuma mutanen rugar tasu... Cikin sauri yace" Adnan karda ka janye wannan aure, ae dama ba auren xama ne ba.
Auren da xakayi na watanni kadan, in muka
janye ae munji kunya kenan kuma munji tsoro, ai soja bama da tsoro kuma bama gaba mu dawo baya.
Ko kamance taken namu ne, no going back.
Cike da gamsuwa Adanan yace" haka ne Khamis mubar rugar nan mufita xuwa garin kaduna tukun.
Ɓ
angaren Abba mac
ci
ɗ
o kuwa tuni ya sanar ma liman, wanda kan kace mai a wannan ruga tuni labari ta mmye ko inah.
Wanda wasun su kecewa ansayar da mairo. Don sun firgita da ganin su Muhammad Adnan don wasun suma basu ta
ɓ
a ganin irin su ba.
Bayan Abba macci
ɗ
o sun gama ta
ttaunawa da liman yanufo bukkan su..
Cike da fara'a ya ƙaraso ciki yana ƙwala kirar matanna shi, wanda jin kiran tasa yabasu Duka mmki.
Kallon shi umma yadikko tayi ha
ɗ
i da cewa" mai yafaru ne lami
ɗ
o?.
Cikin farin ciki ya kallesu yana cewa"wannan ya
rinyan da tayi kwantai yo Allah yakawo mata miji, kuma in Allah ya yarda a yau xa'a
ɗ
aura auren ta.
Cikin fa
ɗ
uwan gaba umma hausi tace" a wani rugar wannan mara rabon yaron ko yake?.
Kallon ta yy sannan yace haba hausi ae abin mu gode ma Allah ne, yo
xagin mu da akeyi a rugar nan duk taxo ƙarshe.
Nan Abba macci
ɗ
o ya fara basu labarin Muhammad Adnan da duk wani bayanai da ya bashi akan shi.
Ae da jin haka umma yadikko ta hau tafa hannu tana cewa" lami
ɗ
o..." lami
ɗ
o yanxu ƙosawan ka da mairo har ya
kai ka ka aurata da wanda bamu san usulin sa ba. Gsky kakuma tunani don bazan amince a aurar da
ɗ
iyata Ga wanda ba musan usulin sa ba.
Wani mugun kallo Abba lami
ɗ
o yayi mata sannan cike da bala'i ya hau cewa auran nan inkinga anfasa to bana a raye. Kum
a har da kk wani batin
ɗ
iyar ki. Ɗiyarki ta inah, bafa ke ce kk haifeta ba, uwar ta ma kanta na mata nirki da xuwa inda take, balle ke nine uban ta, kuma nn nake da damar aurar da itah ga duk wanda naso.
Juyawa yy a fusace ha
ɗ
i da barin kangon.
Itako
umma yadikko shiru tayi tana tunanin rashin adalci na Abba macci
ɗ
o. Ha
ɗ
a ido sukayi da mairo wanda duk taji abun dake faruwa, kuka tasa ha
ɗ
i da nufan cikin bukka. Wanda cikin sauri umma yadikko tayp bayan ta.
Umma Hausi dake tsaye tana cije yatsa, sam
ranta bai mata Da
ɗ
i ba jin mairo xatayi aure.
Haushi ne ya turniƙeta, nan ta hau cewa'lallai wannan yarinya da sa'a a tare da itah, uwar ta ga ta can tana auren hamshaƙin mai arxiƙi A cikin garin Kano, itama gashi tasamu, gsky bari lami
ɗ
o ya dawo duk ya
nda xanyi na hana wannan abu yafaru Sai nayi.
*WAYE MUHAMMAD ADNAN???*
Muhammad Adnan yakasan ce haifaffan
ɗ
an asalin garin Kano, wanda mahaifin shi wato Alh. NASIR ƊAN SAKANAU ya kasance babban attajiri kuma cikakken
ɗ
an siyasa,Wanda yanxu
yake da matsayin deputy governor.
More comment more Tyiping...
✍
🏻🖊
️
Maman Teddy
🧸
[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy
🧸
: *Tyiping....
🖊
️
*
*BAFULLATANAN RUGA*
*NA*
Maman Teddy
🧸
*Epis
ode 10*
*ALHERI WRITERS ASSO
📘
🖊
️
*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap
____________________________
Muhammad Adnan ya kasance
ɗ
an sa babba wato na farko, bayan shi kuma a ƙwai Ƙanen shi mata da maza
.
Ƙ
anen shi maza biyu ne sai mata uku. Wanda mahaifin shi Alh. Nasir ya kasance yana da mata biyu ne. Wanda mahaifiyan Muhammad itace uwar gida mai suna Haj.sarah,wanda suke kirar ta da ammiy,sai Amaryan ta kuma Haj.Amina da suke kiran ta da ummah.
So
sai gidan su suke xaman lfy tsakanin su,don inka gan su a cikin gidan baka ta6a banbance
ɗ
an uwar gida da amarya, duda ummah ba wani ƴaƴane da itah ba, guda
ɗ
aya ne Allah yabata yaron nata mai suna uthman amma suna kiran shi da khalifah.
Shikuwa muhammad
Adnan saboda mugun sabon dake tsakanin ummah da shi mutane da yawa sai anfa
ɗ
a masu ba itah ta haifeshi ba suke yarda. Sosai yake ƙaunar Umman na shi a zuciyan sa.
Muhammad Adnan