Showing 18001 words to 21000 words out of 34930 words

Chapter 7 - Bafullatanan Ruga Book 1 Complete

dai² Abba macci

ɗ

o na isowa shi kuma salisu na tafiya, da ganin dhi kaman wasu mutanen kirki suka zube suna gai she shi.

Ai shima abunka ga gulanin ruga da karrsma baƙo nan ya xube yana cewa sannun ku da zuwa, bari a kawo Abun shimfi

ɗ

a.

Nan duka ce a'a baba abarshi xamu tsuguna anan. Basai mun bada wani aiki ba.. Abba macci

ɗ

o ne yace ba'ayi haka ba ƴan samari nan ya shiga

dsga ciki hadi da

ɗ

akko tabarman kaba, wanda nan Adnan yy saurin amda ya shimfi

ɗ

a suka zauna.

Bayan sun gama gaiduwan sune Abba macci

ɗ

o ya fara tambyan su mai ke tafe dasu.

Wanda nan duKa kwashe mai kpmai abun da yakawo su akan suna son Auren mairo ne.



Ba tare da Abba macci

ɗ

o yaji da ga infa suke ba ya hau yashe baKi don dama niman kai da mairom yakeyi, cikin hur

ɓ

atacciyan Hausan shi yace" kai yaro kaje ko a yaune ka shirya xan baka mairo ka tafi da itah.

Ka turo magabatan Ka a liman ya

ɗ

auka maku au

re. Cike da farin cikin yau baƙatan sa xai biya, ya hau gdy ha

ɗ

i da cewa " mun gode baba, kima in Allah ya yarda yau xa'a

ɗ

aura mun aureda mairo. Yanxun xan sanar da Iyayena.

NAn maccido ya miƙe ha

ɗ

i da cewa to masha'allh baei nima na sa nar da liman.

Ae da wucewan shi Abba macci

ɗ

o ys hau dariya yana cewa" khamis wlh ssi na auri yarinyanan sai na

ɗ

an

ɗ

ana mata axaba, kuma auren wata uku ne kacal Xanyi da itah, kAfin nan nassn duk wanda yasan ta toh baxai gane ta ba, ssboda axaban da xata sha a wurina.har

ina tausayawa mata.

Ta

ɓ

e baki khamis yy ha

ɗ

i da ce masa, sorry for your self.

Kuyi manage da wannan plz.

Maman teddy

🧸

[4/12, 11:10 PM] Maman Teddy

🧸

: *Tyiping.....*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪

🎪

🎪🎪🎪

🎪🎪

🎪

*BAFULLATANAN RUGA*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪

🎪🎪

🎪

Story and writting by:

*Maman teddy

🧸

*

*Episode 1

️

⃣♾

️

2

️

⃣

*

*ALHERI WRITERS ASSO.*

📘

🖊

️

*A.

W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*~GODIYA~*

*Ina miƙa godiya ta ga Allah Ma

ɗ

aukakin sarki Mai kowa mai komai da yakuma bani ikon fara littafin nan lafiya, Allah yabani ikon kammala shi lafiya Ameen.*

*

Gareku iyayena abin Alfahari na ina mai godiya da tarbiyan da kk bani Allah yakaremun ku daga duk kan wani sharri, kuma Allah ƙara nisan kwana Ameen summa Ameen...*

*GAME DA LABARIN.*

```Labari ne mai cike da rikitacciyar soyayya tausayi cin Am

ana yaudara dakuma ban tausayi, wanda nasan xai fa

ɗ

akar yakuma wa'axantar da nisha

ɗ

antar da dukkan wanda ya karanta shi.

😍

```

*DEDICATION*

Dedicate to my daer daugther Afnan

😍

Allah dai ya nuna mana lokaci musha kallo

💃

🤩

Mutane da yawa na

biyoni ya private suna tambayana littafai, toh plz kar wacce takuma biyoni ta tambaye ni, don ban ajiye novel

ɗ

in kowa a wayata tinda ba karantawa nake ba.

*

بسم



الله



الر



حمن



الر



حيم

*

_________________________________

Iska ne yak

e ka

ɗ

awa kasancewar yanayin da'ake ciki ta damuna( Ruwan sama) Nan take sararin samaniya ya ha

ɗ

e yayi baƙin ƙirin, wanda tuni ƙura da ƙaran guguwa ya mamaye ku ina na sararin samaniya.

Ganin irin wannan hadarin daya taso bashiri yasa mairo saurin miƙewa

da sandar dake hannun ta na kiwo, ta fara mawa shanayen dake kewaye da itah magana ta harshen fulatanci.

Wanda ganin yanda shanayen ke tahowa gareta kaman masu fahimtan ta yasa nasamu damar ƙare mata kallo.

Tabbas Bafullatana ce ta usul, wanda in akace

maka tana jin wata yare bayan fulatanci toh baxaka yarda ba. Don dangane da yanayin ta, shigarta ta fulanin daji ne sosai, wanda gashin kanta yasha kanan na

ɗ

a saboda tsaban yawan shi dakuma tsayi, shiyasa akayi masa irin wannan kanan na

ɗ

a don kitseshi aik

i ne babba.

Sanyeta take cikin shigar ta ta fulani wanda suka amsa sunan su fulani don saƙen jikin ta ka

ɗ

ai xai tabbatar maka da hakan...

Fara ce mai haske sosai wanda ƙafan ta ko takalmin babu haka take da

ɓ

a shi Dogowa ce ba can ba, wato matsakaiciya

, binta nake da kallo a yayin dana ga ashekaru baxata wuce 18 a duniya ba.

Haka ta dingi ka

ɗ

a shanayen suna keta wannan dajijikan don suyi saurin isa rugarsu. Amma basuyi wani nisaba ruwar yafara sauka, wanda nan take ruwar yafara sauka daga kansu, a hak

a cikin ƙanƙane jiki ta cigaba da ka

ɗ

a shanayen da duk wanda yanemi tirje mata.

Kafin ko su Isah Rugar tasu sai da suka tafiya mai nisan gaske, wanda kan su kai tini ruwar ya

ɗ

auke.

A haka suka isa rugar su wuraren yammaci tsamo tsamo da ruwa a jiki.



Yayin da bafulani matasan rugar dake xaune a wani wuri wanda aka mai rumfa kaman bukka wanda yawan cin su suna firan sune wasun su kuma mata suna sayar da nonon su ta shanu.

Wucesu tayi ba tare da ta kalli kowa ba ta nufi wuraren bukkan su.

Wanda da

giftawan ta wani da'ake kira salisu ya kalli sauran ƴan uwansa filani wanda suka tafi duniyan kallon mairo.

Cike da gulma salisu yace"hmm wannan yarinyan tana bani mamaki ace mutum kullum bashi da fara'a kullum kaganta cike da baƙin miskilanci?

Nan ya

yi shiru ha

ɗ

i da kallon sauran ƴan uwan shi da suke ta bin shi da kallo, sai DA yy shiru ne sannan

ɗ

aya daga cikin su yace" kuma gashi ta girma ta balage babu mijin aure duk sao'inta yanxu daga mai

ɗ

a

ɗ

aya sai mai biyu. Amma ita kullum tana gaban iyayen ta

.

Haka dai suka dinga gulman su akanta.

Itakuwa mairo da isan ta bukkan su ta nufa yayin da umma yadikko tayi saurin nufan ta ha

ɗ

i dakai hannun ta ta ta

ɓ

a saƙen jikin ta da ya tsime yy sharkaf, nan cikin harshen fulatanci umma yadikko ta hau cewa" ma

iro ruwan ya riske ku ko.? Cike da miskilanci Mairo ta kalli umman nata sai kuma tayi murmushi game da sunkuyar da kanta ƙasa..

Kasancewar sanin halin

ɗ

iyar ta ta, yasa umma yadikko kama hannun

ɗ

iyarta ta suka nufi bukka, wanda da shiganta ta fiddo ma m

airo da wasu saƙen nata ha

ɗ

i da aje mata ƙwaryan fura da nono sannan tayo waje don ta kafe shanayen nasu a garken su.

*ƘASAR OUSTRALIA*

Kwance take tayi luff a jikin shi yayin dayake bin ko'ina na jikin ta da salon dayake mantar da ita komai na ray

uwa.

Shafata yake kaman yasamu small teddy, yayin da hakan yasata ƙara shige masa sosai a jikin shi.

Nan a hankali tafara mai da masa da nata salon wanda tasan yana rikita mata husbyn nata. Shafa ƙirgin shi takeyi da gashi ya ƙwanta yayi luff² sai ta

ke shafa shi ha

ɗ

i da tura kanta ciki tana mai shakan ƙamshin jikin shi.

Nan take wasa yafara chanja salo, don dama basa gajiyawa da buƙatan junan su a ko yaushe, wanda nan ya fara kissing nata ta koina, wanda sosai yake murxawa shafawa tsotsa dukan wani

sassa na jikin ta, wanda sosai take Lumshe ido ha

ɗ

i da nuna masa da

ɗ

in hakan da yake mata.

Ha

ɗ

i da maida masa danata salon wanda nan sandar girman tasa tafara

ɗ

agawa, ganin haka yasa shi cikin rawar murya yafara mata magana yana cewa" Honey....! yau

Inaso na baki baby na. Xaki daure ki

ɗ

aukan mun ko? Kinsan babyn naki fah da sai kin daure don bai gajiyawa dake a kowani lokaci.

Amaimakon ta bashi amsa sai kawai tasaka masa kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya.

Jawota yayi jikin shi yana mai

ha

ɗ

e fuskan ta danashi yana mai kai halshen sa yana lashe hawayen dake saukowa daga idon ta.

Cikin muryan lallashi yafara mata mgn da cewa"plz honey kidaina wannan kukan yana ta

ɓ

amun zuciya, indai don baby ne na haƙura naxa

ɓ

i na zauna dake lonely fore

ver in my life. Kin san ke ka

ɗ

ai ce fah nakeso kuma Na xa

ɓ

i na xauna da ke a rayuwa, so plz stop doing this.

Cike da ƙaunar mijin nata tafara cewa"Haba Baby ya xanyi? ba dole nayi kuka ba. Tsawon shekaru muna tare munyi Aure Amma Allah bai bamu haihuwa

ba. Duba kagani duk saboda son musamu baby mukaxo nan ƙasan, amma kullum a gidan jiya.

Atlist kai ma kanason ka riƙe nakaa babyn kaman na sauran mutane.

Ga yanda Ammi ta nuna soyayyar ta gason ganin jikanta a hannun ta. Kana sane da ƙiyayyar da Da Amm

iey Ke nunamun, duk takan rashin haihuwa... Kuka ne yakuma ƙwace mata yayin da takifa kanta a kan cinyar sa tana mai fitarwa kaman ranta zaifita.

Muhammad Adnan kuwa jawota yayi yana Mai bubbuga bayan ta alamin lallashi.

.

More typing

🖊

️

M

ore comment

Labarin Bafullatanan ruga ta ku

ɗ

i ne, ga mai buƙatan cigaba xai turo #100 MTN idan VIP ne Ko VTU #200 ta wannan numbern 08081202932...

Asha karatu lafiya.

💃💃💃

*Maman teddy ce

🧸

*

09137392680.

[

4/12, 11:10 PM] Maman Teddy

🧸

: *Tyiping.....*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪

🎪🎪

🎪

*BAFULLATANAN RUGA*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪🎪

🎪🎪🎪

🎪🎪

🎪

Sto

ry and writting by:

*Maman teddy

🧸

*

Episode 3

️

⃣➖

4

️

⃣

*ALHERI WRITERS ASSO.*

📘

🖊

️

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10798008594602?referre,whatsap

*~GODIYA~*

*Ina miƙa godiya ta ga

Allah Ma

ɗ

aukakin sarki Mai kowa mai komai da yakuma bani ikon fara littafin nan lafiya, Allah yabani ikon kammala shi lafiya Ameen.*

*Gareku iyayena abin Alfahari na ina mai godiya da tarbiyan da kk bani Allah yakaremun ku daga duk kan wani mugu kuma Al

lah yaja kwana Ameen summa Ameen...*

*GAME DA LABARIN.!*

```Labari ne mai cike da rikitacciyar soyayya tausayi cin Amana yaudara dakuma ban tausayi, wanda nasan xai fa

ɗ

akar yakuma wa'axantar da nisha

ɗ

antar da dukkan wanda ya karanta shi.

😍

```

*DEDICATION*

Dedicate to my daer daugther Afnan

😍

Allah dai ya nuna mana lokaci musha kallo

💃

🤩



بسم



الله



الر



حمن



الر



حيم

_________________________________

Ɗ

an bubbuga bayan ta yakeyi a hankali kuma cikin sigar lallashi.

W

anda dai² kirar Ammiey na shigowa daga phone

ɗ

in shi, cike da fa

ɗ

uwan gaba ya

ɗ

auki wayan ha

ɗ

i da kannawa a kunnen sa yana mai ambaton sunan Ammin nashi.

Cike da tsoro Aneesa ta miƙe daga jikin shi tana mai bin shi da kallon shikenan nashiga uku.

Jaw

ota yayi jikin shi yana yana mai shafa gyefen fuskan ta alaman ta kwantar da hankalin ta, wanda nan lumshe ido ha

ɗ

i da bu

ɗ

esu akan sa tana msi sauraron jin maganan Ammie dake fitowa daga phone

ɗ

in nashi.

Mohammad Adnan ya'ake ciki ne, da cikin ne a jiki

n ta ko dai lallurar cutar da ta sabayi ne, ta dinga wahalar da mutane kaman bayin ta.

Cikin dakiya da jarumta Adnan yace"Ammi muna nan dai ana tunanin da cikin a jikin ta amma ba'a tabbatar ba.

Cike da murna kaman ba da masifah ta fara mgn ba tace"kai

mashaallh. Allah ya tabbatar.

Ameen yace ha

ɗ

i da saurin kashe wayan nashi, yana maimakin lokaci

ɗ

aya irin ƙaryan da yy ma Ammin nashi.

Cikin xaro ido Aneesa tace"baka tunanin wannan maganan naka zai iya xama mana matsala.? Mai yasa xakace ma Ammiy ha

ka bayan kasan bana tare da komai.

Amaimakon yabata amsa sai ma

ɗ

aga ta cakk da yy ha

ɗ

i Dayimata mgn ƙasa² kaman mai ra

ɗ

a yana cewa"banason Ammie ta tada mun da hankalin ki ne...

Yau inaso kibani farin ciki ne, Kinsan ban gajiya da sonjin

ɗ

umin jikin k

i.

Murmushi tayi ha

ɗ

i da ƙara lafewa a jikin shi don ita a duniya bata da wata farin cikin da ya wuce taga ta kasance da mijin nata har abada, bataƙi kullum suna a manne da junan su ba. Shiyasa take masifar kishin sa. Ko ina xaije suna a tare kaman tip d

a tire.

A kan tanƙamemen bed

ɗ

in ta ya ƙwantar da ita, ha

ɗ

i da fara laluban ta. Ganin idon shi yafara rufewa yasa ta sakin murmushi ha

ɗ

i da jawoshi jikin ta ha

ɗ

i dayin rigingine ta kwanto a jikin shi.

Tashi tayi cike da wani irin salo tafara ƙoƙarin ra

bashi da kayan jikin shi da ba wani nauyi ne dasu ba.

Da taxo cire masa boxer jikin shi ne tafara bin shi da salon da tasan yana rikitashi ainun, Don sai da tagama liliyata tana shafa

🍌

ta cikin wani irin salo dake tada masa da feelings sosai duda tasan

irin masifah tasa.

Nan ko

🍌

ta miƙe tayi ƙammm, ganin haka ko nan tacigaba da shafawa da tattausan hannun ta. Tana mai wasa da twins

ɗ

in sa.

Sannan a hankali tafara cire boxern jikin shi ganin yanda abun take xillo kaman xata fito.

Bakin ta takai

tana mai tsotsan ta kaman tasamu

🍬

mai masifar da

ɗ

in nan. Sosai take safata ha

ɗ

i da tsotsan ta, lokaci

ɗ

aya mutumin naku ya rikice, shiyasa a kullum yake ƙara son Anisan tasa, don a ganin yarinya ƙarama baxata iyah da masifar shi ba sai dai babban mace ka

man Anisa.

Cikin wata irin murya mai cike da rawa yafara cewa" Aneeessss......

Sai kuma maganar tasa ta

ɗ

auke sakamakon jin tattausan harahen ta da yayi a cikin bakin shi tana na wasa sashi, kan daga bisani ta cafke ha

ɗ

i da tsotse ta.

Tana tsatsa tan

a mai jawo jikin ta gareshi yayin da A hankali ta zauna ha

ɗ

i da saka

🍌

cikin kogin da

ɗ

in ta daya miƙe yayi cirrr ta zauna akai.

A tare suka sauke wani irin numfashi.

Murgino ta yy ha

ɗ

i da fara sarrafata, idon shine ya sauka akan dukiyan fulanin ta. Na

n ya tura kansa cikin yana mai wasa dasu ha

ɗ

i da lasan Su.

Wasa da

ɗ

aya yake Ɗayan kuma yasaaka a baki, rife ido tayi tana mai ƙara gantsaro masa su da kƴau.

Don haka Yake mata kamai cike Da gwanewa.

Matse Shi takeyi yyn da tuni tafara malala don d

ukansu jarababbun kansu ne.

Bakin shi yakai yana mai tsotsewa. kaiii uhmm

🙈

Haka dai ya dinga abun sa son ransa. Har suka samu gamsuwa sannan ya Jawota ha

ɗ

i da jamasu blanket, idan Anesa a lumshe Ya kai Bakin shi ha

ɗ

i da

ɗ

an hura kunnenta.

Wanda nan

tasaki ajiyar xuciya tana mai ƙara KWa ƙume mashi.

Magana yaso mata da murya kaman ta mai ra

ɗ

a.

My Anees inaso a satinnan naje gurun mai maganin da Khamis yy mun mgn, amma ina tsoro gsky.

Kinsan sometimes wa'innan mutanen kaje wurinsu don waraka sai

su baka maganin daxaka dinga wahala akai.

Murmushi Anisa tayi ha

ɗ

i da ce masa" No baby bakasan inda xamu dace ba, for now tunda na asibitin yaƙiyi mujuya na gida mugani.

Shiru yy yana tunani sakuma tausayin Anisan tasa.

Ganin shirun nashi yasata cew

a"a' wani ƙauye ne a nijerian.?

Sai asannan ya dago ha

ɗ

i da kallonta sannan ya lumshe idon sa dasuke a lumshe yace" wai yace a garin gombe ne wani ƙauyen fulani.

Shiru tayi bata kuma cewa kpmai ba ta kwanta a faffa

ɗ

an ƙirgin shi. Yayin da shi kuma ya

ƙ

ara ha

ɗ

e ta da jikin shi.

Mairo...." mairo......"

Umma hausi ce ma ƙwala mata kiran nan.

Mairo dake xaune cikin bukka dajin kirar umma hausi ta tashi ha

ɗ

i da fito a sanyaye kuma a hankali.

Kunsan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login