Showing 1 words to 3000 words out of 30898 words

Chapter 1 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

2

BA RIBA

Book 3

Wolf Ascent :



: Alpha Rebellion :



: Blood of the Prime and their endings.

Nainarh KD – Nkd's





36

Waiwaye...

Adon Tafiya...

Kamar yadda yake a fili kuma a bayyane shi ne: tsarin ahalin BARDE basu tab'a auren bare sannan

kuma basu zama da mace d'aya bisa wasu dalilai nasu da ba ya wuce sanadin asalinsu saboda suna da alak'a da sarauta ne.

Mahaifinmu Alhaji Rayyan Muhammad RM Barde ya kasance sanannen mutum ne kuma d'an siyasa sannan kuma shugaba mai adalci a gida da wa

je.

Layan RM Barde wani suna ne mai farin jini a cikin dangi da ma mutanen waje sai dai duk da ban kai k'anwata Rimas ba amma nima ina da nawa farin jinin, na taso bani da wani buri da ya wuce na zama 'yar jarida ni kam burina ke nan ban san dalilin ba

amma haka kawai nakejin cewa zamana 'yar jarida zai kawo wani ci gaba mai girma, hakan ya sa na dage da gwazo har sai da na tabbatar burina yana gab da cika na zama 'yar jarida a lokacin da nake a shekarar k'arshe da karatuna ne kuma labarina ya sauya sauy

awa ta har abada, zazzafar k'addarata ta kwankwaso min k'ofa ba tare da na shirya ba.

Kamar yadda aka sani ne duk wani d'an jarida ko mai shirin zama indai da gaske hakan ne a ransa to fa lallai zaka samesa da jajircewa gwazo da kuma neman bayanai musam

man na sirri, to nima hakan ne ya faru dani a lokacin sai dai ni abin da na bankad'o shi ne ya zama silar canzawar rayuwata har nake a halin da nake ciki yanzu.

Mafarin Komai...

Wani Babban gini ne da aka fara ba tare da an k'ari sa, ba haka yake a i

don al'umma amma a zahirin gaskiya shi ne a haka dai ana ganin ginin a matsayin wanda aka fara ba'a gama ba, amma ta can k'asan ginin a k'ark'ashin k'asa kuwa wani irin katafaren hamshak'in gini ne mai kamar kamfani da ake gudanar da komai a ciki.

Ba ku

ma komai ake yi a cikin ginin nan ba fa ce safarar mutane maza da mata ana kaisu ciki tare da yi musu wani gwaji mai had'ari wanda idan aka gwada mutum aka ga bai yi daidai ba to fa nan take ake kashe koma wanene gudun tonuwar asiri.

A cikin wani katafa

ren d'akin gwajin wannan b'oyayyen kamfanin akwai:

D'akunan gwaji masu sanyi sosai da tankunan gilashi da na'urorin da ake ajiye mutanen da aka yi ma gwajin a ciki, ta hanyar yi musu allurori da ke sakin sunadarai a hankali yana bin jikin mutum tsawon mak

onni.

Sannan akwai wata babbar d'akin sarrafawa inda Shugaban duka wad'an nan mutane ke ganin komai yake kuma control na komai.

PROJECT: WOLF ASCENT, shi ne sunan da ke rubuce jikin d'akin gwajin.

Nasan zuwa yanzu zaku k'osa domin sanin inda labarin

ya dosa, wani irin gwaji ake ma mutane a wurin kuma wanene wannan shugaban nasu da yake sarrafa komai.

🧬

Mene ne Sunadaran da ake ma mutane har su koma zuwa ga siffar wancan halitta.

Sunadaran sun kasance suna sauya tsarin ƙwayoyin halitta (DNA modif

ication)

Ƙ

ara ma wad'an da aka yi ma gwajin, mace ko namiji yana ƙara musu ƙarfi da sauri sosai yana kuma basu ikon jure rauni ko wani iri ne, sannan yana basu ƙamshi mai ƙarfi kamar irin na wolf wato kyerkyeci.

Ba wai ana sauya mutanen da ake ma gwajin

ne gaba

ɗ

aya ba —

amma suna iya canjawa tsakanin mutum da wolf idan an kunna sinadarin da aka dasa a jikinsu.

Ma'ana shi ne duk wanda aka yi ma wannan gwajin kuma ya tsallake ko wani mataki kuma sunadaran suka gama ratsa jikinsa to aiki ya zama successfu

l daga nan wannan mutumin ya tashi a matsayin mutum mai rauni ya koma rabi mutum rabi wolf sakamakon sinadaran dake yawo a jikinsa, kuma Shugaban wannan wurin shi ke da ikon sarrafa wannan mutumi gaba d'aya bashi da ikon sarrafa kansa controlling d'in rayu

warsa ya koma hannun Shugaba da ake kira da Alpha.

🐺

Amfanin da Wolves

ɗ

in suke ma shugaban kad'an daga cikin sun ha

ɗ

a da: Yana amfani da su a matsayin sojojin sirri wajen kashe abokan gaba

Suna shiga cikin duhu ba tare da an gano su ba suna kuma tsaro

n sirrinsa. Domin wani irin masifar ƙarfi na bala'i wannan sinadaran dake yawo a jikinsu yake ƙara musu da zasu iya aikata komai ba tare da an ankara ba, kuma bisa control nasu da shugaba yake yi yakan iya mayar dasu wolf a duk lokacin da ya so kuma ya daw

o da su asalinsu na mutum sosai yake amfani da su ta fanni da dama, kuma duk wanda aka ma wannan gwajin to fa yana manta gaba d'aya tunaninsa ne da duk wani abu na rayuwarsa umarnin shugaba kawai yake iya cikawa.

Abu na biyu kuma shi ne Gwajin Immortali

ty.

Shugaban yana da burin ya yi rayuwa mai tsawo da kuma iya iko warkar da ko wani irin ciwo cikin sauri.

Wolves

ɗ

in su ne matakin farko kafin ya gwada kansa. Ma'ana shima ayi ma sa gwajin da saka masa sinadaran da zai ke iya sarrafa kansa daga mutum

zuwa dabbar kyerkyeci wolf kamar yadda yake ma sauran mutanen.

Abu na uku akwai kasuwancin sirri. Yana shirin sayar da wannan fasahar tasa ga manyan masu ku

ɗ

i na duniya da ma ‘Yan siyasa har ma da k'ungiyoyin

ɓ

oye, domin duk wanda ya mallaki wannan iko

zai iya mallakar duniya.

A jikin mutanen da aka mayar wannan halitta akwai wani sinadari da, idan Shugaba wato Alpha ya aika wani signal daga na’urarsa, suna jin umarninsa

Ba za su iya ƙin shi ba, har sai sun aiwatar da duk abin da yake buƙata, sanna

n idan ya kashe signal, suna komawa yanayin mutum kamar sauran mutane.

Amma duk me ya kawo wannan hargitsin, me ya sa Alpha yake duk wannan abun, shin iya kar saboda burinsa na mallakar duniya ne ko kuwa akwai wani dalilin daban?

Wad'an nan tambayo

yi suke wayo a kwanyarmu ni da sauran abokan aikina da muke aikin binciko wannan sirri a tare, kuma muka sake mayar da hankali domin ganin mun samo asalin cikakken tarihin Alpha da dalilinsa na yin duk wannan kafin daga bisani mu bayyana abin wa duniya dom

in kawo ƙarshen sa, duk da lamarin ba mai sauƙi bane amma haka muka jajirce muka fara binciken mu sai dai tun kafin muje ko'ina aka gano mu kuma nan take aka fara yi ma rayuwarmu barazana kafin suka kashe biyu daga cikinmu dama mu hu

ɗ

u ne ganin hakan ya s

a na bar ƙasar domin ceton rayuwata ba kuma wai dan na haƙura da binciken ba, sai naje na ƙaro karatu domin sanin hanyar tarwatsasu, a lokacin da na bar ƙasar ne kuma babban al'amari ya faru a rayuwata...

Shi ne na ha

ɗ

u wa da Mahaifinka da nayi, maganar g

askiya tun farko bai

ɓ

oye min ba cewar shi ba Musulmi ba ne amma bai sanar dani hakan ba har sai da ya tabbatar na dilmiya cikin kogin so da ƙaunarsa nayi kane-kane sannan ya sanar dani.

Na shiga tashin hankali sosai domin nasan ko giyar wake na sha ban i

sa na auresa ba, rusa tsarin ahalin mu da nayi ma ta hanyar soyayya da shi ka

ɗ

ai ma ya isa dalilin na rabu da shi, bare ace na ƙara aikata wani laifin na aurensa kasancewar addininmu ba

ɗ

aya ba.

Na shiga tashin hankali da damuwa sosai a lokacin amma duk

da haka na jure nayi ƙoƙarin yanke duk wata alaƙar dake tsakaninmu, har na tsawon wasu watanni kafin ya sake shigowa rayuwata a karo na biyu da sunan ya musulunta ashe na ƙarya ya yi domin ya sama cikon burinsa na auresa.

Ni kuma a lokacin sai soyayyar

da nake yi masa ta rufe min ido da

ɗ

i da ƙari tuna cewar muddin ban yarda na auresa ba to fa ahalina ba za su ta

ɓ

a bari na auresa ba, wannan dalilin shi ne ya yi jagoranci a tsakanin mu har na yarda da shi mukaje aka d'aura mana aure.

Acan ƙasar Poland

ɗ

in muke rayuwa yayin da nake ci gaba da karatuna hankali kwance ba tare da damuwar auren da nayi ba tare da sanin ahalina ba, gefe guda kuma shi ma ban san ahalinsa ba, abin da na sani shi ne kawai ya fa

ɗ

a min shi Maraya ne a gidan marayu ya taso kafin ya

musulunta ya sanar dani sunansa Nikolai David bayan ya musulunta kuma sai ya koma Nadeeruddeen, ma'ana mai daraja addini. Yayin da nake kiransa da ND.

Ashe duk ƙarya ce kuma yaudara na ya yi kuma sannan ban tashi sanin hakan ba har sai da na samu ciki

lokacin haihuwa Yau ko gobe sannan na gano gaskiyar komai akansa.

Kalmar tashin hankali ta yi ka

ɗ

an wajen misalta halin da na shiga domin ban idda kallon video da karanta bayanansa da komai da wata lambar da ban san mai ita ba ya turo min na zube a wuri

n, ban san me ya faru ba bayan haka sai farkawa nayi na ganni a asibiti an yi min Cs an cire abin da ke ciki na domin halin da na shiga ya sa aka yi gaggawar yimin aikin domin ceto rayuwata da na abin da ke cikina.

Tun da na farfa

ɗ

o na ganni cikin hay

yacina wata irin nadama tazomin ko kallon jinjirin ban yi ba sai hawaye dake min zuba ina tambayar kaina me nayi?, me na aikata ke nan yanzu da wani ido zan kalla ubangijina bayan wannan gagarumin laifi da nayi domin ni bana ma ta ahalina domin su nasu huk

uncin mai sauƙi ne don nasan komai tsanani dai ba za su rabani da rai na ba.

Gaba

ɗ

aya na burkicewa Nikolai a lokacin naƙi saurarensa duk irin lalashin da ya yi min, shima kuma da yake ya san ya yi laifi sai bai ji haushin duk abin da nake yi masa ba.

A haka dai a daddafe cikin ƙuncin zuciya na samu bayan na cika sati a asibitin aka sallame ni da fari nayi gardamar komawa gidansa sai dai wata zuciyar ta garga

ɗ

eni akan idan ban je can

ɗ

in ba ina da wurin zuwa ne?

Haka dole ba yadda na iya na bisa ci

kin takaici kuma ban sake saurarensa ba bare naji ƙarya da ƙarerayin da zai sake min a matsayin ya kare kansa, Allah ka

ɗ

ai ya san halin da na shiga a lokacin domin da farko ma naƙi na shayar da yaron sai na zauna nayi tunani naga fa baka da laifi da zan hu

kunta ka duka laifin nawa ne, hakan ya sa na shayar da kai na tsawon watanni goma kafin ahalina su gano gaskiyar komai domin tun da nayi auren ban yarda sun kawo min ziyara ko kuma ni naje can ba kullum cikin basu uzurin ƙarya nake kuma bana ta

ɓ

a yarda muy

i video call shi ya sa ganin hakan ya sa ba tare da na sani ba suka fara binciken kalar rayuwar da nake yi a lokacin har suka gano komai.

Da hakan ya sake jefa rayuwata cikin duhu mai tsanani, bisa tilasta war ahalina na barka hannun mahaifinka bayan na

saka ya yi min alƙawarin ba zaka taso a matsayin krista ba zai jajirce maka domin ka taso a matsayin cikakken musulmi daga lokacin kuma ahalina suka tasa ƙeyata muka dawo gida Nigeria ba tare da sun damu da barin ka acan ba domin sun yi hakan ne gudun kar

sunan ahalinsu ya

ɓ

aci da abin da na aikata shi ya sa suka rufe lamarin a dangi ma an san dai nayi aure a ƙasar da na tafi karatu amma ba wanda ya san kalar mijin da na aura kuma naji da

ɗ

i sosai da suka

ɓ

oye hakan duk da ban so

ɓ

oye haihuwar da nayi da su

ka yi ba domin na san indai da rayuwa wata rana dole ka nemesu kamar yadda ka nemoni a yanzu...

Lokacin da Layan ta kawo nan a maganar nata sai ta yi shiru tana share hawaye yayin da Ryan ya zuba ma ta ido cikin wani irin yanayin da bashi da suna gaba

d'aya a tsume yake.

Can sai ya d'an sauke numfashi tare da miƙa ma ta handkerchief ta kar

ɓ

a tana share hawayen, batayi tsammani ba sai ji ta yi ya furta.

“Daga nan sai me ya faru? I mean ya akayi kika tsinci kanki anan?”

Ya fa

ɗ

a yana ware idanuns

a a wurin da suke.

Sai da ta sauke ajiyar zuciya ta

ɗ

an lumshe ido da Ryan ya lura tana yawan yin hakan tun shigowarta wurin.

Gaba

ɗ

aya na burkicewa kowa an kasa shawo kaina bayan faruwar wannan al'amari domin a lokacin bani da wani buri da ya wuce s

u barni naje ga

ɗ

ana naje na kar

ɓ

o yarona daga wurin Nikolai domin ina tsoron Nikolai ya kasa cikamin alƙawarin da ya

ɗ

auka.

Sai dai a lokacin mahaifinmu da kansa ya yi min albishir da koda ina mutuwa ne ina dawowa ba zai ta

ɓ

a bari na je na kar

ɓ

o ka ba,

hakika a lokacin nayi kuka nayi kuka sosai sosai har hawayen suka ƙafe na shiga wani hali da ya kaini ga kwanciya a asibiti daga nan har psychiatrist hospital an kaini kuma nayi shekara acan kafin na fara dawowa daidai na

ɗ

an fara dangana duk da har lokac

in ba wai na haƙura ne ba da komai, ganin hakan ne ya sa suka yi gaggawar nema min aiki na fara zuwa aiki dama na gama karatuna tun kafin ba haifeka.

Na fara zuwa aiki ba tare da walwala ta ta gama dawowa ba gaba

ɗ

aya a lokacin ne kuma tsoron binciken d

a nayi na dawo da shi tare da taimakon ƴan uwan aikina masu buri irin nawa na ci gaba da binciken cikin sirri har na gano asalin tarihin Alpha lamarin da ya girgiza kwanyata ya kuma hargitsa lissafina.

Kamar yadda na fa

ɗ

a maka mahaifinmu

ɗ

an siyasa ne

da har matakin shugaban ƙasa ya riƙe, to a lokacin da yake mulki ya jajirce a mulkin nasa wurin ganin ya tona asirin masu ƙoƙarin kawo naƙasu a ƙasa da duk wani mara gaskiya, to a lokacin ne ya yi sanadiyar durƙushe war wani attajirin

ɗ

an kasuwa a zahiri

sai dai a zahirin gaskiya safaran mutane da kwayoyi shi ne sana'ar sa dake kawo masa ku

ɗ

i sunansa kuma shi ne K. Vale.

Mutum ne mai cikakken iko sai dai ƙarfin mulki game da adalci irin na Rayyan Muhammad RM Barde ya

ɗ

urƙusar da shi har hakan ya sa ya g

aza haƙura ya nema ya yi fa

ɗ

a da Gwamnati sai dai kowa ya san fa

ɗ

a da Gwamnati BA RIBA hakan ya sa ba'a je ko'ina ba aka shafe labarinsa gaba d'aya da ma sauran mutane masu bak'ar zuciya irin nasa.

Ashe ashe an kashe macijine ba'a sare kansa ba domin ku

wa

ɗ

an sa shi ne ya maye gurbin mahaifinsa yanayin abubuwan da suka shallake tunani ya kuma nin ka tantiranci irin na mahaifinsa kuma yana da Burin

ɗ

aukar fansa ga ahalin mu bisa abin da mahaifinmu ya yi ma nasa ahalin, yana da burin tarwatsa ahalin RM Bar

de sannan ta gefe guda shi ne shugaba ko nace Alpha ga waccan ƙungiya da har lokacin ba wai nasan cikakken sunanta ba ne sannan a

ɓ

oye shi mabiya wancan ƙungiya suna yi masa laƙabi da Alpha wasu su ƙara da Alpha Prime, cikakken sunansa shi ne, Dr. Zayden K

. Vale yana da matuƙar hatsari kuma zai iya yin komai akan cikar burinsa.

Wannan abin da bincike na ya gano min a game da shi da ahalinsa a lokacin da nake dab da zuwa matakin ƙarshe domin tona masa asiri ne kuma shi ma ya ganoni sakamakon siyar masa da

bayanan mu da

ɗ

aya daga cikin mu yaci amanarmu ya yi.

A lokacin ne kuma Dr Zayden K. Vale wato Alpha ya fara farautar rayuwata a karo na biyu, ni kuma ganin yadda nake cikin hatsari ya saka nayi gaggawar tattara duk wasu bayanai game da shi da ƙungiyar

nasa na kuma damƙa a hannun ƙanwata Rimas da ta kasance karatun likitanci take yi a lokacin na kuma sanar da ita komai da komai domin a lokacin bani da wani wanda zan yarda da shi da ya wuce ita

ɗ

in.

Wata rana ina tuƙi na yi hatsari kuma ban tashi fark

awa ba sai gani na nayi a wurin wasu mutane da suka kasance cikin daji su ne suka taimaki rayuwata har na farfad'o kuma koda na dawo hayyacina na da

ɗ

e a wurinsu kafin daga bisani na dawo garin Abuja da kyar a lokacin ne kuma na

ɓ

oye kai na ban bayyana ga k

owa ba, nan ne na sama labarin bayan hatsarin da nayi motar tawa ta ƙone ne shi ya sa aka yi tunanin ina ciki domin bani ka

ɗ

ai bace a motar a lokacin tare muke da wata da take taimaka min da yake bata da kowa shi ya sa aka yi tunanin ni ce.

A wurin ahal

ina na da

ɗ

e da mutuwa ta sanadin hatsarin mota.

Kuma dalilin zuwa na nan kuma shi ne bayan abin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login