Showing 6001 words to 9000 words out of 21304 words

Chapter 3 - YAR MACE COMPLETE

WRITER'S* *ASSOCIATION_*



*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu riba

ntu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI SAI DAN AlHERI*

👌

WRITTEN BY *MRS BASAKKWACE*

_IDAN HAR KINSAN ZAKI ZAGENI KADA KI KARANTA MIN LABARI BANA BUKATAR WAAZIN KOWACCE MACCE, SAN-NAN BANA BUKATAR KI BINI PC KIC

E ZAKI FAD'AMIN KABALI DA BAADI,TOU KI SANI NI MRS BASAKKWACE BANA BUK'ATAR WAAZINKI, IN WAAZI KIKE DA BUK'ATAR YI KITAI MUMBARIN MALAMAI KO KUMA KI TAFI MASALLACI._

_SAN-NAN KUMA KUSANI WANI BAI B'ATA WANI SAIDE DAMA CAN KIN KASANCE LALATATTA CE._

_MANZON ALLAH (SAW) YACE,TABEWA DA GAFALA SUN TABBATA GA WANDA YAKE KAUDA IDONSHI DAGA LAIFIN SA YAKE HANGO NAWANI,DAMA ANCE LAIFI TUDU NE KA TAKE NAKA KA HANGE NA WANI._

*K'IRK'IRAR-RAN LABARI,BANYI DON CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA*

*GAJEREN LABARI*

_WARNING BAN YARDA WANI KO WATA BA SU JUYA MIN TA WANI SIGA NA DABAN BA._

_FREE PAGE_

*PAGE 6 TO 10*

*BISSIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM.*

"Haba Sadooq ace kafita tun safe baka dawo-wa sai shad'ayan dare,hakan ya k

yautu?,cewar wata farar mata doguwa ga diri ga kyau mashaallahu,lissafa kyawunta bata lokacine,

_INA GANIN MATAR SAIDA NA KWALALO IDANUWA KAR DE ACE WAN-NAN ITA CE MATAR SADOOQ_

Matsowa yayi gaban ta ya rik'o hannunta yace,"Sabreenah kiyi

hak'uri wallahi aiki ya rik'e ni ne".

Ajiyar zuciya tayi tare da yin murmushi tace," Alhamdulillah har hankalina ya kwanata,na d'auka wata ta sace ma zuciyar ka".

Yace," a'a haba wata isa nida nike da kamar ki,ina ni ina kula wata".

Murmushi tayi ta rungume shi tana fad'in,"na yarda dakai mijina bazaka ci amana ta'ba".

_NIKO NACE,WAYYO SABREENAH NA TAUSAYA MIKI DA KIKA YARDA DA NA MIJI_

Nan ya fara sumbatar-ta yana aika mata da wasu zafa-fa sak'una masu riki

ta k'wak'wal wa.

Sabooha na hango kwance,kan wani k'aton mutumi, bak'i ga k'aton ciki, mummunan sai ma sha'a suke,bako kunya yake mata ihu da sambatu kala-kala ita ko ta dage sai aiki take bisa kanshi da shine akan ta k'ila ko matsi bata iyay

i.

Washagari "Haba Fahad taya zaai ka kwana cina amma kabani naira hamsin,kazo har gida na har

ɗ

aki na ka kwanta a kan katifa me laushi, san-nan ka cac-caki durina son ranka amma sam ba zaka biya ni ba".

"Ke dalla bansan iskanci bama

temaka miki nayi ba,uban me ya hanaki samun miji kiyi aure,kin tsaya ruwan ido dake da yarki sai kasuwanci kuke,ai in ban baki ba y'ar ki taje kwanan gida zata samo muku na kashewa".

"Kutumar uban can uwata kake zagi?da sauri suka juya don basu

yi zaton dawowar ta yanzu ba.

Taci gaba da fad'in,"dan uwarka mun gode Allah ni da uwata ce karuwa,uban ka fa har yara k'ana-na yake ma fyad'e,ko ka biyata hak'k'i ta ,ko na kwatan mata da k'arfin tsiya".

Momy tace,"yauwa y'ata y'ar a

lbarka,ki kira yanzun akwashe shi muga gatan shi".

Sosa k'eya ya fara,yana y'an kame-kame yace,"don Allah amin hak'uri,abini ba....

Ta k'ara lailayo ashar tace,_wallahi,ko ka fiddo kud'i ko nama tsira-ra a gidan nan,duk da kayan naka

baza su biya cin da kai mata ba".

Yasan halin ta sarai zata iya yasa shi fiddo kud'i a aljihu aiko sai ga y'an dubu-dubu,zai cire guda ya bata, Sabooha ta warta kud'in gaba ki d'aya tace,"in ka isa ka kwata".

Duk'awa yayi har ƙasa guy

wo-win sa yana rok'on ta.

Amma fa-fir ko kallon shi batai ba illa jan hannun mahaifiyar ta da tayi suka shige

ɗ

akin,suka banko k'ofa.

typing

🖌

🔵🔵🔵🔵🔵🔵🔵🔵



🔵🔵🔵🔵🔵🔵



🔵🔵🔵🔵



🔵🔵





🔵

*

🔵

Ƴ

AR MACE

🔵

*

_TANTAGAR YAR KARUWA_

🌐

*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*



*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI SAI DAN AlHERI*

👌

WRITTEN BY *MRS BASAKKWACE*

_IDAN HAR KINSAN ZAKI ZAGENI KADA KI KARANTA MIN LABARI BANA BUKATAR WAAZIN KOWACCE MACCE, SAN-NAN BANA BUKATAR KI BINI PC KICE ZAKI FAD'AMIN KABALI DA BAADI,TOU KI SANI NI MRS BASAKKWACE BANA BUK'ATAR WAAZINK

I, IN WAAZI KIKE DA BUK'ATAR YI KITAI MUMBARIN MALAMAI KO KUMA KI TAFI MASALLACI._

_SAN-NAN KUMA KUSANI WANI BAI B'ATA WANI SAIDE DAMA CAN KIN KASANCE LALATATTA CE._

_MANZON ALLAH (SAW) YACE,TABEWA DA GAFALA SUN TABBATA GA WANDA YAKE KAUDA

IDONSHI DAGA LAIFIN SA YAKE HANGO NAWANI,DAMA ANCE LAIFI TUDU NE KA TAKE NAKA KA HANGE NA WANI._

*K'IRK'IRAR-RAN LABARI,BANYI DON CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA*

_WARNING BAN YARDA WANI KO WATA BA SU JUYA MIN TA WANI SIGA NA DABAN BA._

*Gajeran labari*

_FREE PAGE_

*PAGE 11TO 15*

*BISSIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM.*

Nan ya

ɗ

aura hannu bisa kai yana da ya sanin da ma ya bat, kafin wanann Sabooha tazo,da ya tsira dana shan koko.

*ASALIN SU*

Malan Shehu shi

ne cikakke sunan mahaifin Sabooha,mutumin kirki ne,lokacin yana raye sana'ar shi shine saida kayan wuta,yana da shago dai-dai k'arfin talaka,yana da mata d'aya sunan ta Laurat,asalin Lauratba musulma bace,shi ya musultar da ita ya aure ta,sun haifa y'ay'a

biyara Sabooha itace Babba sai Salim,Sai Rasheedah,sai Na'if da junior, y'ay'an shi sun taso cikin tarbiya da gata duk da kasan cewar shi talaka ne ,wata rana ma in ya fita,bai cinikin ko sisi, in kunga yaran gwanin ban sha-awa,sabida tsana-nin tarbiyan su

,da kamun kansu,komi ya gani yana siyo musu,na iyakan k'arfin talaka,don karsu gani awajen wasu suyi sha-awa, kwatsam wata rana yaje gyaran wuta ya fad'o daga sama,anan ya karye,tsautsayi kafin ai masa d'aurin aka bashi ruwan sanyi,anan k'afa tak'i gyaruwa

.

Ashe kuma yana da ciwon sugar ba'a sani ba nan k'afa ya rure kamar ya kone gashi k'afar ta fara la-la cewa haka aka yanke masa k'afar daga k'arshe dayanke k'afar ba'a yi sati ba yace ga garinku nan.

Laurat da yaran ta ba k'ara min t

ashin hankali suka shiga ba,bayan kwana bakwai dangin shi sunso tafiya da ita da yaran,amma wata k'awar ta Shafa'atu ta zugata, tak'i yarda, Ruk'ayya ne ka

ɗ

ai ta bisu.

Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda Sabooha take zuwa bud'e shagon Baban su ya

yin da maman ke takaba,da cinikin da sukeyi ne suke cin abincin ,haka har kayan suka k'are, lokacin Momy ta gama takaba,suka rasa yanda zasuyi,anan Shafa'atu ta fara had'a Sabooha da maza tun tana bin k'anan samari har tafara harka da manya,dashi suke ci s

u sha su biya haya,su biya ma kannan su kud'in makaranta,Momy ma tafara harka da maza.

Cigaban Labarin.

"Assalamualaikum",cewar wata matashiyar yarinya fara doguwa,sanye take da hijjab har k'asa alama daga islamiya take.

Momy tace,

"a'a Khadija kece a gidan namu?

Tace,"eh wallahi Momy kwana biyu banga Sabooha ba".

Momy tace,"ayya aiko tana bacci,ki dawo anjima".

Cike da ma-maki take kallon Momy wai Sabooha na bacci ta dawo anjima, murmushi ta k'ak'alo tace

," Momy bari in tashe ta".

Tace, "a'a Khadija bata so ana tashinta ne shiyasa" .

Tace,owk sai anjima,ta juya cike da ma-makin Momy ta fita gidan.

Salim dake zaune gefe yace, "Momy nasan fa aunty Sabooha ba bacci take ba amm

a kika ce tana bacci kidena haka babu kyau".

Tace,"kutumar uba ni zaka fad'a ma kabli da ba'adi ,tou dan ubanka,kayi kud'i kagani,in zan rink'a bari ko da yaushe arink'a damun ka da surutu".

Yace,"hmmm Momy kenan".

Tace,"kark

a min maganan banza anan".

Shiru yayi bai kuma cewa uffan ba.

Khadija ko tana tafe tana tunanin abinda Momy tai mata na wulak'anci ,haka ta k'ara sa gidan su ta tura k'y'auran su na langa-laga ta shiga tmda sallama,wata dattijuwa fara ita

ma doguwa ta amsa mata da ganin ta mahaifiyar ta ne.

Tace,"Ummah sannu da gida".

Tace,"yauwa ya karatun?

Tace,"lafiya Alhamdulillah,bari in cire hijjab inzo in tayaki aikin".

Tace," a'a Khadija ki barshi,ki huta na kusa gama

wa".

Tace, "a'a Ummu"wucewa

ɗ

aki tayi ta aje jakar ta ta cire hijjab,anan ne na samu daman k'are mata kallo, gaskiya mashaallahu everything is perfect, fitowa tayi ta kama ma mahaifiyar ta aiki.

"Haba Sadooq yanzun duk ka canja,baka

zaman gida da ka dawo jikin ka na rawa Allah-Allah kake kai wanka ka fita" cewar Sabreenah.

Yace,"haba Baby wallahi,zanje wajen Jalal ne".

Tace, "kullum ne kake zuwa gun Jalal d'in"?

Yace,"eh muna k'ulla wani business ne".

Tace,"Allah yabada sa'a".

Yace," ameen"sakai yayi ya fice yad'au moto shi bai tsaya ko ina ba sai gidan su Sabooha kiranta yayi ba'a jima ba sai ga ta tafito ta shiga gaban motor ya ja sunyi gaba.

COMMENT D'IN KU YANA MIN K'ARANCIN,IN BA

DAD'I KU FAD'A MIN

typing

🖌

🔵🔵🔵🔵🔵🔵🔵🔵



🔵🔵🔵🔵🔵🔵



🔵🔵🔵🔵



🔵🔵



🔵

*

🔵

Ƴ

AR MACE

🔵

*

_TANTAGAR YAR KARUWA_

🌐

*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*



*~[ Alheri danko ne

, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI SAI DAN AlHERI*

👌

WRITTEN BY *MRS BASAKKWACE*

_IDAN HAR KINSAN ZAKI ZAGENI KADA KI KARANTA MIN LABARI BANA BUKATAR WAA

ZIN KOWACCE MACCE, SAN-NAN BANA BUKATAR KI BINI PC KICE ZAKI FAD'AMIN KABALI DA BAADI,TOU KI SANI NI MRS BASAKKWACE BANA BUK'ATAR WAAZINKI, IN WAAZI KIKE DA BUK'ATAR YI KITAI MUMBARIN MALAMAI KO KUMA KI TAFI MASALLACI._

_SAN-NAN KUMA KUSANI WANI BAI

B'ATA WANI SAIDE DAMA CAN KIN KASANCE LALATATTA CE._

_MANZON ALLAH (SAW) YACE,TABEWA DA GAFALA SUN TABBATA GA WANDA YAKE KAUDA IDONSHI DAGA LAIFIN SA YAKE HANGO NAWANI,DAMA ANCE LAIFI TUDU NE KA TAKE NAKA KA HANGE NA WANI._

*K'IRK'IRAR-R

AN LABARI,BANYI DON CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA*

_WARNING BAN YARDA WANI KO WATA BA SU JUYA MIN TA WANI SIGA NA DABAN BA._

*Gajeran labari*

_FREE PAGE_

*PAGE 11TO 15*

*BISSIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM.*

Nan ya

ɗ

aura hannu bi

sa kai yana da ya sanin da ma ya bat, kafin wanann Sabooha tazo,da ya tsira dana shan koko.

*ASALIN SU*

Malan Shehu shine cikakke sunan mahaifin Sabooha,mutumin kirki ne,lokacin yana raye sana'ar shi shine saida kayan wuta,yana da shago d

ai-dai k'arfin talaka,yana da mata d'aya sunan ta Laurat,asalin Lauratba musulma bace,shi ya musultar da ita ya aure ta,sun haifa y'ay'a biyara Sabooha itace Babba sai Salim,Sai Rasheedah,sai Na'if da junior, y'ay'an shi sun taso cikin tarbiya da gata duk

da kasan cewar shi talaka ne ,wata rana ma in ya fita,bai cinikin ko sisi, in kunga yaran gwanin ban sha-awa,sabida tsana-nin tarbiyan su,da kamun kansu,komi ya gani yana siyo musu,na iyakan k'arfin talaka,don karsu gani awajen wasu suyi sha-awa, kwatsam w

ata rana yaje gyaran wuta ya fad'o daga sama,anan ya karye,tsautsayi kafin ai masa d'aurin aka bashi ruwan sanyi,anan k'afa tak'i gyaruwa.

Ashe kuma yana da ciwon sugar ba'a sani ba nan k'afa ya rure kamar ya kone gashi k'afar ta fara la-la cewa

haka aka yanke masa k'afar daga k'arshe dayanke k'afar ba'a yi sati ba yace ga garinku nan.

Laurat da yaran ta ba k'ara min tashin hankali suka shiga ba,bayan kwana bakwai dangin shi sunso tafiya da ita da yaran,amma wata k'awar ta Shafa'atu ta

zugata, tak'i yarda, Ruk'ayya ne ka

ɗ

ai ta bisu.

Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda Sabooha take zuwa bud'e shagon Baban su yayin da maman ke takaba,da cinikin da sukeyi ne suke cin abincin ,haka har kayan suka k'are, lokacin Momy ta gama takaba

,suka rasa yanda zasuyi,anan Shafa'atu ta fara had'a Sabooha da maza tun tana bin k'anan samari har tafara harka da manya,dashi suke ci su sha su biya haya,su biya ma kannan su kud'in makaranta,Momy ma tafara harka da maza.

Cigaban Labarin.

"

Assalamualaikum",cewar wata matashiyar yarinya fara doguwa,sanye take da hijjab har k'asa alama daga islamiya take.

Momy tace, "a'a Khadija kece a gidan namu?

Tace,"eh wallahi Momy kwana biyu banga Sabooha ba".

Momy tace,"ayya

aiko tana bacci,ki dawo anjima".

Cike da ma-maki take kallon Momy wai Sabooha na bacci ta dawo anjima, murmushi ta k'ak'alo tace," Momy bari in tashe ta".

Tace, "a'a Khadija bata so ana tashinta ne shiyasa" .

Tace,owk sai anj

ima,ta juya cike da ma-makin Momy ta fita gidan.

Salim dake zaune gefe yace, "Momy nasan fa aunty Sabooha ba bacci take ba amma kika ce tana bacci kidena haka babu kyau".

Tace,"kutumar uba ni zaka fad'a ma kabli da ba'adi ,tou dan uba

nka,kayi kud'i kagani,in zan rink'a bari ko da yaushe arink'a damun ka da surutu".

Yace,"hmmm Momy kenan".

Tace,"karka min maganan banza anan".

Shiru yayi bai kuma cewa uffan ba.

Khadija ko tana tafe tana tunanin abind

a Momy tai mata na wulak'anci ,haka ta k'ara sa gidan su ta tura k'y'auran su na langa-laga ta shiga tmda sallama,wata dattijuwa fara itama doguwa ta amsa mata da ganin ta mahaifiyar ta ne.

Tace,"Ummah sannu da gida".

Tace,"yauwa ya karat

un?

Tace,"lafiya Alhamdulillah,bari in cire hijjab inzo in tayaki aikin".

Tace," a'a Khadija ki barshi,ki huta na kusa gamawa".

Tace, "a'a Ummu"wucewa

ɗ

aki tayi ta aje jakar ta ta cire hijjab,anan ne na samu daman k'are mata kallo,

gaskiya mashaallahu everything is perfect, fitowa tayi ta kama ma mahaifiyar ta aiki.

"Haba Sadooq yanzun duk ka canja,baka zaman gida da ka dawo jikin ka na rawa Allah-Allah kake kai wanka ka fita" cewar Sabreenah.

Yace,"haba Baby

wallahi,zanje wajen Jalal ne".

Tace, "kullum ne kake zuwa gun Jalal d'in"?

Yace,"eh muna k'ulla wani business ne".

Tace,"Allah yabada sa'a".

Yace," ameen"sakai yayi ya fice yad'au moto shi bai tsaya ko ina ba sai gidan su Sabo

oha kiranta yayi ba'a jima ba sai ga ta tafito ta shiga gaban motor ya ja sunyi gaba.

COMMENT D'IN KU YANA MIN K'ARANCIN,IN BA DAD'I KU FAD'A MIN

typing

🖌

🔵🔵🔵🔵🔵🔵🔵🔵



🔵🔵🔵🔵🔵🔵



🔵🔵🔵🔵



🔵🔵





🔵

*

🔵

Ƴ

AR MACE

🔵

*

_TANTAGAR YAR KARUWA_

🌐

*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*



*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*

*ALHERI

SAI DAN AlHERI*

👌

WRITTEN BY *MRS BASAKKWACE*

_IDAN HAR KINSAN ZAKI ZAGENI KADA KI KARANTA MIN LABARI BANA BUKATAR WAAZIN KOWACCE MACCE, SAN-NAN BANA BUKATAR KI BINI PC KICE ZAKI FAD'AMIN KABALI DA BAADI,TOU KI SANI NI MRS BASAKKWACE BAN

A BUK'ATAR WAAZINKI, IN WAAZI KIKE DA BUK'ATAR YI KITAI MUMBARIN MALAMAI KO KUMA KI TAFI MASALLACI._

_SAN-NAN KUMA KUSANI WANI BAI B'ATA WANI SAIDE DAMA CAN KIN KASANCE LALATATTA CE._

_MANZON ALLAH (SAW) YACE,TABEWA DA GAFALA SUN TABBATA GA

WANDA YAKE KAUDA IDONSHI DAGA LAIFIN SA YAKE HANGO NAWANI,DAMA ANCE LAIFI TUDU NE KA TAKE NAKA KA HANGE NA WANI._

*K'IRK'IRAR-RAN LABARI,BANYI DON CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA*

_WARNING BAN YARDA WANI KO WATA BA SU JUYA MIN TA WANI SIGA N

A DABAN BA._

_FREE PAGE_

*PAGE 21TO 25*

*BISSIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM.*

K'ara sowa ya-yi don ya shiga yaji k'ofar gam,sanadre wa yayi awajen yana tinanin mafita,gashi baida tsarki balle yayi sallah asuba.

Dubara tafad

'o masa ya nufi bayin me gadi ya shiga yayi wanka ya maida kayan dake jikin sa,motor ya koma yatada ya fita a gidan,tafiya yayi med'an nisa kafin ya isa wani masallaci daga ni na jama'a ne aiko ye sa'a ba kowa ciki ya shiga yayi sallah,bayan ya idar ya zau

na zuru yana tunanin Sabreenah yasan ya mata laifi tunda yake da ita bata ta'ba nuna fishin ta akan shi ba,sai yau ya za'ai ya bata hak'uri ne, k'aran wayar shi yasa shi saurin fitowa da shi daga aljihu ganin sunan Sabooha na yawo kan screen d'in wayar sai

da gaban shi ya fad'i,bai d'auka ba har ta katse.

Mik'ewa yayi yafito daga masallacin ya nufi unguwar su Sabooha,amma gidan su Khadija ya nufa, da sallama ya shiga.

Ummu dake tsakar gida ta amsa masa da fara'a.

Gaishe ta yayi ta

amsa mai.

Zama yayi akan kujeran tsakar gida yace,"Ummun Khadija Yaya bainan ne?

Tace,"aiko yafita".

Yace,"Allah sarki nazo in mai sallama ne zan wuce zan aiko da sak'o anjima" .

Tace,"Allah sarki Allah ya biya ka yayi ma

ka albarka".

Yace,"Ameen, ina Khadija ne hala ta-tafi islamiya?

Tace, "a'a sai anjima zata tafi,na aike tane".

Yace,"owk ya batun waec d'in nata yafito?

Tace,"eh yafito taci".

Yace,"tou zanbiya mata jamb next ye

ar sai tashiga jami'a".

Tace,"Allah yakaimu amma in ta samu miji nafi son tai aure,banso tai karatu me zurfi".

Yace,"haka ne Allah ya zab'a mafi alkhairi".

Tace,"ameen".

Sun dad'e suna hira amma rabin hankalin shi yana w

ajen Sabreenah,har azahar tayi kafin ye mata sallama ya wuce.

Sallah yayi a masallacin unguwar kafin ya duba wayar shi da yabari a motor yaga ko zaiga miss call's d'in Sabreenah ,amma babu saide na Sabooha,kiranta yayi yace,su had'u akawo tafara y

in gaba,tace owk.

Tura ma Sabreenah text yayi kafin ya tashi motor.

Hajiya Sabooha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login