Showing 18001 words to 21000 words out of 21304 words
ye k'olo-luwar b'aci,juyawa yayi ya shiga motor shi ye horn megadi ya bud'e masa get ya fita a guje a ranshi yana aiyana rashin mutuncin da zai mata.
Kiran wayar Sabooha yayi lokacin harta fara bacci d'auka t
ayi yace, tafito gashi a waje suje otel su kwana,aiko d'auko jakanta tayi ta fito ba tare da ta nema Momy ba suka nufi hotel.
Tun a motor take ya mutsa shi,ga y'an iskan kayan da ke jikinta duk sun k'ara tado mai sha-awa,a haka suka isa MATAG HO
TEL suka kama
Ι
aki suna shiga ta tura shi kan gado ta fara cire masa kaya tanayi tana mai salo irin nata mai sa shi hankalin shi gaba d'aya ya gushe , birkita masa lissafi kafin ta hau shi ta fara ci sai ihu yake saida suka raba dare suna gurzan juna.
Washagari suka shirya sai kano.
Sabreenah koh tama manta da batun shi a zahiri a Ζasan ranta ko abin ba k'ara min ciwo yake mata ba ta mik'a lamuranta ga ubangiji addu'a take tayi.
Shiko suna kano sai sheke ayar su suke ya ma manta
da Sabreenah da y'ay'an shi,balle wani Yayan shi wato Abban Khadeeja,tswan wata hud'u basu wai-waye gida ba amma duk sati Sabooha kuwa tana ma Momy aike.
Sabreenah koh abin ba k'ara min damunta yake ba , musam-man in su Shafik' sun tambaye ta i
na Dady su,sai de tai musu dubara tace aikine ya rik'e shi in sun tafi school yana kiranta suyi waya,tun suna tambaya har suka hak'ura, addu'o'i tasa ana mata da saukan Alk'urani.
Allah maji rok'on bayin sa ya amsa mata addu'a ta,cikin bacci ye
wani mafarki ga Sabreenah shi tana cikin wani hali firgi-git ya farka,kan shi na masa nauyi ya want sara masa dafe kan shi yayi.
Sabooha dake gefen shi ta shafo gefen fuskar shi tace, "lafiya kuwa Baby?
Kasa magana yayi illa binta da
yayi da ido yana so ya tuno wani abu amma ya kasa.
Kiss ta manna masa a baki,ye saurin kauda kai gabanta ne yayanke ya fad'i a zuciyar ta tace,Allah yasa asirin ba karyewa yayi ba..........
*JAHAN KHATOON*
typing
π
π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
π΅
π΅π΅π΅π΅π΅π΅
π΅π΅π΅π΅
π΅π΅
π΅
*
π΅
Ζ³
AR MACE
π΅
*
_TANTAGAR YAR KARUWA_
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu m
u ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI*
π
WRITTEN BY *MRS BASAKKWACE*
_IDAN HAR KINSAN ZAKI ZAGENI KADA KI KARANTA MIN LABARI BANA BUKATAR WAAZIN KOWACCE MACCE, SAN-NAN BANA BUKATAR KI BINI
PC KICE ZAKI FAD'AMIN KABALI DA BAADI,TOU KI SANI NI MRS BASAKKWACE BANA BUK'ATAR WAAZINKI, IN WAAZI KIKE DA BUK'ATAR YI KITAI MUMBARIN MALAMAI KO KUMA KI TAFI MASALLACI._
_SAN-NAN KUMA KUSANI WANI BAI B'ATA WANI SAIDE DAMA CAN KIN KASANCE LALATATTA
CE._
_MANZON ALLAH (SAW) YACE,TABEWA DA GAFALA SUN TABBATA GA WANDA YAKE KAUDA IDONSHI DAGA LAIFIN SA YAKE HANGO NAWANI,DAMA ANCE LAIFI TUDU NE KA TAKE NAKA KA HANGE NA WANI._
*K'IRK'IRAR-RAN LABARI,BANYI DON CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA*
_WARNING BAN YARDA WANI KO WATA BA SU JUYA MIN TA WANI SIGA NA DABAN BA._
*PAGE 66 TO 70*
*BISSIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM.*
Wanda ta gani tsaye yasa gabanta saurin fad'i,amma ta waske ,
Ι
ago kai yayi sukai Kalan-kal-lo
d'auke kai kamar bata ga kowa ba, shigewa
Ι
aki tayi ta kullo k'ofar tare da sauke ajiyar zuciya.
Shiko zuciyar shi cigaba tai da bugu kamar zata fito cakkk ya tsaya inda yake ya kasa koda k'wak'k'waran motsi.
Su Shafik' ne suka shigo suna
fad'in ur lovely Mom mund....!
Ganin mutum tsaye duk suka tsaya suna kallon shi kamar bak'on halitta.
Shima kallon su yake, ahankali ya bud'e baki yace,"yarana kun dawo?
Jada baya suka fara yi suna kallon-kallo,da gudu suka k
wasa suka nufi bedroom d'in Mom d'in su,turawa sukai sukajita kulle ihu suka fara yi suna kiran sunan ta.
Tana kwance ta rafka tagumi ta jiyo ihun su day sauri ta duro daga kan gadon ta ta nufi Ζofar ta bud'e tana fad'in," lafiya miyafaru?
Atare suka gwada mata shi da yake tsaye baki bud'e suka had'a baki suka ce," Mom ki koreshi ba mason shi tunda ya tafi ya barmu,kuma yana saki kuka da tunani".
Rungume su tayi tana shafa kansu ahankali tace,"kuyi shiru".
S
hiru sukai itako wani banzan kallo ta watsa mai taja hannun yaranta ta kaisu
Ι
akin su ta cire mu uniform ta sauya musu kaya kafin tace,suje bayi suyi alwala,ta fice.
Yanan tsaye inda ta barshi koh kallon shi bata yiba ta nufi d'akin ta ta shig
a toilet ta d'auro alwala tazo ta shimfid'a dad-duman ta.
Shiko jin har an fara tada ikama yasa shi jan k'afar shi da tamai nauyi ya nufe bedroom d'inshi bayi ya shiga yayi alwala ya fito ya nufi masallaci.
Bayan an idar da sallah yar
an da saurin su suka fito masallacin,ganin haka yasa shi tashi don yaci musu amma ina har sun shige haraban gidan da sauri ya rik'o hannun Shafik'.
Wani uban k'ara ya sake take ya k'an-k'ame idon shi suka kafe,su Aryaan kuka suka sa suna k'w
ala ma Mom d'insu kira.
Sabreenah tana zaune tana lazumi ta jiyo ihun y'ay'an ta da sauri ta mik'e tayo waje ganin Shafik' tayi hannun Sadooq yana girgiza shi amma koh motsi baiyi,da gudu ta Ζaraso inda yake ta finciko shi tana girgiza shi tan
a kiran sunan shi,amma shiru cikin
Ι
aki ta nufa da shi ta kwantar da shi a kujeran parlour ta nufi kitchen ta d'auko ruwan sanyi ta watsa masa firgi-git ya mik'e yana tsala ihu.
K'an-k'ame shi tayi tana shafa kanshi,jin k'amshin mahaifiyar shi y
asa shi yin shiru.
Sadooq ko na gefe tsaye ya wani rakub'e sai rar-raba ido yake.
Su Aryaan ko sai kuka suke,tsawa ta daka musu take suka had'iye kukan.
D'aukan Shafik' tayi tace,"kuwuce muje".
Binta sukai ta nufi
Ι
akin ta dasu kwantar dashi tayi tafita a
Ι
akin.
Komawa tayi inda yake tsaye,yana ganin ta tunkaro shi gaban shi ya tsnan ta bugu.
Tsayawa tayi a gaban shi ta rik'e k'ugu ta watsa masa mugun kallo tayi kafin tace.........!
COMMENTS
VOTE
ND
SHARE
*GAME BUKATAN JAHAN KHATOON ANAN ANAYIFA*
typing
π
π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅π΅
π΅π΅π΅π΅π΅π΅
π΅π΅π΅π΅
π΅π΅
π΅
*
π΅
Ζ³
AR MACE
π΅
*
_TANTAGAR YAR KARUWA_
π
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
β
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*
*ALHERI SAI DAN AlHERI*
π
WRITTEN BY *MRS BASAKKWACE*
_I
DAN HAR KINSAN ZAKI ZAGENI KADA KI KARANTA MIN LABARI BANA BUKATAR WAAZIN KOWACCE MACCE, SAN-NAN BANA BUKATAR KI BINI PC KICE ZAKI FAD'AMIN KABALI DA BAADI,TOU KI SANI NI MRS BASAKKWACE BANA BUK'ATAR WAAZINKI, IN WAAZI KIKE DA BUK'ATAR YI KITAI MUMBARIN MA
LAMAI KO KUMA KI TAFI MASALLACI._
_SAN-NAN KUMA KUSANI WANI BAI B'ATA WANI SAIDE DAMA CAN KIN KASANCE LALATATTA CE._
_MANZON ALLAH (SAW) YACE,TABEWA DA GAFALA SUN TABBATA GA WANDA YAKE KAUDA IDONSHI DAGA LAIFIN SA YAKE HANGO NAWANI,DAMA ANC
E LAIFI TUDU NE KA TAKE NAKA KA HANGE NA WANI._
*K'IRK'IRAR-RAN LABARI,BANYI DON CIN ZARAFIN WATA KO WANI BA*
_WARNING BAN YARDA WANI KO WATA BA SU JUYA MIN TA WANI SIGA NA DABAN BA._
*WAN-NAN PAGE D'IN NAKINE FARHAT MUHAMMAD KE KA
D'AI BADA KOWA BA INKIN GADAMA KI BASU SU KARANTA INKIN GADAMA KI HANA KOWA*
*GODIYA TA MUSAMMAN GA ALHERI WRITTERS ASSOCIATED, FIRST CLASS WRITERS, Y'AR MACE FANS GROUP,GIDAN UNCLE FANS GROUP, ALHERI FANS GROUP,KAI KAJAMIN FAN GROUP.*
*NA SA
UDAKAR DA LITTAFIN NAN GA KHADEEJATOU S DOGARAI (LIPTON GIRL) K'AUNAR KI DABAN TAKE A CIKIN ZUCIYA TA BLOODY*
*GAISUWAR KU DABAN TAKE Y'AN UWA RABIN ZUCIYA TA MOM IRFAN, FADEEMATOU ZAHRA ALMUSTAPHA AUNTY BABY,AGLAN NISSA*
*JINJINA GARE KU
,MASOYANA,SAKINA ZAMAM,SAKINA GUSAU,HAFSAT GARKUWA,MASAUDA NIGER, MOM HAIRAN,PAUXEE,LEEMAT PINKY, KHULTUM SADIQ DADAI SAURANKU,INNA CE ZAN ZAYANO KU SAI IN CIKA SHAFI GOMA BAN GAMA BA*
*PAGE 76 TO 80*
ππππππππ
*BISSIMILLAHI R
AHAMANI RAHEEM.*
Sadooq ko da yaga ba sarki sai Allah yasa shi rar-rafawa ya nufi d'akin shi da rabonshi da a gyara an manta duk k'ura ta b'ata
Ι
akin haka ya zauna ya kak-kab'e kafin ya kwanta.
Washa gari da sas-safe ta shirya ta tafi waj
en bokan ta da ma-makin ta koda ta k'ara sa wajen taga ba bukkan shi babu alaman ta wajen ya k'one k'urmus ba k'aramin gi-gita tayi ba da kad'uwa,gashi me mashin d'in da ya kawota ya wuce haka ta mik'a hanya tana tafiya.
Tayi tafiya me tsawo ba al
aman zata samu abin hawa,wasu y'an shaye-shaye ne suka hangota sukayo kanta ba su tsaya sanya ba suka k'wace Jakarta suka kwasa da gudu.
Ihu ta fara yi amma a banza babu me jinta,haka ta hak'ura ta rufe baki taci gaba da tafiya,gashi yanzun ko ta
kai ti-ti bata da asin da zata hau motor zuwa kaduna,haka ta rink'a tafiya ga rana ga mak'oshin ta ya bushe,ga ba ruwa.
K'afa-fuwa ta duk sunyi butu-butu a tak'aice saida takai la'asar kafin ta iso ti-ti duk ta jigata tayi kamar mahaukaciya.
Wani fanfo ta hango taje ta bud'e ta k'wak'wala ruwa ta koma gefen ti-ti ta rafka tagumi ta zuba ma motoci ido tare da mutane da suke wucewa.
Mik'ewa tayi taci gaba da tafiya tana bin hanyar Kaduna a k'afa,a zuciyar ta tana da nasanin barin m
e mashin d'in da ya kaita wajen ya tafi,ga gidan boka a k'one k'urmus da duk kayan sa duk sun k'one.
Sai da tai tafiya sosai-sosai cikin daji kafin Allah ya temake ta wasu masu motor ice suka zo wucewa suka ganta suka tsaya suka d'auke ta tsakiyar m
aza suka sata wan-nan ya ta'ba wancan ya ta'ba,tun tana k'i har ta sake a cikin motor suka kwantar da ita sukaci banza saboda sun mata barazanan zasu ajeta a dajin ga dare ya soma yi,haka ta bud'e musu kowa ya rink'a cac-cakar gindin yana zura gugar shi.
Koda sukazo kaduna a kawo suka watsar da ita suka wuce mando.
B'angaren Sadooq kuwa da ya tashi da safe wanka kawai yayi ya shirya ya nufi asbiti don hankalin shi a tashe yake,maganan Sabreenah ke dawo mai yaje ai masa gwajin HIV.
Bai jima ba yaga Likita aka d'iba jinin shi akaje akai gwajin HIV,gaban shi na ta dukan uku-uku lokacin da aka kawo result.
Sanda aka bashi yaga baida shi harsai da yayi sujada ga ubangiji,haka ya dawo gida cike da farin ciki.
Sab
reenah koh ta shirya yaranta sun tafi makaranta ta shige
Ι
akin ta kulle k'ofar ta kwanta bacci,don daran jiya sam bacci ga-garan idonta yayi.
Ahankali ya fara buga Ζofar
Ι
akin ta duk a tsorace yake.
Cikin bacci taji kamar ana bugun Ζofa
r
Ι
akin ta bud'e idanuwan ta ta sauke su kan a gogo taga goma da rabi na safe mik'a tayi tare da salati cikin muryan bacci tace,"waye?
Gaban shi ya fad'i cikin in ina yace,"nine".
Ya mutsa fuska tayi tare da cewa,"mi zanma".
Y
ace, "sak'on ki na kawo miki".
"Wane sak'o" tace, atak'aice.
Ya k'ara marai-rai ce murya yace, "results d'in test d'in".
Mik'ewa tayi daga ita sai wata rigar bacci da ita da babu duk d'aya ta bud'e Ζofar tana wani yatsine, mik'a
hannun ta tayi tace,"mugani".
Mik'a mata yayi yana kafe ilahirin jikin da kallo yana had'iye miyau.
Itako bama tasan ya nayi ba,dubawa tayi kafin ta dube shi,duk da taga kalan kallon da yake mata baisa ta gwada masa ta fahimta ba, mik'a ma
sa tayi tace," congrats,saura takad-dan Sakina,kuma saki uku,kafin ka tat-tara ka bar mana gida",tana gama fad'a ta juya ta shige tare da datso Ζofar ta.
Tsayawa yayi kamar mutum-mutumi awajen da k'yar ya ja k'afar shi ya nufi dining don wani azab
ab-ben yunwa yakeji , bub-bud'e kuloli abincin yayi yaga ba komi,nufan kitchen yayi ya
Ι
aura indomie don ita kad'ai ya iya dafawa.
Itako wanka tayi taci kwalliya tasa wasu y'an iskan riga da wando ta fito lokacin yana falo yana cin indomie da
ya dafa ta gaban shi ta wuce, nonuwan ta ba girgiza yayin da d'uwa-wun ta na sama da Ζasa.
Da idanuwan shi ya bita yana had'iye miyau.
Sabooha kuwa tafiya ta fara yi irin tsofaf-fin y'an duniyar mazan nan ta had'u da shi da wata ragwag-
gwajaj-jan motor shi ye mata tayi ,shiga tayi don tana buk'atar temako aiko hotel ya buk'ace suje,take ta amince.
Can suka nufa ba romance ba komi ya afka mata ya rink'a zura gugar shi yana ban ruwa.
Kwana sukai yana cinta.
_NIKO
NACE WAI ITA WAN-NAN BATA GAJIYA NE_
Da sas-safe ya tashi ye tafiyar shi tare da aje mata d'ari biyar,koh da ta farka bata ganshi ba sai d'ari biyar da ya aje mata,
Ι
aura hannu tayi ta zunduma ihu tace,wayoo Sadooq duk rashinka ya jamin wulak'a
nta tsakanin jiya da yau na ciwu gindina har ta far-fashe sabida azaban bura kala-kala da ta shigeni,kuka taci kafin ta mik'e tai wanka ta fito ta kulle k'ofar d'akin takai key reception ta fita ta hau keke napep ta nufi gidansu.
Sanda ta isa gi
da Momy tana zaune rike da waya a hannu taci kuka sabida tun jiya take kiran yarta bata samu.
Fad'awa jikin Momy tai ta fashe da kuka, saida tayi me isarta kafin ta kwashe labarin komi ta fad'a ma Momy.
Kwantar mata da hankali tayi tace,
anmata kwatance wani boka a kwanan faru k'wai zataje mata.
Washa gari Momy ta shirya ta tafi kwanan faru k'wai a hanya tai hatsari k'afar ta tayi dagwa-dagwa daΖyar aka samu wasu bayin Allah suka kawota gida.
Sanda Sabooha tai ido biyu
da mahaifiyar ta ba k'aramin gi-gita tayi ba,biyan wa y'anda suka kawo ta tayi suka tafi k'an-nan ta kuka ita kuka Momy kuka tana ma-maki yanda lokaci d'aya duniya ta juya masu baya.
Samo bus tayi aka kaita asbiti likitoci suka ce dole saide a y
anke k'afar haka ba yanda suka iya aka yanke k'afar,bayan wasu kwanaki aka sallame su.
Sadooq koh da k'yar da sid'in goshi aka lal-lashi Sabreenah ta sakko ta janye k'udirin ta na saki,suka dawo suka dai-daita.
Jalal abokin Sadooq shi y
aga Khadeeja yana so,har anyi maganan aure.
Bayan wata uku, Sabooha ta fara zawo ba tsayawa, k'anin ta ya temaka mata suka je asbiti gwajin farko a ka tab-batar mata da tana da HIV,ba k'ara min kad'uwa tayi ba, k'anin ta ya rink'a lal-lashin ta da
wa'azi yana kwantar mata da hankali, ahaka suka dawo gida amma basu fad'a ma Momy ba, azuciyar ta koh tayi k'udirin sai uban kowa ya samu,don tai alk'awari sai tasa ma maza d'ari.
_CHABDI BAKI SADUDA BA,BAKI GANE ANNABI YA FAKU BA_
Sadoo
q ya fara fad'o mata arai tai wani shu'umin murmushi, d'auka wayar ta tayi Nokia da yanzun itace arzikin ta ta dad-dana number shi,kamar kullum yau ma akashe tsaki tayi tasa hijjab d'inta ta nufi gidan su Khadeeja.
Ahanya suka had'u ta fito daga a
ike.
Murmushi sukai ma juna, Khadeeja tace, "a'a manya inji mu k'ana-na kina nan Ashe?
Tace,"wallahi koh ai baki da kirki,wai baki San Momy tayi accident har an yanke mata k'afa".
Tace,"Allah sarki,ban sani ba,wallahi kwana biyu ban sa
mun zama ina makaranta".
_AZUCIYAR TA KOH TACE,MUNAFUKA,ALLAH YA K'ARA_
Tace,"Allah sarki,naga uncle kwana biyu baya aiko da sak'o hala bai k'asar ne?
Murmushi tayi tace,"Allah sarki,ai yanzu ya koma Abuja da aiki harda iyalan
shi,muma ba koda yaushe yake zuwa ba".
Gwala-lo ido tayi tace,"dan Allah".
Tace,"aikam bari in tafi sauri nake".
Murmushi yak'e tayi tace,"da gidan ku zanje tunda mun had'u shikenan ko kina da number shi kiban".
Girgiza
kai Khadeeja tayi tace,"saide in tambaye Abba na".
Tace,"dan Allah ku tambaye shi sai kiban".
Murmushi tayi na baki da hankali yarinya a zahiri tace,",owk "sallama sukai kowa ya nufi gidan.
Khadeejat na zuwa gida ta kwashe ta fad'a m
a Ummiey, Ummiey taja mata kunne koh magana ta k'ara yi da Sabooha bata yafe mata ba tunda ita bata san mutunci ba.
Tunda ga lokacin Sabooha ke zuwa gidan su Khadeeja Ummiey ko tanan sai tace mata batanan,gashi ta canja mata haka ta hak'ura ta de
na zuwa.
Koda bikin Khadeeja yazo bata sani ba har saida aka gama labari yaje mata, amarya Khadeeja koh ankai ta gidan Mijinta Jalal dake Abuja.
Bayan shekara biyu, Sabreenah ta k'ara haihuwa ta haifo d'anta na miji ta k'ara girma ta za
ma bab-ban mace, Sabooha arziki yaci uban nada,temakon alumma kuwa sai wanda ya manta,su Shafik' duk an girma.
Khadeeja ma ta haihu ta haifa y'an biyu duk mata ranan suna d'aya taci sunan Ummiey d'aya taci sunan Hajiya Mahaifiyar Jalal.
K
hadeejat ta girma ta zama bab-bar mace,haka Jalal ma,ga arziki ya tumbatsa.
Sabooha koh duk kud'in da aka tara a hanyar gantali ya k'are sun zama abin tausayi cin yanzu ma yana ga-garan su balle na anjima,Momy ta rame tayi bak'i,haka