Showing 21001 words to 21304 words out of 21304 words

Chapter 8 - YAR MACE COMPLETE

Sabooha kal

lo d'aya zakai mata ka gane tana da ƙan jamau don duk alamu sun bay-yana ajikin ta.

K'anin ta yake zuwa nemo musu abin da zasu sa aciki.

Sabreenah zaune rungume da yaronta, Sadooq na gefenta su Shafik' na d'akin su suna wasa,kallon shi

tayi tace,"Baby ya kamata muje kaduna gobe".

Murmushi yayi ya shafo fuskar ta yace,"Allah ya kai mu".

Washagari sukai ma kaduna tsinke ,asaban gidan da ya gida a gwamna road suka sauka,wanka sukai suka huta kafin ya fito ya nufo tsohuwar

unguwan su Khadeeja wajen a bokanan shi don yin hira,don tunda su Khadeeja suka tashi ya canja musu gida bai zo layin ba sai yau.

Anan ne abokanan sa suke bashi labarin abinda ya faru da Sabooha da uwarta addu'a ye musu na Allah ya k'ara.

Yana zaune sai gata tazo wucewa kamar mahaukaciya, mik'e wa yayi ya tare gabanta.

Kallo d'aya tayi masa ta gane shi,kuka ta fara tana rok'on shi gafara.

Murmushi yayi yace,"bazan yafe miki ba kuma kad'an kika gani , k'arshen ki sai tafi h

aka muni".

Yana gama fad'a bai jira me zata ce ba ya shiga motor shi ya bud'e ta da k'ura ye gaba.

Awajen ta zuk'unna ta fashe da kuka me cin rai tana da na sanin mugun rayuwar da sukai gashi kowa k'y'amar su yake.

Daƙyar ta tash

i ta nufi gida nan ta tadda k'anan ta na kuka,kallon inda Momy take tayi kwance take babu rai ajikinta wani kuka ta rushe dashi.

Daƙyar suka samu y'an shaye-shaye sukai ma Momy wanka sukai mat sallah a amalanke suka d'au gawar ta sukaje suka turbu

d'e ta cikin ƙasa.

*K'ARSHE*

*SUBUHANAKALLAHUMMA,WA BI HAMDIK,ASH HADU ALLAH'ILLAH HA'ILLALLAH WA'ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDU HU WA RASULUHU,ABIN DA MUKAI BA DAI-DAI BA ALLAH YA YAFE MANA

🙏🙏🙏🙏🙏

*

6
7
8

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login