Showing 51001 words to 54000 words out of 58120 words
shi ba.
“H
abibty waye anan, na jiki shiru.”
Na ji muryar Turaki, gani wani irin murmushi da Sardauna yake min na ji ya fara ban tsoro, sai na ji ance.
“Mu shiga.”
Sai a lokacin na leƙa, na ga ashe ba shi ka
ɗ
ai ba ne, na matsa musu tare da fa
ɗ
in.
“Ku shig
o.”
“Su waye.”
Turaki ya tare ni, na sa hannu na nuna masa Sardauna da wanda yake shigowa.
“Ah Doctor, Sardauna yaushe kuka dawo.”
“jiya.”
Wanda Turaki ya kira da Likita ya fa
ɗ
a, waje suka samu suka zauna, na kalli twins na ce.
“Oya muje
ku yi breakfast.”
Suka miƙe gaba
ɗ
aya suka yi dinning, ni kuma na koma kicin na fara fito da abincin, har na gama jerawa sannan na zuba musu, ina cikin zubawa Turaki ya ce.
“Habibty idan kin gama, meet me here.”
“Okay.”
Na fa
ɗ
a tare da nufo ind
a suke, daga kusa da Turaki na zauna, sannna na ce.
“Ina kwanan ku?”
Likitan ne ya amsa da cewar.
“Lafiya ƙalau, Yawwa Turaki i was saying, a haka dai gashi kamar mai cikakkiyar lafiya, zai yi magana zai yi aiki, zai yi tunani da lissafi. Amma da
zarar ciwom ya tashi Sardauna yana komawa mahaukaci ne tubaran, ba shi da aiki sai kiran Sunan Nana, yana ganinta ta ko ina, yana surutai kuma wansa yaje inda yake yana dukansa, a taƙaice dai mahaukaci mai duka yake zama idan ciwon ya tashi.”
Kallon Sar
dauna na yi, a haka dai gashinan mutum cikakke, amma na ji ana cewa a ba
ɗ
ani ba haka ba ne, wannan shine ake kira mahaukaci da riga kenan.
“Ra
ɗ
a
ɗ
in abinda matarsa Bilkisu ta yi masa ne, ya ha
ɗ
u da zafin rashin Nana da ya yi ya haifar masa da brain dama
ge, sannan a yanzu Sardauna baya iya tafiya ta da kai minti biyar, sakamakon ciwon da matarsa ta goga
masa, anyi ƙoƙari sasai ganin an kashe ƙwayoyin ciwon, duk da a yanzu bai warke ba gaba
ɗ
aya, am
ɓ
a ciwon ba shi da sauran illa ga lafiyarshi, sannan kuma
wani ha zai goga ba, to a wannan ƙoƙarin ne kuma allulorin aka samu wata ta ta
ɓ
a lafiyar ƙafarsa, ta haifar masa da hakan, saurin shi a tafiya ya ragu da kaso 60 cikin
ɗ
ari, kwata kwata tafiyar shi babu sauri, sannan babu tabbacin iya fitar da ‘ya’ya daga
jikinsa, to wa
ɗ
an nan abubuwan ne suka taru suka yi masa yawa suka haifar masa da brain damage, sai kuma ya kasance kamar akwai wani abu a ciki, to da na dawo da shi ne wadda take a matsayin mahaifiya wajen shi ta ce idan akwai haƙƙi bana kowa ba ne sai n
a Nana, a take na tuna sunan da yake kira kenan a duk lokacin da ciwon ya tashi, shine suka bamu address da na zo kuma naga ashe ma matarka ce.”
“Hhhmmmm.”
Turaki ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya, ni dai hankalina yana kan Sardauna, wa
ɗ
an nan abub
uwan da aka lissafa duka akanshi shi
ɗ
aya, kai duniya ta kifa masa, Sardauna matashi
ɗ
an wanka, mai ji da kai mai ji da ku
ɗ
i, mai tun ƙaho da fariya, shine ake nufin ya zama mahaukaci da riga? Kai innullahi wa’inna illahir raji’un, na yi tunanin abinda ya
faru da Sardauna shine ka
ɗ
ai hukuncin shi ashe akwai wani a gaba, ni dai a yanzu an zo matakin da zan yafewa Sardauna. Duk da shi ya cuce rayuwata amma Allah Ya kawo min Turaki ya kuna tsame ni daga duhun da Sardauna ya sani, bayan shi an yi min abubuwa da
yawa, kuma na yafe me zai sa shi naƙi yafe na shi?
“Habibty kin ji dai, kin ji komai da kunnenki, kin ji dukkan nin halin da aka ce yana ciki, nasan da kyakywar zuciya, ba wai zan miku da
ɗ
in baki ba ne, dan Sardauna ya kasance nawa ba, amma tabbas zan
ji da
ɗ
i idan kika yafe masa, tabbas bai kyauta ba, ya cutar dake ya zalunce ki, kuma har yanzu kina kuka da wani daga cikin zaluncin da ya yi miki, amma ki sani Allah Ya yi miku wasu ni’imomi da dama daga baya, kuma hakan nan Allah Yana son bayi masu afuw
a, ki yi tunani, ku yanke hukunci da zuciyarki.”
“Hhhhm.”
Nima na sauke wata ajiyar zuciya, tabbas nasan Sardauna ya yi min abubuwa da dama, amma kuma akwai alheri a cikin yafiyar. A take zuciyata ta dawo min da lokacin da ya ce.
“Nana, kin sami l
abarin abin da na yi wa mahaifarki ko? To ba iya wannan ba... ki sa rai da shirin ganin
abubuwa da yawa nan gaba Nana, wa
ɗ
anda ma ba lallai kanki da rayuwarki su iya daukansu ba!”
Wasu zafafan hawaye suka fara fitowa daga cikin idona, wani
ɓ
ari na zuciy
ata ya ƙara haƙaito min maganarsa da ya ce.
“Na gode Nana... na gode da kika share mini kukan zuciya ta hanyar aura min mace mafi soyuwa a raina. Na gode da kika cika mini burina na aurar min da matar da nake so a cikin zuciyata."
A takw kuma komai y
a shiga dswo min kamar an kunna majigi.
"Nana! Ba ke nake so ba. Ƙuciyar jikinki kawai nake so... wadda na riga da na gama mallaka gaba
ɗ
aya. Nana, ban ta
ɓ
a son na rayu da ke a matsayin macen da zan so ba, sai dai na rayu da ke a matsayin wadda zan kil
lace ta, na hana ta kula kowa a duniya, saboda zazzafan kishin ki na ƙaddara da nake ji a rana, Nana."
"Nana! A yanzu haka zan sauwaƙe miki, zan raba aurenmu. Amma kuma zan miki alfarma guda
ɗ
aya, wadda ita ce zaki zauna a gidana a ƙarƙashin kula ta da
ikona tun daga yau har ranar da zaki mutu, Nana. Tun da dai ke da kanki kika nuna idan babu ni ba zaki iya rayuwa ba. Kuma ko da na sake ki kika tafi, ai ba ki da kowa a duniyar nan, ba ki da inda zaki tafi... ‘yan uwa ne babu, ƙawaye babu, Nana! Ba ki da
wata mamora ko amfani a rayuwa. Shi ya sa zan barki ki ci gaba da zama a nan tamkar baiwa, ba tare da kin fa
ɗ
awa kowa cewar na sake ki ba. Gimbiya Bilki...
ɗ
auko takarda ki rubuta mata takardar sakinta."
Bansam lokacin da na fashe da kuka ba, wanda har
sai da twins suka bar kan dinning suka yo kaina suna fa
ɗ
in.
“Maamah what happened?”
Na goge hawayen, cikin muryar kuka na ce.
“Bakomai, ku je ku ci gaba da cin abincin ku.”
Na juya na kalli Turaki, na kalli likitan na kalli Sardauna, bakina na
rawa na ce.
“Na yafe masa, in sha Allah na yafe masa har cikin zuciyata, ina roƙon ubangiji ya sanyaya makwancin mahafina da ya rasu da baƙin cikin abinda Sardauna ya yi min.”
“Ki yi haƙuri Habibty dan Allah, Likita ta yafe masa Allah Ya bashi lafiya
.”
“Amin amin.”
Ya fa
ɗ
a sannan suka tashi suka tafi, tun daga wannan lokacin na manta da Sardauna sa rayuwarsa, na riƙe mijina da ‘ya’yana muka ci gaba da rayuwa, ana cikin wannan yanayin ne Ra’is ya zo da maganar auren Lamrah, ta cikin whatsapp grou
p na family
ɗ
in mu muka fara magana, na zage ina ta voice note sai baloƙoƙo nake, na
ɗ
auke ido na kamar Turaki baya wajen na ce.
“Wallahi bazaka auri ‘yar wannan mutumin ba, nu kaina nan ba so nake ya ba, ji yake kaman ya cire ni daga gidan, ni da ba
ɗ
an sa na cikinsa nake aure ba, bare kuma kai da zaka auri ‘yar cikinsa, wallahi Ra’is kabar maganar nan kafin ranka ya
ɓ
aci, na ce ba za ayi ba.”
Ina fa
ɗ
in haka ma tura recording voice note
ɗ
in, daman su Yaya Radiya duk suna ji sunce bazasu ce komai ba
a tsakaninmu, ranar da na bawa ‘yan gidanmu labarin zuwa Sardauna da yafiyar da na yi masa Yaya Rumaisa tsinemin ne kawai ba ta yi ba, zagi da baƙar magana dai na sha shi, ƙarshe ta ce an janye yafiyar, ba ayi ta ba, idan ma na yafe su basu ya fe ba, kuma
bazasu yafe ba. To da akazo wannan maganar ma kowa ya ce abinda na yanke shikenan, ni kuma na dage kan Ra’is ba zai auri Lamrah ba, badan bata sa tarbiya ba ko wani abu kawai halin mahaifinta.
“Ranki ya da
ɗ
e a dinga yi ana ha
ɗ
iyar yawo, kin rufe ido kam
ar ba kya ganina sai mahaifina kike kushewa, Lamrah fa ‘yar uwata ce amma kin rufe ido.”
“Ba wai rufe ido bane, kafi kowa sanin halin Big Daddynku, ni bazan so ya tsani autan mu ba.”
A daidai lokcin wayar Turaki ta fara ringing, ya nunu min ya ce.
“Kinga Seemah akan layi, ‘yar halak.”
Ya
ɗ
aga yasa a bu
ɗ
a
ɗɗ
iyar sifika.
“Turaki kazo asibiti yanzu, hawan jini Big Daddy ya tashi.”
Ta fa
ɗ
a kana jin muryarta kasan ta sha kuka ta gode Allah.
“Innullahi wa’inna illahir raji’un.”
Legendspen
08129553971
SARTSE BOOK 3
Sayyid.
(30)
“Turaki kazo asibiti yanzu, hawan jini Big Daddy ya tashi.”
Ta fa
ɗ
a kana jin muryarta kasan ta sha kuka ta gode Allah.
“Innullahi wa’inna illahir raji’un.”
Turaki ya fa
ɗ
a tare da kashe wayar.
“Habi
bty miƙo min key
ɗ
ina.”
Da gudu na shiga
ɗ
aki na
ɗ
auko masa key na bashi ya fita, banyi garajen cewa zan bishi ba, dan nasan ma babu lallai ya ce zai tafi da ni, yana fita nasamu waje na zauna, na shiga tunanin daman yana da hawan jini? Ko da yake yawan
cin masu ku
ɗ
in nan ba a rasa su da hawan jini, ta shi na yi na shiga kicin zan
ɗ
aura girki, sai dai ina kunna gas na ji, wani irin wari ya dake hancina, wanda ya haifar min da wani irin tashin zuciya marar da
ɗ
i, banyi aune ba na ji amai yana taso min, na y
i ƙoƙarin fitowa na shiga toilet amma abu ya gagara haka na yi ta faman kwara shi anan, ina tsaka da aman na ji ana magana a falo na, ban iya amsawa ba aka shigo, duk da na yi tunanin ganin Anty Adizatu, tun da suka dawo daga kano take cemin zata zo zata z
o, sai jiya da dddare take ce min yau zata shigo, har na bata location
ɗ
in gidan. Da sauri ta shigo kicin
ɗ
in tana fa
ɗ
in.
“Subhanallahi Nana me ya sane ki?”
Na fara girgixa ma ta kai sabida jigarta da na yi, ta dafa min baya na ci gaba da kwara aman,
sai da na gama sannan ta kama ni ta kaina toilet na wanke bakina, ita ta dawo ta gyara wajen.
“Sannu Nana, me yake damunki?”
Cikin muryarta dake
ɗ
auke da gajiya na ce.
“Wallahi lafiya nake, da shiga kicin na
ɗ
aura girki shine na ji warin gas
ɗ
in
ya dake hancina ya haifar min da tashin zuciya.”
Wani kallo naga tana yi min, wanda har sai da na ji na tsargu, sannan ta ce.
“Al’ada fa?”
“Bangane ba?”
“Na ce yaushe rabon ki da period?”
“Ni da yake wani lokacin sai ki ga ina tsallaken wata
ɗ
ai
ɗ
ai banayi, to ban wani fahimta ba.”
“Last month kinyi?”
Na girgiza kai.
“Kina da test strip?”
“Mene haka?.”
Na tambayata cike da mamaki.
“Abun gwada ciki.”
“Me zai ha
ɗ
a ni da shi?”
Miƙewa ta yi, sannan ta ce.
“Ina zuwa, kam
an wani pharmacy nagani anan bakin layinku ko?”
“Eyh pharmacy ne.”
Na bata amsa ta fice, sai da ta fita kuma kaina ya kawo haske, yanzu idan aka ce ciki ne da ni fa? Kai Ya Allah, haka kawai na ji zuciyata ta yi sanyi, na nemi duk jirin da
ɓ
acin ran
na rasa, ina nan zaune ta shigo da shi a leda ta ce.
“Ungo, je ki gwada.”
“Ya ake gwadawa?.”
“Idan kika sami fitsarin kadan a cikin wani ƙaramin abun da na tawo da shi daga pharmacy
ɗ
in sai ki tsoma strip din, bayan kin cire strip
ɗ
in daga ledars
a, zaki tsoma alamar bakinsa inda aka yi kibiyar nan daga wajen da aka rubuta MAX a cikin fitsarin na tsayin daƙiƙa 5 zuwa 10. Sannan Kar ki nutsar da shi ya wuce layin MAX din. Daga nan Sai ki
ɗ
auko shi ki a ijiye shi a kan wuri madaidanci na tsawon minti
3 zuwa 5.”
“Tom, amma me zan gani ya zama akwai, me zan gani ya zama babu?”
“Wai baki sani ba? Kina nufin baki ta
ɓ
a amfani fa shi ba?”
“To haihuwar nake?”
Ta matso kusa da ni, sannan ta ce.
“A jikin strip
ɗ
in akwai layukan nan masu kalolin
ruwan hoda, kin gansu ko?”
Na gya
ɗ
a ma ta kai alamar eyh, sannna ta ce.
“Kinga layi biyu wannan yana nufin Akwai ciki Positive kenan, sannan ko da kinga layin na biyu ya fito da haske sosai bai nuna ja sosai ba, muddin yana da
ɗ
an dishi-dishi, to akw
ai cikin. Amma idan kika ga layi
ɗ
aya wannan yana nufin Babu ciki Negative kenan, layi guda
ɗ
aya ne kawai na saman control line ke fitowa, kin gane.”
“Eyh na gane, Allah Yasa ya zama possitive.”
Na fa
ɗ
a ina tashi, ta amsa da amin.
Ina shiga toilet
na yi dukkan abinda ta gwada min, cikin minti sha biyar da shiga ta na fashe da wani irin ihun murna sakamakon posstive da na gani, ina fitowa falo na durƙusa a ƙasa na yi wa Allah sujjadar godiya, na fashe da wani irin kukan farin ciki, wai yau ni Nana k
e
ɗ
auke da ciki, ashe zan haihu zan ga ‘ya’yana, bayan wannan uwar gwagwarmayar, bayan wannan uwar wahalal, na
ɗ
aga hannuna sama na ce.
“Ya Allah, ka bani masu albarka wa
ɗ
an da zasu zama sanyin idaniya na, Ya Allah karka bani ‘ya’yan da bazasu bi umarni
n ka ba, da bazasu yi koyi da annabinka ba, Allah ka albarka ce su, Ya Allah duk wata mace dake buƙatar haihuwa ka bata masu albarka.”
Haka muka yi ta farin ciki ni da Anty Adiza, kafin ta tafi ta tabbatar min da muje asibiti wannan gwajin gida ne, sann
an nasanar da Turaki komai amma idan zamu iya mu
ɓ
oye shi har sai ya kai wani matakim girma, sai da ta ce Turaki na tuna wai ashe Big Daddy ba shi da lafiya yana asibiti, wallahi shaf na manta, sai bayan ta tafi na kira Turaki a waya, yana
ɗ
agawa ya ce.
“Habibty na yi fushi.”
“Sorry Habiby, kana fita Anty Adiza tazo kuma zuwanta da wani kyakyawan albishir, wallahi duk shine ya sa na sha’afa, Ya jikin nasa?”
“To da Sauƙi za a ce, amma likitocin sun tabbatar da Big Daddy ba zai ƙara tafiya ba, kuma m
anyan likitocin ne har guda uku da ƙasar waje, kinsan ashe shi gwamnati ta yi canciling visa
ɗ
in shi ba shi da damar sake fita wata ƙasar.”
“Ayyah Allah Ya bashi lafiya, zaka dawo yau ne?”
“Eyh zan dawo me ya faru?”
“A’a bakomai sai ka dawo.”
“
Yanzu ma Laila ta kira ni wai yau zata dawo.
ɗ
“To Allah Ya dawo da ita lafiya.”
“Amin Habibty, ai yanzu ina jin ba za a sami matsala ba, sabida naga yanda jikinta ya fara sanyi da jinyar Aiman.”
“Allah Sarki Aiman, Allah Ya bashi lafiya.”
“Amin
Habibty.”
Jin ƙarar shigowar saƙo na yi a wayata, hakan yasa na ce da Turaki.
“Tom Habiby sai ka dawo, Allah Ya bashi lafiya.”
Ya amsa da amin tare da kashe wayar, sai da na duba wayar na ga ashe saƙon ma ta email aka turo shi, na shiga na duba n
a ga wai message ne daga wata babbar ƙungiyar NGO’s dake da babban rashe a ƙasar Chaina, sun turumin saƙon ne suna son na zama babbar wakiliyar su anan nigeria, ƙungiya ce da ke tallafawa mata marasa haihuwa, da ku
ɗ
a
ɗ
e, abinci, likitoci da zasu dinga duba
su, sannan kuma suna tainakawa mata nakasassu, da ku
ɗ
a
ɗ
e, sutura, da likitocin da zasu dinga duba su, a taƙaice dai suna son na zama shugabar gidauniyar anan nigeria, banyi musu reply ba na ce sai Turaki ya zo ya yi min ƙarin bayani, duk da dsi banji ma sh
a’awar yi ba, sabida bana son na
ɗ
aurawa raina abinda zai wahalal da ni.
Ina zaune na rasa abinda zanyi, na kira Hajiya mun gaisa, na kira Yaya Rumaisa da Yaya Radiya, na kira Yaya Ridwan na kira Ra’is, duka mun gaisa kowa sai ya tambayeni me ya faru s
un ji muryata ra
ɗ
au, sai da kawai na yi dariya na ce bakomai. Ana idar da sallah magariba na ji shigowar ‘yan uwan Laila, ba shiri na tashi na koma ciki, sabida kar ma na ji me suke cewa bare raina ya
ɓ
aci. Har suka yi suka gama ina ciki ban ji me suka ce
ba, su twins ma na hanasu fita compund su yi wasa na ce duk su yi a
ɗ
aki, ba dan